Showing 27001 words to 30000 words out of 39216 words

Chapter 10 - ZULFAH Complete Book 1&2 By Oum Maheer Miss Green.txt

ƴar malamai ce sun riga da sun bashi rubutu ya tanɗe a shinkafa ko a lemo,saboda haka kiyi musu ƙwantan ɓauna daga haka ki kaisu ki baro su" .
Dariya sosai Hjy Raihana ke yi sannan ta ce"kinsan kuwa ni banyi wannan tunanin ba,shiyasa ko da akazo batun lefe dana tashi wasu shegun atamfofi na sanya guda goma don bazan kashe kuɗi a ƴar gidan matsiyata ba".haka dai sukayi ta hirarsu ta yadda zasu ga baya mutane amman su basa tunanin tasu rayuwar.






*¢¢¢¢¢¢¢*




_ALIYU_


Ranar banyi wani barcin kirki ba,saboda yadda matsalar ƙanwata Harira ta sanya ni agaba bana son inga wani ɗan uwana acikin matsala sam.da ƙer barci ɓarawo yayi awon gaba dani ina saƙawa da warwarewa.
da safe kuwa na daɗe ban fita ba,ina zaune muna hira da Baba yana ta shi min albarka akan abubuwan da yake yi musu agidan aka aiko kirana
yaro ya shigo ya ƙwala sallama tare da ce wa"wai ana kiran Aliyu awaje".
da sauri na ce"waye yake kirana?".
yaron ya ce"wanine dai ya aikoni".
Ban ƙara cewa komai ba na fita,daga nesa na hango Ahmad na ce"shegen kaya ashe kai ne".murmushi kawai yayi sannan ya ce"eh nine dama ina sane nace a ɓoye sunana,don idan ƴan rashin kirkinka na kanka ba lallai ka fito ba".da sauri na ce"rufamin asiri ai kai yanzu yaya ne,saboda haka dole ace da mijin iya Bba".muka tafa muna dariyarmu ta shaƙiyancin abokai musamman ma aminan juna.
sai kuwa Ahmad ya ce"kasan kuwa mutuniyarka tayi tafiya"?.da sauri na kallesa na ce"haba yanzu Ruƙayya ce tayi tafiya shine baka faɗamin ba?sai bayan da tayi tafiyar?amma baka kyautamin ba".
Ahmad ya murmusa don ya fuskanci abokin nasa bai fuskanci wacce yake faɗa ba?.
sai kuwa Ahmad ya ce"kai ba fa Ruƙayya nake nufi ba ZULFAH........"tun kafin ya ƙarasa naji wani irin mummunan bugawar ƙirji,wanda har ya sanya ni riƙe ƙirjin nawa don ambato sunan maƙiyiyita ZULFAH...........✍🏻






_MRS GREEN CE_




domin chart dani kai tsaye 07068606171


*_GAWURTATTUN UKU🔥🔥🔥2023 SEPTRMBER._*






_1-ƘWAI A BAKA...!!!🥚_
👇🏽
*(Ummu Affan)*




_2-NA FAƊO DAGA BENE NA ZARCE RIJIYA...!!!🫗_
👇🏽
*Badi'at Mrs bukhari*




_ZULFAH_🍏
👇🏽
*Ummu maher(mrs green)*




_Littafi ɗaya;400_
_Littafi biyu;800_
_Littafi uku;1000_


Ga masu son tura kuɗinsu ta acc sai su tura a wannan acc ɗin👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽


0037219728
Fatima Rabiu Sunusi
StanbicIBTC Bank


Sai ka tura da shaidar biyanka ta wannan no ɗin👇🏽👇🏽👇🏽


08104335144


Masu tura kati kuma sai su turo screenshot na katinsu Mtn ta wannan no ɗin👇🏽




07068606171


Ƴan Niger zasu turo katin Moov ko Airtel ta wannan number.


08104335144


*GA MASU SON A TALLATA MUSU HAJARSU A DUKKANIN SHAFINMU na facebook,whattpad,telegram,youtube,group da status,zamu tallata muku ne akan farashi me rahusa*
10K ne kacal.
Sai ku tuntuɓe a numbobinmu kamar haka👇🏽👇🏽👇🏽


08104335144
07068606171
08179523215


Domin tallata muku hajojinku a cikin littafinmu na sati ɗaya ya kama👇🏽👇🏽👇🏽


2K
sati biyu
3k


idan kuma kanason har mu gama book muna ɗora maka ya kama
10k kacal.






Mun gode da zaɓar gawurtattu uku ako da yaushe.🙏🏼
_Typing🤳🏼_






*_....🌪️ZULFAH🌪️...._*




_UMMU MAHER_
*@MRS GREEN🍏*




_GAWURTATTU 3_




Book 2 page 16


*_follow Zulfah on Arewa books_*
https://arewabooks.com/book?id=64ff0277d73b80a18ea59540


*_VIA GROUP ZULFAH FANS_*
https://chat.whatsapp.com/KVTgSsodCRZGcEjERSEsBY


_*AMMA ARAB!AMMA ARAB!!AMMA ARAB!!!*_


_kai daga jin sunan kasan sunan ya amsa sunansa,AMMA ARAB ta kawo muku wani supplement na gyaran jiki mai sanya daɗi da ƙamshi AMMA ARAB gidan ƙamshi_


*MUSUK*
*MADARAR TURARE*
*KAJIJI*
*ROT*
*SANDAL*
*HUMFUR*
*SANDAL FLASK*
*SANDAL WUD*
*AALUT*
*GAF-GAF*
*JANNAMI*
*ƘWALAKCA*
*MAHAHABSUFYAN*




*WANNAN SHINE GRP ƊINA NA WHATSAPP,KI ANTAYO SABODA KADA AYI BABU KE*
👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
https://chat.whatsapp.com/BrUXmBHnDN6KUJYnkBDT7S


*ADDRESS👇🏻👇🏻👇🏻*
Zaria road kwankwasiyya sabon gari ɗangwauro house number 224
Kano


OR CALL MY CONTACT
0904 470 9413


*AƘWAI WANI SUPPLEMENTA NA GYARAN JIKI DA TAZO MUKU DASHI KE DA KANKI IDAN KIKA YI ZAKISAN EH LALLAI ZAKI GIGITA ME GIDA,KINSAN MAZA SAI DA ƘAMSHI DUK MATAR DA BATA SAYI WANNAN SUPPLEMENT ƊIN BA TO AN BARTA A BAYA*


*AƘWAI BABBAN MAGANI NA INFECTION,WANDA ZAI DAWO MIKI DA MARTABARKI NA ƳA MACE,ZAI CIKO MIKI DA NI'IMARKI KI KOMA ƳAR GATAN MEGIDA*


*AƘWAI BABBAR KAMBASA,TA TURARA KAYA HAJIYA KI BUƊE BAKIN ALJIHU KI JIƘO DA ƘAMSHI,KINA ZAMA AN SAN KIN ISA MACE HAJIYA DON AMMA ARAB TA SHARA SOSAI WAJEN KAWO MUKU KAYAN GYARA NA MATA*


*AƘWAI SABULAN GYARAN JIKI SUNE KAMAR*


*MULATO SOAP*
*FACE CREAM*
*FACE SOAP*
*MULATO WHITENING LOTION*
*HAIR GROW OIL*
*HAIR GROW CREAM*
*KAR-KAR OIL*
*MINT LEAVE OIL*
*ANTI PIMPUS SOAP*
*AƘWAI SABULUN NANKARWA*


sannan ina harkar👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
*ABIN BUKI*
*ABINCIN OFFICE*
*SNACK*


KAMARSU👇🏻👇🏻


*WAINAR MASA*
*SINASIR*
*MEAT PIE*
*CINCIN ƊAN LAUSHI*
*CUP CAKE*


DA DAI SAURANSU.
AMMA ARAB GIDAN GYARAN AURE😄👏🏻




_ALIYU_


_______wani kallo na jefe Ahmad dashi kallo mai nuna fassarori da dama sannan na ce"Ahmad kai a ina kasan wannan yarinyar tayi tafiya"?.murmushi Ahmad ya yi sannan ya ce"abokina kenan naga alamar na fika jin ciwon abinda yarinyar nan ta yiwa Baba,tunda ka faɗamin al'amarinta da sunan gidansu na dinga bibiyarta har sai da na samo maka mafita,ba komai ne yasa kaga na dage ba ire irensu haka suke cin duniyarsu da tsinke ba kuma lallai ne a samu mai faɗa musu gaskiya ba,amman da zarar kabi hanyoyin da zaka saita tunaninsu ya dawo irin na mutane sai kaga mutum ya fuskanci rayuwa."da sauri na dakatar dashi da cewa"ni kuma ɗaukar fansar mahaifina ne akanta ba,idan har Zulfah zata gyaru to ni da kaina zan gyarata zanyi mata gyara mafi muni zan shayar da ita Zumar baƙin ciki,sai na nuna mata ƙaramar ƙwaƙwalwace da ita tunda ita ta samu masu ɗaure mata gaba,tana ganin zata iya taka kowa ta zauna lfy,to tunda ta taɓoni sai na nuna mata Allah da girma yake".
Ahmad yayi murmushi sannan ya ce"bazaka bari in faɗa maka mafitar ba kenan?haba gadanga zuciyarka fa tayi yawa,ko da zaka koya mata hankalin sai kayi dai dai yadda zata gane abinda kake son nusar da ita,ba komai ne arayuwa yake zuwar maka yadda kake so ba,sai kaga wani shahararran mai kuɗi tamkar dai ba shida matsalar komai,sai kaga kuma ashe yana da ƙasargumar matsalar da indai aka faɗa maka sai ka kusa yiwa mutum kuka,yanzun dai kaga duk abinda Zulfah take yi may be aƙwai wata matsalar da ta yi mata kusumbi arayuwarta,wacce kai idam kaji sai kaga ai gwarama ka barta taji da wancan ɗin........"da sauri na tsayar dashi don na fuskanci kamar yana son yace ya yafewa Zulfah ƙasurgumin laifin da tayi masa.
"Ahmad faɗamin mafitar tukunna,don na fuskanci tamkar dai Zulfah ta baka wani cin hancine don ka nemi ka yimin ɗanyen baya".murmushi Ahmad yayi ya ce"ko da za'a bani cin hanci ai bazata bani akanka ba,domin kuwa kaine ka damu da rayuwarta amman ita sam ta ma manta da kai,sai dai ayanzu zan faɗa maka wani abu wanda kai sam baka san dashi ba,kasan cewa ayanzu nine direban Zulfah".da sauri na kallesa da mugun mamaki?to ta yaya har ya shawo kan wannan mai mugun juyayyan kan?ta sakko daga babban girman kanta wanda ya santa dashi?ta yaya Ahmad ya cika ƙa'idojin da Zulfah take son direban ta ya kai?don yana da labarin Zulfah ko kallonta mai aikinta yayi to ranar babu zaman lafiya.
"Aliyu tun ranar da ka faɗamin abinda Zulfah ta yi maka na ɗauki babban burin ganin na cika maka burinka ta ruwan sanyi,na fara tunanin yadda zanyi rana ɗaya na binciko takardun makarantata,a saboda tun tuni na ajjesu don gani nake ma ba suda wani amfani,na shirya na buga wanka na tafi gidansu Zulfah da ƙer aka barni na shiga bayan na basu sanarwar ƙarya don ce musu nayi nazo wajen Hajiya Zulfah ne kuma tasan da zuwa na,suka nemi wayarta basu samu ba daga bisani dai sukayi shahada suka barni,Allah ya taimakeni kakarta tana nan zataje unguwa a mota,naje har inda take kafin motar tasu ta tashi na gaisheta,ta amsa cikin fara'ah tana ce min wai ko ɗan gidan Azumi mai ƙosai ne ta ƙauye?na ce mata a'ah nazo neman aiki ne.sai kuwa ta ce"yauwa Zulfah na neman direban da zai dinga tuƙata a mota,saboda haka xata yi mata magana in dawo washe gari.
Da safe kuwa da na koma,Allah ya karɓi addu'ah ta daga bisani dai Zulfah ta yadda in zama direbanta,bayan nasha iyayen tambayoyi ta sanya akayi binciken gidanmu da komai sannan ta yarda,kaji yadda akayi na fara tuƙata a mota na ajje aikina saboda aikinka Aliyu,amman ayanzu zaka amshi wannan game ɗin ka ƙarasa ta."






¢¢¢¢¢¢¢


_ZULFAH 2_




tsabar tsoro ban san lokacin da M/D ya ajjeni kan wata luntsumammiyar kujerar da ta ƙawata falon ba,da sauri na tashi zaune ina yi masa wani irin kallo,duk da gabana yana mugun bugawa sanadin kallon idanuwansa da nake yi,na kawar da kaina ina hawaye na tsugunna a ƙasa na fara magana"don Allah kayi haƙuri M\D ka mayar dani gidanmu,kada ka cutar da rayuwata don Allah ba nida kowa sai mahaifiyata,don Allah kayi min rai kada ka cutar dani".
a hankali ya tsugunna agabana,ya ɗago fuskata ina kallonsa sosai,ya sanya lallausan hannunsa ya sharemin hawayen da suka jiƙamin fuska ya ce"Zulfah bazan cutar dake ba,abu ɗaya nasani wanda yasa na kawoki nan,inason ki bani tarihin rayuwarki tun tasowarki har zuwa yanzu?sannan da gaske ne mahaifiyarki tana da matsalar ƙwaƙwalwa"?.
sunkuyar da kai nayi sannan na ce"zan baka tarihin rayuwata kamar yadda ka buƙata,sannan mahaifiyata tana da matsalar ƙwaƙwalwa.........."sai na fashe da kukan tausayin kai na dana mahaifiyata wacce ko tana cikin wani haki oho?don na tabbatar indai har ta tashi taga bana nan to fa ta dinga kuka kenan har sai na dawo.
sanyin A/C falon yana ta ratsani,ina kallon komai na falon yadda ya yi mugun tsaruwa kana ganin gidan kasan an kashe maƙudan kuɗaɗe wajen yinsa.
Na lumshe idanuwa,lallai gata wani abune arayuwa ko ba kada arziƙi wajen ƙwana shine babban muhallin da ɗan adam yake samu har ya samu,ƙwanciyar hankali sannan ya tafiyar da shimfiɗaɗɗiyar rayuwarsa mai cike da ƙalubale,ballan tana ita da ko ingantaccen muhallin ba suda shi.
ina cikin wannan tunanin naji tausashiyar muryarsa yana ce wa"Zulfah kada kiga na takura miki game da sanin rayuwarki,na yi hakanne saboda tausayinki da nake ji"..................
da sauri na kallesa hawayen idanuwana suna samun wajen wucewa na karkatar da kaina gefe sannan na fara bashi labari.



*LABARI*



_Kuka nake sosai akan bola mahaifiyata tazo da sauri ta ɗaukeni,tana sharemin hawayen daya jiƙamin fuskata sai kallonta nake ko zanga tayi min magana?amman shiru bata yimin ba,alokacin kusan shekara 9 duk abinda mahaifiyata take ciki na gane saboda yadda na lura da yadda wataran za tayi ta bin yara da gudu tana dukansu,musamman ma idan suka dake ni to zakaga sai inda ƙarfinta ya ƙare,sannan yara suna yawan kira na ƴar mahaukaciya wannan dalilin ya ƙara sawa na fuskanci da gaske ashe mahaifiyata dai tana da matsalar ƙwaƙwalwa,wannan tsokanar da suke min yasa bana shiga cikin yara kullum cikin tsangwama nake,shiyasa tun ina ƙaramata na san kula da mahaifiyata don kuwa idan abin na ta ya tashi har buge buge take yi,tun ina ƙaramata nake iyawa da ita domin kuwa bana sakinta duk abinda za tayi har ta haƙura ta daina wannan buge bugen.idan naga tayi barci in zauna inyi kuka na sosai babu mai rarrashina,mahaifiyata tasha sato abinci agidan mutane don ta bani naci tasha kawomin in cinye ba tare dana bata ba,sai dana fara wayo ne na fuskanci lallai ya kamata inji tausayin mahaifiyata,idan ba haka ba wataran zata iya faɗuwa ta mutu idan har ta mutu nima nasan mutuwa zanyi don yadda nake sonta sosai.ansha biyota a rufeta da duka saboda ta sato abinci ko kayan mutane wani lokacin ni nake korar mutane da dutse sai nima suka shiga kirana da mahaukaciyar,ban damu ba saboda mahaifiyata ma haka suke kiranta rayuwata da ta mahaifiyata abar tausayi ce domin kuwa wataran sai mu yini mu ƙwana ba tare da munci abinci ba,ganin hakan yasa na fara yin aikin wankin mota awani gareji mazan dake wajen sai suyi ta min dariya saboda wai ba a taɓa samun mace tana wankin mota ba,sai awajena hakan bai taɓa damuna ba saboda nasan sana'ace Allah bai ɗoramin roƙo ba,ko kuma bara ba hakan ne yasa na tsira da mutuncina,aƙwai wata ranar da baza taɓa mantawa da ita ba,ranar da wani ya hauro ƙwanganmu kawai sai tashi nayi naga yana ƙoƙarin yimin fyaɗe da sauri na sanya ihu amman duk da haka baisa ya haƙura ba,abin mamaki sai ganin mahaifiyata nayi da dutse ta bayana ta ƙwala masa da ƙarfin gaske,jini ya fara malala sosai mahaifiyata tajashi har waje sannan ta dawo gida,washe gari sai gashi da ƴan sanda tamkar dai yadda Bala ya yi min,ya shigar da ƙara akan wai munason ganin bayansa ni da mahaifiyata Allah gafurur Rahimu sai ya kawo mana agajin gaggawa,don kuwa muna wajen ƴan sandan wani ɗan layinmu yazo da kanshi ya bada shaida,ashe daman ya faɗa masa abinda yake son aikatawar yayi masa faɗa ashe dai bai ji faɗan ba,sosai ya dinga gumi aka sada sa da gidan yari har na tsawon wata uku da tarae kuɗi dubu goma sha biyar awannan lokacin,kusan shekara 7 kenan aka bamu kuɗin na siyo mana kayan buƙata a kasuwa don ina da wayo sosai na siyo mana kaya sosai da kayan abinci don har risho muna dashi da tukunya guda biyu na girki._
_ana haka yau da daɗu gobe babu,kuda kangwanmu daga ɗan nesa damu aƙwai wasu da suka tare yarinyar gidan bata fi kamar ni ba kullum idan zan tafi aiki sai tayi min magana,har muka saba sosai bata da kyankyami Asiya tana da hankali da kuma sanin ya kamata,mahaifinta ma yana da kirki sosai don ya taimaka mana sosai kuma yaso ya taimaka mana don har ya ce zai kai mahaifiyata asibiti don a binciki ƙwaƙwalwarta Mahaifiyar Asiya ta hana faruwar hakan don daman ta gama da baban Asiya sai yadda tayi dashi,da taga ma ya dage sai ya taimaki mahaifiyata sai ta shiga cewa wai mijinta yana ƙoƙarin mahaukaciya,har sai da ta dangana da ƴan uwansa ganin hakan yasa suka takura masa wai sai ya tashi,babu yadda ya iya da ƴan uwansa dole ya siyar da gidansa wanda ya kashe maƙudan kuɗi akanshi,ya tashi daga unguwar Asiya tana ta kukan rabuwa dani nima ina ta yin kukan abin tausayi._
_tun daga wannan lokacin ban ƙara ganin Asiya ba ko jin labarinta ba,sanoda tsanar da mahaifiyarta tayi mana yasa ko labarinsu da ɗuriyarsu ban ƙara ji ba,sune mutanen da suka fara nuna mana tausayi arayuwa,bayan su bamu ƙara samun waɗansu mutane da suka bigi ƙirji suka shigo rayuwarmu ba,a haka na cigaba da neman kuɗina ina barin mahaifiyata agida,rannan naje aiki na dawo na iske wani mummunan abin baƙin ciki ya faru da rayuwata na yiwa mahaifiyata fyaɗe........."_




*Cigaba*
a dai dai nan na tsaya da bawa M/D labarina kukana ya tsananta sosai,shessheƙar kuka naji ina ɗagowa na hango MD sai kuka yake sosai abinda ya bani mamaki,don ban taɓa tunanin aƙwai wanda zan bawa labarina yayi kuka ba,musamman ma shi da ya ke a matsayin ɗan sanda mai matuƙar muƙami.
da ƙer ya tsayar da kukansa sannan ya tashi tsaye azuciye ya ce"tashi in maidake gida".da sauri na tashi ina mamakin canjawarshi na ɗan lokaci sai dai banyi masa musu ba na bishi muka tafi.
tun da muka fara tafiya babu wanda yayi magana,sai dai na lura da yadda zuciyarsa ke wani irin bugawa ƙirjinsa yana hawa yana sauka,sanadin da ya saukarmin da wata irin kasala ta jiki da ta ruhi,ban sam me yasa ba sai naji ina masifar son sanin abinda ya sanyashi shiga cikin wannan babnan halin daya shiga cikin lokaci ɗaya,amman na kasa tambayarsa hakan don naga yadda ya haɗe ransa tamau cikin lokaci ƙanƙani don ma kada in dameshi.
A ƙofar kangonmu ya tsaya na fito a hankali,ba tare dana kalli fuskarsa ba don bana son ganinsa acikin irin wannan halin.


tun daga ƙofar gidan nake jin kakarin aman mahaifiyata,da sauri na shiga gabana yana dukan uku uku hankalina ya tashi sosai,saboda ban manta ranar da tayi ta amai ba akan amso maganin akaso lalatamin rayuwata.
da gudu na ƙarasa na ɗebo ruwa,na fara xuba mata na wanke mata jikinta fes sannan na kaita ɗaki,na kalleta sosai gabana yana wani irin faɗuwa abinda na gani ajikinta ne yasa na tashi da sauri ina zaro ido waje baki ɗaya,tsoro da ruɗu suka kusa zautar dani..........................✍🏻




_MRS GREEN CE_


*HUM KO ME YA TSORATA ZULFAH?KO WANI AIKI ALIYU ZAI ƘARASA WANDA AKE KIRA DA GAM*


kubiyo ni a shafi na gaba don jin yadda zata kaya.......✍🏻


domin chart dani kai tsaye 07068606171


*_GAWURTATTUN UKU🔥🔥🔥2023 SEPTRMBER._*






_1-ƘWAI A BAKA...!!!🥚_
👇🏽
*(Ummu Affan)*




_2-NA FAƊO DAGA BENE NA ZARCE RIJIYA...!!!🫗_
👇🏽
*Badi'at Mrs bukhari*




_ZULFAH_🍏
👇🏽
*Ummu maher(mrs green)*




_Littafi ɗaya;400_
_Littafi biyu;800_
_Littafi uku;1000_


Ga masu son tura kuɗinsu ta acc sai su tura a wannan acc ɗin👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽


0037219728
Fatima Rabiu Sunusi
StanbicIBTC Bank


Sai ka tura da shaidar biyanka ta wannan no ɗin👇🏽👇🏽👇🏽


08104335144


Masu tura kati kuma sai su turo screenshot na katinsu Mtn ta wannan no ɗin👇🏽




07068606171


Ƴan Niger zasu turo katin Moov ko Airtel ta wannan number.


08104335144


*GA MASU SON A TALLATA MUSU HAJARSU A DUKKANIN SHAFINMU na facebook,whattpad,telegram,youtube,group da status,zamu tallata muku ne akan farashi me rahusa*
10K ne kacal.
Sai ku tuntuɓe a numbobinmu kamar haka👇🏽👇🏽👇🏽


08104335144
07068606171
08179523215


Domin tallata muku hajojinku a cikin littafinmu na sati ɗaya ya kama👇🏽👇🏽👇🏽


2K
sati biyu
3k


idan kuma kanason har mu gama book muna ɗora maka ya kama
10k kacal.






Mun gode da zaɓar gawurtattu uku ako da yaushe.🙏🏼
_Typing🤳🏼_






*_....🌪️ZULFAH🌪️...._*




_UMMU MAHER_
*@MRS GREEN🍏*




_GAWURTATTU 3_




Book 2 page 17


*_follow Zulfah on Arewa books_*
https://arewabooks.com/book?id=64ff0277d73b80a18ea59540


*_VIA GROUP ZULFAH FANS_*
https://chat.whatsapp.com/KVTgSsodCRZGcEjERSEsBY


_*AMMA ARAB!AMMA ARAB!!AMMA ARAB!!!*_


_kai daga jin sunan kasan sunan ya amsa sunansa,AMMA ARAB ta kawo muku wani supplement na gyaran jiki mai sanya daɗi da ƙamshi AMMA ARAB gidan ƙamshi_


*MUSUK*
*MADARAR TURARE*
*KAJIJI*
*ROT*
*SANDAL*
*HUMFUR*
*SANDAL FLASK*
*SANDAL WUD*
*AALUT*
*GAF-GAF*
*JANNAMI*
*ƘWALAKCA*
*MAHAHABSUFYAN*




*WANNAN SHINE GRP ƊINA NA WHATSAPP,KI ANTAYO SABODA KADA AYI BABU KE*
👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
https://chat.whatsapp.com/BrUXmBHnDN6KUJYnkBDT7S


*ADDRESS👇🏻👇🏻👇🏻*
Zaria road kwankwasiyya sabon gari ɗangwauro house number 224
Kano


OR CALL MY CONTACT
0904 470 9413


*AƘWAI WANI SUPPLEMENTA NA GYARAN JIKI DA TAZO MUKU DASHI KE DA KANKI IDAN KIKA YI ZAKISAN EH LALLAI ZAKI GIGITA ME GIDA,KINSAN MAZA SAI DA ƘAMSHI DUK MATAR DA BATA SAYI WANNAN SUPPLEMENT ƊIN BA TO AN BARTA A BAYA*


*AƘWAI BABBAN MAGANI NA INFECTION,WANDA ZAI DAWO MIKI DA MARTABARKI NA ƳA MACE,ZAI CIKO MIKI DA NI'IMARKI KI KOMA ƳAR GATAN MEGIDA*


*AƘWAI BABBAR KAMBASA,TA TURARA KAYA HAJIYA KI BUƊE BAKIN ALJIHU KI JIƘO DA ƘAMSHI,KINA ZAMA AN SAN KIN ISA MACE HAJIYA DON AMMA ARAB TA SHARA SOSAI WAJEN KAWO MUKU KAYAN GYARA NA MATA*


*AƘWAI SABULAN GYARAN JIKI SUNE KAMAR*


*MULATO SOAP*
*FACE CREAM*
*FACE SOAP*
*MULATO WHITENING LOTION*
*HAIR GROW OIL*
*HAIR GROW CREAM*
*KAR-KAR OIL*
*MINT LEAVE OIL*
*ANTI PIMPUS SOAP*
*AƘWAI SABULUN NANKARWA*


sannan ina harkar👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
*ABINCIN BUKI*
*ABINCIN OFFICE*
*SNACKS*


KAMARSU👇🏻👇🏻


*WAINAR MASA*
*SINASIR*
*MEAT PIE*
*CINCIN ƊAN LAUSHI*
*CUP CAKE*


DA DAI SAURANSU.
AMMA ARAB GIDAN GYARAN AURE😄👏🏻




_ZULFAH 2_




________sosai hankalina ya tashi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login