Showing 48001 words to 48171 words out of 48171 words

Chapter 17 - JAJIRTACCE Book Complete Hausa Books by Nasmatu Muhammad--.txt

Advertisement

20 Jan 2025

4629

yaushe ita take kara min kwarin guiwa ina kaunar ku pans ɗina 😘








Kungiya ta abar fahari na
*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION*
ɗaya tamkar da dubu bazan daina alfahari da ku ba ɗaukacin Mambobi na wannan Kungiyar Allah ta'ala ya ji6anci al'amuran mu baki ɗaya.


Yan'uwa abokan aiki takwarorin mu na sauran kungiyoyin Marubuta fatan alkhairi gare ku duka.


*ELOQUENCE WRITERS ASSOCIATION*
*PEN WRITERS ASSOCIATION*
*REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*
*HASKE WRITERS ASSOCIATION*
*UNIQUE WRITERS ASSOCIATION*
*FIKRA WRITERS ASSOCIATION*
*AMINCI WRITERS ASSOCIATION*
*KAINUWA WRITERS ASSOCIATION*




Kai har ma da kungiyoyin da ban samu ambata sunayen su ba ina musu fatan alkhairi da fatan samun nasara ga Marubuci a duk inda yake na cikin kungiyoyin da ma masu zaman kan su. Ku huta yan baiwa ana matukar tare 🤝




*Da wannan kuma nake cewa sai ku tare ni a sabon novel ɗina na gaba mai suna 'MARUBUCI ZAN RAYU DA KAI' littafin da nake Kyautata zaton zai faɗakar ya wa'azantar har ma nishaɗantar da ku masu sha'awar karatu da kuma bibiyar litattafai na.




Alhamdulillah!






Na gode! Na gode!! Na gode!!!




























*Nasmat* ✍

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login