Showing 36001 words to 39000 words out of 39216 words
Chapter 13 - ZULFAH Complete Book 1&2 By Oum Maheer Miss Green.txt
 hankalinsu ya tashi don sun tabbatar wannan tijararriyar tsohuwar taji komai,Hajiya Bilkisu ta ɗora hannu aka wacce kaf gidan itace mata ta farko da aka fara aurowa,itace matar ɗan hjy Innah na farko saboda haka tafi kowa sanin halin Hjy Innah,indai har tace zata aikata abu sai ta aikata straightforward ce.
ta ce"wannan tsohuwar ya zamar mana wajibi muyi maganinta,idan kuwa ba haka ba wallahi ina mai tabbatar muku ba zata yarda ta barmu ba,aƙwai wani mummunan abinda ta shirya ni daman a jikina inaji kamar wannan maganar da muke wani yana jinmu."
Hjy Maryam kuwa gani take komai zai faru ya faru,tunda ta rasa ɗanta bata ga wani abu da zai dame ta ba kamar mutuwar ɗanta ba,saboda haka tunda ma suka fara maganar bata ce musu komai ba.
hjy Raihana ta taɓe bakinta sannan ta tashi,amman bata ce musu komai ba ta wuce ɓangarenta kai tsaye,don aƙwai abinda take son shiryawa yanzu a ɓangarenta,tana shiga sashen nata ta tarar dasu Hajara,Munira,Rabi,Ramla,duk ƴaƴanta ne Rabi da Hajara suna da aure sunzo ne saboda rasuwar da akayi,suna gaishe tama bata amsa ba ta wuce cikin sauri don a wannan halin da take ciki bata son kowa ya tsare ta.
tana shiga Hajara ta kalli Rabi ta ce"oh wai ni me yake damun Momi ne ƙwama biyu?haka rannan fa da mukayi faɗa da Abban Taslim nazo gida ina faɗa mata bata saurareni ba,ita dai hankalinta yana wani wajen?kuma nayi nayi don in gano abinda ke damunta na kasa ganowa?".
ta faɗi hakan tana kallon sauran ƴan uwanta ko su sunsan abinda ke damun mahaifiyar ta su?dukkansu babu wanda yace komai don suma suna cikin halin da take ciki,sai Ramla ce wadda suke cewa Hibba ta ce"i dont no gaskiya don bana ce ga abinda ke damunta ba,amman ya rasa alaƙa da baƙin cikin waccen tsinannaniyar yarinyar da Dady ya ƙwallafa rai akanta?yarinyar da Dad ɗin mu ke wulaƙantamu saboda ita."
Munira duk tana jinsu ta kasa magana,don ita tunda aka rufe mata baki baƙin ciki ya isheta gashi dai tana son yin magana amman ta kasa,don alokacin da ta gane halin da mahaifiyarta ta jefa kanta wato nutso cikin ƴan tsafi sai gaba ɗaya ta gaza nutsuwarta,don abin har ya shafi karatunta don kon exam ɗin da sukayi a skull babu wani abin arziƙin da ta taɓuka,gashi har yanzu ta kasa faɗawa Dad ɗinsu sakamakonta na skull ɗon babu abinda tayi na azo agani,a ranar da ta kama mahaifiyarta taso ace kowa ma ya ganta,amman da yake ta iya takunta sai ta nunawa mutane babu abinda ya faru har aka fara ganin Muniran a matsayin mai ɗan taɓin hankali,tsoronta ɗaya yadda mahaifiyarta tayi mata jan ido akan sanya mata ido idan ba haka ba duk abinda ya shafeta ita taso,ita da take ƴarta tayi mata haka ina ga wani kuma?.
saboda haka take tausayin Zulfah,saboda yadda suka sako ta agaba bata manta maganar da taji jiya mahaifiyarta nayi ita da wata ƙawarta,wai akan lallai sai sunga ƙarshen Zulfah ɗin,ita ta rasa me Zulfah ta tsare musu aduniya da suke son dole sai sunga bayanta,kuma ba iya mahaifiyarta ke farautar Zulfah ɗin ba,rabi da ƙwata na gidansu suna farautarta a hannu.
sai alokacin hawaye masu zafi suka zubo mata,tana nadamar tono sirrin mahaifiyarta me girma don ma wani abun ba zata iya faɗarsa ba,bayan wannan halin na tsafi aƙwai wani mummunan hali na mahaifiyarta,wanda matuƙar ta tonawa mahaifiyarta wannan sirrin shikkenan ta koma abin tausayi,don babu wanda zai ƙara kallonta da idon rahama.
share hawayenta tayi ta tashi ta wuce ɗakinta,tana zuwa ta buɗe wayarta sai taga misscalled ɗin Nurain har biyar,ta ɗauka bakinta na kakkarwa don zazzaɓine ke neman rufe ta,don duk sa'adda ta tuno da abinda mahaifiyarta ke aikatawa sai taji kamar ta kashe kanta.
Nurain ya ce"Munirat wai ni ƙwana biyu na kasa gane kanki?ba dai wani abu ke damunki ba ko"?.
Share hawayenta tayi gwanin tausayi sannan ta ce"babu komai i'm feeling fine".ta faɗi hakan tana wasa da ƴan ƴatsub hannunta.
"yanzu ba kida lafiya shine kika yi shiru?kinsan yadda hankalina ya tashi kuwa?don Allah yanzu ba sai an jima ba ki fito ni zan kaiki asibitin,da adaidaita sahuna kinsan yanzu na fito aiki ma".
murmushi tayi sannan ta ce"no no ka barshi kawai gidanmu fa rasuwa akayi".da sauri ya ce"ya subhanalillah waye ya rasu?".
cikin mutuwar jiki ta ce"Yaya Bilal ne ya rasu".
ciki  kiɗima ya saki sitiyarin yana neman yin hatsari,kansa na juya masa ya samu waje ya tsayar da adaidata sahun akan titi,mutanen da suke adaidaitan suka fara ce wa"haba malam idan shaye shayenka zakayi ka bari mana sai ka saukemu?wannan ai rashin hankali ne".suka faɗi hakan ba don sun tabbatarwa kansu yana shaye shayen ba,saboda kamalarsa da ƙwarjininsa kana ganinsa kaga salihin yaro,sun dai faɗi hakan ne don sunji haushin yadda yayi wasa da ransu.
sosai Nurain yake jin duniyar na juya masa,wanda ya ɗauki nauyin karatunsa tun yana ƙarami,wanda ya ɗauki nauyin komai nasa na rayuwa yau shine ya bar duniya?bai san Munira ba sai ta dalilin Bilal,saboda yana yawan zuwa gidan wajensa in har yana gari ko jiya jiyan nan sai da sukayi waya dashi,tsabar yadda ya furgici haka ya kira amininsa Faisal awaya yace yazo ya tuƙasa zuwa gida.
    _HAJIYA RAIHANA_
tana shiga ɗakinta ta ɗauki wayarta,ta danna wata number kiran farko aka ɗaga da alama kuma namiji ne,sai kuwa ta ce"ɗan tsitu ina so yanzu ba sai an jima ba,sunan wannan tsohuwar dana baka ƙwanaki inaso ayi min aiki akanta,a doɗe mata kunnuwanta duka biyu yadda babu yadda za'ayi ta iya wata magana."
tana faɗar hakan Boka ɗan tsitu ya ƙyal ƙyale da dariya sannan ya ke ce da wata irin mahaukaciyar dariya sannan ya ce"to uwar ɗakinmu an riga da an gama kiyi barcinki da munshari".
Ƙit......... ta kashe wayarta tana wata irin dariya ta ce a fili"hmm yau xanyi maganinki tsohuwa".
sai ta tashi ta koma sashen Hjy Maryam don tana son taga komai a idonta,tamkar dai yadda bokanta ɗan tsitu ya yi mata alƙawari.
*Bayan wata 2*
abubuwa da yawa sun faru,cikinsa kuwa har da rashin kunnuwan Hjy Innah,ƴaƴanta da jikokinta duk sunyi baƙin cikin faruwar hakan sai dai wasu acikin jikokinta cewa suke Allah ya ƙara,don sam bakinta baya gajiya ko baka shirhinta ba sai ta shiga taka.idan ka ganta yanzu sai ta baka tausayi don kurum kurum take anyi maganin har an gaji.
ZULFAH 1
    a ɓangare na ma kuwa ba ƙaramin daɗin hakan naji ba,saboda daman bayan Bilal sai ita waɗanda ke damar min rayuwa,saboda haka na ƙara naɗe ƙafufuwana ina cin kare na babu babbaka,ga shi na samu direba wanda ko me nace ya yi sai yayi.
yau ma kamar kullum na tashi zan tafi aiki,na shirya cikin riga da wando,rigar tsukakkiya da ita ta bayyanar da shap ɗina tsaf wandon farado ne mai buɗewa sosai ta ƙasa don sai ka ɗauka ma siket ne,amman wando ne kawai na masu ido da ƙwalli wandon blue ne light mai haske,rigar kuma fara ce sol na sanya belt na yane kaina da ita.
na sanyq siririn glass ɗina fari sol amman babbane mai cika ido.
takalmina kuwa irin kombus ɗinnane na zuwa aiki babba dashi shima fari sol dashi.
ina fitowa na fara shiga ɗakin hjy Innah,na samu mai aikinta tana wanke mata banɗaki na ƙarasa bakin gadonta na fara tashinta daga barci,a hankali ta tashi tana ƙaremin kallo,nima kallon natw nake na ce"ya akayi ne ƴar kurma?ko kina da magana ne?".na sanya dariya ina kissing ɗin kumatunta sannan na fita.
sai dai har zuciyata bana jin daɗin canzawar Hajiya Innah,don tunda Bilal ya rasu ta daina sakarmin fuska kullum fuskarta a tamke tamau.
Tun daga nesa na hangosa yana tsaye a bakin motar yana jira na,kallon tsaf nake masa wanda arayuwata ban taɓa kowani namiji ba,ban san me yasa kullum sai inga yana ƙara min wani irin ƙwarjini ba,ko na yi niyyar ci masa mutunci idan yayi min ɗan abinda bai kai ya kawo ba,saui inji na kasa sai dai ma in samu kai na a mai sunkuyar da kaina ƙasa tamkar wani ubana,don ko Dady na bana tsoronsa saboda sabon da ke tsakanina dashi.
tun kafin in ƙaraso ya taho da sauri ya buɗe min murfin bayan jibgegiyar motar tawa,na shiga na zauna ina jin gabana na dukan uku uky kuma na rasa na meye?ko me ke damuna aduk sanda naga Aliyu?wannan tambayar ce na kasa samun mai bani amsarta?saboda a kaf gidanmu yanzu Dadyna ne kawai ke sakarmin fuska,sai ko Munirat don ma ni ɗin bana sakar mata don dukkaninsu ban yarda dasu ba,tun abinda ya faru akan mahaifiyata.
hatta Murash-sha yanzu ta daina zuwa inda nake,tun abin yana damuna har na haƙura don ko naje sashensu wajenta bata ko kallona,ƙarshe ma sai ta fice ta barni a zaune saboda haka nima sai na daina zuwa sashen nasu baki ɗaya,na mayar da kaina tamkar ba nida wasu ƴan uwa agidab,don na fahimci suna ɗora mutuwar Bilal akaina ne,ni kuwa ko ajikina don a ganina mutuwar Bilal tamkar hutu ce agare ni.
dai dai Aliyu zai rufe motar idanuwanmu suka haɗu a na juna,wani abu na fara hangowa a idanuwansa,sai naji jikina duk yayi sanyi duk masifa da tsiwa ta na rasa abinda yasa bana iya yi masa,kome yasa hakan oho???????✍🏻
UHM FANS KU BANI WANNAN AMSAR NI DA ZULFAH MUNA JIRAN AMSARKU?????😂😂😂😂😂😂😂😂😒💃🏼
_MRS GREEN CE_
domin chart dani kai tsaye 07068606171
*_GAWURTATTUN UKU🔥🔥🔥2023 SEPTRMBER._*
_1-ƘWAI A BAKA...!!!🥚_
👇🏽
*(Ummu Affan)*
_2-NA FAƊO DAGA BENE NA ZARCE RIJIYA...!!!🫗_
👇🏽
*Badi'at Mrs bukhari*
       _ZULFAH_🍏
👇🏽
*Ummu maher(mrs green)*
_Littafi ɗaya;400_
_Littafi biyu;800_
_Littafi uku;1000_
Ga masu son tura kuɗinsu ta acc sai su tura a wannan acc ɗin👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽
0037219728
Fatima Rabiu Sunusi
StanbicIBTC Bank
Sai ka tura da shaidar biyanka ta wannan no ɗin👇🏽👇🏽👇🏽
08104335144
Masu tura kati kuma sai su turo screenshot na katinsu Mtn ta wannan no ɗin👇🏽
07068606171
Ƴan Niger zasu turo katin Moov ko Airtel ta wannan number.
08104335144
*GA MASU SON A TALLATA MUSU HAJARSU A DUKKANIN SHAFINMU na facebook,whattpad,telegram,youtube,group da status,zamu tallata muku ne akan farashi me rahusa*
10K ne kacal.
Sai ku tuntuɓe a numbobinmu kamar haka👇🏽👇🏽👇🏽
08104335144
07068606171
08179523215
Domin tallata muku hajojinku a cikin littafinmu na sati ɗaya ya kama👇🏽👇🏽👇🏽
2K
sati biyu
3k
idan kuma kanason har mu gama book muna ɗora maka ya kama
10k kacal.
Mun gode da zaɓar gawurtattu uku ako da yaushe.🙏🏼
_Typing🤳🏼_
   *_....🌪️ZULFAH🌪️...._*
_UMMU MAHER_
        *@MRS GREEN🍏*
_GAWURTATTU 3_
Book 2 page 21
*_follow Zulfah on Arewa books_*
https://arewabooks.com/book?id=64ff0277d73b80a18ea59540
*_VIA GROUP ZULFAH FANS_*
https://chat.whatsapp.com/KVTgSsodCRZGcEjERSEsBY
...........cikin nutsuwa ya buɗemin murfin motar,sannan yaja ya tsaya tamkar wani mai gadina na ɗanyi murmushi mai ƙayatarwa,saboda ni arayuwata inason mutum mai girmama ni na miƙo masa jakata ya riƙe cikin girmamawa,gaba nayi yana bina a baya har cikin hamshaƙin office ɗina,ya gyaramin kujera ta sannan ya juya zai fita na tsira masa ido ƙur ina kallonsa,inason faɗa masa wata magana kuma ina jin nauyin yin hakan,amman ya zamar min dole in furtata ko don in samu sauƙin abinda yake damuna.
A hankali na tashi na fara tafiya cikin rangaji da ƙwarƙwasa har na isa gabansa,don na ɗan haɗa da ɗan sauri sauri wanda a ƙidata sam ban iya sauri ba,sai gashi yau na haɗa harda ɗan gudu kallona yake nima ina kallonsa,ina furzar da wani irin numfashi sosai na wahalar danasha wajen takowa inda yake,don aganina wahala nasha don ni sam bana son wahala arayuwata don daman ban saba da rayuwar wahala ba don tunda na taso bazan iya faɗar abu ɗaya dana wahalarsa ba,sai hatsarin dana yi ƙwanaki sai kuma wahalar dakon soyayyar wanda bai san ina yi ba,ban taɓa tunanin cikin lokaci guda rayuwata zata koma haka ba?ban taɓa tunanin zan iya wata aba soyayya ba tunda dai ban ɗauke ta awani ma'auni mai tushe ba,sai gashi na faɗa soyayyar wani wanin ma talaka?wanda ada nake ƙyamatar duk wani mutum wanda in har ya fito daga tsatson talakawa ko kallon arziƙi baya samu.
wani ɗan murmushin gefen fuska nayi,don ganin tarkona ya kama Zulfah amman ko kusa ban bari ta gani ba dom yadda na ɗarsa mata tarko ta faɗa to so nake inyi ta rufta mata har sai na kai ta inda nake son kaita ɗin,sannan in kaita in baro sannan alokacin zan nuna mata shi talaka abin sone ba abin ƙyamata ba,kuma abin ajashi ajiki ne domin bakasan inda rana zata faɗa maka ba.
wani irin haɗe rai na yi,sannan na ce"lafiya dai Hajiya"?.
ɗan haɗiye wani malolon baƙin ciki na yi,don gani nake ni Xulfah nafi ƙarfin komai awajen ko wani namiji,amman tunowa danayi ni nake buƙata sai na ƙwantar da kaina ina kallon jyint ɗin fuskarsa,mai cike da ƙwarjini da kuma sihirtaccen kyau.
Aliyu dai ba fari bane,baƙi ne amma ba can ba sai dai Allah ya yi masa baiwar kyau mai tsayawa azuciya,yana da ɗan ƙaramin baki wanda yake zagaye da gashin baki baƙi siɗik wanda ya ƙwanta luf gashi da pink lips mai matuƙar sheƙi da kyau,haƙoransa kuwa farare tar tar tamkar wata acikin zara,sannan yana da gashin gira wada tacce sosai wanda ya kusa haɗewa saboda yawansu,idanuwansa ba wasu masu girma bane sosai ammanfa cikin suke da wata irin baiwa da haibar da ba kowa ke samun hakan ba,gami da zara zaran gashin idonsa wanda har ɗan shga idon suke,saje ne dashi wanda ya kewaye doguwar fuskarsa mai matuƙar kyau,sheƙi yake a kowani lokaci don idan ka kalleshi kallon farko zaka ɗauka ko shamfo yake musu,amma idan ka ƙura masa ido zaka gano zallar kyau ne uwa uba tsaftar Aliyu,don duk da shi talakane kuma ba wasu kaya ne dashi ba Amman bai hanashi tsaftace su tare da bumbuɗa musu turaren ɗurin da yake siya awajen masu tallan turare wato 'AMRAJ MAN' turare ne na maza ɗan misra mai matuƙar daɗi da sanyi.
Aliyu dogone amman ba irin can ɗin nan ba,amman dai za a iya kiransa da dogo kuma yana da ɗan faɗi amman ba shida ƙiba,yana da faɗin ƙirji sosai da kuma ƙwanji don zaka iya kiransa da ɗan restilin saboda ƙwanjinsa,haka yake ƙaƙƙarfa ne shi shiyasa wasu abokansa ke tsokanarsa ya koma ɗan dambe mana?sai dai kawai yayi dariya don shi sam damben ma bata taɓa burgesa ba,barshi dai da kallon ball don yana bugata sosai don yana son wasa ƙwallo da motsa jiki.
ɗan haɗe hannayena nayi a ƙirji ina kallonta,amman fuskata har yanzu a haɗe ina motsa pink lips ɗina masu laushi da kyaun kallo na ce mata"ke nake jira kinyi shiru".?
da sauri na buɗe baki zanyi magana,ina kallon idonsa sai naji na kasa faɗar abinda nake son faɗa ɗin,sai dai zuciyata tana gargaɗi na dana faɗa masa ko da hakan zai janyo wata matsalar,sannan zuciyata ta ƙara sakani a ruɗu doni aganina yadda Allah ya tsaramin komai mai kyau ne ajikina,ni aganina babu namijin da zai ce baya sona,don turawa ma ba hausawa sunsha kuka akan naso su, samari da dama sunsha jinya akaina amman fir naƙi so saboda ina motsa kambuna sosai.
Ahankali na ce"dama Aliyu wata magana nake son muyi,amman da da hali da ka ɗan zauna".
na faɗi hakan cikin yanayin mutuwar jiki.
Kallonta nayi sannan na kalli agogona na ce"ina jinki amman kada ki wuce minti biyar zuwa shida don aƙwai abu mai muhimmanci da zanyi,don yau ne za'a kai lefe na."
wani irin mugun shork naji,na fara tari tamkar na ƙware ga mamakina sai naga bai ma damu da hakan ba,da kaina na buɗe fridge ɗin dake cikin office ɗina na ɗakko ruwan swan na fara ɗaɗɗaka har sai dana kaishi ƙarshe duk kuwa da sanyinsa.
zama nayi ina ajje gorar ruwan,na kallesa sosai naga shi wayarsa ma yake dannawa,haushi ya kamani don gani nake tamkar rainin hankaline don yasan abinda nake son faɗa masa tunda ba yaro bane,don Aliyu ayanzu haka yana da shekara 31 ne.
juyarwa da yayi na tsura masa ido,shap ɗin zaki ne dashi baki ɗaya faffaɗan ƙirji da kuma ƙugu irin na mazan fama.
ganin bai tanka min ba sai na buɗe baki cikin rashin ƙwarin gwiwa na  isa inda ya ke daf dashi na ce"Aliyu don Allah ku dubi idona."
Kallona yayi ɗin kuwa,sai naga ya juya ya ce"menene acikin idon naki?don ni dai banga komai ba"?.
ɗan rainin hankaline Aliyu na bugawa a jarida sai kuwa na ce"ƙarya kake Aliyu ka gane abinda ke ƙwayar idona,ba komai bane sai zallar Sonka Aliyu........"
na faɗi hakan ƙwallah na zubomin a idanuwa na,don tsahon wata biyun da mukayi a tare idan na ganshi sai inj wani feeling ɗina na tashi na sonsa.
a hankali ya tashi sannan ya ce"and that ni kuma bana sonki ba".
Da wani irin mugun sauri na rungumesa,tuni wani irin shork ya ziyarce mu a tare da sauri na jefar da ita gefe sannan na nuna ta da yatsana na ce"ayanzu haka zuciyata tana rayuwa ne da son wata yarinya,wacce at the age ɗinta 16 ne budurwa ba budur bazar ba,don ni a tsarina bazan auri uwar mata ba kamar ke dake shekara kusan talatin".
da wani irin mugun sauei na tashi,idanuwana suna yimin wani irin yaji da raɗaɗin masifa na rasa wani irin kalami zan faɗa masa don zuciyata ta huta,da haushin waɗannan gwalagwalan ɗanyun maganganun nasa masu matuƙar zafi da yayyafin aman wuta.
bala'i nake son yi,amman na kasa saboda yadda zuciyata ta cika da baƙin cikin kalamansa na fara nuna ƙirjina da hannuna ina motsa bakina cikin kuka na fara ce wa.
"NI!
NI!!
NI!!!
Aliyu kake faɗawa irin waɗannan kalaman?ni kake kira baka so wata kake so ni ce uwar mata,wanda a shekaruna da har yanzu ban kai 20 ba ni kake zagi saboda wata kucaka maras galihu?wata tsinanniya........"
Tau tau ya wanke ni da wasu maruka har guda biyu,waɗanda sai dana ga wucewar wasu taurari masu matuƙar haske da aman tartsatsin wuta.
abinka da farin mutun nan da nan sai rawn face ɗinta ta kumbura tayi jawur yadda kasan nayi hatsari,gefen bakina ya fashe sosai jini ya fara ɗigowa tamkar an yanka ƙosashiyar kaza.
a hankali na ƙwanta zuciyata na yimin wani irin ciwon irin rayuwar dana ke ciki,tabbas ƙaddara tana zuwarwa ɗan adam a sanda baiyi tunani ba gashi ni ya ƙadartawa mahaifiyata haihuwar ɗan shege,yaro kyakkyawan gaske mai matuƙar kama dani tamkar an tsaga kara,ɗan kuɓul kuɓul dashi tunda sanda yana ciki ba shida yunwa,tunda kullum ana bani kuɗi dubu ɗaya kullum na wankin mota dashi muke cin abinci da sauran buƙatu,gashi kangon da muke ciki tunda muka taso har zuwa yau mai shi bai zo ya amsa ba,har mamaki nake ko dai mai shi ya mutune?.
da sassafe na tashi na









