Showing 33001 words to 36000 words out of 43291 words

Chapter 12 - RAMIN MUGUNTA Complete by Maman Hibba .txt

22 Nov 2024

4052

xuwa ƙasashe yawan cin amae ci, hakan yasa su mommy suka Kuma sakewa da shi se yai kiran su awaya su gaisa busu tambayi NABILA ba a cewar su, me zata musu tunda Allah ya bata miji me kuɗi tana can tana wadaƙa da dukiya suma kuma suna samun rabon su , da haka sha-shan iyayan nata suka sha shance basu ko damu da kiran ta awaya ba, su dai a basu kuɗi kawai, Allah ka tema keni ka fidda ni daga wannan gidan'' cewar NABILA wadda ta miƙa lamurran ta ga Allah, kullum kaga NABILA da unab hijab yanzu sallolin nan biyar basa wuce ta saɓa nin da dase ta share wata da watanni ba tayi ba gashi a kwa nan nan ALAJI ya ƙara matsa mata ta fanni saduwa har yanzu bata faɗa mai ta san ko shi waye ba, Ranar Laraba da misalin karfe Uku na yamma ALAJI ya shigo yasa Meta a zaune ba tarada ya kalle taba yace ''zoki raka ni wancan sashin nawa yau acan nake son kwana kema kina ta ƙorafi baki taɓa shiga cikinsa ba to yau Allah ya nufa seki shirya mu tafi yanzu'' cikin NABILA ne ya bada wani ƙuuuuuuuuuuuuuuuuuuuuuuuu, ƙirjin ta ya shiga duka tara-tara nan da nan jikin ta ya hau rawa kamar ana kaɗa mata gangi hawaye share-share a fuskan '' dan Allah ALAJI kayi min rai kada ka kai ni wajan dodon tsafin ku wallahi ni yanzu kuɗi basa gaba na, na roƙe ka da kabar ni da raina'' ta faɗa cikin shashshekar kuka, "hhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhh, ALAJI ya bushe da wata wula ƙantacciyar dariya lokaci guda kuma ya maida fuskarsa tamakar ta shanu yace ''ashe ma kin riga da kin san inda zan kai ki , to babu damuwa base nayi miki jagora ba ki wuce muje kawai kuma ki sani kome zaki yi se dai kiyi amma babu fashi sena samu abinda nake so na yiwa dodo alƙawarin bashi ke, da Kuma abinda ke cikin cikin ki, sha-sha kawai, hhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhh seya kuma fashewa da wata kafirar dariya tunda nake ban taɓa ganin mahaukatan iyaye Irin naki ba, basu san ko ni waye ba suka ɗauke ki, suka bani Saboda kuɗi ya rufe musu ido ki tashi muje ko kuma Ni, na kaiki da kaina nan da sati ɗaya za'a bawa DODO jinin ku, ke da abin da ke cikin ki,'' tashin hankali wanda ba'a samai rana kuka NABILA take tana bashi haƙuri amma ina, wata tsawa da ya daka mata seda abinda ke cikin cikin ta ya juya, da hannu yayi mata nuni da ƙofar bata da zaɓin da yawuce tayi abinda ya Umar ce ta, hankali NABILA be kuma tashi ba seda ta ganta acikin ɗakin matsafa babban ɗaki ne gari guda yara ƙananu da ƴan mata da datti jawa ta gani wasu an musu aski wasu kuma ba'a musu ba sannan kowanne an rubuta mai lamba a jikinsa ƙara ta saka lokacin da idan ta yasauka akan sassan jikin mutanan da aka yanka anyi musu gunduwa gunduwa kuma babu alamar ɗigon jini ko ɗaya agurin kenan an bawa DODO jinin su ya shanye? kenan nima haka za'a bada nawa jinin ta faɗi hakan cikin ranta wasu yara ta gani su biyu daga ganinsu kasan daga makaranta aka ɗakko su saboda yunufom ɗin da yake jikinsu, ''shugaba gata nan na kawo ta Ni, na gama nawa dan yanxu ma haka tafiya zanyi ƙasar Amurika naje na huta ina fatan za'a kulamin da komai'' wanda aka kira da shugaba yace '' karka damu kaje duk inda zaka DODO ze baka kariya adik inda kake'' mai da kallan sa yayi kan NABILA yace ''to NABILA na gode ƙwarai da gaske da irin gudummawar da kika bani wajan ganin na kawowa DODO ke dan haka Allah ya haɗa mu, acan'' daga haka yasa kai ya bar ɗakin hannu ta ɗora a kai ta runtuma îhu tana birgima a ƙasa tun NABILA na kuka har ta dena ta dake kwa nan ta biyu acikin ɗakin a kazo aka ɗauki wata mata shiyar budurwa aka shiga da ita ɗakin da DODON yake dariyar su, suka jiyo alamun dado ya shanye jinin yarinyar kawai se gani sukai an jawo gawarta an warɓar aƙasa wani basa muden mutum yazo da wata wuƙa me mugun kaifi da tsini ya kwakule idon ta da ƙirjin ta da kuma gaban ta sannan ya fita wani ma ya shigo shi da tasa wuƙar har da roba ya cire kan ta da ƙafafunta da kuma hannayan ta shima ya tafi wani ma ya kuma shigowa shima dai kamar sauran da tashi wauƙar ya zauna ya gididdiba sauran sassan jikin ta gaba ɗaya se kace naman kaji yaxu ba a robar ya tafi can kuma suka jiyo wani gur-nani ashe dodan ne yake yin haka dik lokacin da aka ba shi jinin mutum in dai yayi masa to seyayi wannan gurnanin hakan ya nuna yayi farin ciki kuma buƙata zata biya.










*Bara kuma mu wai waya gidan ZAINAB muji ita kuma awana hali take*


ABUJA GARIN GWAMNA


Tunda aka kai ZAINAB gidan bata taɓa jin daɗin zaman gidan ba ashe ƙarya itama saurayin nata ya shirga mata yanada mata har da ƴaƴa zagada zagada kuma matar tashi mugun kishi gare ta dik macan daya aura itace ajali ta gata da bin bokaye ko aure yayi seta gama wahalar dake sannan tasa bokan ta ya miki asiri ki kasa guduwa daga gidan dan haka ya tura su, London wai suje suhuta dan baya son matar tasa tasan yayi aure bugu da ƙari ashe ba ZAINAB kaɗai ya aura ba asabar aka daura mai Aure da wata mai suna KHADIJAH washe gari lahadi aka ɗaura mai da ZAINAB mata biyu a lokaci guda itama waccan ɗin budurwa ce kamar ZAINAB ɗin, a daran da aka kai ta aka fara tar zoma domin kuwa ce mata yayi tsohuwar matar sa ce da ya saka ya dawo da ita KHADIJAH tana ji tana gani ya shirga mata ƙarya itama taci kukan ta ta ƙoshi, ZAINAB kuwa kwana tayi kuka tana ya cuce ta amma da yake namiji ɗan duniya ne seya lallaɓa ta ya samu abinda yake so awurin ta satinsu biyu agidan Uwar gidansya ta dawo ita da ƴaƴan ta nan fa aka shiga ɗauki ba daɗi ita dai KHADIJAH duk abinda suka ce da ita shi take yi shi yasa basa takura mata saɓanin ZAINAB data lashi ta kobin babu macan da zata yiwa biyayya hakan yasa HAULE da yaran ta suka sako ZAINAB a gaba wahalar yau da ban ta gobe da ban kwatsam ZAINAB ta samu ciki HAULE ta ƙra sako ta, a gaba har da cin alawashin seta salwantar da cikin, rayuwa tayiwa ZAINAB zafi gashi ba wata kulawa take samu agurin mijin nata ba raban data ganshi har ta manta watannin sedai ta jiyo Muryar sa, shida matarsa da ƴaƴan sa, zaune take ta rasa abinda yake mata daɗi gashi cikin jikin ta ya dame ta motsi ji tayi an banko ƙofar ɗakin anshigo SUHAIMA ce ta tsaya kanta tace "ZAINAB tashi ki dafa min in domi yanxu ita nake sonci Sannan kiyi sauri karki ɓata min rai kuma karki samin attaruhu da yawa bana so tayi yaji saffa saffa nake so tayi'' shiru ZAINAB tayi ƙwalla na gan garowa daga idon ta Aranta tace ''yanxu wannan ƴar ficiciyar yarinyar ce take sani aiki kuma cikin gadara da izzah. maganar suhaima ce ta katse mata zan can xucin data keyi ta hanyar faɗin ''wai keeeeee ZAINAB ba Magana nake miki ba kikayi banza dani ko kina nufin ba zaki yi abinda nasa ki ba ?" ta faɗa cikin tsawa da ɗaga murya, cikin kuka ZAINAB tace '' dan Allah SUHAIMA kiyi min afuwa wallahi bazan iyayin girki yanxu ba marata ciwo take yi'' ahayeeeeeeeeeeeeeeeeeeee Nana ye to wallahi bari kiji ba ciwan mara ba ko haihuwa zakiyi se kinyi abinda nace'' ''SUHAIMA bazan iya ..'' bata ƙarasa abinda take son faɗa ba SUHAIMA ta wanke fuskarta da wasu lafiyayyun maruka hagu da dama se ganinta da jinta suka ɗauke na wuccin gadi SUHAIMA bata tsaya anan ba ta haye ruwan cikin ta ta ringa kai wa cikin bugu ta ko ina tun ZAINAB na kuka da Neman agaji har ta dena saboda azaba se da SUHAIMA tai mata dukan. fitar hayyaci Sannan ta ɗaga ta tarada barin ɗakin babu wanda ya kuma bi ta kanta bare ya temaka mata SUHAIMA na fita daga ɗakin ta gayawa mahaifiyar ta duk abinda ya faru tace tayi dai-dai gwara da tayi mata haka. Cikin axababban ciwo ZAINAB ta far faɗo daga doguwar suman da tayi cikin ta wanda ya de na motsi ta taɓa taji yana nan a zaton ta babu cikin ajikin ta gaba ɗaya jikin ya kumbura kamar wadda tasha sha kafashe ga jini da yake zuba kamar anbuɗe famfo da kyar ta samu jinin ya tsaya tun daga wannan rana ZAINAB ta shiga taka tsan tsan da dik abinda ta san zesa jikin ta yayi tsami ita kuɗi kawai take so ta samu ta gudu idan ba bata bar gidan ba to sedai a tarar da gwar ta, ga cikin ta Da yayi mata nauyi, ba ko da yaushe yake motsawa ba se yafi kwana da kwanaki be motsa ba ga yinwa da taci ta cinye ta gaba ɗaya ta zama tamkar mahaukaciya ko wanka ba tayi idan ta doso ka kai kace mushe ne. Ita kuwa Khadijah tabi Allah tabi ma aiki tabi HAULE da yaranta se abinda suke so, take yi shi yasa ita bata shan wuya kamar ZAINAB, yau ZAINAB ta tashi da naƙuda ta kai awa ɗaya tana abu ɗaya amma babu sauƙi se gurin Allah da kyar ta rarrafo daga ɗakin ta, ta shiga ɗakin HAULE a bakin ƙofar ɗakin ta dur ƙushe tana kallan su cikin fitar hayyaci tace MUKUTAR ANTY ku temaka min mutuwa zanyi dan Allah kukai ni wajan iyaye na kar na mutu ban gansu ba'' ta faɗa cikin azaba da raɗaɗin naƙuda wannan ne karo na farko da MUKUTAR yaji ze iya tema kawa ZAINAB duk da yana tsoran HAULE amma dole ya ajiye komai agefe ya temaka mata idan ya so daga baya kome ze faru ya faru miƙewa yayi da nufin zuwa inda ZAINAB take adur yaji HAULE ta daka mai wata uwar tsawa ba shiri ya koma ya zauna jikin sa na ɓari , tashi tayi ta ƙarasa inda ZAINAB take tasa hannu ta ɗauke ta da mari ta finciko ta, ta kaiwa cikin ta naushi tasa hannu ta kama gaban rigar ta, ta yaga nan jikin ZAINAB ya bayyana a fili yaran kuwa suka ɗauki shewa suna cewa ''se Mommy wallahi kinyi dai-dai'' cikin bala'i da masifa HAULE tace '' dama na gaya miki duk randa kika kuma shigo min ɗaki sena keta miki mutunci banza ƴar masu son Abin duniya wato ke, kina tina ƙaho kin auri me kuɗi zaki zo ki bararraje ko ai kin ga bararraje wa '' ta ƙarasa faɗa tara da hanka ɗata ta faɗi wata razananniyar ƙara tasaki se kuma ɗif alamar ta suma koma ta mutu se jini daya yanke mata kan kace me jinin ya mamaye gurin da gudu MUKUTAR yayi kanta yana kiran sunan ta amma ina bata ko motsawa be saurari tsawar da HAULE take daka mai ba ya ɗauke ta yasa amota se asibiti.
Suna isa aka ɗora ta akan gadon marasa lafiya Emergency aka nufa da ita ana bata te makon gaggawa Dr sunyi iya yinsu wajan ganin jinin da yake zuba ya tsaya amma abin ya citura dole tasa aka nemi MUKUTAR yasa hannu domin ayi mata oforeshen nan da nan aka shiga da ita ɗakin tiya ta awa ɗaya da rabi, aka kammala tiya tar sedai ɗan bezo da raiba bayan angama komai aka bawa MUKUTAR gawar ɗan domin yaje ya binne ita kuma suka yi mata allurar bacci sedai inta farka suga yana yin jikin nata, MUKUTAR yayi kuka sosai daya ga ɗan da ZAINAB ta haifa se dai bezo da rai ba tunda ake mai haihuwa be taɓa yiwa ɗa soyayyar da yake yiwa ɗan da ZAINAB ta haifa mai ba ZAINAB ta far faɗo likitoci suka yi mata ƴan gwaje gwaje don a tabbatar da ta samu lafiya sedai ana dubawa aka gano ta gamu da lalurar yoyan fitsari wannan dalili yasa ZAINAB ƙara shiga wata damuwar seya zamana tama dena Magana se dai ta kalleka kawai kwanan ta biyar a asibiti aka sallame ta suka dawo gida ta ci gaba da fuskantar ƙalubalen data saba, babu me raga mata ga yoyan fitsari da ya kuma yin gaba idan ta zauna aguri ta tashi kai kace ruwa kofi ɗaya aka zuba agurin Ranar wata Alhamis HAULE da yaran ta suka fita supar makeet don yin siyayya har da KHADIJAH suka tafi ZAINAB kaɗai aka bari ta shiga tunanin ta yanda zata gudu can ta tuna da wata da Bara ɗakin HAULE ta shiga ta hau bincike lokar mudubi ta janyo idonta yayi tozali da kuɗaɗe masu tarin yawa ɗiba tayi ta mai da lokar cikin sauri ta fito daga ɗakin ta koma nata ɗakin Hijab da takalmi tasaka ta fito sauri take kamar zata kifa tayi Sa'a me gadi baya nan tayi wufff ta fice ɗan sahu ta hau tace ya kaita tashar da ake hawa motar Kano** minti goma ya kai su tasha tayi Sa'a motar Kano ta cika saura gurin mutum ɗaya ta shiga me mota yaja suka ɗau hanya se a sannan ZAINAB ta sauke nannauyar ajiyar zuciya tarada fashewa da kuka me tsuma zuciya ƙarfe shida na yamma suka iso Kano ɗan sahu ta hau ya kawo ta har ƙofar gida su, kuɗi ta bawa me ɗan sahun bata jira ya bata canji ba ta kwasa da gudu tana zuwa ta ringa dukan gettt ɗin gidan da iya ƙarfin ta me gadi ne yazo yaga waye wannan me bugun tashin Hankali yana buɗewa ZAINAB ta faɗo gidan har tana bangaje me gadi da gudu shima RABE me gadi ya rufa mata baya yana faɗin ''jama'a ku temaka mana mahaukaciya ta shigo gidan nan jama'a ku kawo ɗauki wallahi mahaukaciya ce'' Turusss ZAINAB taja ta tsaya lokacin data shiga cikin farlon se kuma ta sulale ƙasa sumammiya dai-dai Lokacin RABE me gadi ya shigo Mommy ce ta sakko daga saman bene cikin shiga ta Alfarma ''wai kai RABE ihun me kake mana ne haka ka san bana son wannan halin naka , idan kayi wasa yanxu xan kore daga gidan nan'' ' kiyi haƙuri hajiya ina zaune naji ana bugun ƙofar shine na buɗe ƙaramar dan naga waye ina buɗewa naga wannan mahaukaciyar kafin nayi yin ƙurin rufe ƙofar ta bangaje ni ta shigo'' ya faɗa tarada nuna inda ZAINAB take kwance da sauri Mommy tayi baya dan ta tsorata cikin faɗa tace '' da halla malam fitar min ita daga gida ko sokake tamin illah?" ''kiyi haƙuri Hajiya zan fitar da ita'' ya faɗa tarada kama hannun ZAINAB a yin ƙurin sa na ganin ya fitar da ita, dai-dai lokacin ZAINAB ta far faɗo daga suman data yi fizge hannun ta tayi ta mike tana zazzare ido kamar mahaukaciya sabon kamu waige waige ta soma yi idan ta ne ya sauka akan mommy wacca tabi ta tsure bata ɓata lokaci wajan yin gurin mommy da gudu ta ƙanƙame ta tana kuka mommy kuwa saboda tsoro saura kaɗan tayi fitsari awando tana cewa ''RABE ka temaka min kafitar da wannan mahaukaciyar kar ta yimin rauni cakkk ZAINAB ta saki Mommy bakin ta na rawa tace "mo mo mo mommy biki gane ni ba ta faɗa cikin Muryar kuka '' inna lillahi wa inna ilaihi raji'un ZAINABBBBBBB kece meya same ki, hatsari kuka yi ina mijin naki yake '' gaba ɗaya ta jera mata wa in nan tambayoyin alokaci guda kuma cikin tashin hankali, girgiza kai ZAINAB tayi tace '' kaico mommy kaico da auren MUKUTAR kaico da auaran me kuɗi Mommy naga rayuwa kuma na san meye rayuwa yanxu haƙiƙa Allah baya bacci kuma tun a duniya yake sakayya. Sai ta nisa ta cigaba da cewa ''mommy abu ɗaya zangaya miki yanxu cewa na gamu da lalurar yoyan fitsari'' innalillahi wa'inna ilaihi raju'unnn '' mommy ta faɗa cikin firgici ZAINAB kuwa kuka ta cigaba dayi kamar ranta ze fita, itama mommy kuka ta saka kana tace '' ZAINAB har yanzu biki gaya min abinda ya faru ba bayan kaiki gidan mijin ki, da akayi'' ajiyar zuciya ZAINAB ta sauke tace '' Mommy MUKUTAR ya cuce ni ashe dama yanada mata har da ƴaƴa baya ga haka bani kaɗai ya aura ba mu biyu, ya aura nan ZAINAB ta zayyanewa mommy duk abinda ya faru da irin wahalar da tasha dama cikin data samu, kuka mommy take yi wuy-wuy tana tsinewa MUKUTAR tarada cin alawashin se tayi Shari'a dashi, '' ZAINAB kije kiyi wanka ki cire kayan da suke jikin ki, se kici abinci'' to ''mommy'' ZAINAB ta faɗa tara da miƙewa ta shiga tsohon ɗakin ta, wanka tayo taci abinci ta dawo farlo ta tarar da mommy azaune a inda ta barta zama tayi suna ɗan taɓa fira jefi jefi wanda mafi yawancin firar tasu akan wahalar da ZAINAB

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login