Showing 3001 words to 6000 words out of 74994 words

Chapter 2 - MATAR OGA NA COMPLETE DOCUMENT writing by UMMY AYSHA.txt

08 Nov 2024

14618

yayin da Nikuma zan murza kanbuna,sai ya gane bashi da wayo wallahi azeem,dan saina rama duk abinda yaman kamin in barshi in nuna mai wutsiyar rakumi tayi Nisa da kasa.






Wata Sassanya guɗa Asiya ta saki dan dama ta dade tana burin rabuwar Aymah da Adnan dan bashi da mutunci, baya barin kosu kawayenta na rabarta duk wani wanda zai kasance zata raba taji dadi baya yarda yafiso taita rayuwa daga ita sai Baraka mai aiki wacce itama dakyal ya amince da zuwanta, Ga Aymah marainiya ce shekara su ɗaya da aure iyayen ta zasu kawomata ziyara sukayi accident suka mutu, danginta kuma kaf dinsu suna Agadas dan buzayene asalin su.


Asiya tace yanzu Bara kiga, kinga ba daɗewa yakeba ko,so yanzu zamuje gidan Ummy Aysha mu karɓo sakon kingane,Baru mubi address ɗinta .


Kai ta jinjinamata kamin ta lumshe ido, Asiya tafara kiran number ta suka gaisa ta shedamata zuwan su .


Kwatancen gidan ta ta masu suka ɗauki hanya.


Basusha wahala ba suka gane gidan,.


Cikin girmamawa da mutuntawa ta tarbesu suka dan tattauna matsala gidan Aymah kamin ta ɗakko wata jikka mai masifar kamshi gabaki daya ta mamaye palon da suke zaune.


Zama tayi tana sakin murmushi tare da ɗakko Wata karamar kwalba kamar ta garin lalle ta jujjuyata ta kalli Aymah data zubamata ido kamin tace .
karɓa wannan Humra ce mai tsananin sirri,karkiyi kuskuran wani yaji kamshinta zaki iya cutar da shi,wannan kuma zakiyi amfani dashi ta hanyar tafasa shi ki jefa tsamiya guda daya kisha have cup,sauran bayanin in kindawo mayi magana.


Kai ta dagama ta dan ita kanta kamshin wani bala'in yanayi takeji yana jefata duk takasa natsuwa,bayan tabiya kudin suka tashi suka tafi.


Aymah ta kalli Asiya tace .
Sister wallahi na natsu da matar nan kana daganin abun nan zayyi dan ni bakijima yanda kikeji ba Ta karasa tana ɗaukar Ruwa ta dan watsama fuskar ta kamin ta sauke ajiyar zuciya.


Asiya ta kalleta cikkn tausayawa tace" To nima ai gobe zanzo in karɓi nawa kinson oga na hanya .


Baki kawai Aymah ta taɓe sukaje Ta sauke Asiya ta wuce gidanta.


A palo ta iske shi zaune da computer kamar kullum yana latse latse gefen shi kuma ruwan paro ne mai sanyi.


Sannu da gida tace tana neman wucewa.


Yaww yace batare daya kalleta ba.


Shafashi tai zata wuce a zabure ya juyo yana kallonta batarema da tason yanayi ba.


Computer ya rufe tare da lafewa cikin kujerun ya farabinta da kallo yanda take juya jikinta cikin natsuwa Har ta haura sama.


Wani masifaffan kamshi yakejin tanayi mai saukar mai da kasala ,wayar shi ya dakko amma kamshin yaki barin hancinshi,bai an'kareba yafarajin canjin yanayinsa.


Yah Salam yace a gigice yana mikewa ganin yanda ya zuba uban kere ta cikin jallabiyar sa.


Bakin shi ya cika da iska yanajin jijiyar sji kamar ta tsinke, A haukace ya fara haurawa saman bibbiyu ukku ukku fatanshi kawai yaje gareta.


Tsaye take kamshin duk ya isheta gabaki daya sai Murmushi take.
ahaka ta tsince kayanta burinta tayi wanka amma kamshin hannuta dadin shaka yakemata.


Turo kofar da akai yasata kallon wajen a gigice dan tinda take dashi tsawon shekara sha biyar baitaba shiga dakinta ba aganinsa kaskancine yazo wajenta.


Cikin mamaki tace lfy Yallabai.


Kanshi ya dan sosa yana nunamata saitin jikin shi da ido yace" am inason kebancewa dake yanzu ba anjima ba.


Cikin farin ciki tace mai dagaske.


Ba walwala fuskarshi yace.
" eh kiyi sauri amma inada abinyi naga kincika matsawane nace bari in taimaka miki.


Ok ok tace cikin fara'a kamin tace Muje dama nayi wanka asibiti.


Fita sukai har dakin shi ,Baibari sun karasaba palo ya fara Rarumar ta.


Biyemai tayi tare da ida hargitsa mai lissafi,cikin lokaci ya fara dafe kanshi da kwarara wani uban ihu kamin yayi kanta gadan gadan da Niyyar cimma burinshi.


Duk bala'in yanayin jin dadin datake ciki bai hanata sanya duka karfinta ba ta turashi kasa ta tashi aguje tayi dakinta ta mayar ta rufe tare da jingina da kofar tana sauke ajiyar zuciya .
Ida zubewa kasa tayi tanajin wani masifaffan yanayi ga cikinta sai kartamata yake.


A'Hankali idonta suka fara saukar da kwallah masu tsananin zafi.


"Aymah miye haka ki bude nace in taimakamaki Adnan ya faɗa a gigice cikin tashin hankali Yanata saa da marwa.


Dakyal cikin rawar murya tace aa kabarshi nagode nasamu gamsuwa ahakama.


Wallahi Aymah kikaja jijiyata ta tsinke sainaci ubanki jakar inace ke nace kibude ko dama ban faɗamiki zan nemekiba in ni naso.....




*Wallahi babu dadin baki ko wani Abu,ku gwada Humra sirri na kugani,amma gaskiya tana da tsada in kinson baki da halin saye dan Allah karmu ɓatama juna lokaci 07038423451*


❤️ *MATAR OGA NA*❤️
❤️ *UMMY AYSHA* ❤️


*Page three*


***Jajayen idonta ta ɗago da kyal tana mayar da numfashi kamin cikin wata kasalalliyar murya tace "Yallabai naga dai ni zaka taimakawa kuma nace A'a so kabar ni dan Allah .
Ta ƙarasa tana bajewa wajen tare da damke marar ta.


Karkarwa sosai jikin shi ya ɗauka yanajin wani iri kamar jikin shi zai tsinke tsabar bala'in mikewa da yayi.
A guje yayi dakin shi ya haye gado tare da kwaso filo ya hau tumurmuza amma duka dai abanza.


Ƙasa ya sakko tare da dora hannunshi akan kwalkwalin dake kanshi kana ya saki wani marayan kuka yace.
Tabbas Aymah saina illataki na muki lahani kamar ni mijin ki zan nemeki amma kicemun a'a, wallahi sai na baki tarbiyya.
Ganin wannan bata masaba yasashi tashi ya kara komawa bakin kofar yafara mata fada da nuna isa da gadara amma ko kala batacemai ba dan ita kanta hawaye take .


Saida ya gaji ya koma dakin shi ya samu ya shiga toilet yyi wanka da ruwa mai balain sanyi ko yaji relief amma shuru .


Samu yayi shape-shape ya zura kayan shi ko mai bai Murzaba ya sakko yana sake kallon sashen jikin shi da babu alamar kwanciya har lokacin kyam yake tsaye kamar falwaya.


Tsaki yyi tare da sakeyin kwafa akaro na ba adadi kamin ya ɗauki wayar shi ya kira Driver shi dan su dan fita dan bazai iya tuki ba amma yaji wayar duk kashe.


Kanshi ya dafe yana tino magana da yace dasu kowa zai iya kashe wayar shi yaje ya samu dogon hutu na tsawon wata daya kamin su koma bakin aiki ashe kanshi yayiwa tsiya.


Babba riga ya zuba tare da fitowa palo yana sake bubbuɗata dan rufama kanshi Asiri.


Baraka kawai ya iske tana goge kayan kallo har kasa ta gaidashi ya amsa cikin isa yana niyyar yin waje kuma ya dan juyo yace "Ko mijin ki ya iya tukin mota?


Juyowa tayi dan ta tabbatar da da ita yake koya .


Kai ya jinjinamata Alamar tabbatar wa.


Cikin ladabi tace.
" gaskiya aa yallabai som Bai iyaba gadi dai ne yake yi Asibitin Hajiya amma akwai Babban Yaron mu ya iya dan da yana tuka motar makwabcin mu sunayi jigila Dutsama zuwa Katsina Kamin kuma Allah ya.Kawo sanadi mai Abun yayi accident ya rasu aka kuma rasa motar ya dawo gida da xama.


Fuska ya yamutsa yace akiraman shi yanzu na bada 30mnt.


To tace tana ajiye Kyallen hannuta tare da zaro wayar ta da Aymah ta saimata ta fara neman layin da aka yi save da Wannan Yaron(Alkunya mutanan da wa yaran su na fari)


Bayan an ɗauka tace .
Wannan Yaron kazo yanzu maza dan Allah nan gidan da nike aiki,eh bayan mu nan,to shikenan ina jira Allah yayi albarka ta karasa tana datse wayar tare da kallen gefen Alhaji Adnan da yaketa mutsu mutsu yanajin kamar an samai maciji cikin wando duk ya kasa sukuni sai uban faɗi yake karama Babba rigar shi.


Alhaji yana hanya cikin izinin Allah tace tana mikewa tayi kiching.


Kai ya jinjinamata yana auno hukuncin da zaiwa Aymah gashi ta hanashi aikin shi ta kuma ki aminta da shi.


Wani tinani yafara wanda kuma cikin lokaci ya aminta dashi ,Tabbas ya aminta dashi dan Babu makawa fitar da tayi jiya wani taje ya kwanta da ita.
Ranshi ne ya sake ɓaci yaji matukar zafi a zuciyar shi dan shikan shi ya son yana son Aymah kwarai amma shi bayason matsawa yana bama aikin sa lokacin sa kwarai baya so kamai kutse cikin lamarin Aiki yanzu ka zame masa matsala .


Baraka da har ta koma kiching ta sake fitowa har kasa tace ''Alhaji ya iso yana cen wajen get din farko.


Fita ki shigo dashi yace batare da ya kalleta ba.


Tashi tayi ta fita ba ajimaba suka dawo da wani Matashin saurayi mai tsananin kyau da haiba, Chocolate colour ne irin mai hasken nan wato sirkin madara da milo amma a idon wani zasu iya cemasa fari ma,Yana da doguwar fuska mai dauke da manyan idanuwa masu yalwar Gashi girar shi ciccike ,sumar kanshi kau ya mata wani aski mai masifar kyau sai sheki take da ganin ta kason ta fulanine dan wani kwarya kwara takeyi tsabar kyau da gyara,Ga
Wani shegen saje ya adana a kan fuskar tashi daya zagaye suut mai matukar kyau daya kara haskashi,Lips din shi na kasa light pink ne sosai saina saman mai dan duhu kaɗan,Masha Allah zanso kuga wannan haɗaddan matashin da a shekaru baifi 25 ba,Riga da wando ne yan kanti a jikin shi duk da ba sabbi bane amma kuma basu sha wahala ba,A wanke suke tass a goge Sai kamshi yake .


Baraka tace wannan yaron ina rokon Allah yasa Alkhairi ne ya kawoka gidan nan.


Ameen Inna yace cikin Daddaɗar muryar sa.


Sallama tayi ta shiga palon Yayin da Alhaji Adnan ya amsa .
Tace gashinan tsaye bakin kofa.


Ohk shigo dashi yace yana zubama kofar ido.


Fita tayi suka dawo tare da sallama suka shigo su duka suka samu kasa suka zauna cikin sanyin muryar sa mai nuni da natsuwar sa da tarbiyyar sa yace. Yallabai barka da rana .


Alh Adnan yace Lfy ka iya mota?


Kai ya daga mishi kawai dan in dai isa ce yafi Alhaji Adnan ɗin ma .


Key ya bashi yace gashi na daukeka aiki duk wata zan baka dubu hamsin yayima ?, Dan ko bana nan ina so ka dingamun wani aiki ne da saina tafi xan barma shi .




Tom Allah ya bani ikon yi yace babu yabo ba fallasa dan ya kula Alhajin ɗan rainin wayone gani yake dan zai bashi kudi ihun murna zaitayi yana .masa doddofa ai aikin wahala zai mai dan haka ba wani murna da zai zage yanayi zayyi godiya ga Allah dan yason shine mai tsara komi kawai...


Key ya bashi yace gashi muje ka kaini wajen da zan huta.


Karɓa yayi kamin ya juya ga mahaifiyar shi da gabanta ke faduwa ta manta batajamasa kunne ba tason halinsa sarai.


Gwiwar kafarta ya dafa cikin sanyi da wani so dake tsakanin uwa Ɗa.
Yace Inna mu ki samin Albarka ki kumayimin fatan Alkhairi ga abinda Allah ya zabaman kinji?.


Kai ta jinjina kamin tace" In sha Allah Wannan yaron zaka hadu da rahma Allah a duk inda kake , Allah ya tsareka ya baka kariya yasa Albarka a cikin abinda zaka fara kaji, tashi maza kuma karka manta da addu'a duk sadda zaka hau abin hawa.


In sha Allah yace yana mikewa.


Alh Adnan dai baki ya taɓe yana ganin yaushe xaka tsaya kaita rattafa zance haka kamar tsohon Aku,Kai kanama talakka ai kuka ya dace kaitayi kullum kana tinanin yazaka samu manyan kudi suzo amma ka tsaya doguwar magana wannan ke nuni da cewa bakama nazarin zuwan su(Nidai kam nace Dattijo mai kan kwakwa ka manta Allah ne ke tsara komi😄)


Fita sukai inda ya fara xazzagayawa dashi cikin gari shikam ya hakimce tare da sakin rafkeken cikin shi da ya zamema halin da yake ciki Garkuwa.
Sun daɗe Yana zaga gari har ya gaji gabaki ɗaya fuskar shi bayyane take da ɓacin rai saboda shidai yaji an'ce wajen shakatawa amma ya tambaye shi pack zasu yace a'a yayita tafiya dai sallah kawai sukeyi su cigaba sai cen yamma suka dawo.


Ya sunan ka? ya tambayi Saurayin.


Sunana Jameel.


Ohk koda bazamu fitaba ina bukatar karfe takwas ta dingama anan gidan ,in ka saɓa lokaci zakaji a kudin ka.


Jameel tace'' tom yallabai banki na nakaba amma ina da ka'ida nima.
Bana tashi bacci in nakoma bayan Asuba sai ƙarfe goma,Tashina kamin lokacin dana tsara Tamkar rusa rayuwata ne,dan haka ka zafcare farashin awanni da zanyi daga naira daya har zuwa abinda kace zakabani bazan damuba ya faɗa cikin gaskiya da gaskiya ba tsoro ko shakka a tattare dashi.


Ido Alh Adnan ya gwalo dan tinda yake babu wanda ya tabamai wannan musun.


Ya buda baki zaimai.magama Jameel din ya watsamai manyan idanuwan shi dake nuni da ranshi ya fara ɓaci da maganganun Alhajin nan.


Wani irin kwarjini yama Alh Adnan din hakan ya sashi faɗin.
Zan shawara ya karɓi key din ya shige ciki yana tinanin wannan ɗan ubanwa ye dayake da isa kamar ba talakka ba .




Mtssss Jameel din ya tsaki saki yana gyara zaman wandon shi Ya fara tafiya cikin sassarfa jikin shi ko ina murde yake dam-dam da gani yana bama motsa jiki lokacin sa da kuma ɗaukar Abu mai nawie dayasa Damtsen Hannun sa murɗewa.


Wajen pampon daya gani ya isa ya fara wanke fuskar shi kamin yayi Alwallah ganin mangariba ta gabato kamin ya fita daga gidan.


Bari mu waiwayo Aymah


Tin kwanciyar da tayi bacci mai ƙarfi ya fizgeta bata sake sanin duniyar da take cikiba sai wajen shidda na yamma ta motsa a furgi ce dan batai sallah azahar da laasar ba ga mangariba ta doso kai.


Toilet ta shiga cikin hanzari dan gabatar da wanka da kuma Alwallah.


Saidai tana shiga ta gane cewa period Yazo mata, ajiyar ajiyar zuciya ta sauke tana mai godiya da Allah dan batason lokacin sallah na shigewa bata gabatar ba.


Bayan ta ɓata lokacinta tayi wanka mai kyau ta ɗauki pad ta lika ga pant dinta ta zuge window da niyyar yada Takardar daidai lokacin da ya rufe pompon ya fara tafiya cikin mugun sassarfa.


Dum Dum Dum
Gabanta ya shiga lugude da batason na miye ba.


Kara leƙawa tayi daidai lokacin daya kulema ganinta.


Subhanallahi waye wannan tace cikin wani yanayi na mamaki.


Som ta manta da abinda ya faru tsakaninta da Adnan riga kawai ta zuro aguje ta fito daga dakin nata tayi nashi ta Banka kofar da karfi tare da fadin .
Yallaɓai waye ya fita daga gidan nan yanzu?waye shi? miyazoyi? kason da zuwan sa ne? wajen wa yazo ta jeromai tambayoyin lokaci ɗaya.




Yallabai kau dayake gaban madubi cikin takaici yana kallon yanda yayi mugun amalala cikin wandon shadda jikin shi ya juyo a fusace ranshi ɓace ya kaima wuyanta mugun cafka,Tsabar masifa naman fuskar shi har rawa yake wajen cewa ubanwa kika kauracewa?


Ido ta zaro dan sai lokacin ta tino ma abinda ya faru amma yanzu ba Wannan ne gabanta ba waye yazo.


Cikin wuya da neman wullawa lahira tace.
Am.. sa..keni sai nama bayani amma fadaman waye wancen.


Kara maƙureta yayi ranshi ɓace ya bugamata tsawa yace .
"ubankine,nace ubanki ne shegiya kwartuwar banza kwartuwar wofi daga ganin shi har yawunki ya Tsinke ko,Nace har yawunki ya Tsinke ko,dama ina sane da duk abinda kike ido na zubamiki to yau kinzo hannu ya karasa yana ware hannuwan sa ya kwashe farar fuskarta da mari.




Wani wulll tagani na wucin gadi kamin ganinta da jinta ya dawo na dan lokaci.


Karfinta tasa gabaki ɗaya ta daddage ta zabgama hannuwan sa cizo iya karfinta.


Taurin rai na soja da bakin hali baiko motsa ba sai ma canza hannu da yayi daga rikon wuyanta da yayi daga hannun dama zuwa hannun hagu.




Ganin numfashin ta ya fara barazana barin rayuwata yasata kallon saitin wandonshi bata tsaya shawara ba takai hannu tamai mugun riko tare da mai wata makirar matsa data nemi cizgemai makaman yaki.


Ihu ya kwallah yana sakinta kamin ya zube kasa warwas yana faɗin" shikenan ta kasheni ta ciremin mafitsara innalillahi wa inna ilaihi Raji'un.


Aymah kau aguje ta fita daga dakin tana numfashi sama sama,ta waje ta rufeshi tabar key ɗin jiki,kamin ta shiga dakin ta ta faɗa Toilet ta dinga shan ruwan pampo ta fito tana layi ta fara kwasar wasu kayayyakin ta a gulguje ta fito, kiching ta iske Baraka cikin tashin hankali da rawar jiki tace Baraka muje muje in saukeki karya fito .


Waye ?


Baraka ta fada a rikice.


General ne yana so ya kasheni ne ta fada tana nunamata sashen wuyanta da yayi mugun ja...


Gas baraka ta kashe kan kace mi ta watsa dagudu waje gabanta na faduwa Aymah ta rufamata.baya.


Tare suka fita Aymah taja kofar Kamin cikin tashin hankali ta kunna motar ta ta bata wuta aguje suka fita daga gidan bayan masu gadin sun wangale masu get.


Saida sukaje kwanar su Baraka ta tsaya kamin ta fashe da kuka tana fadin har anzo lokacin duka Baraka nashiga ukku rayuwata ta fara lalacewa ta karasa tana kwantar da kanta akan sitiyarin motar.
Baraka daketa raba ido tace kiyi hakuri Hajiya amma Miyayi zafi haka da ake zancen kisa harda wannan shaƙar haka?.




Aymah ta ɗago da niyyar bata amsa numfashinta ya tsaya cak jini ya fara fitowa ta hancinta.


Ihu Baraka ta kwallah dakyal ta iya bude motar cikin tashin hankali ta fada tsakar gidan su tana fadin "Wannan yaron! Halima! Kabeer! kuna ina zata mutu.




Waye zai mutu? Jameel da shigowar shi kenan daga masallaci ya tsinci sauran kalmarta.


Ai kamar jira suke gaba daya suka fito daga daki da alama sallah suke.


Baraka tace Hajiya da nikema aiki ce takarasa tana nuna musu waje.


Gabaki dayan su suka fita da sauri jameel ya fara buɗe mazaunin Driver Aymah tayi luu ta faɗo akan shi yayin da yayi saurin dukewa kasa gabaki dayanta ta fafo akan shi.




500 ne kacal ba yawa kimin magana ta Number Nah 07038423451


Humra sirri.
Maganin mata na mussamman
Ga kai buka chart me Harkar ta manyan mata ne in kinson baki shiryaba karmu ɓatama juna lokaci wannan nike.haɗa abina da kaina ba tallah nikewa kowaba tawace kashin kaina kunson kuma bazan siyar da akuya ta dawo tana cikin dangaba aheee😜




❤️ *MATAR OGA NA* ❤️
*MALLAKI*
*UMMY AYSHA*


*PAGE FOUR*


Aslm Alaikum masoyana ina maku fatan Alkhairi da nuna so da kulawa akan duk labarin da zanzo muku dashi.
Da fari dai ina so na baku hakuri a dakatar da rashin *Mijin zee* danayi na dasa wannan, saboda wannan din yafi wancen amfani ga rayuwar da mu mata muke fuskan ta.


Abu na biyu kuma an samu kura kurai misali wajen sunan Yaron Baraka wato A/K wanda namayar dashi jameel yanzu, Nabeel

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login