Showing 21001 words to 24000 words out of 39216 words

Chapter 8 - ZULFAH Complete Book 1&2 By Oum Maheer Miss Green.txt

don nasan wataƙila ɗakko masa tayi bai sani ba,don tasha yin haka wataran ya ganta wataran kuma yana can yana ciniki ba ganewa ya keyi ba,babu yadda na iya hakan nan naci biredin ina zubarda wasu irin zafafan hawaye na baƙin cikin irin rayuwar da muka taso ni da mahaifiyata,tabbas muna cikin taskon rayuwa tambayata a kullum?ina ƴan uwan mahaifiyata?me yasa a tsahon lokacin nan basu taɓa nemanta ba?shin me ya faru da rayuwar mahaifiyata har ta faɗa cikin wannan hali na hauka?wannan tambayoyin na ke yiwa kaina amman har yau ban samu mai bani amsa ba?don ita da kanta mahaifiyar tawa nasha tambayarta amman sai dai tayi min shiru,idan na matsa mata da tambayar ma sai ta gudu sai nayi ƙwana biyu ban ganta ba da kanta kuma sai ta dawo.


ranar dai yadda naga dare haka naga rana,sai kusan asuba sannan barcin ya fara fizgata acikin barcin ne nayi mafarki da C.p Muhammad wai yana ta bina ni kuma ina guduwa.....firgigit na tashi ina dafe kaina dake barazanar tsagewa gida biyu tabbas na sanya MD a raina idan banda haka me ya kawo mafarki dashi daga haɗuwa ɗaya?...........✍🏻


*MRS GREEN CE*




_*AMMA ARAB!AMMA ARAB!!AMMA ARAB!!!*_


_kai daga jin sunan kasan sunan ya amsa sunansa,AMMA ARAB ta kawo muku wani supplement na gyaran jiki mai sanya daɗi da ƙamshi AMMA ARAB gidan ƙamshi_


*MUSUK*
*MADARAR TURARE*
*KAJIJI*
*ROT*
*SANDAL*
*HUMFUR*
*SANDAL FLASK*
*SANDAL WUD*
*AALUT*
*GAF-GAF*
*JANNAMI*
*ƘWALAKCA*
*MAHAHABSUFYAN*




*WANNAN SHINE GRP ƊINA NA WHATSAPP,KI ANTAYO SABODA KADA AYI BABU KE*
👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
https://chat.whatsapp.com/BrUXmBHnDN6KUJYnkBDT7S


*ADDRESS👇🏻👇🏻👇🏻*
Zaria road kwankwasiyya sabon gari ɗangwauro house number 224
Kano


OR CALL MY CONTACT
0904 470 9413


*AƘWAI WANI SUPPLEMENTA NA GYARAN JIKI DA TAZO MUKU DASHI KE DA KANKI IDAN KIKA YI ZAKISAN EH LALLAI ZAKI GIGITA ME GIDA,KINSAN MAZA SAI DA ƘAMSHI DUK MATAR DA BATA SAYI WANNAN SUPPLEMENT ƊIN BA TO AN BARTA A BAYA*


*AƘWAI BABBAN MAGANI NA INFECTION,WANDA ZAI DAWO MIKI DA MARTABARKI NA ƳA MACE,ZAI CIKO MIKI DA NI'IMARKI KI KOMA ƳAR GATAN MEGIDA*


*AƘWAI BABBAR KAMBASA,TA TURARA KAYA HAJIYA KI BUƊE BAKIN ALJIHU KI JIƘO DA ƘAMSHI,KINA ZAMA AN SAN KIN ISA MACE HAJIYA DON AMMA ARAB TA SHARA SOSAI WAJEN KAWO MUKU KAYAN GYARA NA MATA*


*AƘWAI SABULAN GYARAN JIKI SUNE KAMAR*


*MULATO SOAP*
*FACE CREAM*
*FACE SOAP*
*MULATO WHITENING LOTION*
*HAIR GROW OIL*
*HAIR GROW CREAM*
*KAR-KAR OIL*
*MINT LEAVE OIL*
*ANTI PIMPUS SOAP*
*AƘWAI SABULUN NANKARWA*


sannan ina harkar👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
*ABIN BUKI*
*ABINCIN OFFICE*
*SNACK*


KAMARSU👇🏻👇🏻


*WAINAR MASA*
*SINASIR*
*MEAT PIE*
*CINCIN ƊAN LAUSHI*
*CUP CAKE*


DA DAI SAURANSU.
AMMA ARAB GIDAN GYARAN AURE😄👏🏻




domin chart dani kai tsaye 07068606171


*_GAWURTATTUN UKU🔥🔥🔥2023 SEPTRMBER._*






_1-ƘWAI A BAKA...!!!🥚_
👇🏽
*(Ummu Affan)*




_2-NA FAƊO DAGA BENE NA ZARCE RIJIYA...!!!🫗_
👇🏽
*Badi'at Mrs bukhari*




_ZULFAH_🍏
👇🏽
*Ummu maher(mrs green)*




_Littafi ɗaya;400_
_Littafi biyu;800_
_Littafi uku;1000_


Ga masu son tura kuɗinsu ta acc sai su tura a wannan acc ɗin👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽


0037219728
Fatima Rabiu Sunusi
StanbicIBTC Bank


Sai ka tura da shaidar biyanka ta wannan no ɗin👇🏽👇🏽👇🏽


08104335144


Masu tura kati kuma sai su turo screenshot na katinsu Mtn ta wannan no ɗin👇🏽




07068606171


Ƴan Niger zasu turo katin Moov ko Airtel ta wannan number.


08104335144


*GA MASU SON A TALLATA MUSU HAJARSU A DUKKANIN SHAFINMU na facebook,whattpad,telegram,youtube,group da status,zamu tallata muku ne akan farashi me rahusa*
10K ne kacal.
Sai ku tuntuɓe a numbobinmu kamar haka👇🏽👇🏽👇🏽


08104335144
07068606171
08179523215


Domin tallata muku hajojinku a cikin littafinmu na sati ɗaya ya kama👇🏽👇🏽👇🏽


2K
sati biyu
3k


idan kuma kanason har mu gama book muna ɗora maka ya kama
10k kacal.






Mun gode da zaɓar gawurtattu uku ako da yaushe.🙏🏼
_Typing🤳🏼_






*_....ZULFAH🌪️...._*




_UMMU MAHER_
*@MRS GREEN🍏*




_GAWURTATTU 3_




Book 2 page 13


*follow Zulfah on Arewa books*
https://arewabooks.com/book?id=64ff0277d73b80a18ea59540


*VIA GROUP ZULFAH FANS*
https://chat.whatsapp.com/KVTgSsodCRZGcEjERSEsBY


*_DOMIN RANAR HAIHUWAR MANZON ALLAH(S A W) NA SAKKO DA DUKKANIN LITTAFAINA DUKA GUDA 7 NA KUƊI NA BAR SU AKAN 1K KACAL_*


1 DARASI
2 SILAR FYAƊE
3 DOCTOR NAWWARA
4 ƊINYAR MAKAHO
5 ABIN CIKIN ƘWAI
6 BASMA
7 INDA BA ƘASA


GA MASU NEMAN ƘARIN BAYANI.
07068606171




*ZULFAH 1*


_________Hajiya innah ta kyaɓe baki gefe sannan ta ce"ni fa wannan yarinyar ban taɓa ganin mai shegen iyayi da son wulaƙanta ɗan adam ba Zulfah,ki duba fa ki gani duk yadda yaron nan Tukur yake miki tuƙi tamkar ya ɗakko mage a amalanke,yadda yake tarairayarki tamkar ƙwai amman sai da kika kori yaron nan?haba Zulfah wacce irin yarinya ce ke?haba sai kace ƙwai da an miki abu ace an taɓa lagwani haba haba fisabilillahi".dariya Murashsha take yi don caftar Zulfah da Hajiya Innah na matuƙar sanyata nishaɗi,sai kuwa ta ce"to Hjy Innah ai tunda kinga kowa baya iya mata ba sai ki fara mata tuƙin da kanki ba".wani irin wuntsulowa tayi daga kan gadonta har tana haɗawa gurɗewa ta ce"Allah suturi buƙui ni kuwa ko direbobi sun ƙare a duniya ai bazan tuƙa wannan ƴar jakar ubanba,yarinya sai kace farau farau da ka taɓa ta tace ai ka taɓa ta,alƙur'an gwara in ta yiwa ƴan gidan yari tuwo kullum,da dai in tuƙa wannan ƴar gwafar uban mai fuska tamkar ƙwai,ni wani haske ma naga tana ƙarayi sai kace fatalwa,kaf gidan nan babu wanda ya kaita haske,ko da yake uwarta ai naji ance asalin buzaye ne masu bin gidajen mutan......" da sauri na ce"enough Old woman kin fa dameni wallahi,tun ɗazu kin sanya ni gaba?sai surutu kike tamkar kanya ko wata makaɗi?don Allah ki dinga sanyawa bakinki linzami mana,jarababbiyar tsohuwa kawai mai surutu kamar aku".
Ina faɗar hakan na wuce waje abina,don tsohuwar shegen sa ido ne da ita to idan ma ina korar masu aiki ai ba kuɗinta bane?kuɗin mahaifina ne asaboda haka banga dalilin da zaisa a sanyamin ido ba.


ina fitowa compound na wuce,na lan ƙwanta kan lilon dake zagaye a wani babban waje wanda aka tanada don hutawa,a hankali iskar wajen take hura ni na fara jinta har cikin raina sanyin wajen yana faranta raina sosai,ni mutum ce mai masifar son sanyi duk inda yake da raɓa ina wajen,saboda haka ma ko ina zanje bana zuwa wajen da nasan ba shida sanyi,kullum cikin A/c nake mota A/c gida ma haka sai dai idan nayi sha'awar zuwa compound don iskar wajen ta dabance.
kamar daga sama na dinga jiyo tafiyar mutum,idanuwa na arufe ba tare dana buɗe ba wani irin sanyi da daɗi yana ratsani,a saboda haka na kasa ɗago kai na don tsabar daɗin dake ɗawainiya dani,a hankali naji tattausan hannunsa akan fuskata,firfigigit nayi na tashi zaune ina kallon mara mutuncin daya katsemin jin daɗi na,wanda na ganine yasa na turo bakina gaba sosai raina ya ɓaci saboda sam a yanzu ƙara tsanar Yaya Bilal nake maimakon in so shi,ba komai ne yasa yanzu muke yawan samun matsala da Hajiya Innah ba abu ɗaya ne,akan Yaya Bilal ni kuma indai akansa ne munyi tayi kenan sam a yanzu na tsani zancen aure gani nake ayanzune nake kan ganiyata ta budurci,saboda gani nake aure kawai takura ce da kuma sanya mutum a gaba,don ina jin yadda mata ke fuskantar matsaloli agidajensu,sannan ni shaida ce akan wahalar da mahaifiyata tasha agidanmu,kaf ƴan uwanmu dad ɗinmu baifi minti uku ko huɗu ne ke sonta ba,duk sauran basa sonta saboda son da mahaifinmu ke yi mana,a saboda haka ne na taso da wani irin mugun tsanar aure don duk a nawa tunanin aure babbar illah ce ga mace.


balle a wannan ƙarnin namu da muke ciki,ko media na kunna abu ɗayane dai yake yawo mutuwar aure kullum yin auren ake amma kullum saki akeyi.


a hankali naji yana huramin ido a hankali ya furtamin"I LOVE U ZULFAH".da dauri na tashi tsaye ina kallonsa sama da ƙasa sannan na ce"are u mad! don Allah ka fita daga rayuwata,kai wani irin mutum ne?kawai wani irin maye ne"?.da sauri ya kalleni idanuwansa sunyi jawur tamkar garwashi,jijiyoyin kansa sunyi ruɗu ruɗu tamkar zasu fito abin tausayi,amman ni na shafawa idanuwa toka nayi biris da halinda yake ciki,ban tsaya ban ba har sai da mutanen gidanmu suka fara taruwa ban daina sirfa masa rashin mutunci ba,har sai da Hjy Innah ta fito tana zuwa ta kalleni sosai ta ce"wai ke wacce irin figalalliya ce ne?yarinya tamkar wacce take shan wani abu?bakya ganin kowa da gashi?naga yanzu kika gama cimin mutunci?amman hakan baiyi miki ba?har sai da kika danganta da yiwa wannan babban salihin rashin mutunci?to wallahi bari ubanki ya dawo Allah sai na nuna mishi ɓacin raina,tunda shi ba zai iya gyara miki sahu ba".
Tana faɗar hakan ta fara bawa Bilal haƙuri,baice komai ba yayi ɗan murmushi wanda yafi kuka ciwo sannan ya wuce zuwa ɓangarensu,sosai ran kowa ya ɓaci da abinda na yiwa Bilal sai dai sun ƙuduri niyyar kawo ƙarshen matsalar.




¢¢¢¢¢¢¢




*ALIYU*


sai yamma ya koma gida bayan ya ɗan samu aikin lebira yayi,don ƙwararre ne shi wajen yin aikin gini saboda haka wani lokacin yake zuwa don ya ɗan samu aikin,don ma ahaka ba kullum ne ake samun aikin ba,gashi ya gama digiri ɗinsa amman shiru babu aiki yayi buga bugar har ya gaji,don haka dole ya haƙura ya fara buga buga don ya samu abinda zai rufawa kansa asiri da kuma ƴan ƙannensa mata,wanda shi kaɗai ne namiji ƙannensa mata guda 8 ne har na tara.


tun kafin ya shigo gidanyaji gabansa yana faɗuwa sosai,ya tsaya yana addu'ah yana ɗan gyara ledar hannunsa ɗan awon da yayi musu na shinkafa da geron kamu.don wani lokacin ma kamun ita kaɗai suke sha da safe babu ƙosai ko wani ɗan abun haɗawa.


yana shigowa ya fara jin kukan ƙanwarsa Harira,wacce take da aure da yaranta biyu sosai ransa ya sosu ya shiga da sauri,don yasan abinda zaisa Harira kuka ba ƙaramin abu bane don yarinya ce mai matuƙar juriya da saddaƙarwa komai na rayuwa,yarinya ce ƙarama don har yanzu bata kai ashirin ba,amman tana fuskantar ƙalubalen rayuwa sosai saboda mijinta sam baya aiki,ita take sana'ar kayan miya ta ciyar dasu,kuma ya zauna aci dashi amman kullum cikin tashin hankali suke saboda babu dama ya ganta da ɗan kuɗi sai ya karɓe sannan idan tayi magana ya zage ta ko kuma ya jibgeta tamkar wacce ba tada galihu.


haka ya daure ya shigo cikin gidan,kallonta yake sosai tana ƙofar ɗakinsu mahaifiyarsu na tsaye da rariya a hannunta alamar ma tankaɗe take Harirar ta shigo,da yaranta guda biyu agabanta suna ta kuka abin tausayi.
tana ganina ta tashi da sauri tana kuka tana ce wa"kayi haƙuri Yaya kayi min uxuri a wannan lokacin,wallahi babu yadda zanyi ne gidan Saminu ya fita daga raina ,ƙwata ƙwata yanzu baya ganin mutuncina agaban kowa zagina yake yana haɗawa da mahaifana,ni kuma bazan iya jurar cin fuskarsa akan iyayena sam bazan lamunci zaginsu ba,duk wanda ya zagarmin iyaye sai inda ƙarfina ya ƙare."
ban tsayar da ita ba har sai da ta gama maganarta sannan nayi gyaran murya na janyo ɗanta guda ɗaya mai sunana ina tambayarsa Babansa sai kuwa ya ce"Abba Babanmu yana dukan Ummanmu kullum,yana ce mata wai mara mutunci mara tarbiyya wacce bata gaji arziɗi ba,Baba rannan ma sai daya ji mata ciwo a gefen bakinta kaga ma wajen?".ya faɗi hakan yana riƙo hannun uwar wai shi sai ya nuna min.


tausayin yaranne ya kamani sosai na goge hawayen gefen fuskata,na tausayin ƴar uwata don sam arayuwata idan aƙwai abinda na tsana bai wuce wulaƙantamin ƴan uwa ba,duk wanda zai wulaƙantaminsu sai inda ƙarfina ya ƙare.
cikin ƙunar rai na ce"ke Harira yau ɗin me ya haɗaki dashi"?.tana sharar hawaye harda majina ta ce"Yaya wai akan ya tambayeni kuɗi na hanashi,shikkenan ya kama zagina har da duka wai ni ba matar rufin asiri bace,bai tsaya anan ba Yaya har sai da ya haɗa da zagin iyayen"............ta faɗi hakan tana kuka sosai ta kifa kanta a cinyar mahaifiyarmu.


sosai abin yayi min ciwo na ce"Harira kiyi haƙuri ki daina kuka,komai yayi farko yana da ƙarshe kuma a wannan gaɓar bazan cutar dake ba,zan baki zaɓi kema kuma bazan komar dake ba kuma zanyi bincike adukkanin abinda kika faɗamin,duk da bana zaton zakiyi min ƙarya kuma zanje da kaina har wajen Saminu ɗin inji komai daga bakinsa,yanzu dai amshi kayan abincin nan ki kai ɗaki".ta amsa a hankali jikinta har kakkarwa yake yi,don daga ganinta ma yunwa take ji,yarinya mai jiki amman duk ta rame saboda shiga ƙaddarar auren mara mutunci irin Saminu?babu yadda baiyi da ita ba kafin auren ta haƙura dashi,saboda ya san halin Saminu sosai amman saboda yadda ta matu a sonsa haka ya haƙura ya barta ta auri zaɓin ranta.


Koda ta wuce kallonta yake cikin matsanancin jin tausayinta,da yarintarta amman ta koma tsohuwa tuburan saboda auren Saminu da tayi,wanda baya ganin kan kowa da gashi.






¢¢¢¢¢¢¢




*ZULFAH 2*


.......Haka rayuwa ta cigaba da kurɗa mana,yau da daɗi gobe babu daɗi kullum zan fita bakin titi sai na sanya gawayi a fuskata,daman kuma haka kullun nakeyi saboda bana son mutane suna ganin yadda asalin fuskata take,ganin asalin fuskar tawa zai iya janyomin wata bahaguwar rayuwar,da zata zame min mummunar ƙaddara saboda haka kullum idan zan fita shigar da nakeyi kenan,kayana kuwa ƙwaya huɗu ne kacal wasu ma a bola nake samunsu,wasu kuma bakin rimi nake zuwa ina siya a wajen ashirin ashirin Baba,nafi siyowa mahaifiyata kaya saboda ta fini buƙatarsu a wasu lokatan ɗiba take taje ta zubar da kayan acikin bola,saboda haka zai ya zamana nafi siya mata kaya saboda wannan ɗabi'artata ta zubar da kayanta.


ƙwana biyu hankalina ya ƙwanta sosai,sai kuma me?rannan na dawo daga wankin mota sai kawai naga motar ƴan sanda a ƙofar kangonmu suna jirana,gabana yayi wani irin mugun faɗuwa na dinga ɗaga ƙafata a hankali har na isa inda suke,sai naji wata mace daga cikinsu tana ce wa"yauwa oga gata ta dawo".da sauri na juya don ganin wani oga ne?
wanda na gani ne ya sanya ni zaro ido sosai cikin tsoro da mamaki........✍🏻


*UHM KOWA ZULFAH TA GANI OHO?KU BIYONI A SHAFI NA GABA DON JIN WANDA TA GANI🤬🤬*


MRS GREEN CE




_*AMMA ARAB!AMMA ARAB!!AMMA ARAB!!!*_


_kai daga jin sunan kasan sunan ya amsa sunansa,AMMA ARAB ta kawo muku wani supplement na gyaran jiki mai sanya daɗi da ƙamshi AMMA ARAB gidan ƙamshi_


*MUSUK*
*MADARAR TURARE*
*KAJIJI*
*ROT*
*SANDAL*
*HUMFUR*
*SANDAL FLASK*
*SANDAL WUD*
*AALUT*
*GAF-GAF*
*JANNAMI*
*ƘWALAKCA*
*MAHAHABSUFYAN*




*WANNAN SHINE GRP ƊINA NA WHATSAPP,KI ANTAYO SABODA KADA AYI BABU KE*
👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
https://chat.whatsapp.com/BrUXmBHnDN6KUJYnkBDT7S


*ADDRESS👇🏻👇🏻👇🏻*
Zaria road kwankwasiyya sabon gari ɗangwauro house number 224
Kano


OR CALL MY CONTACT
0904 470 9413


*AƘWAI WANI SUPPLEMENTA NA GYARAN JIKI DA TAZO MUKU DASHI KE DA KANKI IDAN KIKA YI ZAKISAN EH LALLAI ZAKI GIGITA ME GIDA,KINSAN MAZA SAI DA ƘAMSHI DUK MATAR DA BATA SAYI WANNAN SUPPLEMENT ƊIN BA TO AN BARTA A BAYA*


*AƘWAI BABBAN MAGANI NA INFECTION,WANDA ZAI DAWO MIKI DA MARTABARKI NA ƳA MACE,ZAI CIKO MIKI DA NI'IMARKI KI KOMA ƳAR GATAN MEGIDA*


*AƘWAI BABBAR KAMBASA,TA TURARA KAYA HAJIYA KI BUƊE BAKIN ALJIHU KI JIƘO DA ƘAMSHI,KINA ZAMA AN SAN KIN ISA MACE HAJIYA DON AMMA ARAB TA SHARA SOSAI WAJEN KAWO MUKU KAYAN GYARA NA MATA*


*AƘWAI SABULAN GYARAN JIKI SUNE KAMAR*


*MULATO SOAP*
*FACE CREAM*
*FACE SOAP*
*MULATO WHITENING LOTION*
*HAIR GROW OIL*
*HAIR GROW CREAM*
*KAR-KAR OIL*
*MINT LEAVE OIL*
*ANTI PIMPUS SOAP*
*AƘWAI SABULUN NANKARWA*


sannan ina harkar👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
*ABIN BUKI*
*ABINCIN OFFICE*
*SNACK*


KAMARSU👇🏻👇🏻


*WAINAR MASA*
*SINASIR*
*MEAT PIE*
*CINCIN ƊAN LAUSHI*
*CUP CAKE*


DA DAI SAURANSU.
AMMA ARAB GIDAN GYARAN AURE😄👏🏻
_Typing🤳🏼_






*_....🌪️ZULFAH🌪️...._*




_UMMU MAHER_
*@MRS GREEN🍏*




_GAWURTATTU 3_




Book 2 page 14


*_follow Zulfah on Arewa books_*
https://arewabooks.com/book?id=64ff0277d73b80a18ea59540


*_VIA GROUP ZULFAH FANS_*
https://chat.whatsapp.com/KVTgSsodCRZGcEjERSEsBY


_*AMMA ARAB!AMMA ARAB!!AMMA ARAB!!!*_


_kai daga jin sunan kasan sunan ya amsa sunansa,AMMA ARAB ta kawo muku wani supplement na gyaran jiki mai sanya daɗi da ƙamshi AMMA ARAB gidan ƙamshi_


*MUSUK*
*MADARAR TURARE*
*KAJIJI*
*ROT*
*SANDAL*
*HUMFUR*
*SANDAL FLASK*
*SANDAL WUD*
*AALUT*
*GAF-GAF*
*JANNAMI*
*ƘWALAKCA*
*MAHAHABSUFYAN*




*WANNAN SHINE GRP ƊINA NA WHATSAPP,KI ANTAYO SABODA KADA AYI BABU KE*
👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
https://chat.whatsapp.com/BrUXmBHnDN6KUJYnkBDT7S


*ADDRESS👇🏻👇🏻👇🏻*
Zaria road kwankwasiyya sabon gari ɗangwauro house number 224
Kano


OR CALL MY CONTACT
0904 470 9413


*AƘWAI WANI SUPPLEMENTA NA GYARAN JIKI DA TAZO MUKU DASHI KE DA KANKI IDAN KIKA YI ZAKISAN EH LALLAI ZAKI GIGITA ME GIDA,KINSAN MAZA SAI DA ƘAMSHI DUK MATAR DA BATA SAYI WANNAN SUPPLEMENT ƊIN BA TO AN BARTA A BAYA*


*AƘWAI BABBAN MAGANI NA INFECTION,WANDA ZAI DAWO MIKI DA MARTABARKI NA ƳA MACE,ZAI CIKO MIKI DA NI'IMARKI KI KOMA ƳAR GATAN MEGIDA*


*AƘWAI BABBAR KAMBASA,TA TURARA KAYA HAJIYA KI BUƊE BAKIN ALJIHU KI JIƘO DA ƘAMSHI,KINA ZAMA AN SAN KIN ISA MACE HAJIYA DON AMMA ARAB TA SHARA SOSAI WAJEN KAWO MUKU KAYAN GYARA NA MATA*


*AƘWAI SABULAN GYARAN JIKI SUNE KAMAR*


*MULATO SOAP*
*FACE CREAM*
*FACE SOAP*
*MULATO WHITENING LOTION*
*HAIR GROW OIL*
*HAIR GROW CREAM*
*KAR-KAR OIL*
*MINT LEAVE OIL*
*ANTI PIMPUS SOAP*
*AƘWAI SABULUN NANKARWA*


sannan ina harkar👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
*ABIN BUKI*
*ABINCIN OFFICE*
*SNACK*


KAMARSU👇🏻👇🏻


*WAINAR MASA*
*SINASIR*
*MEAT PIE*
*CINCIN ƊAN LAUSHI*
*CUP CAKE*


DA DAI SAURANSU
AMMA ARAB GIDAN GYARAN AURE.😄👏🏻




*_ZULFAH 2_*


________cike da mamaki na ƙarasa,jikina duk a saɓile saboda ganin wanda na gani ɗin shima kallona yake sosai yana sanye cikin kakinsa waɗanda sukayi bala'in yi mishi kyau,ya sanya glass mai ruwan zaiba sai walƙiya yake kana ganin kanka aciki,asalin kyaunda na Fulani ya ƙara bayyana sosai na shagala ina kallonsa,shima yana kallona sosai kamar yadda nima nake kallonsa.
jikina yana rawa na fara gaishe sa,saboda yadda ƙwarjininsa ya cika wajen a hankali ya amsa da ɗan murmushi akan kyakkyawar fuskarsa ya ce"Zulfah dama munzo ne mu tafi dake".gabana ne yayi wani irin mummunan bugawa,idanuwa na suka kawo ruwa suka fara zuba shar shar,cefanen dana yo wa mahaifiyata ya faɗi ƙasa sai kifi da kuma maltina,saboda yau na samu kuɗi jimillar kuɗinda na samu har dubu ɗaya da ɗari baƙwai,saboda haka jikina yana rawa na siyowa mahaifiyata kifi da maltina don tana masifat cin daɗi,kuma ayadda na fuskanta ada can ba ƴar ƙananan mutane bace,kuma tana da wani tambari a hannunta kamar irin nawa,sai dai ita Sudan aka saka ajiki maimakon nawa da aka saka sunana.
muryata tana rawa na ce"don Allah yallaɓai kayi haƙuri ku barni haka,wallahi ni iya gaskiyata na faɗa muku,kuma wallahi......."da sauri ya katseni yana ɗan shafa gemunsa alamar shi abin ma bai damesa ba ya ce"ni dai nace ki tashi mu tafi,kuma kada ki sake ki shiga gidanku kina jina"?.da sauri na ɗaga kai na don ban san me zai biyo baya ba.


amman abinda yafi komai bani mamaki,bai wuce yadda ya kafe akan sai na shiga gaban mota ba,na zaro ido zanyi kafiya kawai sai naji anyi sama dani,ba'a direni a ko ina ba sai acikin gaban motar nayi tsuru da idanuwa na tamkar na mujiya na kama hawaye na rashin gata,idan da ina da gata da ba'a yimin abinda akayimin ba kawai daga ganina sai ace dama ni ake jira?saboda an maisheni wata banza mara galihu?.
tattausan hannunsa naji akan pink lips ɗina,nayi saurin waro idanuwa ina kallonsa sai kuwa ya ce"shiiiiiiiiiit kada in ƙara jin bakinki".tsoro da ƙwarjininsa suka sanya ni yin shiru har muka fara tafiya,muna cikin tafiyar sai naga sauran ƴan sandan motarsu ta canja hanya,da sauri na waiwayo na kallesa idanuwa na suna zubarda ruwa cikin tsoro da fargaba na ce"yallaɓai ya naga haka kum .........."? bai ce min ƙala ba ya cigaba da tuƙinsa cikin ƙwarewa yana kallona sosai, wani babban gida nagani agabana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login