Showing 12001 words to 15000 words out of 41150 words

Chapter 5 - Kar ka Gujeni Book Complete by Aisha Yabo Fulani .pdf

20 Mar 2025

2884

iya faruwa
dani"


cikin damuwa yace fad'amun waye shi wanda kike so k'anwata zanyi iyakar k'ok'arina wajan
ganin Dady ya amince da zab'inki"


sake rungumeshi tayi cikin farin ciki tayi masa bayanin Al'amin ai bata k'arasa ba ya tureta
jikinsa

cikin b'acin rai yace Aisha ashe baki da hankali saboda talaka fak'iri kike k'in zab'in Dady to
wallahi bara kiji ko kinso ko kink'i sai kin aure Fa'iz wawuyar banza kawai"

sosai ya shiga yimata fad'a kamar zai daketa

shigowar Dadyni yasa shi yin shiru

Dady yace "Saifullah miye haka? kaida na turo ka lallasheta sai ka hau yimata fad'a"

cikin huci yace "Dady waifa Wanda take so kafinta ne fak'iri"

maganar ta daki Dady haka ya daure yace "shikenan naji jeka"


bayan fitar Yaya Saif Dady yaje gurin da take tanata kuka ya janyota jikinsa

cikin lallashi yace "kukan ya isa haka Betyna idan bakya Sonsa bazan maki dole ba gara naji
kunya gun Abokina da nadinga ganinki cikin damuwa"


tausayin mahaifinta taji "tun tashinta burinsa ya ganta cikin farin ciki me zai hana itama ta
faranta ransa

Al'amin ina sonka Kaine farin cikina sai dai bazan bari sonka ya rufen ido ba na kasa yiwa
mahaifina biyayyyaba


d'agowa tayi cikin murmushin k'arfin hali tace "Dadyna na amince zan aure Fa'iz"

"Aa Bety bar maganarsa na janye Burina na ganki cikin farin ciki"

dariya tayi kafin tace Dady da gaske nake zab'inka shine farin cikina"

"kin tabbata" ya fad'a cikin jin dad'i

"eh Dady na amince"

"Allah yayi maki Albarka Betyna" haka yabar d'akin cikin farin ciki.


_mai k'auna r ku_

� *Aisha A Yabo*�



�Fulani����
�����
������
�����
*KAR KA GUJENI*
������
�����


� *Aisha a yabo*�
Fulani�

*REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*


*_We don't just entertain and educate we touch the hearts of the reader's._*


*#WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM*
*#IG PML WRITERS*
*#https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035*
*#http://maryamsbello.blogspot.com*


_Wannan su ne shafukan mu da zaku dinga ziyarta dan neman nvl d'in mu. fatanmu Allah ya
baku ikon zuwa amen_


_na sadaukar da wannan shafin kacukan ga 'YAN Uwana jinin jikina A Yabo Famili_


_Ina Alfahari daku 'YAN REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS Acigaba da gashi suya
sai........

UP


UP



UP


*60 to 70*


Al'amin wunin ranar tamkar marar lafiya ya zama ko agurin sana'arsa bai iya aikin komaiba sai
alfarma ya rok'a agun Uban gidansa

zaije gida kansa na masa ciyo bai hana shi ba saima adu'a Allah ya bashi lafiya da ya rakashi
da ita.

yana zuwa gida wanka yayi yasa k'ananan kaya bayan ya gama shiryawa ya saki d'auko

wayarsa a aljihun wandon da ya ciri numberta ya kira akashe


kwanciya yayi akan 'yar katefarsa ya rufe fuskarsa da tafukan hannunsa

"ya salam Aishana Allah yasa lafiya bakya d'aga kirana kin kashe waya me ke faruwa"?

tunawa yayi da jiya da dare sunyi waya take fad'amasa ta fad'awa Dady maganarsa hakan yasa
ya zabura zauni

cikin damuwa yake furta *"INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN*


kardai Dady bai amince da maganar ba lallai dole ni yaje gidansu yau yaji abunda ke faruwa ya
Ilahi Ubangiji Allah yasa tunanina karya zama gaskiya

ya zanyi da rayuwata idan narasaki Aishana ke ce farin cikina ke d'in rayuwata ce"

haka ya zauna yanata sabbatu kamar wanda ya zautu sai da akayi kiran magarib sannan yaje
ya d'auro alwala yana fitowa ya samu Inna bakin rijiya tana Alwala


cikin mamaki Inna tace "Al'amin dama kana gidannan? akazo nemanka nace baka nan"

"ayya Inna koda nadawo kina band'aki kuma kaina ne yake ciyo shiyasa na kwanta"

cikin tausayinsa tace "sannu Allah ya sawwak'a kasha magani"?

"eh nasha ya ma daina yanzu"

"to Allah ya k'aro sauk'i"
"amin Inna zan tafi masallace idan anyi isha zanje wani gurin amma ba jimawa zanyi ba"

"kaida ba kada lafiya kuma ina zaka kayi hak'uri har Allah ya kaimu gobe"

"Inna naji sauk'i fa kuma ba jimawa zanyi ba"

"to Allah ya tsare sai kadawo"
"amin Inna".


"Bety dauri kici abinci ko kad'anne"

"Aunty ba zan iya ba ruwan Lipton kawai zansha"

"haba Bety yaufa tun safe bakici komaiba taya mutum zai zauna da yunwa salon wani cutan
yazo ya shigeki uhm Dan Allah kiyi hak'uri

kisawa zuciyarki salama mafe akasari abun da kakeso ba shine yake zama alkhairi agunka ba

ki nemi zab'in Allah tsakanin abunda kikeso da wanda mahaifinki ke so yafi wannan damuwar
da zata iya janyo maki wani ciyon"

janyo hannan Aunty tayi ta d'ura ak'irjinta saitin zuciyarta cikin muryarta da ta disashe saboda
kuka tace "Aunty kinji yanda nakeji azuciyata?

nasani mutuwa zanyi Al'amin rayuwata ne Allah ne ya jarbce ni da son sa ban san taya zan iya
cireshi araina ba"

Aunty kamar zatayi kuka dan tausayin Bety tace "Allah zaki rok'a Bety shi zai ciremaki"

"Aunty bazan iya d'aga hannuna na rok'i acire mun son Al'amin ba tamkar nayi sabo' ne"


Aunty ta zuba mata idanu tana kallonta aranta ji take "inama tana da iko inama tana da halin
sawa ko hanawa hak'ik'a da tahana aurennan da tabawa Bety zab'inta farin cikinta

sai dai bata da wannan fawan Adu'a ce nata"


da k'yar tasamu ta d'anci Indomen da akayi mata jalof da busashin kefe.


bayan ta idar da sallah taje tayi wanka tasa kayan barcci d'aukar wayarta tayi tana son kiran
Al'amin tana son jin muryrsa


sai dai gani take gara tun yanzu ta sabawa kanta rashinsa tasani yanzu duk inda yaki yana cikin
damuwa rashin d'aga kiransa da tayi


wasu hawaye masu zafe suka dinga zarya afuskarta.

_______________________________

d'an acab'a ne ya sauke shi dai dai k'ofar gidansu Bety bayan ya sallami d'an acab'a ya

k'wankwasa k'ofar gabansa sai dakan ukku ukku yake


Maigadi ne ya bud'i k'ofa yana fad'in "waye ne"?

cikin fara'a yace "Baba nine"

"au Aminu kaine"?

(sun saba da Baba zuwan da yake gun Bety)


fitowa Baba yayi kafin yace "Aminu kayi hak'uri yau da safe masu gidan sunce kar akoma bar
bari ka shiga

kayi hak'uri dan Allah barinka zai iya janyowa narasa aikin da ni da iyalaina muka dugara da
shi"

ba k'aramin kad'uwa Al'amin yayi ba wani irin jiri yaji wanda yasa shi saurin dafa bangon gidan
idansa rufe yace

"bakomai Baba nagodi" cikin tausayi Baba yace "yaro sai hak'uri dama soyayya da 'ya'yan
masu kud'i ai ta gadi
haka

k'warya tabi k'warya ne inko ta hau akushi ba muriya 'yar mai kud'i sai d'an uwanta mai kud'i
talaka ai sai talaka

karambani ne kesa talaka shiga gonar da ba tasa ba"

zuwa wannan lokacin maganganun Baba k'ara k'ona masa zuciya suke har bai san sanda ya
d'agawa Baba murya ba "shikenan naji tunda ka isar da sak'onka jeka abunka!"


Baba ya shige tare da rufe k'ofa yana magana k'asa k'asa da nakasa jiyo me yake fad'a.


abun hawa ya samu yanufi gida

Inna da Lawal suna zaune suna fira Faruk na gefensu yayi barcci Al'amin ya shigo yana dafa
bango

Inna ta mik'e tsayi tana fad'in "Subuhanalillah Al'amin ba dai ciyon ba"?

cikin k'arfin hali yace "Inna jiri ne kawai nakeji"

"ayya sannu" tafad'a kamar zatayi kuka dan tausayin tilun d'anta

da taimakon Lawal ya k'arasa d'aki kwanciya yayi sai sannu su Inna kemasa

Lawal yace "ko zamuje asibiti"?

"bari kawai Lawal zai daina zuwa anjima"

ba yanda Inna batayi dashi ba yaci abinci yak'i yace da ita ak'ushi yaki duk da kuwa tun safe
rabunsa da abinci

ranar kam agidan Lawal ya kwana dan ya kula Al'amin najin jiki.

_____________________________


acikin kwana biyunnan ta rame ga damuwa ga rashin cin abinci ko ina bata zuwa Yaya Saif ya
karb'e wayarta makarantar ma ya hana

bayan aure zata cigaba da karatun tana so ko su d'aya ne taji muryar Al'amin sai dai babu hali.


yau gidan sai girki girki ake saboda Fa'iz yau zaizo Dady yakirata yayita lallashinta duk sai ya
bata tausayi

ta d'aukarwa kanta Alk'awarin zata jure bazata wulak'anta shi ba ko Dan ta faranta ran Dady.


zauni suki a Palon bak'i shikam dama ya santa dan duk yazo gida sai yazo ya ganta yana
mat'ar sonta

itama tana ganin sa ta gane shi dan wani lokacin yana zuwa gun Yaya Saif ba laifi kyakyawa ne
Hutu da jin dad'i sun ratsa shi


sai dai kash ya makaru dan kuwa Al'amin yariga ya gama mamaye ciki da wajan zuciyarta

firar tasu bawani armashi shi kad'ai ke zancin iya kacinta uhm um um bai kawu komai aransa ba
tunaninsa kunya ce yasa takasa sakewa dashi

haka dai ya k'araci surutunsa yayi mata sallama tare da d'inbin Alkhairi.

ansa ranar biki wata d'aya kowani b'angari shiri ake tayi.


___________________________


tana d'akinta kwanci k'irjinta ke ciyo sai dai ko Aunty tak'i ta fad'awa tana cikin wannan halin
Zee da Meenat suka shigo mik'ewa tayi cikin farin cikin ganinsu

tace "Zee Meenat sannunku da zuwa yau manyan bak'i muke dasu agidannan"

lokaci d'aya suka hararita kafin Zee tace "kin kyauta Bety kin daina zuwa makaranta kin kashi
waya"

karyar da kai tayi cikin sanyi tace "ayya kuyi hak'uri wayarce ta fad'i dama kuma ina so zanje
gurinku sai gashi Allah ya kawu mun Ku har gida"

anan tabasu labarin aurenta da za ayi shine dalilin barinta makaranta (sai dai tab'oye masu
bata so da kuma labari
Al'amin tadaice dasu had'in tun tana k'arama ne Dan Bety akwai zurfin ciki)

aifa nan suka hau yimata tsiya kafin saga bisani Meenat tace "gaskiya Bety zamuyi kewarki"

cikin damuwa Zee tace "bari ke dai wallahi har nafara jina wani iri"

haka dai sukaita jimaminsu sai yamma sosai suka bar gidan da alk'awarin zasu sake dawowa
dan dan shiryi shiryin biki.

____________________________

yau saura sati biyu biki gobe ne zasu wuce Sudan a can za ayi komai har d'auren Aure daga
can akai amarya gidanta da ke Singapur tare dasu Zee da Meenat za aje. (Oh wa yaga Meenat
ak'asar waje lol😜)



idan kuga yanda Bety ta koma abun zai baka tausayi tarame tayi sanyi sosai ko yaushe zaka
sameta tayi shiru tana tunani Aunty na iya k'ok'arinta wajan lallashinta d kwantar mata da
hankali,

(Allah sarki rabuwa da masoyi ba dad'i😭)


Zuciyarta yau tak'i tank'wasuwa da abunda take muradi so take taga Al'amin suyi bankwana
hakan yasa ta shirya ta fito ba tare da tabari Aunty taganta ba

masu tsarunta na ganin fituwarta suka tasu tace "Ku tafi kawai bana buk'atar rakiya ba nisa
zanyi ba"

ta d'auki sabuwar motar ta da Yaya Saif yasaya mata tabar gidan ciki da tunanin ya Al'amn zai
d'auki maganar aurenta da waninsa?


"Al'amin na kula ba ciyo ne kad'ai matsalar ka ba kana da wata damuwa ak'asan zuciyarka da
kake b'oye mun

ka fad'amun damuwarka idan bazan iya yimaka maganinta ba sai nama adu'a yafi kabar Abu
aranka yana cinka

baka da Uwar da tafine ni yafi cancanta da ka fad'awa damuwarka bai kamata ka b'oyemun
damuwarka ba d'ana"

Inna da ke zauni gefinsa tafd'a kamar zatayi kuka

Al'amin ya tashi zauni da kyar dan kuwa yana jin jiki yayi sati akwanci ko ina bai iya zuwa
masallace kawai yake zuwa

yaje asibiti antabbatar masa da jininsa ne ya hau ya rage yawan tunanin idan ba haka ba ciyon
gaba zaiyi Wanda hakan zai iya janyo masa matsala


damuwa kam yanzu ya fara tunda ya rasa Aishansa dukkan farin cikinsa natsuwarsa sun tafi ,

d'aura kansa yayi akafad'an Inna cikin damuwa ya baiwa Inna Labarin Soyayyarsa da Bety da
kuma abunda ya faru na hanashi ganinta da rashin samunta awaya.

Inna harda k'wallarta saoda tsananin tausayin d'anta cikin tausayi tace "ayya d'ana dan dai
nasan lamari na soyayya Allah ne kesawa bawa

kuma nasan halinka baka da kwad'ayi da son abun hannun wani da nace me ya kaika fad'awa
soyayya da 'yar masu kud'i

hak'ik'a nasani Aisha bata da girman kai da k'yamar talaka kamar wasu masu kud'in da kasame

ta da nayi matuk'ar farin ciki ina yaba hankalinta

nasihar da zanyi maka shine kayi hak'uri ka rungumi k'addara mafi akasari abunda mutum keso
ba shine alkhairi gareshe ba

kacigaba da adu'a idan matarka ce ko duk duniyar nan zasu taru suk'ika wallahi sai ka aure ta
idan kuma ba matarka bace ko duk duniyar nan zasu taru su so ka ba zaka aureta ba dan haka
damuwa da tunanin ba naka bane mik'awa Ubangiji lamarinka kai masa kukan ka zai sharema
*Bijahi Rasulullahi S.A.W*"
nasiha sosai tamasa tare da kwantar masa da hankali aikuwa sai yaji damuwarsa ta ragu wata
natsuwa ta saukar masa

rungumeta yayi yana fad'in "nagode Innata Allah ya barmun ke Insha Allahu zanyi amfani da
nasiharki"

murmushi tayi tana shafa kansa tace "naji dad'i Allah yayima Albarka bari na tashi naje gidan
kawunka dubashi kwana2 bai da lafiya ciyonka ya hanani zuwa dubashi

tunda naga da sauk'i zanje amma bazan jima ba"

"sai kin dawo ki gaishe shi da jiki" ya fad'a yana mai kwanciya.


lokacin da tabar layinsu Yaya Saif ya kunnu kan motarsa ya ganta abun ya bashi mamaki "na
zata kuma ita kad'ai?"

ba tare da wani dugon tunani ba ya juya motarsa yabi bayanta Fa'iz da ke zauni a gefensa yace
"ya dai abokina ina zamu kuma"?

"zaka gani" ya bashi amsa a tak'aici.

a k'ofar gidan tayi pakeng ta zauna tana tunanin yanda zatayi taso ta sameshi kantin Lawal sai
dai kash kantin a rufe yaki bata da ta da ya wuci ta shiga gidan duk kuwa da kunyar Inna da
takeji.

da Sallama ta shiga gidan sai dai shiru kamar ba kowa k'ofar Inna ta kalla arufe alamar batanan
ta mai da dubanta ga k'ofar 'Al'amin alamar yana nan

Sallama tayi tare da fad'awa d'akin fitowarsa wanka kenan k'aramin tawul ne d'aure a jikinsa
yana zauni abakin katefa yana shafa mai

Fa'iz yace "Malam kace dani Amaryata kagani shikenan ka ajiye ni anan idan tafito sai mutafi
gurin photon a motarta kai sai kayi tafiyanka"

Yaya Saif bai ce dashi komai ba sai ma fitowa mortar da yayi yanufi gidan da yaga tashiga
hakanan zuciyarsa ke bashi gurin d'an iskan yaronnan tazo

Fa'iz ya fito yana fad'in "Saif wai lafiya ya zaka shiga gidan mutane"?

ganin yak'i kulashi yasa yace "lallai ba lafiya ba bari yabi shi yaga meke faruwa"

kai tsayi k'ofar d'akin da yaga takalminta ya shiga


sanda Idanunta na fad'a Kansa da sauri ta runtsi idanunta ta juya da sauri zata bar d'akin cikin
rawar murya tace "don Allah kayi hakuri"

jin tayi karo da mutum yasa tayi sauri bud'i idanunta suka fad'a cikin na Yaya Saif da yake
k'ok'arin shigowa ai kawai sai ta koma ciki da gudunta ta b'oye bayan Al'amin tana k'walla ihu

cikin sauri Al'amin ya idea zura jallabiyar da shigowar Bety yasa yayi saurin janyota dama tana
ajiye agefinsa

arud'i ya rik'ota yana tambayarta "Aishana me ya faru"?

jikinta sai rawa yake takasa cewa dashi komai sai k'ofa take kallo hakan yasa ya kalli k'ofan ya
gansu atsayi sai huci suke Saif ya nufusu afusaci.



_mai k'aunar Ku_

� *Aisha A Yabo*�

�fulani����
�����
������
�����
*KAR KA GUJENI*
������
�����


� *Aisha a yabo*�

Fulani�


*REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*


*_We don't just entertain and educate we touch the hearts of the reader's._*


*#WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM*
*#IG PML WRITERS*
*#https://www.facebook.com/PML_-Writers-FANS-459256761123035*
*#http://maryamsbello.blogspot.com*


_Wannan su ne shafukan mu da zaku dinga ziyarta dan neman nvl d'in mu. fatanmu Allah ya
baku ikon zuwa amen_


*70 to 80*


Yana zuwa ya d'aga hannunsa zai mare shi Al'amin yayi saurin rik'e hannun cikin d'aure fuska
yace "awani dalili zaka mareni"?

Yaya Saif ya fito da ido cikin mamaki da takaici yace "lallai har kana da bakin magana naganka
da k'anwata kace awani dalili"?

sakin hannun yayi tare da yin murmushi kafin yace "nasani duk da ba saninka nayi ba kamarku
kad'ai ta tabbatar mun da kai waye agurinta

amma atunanina banma laifin da har zai kai ga duka ba amma idan na b'atawa Yayanmu rai ina
neman afuwa"

ya k'arasa maganar yana mai had'a hannayinsa guri d'aya í ½í¹í ¼í¿»

takaici ya rufe Yaya Saif cikin d'aga murya yace "kai d'an iska talaka da kai ka isa kace zaka
fad'an magana naga k'anwata ad'akin ka kace awani dalili zan dake ka?

kai ga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login