Showing 66001 words to 69000 words out of 74994 words
Chapter 23 - MATAR OGA NA COMPLETE DOCUMENT writing by UMMY AYSHA.txt
dai azo ayi abinda za'atashi ba uwar ba uban ah'toh ga kaddara yaran zamani da wuyar ɗauka,In kaji shawarata toh ,in bakajiba kanka ta tashi ta kama gabanta tana fadin ɗan kwal uba sai fiddo ido yake kamar zomo ai yanzu ka gudu dan kanka yaro kamar cingom .
Jameel kau Da sauri ya kama hannu Aymah Yace'' Sweetheart yanzu dama kinson da haka shine kikaman shuru ?da nasani wlh bazanba koda zan mutu ya Allah, dan Allah Tashi mutafi Asibiti a dubaman ke .
To ai banason ka mutu ne shiyasa nabaka kuma ai Allah ne ya wajeb tama ina matsayin Aymah ina hanawa,kwara ni narasa ran nawa akan kyautatama umarnin ka nason gobe kiyama zan samu rabo mai Amfani.
Rungumeta yayi tsam tsam idonshi cike da hawaye yace" Ngd Allah daya bani mace mai hangen nesa da tawakkali,na kuma kara yarda da a shirye kike da bautar auranki Aymah Allah yabaki tukuicin Aljannah, Kuma in sha Allahu Bazan sake miki ba har sai an tabbatar mana da samun lfyn ki.
Ngd kaima inama addu'a Allah yabaka hkr kaji...
Murmushi yayi Yace'' Ameen, bara natashi in tafi dare yayi ki huta ko?.
Sosai tsananin tausayin sa ya diramata, taji kamar tace yayi kwanciyarsa amma babu wannan halin karta ɓata aikin Deedee.
Rakiya tamai har bakin kofa kamin yatafi yana dagamata hannu har ya fita kamin ta sauke ajiyar zuciya ta shige part din Deedee.
Haɗa Ɗan kamshin data dingajine yasanya yawunta tsunkewa da sauri ta afkah.
Deedee nah mikike dafamana haka.
Da sauri Deedee ta fito daga kiching tana leka bayanta tace yatafi cingom din naki?
Baki ta turo tace gaskiya kidaina .
A fusace tace ke dallah tafi cen namiji bakamishi wargi, basu da kunya som,sannan kansu suka sani, yanzu da ba'amasa hakaba da yanzu yana nan kamar bindi yana binki,yanzu shigo ga kayanki na hadamaki kwara kiyi amfani da wannan damar ki gyara kowane lungu da sako na jikin ki,duk k'aranta namiji Babbane akan mace balle wannan dayayi kala da samudawa ai ni nason komi .
Zama tayi tana murmushi dan wlh babu karya a maganar Deedee, tabbas halitta Jameel daban take acikin halittun maza.
Deedee ta dakko hadaddan kwano mai kyau ta bude,dagen kazar maganine da bazaka taɓa ganewaba saboda masifar kamshin da yake,( AKWAI KAZAR AVAILABLE 5K GAMAI BUKATA WAYANDA SUKA CI SU BAKU LABARI BAMA ABUN BANZA).
Lomar farko saida Aymah ta lumshe ido saboda masifar dadi,ga wani kamshi na Musamman som bazakace akwai wani maganiba saboda cikin kwarewar girki akayi hadin.
Saida taci rabi kana tayi gyatsa tace Deedee nah na koshi.
Toh aje a fridge da safe kyaci.
To tace ta tashi ta aje ta wanke bakinta ta dawo suka shiga fira sai goma suka kwanta.
Jameel kau bayan yaje gidan su suka shiga gaisawa da iyayen sa inda suke tambayarsa lfy Aymah yace da sauki, babu wanda yacemai komi yashiga dakin shi ya kwanta,som baya cikin natsuwar sa saboda lfy AYMAH tafiye mai komi.
Wayarshi ya zaro yashiga kiran Dr Abbah.
Bayan ya dauka yace ango kaine da daran nan.
Cikin rashin walwala Jameel yace akwia matsala wallahi,nan yashiga koramai bayanin abinda ya faru da kuma abinda Deedee tace .
Dariya sosai Jannat keyi dake kusa da Dr Abbah dan taji komi,
cikin kasa da murya tace kace masa hakane.
Dr Abbah dake zuba murmushi lamarin Deedee yace .
Hakane jameel,in akaima mutum aiki ai ba'aso yana aikin wahala, Tsawon wata ukku ake ɗiba ko buta ba aso ya ɗauka saboda condition din da yake ciki,amma ba damuwa In' sha Allah akwia maganin da zanba Jannat ta kaimata gobe, Allah ya kiyaye gaba kaji.
Sosai muryarsa ta shiga rawa yana fadin Allah ka taimakeni Dr in Aymah ta samu matsala bazan yafema kai naba
Kayimata addu'a kawai yace cikin tausayin Jameel din danshi ya tabbata Aymah ta warke dan batada k'anjiki.
Ohk ohk in sha Allah yace yana kashe wayar ya tashi ya dauro alwallah yashiga nafila da nemamata sauki, Bayan yagama yaga biyu saura na dare nan ya dauki wayar shi dan kiranta,tinowa yayi da ko waya bata da ita dama data Adnan take amfani kuma da yaran sa zasu tafi tabasu abinsu dan acikin hakkin su take..
Tsaki yayi yana aje wayar dajin babu daɗi.
Aymah kau sosai tasha bccinta cike da gajiyar daya taramata.
Washe gari karfe goma Deedee ta shigo part din Aymah tace.
Aymah zanje kasuwa yau in masu daukar tallah nan sunzo kuce masu abari sai gobe.
Toh Deedee sai kin dawo.
Yawwa tace tana daukar hanya,a bakin get suka hadu da Baba Ali da sadam suna fira.
Kallon Baba Ali tayi da sauri kuma ta dauke kai tana gyara mayafin ta.
Shikam murmushi yayi Yace'' Deedee yara sai ina haka batare da sallama ba?.
Murmushi tayi tana dawowa kusa dashi cikin ladabi ta gaidashi da tambayar ya tsufa.
Dan murmushi yayi yace tukunna dai.
Dariya sosai Sadam yayi kamin yace" toh yau Baba yaro yake bari inzo yayi dakin shi yana dariya.
Deedee kam mikewa tayi tace toh ni bara naje ksw nadawo.
Kanshi ya maida bisa wuya yace ko narakaki namiki dakon abinda zaki siyo.
Laaa kaiko ka iya sakarma Babba kunya , A'aa malam bashshi ka huta saidai ka fadaman in akwai abinda kakeso zan zoma dashi..
Cikin jin dadi yace to azo da binda ya dace da dattijo kamana.
Aaa malam ba wani dattijo,saidai nadawo.
Toh allah ya kiyayeman ke amaryata yace yana washe baki.
Dariya tayi tana wani sake sabon tako kamin ta fita daga gidan tana murmushi da fadin dattijo bawan Allah,yaga komi tsamtsam,yo uban dama zaiki ribibina ai sai marar Sa'a,yanda Allah yasaman tausayin ka zakasha hidima,dama gaka dan cakwal kamar muciya harma fallan zani saina sawo in dinga saɓaka ga baya inyi aikin gida dakai..
Kai tsaye kasuwa ta tafi ta shiga ta Sassawo kayan tsumi hadaddu irin na UMMY AYSHA masu tasiri ga jikin lafiyayyar mace,data gama ta zauna aka hadamata maganin sanyi (infection ) kudin tabiya ta tsayar da mai Napep tayi unguwar su.
Kai tsaye gidan Asaben mai unguwa ta nufa.
Murna sosai suka shigayi da junan su nan tace ke akwai labari, tashi muje gidan Haj murja nason kona je gidan ta cewa zatai bata iya tafiya kimson ciwon cin nama duk yacinye yan guntayen gaɓoɓin ta.
Dariya Asabe tayi tabata hannu suka kashe tace. mu kau gamunan daram,ciwoma baiga fuskar hayemu ba som
Aa Asabe karkiyi shishigi cikin hurumin ubangiji,Adai dinga cewa in sha Allah, ah toh tashi muje.
Allah ina gayamaki Deedee,ni som bana ciwo.
Hmm tashi dai muje ina da abinyi nabaro Aymah da malam banmasu girki ba.
Tashi tayi ta ɗauki mayafi tana kara koɗa lfy jikinta.
Deedee tace nidai Asabe kin isheni wallahi da alfahari akan lfyn ki to waye jemamme ne haba.
Ke walh Deedee dole inyi alfahari, ciwo som bai samu fus...
Kanta karasa wani shakiyin yaro ya yanko da gudu da baro yayi gaba da Asabe.
Zanzo kuga yanda yake gudu da ita.
Deedee mah ta dage da yan ledojinta tana gudu tana binsu, shikam gudu yake yana dariya da
Fadin Baba Asabe akara wuta ne.
Uwarka ubanka inajin jiri dan Allah ka saukeni kajikaina Asabe tace tana zindima salati.
Tsayawa yayi yana kwasar dariya tare da ziddota daga baran.
Asabe kau tangal tangal tafara tanajin yanda bango ke
Matsowa da gudu yana matsawa baya tsabar jiri,duk abin nesa kusa yake dawomata kamin kuma ya koma nesan sa.
Deedee kam tana karasowa taja burki tana Sauke numfashi da faɗin.
Kai amma wannan jikan Hanne abokiyar zaman ki bai kyautaba shege kai kamar dutsin guga.
Kema Asabe ai kina da laifi, kingani dai ko,kinga saida nace duk abinda zakice kibar cika baki kuma kalmar in sha Allah ta kama bakin ki ko.
Kuka Asabe tasa tace Dan Allah ki tsaidaman mi motar nan Deedee karki barshi ya gudu, DeeDee ya kassara matanta kata na kece wlh.
Dariya sosai DeeDee tasa tana an'sar bokitin ruwan da wata yarinya ta debo ta shekama Asabe.
Ajiyar zuciya taja tana sauke numfashi da goge fuska tace wai Allah nah.
Deedee ta kamata tace muje dai cen kin huta.
Dakyal Asabe ta tashi Deedee takamata suka karasa tafiya kadan suka shigo gidan Haj murja.
A soron gidan suka isketa zaune ta mike ƙafafuwa daya daga cikin jikokinta suna mata tausa.
Deedee tace kingani ko Asabe,ai dama nace maki tana nan ana lindarta ina ma amfani,ga yan gaɓoɓin gudul - gudul ba wani tsawon azziki kamar karas din goma..
Hararata Haj murja tayi tace ke Adije tashi nason wannan matar wulakanci dama tazo taman.
Tashi ɗiyar tayi tana gaidasu tare da sakin dariya .
Tana wucewa suka zauna Deedee ta kalli Asabe daketa fiddo ido dan hr lokacin ba dai-dai takejinta ba ta tabe baki tace wai kunson minene?
Gabaki daya suka hada baki wajen faɗin aa.
Hmm saidai ta dauki lokaci kamin tace Aure fa zanyi ..
Au...me suka hadabaki wajen tambaya.
Gira ta dagamasu tana fadin rass kau Aure,bayan shekara ashirin da biyar da mutuwar muji ga wani kuma ya dallo kai.
Gabaki daya suka kwashe da dariya suna faɗin ikon Allah.
Haj murja tace'' aiko za'abugi kwarya aci uban sabada wlh,bikin DeeDee ai namune, yanzu dai Deedee abinda yakamata muhada kudi wajen fara gyaraki ciki da bai.
Gama wata bagaruwa cen sabuwa ce mai kyau zan samo ganyen magarya atafasa shi ki fara shiga ciki koya kuka ce?...
MATAR OGA NA
UMMY AYSHA
PAGE 33
Kai amma wlh bakuda kirki kukam,Yo ubanmi zan dasashe,ni wlh tsohone zan aura tuguf,auran buta zamuyi,iyaka insamu lada,in dai an daura auran ina gayyatar duk kawayen mu azo aci asha ature kallabi ,amma ko paracitimol basha zanba ai ba lalataccen tsufa ya sameniba,kai wlh murja kinma kasheni sai gani cikin katuwar roba kamar kifanya wai da sunan ina so na matse,to kofar gugama taci uwatar ta.
Gabaki daya suka fashe da dariya nan ta tashi tace dallah ni bani bagaruwa in tai in kaima jikata yafiyeman wannan maganar taku marar amfani dama banzoba tsaffin banza danayi Aure watsar daku zanyi tinda gantalallu ne ku..
Aa miyayi zafi Deedee cewar Asabe tana mika jin gadon bayanta na ciwo.
Haj murja kuma kira ta kwalama Adije tazo ta kawo masu, Deedee tace tashi mutafi Asabe.
Asabe tace wllhi babu inda zan tafi sai dare ya tsala,wannan dan iskan daya kwasheni nason jirana yake,jeki kawai sai munyi waya ko kuma gobe ina nan zuwa dan har yanzu jiri nikeji.
To tace tamasu sallama ta fita kai tsaye gidan danta ta fada Malam Habu da sallama.
Layi ne sosai na yan marka de cike da gida.
cikin farin ciki tace kai Alhamdulillah amma naji dadi wlh Allah yakarama ksw albarka Baraka.
Inna su Jameel kau ganin Deedee yasa ta kashe injin din tana oyoyo Deedee mu maraba lale ina tacewa zanje in ganki.
Ke matsacen Baraka kibani waje,kedai kullum kanki a tulu yake wlh banson sadda zaki waye ba,gabaki daya Jameel ya samaki jin kunyar Aymah ko sakin jiki da ita bakyayi ai saitaga kamar baki sonta, ai ba haka ake surukuta zamani ba,ke bakiga yanda na makiba,Yanzu dai tashijeki ki idamasu kidawo ina mai gidan?.
Baraka tayi dariya tace aiko Deedee sunje kauye amma munyi waya dashi yana hanya in sha Allah yanzu kingan shi.
To shikenan jeki bari in Tina baya ta ƙarasa tana fadawa dakinta inda komi yake tsaf,kwanciyarta tayi akan tabarma tana tinanin to ina Jameel da kabir ne oho.
Tana wanna tinanin taji an kashe injin din Baraka na fadin Deedee ko kinyi bacci.
Aa miyayi zafi na baro Aymah tah takarasa tana fitowa da faɗin Allah ya kara dawwamar da tsaftarki baraka,yo ai'nasa tinda nayi balaguto in nazo zan iske dakin ya cika dam da shara.
Murmushi tayi tan fadin ga maganar su malam nan kofar gida.
Oh toh madallah tace'' tana zama bisa tabarma da aka shinfida sai kam gashi sun shigo dashi da Jameel da Kabir din.
Sannu suka hau yimata yayin da Jameel yayi kasa da kai bayan ya gaidata yace.
ya jikinta.
Ido ta zubamai kamin tace .
To da dan sauki yanzuma magunguna na sawomata ta nunamai ledojin hannuta.
Ya Subhanallahi Deedee dan Allah wane haki take ciki,Kuma shine sai kibarota ita kadai,miyasa bakya mun waya nazo.
Aaaa to sannu jikan zubaida,kamar abinjira sai tambaya,Kai dai nacema da dama Jameel ba hikenanba, nidai ban haneka zuwa ba iyalinkace amma dai akiyaye dan Allah saboda budewar kirjin.
Ai batama rufe bakiba ya tashi ya zura takalmanshi sauri sauri ya fada motar shi yayi gidan Aymah kamar zai tashi sama.
Inna su kau itama a ɗan rude tace Deedee bata da lfy ne Aymah?.
Oho rawar kai dai zai fara na takamai burki kinson yaran zamani.
Shuru tayi tana sauke ajiyar zuciya tare da dan satar kallom malam Habu ya sakarmata murmushi ta dauke kai kunya fal idonta.
Malam Habu kau ledar Viva bakace dake hannushi ya zazzage duka yace kin zo asa'a Deedee,kinga duk wahala da muka dingayi akan a sai gonarnan akaki,to gashi aiki yabiyo ta kanta anaso a fitar da service aka kiramu aka bamu wannan million goma ce cifcif.
Da kuma katon fili dake cikin shagari low-cost.
Hadadda guda Deedee ta rangada tace kai Alhamdulillah, Sa'a ta kawoni kam,kai amma fa naji dadin da baki bazai iya furtawaba, kaga binda mukaitafama abamu ko 500k ne dan ama jamilu aiki aka ki shine aka bamu wanna makudan kai Alhamdulillah nayi farin ciki arziki ya taho in sha Allah.
Murmushi yayi yace in sha Allah.
Tace toh Alhamdulillah yanzu dai wannan gona zamu iya cewa taka ce Habu, tinda gadon mahaifinka ne,nikuma abinda akabani kaga shine nabayar akasai wannan gidan ko,to yanzu dai dukiya takace ka sarrafata abisa tsari da koyarwa mussulun ci.
Murmushi yayi yace Deedee ina dake saina tsaya tsara abu,ai tinda Allah dai ya bamu kawai kifadi abinda kike so ayi.
Ido ta kanne tsawon lokaci kamin tace masha Allah Alhamdulillah na samo dabara.
Mizai hana wannan dan gidan a rushe shi ku sai wani , Wannan kuma amaidamaka shi babban shago asamaka kayan tireda tinda dai ba wani zurfi gareka a karatu ba.
Shawaraki tayi Deedee nah yace cikin farin ciki
Tacw yawwa Alhamdulillah hakan za'ayi, zanje gidan yarancen naga dai sauri yake nabashi waje yasha iska
Ba.
Cikin kunya Inna su tace anjima Baban su kabari muje gidan mukara ganin mai jiki ko.
Sosai Baraka yanda kikace yafada cikin sauri.
Murmushi Deedee tayi tace.
Abu nagaba kaji zancen da yaran na su manja suka shigo dashi ko?,nifa abun som baiman dadiba ai yakamata in an'girma ason an'girma koko.
Murmushi yayi yana sunkuyar da kanshi yace.
kiyi hkr ni kaina da suka tunkare ni da maganar da ban amince ba amma daga baya naga fa'idar haka,saboda taimakon da zakiyi.
Baki ta tabe tace ku kuka sani ta mike tamasu sallama ta fita,tana fita tace yan banta uba nimafa ina son sa,ina kuma tausayi sa,akan hanyarta ne ta biya tasai zogala da ƙuli masu kyau tayi gida.
Jameel kau Allah ne yakaishi lfy kai kace wata doguwar tafiya zaiyyi da yake xabga gudu.
Bakin get din farko ya aje motar cikin sauri ya ƙarasa ciki ,bata palon kasa bata na sama a bedroom din da yabar tarihi ya tura yashiga da sallama.
Kwance ya ganta tana bacci daga ita sai have vest da wani wando da dukkan mazaunanta bude suke, ta wani kife alamar baccin yamata dadi,.
Wani yawun wahala ya hade kamin ya karasa wajen ya zauna akan gadon yana burkitoto dan gyaramata kwanciyarta.
Ahankali ta fara bude ido ta sauke shi akanshi yayim da shiman nashi ke cikin nata.
Saitin raunin nata yasanya hannusa masu taushi ya hau murzawa da tofa addu'a.
Murmushi tamai tana mikamai hannu da fadin ina kwana ya kake.
Amsamata yayi yana tambayar lfyn ta.
Badai ciwo ko.
Kai kawai ta dagamai suka danyi fira yamata sallama akan zaije yadawo.
Rakiya zatamai ya hanata tare da fita da sauri kamar zai fadi ta bishi da kallon tausayi dan tason shigartane ta ruɗashi,
Abakin kofa sukayi kicibus da Deedee tace kaiko baka da mutunci yanzu kwara in daɓo sayyada daka kawoni bisa wannan motar taka mai siffar agwagwa..
Kiyi hkr yace yana shafata ya wuce ya fada mota.
Ya dade zaune a cikin mota kanshi akan sitiyari jin wani fitinannan felling.
Yadade kamin ya wuce gida yayi wanka yayi wajen Dr Abba.
Aymah kau wanka tayi ta sakko kasa nan taga Deedee na kwada zogala suna ta fira abinsu har tagama ta zubamata ta mike zata kaima Baba ali aka Turo kofar da sallama.
Wani irin ihu Aymah tayi aguje kuma tayi bakin kofar tana faɗin Hajiya Asiya.
Da sauri suka rungume juna lokaci daya kuma suka fara kuka baji ba gani ..
Nidai dan Allah ku saki juna haba wannan ai iskancine nidai miji nason ana rungumewa amma ke Aymah dan wulakanci na hanaki Rungume mijinki dan lfyn ki shine zaki rungume wata salom kirjinki ya ɗaya ace nazama babba banza cewar Deedee a fusace tana dakko iccen mopa...
Ayi hkr b yawa
MATAR OGA NA
UMMY AYSHA
PAGE 34
Da sauri suka saki juna suna fashewa da dariya yayin da itama tasa dariya tace'' sunga icce sun watse matsorata.
Hajiya asiya ta juyo tana dariya sosai ta Rungume Deedee tace.
ga Deedee mu da labarinta kullum ke jemun kullum son ganin ki nike amma sai yanzu.
Zama Deedee tayi suka gaisa kamin tace tana zuwa.
Tana fita suka sake rungume juna kamin su zauna idon kowa akan juna cike da kewa.
Aymah tace haj Asiya dama rai kanga rai, ashe kina nan amma baki taba nemana ba nayi fushi.
Hmm Aymah kenan ke kinson kina makale araina, kawai wannan tsarin manager ne ganin yanda Adnan ya tsaurara tsaro akanki da Dukiyar ki shiyasa muka bi komi cikin siyasa,amma bagashiba cikin ikon Allah komi ya shide,ga babba tsaraba nayomaki ta karkace tana bude katuwar ledar daketa tashin kamshi.
Manyan kwalaben humra sirri ne daketa tashin sihirtaccen kamshi tace gashinan daga wajen mutuniyar muke ummy Aysha, ga kayanan iya kaya,qannan kuma kwalbar kwalacca ne itama zakiga yanda namiji zai koma miki,wannan kuma turaran tsugunni ne zakiji yanda zaki matse ko yatsanki biyu bazai iya wucewa ba,wannan kuma akan mararki zaki shafa yayin kaima oga ziyara,ga kwallin sirri bayan ke babu wata azuciyar mai gida,ke wlh ko mace goma zayyi sonki saiya babbanta dana sauran,gashi dama mijinki saurayine kyakyawa ajin farko Aymah dole kiyi duk abinda zkaiyi wajen sake jawoshi jikinki,ki saki jiki dashi daganin sa kamili ne,kibashi hakkin sa in so goma ya zo nema saboda daganin sa jajurtaccen namiji ne,karkimai rowar kanki daidai da rana daya dan in baki bashiba zai fara zuba idonsa a kallan matan banza,Ni inaji ajikina Allah ne yakawo shi rayuwarki dan yamaki maganin matsalar ki dama cen baki dace da wannan Adnan ɗin ba,ga maltina mata nan kisha zakibani labari,wannan