Showing 72001 words to 75000 words out of 80494 words

Chapter 25 - INSAF BOOK COMPLETE BY Amnah El Yaqoub.doc

bakada alqawari?"


Idanunsa sunyi jajir yadago kansa ya kalleta "me mukai dake? Wai kina nufin na aureki ne saboda na sakeki? You know I love you ko? To bazan iya sakin ki ba, and kisa aranki auren mu mutukaraba ne"

Wani irin kuka tasaki tana dukansa hannu bibbiyu, bai saurareta ba yaci gaba da wasa da qirjinta, ita kuma takaici ne yake kamata duk lokacin data tuna Amjad ne yake taba mata breast, haka ta rabu dashi taci gaba da kuka, bai Barta ba saida yayi abinda yake so dashi, sannan ya tashi yafice daga d'akin

Yana fita takira wayar Insaaf, alokacin tana zaune afalo ita kadai da apples a hannunta tanata faman ci, tana dauka Amrah tafashe da kuka tace "Insaaf Amjad ya cuceni, dama qarya ya shirya min ya aure ni, Wai yanzu bazai sakeni ba, wallahi gida zan taho, bazan Bari qanin bayana Yana lalubemin qirji ba" =?H?

Insaaf tayi murmushi cikin ranta tace to anzo wajan =??

Afili tace "Anty Amrah idan kin dawo gida ma Amjad ba sakin ki zaiyi ba, mutumin daya shirya qarya ya aureki tayaya kike tunanin zai sakeki? Ni banga laifin Yaya Amjad ba, Yana sonki, kuma auren qaninki aiba haramun bane, Anty Amrah manzon Allah s.a.w matarsa ta farko ta girmeshi, meyasa bazaki so kiyi koyi da Nana khadija ba? Kiyi hakuri Dan Allah, wannan de bada abincin da kikace ina yiwa Yaya Asim da wanka da shirya shi,haka zakiyi hakuri kema kifara yiwa Amjad"=??

Hawayen idonta ta share tace "ainima nasan ba haram din bane, amma Insaaf saboda tsabar rashin kunya Amjad zai kalleni Yana lalubeni, ko kunya ta ba zaiji ba"

"to wacce irin kunya zaiji Anty Amrah? dama kece kike ganinsa a matsayin qani, amma shi baya daukar ki yayarsa, mamy da kowa da kowa yayi farin-ciki Akan aurenku, Dan Allah karki Bawa kowa kunya, gashi Yaro Dan saurayi, da kudinsa, Keda ya kamata kici gaba da lallaba abinki karya kula kowacce mace, yanda yake qaunarki wallahi Sai yanda kikai da abinki, amma kiyi tunani akai "


Jikin Amrah yayi sanyi,Ahankali tace"to shikkenan Insaaf nagode" daga nan suka ajiye wayar, Insaaf ta ajiye wayarta tana murmushi, da niyya ta yabi Amjad, ta zigashi, saboda yasake samun karbuwa awajan Amrah, fatanta daya Allah yasa shawarar data Bata zatayi amfani da ita


Mamy tayi murmushi tafuto daga dakinta bayan tagama jin duk maganganun da Insaaf takeyi awaya, tasan Sarai da Amrah take waya, godia tayiwa Allah acikin ranta daya Bata sirika ta Gari, dama tasan Amrah da Amjad akwai wani abu aqasa, bakomai ne yabata murmushi ba Sai lokacin data ce yanda Amjad yake sonta Sai yanda tayi dashi =??hakan yana nufin Shima Asim din da yake sonta Sai yanda tayi dashi kenan acikin daki >??


Falon ta qaraso tace "sannu Insaaf, jeki turomin Asim"


Apple din hannunta ta ajiye tace "to mamy"


Dakinsu tashiga taga yagama shiryawa Yana fesa turare, qananun kayane a jikinsa da sukai masa kyau sosai, tsayawa tayi a bakin kofar tana kallonsa tace "kayan yayima kyau Yaya, saika zama kamar saurayi , please kadinga sakamin su, inaso"


Murmushi yayi yace "aikece mai shirya ni,komai Yana hannunki Baby, amma nida ba Yaro ba ina zan dinga saka qananun kaya"

Kafafunta tafara bubbugawa aqasa, cikin shagwaba tace "ni.... ni.... Allah nide saika sakamin"


Cikin sauri ya qaraso wajan ta ya riqeta, "haba Baby, bafa ke kadai bace, kidena wannan bige bigen qafar Dan Allah, naji zansa, zan saka miki" =??
Murmushi tayi tace "to kaje inji mamy"
Daga nan tashige toilet

Murmushi yayi yafice daga d'akin Shima, yanason shagwa6ar Insaaf, duk lokacin data fara yimasa shagwaba rasa nutsuwarsa yake




Zaune yake a gaban mamy, ta kalleshi tace "Asim zuwa yanzu ya kamata ace kadauki dukiyar Insaaf kabata, tun yarinya batafi shekara uku ba kake kula da komai na dukiyar ta, mutanan nan basu taba yima maganar kudinsu ba, babu wanda yasan ba naka bane Sai iya mu yamu, ya kamata yanzu kamaidata makaranta, idan tagama tafara aiki itama saitaci gaba da kula da dukiyar ta, amma Yaya kagani? "

"mamy wanne irin aiki kuma? Nifa school dinma nafasa, ba zataje ba"

"aikuwa baka isaba Asim, wacce irin magana ce wannan yarinya ba zatayi karatu ba, waini kam dakata ma, haka zata zauna babu ilmi tsawon rayuwar ta?"

Cikin tsananin kishi yace "mamy to idan tatafi makarantar waye zai dinga kula da gidan? Haka za'a bar gida babu kowa?"

Mamy tace "menene amfani na?"

"to mamy idan kina nanma ita saita dinga fita kullum, sannan idan tagama makaranta ma kince zata fara aiki, waye zai kula girkin gida, da Yara, ni kwata kwata ba'a magana tama, dukiyar ta de zan Bata, amma tayaya zata bar Yara babu kulawa" 9&?




Mamy tayi Shiru tana ganin wannan tsananin kishi irinna Asim, ta kalleshi tace "ni Narasa wanne Yara kake magana Asim? Yaran da ko duniya basuzo ba kake maganar za'a barsu babu kulawa?" >??










Amnah El yaqoub
' [3/5, 11:15 AM] El~Yaqoub: INSAAF

Writing by:Amnah El yaqoub

53&54


Like my page on Facebook =?G?
https://m.facebook.com/Amnah-El-Yaqoub-Novel-105487771101493


Kansa ya sunkuyar qasa cike da kunya yace "Wai dama Ina nufin idan sunzo"

"a a Asim, ya kamata abata haqqin ta itama kamar kowa, tunda dama can kaima kayi mata sha'awar karatun, idan tafara kamar yaune zakaga tagama"

Badan yasoba yace "hakane mamy, to zan duba nagani" =??

Tace "to aduba da kyau"



*** ****** ***



Tunda yaje office dinsa bai zaunaba, kaya kawai yake harhadawa wanda yasan ya shafi Insaaf, duk wani documents dayasan natane da takardun gidaje da filayenta saida ya hada su waje daya, wayar sa yad'auka yakira Amjad, alokacin yana dakinsa a kwance, Yana tunanin irin takun dazai sakewa Amrah, idan ba daure mata fuska yake ba, bazasu taba daidai tawaba, tsaki yaja da yaji qaran wayar, Yana ganin wanda yakira shi ya tashi Dasauri yace "hello Yaya"

"Amjad ina office kazo ka sameni yanzu"

"Ok Yaya, gani nan zuwa"

Amjad Yana zuwa Asim yayi masa Bayanin komai, Amjad yace "Toshikkenan Yaya,"

Tare suka zauna sukaci gaba da harhadawa, Shima Amjad yakawo na wajansa, babu abinda yarage ahannunsu Sai ribarsu dasuke riqewa, ya kasance yanzu itace zasuci gaba da Juyawa kafin court tabasu nasu, wanda zata karbo musu awajan alhaji Umar


Saida suka gama sannan Asim yayi waya a shirya masa hall babba, wanda zai dauki mutane dayawa, nan da nan kuwa suka bashi tabbacin zasu hada komai, kawai date suke buqata yafada musu

Shiru yayi yana nazarin wacce Rana ce ta dace, kawai saiyace su shirya masa zuwa jibi


Bayan yakashe wayar Amjad ya kalleshi
yace "Yaya jibi jibin nan baiyi sauri ba?"

"a a, beyi sauri ba Amjad, ai lokacin abu ayishi, kasanar da mutane kawai, akwai babban taro jibi"

"Ok Yaya, Allah yakaimu"

Amjad yajuya yafita, yafara kiran mutane Yana fada musu, bai koma gida ba saida yamma, Yana zuwa kuwa yafada kan kujera ya lumshe Idonsa, dama agajiye yake sosai, wani irin qamshi yaji yadaki hancinsa, yasan Amrah ce tashigo falon, amma saiya share ta ko Bude Idonsa baiyi ba bare ya kalleta



Kallansa tayi, tatuna shawarar da Insaaf tabata

Tace "Sannu da zuwa"

Daga mata kai yayi, batare daya Bude Idonsa ba yace "bani ruwa"

Babu musu taje ta dauko ta kawo masa "gashi"

Mamaki ne ya kamashi,yayi tunanin bazata kawo ba, wata zuciyar tace kasani Kota shiryu ne? Wata dabara ce tafado masa, yayi Dan qaramin tsaki, yace "kaina yana min ciwo sosai"

Zama tayi Akan kujerar tace "Sannu, kona kawoma magani?"

Mamaki yaqara kama Amjad, cikin ransa yace Alhamdulillahi nasamu mafaka =??
Fuskarsa ahade Cikin sauri yace "A a, basai Nasha magani ba, idan na kwanta nahuta zai daina"

"Allah yasawaqe" abinda tace dashi kenan, ya amsa mata, ya dauki ruwan data kawo masa yasha, sannan yawuce dakinsa ya kwanta, har magrib Yana daki yaqi futowa, kuma yayi hakane da niyya danyaga tadamu dashi ne kokuwa haukansa kawai yake



Amma abin mamakin da daddare ma har daki ta kawo masa abinci da magani, tayi masa sannu sannan tatafi nata d'akin ta kwanta

Maganin ya riqe Yana murmushi, ya ajiye shi ya tashi yarufe dakinsa yaci abinsa sosai ya qoshi, sannan ya kwanta, dasafe motsinta da yaji a kitchen ne ya tasheshi,zuwa yayi ya ganta tana kokarin hada breakfast, bataji shigowarsa ba saiji tayi ya rungume ta taba ya, babu wata shagwaba ko alamun wasa yace "good morning"

Daga masa kai tayi jikinta duk yayi sanyi, shi kuwa kissing din wuyanta yayi yace "bakya gajiya da aiki ne?"

"yajikin?"

Murmushi yayi yace "Alhamdulillahi, da d'an sauqi, saide jinyar rashin matata akusa dani"

"uhm..." abinda tace kenan

Yace "bari in tayaki, aikin" yasaketa yasaka hannu suka qarasa, sun Gama kawai dinning kenan ya kalleta yace "gobe fa akwai taro, Yaya Asim ya shirya taro, amma gaskiya ba lalle kije ba"


Kallansa tayi tace "saboda me?"

"to yaushe mukai auren da zaki fara fita?bayan ko amarcin ma baki tsaya munyi ba"

Maganarsa ce tasata kunya, Wai Amarci, kuma amarcin ma da Amjad, har yau gani take kamar almara, zata iya zama dashi tayi kowacce irin biyaiya, amma banda wannan abin kunyar, tayaya haka zata faru?

Babu musu tace "to shikkenan, taron menene?"

"babu ruwana, idan naje sainayi miki video inzo in nuna miki, hakan ya miki?"

Tace "to"

Tafara zuba musu abincin, cikin sauri ya tashi ya karba yace "zauna ki huta, zan zuba"

Tace "kaida bakada lafiya?"


"babu damuwa"

Shida kansa yazuba mata abincin, sukaci suna fira kadan kadan, bayan sun Gama yashige daki ya shirya, sannan yadawo falon yazauna, haka kawai yake jin kansa cikin farin ciki kasancewar yau Amrah tayi hakuri tasake dashi tanayi masa biyaiya


Acan gidansu Asim kuwa Shima ya fadawa su mamy da Insaaf dasu Ishraqa duk su shirya zasuje wajan taro gobe dasafe, mamy ta tambayeshi taron menene saiyace ya shirya wa Insaaf yar qaramar walima ne, bayaso kowa yasan abinda ya shirya



Yauma saida dare yayi Amjad yasake langa6ewa kansa Yana masa ciwo,Amrah ta kalleshi tace "Sannu, Allah yasawaqe"

Yace "Amin, idan kingama kallon kikai min magani da ruwa, zansha in kwanta"

Bata kawo komai a ranta ba tace "to" sannan ta dauki remote tana sauya Channel

Shikuma Yana zuwa d'akin yafada kan gadon sa yasaki wata irin dariya yace "yau nake ango insha Allah"



Har wajan 11 Bata kawo masa ba, harya hakura yayi shirin kwanciya, yakashe wutar d'akin sannan yaji anbude kofar, cup ne a hannunta da ruwa Sai magani, ganin d'akin babu haske yasa ta kunna, cikin sauri yace "kashe kashe, banson hasken nan Amrah"

Yanda yayi mata magana da sauri sauri Sai yasa ta tsorata cikin sauri takashe wutar, kusa dashi ta zauna tace "ga maganin"

Kallan maganin yayi cikin duhu, yanzu tayaya zaisa paracetamol bayan lafiyarsa kalau? haka ya karba Dan dole yasha, tatashi zata fice yayi saurin riqo hannunta yace "ki ajiye sauran maganin anan, may be anjima zaiyi amfani" =??

Tace "kamarya? Ban fahimta ba, ko zaka sake Sha ne anjima?"

Murmushi yayi yace "eh, tun dazu kannawa yake ciwo, nasan zuwa anjima ma zan buqace shi, pls kidan matsa min kaina kadan kozai rage wannan ciwon"

"amma Amjad Naga wani lokacin agida idan kana ciwon kai dazaran kayi bacci shikkenan, meyasa yanzu bazaka kwanta kayi bacci ba?"

"Amrah, wannan ciwon kan daban yake, nayi tunanin idan nace kimin abu bazaki min musu ba a matsayina na dan'uwanki"

Tace "to shikkenan" tasa hannunta Akan goshinsa tana danna wa, Ahankali ya lumshe Idonsa, yadora hannunsa Akan nata, batare daya Bude Idonsa ba yace "kaina ciwo Amrah"

Tace "Sannu"

Tashi yayi daga kan fillo ya maida kansa kan cinyar ta, cikin sauri ta kalleshi tace "kwanciya nakeso naje nayi Amjad, please ka dagani"

Wata irin fuzga yayi mata tuni tasamu wajan kwanciya a gefensa, yayi juyi, yariqe hannayenta duka biyun yace "ki yimin abinda na saki malama"

Gabanta ne yafadi, tafara zare ido tace "to... to zanyi"

Hannunta yasaki yace"cigaba "

Cikin rawar tace" toka dagani mana "

Daga ta yayi, tasa hannunta akansa taci gaba da abinda take, tun tana yi na nutsuwa harta fara gajiya, shi kam Amjad Dadin yanda take masa yake ji,cikeda qosawa tace"ninagaji, d'akina zan tafi" tasaki kansa tafara kokarin tashi, cikin wata irin murya yace "Dan Allah Karki tafi please"

Tsaki taja, cike da tsiwa tace "Dan Allah Malam karabu dani haba!, wannan wacce irin jaraba ce....."

Kafin ta qarasa magana yahade bakin su waje daya, cikin fitar hayyaci yake nuna mata tsantsar yanda yake sonta, gaban Amrah banda faduwa babu abinda yake, gashi yasakar mata nauyi tarasa yanda zatayi dashi, ahakan take kokarin tureshi amma takasa, Amjad kuwa abinda yasa a ransa shine sai Amrah ta gane kurenta,cikeda mugunta yafara tafiyar da'ita,lokaci daya Amrah tafashe da kuka tayi masa wani irin cizo akafadarsa, Sarai yaji ta cijeshi, amma kwata kwata yakasa yimata magana ba sakamakon tsintar kansa dayayi acikin wani irin yanayi wanda bai taba tunanin akwaishi ba, da nufin mugunta yaje mata, amma rasa nutsuwarsa dayayi yasa ya aikata mata abinda koda a muguntar ne ba lalle yayi mata hakan ba =?F? @&?
Cikin kuka take neman taimako "Amjad zaka kashe ni, kabari Amjad Dan girman Allah kayi hakuri, wallahi bazan sake ba, zanma duk abinda kakeso"


Amjad kuwa baisan ma tana yi ba, saboda Hankalinsa baya tare dashi, hannunta yasake riqewa cikin fitar haiyaci yace "Bazaki bari... bako... Allah zan dakeki"

Tasan cewa yafadi hakanne cikin fitar haiyaci, saboda a zahiri Amjad bai taba nuna mata cewa Wai zai Iya dukanta ba, Cikin kuka tace "Amjad abinda kakemin yafi duka, Gara ka daukeni, pls kayi hakuri"

Amjad kam Shiru yayi bai sake sauraron taba, saida ya dauki lokaci mai tsawo Yana abu daya, kafin yadawo cikin Hankalinsa, yanda yaga tana kuka harda majina saita bashi tausayi, amma saiya saki wani irin munafikin murmushi yace "Allah yayi miki albarka Amrah, Gara da Allah ya qaddara kece matata, idan da ace ba nine mijin ki ba haqiqa dana tafka babban rashi"


Kuka take sosai, haka haka take jin maganar tasa, ko fahimtar Sama batayi saboda yanda take jin wata irin azaba, kamar qafafunta Baza jikinta haka takeji

Tashi yayi ya gyara jikinsa yazo ya kamata "tashi muje kiyi wanka, sorry sorry nadena bazan sakeba kinji"

Kanta ta girgiza tace "bazan iya ba Amjad, nashiga uku na" tasake fashewa da kuka




Murmushi yayi ya dauke ta zuwa toilet din, batayi mamakin yanda ya d'aga ta ba, mutumin da ya'iya yimata wannan aika aikar ai bafi qarfin ace ta yi mamakin daga ta dayayi

Bayan sunyi wanka kwanciya sukai, har zuwa lokacin hawaye Amrah take, saita tuna lokacin da Yaya Asim ya dauko Insaaf daga Asbiti, idan hakane lalle dole aji tsoron maza

Hannunsa taji Yana share mata hawaye, yace "Kiyi Shiru mana, ko saina qara zaki daina kukan?"

Cikin sauri ta girgiza kanta tace "nayi Shiru fa"


Murmushi yasaki ya rungume ta Yana shafa bayan ta, daga nan wani irin bacci mai dadi yadauke shi, Amrah kuwa daqyar tasamu ta rintsa >?#?


Da asuba ma kukan taci gaba dayi, tun tana bashi dariya harta da???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?wo tana bashi tausayi, bata sake fashewa da kuka ba saida ya kaita toilet din zatayi alwala taga wani jinin a jikinta, lokaci daya tsoron Amjad yasake kamata, mamaki take Wai Amjad ne me wannan uban qarfin,Bata iya yin sallah ba Sai azaune, bayan ta idar komawa sukai suka kwanta, tana jinsa yajata jikinsa batayi masa musu ba.


Karfe goma na safe kiran wayar mamy ne ya tashe su, cikin bacci Amjad ya dauki wayar, mamy tace "Amjad har yanzu baku futo ba, ko muwuce kawai saiku taho daga baya?"

Kansa yadan Sosa yace "mamy zanzo, amma kuje din kawai, zan shirya nataho"

Sallama sukai, duk wayar da suke Amrah tana jinsu, Ada kam tace bazata ba, amma a yanzu kam dole ne ta shirya tabishi, ai saiya sake ganinta a gidan bare yanemi ya kashe ta, inde tabar gidan nan bataga me dawo da'ita ba =?J?=?F? @&?

Tare suka sake wanka,ya hada mata ruwan dumi tashiga ciki, Sai taji jikin nata dadan dama dama ba kamar cikin Daren ba, gani yayi tana shiryawa yace "ina zakije?"

Idanunta ne sukai qwalqwal suna kawo ruwa tace "inaso na bika"

Hularsa yasaka yajuyo ya kama hannunta yace "mezakije kiyi? Yaushe mukai auren da zaki fara fita? Bahaka Bama ki kalli yanda kike tafiya , kiyi hakuri kawai"

Hawaye ne suka sakko mata, taga alama kamar bazai Barta tabishi ba, kuma idan ta zauna a gidan nan inde wannan abun zai dinga mata watarana saide azo a dauki gawarta
Hawayen ta share tace "Dan Allah"

Yace "to shikkenan, amma idan munje karkiyi nesa Dani, kizauna akusa dani idan kingaji da tafiya saina daukeki"

Ahankali tace masa "to"

Daga nan ya taimaka mata ta shirya suka tafi




*Federal Place Hotel & Events*

ya qawatu iya Kar qawatuwa, babban hall din an tsara shi yanda ya kamata, da wajan Zaman baqi da abokan cinikayya dakuma 'yan'uwa, su mamy suna tare gaba dayansu, da ita da Insaaf da Ishraqa da El-Hameed, Asim kam Yana tare da baqi Sai gaisawa yake dasu Yana musu Barka da zuwa,baya cikakken minti biyu bai juyo ya kalli Insaaf ba, Ishraqa dai kawar da fuskarta kawai take, mamy kam ajiyar zuciya tayi Dan ta riga ta saba =??

Ahankali suka shigo wajan hannunsa Yana cikin nata, kayan dasuka saka iri daya ne, adon shadda sukayi, duk wanda ya gansu zai Iya rantse wa cikakkun masoyane, mamy ta daga kai ta hango su tayi murmushi, taji Dadin ganinsu hakan, saide tana ganin tafiyar Amrah, ta gane cewa Autan nata ya girma, itama Ishraqa tana ganin yanda take tafiya tana Dan Buda kafa saita gane, cikin sauri tatashi taje taruqo hannunta tace "amarya da kanta, sannu da zuwa" tasake yin qasa da murya tace "kedan gidanku gyara tafiyar ki"

Wani irin kuka ne yataho mata, Ishraqa tace "mene hakan kuma Amrah?" Amjad Yana ganin haka ya Sosa Qeyarsa yayi wajan Yaya Asim =?H?

Amrah ta dora kanta ajikin Ishraqa tace "Allah Anty bazan koma gidansa ba, Amjad mugu ne" =?J?

Mamy tana ganinsu ta kawar da kanta Bata nuna ma tasan akwai abinda yake faruwa ba,tunda ga Ishraqa nan tasan babu damuwa


Ishraqa ta lallasheta tayi Shiru, sannan suka zauna, anan tagaidasu mamy da El-Hameed


Taro aka Bude da Addu'ah, sannan Asim ya tashi yafara magana "tsawon rayuwata, bansan da wacce irin kalma zanyi amfani wajan gode muku ba"

Kowa yanajin wannan furucin nasa Sai hall din yasake yin shiru, Ana sauraronsa

Yaci gaba da fadin "kunyi min komai, ba'iya nikadai ba harda dangi na, irinku ne wani lokacin ake Kira da Bare yafi dan'uwa, rayuwar makaranta ba'a bar mantawa bace,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login