Showing 39001 words to 42000 words out of 44631 words
Chapter 14 - KUNDIN QADDARA BOOK COMPLETE By MJay.pdf
nake, ba wanda zai gutsuran ma ni.....i
treat you good today. I promise". Taybah ta fada tana kashemai ido.
"Thatz why i love you more baby, take Care please". Ya fada kissing both her cheeks sannan
yaja motarshi ya tafi.
*©MSS MJAY*
[1/1, 10:32 PM] Mss Mjay: WWW.HAUSAEBOOKS.COM.NG
*KUNDIN KADDARA*
WWW.HAUSAEBOOKS.COM.NG
Written by
*MSS MJAY*
In dedication to
*SEMBYY LUFF*
*47*
Koda biyar tayi, taybah ta kammala duk wani aiki nata ta kuma shirya cikin wani haddaden lace
wanda aka riga da skirt da suka kama jikinta suka kuma mata kyau. Aikuwa 5:13pm motar
saleem tayi parking a harbar gidan. Taybah bata jira ya shigo gidan ba, saita bishi ta sameshi a
harbar gidan ya kulle motar riqe da lab coat dinshi da brief case dinshi a hannu.
Yana juyowa yayi arba da taybah a tsaye a bayanshi ta saqale hannuwanta a bayanta. Tsayawa
saleem yayi kawai yana kallonta, ganin yanda tayi mugun kyau. This days ya lura harda wani
dan haske ta qara gashi tayi fresh. Qarasawa taybah tayi kusa dashi sannan ta qarbi jakar da
lab coat dinshi. Ajiyar zuciya saleem ya sauke sannan ya jawota jikinshi. "Baby, irin wannan kyau haka? Wait naga kamn kin qara tsawo ne harkin kusa kamoni". Ya fada
yana kallon taybah from head to toe.
"Come on squirrel, high hill nasa oo. You look tired, muje ciki ka huta".
"Naah, wait a minute, i can't resist your lipstick. Lemme taste them first". Ya fada grabbing her
waist and pulling her closer to him. Kissing each other with passion and wants.
"Its okay squirrel, let's go in please". Taybah ta fada breaking their lips dan tasan yanzunan
saleem zai kashe mata jiki.
"They taste perfect, everything about you is perfect baby. What an amazing being. I love you".
Ya fada brushing a light kiss on her right cheeks. Bata ankara ba taga yayi sama da ita sannan
ya nufi hanyar parlorn dauke da ita a hannunshi.
"Squirrel, zaka sangartani da yawa fa".
"You deserve more baby.
Yaukam taybah ita ta wanke mijinta tas! ta shirya shi sannan tayi feeding dinshi
romantically. Suna gama cin abinci taybah tace
"Squirrel, muje dining before a kira maghrib".
"Sure, nice idea. Lets go". Cewar saleem yana riqe da hannunta suka nufi garden din.
Zama saleem yayi sannan taybah ta zauna kusa dashi tareda dora kanta akan kirjinshi, yayin
dashi kuma ya rungumeta tsam a jikinshi. Hira sukayi cikin nishadi yayin da iska mai sanyi ya
dinga kadawa.
"Squirrel, kamn hadari ne ya taso ko?. Hey! Hold me tight sanyi nake ji". Taybah ta fada tana
qara shigewa jikinshi.
"Me zaki bani yau?". Saleem ya fada bayan ya qara rungumeta a jikinshi yayin da hannunshi
daya yake wasa da gashin kanta.
"Whatever you want squirrel.... Anything for you".
"Come here, lemme tell you what i want anjima". Ya fada yan duquwa daidai saitin kunnenta.
Wata dariya taybah ta kwashe da ita tana rufe fuskarta
"Yaa saleem, nikam babu ruwana".
"Kamn ya babu ruwanki, aii sai kinyi". Ya fada grabbing her lips in a very passionate kiss. Aii
kuwa sunyi nisa cikin shauqin son juna sai ruwan sama sukaji yana sauka. Hakan kuma baisa
sunyi breaking lips dinsu ba, saima qara rungume juna da sukayi getting deep into it.
Sunkai kusan 30mins suna abu daya ruwan kuma nacigaba da dukansu.
"Love a ciki ruwa, so sweet". Saleem ya fada bayan sunyi breaking
"Lets go in, duk mun jike".
WWW.HAUSAEBOOKS.COM.NG
"Swthrt! Albishirinki". Hafsah ta fada cikin farinciki lokacin da suke waya da taybah wadda take
kwance a jikin Saleem suna kallon film.
"Gayamum nikam karki tsaya jamun rai abeeg". Taybah ta fada cikin zaquwa
"My hubby is coming back jibi, i just can't wait to see him....awwwnnn". Hafsah ta bada amsa ina
tone dazai nuna she is really eager taga heartthrob dinta.
"Eyeeee, kice mun kusa shan biki kenan". Taybah ta fada tana qara shiga cikin jikin saleem,
wanda ba abunda yake banda wasa da sassan jikinta.
"Bari kawai yanmata, na matsu ban ganshi ba....ina squirrel dinki?"
"Gashinan yana jinki, yana jin duk abunda kike cewa yanmata".
"Amma bakida kirki, sai anjima ki gaida mun shi". Ta fada sannan ta kashe wayar.
"Squirrel, muje jos next week please". Taybah ta fada pleadingly
"Me zamuyi acan?"
"Muje muga su hajiya mana. Hey! Daga nan mu dauko kamal mana".
"Wa? Ke da nake raino ke zaki dauko wani kiyi rainonshi? Noo, saina gama dake".
"Am not a kid". Taybah ta fada tana turo bakinta.
"Ofcourse you are baby. To me you are morethan a kid. I love you". Ya fada yana kissing
gashinta.
"I love you more, so yes or no?"
"about?
"Zuwan mu jos mana".
"Oh, sure baby anything for you".
Yau tuesday, taybah ta shirya tsab don saleem ya sauketa a school inta gama ya dauko ta.
"Take care baby, i love you". Saleem ya fada bayan yayi parking motarshi a harabar makarantar.
"Sure squirrel. Take care too. Banda kallon mata". Ta fada tana qoqarin bude motar.
"Where do you think you are going without me tasting them?".
"Tasting what?". Taybah ta fada kamn bata gane me yake nufi ba
"Come here". Ya fada tareda jawota jikinshi. Sannan yayi kissing dinta. I thought she won't kiss
him back, guess she lost her control and kissed him more widely.
"I love them a lot!". Saleem ya fada yana shafa lips din.
"Bye, yanxu zakasa mutum loosing control".
Wuraren 2:35 saleem ya dawo daukar taybah.
Harta shiga motar ya fara ja sai kuma ya tsaya yana cewa
"Wayancan ba friends dinki bane na ranar da muka ragema hanya? Yau bazaki musu lift
bane?". Saleem ya tambaya.
"Ya akayi ka gane sune? Meaning ka kallesu kenan ranar daka daukesu". Taybah ta fada kishi
karara a fuskarta.
"Na kallesu mana, bake kika kirasu kikace in rage musu hanya".
"Toh danace ka rage musu hanya aii bance ka kallesu ba". Ta fada cikin tsananin kishi.
"This is insane". Saleem ya fada yana jan motar ya nufi inda su saratu suke tsaye.
*©MSS MJAY*
[1/2, 2:09 PM] Mss Mjay: WWW.HAUSAEBOOKS.COM.NG
*KUNDIN KADDARA*
WWW.HAUSAEBOOKS.COM.NG
Written by
*MSS MJAY*
In dedication to
*SEMBYY LUFF*
*Here is a page for you zubylolo. Happy birthday once more. May Allah bless your new
age. I love you❤*
*48*
"Ina zaka kaini?"
"Inda kika aikeni". Ya fada a tsume, saida ya iso wurin su saratu sannan ya tsaya ya sauke
glass yace....."Asma'u, kuzo mu tafi".
Zaro idanu tayi cikin kaduwa...."yaa saleem, daukarsu din zakayi?".
"Kinada matsala? Motarki ko tawa?". Shiru kawai tayi ta kasa bashi amsa, don bata san ma me
zatace ba, kwarai ya bata mamaki, to ma wai ta dalilin wa ya sansu? Da har zai nemi bata mata
rai a kansu. Tsaki taja cikin jin haushi , har suka shiga motar ranta a bace kamar tasa ihu.
Har kofar gida yau kam ya kaisu, don Asma'u ta gwada masa. Sukayi godiya, suna fita taga
suna dariya kasa-kasa na jin dadi harda tafa hannu. Shikenan ai ya jawo mata, daman abinda
yake nema kenan. Yayi dabara ya gano gidansu Asmy, sai yayi yadda yake so. Yana kallon
yadda ta tsume idanunta suka cicciko da hawaye, ya share kamar bai ganta ba. Haka suka isa
gida, ba mai cewa danuwansa komai.
Cikin fushi ta shige dakinta ta rufo kofa, sai kawai tasa kuka. Ta zauna tasha kukanta harta
godema Allah. Ko abinci batayi ba, hakanan tayi zamanta a daki. Kafin dare ta addabi kanta da
damuwa harta fara fita hayyacinta. Yunwar data addabeta ne yasata fitowa daga dakin nata.
Nan ta hadu dashi a falo kanta a kasa ta wuce kitchen. Shi dariya ma take bashi, don haka ya
kyaleta ta gama shirmenta, gaba daya ya gano mai taje nufi. Hakan yasa yayi abunda yayi
dazu.
Washegari kam qin fita makarantar tayi, don data qara zuwa yace zai kaita da kansa gwamma
ta haqura da karatun ranar. Har karfe takwas da kwata baiga fitowarta ba, don haka ne ya shiga
dakinta. A bargo ya sameta. Kai tsaye ya karasa cikin dakin ko takalman sau cikin su bai cire
ba. A hankali ta bude idanunta da sukayi ja don kuka, tana kallon shi a lumshe, kufi ya ajiye mata
dubu goma a kan durowar gefen gadonta.
"Ga wannan ki riqe a hannunki ki tafi lectures".
Mamaki ne ya kamata, da kyar tace
"Ka barsu kawai, yau banajin zuwa makarantar ne".
"Bakya jin zuwa makarantar kamar yaya? Wasa zaki fara yi da karatun tun kafin ayi nisa ko
meye?".
"Kawai dai banajin dadi ne, sai naji dadin jikina sai in tafi. Kuma inada ragowar kudi a hannuna".
Ba tare daya sake fadin komai ba, ya juya ya fita. Ba abinda yayi saura sai kamshin turerensa a
dakin. Wannan yasa ta kara sa kuka. Koya nemi rarrashinta, kar dai da gaske yaa saleem ya
yaba daya daga cikin kawayenta ne?. Gashi tayi kuskuren bari yasan gidansu, shikenan. Ta
faru ta kare.
Ganin ba abinda kwanciya zai mata ne, yasa ta saki jikinta, ta fara walwala. Amma koda wasa
bata bari su hadu. Da taga lokacin dawowarsa ya kusa ta koma daki kenan ta kulle sai kuma
gobe inya fita. Saidai kuma a kwanakin jikinta yaqi mata dadi. Zazzabi takeyi mai zafe ga kasala
dake damunta kuma. Saleem ne ya gaji da samata idanu. Bayan kwanaki biyar ya shigo da isha
dakin nata. Taybah kishi ya rufe mata ido ko maganar zuwa jos bata sake tunowa ba.
Kwance ya sameta kan gado, yasha mamakin yadda yaga ta rame tayi wani fari fayau da ita.
Kai tsaye ya wuce gadon da take cikin damuwa ya shafa goshinta. Nan ko yaji zafi radau!
"Taybah lafiyarki kuwa? Yaya zaki kwanta a daki bayan kina ciwo? Meyasa baki fadamun ba?
Ture hannunsa tayi cikin jin haushi, ta kau da kanta daya mata gingirin! Don azabar ciwo tace..
"Kanada lokacina ne a gidan balle in fadama. Kuma ni lafiyata kalau ka rabu dani".
"Alright, kinfi so na sa miki ido kiyi ta faman shirme ko? Wai me ke damun kwakwalwarki ne?"
"Ni kuwa me zai dameni? Daman aii ba sona kake ba. Ko yanxu ka rasani bakada asara tunda
kaga wacce ranka keso harda zuwa ganin gidansu. Shawara daya zan baka ita ce.........".
Batayi aune ba tajita a jikinsa ya kankameta kamar zai tsaga jikinsa ya sata ciki. Sun dauki
mintuna a haka sannan a hankali ya dago fuskarta tare da cubbing fuskarta a hannunsa.
Sannan a hankali ya fara kissing dinta. Nan da nan madam taybah aka manta da zancen fushi
ta kana mijinta itama, kissing him back passionately.
"Ho! Zaujatiyy, wai duk wannan fushin daman don na kai friends dinki gida ne?.
Harararsa tayi ba sassauci tace
"Nina fada maka freinds dina ne? Allah ya sauwaka, ka fito free parlor malam ka fadi abunda ke
ranka". Ta fada yayin da wasu hawaye masu dumi suka biyo idanunta.
Hannayenta ya riqo duka biyu yana kallonta yace
"Mubar wannan maganar, abin dana keso dake shine ki tashi muje asibiti in dubaki".
"Ni ba inda zani". Ta fada hade da rufewa da mayafin data lullube jikinta dashi.
"Its not a request, its an order. Idan ba haka ba kuwa da kaina zan nemo allura in tsuga miki,
kuma trust me hannuna zafi kar kice ban fada miki ba". Nan take ta miqe zaune dan duniya ba
abunda take tsoro kamn allura.
Falo ya koma zaman jiranta, bata dauki lokaci mai tsawo ba kuwa ta fito sanye cikin wata baqar
abaya. Kwarai ya fito mata da hasken da tayi kwanakin nan tayi wani kyau. Nan take yace
"Jeki sa hijabi"
Kallonshi tayi ranta a bace, ta sake komawa daki ta cire wannan ta dora jan hijabi, wanda ya
shiga da kayan kasan abayar. Yanzun kam sai ya rantse kamar an qara diga mata kyau. Don
saita fi dazu kyau. Zai yi magana ne ya kama bakinsa, niyyarta daya sake cewa komai saidai ya
haqura da kaita asibitin. Don ba inda zataje.
Yana ganinta har bari takeyi, sannan tsabar taurin kai wai ba zata je asibiti ba. Suna isa office
dinsa ya bude, ya fiddo abin gwada BP da stethoscope don yaji pulse dinta kasancewar bai tafi
da jakarsa gida. Yana gwadawa tana yatsina fuska. A nitse ya kammala duk wani bincike da
yakeyi. Stethoscope din yasa ya sagalo wuyanta, ya jawota kusa dashi.
"To sarkin rigima, drama queen. Mijinki yabar kallon mata daga yau shi kenan?".
Ya fada yana dariya tareda hada fuskokinsu wuri daya ya fara neman wargaza mata lissafi. Da
sauri ta kwace tun abun baiyi nisa ba.
Jininta ya diba ya mata test, sannan ya hada mata magunguna suka nufi gida. A hanya ya tsaya
ta siya musu gashi mai kyau da fresh milk mai sanyi.
Saida sukayi shirin bacci, tana kwance kan kirjinshi sannan yace
"Baby, am proud of you. Nagode for this gift, banma san irin godiyar dazan miki ba. Allah miki
albarka. I love you". Ya fada kissing her a gashinta wanda yake wasa dashi.
"Uhmn, Amiin. But tell me why all this duas yanxu".
A hankali ya fara shafa cikinta......
"Am gonna be a dad agaiin, you don't know how happy you made me".
Kwalla ta taro a idanun taybah cikin farin ciki
"Squirrel y..you mean am gonna be a mum?". Taybah ta fada surprised
"Yes baby. And i love you More and more.
Sati na zagayowa su taybah sukaje jos, har anma faysal tambayar hafsah an kuma bashi ita.
Farin ciki ta kowane bangare. Duk iyayyen nasu sun lura da dan qaramin cikin dake maqale a
jikin taybah. Wanda haka ba qaramin farin ciki yasa su ba. Kwanan su hudu suka dawo.
Ba yanda taybah batayi da saleem ba akan su dauko kamal yaqi. A cewarshi ita rainonta takeyi
yanxu!.
*©MSS MJAY*
[1/2, 2:09 PM] Mss Mjay: WWW.HAUSAEBOOKS.COM.NG
*KUNDIN KADDARA*
WWW.HAUSAEBOOKS.COM.NG
Written by
*MSS MJAY*
In dedication to
*SEMBYY LUFF*
*49*
*3 MONTHS LATER*
Cikin taybah na wata na hudu kenan, gashi ya dan fito ya mata dan cas a jiki. Saleem sai qara
shagwaba ta yake. Dukda roqon data mishi na kar ya dauko mata yar aiki, amma dukda haka
saida yasa zubaida matar mukhtar ta nemo masa yarinya yar kimanin shekara 13. Iyakarta
shara da wankewanke, amma abinci taybah ce ke dafa abinta har yanxu. In saleem nanan
kuma tare sukeyi.
Yau Saturday, baccinsu suka sha sai karfe 10 na safe sannan saleem ya fara tashi. Kitchen ya
nufa ya hada breakfast, dama sometimes in yana gida weekends shi yake hada breakfast. Koda
taybah ta tashi bata ganshi ba tasan yana kitchen.
Dakinta ta nufa tayi wanka sannan ta shirya cikin wasu three quarter baqi da sleeveless riga ja.
Parking din kanta tayi bayan tayi oiling dinshi. Makeup kadan tayi applying a fuskarta wanda ba
qaramin kyau hakan ya mata ba.
Koda ta fito ta hango shi hfining yana shirya abincin daya dafa. Nufanshi tayi cikin murmushi
yana sanye cikin three quarter light brown da vest fara.
*Good morning squirrel". Taybah ta fada hugging him from behind.
"Morning baby, kin tashi lfya?". Ya fada yana juyowa gabanta hugging her.
"Awwnnn....what's this aroma squirrel? Meka dafa mana?"
Taybah ta fada tana bude warmers din dake kan dining din bayan ta breaking hug din.
"Whoaa.....Squirrel. This is amazing, wainar dankali? Awwn squirrel you are too sweet". Taybah
ta fada placing him a very passionate and hot kiss.
"Seat, lemme feed you baby. Hey! Wait up, na manta ban gaisa ta babyna ba". Ya fada kneeling
down gabanta.
"Good morning precious one, hope you are doing good. Know that whatever you are in there,
daddy loves you a lot. But i love momma more". Ya fada kissing her womb and hugging her
tightly
"And i love you more squirrel". Taybah ta fada hugging him back.
Shi yayi feeding dinta itama tana feeding dinshi.
Suna gamawa falo suka kuma
"Squirrel, ka iya waka?".
"Lol, why this question yanxu baby?".
"So nake kamun waqa inka squirrel".
"A song? Lol baby, are you serious? Me in miki waqa?". Saleem ya fada stunned.
"Yes squirrel, pleaseeeee". Taybah ta fada pleadingly.
"Sure, yanxu kuwa". Saleem ya fada yana miqewa tsaye. A gabanta ya tsaya ya dunkule
hannunshi kamn mic
"Yes! Am ready to go to the tunnel of love,
Yes! Am ready to give all your dreams in now,
So i swear to you now until the stars apart,
Let's walk to the tunnel of love,
Light of my life, keep shining baby!!
No one, no one but you,
So i swear to you now until the stars apart,
Lets walk to the tunnel of love".
"Dammit squirrel, you are amazing. I love you alot".
"Shhh, lemme sing another one"
"So how does it feel,
When i hold you in my arms,
And you are lying next to me,
Never wanting you to leave,
Until i tell you how it feels,
To be craving in my dreams,
And to know you love me,
No more waste of time,
So how does it feel?".
"OMG, am speechless squirrel, you are a good singer. I love you squirrel, i love you alot".
Taybah ta fada hugging him tight. Hugging dinta back yayi cikin shauqin so. Dago kan taybah
yayi suna kallon juna ido cikin ido, sannan a hankali suka fara kissing din juna passionately.
*2 months later*
A lokacin akayi bikin faysal da hafsah. Wanda