Showing 36001 words to 39000 words out of 43291 words

Chapter 13 - RAMIN MUGUNTA Complete by Maman Hibba .txt

22 Nov 2024

4054

ta sha ne. Cikin tashin hankali ALAJI BUKAR ya shigo farlon kamar wanda aka wurgo shi sabida labarin da RABE me gadi ya kwararo mai ''ZAINAB da gaske kece kika dawo haka?" Dady ya faɗa lokacin daya shigo farlon da gudu ZAINAB taje ta rungume mahaifin nata tana kuka tace ''nice nice dady kaga yanda rayuwa ta mai da ni ko?,'' '' ki kwantar da hankalin ki, ZAINAB wallahi in dai ina raye sena sa anyiwa MUKUTAR abinda bexe kuma yiwa wata ya mace ba ze san ya taɓa ƴar gidan ALAJI BUKAR'' ''a'ah Dady ka rabu da shi na barshi da Allah'' shi kenan ZAINAB tunda kin haƙura amma wallahi da sena saka a raba shi da ransa, ƙarasa shiga cikin farlon yayi suka zauna '' ZAINAB tace '' wai Dady ina NABILA na san zuwa yanzu ta haihu ?" Dariya Dady yayi yace '' ai ZAINAB ina gaya miki NABILA tayi dace da miji wallahi tunda ya aure ta yake mana alheri banda kayan abinci har kuɗi seya aiko mana kwana biyu ma beyi kira na ba ko Lafiya'' ya faɗa tara da zaro wayar sa daga cikin ajjihu ya danna lambar mijin NABILA sedai me a kashe ake ce masa mayar da wayar yayi yace ''ƙila wayar tasa ba caji bari zuwa anjima sena sake gwada wa,
NABILA.
har anyi mata aski an rubuta mata lambar randa za'a bawa DODO jinin ta, duk yawan cin mutanen data gani acikin dakin matsafan duk a yanka su, se kuma sababbi da aka kawo suma anyi musu aski rana ɗaya za'a bada su NABILA dai tariga da ta sallama jira take randa za'a bawa DODO jinin ta tazo kawai abada ta ta huta yanxu duniyar bata gaban ta addu'a kawai take yi sallah kuwa babu damar yi ana i, gobe za'a bawa DODO su NABILA suka dena jin motsin mutanen da suke gadin su, hakan ya tabbatar da Sun tafi wani gurin wata mata ce tace '' alhamdullih Allah ya kuɓutar da mu, dan haka ku tashi mu tafi gaba ɗayan su suka miƙe kowa yana addu'ar da duk tazo bakin sa, fitowa sukayi waje dan neman hanyar da zasu gudu amma babu hanaya wata doguwar kanta ga ce me uba tsayi nan kowa ya tsaya babu wata alama da zata nuna cewa akwai hanya agurin can suka ga katangar gidan ta tsage gaba ɗayan su suka haɗa baki wajan faɗin alhamdulillah nan fa suka bawa kafafun su amanar ƙasa gudu sukeyi aciki dokar dajin da basu san kowana daji bane sun share kusan awa ɗaya suna tiƙar gudun ceton rai sannan suka zo bakin titi gaba ɗayan su suka zube atiti suna haki NABILA kuwa kamar zata shiɗe da kyar take iya fuzgo numfashin ta ......








MUJE XUWA FANS




RAMIN MUGUNTA
(Ka gina shi dai-dai da kai)




WRITER
SUMAYYA ABDULLAHI
ALHUSEEN (MMN HIBBA)

07073193332


Da sunan Allah mai rama mai jin ƙai dikkan yabo da godiya su tabbata ga Allah maɗaukakin sarki wanda yai kowa yai komai ya halicci mutum da aljan yai ruwa yai iska ya Allah ina rokon ka da kasa na fara wannan littafin a sa'a ka kuma ba ni ikon rubuta abinda ze am fanar da al-umar Musulmi baki ɗaya.


littafin RAMIN MUGUNTA ƙiƙrarran labari ne ban yi shi dan cin zarafin wata ko wani idan littafin yayi dai-dai da yana yin rayuwar ki to kiyi haƙuri ba da nufi ba.


GARGAƊI
ban yar da ba ban amince ba wani ko wata tayi amfani da wani sashi na wannan littafin ba ko a ɗora a wata midiyar kamar yanda aka yi min a baya dan haka a kiyaye wannan haƙƙi na ne kuma mallaki na ne idan ana son hakan to a nemi izini na.


NA GODE


SADAUKARWA
NA
SUDAUKAR DA WANNAN LITTAFIN GA UBAN GIDA NA JAGORA NA A CIKIN DUNIYAR MARUBUTA


ISHAQ NASIR ABDULLAHI (NASSURILLAH)


AL-KAIRIN ALLAH YA ISAR MAKA A DIK INDA KAKE YA KARE GABAN KA DA BAYAN KA YA RABA KA DA SHARRIN MASU SHARRI YA KIYAYE KA DAGA MUGUN JI MUGUN GANI ALLAH YA BAKA ABIN DA KAKE NEMA DUNIYA DA LAHIRA YA RABA KA DA IYAYAN KA LAFIYA.








27/28


sun jima axube abakin titin Sannan Allah ya kawo wani me tirela tin kanya ƙaraso suke ɗaga mai hannu tsaya wa yayi suka ce dan Allah ya temaka musu daga gurin ƴan mafiya suka kuɓuto ai wannan direba yana jin haka yace suyi sauri su,shiga kar su biyo su nan suka soma rigegen shiga wannan na bangaje wannan sunci uwar tafiya me nisan gaske sannan suka shigo garin Kano kai tsaye ofishin ƴan sanda ya kai su yayi musu baya nin komai. Wasu daga cikin su, sun gane gidan su , wasu kuma basu gane ba ciki har da BABILA data dena yin magana se dai tayi nuni da hannun ta ga uban ciki da yayo gaba kamar ya fito waje gidan rediyo dana talabijin aka kai su tara da ɗaukar hotunan su, ko Allah zesa adace. Ranar asabar daddare su, Dady da da mommy da ZAINAB wacce ta fara dawowa cikin hayya cin ta suna zaune a falo fira suke cikin kwanciyar hankali Dady yace ''wallahi har yanzu Ban sami number mijin NABILA ba gashi mu, babu wanda yasan gidan bare muji ko lafiya suke, ƴar dariya Mommy tayi kana tace '' wallahi ALAJI kana bani mamaki, meye wani abun damuwa ka sani ko sun tafi yawon cin amarci kama dena damun kanka, ina da yaƙinin babu abinda ze sameta ai ita Allah ya kashe ya bata ka duba kaga yanda yake ɗawai niya damu ba kamar mitsiya cin nan ba mijin ZAINAB ba'' ''kuma fa haka ne wannan ba abin damuwa bane ina musu fatan su, dawo lpy mu,kuma a cigaba da bamu dukiya'' ya faɗa tarada miƙewa ya shige ɗakin sa dan dare yayi mommy ma tashi tayi tacewa ZAINAB seda safe'' to mommy Allah ya tashe mu lafiya nima yanxu zan tashi naga goma ta wuce'' ''okya'' to sekin taho itama mommy ta shige nata ɗakin labaran ƙarfe goma da akeyi ne suka ja hankalin ZAINAB ta maida hankali tana sauraro ''A yaune wani direban wata tirela ya haɗu da wasu bayin Allah wanda ƴan Mafiya suka sace ciki harda ƙananan yara wasu daga cikin sun gane gida wasu kuma basu gane ba dan haka ake cigiyar iyayan su ko ƴan uwan su, nan aka fara hasko fuskokin su , ana tambayar su, suwaye iyayan su , ya sunan su , kowa ya bada amsa me gabatar wa ya cigaba da cewa ''wa innan sune mutanan da ake neman ƴan uwan su sedai ayanzu sun tabbatar da ba zasu iya gane gidajen suba, se aka hasko fuskar NABILA ''itama wannan ɗaya daga cikin wa'inda ƴan mafiyan suka ɗauka ne sedai ita bata iya magana amma ga dukkan alamu da Kuma bincike da mukayi cikin hikima ta faɗa mana sunan ta wato NABILA ABUBAKAR. wata gigitacciyar ƙara ZAINAB ta saki bakin ta na rawa wajan faɗin NABILAAAAA, dai-dai Lokacin Dady da mommy suka fito suna tambayar ta Lafiya da hannu ta nuna musu tivi ɗin sabida ta kasa yin magana a kuma lokacin ne aka ƙara hasko fuskar NABILA tarada faɗin sunan ta dana mahaifinta saura kaɗan Dady ya faɗi, saboda tashin hankali'' yace "me ya samu NABILA ina mijin nata? yake koma. Sun yanka mijin nata ita kuma ta tsira'' Mommy kuwa kuka tasa tana '' na shiga uku ni, BILKISU meke faruwa da ƴaƴa na,'' ZAINAB ma kukan takeyi tana astagafurillah Allah na tuba ka yafe min ashe itama NABILA batayi dace da miji ba? Ko kuma da gaske ƴan mafiya ne suka ɗauke su, ita da mijin nata'' ta yiwa kanta tambayar da bata dame bata amsar ta. Dady kuwa sambatu ya cigaba dayi yana faɗin se yaje ya amso ƴarsa yanxu ya faɗa tarada nufar ƙofar '' da sauri ZAINAB tasha gabansa tace'' kayi haƙuri Dady mubari se gobe tunda mun san inda take kaga yanzu sha ɗaya na dare idan ka fita ahaka akwai matsala gashi garin nan babu wani tsaro na roƙeka Dady ka bari seda safe semu tafi mu godewa Allah da yasa aka ganta''' da kyar ZAINAB ta shawo kan Dady ya haƙura. Ranar babu wanda ya runtsa acikin su, seka ce wa'inda akayiwa mutuwa washe gari da sassafe suka ɗun guma se Ofishin ƴan sanda nan sukayi bani sannan aka haɗa su da D.P.O kiran NABILA akayi dan a tabbatar da suɗin iyayan ta ne. tana ganin su ta fashe da kuka tana son yin magana sedai babu halin yi da hannu D.P.O ɗin ya tambaye ta iyayan tane. Kai ta ɗaga mai alamar eh, su, DADY suman tsaye suka yi lokacin da suka ga yanda NABILA ta zama wata tsohuwa ZAINAB ce tayi ƙarfin halin ƙarasawa inda NABILA take se yanzu NABILA taga ZAINAB Cikin firgici tayi mata alamar da ''ZAINAB kece meya same ki ,'' rungume ta ZAINAB tayi suka cigaba da rizgar kukan su, bayan Dady ya cike wasu takaddu aka basu NABILA kai tsaye asibiti suka nufa yace aduba mishi NABILA aga meya hanata magana inda suka tabbatar mai da babu komai kawai dai akwai abinda ta gani wanda ya ɗaga mata hankali dan haka addu'a kawai zasu yi mata nan bada jimawa ba zata dawo dai-dai gida suka juyo cikin damuwa da tashin hankali mara misal tuwa NABILA kuwa mamakin yanda aka gyara gidan su take dan haka ta tambayi ZAINAB ko Dady ya kuma yin kuɗi ne' ZAINAB tace mata a'ah '' mijin ki, ne yake turo musu da kuɗi da kayan abinci gidan ma shiya gyra shi
Nan da nan ZAINAB taga NABILA ta ruɗe har tana neman fita daga hayyacin ta, '' NABILA meya sameki daga yi miki maganar mijin ki, seki shiga tashin hankali meke faruwa?'' Cikin kuka NABILA tayi alama data kira mata su, Dady n taje ta kira su , ''NABILA kinsa ankira mu, Kuma kinyi shiru ki gaya mana abinda yake damun ki'' cewar mommy hawaye ne ya kwaranyo daga idon ta tarada yi musu bayani cikin maganar kurame ta shiga basu labarin dik abinda ya faru da ita, '' innalillahi wa'inna ilaihi raju'unnn dukan su suka faɗa alokaci guda gami da dafe ƙirji '' NABILA dama wanda kika aura ɗan mafiya ne bamu sani ba?'' cewar Dady jikinsa na kyarma kai ta ɗaga mai alamar eh ''MOmmy dan firgici suma tayi nan sukayi kanta ZAINAB na kuka ta buɗe firij ta ɗakko ruwa me sanyi ta yayya famata ajiyar zuciya ta sauke, tana binsu da ido hawaye na bin fuskartar, ana cikin haka wayar Dady tayi ƙara cikin rashin ƙwarin jiki ya fito da wayar ganin sunan yaron sa ne wanda yake kulamai da shagunan sa, da runfunan sa, na kasuwa yayi saurin ɗagawa gami da karawa akunnan sa, daga ɗaya bangaran yaron nasa yace ''ALAJI se dai kayi HAƘURI gaba ɗaya shagunan ka, da runfuna sun ƙone babu abinda ya tsira nima yanzu naje danna buɗe shago naga ni wallahi ALAJI ba'a tsira da ko tsinke ba, kawai se gani sukai Dady ya faɗi kasa tummmm da gudu sukayi kansa suna kiran sunan shi se momy ma ta kuma sumewa ZAINAB ce ta fita da gudu tana ƙwallawa direba dame gadi kira, cikin farlon suka shiga ZAINAB tace su temaka musu sukai su, asibiti mota aka sasu suka tafi asibiti ana zuwa aka fara duba su, tashin hankali wanda ba'a samai rana likitoci sun tabbatar da DADY ya gamu da cutar ɓarin jiki '' munshga uku wai me ke faruwa damu ne? daga wannan se wan can'' cewar ZAINAB tana kuka.




MASARAUTAR ZAKI


Sannu a hankali ta fito daga banɗaki jikin ta ɗaure da towul da alama wanka tayi cikin ta ya turo gaba sosai dakyar take tafiya ji tayi anyi sama da ita ana juya ta ƙanƙame shi tayi dariya yayi yace matsoraciya kawai duka ta kaimai aƙirji tace ''eh naji ai tsoro halak ne'' murmushi ya kuma yi yace '' albishirinki'' ''goro fari ƙal-ƙal'' kumatun ta yaja harse da tayi ƙara yace '' ansaka ranar auran su, MEENA da JAMAL nan da sati ɗaya zamu sha biki'' ''cikn farin ciki tace '' dan Allah Beby da gaske kake karfa ka shirga ni dan na san halinna ka'' ta faɗa cikin shagwaɓa da turo baki, bakin ya matse yace ''har yanzu wannan bakin be dena halin sa ba ko?" kuma turo bakin tayi tare da shigewa jikin sa tace washhhhhAllah'' da sauri ya ɗago ta yace ''me nene inane yake miki ciwo'' ya faɗa cikin firgici ''turo baki tayi kana tace '' ba ba ba bebyn ka bane ya takura min ba, se da muna yake yi da motsi plssssssssssss kace ya dena dan Allah'' ta faɗa cikin kuka tana matso ƙwalla kai daga gani kasan kukan dole ake yi mai shikuwa SUHAIL ruɗewa yayi yana rarrashin ta har da cewa idan ta haihu ze goya ta da kyar dai ya samu tayi shiru zaunar da ita yayi akan lokar mudubi ya ɗauki mai yana shafa mata bayan ya gama ya shafa mata fauda tare da gyara mata gashin ta yasa mata ribom COVER ya buɗe ya ɗakko mata wata yar yololuwar rigar bacci wadda duk rabin ta nettt ne yasa mata sannan yaja ta zuwa farlo ya xuba mata abinci kaɗan taci tace ta ƙoshi dole ya ƙyale ta ya ɗauke ta zuwa bedroom suka kwanta.


To
Aɓan garan su DADY abin Ba'a cewa komai, komai ya rinca ɓe musu musamman Dady da yazama se ankwantar antayar babu. ɓarin jiki mommy itama gata nan dai yau da lafiya gobe ba lafiya NABILA ma haka ga ciki da yayo gaba har watannin haihuwar sa ya wuce dik ta rame kamar me sikila ZAINAB ce kawai me ɗan dama-dama Acikin su, Gaba ɗaya rayuwa ta juya musu baya dukiyar da suke taƙama da ita ta gudu ta barsu gidan da suke cike kawai yayi rage masu aikin gidan duk sun gudu saboda babu kuɗi mota ɗaya ce ta rage acikin gidan itama taji jiki da ita suke malan jawa suna zuwa asibiti da ita domin duba lafiyar DADY.




MMN HIBBA.






RAMIN MUGUNTA
(Ka gina shi dai-dai da kai)




WRITER
SUMAYYA ABDULLAHI
ALHUSEEN (MMN HIBBA)

07073193332


Da sunan Allah mai rama mai jin ƙai dikkan yabo da godiya su tabbata ga Allah maɗaukakin sarki wanda yai kowa yai komai ya halicci mutum da aljan yai ruwa yai iska ya Allah ina rokon ka da kasa na fara wannan littafin a sa'a ka kuma ba ni ikon rubuta abinda ze am fanar da al-umar Musulmi baki ɗaya.


littafin RAMIN MUGUNTA ƙiƙrarran labari ne ban yi shi dan cin zarafin wata ko wani idan littafin yayi dai-dai da yana yin rayuwar ki to kiyi haƙuri ba da nufi ba


GARGAƊI
ban yar da ba ban amince ba wani ko wata tayi amfani da wani sashi na wannan littafin ba ko a ɗora a wata midiyar kamar yanda aka yi min a baya dan haka a kiyaye wannan haƙƙi na ne kuma mallaki na ne idan ana son hakan to a nemi izini na.


NA GODE


MASARAUTAR ZAKI.


Dik wanda ka kalli fuskar sa, kasan akwai farin ciki ga kaɗe-kaɗe da bushe bushe da suke tashi saboda yaune ake shagalin bikin ƴar auta MEENA bikin daya haɗa manya manyan sarakuna su MANAL sune matan yayye kuma sune ƙwayan amarya sune daga gaba-gaba sunyi kyau har sun gaji da haɗuwa gagarumar walima aka shirya SUHAIL abokin ango kuma yayan amarya kaya iri ɗaya suka saka da MANAL hatta da ta kalma iri ɗaya sedai ace nasa na maza ne ita kuma na mata duk inda MANAL ta gitta akan idon SUHAIL ji yake kamar yasa ta arigar sa, saboda kishi ita kuwa MANAL rabon abinci suka shiga yi ita da ƙawayan MEENA ko wana tebl se sun ajiye sannan suyi gaba MANAL ce ta ɗakko zata ajiye wa wani saurayi daya Hakim ce shi kaɗai yana ta faman daddana waya ajiyewa tayi ta juya dan ta ɗakko wani filet ɗin taji an daka mata tsawa juyowa tayi tana kallan sa ''ke wace iriyar jaka ce zaki zuba min abinci a jiki'' ashe maya fin MANAL ne ya janyo filet ɗin lokacin da tazo zata juya. ''dama ku ƴaƴan talakawan nan haka kuke daga an gayyato ku gurin biki seku zaƙalƙale ku ringa yiwa mutane hauka aguri'' mutumin ya faɗa kamar ze kaiwa MANAL duka,


Dik abinda yake faruwa akan idon SUHAIL nan da nan idon sa ya kaɗa yayi jajur kamar garwashi kamar wanda aka mintsina ya tashi inda su, MANAL suke ya nufa yana xuwa beyi wata wata ba ya ɗauke gayan da mari jikake tauuuu kauuuuuu kamar ana dukan roba kwalr rigar sa ya kama yana wujijjiga gayan Muryar sa na rawa yace "matar tawa kake zagi kai wana irin kidahumi ne shin baka san darajar mace ba koba mace ce ta haifeka ba da har zaka kiramin mata jakaaaaaaa'' SUHAIL ya faɗa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login