Showing 21001 words to 24000 words out of 42034 words
nata,wani irin
baƙon yanayi ya fara kaiwa zuciyarshi ziyara,ita kuma zuciya ta kaiwa ƙwanya domin
tantancewa saidai wannan lamarin yasha gaban tunaninshi,zuciyarshi ta kasa fahimtar yanayin
balle ta tsaidar mishi da gurbi. Wataa uwar harara na balla mishi bayan na sauke kai na kasa,idan da yanxun za'a bani
makami a yarjemin nayi kisa ba shakka wannan shi ne gawar farko da zan raba shi da duniya.
Lumshe ido kawai yake yi,duk da bai san yanayin ko na meye ba,amma yasan yana jin daɗin
shi,kamar lokaci ya tsaya a haka.
"Sir plsease forgive us we come to apologized don't ..."
Daga mata hannu yayi alamar tayi shiru.
Ita kuwa anty sadiya daman cikin tsoro take maganar yasa ta ja baki tai shiru.
"go to ur office",y faɗa cikin sanyin harshe kamar wanda ake mishi dole a maganar.
Kallo na tayi,nima na kalleta alama nai mata da ido da ta tafi ba komai zan kula.
Fita tayi jiki a macce,duk da wata zuciyarta na gayamata meenal zata ji da komai domin ta
shirya,amma ta kasa samun natsuwa tuno waye shi ma mutunci ba imani balle tausayi zai iya
binta da wani marin.
Shiru nayi dan yau ba jiya ba,taɓe baki nayi bayan na ɗago mun haɗa ido,a rai na
nace,"Munafiki sai na fara sanin kai waye?meyesa kake bibiyar rayuwata sanan zan ji da kai".
Juyawa nayi zan fita har na kusa naji ya ce,"Wait!"
Kalmar da kawai yaji ta tunguɗu kanta ta fito,ya kan rasa meyesa akanta sai yaji ya kasa control
ɗin kanshi sai yadda zuciyarshi kawai tayi da shi,yanzun daya tsayar da ita me zai ce mata?
Juyowa nayi,ba tare da na ce mishi komai ba gani nayi ko kallo na ma bai yima kusan minti biyu
hakan yasa na juya,aiki kawai nake yi bazan juri cin mutunci ba.
"I say stop",ya ƙara furtawa can ƙasan maƙogaro.
Juyowa nayi,"na tsaya au so kake ka kuma marin nawa ne kamar yadda ka saba,wannan fuskar
tafi ƙarfin ka mareta wancan ma rabon ayi ne da tsautsayi shi ma kuma na baka bashi",da
hausa nayi mgnr,na kafe shi da mayun idano na,so kawai nake naji amsar da zai bani....
*#Comment*
*#Share*
*#Vote and like*
*Please*
~Mrsbalarabe✍️~
*ƘAUNAR ƁOYE!!!*
_(THE SECRET LOVE!)_
*Fatima Batula✍*
_Wattpad:mrsbalarabe._
*Dedicated to my Anup(my happines) Allah ne kawai yasan irin son da nake yi miki, ke abun so
ce dole duk wanda ya raɓeki ya soki, baki na bashi da kalaman godiya da nuna irin matsayinki a
gurina sai dai kawai na ce ke ta musamman ce a cikin rayuwa ta, Allah yabaki lfy ya baki miji na
gari. Amin thumma Amin.*
_Page_
_17-18_
✍ *✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾* ✍✍
*w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶*
*w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,*
*s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶* ✍ *,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶*̶ *,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶
w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶* *c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.*
*Yadda Annabi, Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A gareshi, Yake Kirga Tasbihinsa.*
Daga Abdullahi bn Amr, Allah ya yarda da shi, yace; Na ga Annabi tsira da amincin Allah su
tabbata a gare shi, yana kirga tasbihi da (yatsun) hannun damansa.
*INA MASOYAN LITATTAFAN ƘUNGIYAR GOLDEN PEN?*
*NESA TA ZO KUSA, TUNANIN RASHIN SAMUN NEXT PAGE YA ƘARE!.*
Kasance mutum na farko da zai fara karanta sabbin littattafan marubutan mu, a duk lokacin da
muka yi typing. Kina/Kana iya samu, ta wannan damar ce kawai idan ka bi wannan links tare
danna *LIKE* a shafin mu na Facebook zaka/zaki iya samun cigaba ko kuma ki samu duk
littafin da kike buƙata namu daga farko.
https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/
Sai kun zo, kar ku manta a koda yaushe comments da sharhin ku yana ƙara mana ƙarfin gwiwa
a wajen rubutu mai yawa.
_*Bismillahir~rahamanir~rahim*_
Wasu takardu ya miƙomin ba tare da ce komai ba,zuwa nayi na amsa,naso ya ce da ni wani
abun,har na amsa na juya sai kuma na ja na tsaya,ina so na kure tantama ta,shi ne aljanin ko
kuwa shi wani ne daban?hakan yasa na juyo,carab ido na cikin nashi,kamar dai yadda aljani na
yake kafe ni da mayun idanuwanshi,ban yi ƙasa a gwiwa ba naje har gaban shi . Shi kuwa ƙura mata ido kawai yake yi,yana jin wani irin abu akanta ,wanda shi kanshi ya gamsu
da hakan,zuciyarshi yaji ta shaƙu da ita,ta amince da ita tamkar ita ce masosiyar shi,tamkar
yayi shekarun rayuwarshi da ita ,ba zai iya raudarar kanshi akan yadda yake ji akanta
ba,samethings secret,either lv or reletionship whch ya kasa ganewa wanne a ciki but zuciyarshi
ta shaƙu da ita ruhi da rai sun shaƙu da ita,ido ya lamunce ma,tunani ya yarda da yin
tunaninta,wht all means?
Tambayar kanshi ya shiga yi,yana son sanin amsar tambayar,tunda shi dai ba yaro ba ne 34yrs
yasan abunda yake yi,kuma yasan meye so meye sha'awa meye burgewa,meye ƴan
uwantaka,kuma duk yasan yadda ake ji,to amma ita ya kasa gane lamarin domin ji yake ta
shiga kowanni matsayi daga ciki.
"Na amince ina sonka zan rayu da kai,kamar yadda ka yi fata,zan so ka so na amana,zan
ƙauna ce ka,ƙauna me daraja da muƙami,zan kuma sallama kai na gareka,zan bika duk inda ka
ja ni,zan kuma zaunar da kai a can cikin zuciyata na baka sarauta a faɗar zuciyata kayi mulki
yadda ka so",cikin wata irin siga wacce ni kaina ban ɗauka zanyi har haka ba,ni kaina naji daɗin
kalaman musamman muryar da nayi mgnr da su me sanyin da ni kaina ta taɓamin zuciya balle
mai sauraro,lumshe fararan idanuwa na nayi bayan na sauke hannu na daga ƙirjina,tare da
sakar mishi wani irin mayaudarin kallo,kai ka rantse da Allah soyayyarce yadda na narke na
bararraje tamkar wacce ta nutse kogin so da ƙauna.
Wani irin murmushi na kuma sakewa ganin tarko na ya faɗa,ta tabbata shi ɗin ne kenan??
Karo na farko a rayuwarshi da yaji nadamar jin hausa ta kamashi,ina ma daya jin hausa?ina ma
ina ma?da yaji maganganun da suka fi komai daɗi,duk da hakan ma yaji cewa wannan jin
wannan yaren wannan kalamomin sunfi komai zamtowa magana mafi daɗi daya taɓa ji a
rayuwarshi,duk da baya ji amma yaji zuciyarshi ta rungumesu,har ta sanyaya da jinsu. Cikin wani irin salo yake lumshe idanuwanshi murmushi ya sakar mata wanda yafi to daga can
ƙasan zuciyarshi mai tattare da saƙon naji na yava kuma na amince.
Nima dariyar murmushin na maida mishi da martani.
Knocking ake yi ina ji kamar yadda nasan shi ma yana ji,amma ba mu iya bada umarnin
shigowa ba,nidai badan nayi nisan da yayi ba,kawai dan na ƙara ɗana tarko na ya ɗano,yadda
zanji daɗin yin aiki na.
Shigowar da muka ji anyi ne yasa duk muka juyo ga kallon mu gurin wanda y shigo ɗin .
PA ce,ganin irin yadda muke kallon juna wanda ba wanda zai ce mu ba masoya ba ne,yasa ta
ɓata rai wani irin kishi ya turnuko mata kamar ta haɗiye kanta, ta ma kasa faɗin abunda ya
kawota sai wani ƙuramin ido take yi,ni kuwa da ba ganwar lasa ba na maida mata da raddi.
Tare da faɗin,"Meke tafe da ke?
Da turanci nayi maganar ba ƙarya ni kaina nasan ni gwana ce,dan bana yi ne sosai bai dame ni
ba,ko su anty sadiya da turanci suke min mgn amma ni da hausa nake maida musu,ina kishin
yare na,shiyasa yafi zama raɗan a baki na,daman shi turanci nan ne gurinshi inda zai yi nashi
bajintar. Bai kalli niba,saidai kawai ya lumshe ido almar na taimaki bakinshi da yin tambayar.
Ɗafa hannayena nayi kan dex ɗin,kallonta nake yi ina jiran amsarta,nifa sakatariyace wannan
aiki na ne,cikin nuna gwanancewa ga aikin na kuma cewa,"ba zaki yi magana ba ne?"
Mamaki kam ta gama yinshi yarinyar da ko jiya saida tasha mari a gurin shi,bayan disge da
zagin da ta sha,yanzun kuma ita ce,ta ma rasa me zata kira ta da shi.
"An haɗu a gurin meeting ɗin ku kaɗai ake jira",tana faɗa ta juya.
Har ta murɗa kofa na tsayar da ita,juyowa ta kuma yi saida na gama ƙare mata kallo cikin izza
da taƙama kana na ce,"karki kuma shigowa ba tare da an baki umarni ba,ya zama lastwarning".
Harda ɗan zare ido Pa tayi nashan mamaki,lallai ma yarinyar nan yaushe ta zo?
"u can go",na ce da ita ina ƙara karya murya.
Fita tayi jiki a sanyaye,juyowa gareshi nayi ,"Zamu iya tafiya?".
Na faɗa ina kallonshi,shi ma yana kallo na,na so yace wani abu,amma hanzari ba gudu ba.
Bai ce da ita komai ba,ya tashi,ni na fara gaba shi kuma ya biyo bayana.
Idan ka ga yadda muke tafiar abun burgewa shi ma sanyin jiki ne da shi,haka nima abun gwanin
burgewa.
Ko da muka isa ni,na fara shiga,gurin zaman mu yana kusa da juna,naja mishi kujera cikin nuna
kulawa shi kuwa ya zauna,nima zaman nayi.
Carab muka haɗa ido da Anty sadiya,ban san lokacin da na sake wani irin murmushi ba,ganin
yadda ta sake baki da ido da hanci tana kallo na.
Tiryan-tiryan aka gabatar da Meeting ɗin akan wani sabon abu da kamfanin ke shirin
yi,kasantuwar na sakawa rai na yin aiki kuma,am gurowa ba nature not by nashi,yasa duk naji
na iya,nima na tashi na bada tawa shawarar da gudunmuwa,kuma abunda yafi min daɗi shi ne
ƴan arewa na amfana da kayan,kamar dan su ake so ayi ma,dan sun fi amfani da shi,wannan
yasa naji daɗi,duk da kafirshin su mun ƙaro da su,kuma su ma sun ƙaro damu.
Taɓi akai ta yimin dan na burge Allah yayi min hikimar yin magana me tattare da fa'idoji,duk nai
mgn tana zuwa da cikakken nazari,shiyasa nan da nan na kwanta musu rai,wanda suka kawo
manhajar kuwa sai yabo na suke.
Ogawa kuwa da tunda ta fara mgnr yake jin wani irin abu,bai taɓa samun sakatariya me hazaƙa
irinta ba,dan shi bai ce komai ba,yana nan zaune yana bin duk wani motsinta da kallo.
Lumshe ido kawai yake yi,komai na ta abun burgewa faɗa tsiwa ga kuma sanyi.a faƙaice yake
sakin murmushi,duk sai yaji ya canja ya,wani irin canji na daban.
Anty Sadiya kuwa da tsabar mamaki ta ma kasa cewa komai ido kawai ita ma ta zuva,wani irin
daɗi ne ke ratsa ta har kwanya.
Meenal ɗinta ce haka ko kuwa?.
Bayan meeting ya watse duk sun tafi bayan sun gama jinjina min,saidai abu ɗaya sam naƙi
yarda su taɓa ni,wasu ma basu yi gigin nan ba,wasu kuwa sunyi ko hannu ban basu,van yarda
da wannan zancen ba.
Ban bi ta kanshi ba,nai gurin ƴar uwata domin ƙanƙare mata tantamar da take yi.
"Oum Baƙir yadai ya kika ga aikin Anty Baƙir,"cikin zolaya nayi mgnr na riƙo hannunta muka
fito,hanyar office ɗinta muka nufa.
Tsayawa tayi,"Meenal!
"Yes i am Meenal ɗin Maama".
"Meenal!rungume ni tayi ni kuwa dariya nayi ni kaina naji mmki dan wai ina speach a mkaranta
bashi zai bani confidence ɗin abunda nayi yanzun ba,ni kaina sai naji na ƙara yarda da
kaina,na kuma godewa Allah ,magana cikin mutane masu basira da fasaha da kaifin
kwakwalawa a matsayina me ƙaramin ilimi da mamaki,sannan kuma mgnr da duk aka
amincemin da ita.
Wannan wata nasara ce,dana samu.
Janta nayi muka ƙarasa cikin office ɗin na zaunar da ita akan kujerarta.
"Meenal ɗinki tafi haka karki yi mamaki".
"Am proud of u Meenal".
"Am alwys dare for u My Anty".
Jin jina min kai kawai tayi tare da share ƴar kwallar da ta fito mata.
"Bari naje office akwai abunda zan duba,"na ina kallonta ina murmushi ban san irin son da nake
yiwa Anty Sadiya ba,to ita na buɗe ido na gani.
Ɗagamin kai itama tayi.
Na juya na fita,ina tafiya ina tunani,"ya kamata ya fito fili ai tunda yanzun dai na amice da
abunda yake so ɗin?amma bai ce komai ba,duk da naga alamar cewa yaji daɗin amincewar
tawa,to me zai saka yayi shiru?ina ce abunda yake son ji kenan??
Bangazar da naji anyimin wacce har saida yasa wayar da ke hannuwana faɗuwa ƙasa,yasa na
tsaida tunanin da nake yi,runtse ido nayi ina jin ƙuno wacce irin bangaza ce haka,ga zafin da
naji ƙirjina yana yimin.
"Baki gani ne?"
A zabure na buɗe ido na juyo,wani ma'aikaci ne kana ganinshi ka ga arne koɗaɗɗe.
"Kai ne baka gani taya zaka bangaje ni da gangar",cikin ƙunar rai nace haka dan wannan da
biyu,bangazar juna cikin rashin sani kafaɗu ke haɗewa ba ƙarjiba.
"Da gangar kuma?"
"Eh idan ba haka ba,taya zaka bigeni a..."
Ba zata iya ƙarasa kalmar hakan yasa tayi shiru.
"A ina?daman ai ku musulmai baku....
"enought don't ever dare u,say dt word",cikin zafin zuciya da nayi maganar,rai a ɓace.
Tsaki naji na duƙa na ɗau wayata nabar gurin,office ɗina na koma,zama nayi kan kujerata.
Xan iya kuwa sam zan iya zama cikin mutanen da basu san ƙima da darajar musulunci ba
kuwa?
Nasan dole zan fuskanci waɗan nan ƙalubelen,but i have to fulfilled my job I have to take my
revenge, nannauyar ajiyar zuciya na sauke,i can't wait anylonger ina son sanin shi waye,shi ne
ma ko ba shi ba ne??raguwar ajiyar zuciya na sauke,bana so ya kasance ba shi ne aljani na
ba?girgiza kai nayi,taya zai kasance ba shi ba,ganin kai na ya fara zafi yasa na washe
idanuwana tare da janyo takardun dake gurin na buɗe computer da ke gurin ita ma ƙirar iphone.
Kwantar da kanshi yayi saman lallausar kujerarshi yana ɗan juyata da jikinshi,tana wainashi
kaɗan-kaɗan.
Ji yake ya matuƙar canjawa wani irin canji wanda bai san irinshi,ya kuma so emotion,kuma
kuma a da ba haka yake ba.
A ɓari gudu kuwa na zuciarshi hasko min ita kawai take yi,lumshe ido ya hau yi a inda
kunnuwanshi suka hau tariyo mishi kalamanta tiryan tiryan.
_Na amince ina sonka zan ƙaunace ka,kamar yadda kayi fata zan soka so na amana,zan
ƙaunace ka ƙauna me daraja da muƙami xan sallama kai na gareka,zan bika duk ina ka ja
ni,zan baka zan baka guri a cikin zuciyata,na baka sarauta a faɗar zuciyata kayi mulki yadda ka
so"_
Kamar waƙa haka kalaman nata ke bijerowa cikin kunnuwanshi sai faman sakin murmushi yake
yi,xai so sanin ma'anonin waɗan nan kalman masu daɗin gaske na faranta rai.
Ya lokaci ɗaya yake jin kamar tana ƙokarin sace shi kamar tana son mallakar komai nashi,ko
yace shi ke son mallaka mata da kanshi,yaji yana son bata wani guri wanda baya tunanin kowa
ya taɓa gurin rayuwarshi kenan.
Ta ko ina a cikin zuciyarshi ita yake ji,a ko wani saƙo,meye wannan?meye wannan?yake
tambayar zuciyarshi,ganin da yayi mata a haɗuwarsu ta farko shi ke dawo mishi.
Yadda ta sake jiki tana tsiwa murmushi yayi tuno ranar da ya watsa mata mari amma bakinta
yaƙi mutuwa.
"Idiot!
Ya furta can ƙasan maƙogaro.
Ringin ɗin wayarshi yaji wanda hakan yasa ya dawo daga fegen daya faɗa,tunda yaji ringin ɗin
wayar ya shaida waye me kiran.
"My love",sunan daya baiyana a kan wayar kenan,zubawa wayar ido yayi,yana jin ringin ɗin
dake tashi ƙasa-ƙasa na wayar starboy,har kiran ya katse bai ɗauka ba,saida ya kuma shigowa
sanan ya ɗauka.
"Hello dear kana ina?ka zo yanzun muna asibiti jikin momy ya tashi".
"What?"
Ya faɗa tare da tashi tsaye zumbur,"am coming". Kitt ya katse wayar,bai koma ya zauna ba ya
fito daga office ɗin cikin hanzari da sarsarfa ya isa fita daga office ɗin.
Su dai ma'aikata nasu ido.
Cikin hanzari yaja motor da guduu ƙiii yabar famfanin,kai tsaye asibitin ya nufa dan yasan can
ne inda suke kwanciya,asibitin na ƙanwar Momyn ne ma,mahaifiyar Taye na familly ne dai
asibitin,yana haɗe da gidansu tayen ne.
Tunda naisa ya dunga buga horn getman yana ji ya wangle katafaren get ɗin.
Bai kai ma inda ake farking ɗin ba ya tsaida motor,ya fito. Jikinshi har rawa yake yi ɗakin ya
nufa inda yasan nan ne ake ajiyeta duk sanda hawan jininta ya tashi.
Tsaye ya tsaya tuɓuss.
"Hmm yaron Momynshi kenan kin ganshi kamar a sama ya tawo",suna kama da Momyn sosai.
Tashi tayi taje har bakin ƙofar ta rungumeshi,"My son,kuma inlow ɗina ƙaraso ciki mana",ta
janyo hannuwanshi har gurin kujerar da Tayen ke zaune ita da Momyn,zama yayi a
tsakiyarsu,tare da kallon Momyn tashi wacce sai washan baki take yi.
"Idan ba haka aka ce ba,ba zuwan zaka yi ba".
"But u know how worry i.."
"am sorry nothing happen to me am fine,kai ne ai very stuborn".
Ɗan faɗa rai yayi dan sun ruɗar dashi matuƙa.
Saƙwalo hannuwanta tayi ta gafenshi ta ɗan ƙwantar da jikinta kan kaɗarshi,"Sorry Dear i don't
mean to hot u,Momy ce tace nace ma haka".
Shiru yayi ba tare da yace mata komai ba.
Kallon maman tayen yayi,"Ya gida Momy?ya aiki?"
"yanzun an manta da ni,ba'a zuwa guri na".
"is not like dt,aiki ne suka min yawa a office shiyasa".
"I see,jiya an gayamin ka faɗi a motor,naje yau da safe wai ka tafi aiki,nace meyesa bata
hanaka ba,shi ne na haɗa wannan plan ɗin cox i wont to see u".
Ɗan murmushi yayi yasan shi ɗan gata ne,yana samun soyayya daga garesu sosai.
Fira suka yi sosai yana ɗan jefa tashi kaɗan-kaɗan ba ma ma'abocin son magana ba ne
shi,bayan sun gama firar a inda firar duk ta fi ta labarin bikinsu da taye,duk sun ƙosa a wayi gari
ta samu ciki,ba zasu bari ya wani girma ba zasu saka ranar bikin,son yara a jininsu yake duk su
ɗin,ba Tayen ba ita da Momynt ba shi ba ba