Showing 39001 words to 39216 words out of 39216 words

Chapter 14 - ZULFAH Complete Book 1&2 By Oum Maheer Miss Green.txt

buɗe idona da ƙer,saboda kukan jaririn daya tashe ni don kuka yake sosai tamkar za'a cinyesa ko za an sanyashi cikin wuta.
Da sauri na ɗaukesa jikina har yana kakkarwa,cikin zanin dana ƙudundune ina yi masa kissing ina rarrashinsa.


Kamar an ce in waiwaya gefen hagu na,abinda na ganine yasa na ƙwalla wata irin muguwar ƙara gami da saki yaron ikon Allah sai naji tamkar wani ya riƙe sa na juyo don inga waye ga tsoron abinda na gani yanzu wanda ya kusa zautar dani............ ✍🏻
*hum kuna son jin cigaban ko?cigaban me zai faru da Xulfa da Aliyu?zai so ta ko kuwa ba zai so ta ba?me zai faru idan har ya yarda ya aure ta ɗin?ga aurensa na matsowa?*


*Me Zulfah ƴar mahaukaciya ta gani?me ya tsoratata har ta saki ƙaninta tilo?waye ya riƙe ƙanin nata?*
Wannan duk sai a book 3 in sha Allah wanda zai zamo paid ne littafin aƙwai har book 4 amman zaki biya 500 ɗinki don jin ƙarshen wannan gawurtaccen labarin?.
Ku boyoni don jin yadda zata kasance,wasan yana gaba inda zan nishaɗantar daku da abubuwa da dama,ciki kuwa harda kalolin girke girke da kuma hanyoyin sarrafa magunguna da kanki na mata.


Ga acc ga masu tura kuɗinsu.


0037219728
fatima Rabiu sunusi
stanbic IBTC bank


ko kuma ku ƙwaɗomin kira ta no ɗina
07068606171


sai na jiku,MRS GREEN ɗin ku ce.✍🏻

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login