Showing 33001 words to 36000 words out of 39216 words

Chapter 12 - ZULFAH Complete Book 1&2 By Oum Maheer Miss Green.txt

irin mara hankalice?kinsan halinda ya faɗa sabadin tafiyarki?kinsan ciwon zuciyane ya kamasa saboda rashin ganinki?abinda ya tunzura zuciyata kenan na umarci ƴaƴa ƴan albarka akan dole asa ranar aurenku,ayi kowa ma ya huta in banda haka me zaisa asa ranarku ahaka?duk haƙurin da yake dake bazaki ƙaunace shi yadda ya ƙaunace ki ba?idan wanine kikaga yana wa Bilalu haka ke ba mai hanawa ba ce?ashe ke ce babbar mai buga ganga idan kika ga ana neman ran ɗan uwanki?to ki buɗe kunnuwanki ki jini da kyau,aurenku babu fashi sai dai akai gawarki kamar yadda kika ce".
Tana faɗar hakan ta fita da saurin gaske,na bita da ido kawai don nayi suman tsaye don ban taɓa ganin ran Hjy Innah ya ɓaci har haka ba?yanzu akan Bilal ne aka mare ta?marin da har ta koma ga ubangijin ta ba zata manta hakan ba?lallai kuwa ya zamar mata dolen tilas ta koyawa Bilal hankali,kuma ya zamar mata dole ta nemi mafita yanzu ba sai anjima ba zata bi dad ɗinta har office ɗinsa don bazata yarda a mayar da ignorance ba.
da sauri ya nufoni yana lallasheni nayi saurin ɗaga masa hannu,cikin kuka ra hargowa na fara magana cikin zallar fushi"me zaka ce min?har akanka aka taɓamin lafiya?saboda kai ko?to ka rubuta ka ajje sai na rama marina akanka alokacin da baka taɓa tunani ba,don ayanzu idan har nayi maka bazanji sanyin zuciyata ba".
Ina faɗar hakan na fito da saurin gaske ina kuka mai tsuma zuciyar mai sauraro.Hajiya Innah ta bini da kallo don tana zaune cikin ɓacin rai,bata ce dani komai ba ta bini da ido kawai tausayina fal cikin zuciyarta,don babu yadda za tayi ne shiyasa har ta yiwa jikarta mafi soyuwa aranta wannan hukuncin,ya zamar mata dole yin hakan ne don tasan halina da taurin kan tsiya,shi kuma gogan ba zai iya takamin burki ba saboda yana tsorona sai dai ya bini sasaka ayadda naso.
ko kallon gabana bana yi,burina kawai in isa inda nake son isa ɗin sannan na sanya azuciyata yau bazan ƙwana agidan ba,idan ma don na dawo gidan ne aka samu damar yimin abinda aka aikatamin ɗin to bazan dawo ba,don ayanzu haka gidaje na acikin garin Abuja sunfi guda biyar kuma duk mallakinane.
buɗe mota kawai nayi aka fara tuƙani,zuciyata na yimin wani irin suya tamkar zata faso ƙirjina ta fito aranar nayi nadamar yin hakan tafi cikin ƙwando.
Bilal yana tsaye na hau mota,amman ban ma san yana wajen ba don biyo ni yayi har compound ɗin gidanmu.
tafiya yake amman bai san inda yake sanya ƙafarsa ba,hankalinsa da nutsuwarsa suna ga Zulfah ne,shi dai da zai iya yaƙi da zuciyarsa da ya haƙura da son Zulfah,amman babu yadda zaiyi auren Zulfah ya zamar masa tilas don shi idan har ya haƙura zuciyarsa ba zata taɓa yi masa adalci wajen barin Zulfah ba.
bai san ya kawo kansa babban falon ɓangarensu ba,sai da ya jiyo muryar mahaifiyarsa sama sama,don kaf gidan babu wanda yasan Zulfah ta dawo daga shi sai masu gadi da kuma hjy innah.
"Bilal me yake damunka?ba dai ciwonka ne ya tashi ba?don Allah ka rufamin asiri ka tashi kada ka mutu Bilal kai kaɗaine ɗana namiji mafi soyuwa araina".kuka take sosai tana faɗar hakan,Murashsha ma na ɓangaren lokacin don itama tunda taji an saka ranar Zulfah da Bilal ɗinta,ta fara ciwo sosai don har sai da hawan jini itama ya kamata,son maso wani kenan ƙoshin wahala.ita tana son Bilal shi kuma baya sonta Xulfah yake so don haka ta tabbatarwa kanta tunda har Zulfah yakeso ta tabbarwa kanta ba zai taɓa sonta ba don Zulfah ta yi mata rata sosai,don Zulfah kallabi tsakanin rawuna ce.
da sauri su Murashsha da ƙannensa sukayo kansa suna kuka,sai dao da ƙer aka samu ya buɗe idonsa sai me kuma?sunan Zulfah kawai yake kira.
"Zulfah"!
"Zulfah"!!
don Allah kada ki ce bazaki iya aure na ba,indai har kika ƙini to tabbas ina cikin matsalar rayuwa mutuwa zanyiiiiiiiiiii."


Kalmar ƙarshe daya faɗa kenan sai suka jishi ɗibbbbbbb✍🏻😫😭😭😭😭😭😭😭😭


_INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN_


Anan zan tsaya fans,sai gobe kuma ko an jima don sauran suna kan computer ayi haƙuri na yau kaɗanne...........




*MRA GREEN CE*
07068606171
_Typing🤳🏼_






*_....🌪️ZULFAH🌪️...._*




_UMMU MAHER_
*@MRS GREEN🍏*




_GAWURTATTU 3_




Book 2 page 19


*_follow Zulfah on Arewa books_*
https://arewabooks.com/book?id=64ff0277d73b80a18ea59540


*_VIA GROUP ZULFAH FANS_*
https://chat.whatsapp.com/KVTgSsodCRZGcEjERSEsBY


_*AMMA ARAB!AMMA ARAB!!AMMA ARAB!!!*_


_kai daga jin sunan kasan sunan ya amsa sunansa,AMMA ARAB ta kawo muku wani supplement na gyaran jiki mai sanya daɗi da ƙamshi AMMA ARAB gidan ƙamshi_


*MUSUK*
*MADARAR TURARE*
*KAJIJI*
*ROT*
*SANDAL*
*HUMFUR*
*SANDAL FLASK*
*SANDAL WUD*
*AALUT*
*GAF-GAF*
*JANNAMI*
*ƘWALAKCA*
*MAHAHABSUFYAN*




*WANNAN SHINE GRP ƊINA NA WHATSAPP,KI ANTAYO SABODA KADA AYI BABU KE*
👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
https://chat.whatsapp.com/BrUXmBHnDN6KUJYnkBDT7S


*ADDRESS👇🏻👇🏻👇🏻*
Zaria road kwankwasiyya sabon gari ɗangwauro house number 224
Kano


OR CALL MY CONTACT
0904 470 9413


*AƘWAI WANI SUPPLEMENTA NA GYARAN JIKI DA TAZO MUKU DASHI KE DA KANKI IDAN KIKA YI ZAKISAN EH LALLAI ZAKI GIGITA ME GIDA,KINSAN MAZA SAI DA ƘAMSHI DUK MATAR DA BATA SAYI WANNAN SUPPLEMENT ƊIN BA TO AN BARTA A BAYA*


*AƘWAI BABBAN MAGANI NA INFECTION,WANDA ZAI DAWO MIKI DA MARTABARKI NA ƳA MACE,ZAI CIKO MIKI DA NI'IMARKI KI KOMA ƳAR GATAN MEGIDA*


*AƘWAI BABBAR KAMBASA,TA TURARA KAYA HAJIYA KI BUƊE BAKIN ALJIHU KI JIƘO DA ƘAMSHI,KINA ZAMA AN SAN KIN ISA MACE HAJIYA DON AMMA ARAB TA SHARA SOSAI WAJEN KAWO MUKU KAYAN GYARA NA MATA*


*AƘWAI SABULAN GYARAN JIKI SUNE KAMAR*


*MULATO SOAP*
*FACE CREAM*
*FACE SOAP*
*MULATO WHITENING LOTION*
*HAIR GROW OIL*
*HAIR GROW CREAM*
*KAR-KAR OIL*
*MINT LEAVE OIL*
*ANTI PIMPUS SOAP*
*AƘWAI SABULUN NANKARWA*


sannan ina harkar👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
*ABIN BUKI*
*ABINCIN OFFICE*
*SNACK*


KAMARSU👇🏻👇🏻


*WAINAR MASA*
*SINASIR*
*MEAT PIE*
*CINCIN ƊAN LAUSHI*
*CUP CAKE*


DA DAI SAURANSU.
AMMA ARAB GIDAN GYARAN AURE😄👏🏻




_ALFA'S FAMILY_


_______a wannan dare ne ya zamarwa ahalin Alfas baƙin ciki mai girma,baƙin cikin da har su komawa Allah ba zasu taɓa mantawa dashi wato mutuwar Bilal,ta girgiza ahalin baki ɗaya ta inda kowa za kagani hankalinsa a matuƙar tashe yake.


_ZULFAH_


da mugun kukana na ƙarasa office ɗin mahaifina,zaman ƴan bori nayi fuskata tayi kaca kaca da hawaye mamaki nake hangowa asaman fuskarsa,don sam bai san ma zan dawo ba,da sauri ya nufo inda nake ya yarda takardar dake hannunsa,na fara aikina ba asibiti don na karanci midwife free ne wato ɓangaren amsar haihuwa,ƙyamata da hakan yasa na tubure ni bazanyi aiki kan wannan ba dole ne in canja course,mahaifina ya dage shi yake so saboda sha'awar da yake akan hakan.
kuka na farayi ina shure shure sannan ba buɗe sadaddan bakina na ce"Dad wai mai yasa yanzu ka tsaneni?me yasa baka sona ne?saboda me xa'a sakamin rana da wanda na tsana?ni wallahi Dady bana sonsa".
sai na faɗa jikinsa na saki kuka sosai,lallashina yake a hankali sannan ya ɗago fuskata yana kallona sosai ya ce"yi haƙuri ny lovely daughter,ina sonki mana amman sai dai kada ki manta da abu ɗaya,Bilal ɗan uwanki ne ni aganina ko ba don soyayya ba zaki so shi saboda ɗan uwanki ne mai sonki,dota bana son ki rasa Bilal don gani nake in har kika rasashi to tabbas ba zaki samu wanda yake sonki kamar yadda Bilal yake sonki ba,saboda haka ki tsaya ki nutsu Bilal ne ya dace dake saboda shine yake sonki tsakani da Allah ba don kuɗina ba,ko don wata manufa ba saboda haka ki tsaya ki taimaki rayuwar ɗan uwanki .........."tun kafin ya ƙarasa na ce"wallahi dad na tsanesa kuma bazan taɓa sonsa ba na tsanesa!na tsanesa!!".
ina faɗar hakan na fito cikin mugun fushi,don na lura har da Dad ɗina acikin waɗanda suka tsaneni.
da sauri Dad ɗina ya biyoni saboda yasan halina idan ina cikin fushi bana iya control ɗin kaina,kuma yasan ni da kaina na tuƙo kaina sai dai yana fitowa ya hango ni a bakin mota ina jiran fitowar Zulfan.
da gaggawa ya ƙaraso wajen,ni kuwa tuni na shige motar ya ƙaraso wajen yana kallona sosai ya ce"bawan Allah yaushe ka fara agidana?amman ban sanka ba"?.
a hankali cikn nutsuwa na ce"eh gaskiya ne,amman ayau ɗinnan na fara yin aiki agidanka wanda ke wa Zulfah tuƙi ne ba shida lfy,ni kuma abokinsa ne sosai shiyasa yace inzo inyi muku bayani,idan da hali ni sai in fara yi muku to nazo don yin bayani sai kuma naga Hjy Zulfah ta fito da sauri to shiyasa na tuƙo ta don ayadda na kalleta matuƙar tayi tuƙi za'a iya samun matsala".na faɗi hakan cikin halin damuwa don dai in nuna na damu da halin da ta shga ɗin,alhali kuma nafi kowa murnar shiga halin da ta shiga.
bai ce min komai ba ya shiga motar,don da alama ya yarda da abinda nace ɗin.
tuƙa motar nake cikin salon ƙwarewa tamkar dai daman motar tsohon hannu ce,saboda kafin in fara sai dana ƙara samun ƙwarewa sosai wajen Ahmad.
ina tsayawa da motar ni na fara hango mutanen gidan sunyi cirko cirko,mamaki ya kamani don sanda dai na shigo gidan ban ga kowa ba,tamkar ma dai babu mutane ne agidan sai gashi kuma yanzu mutane sun ƙara yawa.
da mamaki naga mahaifin Zulfah na bin mutanen da kallo,ita kuwa uwar gayyar wucewa tayi abinta ba tare da tace komai ba.
anan ne na fuskanci sam Zulfah bata yo halin mahaifinta ba,sai dai a yadda bake gani kamar dai ita ce mai hali irin wannan ɗin,na tsaya a bakin motar ina jiran tsammani don ganin mutanen ba ƙaramin tsoratani yayi ba,ɗazu gida wayam yanzu kuma sai gashi mutane da yawa tamkar ana buki ko mutuwa.?
da sauri Abban Zulfah ya ƙarasa wajen gabansa yana bugawa,don ya tabbatarwa kansa ba lafiya ba aƙwai wata matsalar da ta faru,jikinsa babu ƙwari ya ƙaraso wajen sai dai yana isowa ya tarar da fuskokinsu duk babu fara'a jikinsa yayi sanyi ƙalau ya buɗe bakinsa zai fara magana,kawai sai yaga yayan kura wato yayansa ya shaƙo masa wuya yana ce wa"Allah ya isa tsakanina da ƴarka,ta cuce ni ta kashemin ɗana Allah ya isana........"tun kafin ya ƙarasa mutane suka janyesa suna bashi haƙuri.
cak mahaifin Zulfah ya tsaya yana ƙarewa mutanen kallo,kansa yana wani irin juya masa don sai yake ganin tamkar mafarki yake yi.
kuka ranar ya yisa wanda mutuwar mahaifiyar Zulfah da ƴar uwar Zulfah ne yayi irinsa.



_HAJIYA MARYAM_
Wani irin kuka take tana girgiza Bilal,amman ko motsi baiyi ba kuka take tana kiran sunansa tana ce wa"don Allah don annabi Bilal ka tashi kada ka sanya zuciyata bugawa don Allah kada ka mutu ka barni,Bilal don Allah kada ka barniiiiiii".
ɗib taji alamar Bilal fa ya tafi kenan,sai dai tashin zance bata san lokacin da ta fashe da kuka ba,wani irin hali ta shiga ta tashi tana kuka babu salati balle kiran sunam Allah.
tana ji tana gani aka ɗauki Bilal don yi masa wanka,a wannan lokacin ne ta tashi tamkar an fisgeta sauri take sosai don tana son isa inda take son isa ɗin.
hawayenta sunƙi tsayawa kanta na sara mata tamkar zai rabe gida biyu,sashen Hjy Innah ta wuce ta banka ƙofar ba tare da ta tsaya wata wata ba,ta faɗa ɗakim Hjy Innah a hakin gadonta ta sameta tayi tsaye tana kallonta sannan tana huci,ta fara magana cikin kuka na rashin madafa"wallahi yau ba sai gobe ba yadda Zulfah ta kashemin ɗana itama sai na kasheta,don wallahi bazan dinga kallonta tana numfashi ba alhali ni kuma nawa ɗan ya mutu ta sanadinta."
Kalmar mutuwa da ta faɗa shi ya ƙarawa Innah shiga ruɗu da furgici,ta tashi da sauri tana hawaye jikinta sai rawa yake tamkar makaɗi,daman kuma ga jikin tsufa ta wuce hjy Maryam ba tare da ta ce komai ba,sauri take har bata san mintocin daya kawo ta ɓangaren hjy Maryam ba.
salati ta saka tana kuka tana ce wa"la ha ilallahu,lahaula wala ƙuwata illa billahi,ya Allah idan mafarki nake kasa in tashi,me nake gani haka?gawar Bilaluna nake gani agabana?da gaske daman mutuwar kayi,ya Allah ya jiƙan wannan salihin bawan naka,ya Allah ka haskaka masa kabarinsa,wayyo shikkenan jikokina sun fara tafiya suna barina wayyo Allah na".
dukkanin mutanen wajen sai da suka tausayawa hjy Innah,don sun san irin soyayyar dake tsakaninta da Bilal kaf jikokinta bayan Xulfah babu wanda ya kai Bilal,don hatta yaye ma itace ta karɓe sa ta yaye sa,ko shawara zaiyi baya fara yi da iyayensa sai da ita,don shi tamkar uwa hjy Innah take awajensa.
ranar kusan biyu akaso ayi,don Hjy Maryam da Hajiya Innah dai da hawan jini ya kamasu sosai,don hjy Innah nata ya kusa kai 200 abinda ya ƙarawa familyn Alfa's tashin hankali kenan,kowa kagani agidan yana cikin wani hali Murassha kuwa tana can rai a hannun Allah,bata sanin wanda yake kanta babu em babu a'a ta zama tamkar mutum mutumi.
ba'a yi tashin hankali ba sai da akazo fita da gawar Bilal,da gudu hjy Maryam ta taho tana ihu tana turje turje,tana cin mugayen alwashi akan Zulfah wanda duk wanda yaji yasan ba acikin hayyacinta take ba,hjy Innah kuwa jikinta rawa ya kamayi ta kasa gaba ta kasa baya,kiran sunan Allah kawai take yayinda ɗaukakin jama'ah sukayi masa sallah sai zuwa gidansa na gaskiya,😭😭😭.
rai kenan ba a bakin komai yake ba,aranar babu abinda Hjy Innah ke tunawa sai abinda ya faru ɗazu irin cin mutuncin da Zulfah ta yiwa Bilal,bayan abubuwa da yawa da take tunawa da babu abinda zai hana yiwa Xulfah mummunan alkaba'i irin wanda Hjy Maryam ke yi mata,har lokacin kuka take tana ce wa"Allah ya isa tsakanina dake Zulfah kuma in sha Allah sai kema anyi miki abinda kika yiwa Bilal,in sha Allah sai son wani ya kamaki kin mutu akansa kema".ire iren waɗannan mugayen alkaba'in take bin Zulfah dashi.
ƴan kanzaginta Hjy Raihana da muƙarrabansu sai zuga Hjy Maryam suke akan mummunan hukuncin daya kamata ta yi wa Xulfah.
su ukune a ɗakin Hjy Maryam ɗin,Hjy Raihana da Hajiya Bilkisu sai kuma Hajiya Maryam ɗin,idanuwanta sunyi jawur tamkar garwashi,jijiyoyin kanta sun tashi sosai sai numfarfashi take tana kallon silin,tana tariyo rayuwarta da ta ɗanta Hajiya Raihana na kallon ta sai kuwa ta kyaftawa Hjy Bilkisu ido don ayanzu take son su fara haɗawa Xulfah gadar zare mai matuƙar ƙarfin da bazata iya fita ba,don aduniyarta yanzu babu abinda taƙi jini irin Zulfah,ko tsanar da ta yiwa mahaifiyarta bata kai ta Zulfan ba,don ko ayanzu mijinta yafi fifita Zulfan a dukkanin ƴaƴansa.wannan yasa ta sanyawa ranta raba Zulfah da Familyn Alfa's ta ƙarfi da yaji.
a hankali Hajiya Bilkisu ta matsa kusada Hjy Maryam,ta dafa kafaɗarta a hankali ta fara magana cikin salon tausayi da kuma na jan hankalin wanda ake son yi wa ɗin.
"ki yi haƙuri ƙawata,kada ki sanya damuwa azuciyarki yazo yayi miki illah ki maida komai ba komai ba,duk da nasan mutuwar ɗa da zafi musamman ma ɗa irin Bila......."sai ta faɗi hakan tana kuka sosai har da majina,ganin hakan yasa zuciyar Hjy Maryam ta ƙara tsinkewa ta fashe da kuka,sai kuwa Hjy Raihana ta fara magana cikin fushi Hajiya Raihana ta fara magana tana riƙe da kafaɗar Hajiya Maryam"yanzu lokacine na rama dukkanin cin kashi da cin mutuncin da Xulfah ta dinga yi wa Bilal,saboda haka dama na yi mata asirin da zataji sam bata son zaman America ta d............."
da sauri kalmarta ta maƙale don jiyo muryar Hjy Maryam tana ce wa"dama ke kika yi mata asirin da yasa ta dawo ta kashe min ɗa?Raihana ai ba Zulfah ce ta kashemin ɗa ba har dake".ta faɗi hakan tana kuka sosai don sai taji ƙiyayyar da takewa Zulfah tana son ta dawo kan Hajiya Raihana.
da sauri Hjy Bilkisu ta ce"haba ke kuma?ta yaya Raihana za ta yi abinda zata kashe miki ɗa?duk kubar wannan maganar don Allah,don ita Raihana tayi hakanne don a gaggauta auren Zulfah da Bilal ɗin,ashe ita Zulfan ta shirya wani ɓoyayyan ƙudurinta akan Bilal ɗin."
sai alokacin Hajiya Raihana tayi magana"haba aminiyata kinsan fa ni na ƙara haɓaka yadda za'ayi a gaggauta auren saboda halin da ɗanki zai shiga idan bai auri Zulfan ba,kinga daga baya bayan auren sai musan yadda zamu ɓata Zulfan awajensa,har sonta a hankali ya fice masa ni a plan ɗina kenan".
Hjy Maryam ta ce"to yi haƙuri Raihana rai nane kinsan a ɓace yake,amman dai yanzu abu ɗaya nake jira shine ganin bayan Zulfah."
dai dai lokacin sukaji an turo ƙofa da mugun ƙarfi,Hajiya Innah suka gani a gabansu tana wani irin mugun huci ta nuna su da hannunta sannan ta ce"dukanku babu laifi abinda kuka aikata,amman ku sani yau ba sai gobe ba zaku bar gidan nan...."
Tana faɗar hakan ta wuce cikin matsanancin fushi...........✍🏻


_MRS GREEN CE_
domin chart dani kai tsaye 07068606171


*_GAWURTATTUN UKU🔥🔥🔥2023 SEPTRMBER._*






_1-ƘWAI A BAKA...!!!🥚_
👇🏽
*(Ummu Affan)*




_2-NA FAƊO DAGA BENE NA ZARCE RIJIYA...!!!🫗_
👇🏽
*Badi'at Mrs bukhari*




_ZULFAH_🍏
👇🏽
*Ummu maher(mrs green)*




_Littafi ɗaya;400_
_Littafi biyu;800_
_Littafi uku;1000_


Ga masu son tura kuɗinsu ta acc sai su tura a wannan acc ɗin👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽


0037219728
Fatima Rabiu Sunusi
StanbicIBTC Bank


Sai ka tura da shaidar biyanka ta wannan no ɗin👇🏽👇🏽👇🏽


08104335144


Masu tura kati kuma sai su turo screenshot na katinsu Mtn ta wannan no ɗin👇🏽




07068606171


Ƴan Niger zasu turo katin Moov ko Airtel ta wannan number.


08104335144


*GA MASU SON A TALLATA MUSU HAJARSU A DUKKANIN SHAFINMU na facebook,whattpad,telegram,youtube,group da status,zamu tallata muku ne akan farashi me rahusa*
10K ne kacal.
Sai ku tuntuɓe a numbobinmu kamar haka👇🏽👇🏽👇🏽


08104335144
07068606171
08179523215


Domin tallata muku hajojinku a cikin littafinmu na sati ɗaya ya kama👇🏽👇🏽👇🏽


2K
sati biyu
3k


idan kuma kanason har mu gama book muna ɗora maka ya kama
10k kacal.






Mun gode da zaɓar gawurtattu uku ako da yaushe.🙏🏼
_Typing🤳🏼_






*_....🌪️ZULFAH🌪️...._*




_UMMU MAHER_
*@MRS GREEN🍏*




_GAWURTATTU 3_




Book 2 page 20


*_follow Zulfah on Arewa books_*
https://arewabooks.com/book?id=64ff0277d73b80a18ea59540


*_VIA GROUP ZULFAH FANS_*
https://chat.whatsapp.com/KVTgSsodCRZGcEjERSEsBY


_*AMMA ARAB!AMMA ARAB!!AMMA ARAB!!!*_


_kai daga jin sunan kasan sunan ya amsa sunansa,AMMA ARAB ta kawo muku wani supplement na gyaran jiki mai sanya daɗi da ƙamshi AMMA ARAB gidan ƙamshi_


*MUSUK*
*MADARAR TURARE*
*KAJIJI*
*ROT*
*SANDAL*
*HUMFUR*
*SANDAL FLASK*
*SANDAL WUD*
*AALUT*
*GAF-GAF*
*JANNAMI*
*ƘWALAKCA*
*MAHAHABSUFYAN*




*WANNAN SHINE GRP ƊINA NA WHATSAPP,KI ANTAYO SABODA KADA AYI BABU KE*
👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
https://chat.whatsapp.com/BrUXmBHnDN6KUJYnkBDT7S


*ADDRESS👇🏻👇🏻👇🏻*
Zaria road kwankwasiyya sabon gari ɗangwauro house number 224
Kano


OR CALL MY CONTACT
0904 470 9413


*AƘWAI WANI SUPPLEMENTA NA GYARAN JIKI DA TAZO MUKU DASHI KE DA KANKI IDAN KIKA YI ZAKISAN EH LALLAI ZAKI GIGITA ME GIDA,KINSAN MAZA SAI DA ƘAMSHI DUK MATAR DA BATA SAYI WANNAN SUPPLEMENT ƊIN BA TO AN BARTA A BAYA*


*AƘWAI BABBAN MAGANI NA INFECTION,WANDA ZAI DAWO MIKI DA MARTABARKI NA ƳA MACE,ZAI CIKO MIKI DA NI'IMARKI KI KOMA ƳAR GATAN MEGIDA*


*AƘWAI BABBAR KAMBASA,TA TURARA KAYA HAJIYA KI BUƊE BAKIN ALJIHU KI JIƘO DA ƘAMSHI,KINA ZAMA AN SAN KIN ISA MACE HAJIYA DON AMMA ARAB TA SHARA SOSAI WAJEN KAWO MUKU KAYAN GYARA NA MATA*


*AƘWAI SABULAN GYARAN JIKI SUNE KAMAR*


*MULATO SOAP*
*FACE CREAM*
*FACE SOAP*
*MULATO WHITENING LOTION*
*HAIR GROW OIL*
*HAIR GROW CREAM*
*KAR-KAR OIL*
*MINT LEAVE OIL*
*ANTI PIMPUS SOAP*
*AƘWAI SABULUN NANKARWA*


sannan ina harkar👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
*ABIN BUKI*
*ABINCIN OFFICE*
*SNACK*


KAMARSU👇🏻👇🏻


*WAINAR MASA*
*SINASIR*
*MEAT PIE*
*CINCIN ƊAN LAUSHI*
*CUP CAKE*


DA DAI SAURANSU.


AMMA ARAB GIDAN GYARAN AURE😄👏🏻.




______sosai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login