Showing 27001 words to 30000 words out of 44631 words
Chapter 10 - KUNDIN QADDARA BOOK COMPLETE By MJay.pdf
zuciya ta
nufi dakinta, wanka ta sakeyi sanna tasa wata armless half gown wadda ta tsaya mata daidai
cinya, idanunta sunyi luhu luhu sbda kukan data sha. Inda saleem ya bata ta nufa ta gyara shi
tas, sannan ta nufi dining ta hada cornflakes tana sha, dan a irin yunwa da take ji bazata juri
daura wani abinci ba harta jira yayi before taci. Parlor ta nufa bayan ta gama shan cornflakes
din abinta, ta kwanta kan kujera tana kallo. Bata ankara bah bacci mai dadi yayi awon gaba da
ita.
Saleem neh ya fito daga dakinshi yana kokari sa cufflinks dinshi, sanye yake cikin light blue
shadda wadda ta amshe shi ta kuma sha dinki me kyau...Awwwn, he was looking so sweet ga
sajen nan kwance a kowane gefe na fuskan shi sai sheqi yakeyi. Idanunshi neh suka sauka kan
taybah dake kwance kan three sitter tana bacci, wadda dadin bacci yasa duk ta yaye rigar
jikinta, duk cinyoyinta a waje suka, kasancewar rigar armless kumayasa harta sama ta sauko
sbda juye-juyen da takeyi wanda yayi sanadin showing cleft Dinta.
Sandarewa saleem yayi a wurin yana kallon ikon Allah, yarinyar nan ta keru ashe beyond his
imagination, jan dogayen kafafunshi yayi ya nufi kusa da ita. Kallonta ya tsaya yi tun daga tafin
kafarta har zuwa fuskarta, idanunshi neh suka sauka fes akan cute lips dinta, take ya tuno
yanda take movibg dinsu dazu wurin yimai rashin kunya......"Oh yaa Allah!! How he only wish
wadsa yakeso neh take kuma sonshi, da nothing will stop him from holding her tight in his
hands and kissing those cute lips passionately.
Ganin yana neman loosing seld control dinshi ya sashi juyawa da sauri yabar parlorn. Koda ya
dawo gida around 9:47pm, taybah still na nan zaune a parlorn, this time around sanye cikin pink
and black polka dots nighties riqe da handout dinta tana karatu. Sallamar daya yi neh ya sata
dagowa a hankali tareda amsawa, kallo daya ta mishi dan ba karamin tsoro ya bata bah ganin
irin kyaun daya zuba......."sannu da zuwa". Ta fada not minding to look up again. Ko kulata beyi
bah ya nufi dakinshi ya watsa ruwa sanan ya fito ya nufi dining. Still tana nan zaune inda ya
barta, ganin batada niyan tashi ta serving dinshi ya sashi cewa...."malamah, ni kike jira inyi
serving din kaina neh". Ya fada in an angry tone.
Dago kanta taybah tayi a hankali ta kalleahi sanan tayi wata murmushi daya tafi da imanin shi
ba kadan ba. Miqewa tayi ta nufeshi cikin yanga, sai a lokacin ya lura da irin nighties din jikin
ta.....guntun wando da riga. Tun kafin ta qaraso..."Oud Al-Abha ya mishi sallama, wanda ya
hadu ya chakude da "Valence" wanda tayi using both mai din and pef din......."ya Ilahi" ya fada
cikin ranshi, inda yasan yanayin dazai shiga kenan he wouldn't have asked her to serve him don
ko turaruka kadai sun gama kashe mai jiki balle ita kanta. Ba abunda yakeso that very moment
kamn ya rungumeta tsam a jikinshi and feel her warmness. Har taybah ta gama serving dinshi
besan ta gama bah, Dr. Saleem was deeo un thoughts.
*A week later*
Duk Dr. Saleem ya chanja, ya zama so cook, dukda throughout the week taybah batada sukuni
saboda exams din da takeyi, sai yau thursday ta gama.
Ran friday da misalin karfe 8:54pm yasmeen ta kira ta, batasan dalili bah amma tana ganin
kiran taji gabanta ya fadi, faduwa ba kuma yar kadan bah.
"Yasmeen swthrt, ya kuje?". Taybah ta fada bayan tayi receiving call din.
"Aunty taybah, b....ba..baba ya dena gani".
*©MSS MJAY*
[12/23/2016, 10:31 AM] Mss Mjayí ½í²…í ¼í¿½: WWW.HAUSAEBOOKS.COM.NG
*KUNDIN KADDARA*
WWW.HAUSAEBOOKS.COM.NG
written by
*MSS MJAY*
In dedication to
*SEMBYY LUFF*
*36*
"Bangane bah yasmeen, kaman ya Abbah baya gani? Ido na daina aiki ne rana tsaka?". Cikin
matsanancin kuka yasmeen ta bata amsa, don ita kanta har yanzu ta kasa gasgata
zance...."Haka kawai 3dayz back muka taashi baya gani, munje JUTH an duba kuma an
tabbatar da haka. Mammy ce ta hana tuntuni a fada muku".
Ai nan take taybah ta toshe bakinta da tafin hannu, tasa salati tana kuka...."kinga bawai na fada
miki bane saboda ki tada hankalin ki, na fada miki neh danya cancantah ki sani, ina ganin
addu'ar mu kawai yakw buqata. A wannan lokacin taybah sauti kawai takeji ta daina fahimtar
komai da kanwar nata take fada a waya, nanda nan ta zauna kan kujera jikinta na rawa ta
zazzaro idanunta, sai nanata labarin takeyi a kwakwalwarta, cikin wannan halin saleem ya shigo
ya sameta. Bata ma san da shigowarsa ba tsabar tashin hankali. Wannan yanayin daya ganta
neh ya sashi manta komai dake tsakanin su, ya isa wurinta da sauri yana girgiza ta....."Keh,
lafiya? Meya faru na ganki haka?. Kallonshi kawai takeyi kamar daga nesa taje ji yana magana, sai da ya dan bubbugi kumatunta
tayi firgigit ta dawo duniyar da wata ajiyar zuciya. Kuka kawai ta fashe dashi cikin rashin sanin
abunda take ciki kawai ta fada jikinsa tana kuka. Wani shock ne ya ziyarci saleem a dalilin jin
soft skin dinta a jikinshi, he couldn't believe this, yau shine rungume da taybah a jikinshi. A
hankaali ya daga santala-santalan hannayen shi ya qara rungumeta tsam a jikinshi, san nan
yaji gaba da rarrashinta ta hanyar shafa bayanta......"ya isa please, ki sassauta ki fadamun
abunda ya faru". Saleem ya fada cikin sigar lallashi. Saida ta dauki kusan minti biyar tukun
sannan tace....."Yaa...Saleem. Wai Abba ya...ya daina gani". Cikin sheshekar kuka ta fada
masa. Shi kansa maganar ta dake shi bana wasa ba, ba shiri ya zauna kusa da ita fuskarta
cikin tafukan hannunshi yace..."waya fada miki wannan? Kamar yaya ya daina gani?.
"Yanzu yasmeen take.....fada". Nan kuma wani sabon kuka ya sake kufce mata. Yauce rana ta
farko da tausayinta ya tsirgi zuciyar saleem, rana ta farko da yaji he can do anything dan kawai
ya dena ganinta cikin wannan yanayin da take ciki. "Look taybah, ki nitsu ki kwantar da
hankalinki kinji koh....bari na kira dad naji koma menene ake ciki". "Nikam ka kaini inga Abba kawai". Shiru yayi cikin matukar tausayama halin da take ciki sannan
yace..." Zan kaiki, kinga dare yayi yanzu ki bari har gobe. Amma ki kwantar da hankalinki, kiyi
addu'a Allah ya kawo mishi sauqi, wani lokaci irin sudden daukewar ganin baya wuce awanni ko
kwanaki yake dawowa. Kiyi haquri koh. Da safe sai mu kama hanya In Shaa Allah.
A hankali ta gyada masa kai. Gaba daya jikinsa ya mutu ya rasa inda zaisa kansa. Cikin karfin
hali yabar falon ya nufi dakinshi, koda ya tube kayanshi yayi wanka ba abunda suke banda
kamshin oud da valence. Kwantawa yayi rigingine tare da rungume rigar tsam a kirjin shi yana
shaqan kamshin turaren.
Ai kuwa ranar dukansu ba wanda ya runtsa, ita ta kwana nafilfili yayin dashi kuma ya kwana
tunanin sabbin feelings din da yake feeling for her yanxu.
Washegari kuwa da wuri suka dauki hanyar jos, misalin 11:23am suka isa, direct gidansu
taybah ya wuce dan koda yayi waya dasu dad duk suna can. Parking din motar yayi a kofar
gidan, sannan ya juya a hankali ya kalli taybah wadda tunda suka fito ba abunda take banda
sharar kwalla jefi-jefi. This time around shida kanshi yasan what he is feeling for her is beyond
tausayi, deep inside wani strange feeling ne ke neman taking over him.
"Sis, kukan nan ba maganin komai zaiyi bah, kije ciki ki duba shi kimun iso nima in shigo,
addu'a kawai yake buqata yanxu ba wani abu ba. Please dry those tears kinji". Ya fada in a
sympathetic tone tareda miqa mata handkerchief. Karba tayi a sanyaye ta share hawayen nata
sannan ta nufi cikin gidah. Binta da kallo yayi cikin ranshi yana ayyanah abubuwa masu dama.
Sallama tayi ta shiga cikin gidan, duk a tsakar gidah ta samesu a zauneh, wani kuka neh ya
qara zuwa mata, ba tare data kula yan kannenta masu mata sannu da zuwa ba ta fada jikin
mammy ta sake kuka me cin rai.
"Daughter, kiyi haquri, kiyi haquri ki kuma qara haquri, dukkanmu shi mukeyi a wurin nan, ba
wanda ya ISA YA KAUCE MA KADDARAR SHI, kowa nan da kike gani da tashi kaddarar,
addu'a kawai zamu taya shi dashi....ubangiji Allah yasa kaffara neh". Cewar dad.
Ina mijin naki? Ko ke kadai kika zo?". Ammi ta tambaya baya ta dagota daga cinyar mammy ta
rungumeta......"Yana waje". Ta bada takaitaciyyar ansa sannan ta miqe ta nufi dakin da Abba
yake zaune.
O'oi! Duniya kenan kana naka Allah na nashi, yau ga Abbah a zaune wai baya gani ya
makauce, makauta ta haka kawai ba tare da wani ciwo na azo a gani bah, banda dan ciwon kan
da aka ce ya wuni yanayi a daren makautar.
Motsin daya jine ya sashi tambayar waye......"Nice Abbah, taybah ce taxo". Ta fada muryarta na
rawa.
"Taybah yar albarka, zi kusa dani taybah, zo abinki kinji. Allah ya miki Albarka". Abbah ya fada
yana miqa hannunahi direction din kofar.
Abeeg me ABBAH yake nufi neh? Blindness din ya sashi fara son yaya mata neh?í ½í¹„
*©MSS MJAY*
[12/23/2016, 2:31 PM] Mss Mjayí ½í²…í ¼í¿½: WWW.HAUSAEBOOKS.COM.NG
*KUNDIN KADDARA*
WWW.HAUSAEBOOKS.COM.NG
Written by
*MSS MJAY*
In dedication to
*SEMBYY LUFF*
*37*
*Matso manah taybah". Abbah ya qara fada yana miqa hannayenshi. Tsayawa kawai taybah
tayi a wurin tana kuka, ashe da gaske ya daina gani, cikin sassarfa ta nufeshi da hawaye
shame shame a fuskarta tareda kama hannun nashi da yaketa miqowa.
"Kinga yanda Allah ya maida ni koh, kila ma haqqinku neh yake bina, taybah ku yafemun, ku
yafemun dan Allah ko naji sauqi cikin raina". Abbah ya fada yana tsiyayar hawaye.......da sauri
taybah ta toshe mai baki tana cewa..."Ka dena cewa haka Abbah, ka rungumi KADDARAR KA
da hannu biyu ka kuma godema Allah akanta, komai ya faru yanada dalili, fatan mu kawai Allah
yasa kaffara ne a gareka". Taybah ta qarasa cikin kuka. Sallamar saleem neh ya katse mata
maganar da tayi niyyan fada.
Saida suka gama gaisawa sannan yace...."Akwai wani likitan ido a bauchi, abokinah ne, In shaa
Allah da mun koma abuja zanje in sameshi musan yanda za'ayi....Allah ya bada lfya, Allah
kuma yasa wani abu ya tare".
Taybah kam Allah ya gani ta kasa daurewa da gudu ta fita daga dakin ta tsugunna a kasan
rumfan dakin Abbahn tana ta sharban kuka.
Bata yi aune ba, ta ganshi a durqushe a gabanta, yayi mata rumfa da girman jikin sa. Kallon
fuskarta yake yi cikeda damuwa a tashi fuskar. Habarta ya dago yasa hannunsa masu taushi ya
goge mata hawaye, duk da bawai sun daina zuba bane.
"Kiyi haquri, Amma ba zamu ja da ikon Allah ba, fatanmu da dua'inmu shine Allah ya kawo
mishi waraka yasa a dace. In Shaa Allah ba za'a tsaya a haka ba sai inda karfi ya qare".
Cikin tafin hannunshi dake tallafe da fuskarta ta qara sa kanya tana gunjin kuka. A hankali ya
miqar da ita tsaye yace..."ya isa haka, ki shiga ciki ki qara mai hope, mune fa hope dinsu idan
mun karaya me muke tsamani daga garesu?.
"Yaa Saleem ban san yadda zanyi bah, gani nakeyi kamar a mafarki"........."idan masifa ta samu
mutum...meya kamata ya rinqa fada?". Saleem ya tanbayeta yana tallafe da fuskarta har yanxu.
"_inna lillahi wa inna ilaihir rajiiun! Allah hummah ajirni fii musibatih wa akhlifni khairan minha".
Ta bashi amsa......"Yauwa to abinda nakeso ki yawaita fada kenan". Ya fada yana goge mata
hawayen da tafin hannunshi sannan ya ja hannunta suka koma dakin da Abbah yake.
Sai bayan isha'i sannan suka nufi gidansu saleem, dan yanada bangarenshi a gidan. Saida
suka gama gaisawa da su hajiya sadiya sannan ta miqe da nufin zuwa bangaren
nasu.......kamar daga sama ta jiyo muryar kamal da ummu suna kiranta. Tana juyawa kuwa tayi
arba dasu. "Aunty taybah shine kinzo kuma bazaki neme mu bah koh". Ummu ta fada pouting her lips. Da
sauri ta riqe baki tana fiddo idanu tace "yau nayi laifi knn, kuyi haquri my princess, kaina bisa
wuya". Ta basu amsa tana kama kunnenta.
Kamal ne ya nufeta da sauri tareda rungumeta..."i missed you aunty taybah, i missed everything
about you, mussamman girkinki me dadi". Kamal ya fada holding her so tight. Ummu ma ta
qarasa ta rungumeta tana cewa...."promise us gobe ke xaki mnah breakfast".
Qara rungumesu taybah tayi tana cewa... "I promise my darlings, tarema zamu shiga kitchen
mu dafa abinci".
Hajiya sadiya ce ta karbi maganar tana cewa..."to iyayen surutu, aii kwa bari ta huta
koh"......"A'a ba komai hajiya, barsu kawai.....oya lets go". Ta fada tana jan hannuwansu suka
nufi bangarensu.
Saleem sa tunda suka fara draman yaje tsaye ya harde hannunwanshi a kirji yana kallonsu cikin
shaa'awa, ba karamin burgeshi taybah tayi bah, dukda tana cikin damuwa she was still jovial to
the kids.....she drives him crazy this dayz.
Koda ya isa bangaren nasu, ya samesu zaune har taybah tayi wanka. Sanye take da wata
simple doguwar riga ta cotton mai laushi da dan aiki a wuyan shi na asalin zare sakun kasar
masar.
"Aunty taybah bari mu biya miki karatun mu kiji". Kamal ya fada cikin farin ciki.
"To nima amun karatun inji". Saleem ya fada tareda zama a daya daga cikin kujerun falon. Ai da
gudu suka koma jikinsa suna rige rigen wanda zai fara yi. Sai da ya gama sauraren shirmen su
sannan yace..."Bed time, duk kuje ku kwanta".
"Mu tare da aunty taybah zamu kwana". Kamal ya fada tareda komawa inda take.
Ga mamakinsa, rike hannayensu ya ga tayi sunyi gaba. Cikin dakin data sauka suka shige ta
kwanta a tsakiyar su tana basu tarihin sahhabai daidai yanda kwakwalwarsu zata dauka. Daga
bisani ta shafa musu addu'a tareda lullube su. Sai lokacin ta lura dashi a bakin kofa, duk sai taji
wani iri.
Da sauri ta iso kusa dashi tana cewa...."Yi haquri yaa saleem, wani abu kake so?". Kallon
idanunta ya tsaya yi da sukayi luhu luhu, gashin idanun zara-zara da su sun qara ma idanun
kyau da girma a wannan lokacin....she looked soo innocent, yet she drives him crazy with her
thought.
*©MSS MJAY*
[12/24/2016, 11:27 AM] Mss Mjayí ½í²…í ¼í¿½: WWW.HAUSAEBOOKS.COM.NG
*KUNDIN KADDARA*
WWW.HAUSAEBOOKS.COM.NG
Written by
*MSS MJAY*
In dedication to
*SEMBYY LUFF*
*38*
Ba tare daya ce mata komai yaja hannunta ya kaita falo ya zaunarbda ita, inda take binsa da
kallo cikin kidima. Ya sauko musu da plate din abinci wanda indo me aiki ta shigo mata dashi
bayan dawowarta bangarenta......"ke ga mai yara kin manta da kanki gaba daya. Rabon da kici
abinci tun yaushe?. Shiru tayi tana kallon kasa, don ita ma ta manta, hala tunda ta samu labarin Abbah......"Da ka
barshi kawai, bana jin yunwa". Tsareta yayi da idanunsa, sannan a tsaurace yace..."come on,
open up". Ya fada yana nufin ta bude bakinta yasa mata abincin...(kutceee, saleem, kaine
kuwaí ½í¹†í ¼í¿½ Duk sai taji ya qara kashe mata jiki. Yaya za'ayi ta bude ta karbi abinci daga hannunshi?
Idanunta nan da nan suka cicciko..."Bude bakin ki na baki yanxun nan kafin na fadawa mama
baki damu da lafiyarki ba".
Ai nan da nan ta bude, ya shiga bata. Ta hau tauna ba sassautawa, da taga baida niyyar
tsayawa ne sai himilin plate din dake gabanta ya kare, ta hadiyi na qarshen da kyar tace..."ya
isa, na koshi".
Kamar wata baby, sai gani tayi ya dauki galss cup din ruwa ya kai bakinta. A hankali ta kurba,
sannan cikin sanyin murya wadda ke matuqar kashema saleem jiki ta sashi shiga rudani
tace....""kaima baka ci ba".
Murmushi yayi yana kallon idanunta, yarinyar tana matuqar burgeshi(ni da gulma kuma na
kama baki ina tunanin daga lokacin data fara burgeshin). Mussamman sanyi yanayinta da kuma
wanu abu me shiga rai dake tare da ita, wanda shi kansa bazai ce gashi ba balle ya fada
lokacin cata shiga nashi raní ½í¹„
"Sai dai idan za'a bani a baki". Da sauri ta kalleshi, ganin idanunshi na kanya yasat saurin kulle
fuskarta da tafukan hannunta. Yanxu babba dashi sai ya zauna tana bashi abinci a baki?.
Sannan kuma dai a tunaninta wannan baya cikin damuwarta.
"To aii nikam..."
"Kekam meye? Idan baki bani a baki bah nikam bazan ciba, tunda gashi nina baki kinci. Meyasa
ke bazaki bani bah? Baki damu da yunwata bah knn".
Saura kadan ta ce akan me zata damu da yunwarshu, sai kuma tayi la'akari da yanda ya kula
da damuwarta daga jiya zuwa yau.
"Kayi haquri fa ba haka bane, kawai ban taba ba babba abinci baneh kuma....."
Wadanan dai idanun nasa ya sake zubo mata masu yalki da girma da cika wuri dasa mutum ya
manta fushin sa......"Zaujatiyyy nifa ba kowa bane, am your husband, dani dake daya neh.
Saboda haka ki saki jikinki, ki bani ko kuma in kwana da yunwa".
Da sauri ta dago kai tana kallonshi, tareda zaro manyan idanunan nanta...in batayi kuskure
bah..kamar kunnunwanta ji sukayi saleem ya kirata *Zaujatyy*. Nanata zancen kawai taci gaba
dayi a ranta....ya yaya ta zamo matarshi? Wait, taya ma suka zama abu daya? Bayan bai
karbeta a matsayin mata bah, if she can recall just kwanan nan ya gama kira mata "i hate you!. Amma ganin irin kulawar daya mata ya sata miqewa a hankali..."yaya dai". Ya tambaya yana
daga eyebrow dinshi, wanda hakan ba karamin kyau ya qara mai ba......"Spoon zanje in dauko".
Ta bashi amsa.
"Zauna ga wannan". Ya nuna mata wanda ya bata dashi. Yanzu zai iya sharing spoon da ita?.
(Saleem koni mai kwaso rahoto ka fara killing dinah...lol).
Ganin da gaske yakeyi ya sata saduda