Showing 15001 words to 18000 words out of 39216 words

Chapter 6 - ZULFAH Complete Book 1&2 By Oum Maheer Miss Green.txt

ragaya,acikin wannan littafin na Zulfah*😄yanzu aka fara tafiyar don aƙwai daddaɗar tafiya agaba.🫰🏻🫰🏻🫰🏻🫰🏻.




MRS GREEN CE✍🏻
07068606171
_*🍏ZULFAH*_
_page 9_




_@🫰🏻Ummu Maher_
*{MRS GREEN}*




*wattpad user name*
https://www.wattpad.com/user/Rabiatu333
---------------
*Arewabook user name* https://arewabooks.com/u/rabiattu0444


________________________
*GAWURTATTU 3*




_*AMMA ARAB!AMMA ARAB!!AMMA ARAB!!!*_


_kai daga jin sunan kasan sunan ya amsa sunansa,AMMA ARAB ta kawo muku wani supplement na gyaran jiki mai sanya daɗi da ƙamshi AMMA ARAB gidan ƙamshi_


*MUSUK*
*MADARAR TURARE*
*KAJIJI*
*ROT*
*SANDAL*
*HUMFUR*
*SANDAL FLASK*
*SANDAL WUD*
*AALUT*
*GAF-GAF*
*JANNAMI*
*ƘWALAKCA*
*MAHAHABSUFYAN*




*WANNAN SHINE GRP ƊINA NA WHATSAPP,KI ANTAYO SABODA KADA AYI BABU KE*
👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
https://chat.whatsapp.com/BrUXmBHnDN6KUJYnkBDT7S


*ADDRESS👇🏻👇🏻👇🏻*
Zaria road kwankwasiyya sabon gari ɗangwauro house number 224
Kano


OR CALL MY CONTACT
0904 470 9413


*AƘWAI WANI SUPPLEMENTA NA GYARAN JIKI DA TAZO MUKU DASHI KE DA KANKI IDAN KIKA YI ZAKISAN EH LALLAI ZAKI GIGITA ME GIDA,KINSAN MAZA SAI DA ƘAMSHI DUK MATAR DA BATA SAYI WANNAN SUPPLEMENT ƊIN BA TO AN BARTA A BAYA*


*AƘWAI BABBAN MAGANI NA INFECTION,WANDA ZAI DAWO MIKI DA MARTABARKI NA ƳA MACE,ZAI CIKO MIKI DA NI'IMARKI KI KOMA ƳAR GATAN MEGIDA*


*AƘWAI BABBAR KAMBASA,TA TURARA KAYA HAJIYA KI BUƊE BAKIN ALJIHU KI JIƘO DA ƘAMSHI,KINA ZAMA AN SAN KIN ISA MACE HAJIYA DON AMMA ARAB TA SHARA SOSAI WAJEN KAWO MUKU KAYAN GYARA NA MATA*


*AƘWAI SABULAN GYARAN JIKI SUNE KAMAR*


*MULATO SOAP*
*FACE CREAM*
*FACE SOAP*
*MULATO WHITENING LOTION*
*HAIR GROW OIL*
*HAIR GROW CREAM*
*KAR-KAR OIL*
*MINT LEAVE OIL*
*ANTI PIMPUS SOAP*
*AƘWAI SABULUN NANKARWA*


sannan ina harkar👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
*ABIN BUKI*
*ABINCIN OFFICE*
*SNACK*


KAMARSU👇🏻👇🏻


*WAINAR MASA*
*SINASIR*
*MEAT PIE*
*CINCIN ƊAN LAUSHI*
*CUP CAKE*


DA DAI SAURANSU.
AMMA ARAB GIDAN GYARAN AURE😄👏🏻




_ZULFAH 2_


............suna ganin ogansu ya shigo suke mimmiƙe suna sara masa,wato C.P MUHAMMAD MUJADDADI,nima idona akansa ƙer tamkar wata mayya tunda ya shigo wajen ya kambame da ƙwarjininsa me saurin cika waje,ni da kaina ba su Bala ba sai dana ji wani iri don ganin nasa,mutum ne handsome dogo ne sosai don duk tsayin office ɗin nasu sai daya ɗan ranƙwafa kafin ya shigo,saboda dogone sosai kana iya hango kyakkyawan dogon hancinsa wanda ya ƙawata fuskarsa,fari amman ba can ba yana da ɗan sai saye agaban goshinsa wanda ake cewa sanƙo sai ya ƙara masa kyau sosai,kana ganinsa ba sai an faɗa maka ba kasan bafulatanine ga tsare gida sosai don baka isa ka kalleshi ka ƙara kallonsa ba,saboda yadda Allah yayi masa ƙwarjini me bala'in yawa.
kowa ya sunkuyar da kansa acikin office ɗin,sai kuwa ya ɗan kalleni kaɗan gashina duk a yarbatse har gadon baya ga ƙatuwar anƙwa a hannuna,wacce take nuna tabbas nayi wani laifine ga garumi.ko kafin yayi magana ƴan sandan da sauri suka rattaba masa duk abinda ya faru,ya ɗan kalli Bala irin kallon tsaf ɗinnan sannan ya ce"biyoni office".ya yi wucewarsa abinsa Bala ya tsure sosai ni kuwa har ya dhige office ɗin ban daina kallonsa ba,ko daya buɗe bakinsa yayi magana ashe abin nasa ya wuce duk yadda kuke tunani,domin kuwa daya buɗe bakin nasa da wata ƙatuwar wushirya nagani ta fara yimin sallama mai muguwar kyau da tsari,ga kuma wasu fararen haƙoransa har wani irin walƙiya suke yadda kasan farar audiga har wasu irin walƙiya suke gasu suma zara zara.


muna shiga ni da Bala da kuma sajent audu,yadda naji suna faɗa masa kenan ya sara masa sannan ya ƙara shigar da ƙorafin abinda ya faru,a karo na biyu ya ƙara kallona sannan ya buɗe tausassan bakinsa ya ce"ki faɗi abinda ya haɗaki dashi tun daga farko har zuwanku nan"?.


Sosai tambayar da yayi min ta burgeni saboda haka na ce"ranka ya daɗe wannan bawan Allahn naje kyamist ɗinsa akan ya taimakamin ya bani bashin magani,saboda mahaifiyata ba tada lafiya ya tabbatar mun da zai bani maganin,amman da sharaɗi guda ɗaya na yarda da hakan duk da banji meye sharaɗin daya kafamin ba,na koma gida na bawa mahaifiyata wannan maganin ta ƙwanta barci sannan na dawo,ina dawowa ya faɗamin abinda yasa ya bani magani wai mu keɓe dashi,ana haka naƙi yarda da batunsa yayi ƙoƙari wajen yaga ya lalatamin rayuwa,shine nayi ƙoƙarin ƙwatar kaina ganin haka na ƙwaɗa masa ƙwalb..........."na faɗi hakan ina ƙarashewa da matsanancin kukan tausayin rayuwar rashin galihu da kuma rashin gata.
wannan maganar dana faɗa yasa kowa na wajen yin tsit suna sauraron abinda nake faɗa,shi kuwa C.P kallona yake sosai tamkar mai karantar wani abu a fuskata hakan yasa naji wani abu ya ratsa zuciyata nan take,gami da ganin ƙwarjininsa sosai a fuskata.
Bala yana zare idanu ya ce"sir wallahi ƙarya take min duk abinda ta faɗa,daman ana faɗa yanzu ta zama mahaukaciya yadda uwarta ma take mahaukaciy........"tun bai ƙarasa ba C.P ya daka masa wata irin tsawa wacce ta sanyamu shiga taitayinmu ni da sajan duk da daman shi ya saba da maigidan nasa aƙwaishi da tsawa musamman idan abu baiyi masa ba.


"Shut up!stupid a saboda me zaka dinga kiran mahaifiyarta mahaukaciya?shin idan mahaifiyarka aka faɗawa haka zakaji daɗi?ko kuwa ita ba tada gatan da za'a girmama mahaifiyarta?shin me yasa manzon Allah(S.A.W)yace mu girmama furfura?ba sai kaga furfurar abisa kan me shi ba,ko yaya babba ai babbane ko?".sosai kalamansa suka daki zuciyata har na dinga kallonsa sosai,wani irin farin ciki da nishaɗi suka ziyarceni lokaci guda,ayaune na tabbatar da ba kowane acikin mutane bai girmama babba ba,saɓanin da dana kewa kowa kuɗin goro,tunda na taso ƳAR MAHAUKACIYA....ake kirana sannan ayita jifanta wani lokacin idan ta fita,ba'a taɓa girmamu don Allah ba duk wanda zai nuna yana sona ta ba son tsakani da Allah yake min,yana neman abin nema ne ajikina na faɗa tarko na maza sosai,wanda haryanzu abinda suke ƙwaɗayin basu samu ba sai gani sai hange.


Ina cikin tunani na naji yo muryarsa yana cewa"idan har ka bari nayi bincike na gano cewar kana da laifi?....uhm zaka gane shayi ruwa ne".jikin Bala ne yayi sanyi sosai,shi dai yasan Zulfah ba tada wata shaida,sai kuma ya tuno da matarsa da sauri idanuwansa suka ƙara rinewa,hankalinsa yayi ƙololuwar tashi don bai san a halinda yake ciki bama sai daya ji sajan na cewa"yallaɓai a barta a sel ne".?Wani irin mugun kallo C.P Muhammad ya bishi dashi sannan ya ce"ku kaita har ƙofar gidansu sai bincike ya tashi a nemota kusa mata ido dai."


sajan bai so haka ba,don da Bala yazo ya cikasu da kuɗi sosai don yana son yaga an lalata rayuwar Zulfah,don abinda tayi masa ya tsaya masa sosai shiyasa yake so a tagayyara rayuwarta da xata kawo masa kanta da kanta,don haryanzu yana sha'awar kasancewa da ita amman kash!haryanzu burinsa ya gaza cika,gashi yana daf da cika kuma wannan farin ƙwan me kamar zabaya ya hana komai.saboda haka sai yaji tsanarsa ta ɗarsu azuciyarta,da yana da yadda zaiyi da tuni ya murƙushe wuyan shege,don tsanarsa yakeji sosai ɗan hana ruwa gudu.


¢¢¢¢¢¢
_ZULFAH 1_


.............a yau take ranar zagayowar haihuwata,sosai ake shiryamin party ɗan ubansu don mahaifina hall ya kama A america ba a nigeria ba,za'a yini ana shan shagali sosai na yaba da yadda mahaifina ya kashe kuɗi,hjy Innah kuwa tana ji ba a ƙasarmu Nigeria za'ayi wannan shagalin ba,ta saki kuka wai ai ita ta gayyato malamai don suzo wa'azi don wallahi idan ba'a fara yimin wa'azi ba aƙwai matsala,don taga ba nida niyyar fito da miji inyi aure,saboda haka gwara a haɗa da nasiha.
alokacin da take faɗar wannan maganar muna zaune ana cin dinner ɗin dare,na waro idanuwa na waje don mamakin abinda ta faɗa,tun kafin inyi magana na tsinkayo muryar Yaya Bilal yana ce wa"haba Hajiya Innah,indai ba kishi kike yi ba ki bari mana ayi mata,ai komai lokaci ne kuma komai yana wucewa ina ganin wannan ba laifi bane....."da sauri Hajiya Innah ta ce"to sallamamme kai fa wannan yaron ka tsayawa ƴar nan,ƙwana biyun nan dasa hannunka Zulfah ke min abinda take so,Allahu wata ala Bilalu kada ka zama salamamme kamar yadda ubanka yake wajen uwarka".da sauri Hajiya Maryam ta kalli Hajiya innah,ta dafe goshinta tana ce wa"kai wannan tsohuwar baxa ta bar mutum yasha ruwa ba,taci zamaninta taci na wani?wannan ai son kai ne,amman wallahi zan bi da ita ta yadda take son in bita don sai na koya mata wayau,indai har ta liƙawa ɗana wannan munafukar jikartata,wacce ke juya ilahirin ahalin Alfah's Family,sai yadda tayi dasu don kowa nunawa yake tamkar ita kaɗai ce ƴa acikin familyn ƴar ɗaya ɗaya kawai.",duk maganganun da take ƴarta Mimi na jinta,ta juyo ta ce"Momi me kika ce?".wata muguwar harara ta wurgawa mimi autarta ba tare da tace komai ba,saboda takaicin halin mimin ji ne da ita tamkar miciji a cewarta tayo gadon wannan masifaffiyar tsohuwar da jinta tamkar miciji.
kallon Zulfah Bilal yake sosai,yadda yaga ta ƙara masa kyau sosai don tunda ya dawo yaga yarinyar ta ƙara wani irin kyau da kuma haske,duk irin matan da yagani arayuwarsa,mata ƴan gaske don ya zagaya ƙasashe da dama amman kaf ɗinsu babu yi Zulfansa ɗaya tilo,wacce yake so tsawon rayuwarsa da yayi da dakon son Zulfah,sai dai kash!sam baya ganin ɗigon sonsa a kyawawan idanuwan Zulfan,abu ɗaya yake iya hangowa wato wutar tsantsar tsanarsa,aduk sanda ya tuna irin sonda yake mata addu'aarsa ɗayace Allah ya ɗorawa Xulfan sonsa ko da kaɗanne.


al'adar familyn Alfahs kullum kaf gidan da daddare waje ɗaya ake haɗuwa maza da mata manya da yara don cin abinci,idan kaga ɗayansu bai samu damar zuwa ba to ɗayan biyu ne ko halin rashin lafiya ko kuma tafiya,saboda kansu kaf a haɗe yake a hakama ba zaka gane ɗan kowani ɗaki ba.


Sai da Hajiya innah ta gama ƙura musu ido,kowannensu jikinsa yayi sanyi don duk ranar da kaga hjy innah na wannan rarraba idon to tabbas ranar aƙwai yayyifin masifa,suna jiran tsammani sai kuwa suka jiyo hajy innah na ce wa"to ikon Allah,yau kuma ni za"a gwadawa rashin ɗa'ah?jama'ah ku ganemin a ina kuka ganomin Raihana"?.


ai kuwa sai aka shiga rarraba idon,amman banda ni da Bilal don ya zubomin uban na mujiya ni kuma duk jikina babu ƙwari,don bana son yawan kallo naga alamar sai na nuna masa kala ta sannan xa'a zauna lafiya.


da sauri Munira ta shiga ɓangaren mahaifiyarta wato hjy Raihana,tana shiga ta same ta a tsaye gaban mudubi da waɗansu baƙaƙen kaya ajikinta tamkar uniform masu wani irin abun tsoro,sai ta sanya wata uwar ƙarar da ta janyo hankalin mahaifiyarta...........✍🏻




*uhm kome hjy Raihana ke yi a wannan lokacin?da ƴarta ta firgita?*


*uhm kome zai faru da Zulfah ƴar mahaukaciya da mutuminta Bala?matarsa zata bada shaida ko kuwa?*.


Duk sai a shafi nagaba za kuji komai✍🏻✍🏻✍🏻


MRS GREEN CE
07068606171
_*🍏ZULFAH*_
_page 10_




_@🫰🏻Ummu Maher_
*{MRS GREEN}*




*wattpad user name*
https://www.wattpad.com/user/Rabiatu333
---------------
*Arewa book user* https://arewabooks.com/u/rabiattu0444


________________________
*GAWURTATTU 3*




_*AMMA ARAB!AMMA ARAB!!AMMA ARAB!!!*_


_kai daga jin sunan kasan sunan ya amsa sunansa,AMMA ARAB ta kawo muku wani supplement na gyaran jiki mai sanya daɗi da ƙamshi AMMA ARAB gidan ƙamshi_


*MUSUK*
*MADARAR TURARE*
*KAJIJI*
*ROT*
*SANDAL*
*HUMFUR*
*SANDAL FLASK*
*SANDAL WUD*
*AALUT*
*GAF-GAF*
*JANNAMI*
*ƘWALAKCA*
*MAHAHABSUFYAN*




*WANNAN SHINE GRP ƊINA NA WHATSAPP,KI ANTAYO SABODA KADA AYI BABU KE*
👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
https://chat.whatsapp.com/BrUXmBHnDN6KUJYnkBDT7S


*ADDRESS👇🏻👇🏻👇🏻*
Zaria road kwankwasiyya sabon gari ɗangwauro house number 224
Kano


OR CALL MY CONTACT
0904 470 9413


*AƘWAI WANI SUPPLEMENTA NA GYARAN JIKI DA TAZO MUKU DASHI KE DA KANKI IDAN KIKA YI ZAKISAN EH LALLAI ZAKI GIGITA ME GIDA,KINSAN MAZA SAI DA ƘAMSHI DUK MATAR DA BATA SAYI WANNAN SUPPLEMENT ƊIN BA TO AN BARTA A BAYA*


*AƘWAI BABBAN MAGANI NA INFECTION,WANDA ZAI DAWO MIKI DA MARTABARKI NA ƳA MACE,ZAI CIKO MIKI DA NI'IMARKI KI KOMA ƳAR GATAN MEGIDA*


*AƘWAI BABBAR KAMBASA,TA TURARA KAYA HAJIYA KI BUƊE BAKIN ALJIHU KI JIƘO DA ƘAMSHI,KINA ZAMA AN SAN KIN ISA MACE HAJIYA DON AMMA ARAB TA SHARA SOSAI WAJEN KAWO MUKU KAYAN GYARA NA MATA*


*AƘWAI SABULAN GYARAN JIKI SUNE KAMAR*


*MULATO SOAP*
*FACE CREAM*
*FACE SOAP*
*MULATO WHITENING LOTION*
*HAIR GROW OIL*
*HAIR GROW CREAM*
*KAR-KAR OIL*
*MINT LEAVE OIL*
*ANTI PIMPUS SOAP*
*AƘWAI SABULUN NANKARWA*


sannan ina harkar👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
*ABIN BUKI*
*ABINCIN OFFICE*
*SNACK*


KAMARSU👇🏻👇🏻


*WAINAR MASA*
*SINASIR*
*MEAT PIE*
*CINCIN ƊAN LAUSHI*
*CUP CAKE*


DA DAI SAURANSU.
AMMA ARAB GIDAN GYARAN AURE😄👏🏻




_ZULFAH 2_




..........Wani irin mugun tsalle Munira tayi,sannan ta ƙara da ce wa"inna lillahi wa inna ilaihi raji'un,Umma me kike yi haka?wannan wata ƙwarya ce agabanki?".da sauri Hajiya Raihana ta fara masifa ga wani ƙaton abu jajir kamar jini agaban goshinta,hakan ya ƙara tsorata Munira ta ƙara sakin ihu tayo hanyar babban falon cin abinci da gudun tsiya.


Hjy Innah ta ce"la ha ilahu,ke Munira me kika gano awajen uwar taki?ko dai gamo kikayi ne"?.Munira babu baki sai sakin kuka kawai take tana nuna hanyar sashen mahaifitarta,da sauri Dad ya kalli hanyar ya wuce gaba don ganin abinda ya faru,suma sauran suka mara mata baya sai dai ni ko ajikina don zamana nayi a fili na ce"hum idan ma mutuwa za tayi ta daɗe bata yi ba,ni wani irin abune bata yimin muguwa azzaluma Allah ma ya kasheki kowa ya huta,muguwa wacce ta kashemin uwa Allah ya kasheki kowa ya huta".da sauri murashsha ta dawo da baya tana ce wa"Zulfah wannan wani irin mugun alkaba'i ne?don kuna samun saɓani da ita sai ki dinga jifanta da mugayen kalamai haka"?.na kalle ta sosai naja hannunta mukayi sashenmu abinda ban taɓa yi mata ba,har ɗan juyowa tayi tana kallona don tasan halina da girman kai.


muna zuwa tamfatsetsen ɗakina na rufeshi ruf sannan na zauna a bakin gado na ruƙo hannayen Murassha na fashe da kuka ina ce wa"Murassha ayau zan baki labarin abinda baki taɓa zaton zai faru ba,sannan kuma ayau zan buɗe miki cikina yadda ban taɓa yiwa wani mahaluƙi ba,sai ke Murassha na kasance cikin ruɗu da kuma tashin hankali,na kasance acikin wata jirkitacciyar rayuwa tun bayan dana rasa mahaifiyata,tabbas naga rayuwar da ban taɓa tsammanin ɗam adam zai iya yinsa ba,Murassha Raihana ba tada imani ko kirki Murassha Raihana tana ɗaya daga cikin ƴan ƙungiyar asiri..........."
Tun kafin in ƙarasa Murassha ta rufemin baki,idanuwanta sunyi jawur ta ce"Zulfah kinsan abinda kike faɗa kuwa?shin Zulfah anya Allah ba zai tsayar dake ba aranar tashin alƙiyama?shin ashe idan mutum ya tsaneka kaima sai kayi mishi riƙon sakainar kashi tamkar yadda yayi maka?Zulfah ni dai bana son riƙon nan naki,don nasanki tun muna ƙanana kina da riƙo sosai,sannan ke a ina kika ji Hjy Raihana tana ɗaya daga cikin ƴan ƙungiyar asiri".?


Ɗan murmusawa nayi sannan na ce"uhm haba Murassha saboda me bazance haka ba?kuma ni ganau ce ba gayau ba,saboda ni da kaina naga hakan ba labari aka bani ba,sannan ni da kaina anyimin tallan ƙungiyar sannan aka tabbatarmin da cewa matar mahaifina tana ɗaya daga cikin ƴan ƙungiyar asiri,Murashsha ki bari in baki labarina tun daga farko har ƙarshe,duk da kinsan waɗansu daga cikin labarin nawa amman yana da kyau in kisan wasu kuma ƙaɗan kika sani,wanda zan faɗa miki yanzu sai kinyi fresh sosai da ƙwaƙwalwarki sannan zan fara baki labarin komai".




*LABARI*


"da gudu muka nufo mahaifinmu ni da ƴar uwata,nayi saurin ture ta ina turo ɗan ƙaramin bakina gaba sannan na fara magana ina ce wa"banja kawai ke kullum sai Dady ya fita kije wajen mom tayi ta baki sweet ni kuwa ku share ni,saboda wai ni ƴar Hajiya Innah ce ko?to wallahi kema yau bazaki sha sweet ɗin ba".na faɗi hakan ina murguɗa baki gefe tamkar wacce tayi shekara ashirin saboda tsiwa,Dad ɗina ya ɗagani sama ba tare daya ɗaga ƴar uwata ba,hakan yasa nayi mata gwalo ina ɗare akan kafaɗar Dad ɗina.
Alokacin mahaifiyarmu ta fito daga cikin ɗaya daga cikin ɗakunan dake cikin falon,sai zuba uban ƙamshi take ni da nake a matsayin mace kuma yarinya ƙarama bai hanani kullum ganin kyaun mahaifiyata ba,saboda ni da kaina nasan ta canci yabo don duk da ta haifemu a matsayin ƴan biyu bai hana ta gyara jikinta,kinsan yaren shuwa aƙwai gyara saboda haka ko awannan lokacin ba zakace ta haifemu ba,yadda kasan budurwa ƴar shekara sha shida ko sha baƙwai,saboda mahaifina Allah ya jarabceshi da bala'in sonta da ƙaunarta don ko agabanmu baya kin kunyar nunawa mahaifiyarmu ƙauna,kuma ko agaban waye baya shayin nuna mata ƙauna tsantsa saboda haka wasu da dama suke ce masa mijin tace.


muna cikin nishaɗinmu su Munira da Ramla suka shigo,wato ƴaƴan kishiyar mahaifiyata uwar gidan da ƙaɗan suka girmemu alokacin duk da ba sune yaran farkonta ba,aƙwai Yaya Dini,sai Anti Rabi'ah,sai Anti Lubna,sai Anty Hajara,sai Ramla da kuma autarta Munira su shida ne awajenta,amman a yanzu tuni bata tare da mahaifinmu don sun rabu,akan nuna kulawar da yake bamu to fa tun daga lokacin sai ta tsanemu ni da ƴar uwata,ta shiga gana mana azaba bamu isa mu shiga sashenta ba sai dai mu fito da kuka.


*LABARI*


"da gudu muka nufo mahaifinmu ni da ƴar uwata,nayi saurin ture ta ina turo ɗan ƙaramin bakina gaba sannan na fara magana ina ce wa"banja kawai ke kullum sai Dady ya fita kije wajen mom tayi ta baki sweet ni kuwa ku share ni,saboda wai ni ƴar Hajiya Innah ce ko?to wallahi kema yau bazaki sha sweet ɗin ba".na faɗi hakan ina murguɗa baki gefe tamkar wacce tayi shekara ashirin saboda tsiwa,Dad ɗina ya ɗagani sama ba tare daya ɗaga ƴar uwata ba,hakan yasa nayi mata gwalo ina ɗare akan kafaɗar Dad ɗina.
Alokacin mahaifiyarmu ta fito daga cikin ɗaya daga cikin ɗakunan dake cikin falon,sai zuba uban ƙamshi take ni da nake a matsayin mace kuma yarinya ƙarama bai hanani kullum ganin kyaun mahaifiyata ba,saboda ni da kaina nasan ta canci yabo don duk da ta haifemu a matsayin ƴan biyu bai hana ta gyara jikinta,kinsan yaren shuwa aƙwai gyara saboda haka ko awannan lokacin ba zakace ta haifemu ba,yadda kasan budurwa ƴar shekara sha shida ko sha baƙwai,saboda mahaifina Allah ya jarabceshi da bala'in sonta da ƙaunarta don ko agabanmu baya kin kunyar nunawa mahaifiyarmu ƙauna,kuma ko agaban waye baya shayin nuna mata ƙauna tsantsa saboda haka wasu da dama suke ce masa mijin tace.


muna cikin nishaɗinmu su Munira da Ramla suka shigo,wato ƴaƴan kishiyar mahaifiyata uwar gidan da ƙaɗan suka girmemu alokacin duk da ba sune yaran farkonta ba,aƙwai Yaya Dini,sai Anti Rabi'ah,sai Anti Lubna,sai Anty Hajara,sai Ramla da kuma autarta Munira su shida ne awajenta,amman a yanzu tuni bata tare da mahaifinmu don sun rabu,akan nuna kulawar da yake bamu to fa tun daga lokacin sai ta tsanemu ni da ƴar uwata,ta shiga gana mana azaba bamu isa mu shiga sashenta ba sai dai mu fito da kuka.
wannan abun yana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login