Showing 42001 words to 44631 words out of 44631 words

Chapter 15 - KUNDIN QADDARA BOOK COMPLETE By MJay.pdf

ya samu halartar duban mutane ciki harda su
zubylolo, mss gorgeous, mss classic, my xoxo, hauweey swthrt, meenert my yar rigima,
meenerh dear, salmah, my Princess, lymerh yanmata, mrs mukhtar, maman nawal. Wai bikin
dai ya samu halartar mutane da yawa. Allah ya bada zaman lfya da zuria tayabah!.
Itama hafsah abuja aka kawota, dadin wurin taybah kaman ya kasheta, gata ga hafsahn ta a

gari daya. A kuma lokacin ne akayi tambayar yasmeen, wanda akasa bikin bayan taybah ta
haifu.

Yau taybah ta tashi bata jin dadi, cikin kwanakin nan daurewa kawai takeyi amma sam sam
batajin dadin jikinta. Saleem dake kwance gefenta yana kwance yana bacci, wata irin murda
marar ta ta mata, da kyar ta iya mikewa ta nufi toilet cikin dauriya.
Ji tayi kamr zatayi fitsari amma ta qasa, bata ankara ba taga jini ya balle mata yana zuba.
"Saleeeemmmm!" Ya fada a razane cikin azaba. Yau ba zancen yaa saleem ko squirrel saboda
azaba. Da gudu saleem ya qaraso toilet din, ganin halin da take ciki yasa shi daukarta ya nufi
harabar gida da ita. Makulin mota kawai ya dauka dake kan madubin dakin.

Emergency ward aka nufa da ita sai salati takeyi, saleem ya rude ki dakin da aka kaita ya kasa
shiga. Wayarshi ya daga ya kira hafsah tareda fada mata halin da ake ciki, sannan ya kira su
mammy, ammi, da hajiya ya fada musu.

Ba karamin wahala taybah tasha ba, dan tun wuraren 11 na safe take abu daya sai bayan
la'asar Allah ya sauketa lafiya. Ta sunkuto baby girl dinta mai kama da ita sak! Sai hasken fata
data dauko na saleem....."awwwwn, so adorable.
Saida aka gyarasu sannan aka basu saleem damar shigowa ciki, a lokacin hajiya da ammi sun
riga sun kamo hanyar abuja.

Suna shiga yayi arba da kyakyawar yarshi wadda lokaci daya ta shiga ranshi ya kuma ji son
taybah ya ninku a zuciyar shi.
"Ummu rufaidah, ana uhibbuki kaseeran". Saleem ya fada placing a light kisskiss forehead din
taybah!.









*©MSS MJAY*
[1/3, 9:07 AM] Mss Mjay: WWW.HAUSAEBOOKS.COM.NG
*KUNDIN KADDARA*
WWW.HAUSAEBOOKS.COM.NG

Written by
*MSS MJAY*


In dedication to
*SEMBYY LUFF*


*THE END*



*50*



"Rufaida?". Taybah ta tambaya cikin farin ciki
"Yea rufaida, sunan ta rufaida.....and you are ummu rufaida". saleem ya bata amsa.
Take waso hawaye suka silalo musu lokaci daya na tunawa da wani gibi na rayuwarsu. A take
kuma kowannensu ya mata addu'ar data zo bakinshi.
Gefen gadon saleem ya koma ya zauna riqe da babyn da aka nade ciki saitin kayan sanyi
farare tas! Wadanda ba karamin kyau suka mata ba.
"Duba ki gani, dawa take kama?". Saleem ya tambaya yana matso da babyn fuskar taybah.
"Whoa squirrel! Dani take kama!". Taybah ta fada happily. Su harsun manta da wasu halittu
faysal da hafsah, wadanda tun daxu suke tsaye riqe da hannun juna suna murmushi kasa kasa.
"Bro, waton yau bakuda lokacinmu koh". Faysal ya fada teasingly yana nufosu. Miqa hannu yayi
ya karbi babyn daga hannun taybah.
"Bro, how comes ka yadda tayi kamada ugly girl dinnan". Faysal ya fada yana zare ido irin he's
in shock dinnan.
"Lol, kajimun yaa faysal abeeg, banfika kyau bane? Koshi yaa saleem yasan na fishi kyau ko
babe?". Ta fada tana maida kallonta kan hafsah wadda ta rungume yar a jikinta tanajin shauqin
soyayyar ta na shigarta.
"Sure swthrt, kinfi yaa saleem kyau but not my habibi". Ta fada tana mata gwalo.
"Lallai ma babe, waton abun wariyar launin fata ne koh".
suna cikin haka likita ya shigo ya dubasu tareda tabbabtar da lafiyarsu sannan ya basu sallama.
Ko mintuna 20 masu kyau basuyi da isa ba su ammi suka iso. Murna gurin hajiyar saleem ba'a
cewa komai, kamar ba'a taba haifo mata jika ba, kodan jininsu ya hadu dana taybah ne? Oho.

Washegari saleem na kwance a dakinshi yaji jaririyajaririya rufaida na tsala kuka kamar wadda
ake yanka naman jikinta. Ai da gudu ya nufi dakin taybah inda nan ne yaji kukan rufaida na
tashi.
"Lafiya? Me ake mata haka ne?". Ya fada yana qarasowa dakin cikin hanzari.
Turus yayi ganin hajiya na ma yar wanka an juya kanta upside down ana girgiza ta wai veins su

sake

"Hajiya, mene haka kike mata". Saleem ya tambaya kamar ya kwace yar daga hannunta
"Uwaka nake mata, wuce kabar dakinnan tun ban saba maka ba. Ni zaka nuna ma qaunar
da?". Cewar hajiya tana mai daquwa.

"Hajiya dan Allah ki juya mata kai. Haka wahalar da ita kike fa". Ya fada kamn yayi kuka.
Hajiya bata samu damar bashi amsa ba yaga taybah ta fito toilet din dakinta idanunta sunyi
jawur. Tana daure da towel yayin da ammi ta biyo bayanta tana sababi.
"Yaran zamani sai son jiki tsiya, yoo in ba'a gasa ku dakyau ba taya za'ayi ba zaku rube ba.
Danma jegon zamani yazo muku da sauqi. Mu a lokacinmu ruwa ki sirka shi ba'ayi, sannan
dakin da ake kaimu a ajiye daki ne na mussaman saboda jego. Ayi gadon kasa, ta kasan gadon
ga garwashi nan yana ci. Ga kuma murhu a dakinan ana abinci duk dan daki yayi dumi. Ko
yanzu dan kun samu ma yazo da sauqi abubuwa sun chanja. To ko anjima in baki tsaya ba
haka zan miki. Jaira". Shidai saleem sandarewa a tsaye yayi ya kasa cewa komai don mamaki.
Kuma har lokacin rufaida bata daina kukan da take ba.

"Hajiya ko.....".
"In baka bar dakinnan ba zan mugun saba maka yanxu". Hajiya tayi saurin katse mishi hanzari.

Sum sum ya juya ya tafi kamar wanda kwai ya fashewa a jiki.


Ana saura kwana uku suna su yasmeen suka duro garin abuja, harda su mr.kamal da princess
ummu akazo. Murna wurin yaran kaman su zuba ruwa a kasa susha.

"Aunty taybah, i love this baby, she's soo cute". Kamal ya fada yana wasa da curly hair dinta.
"She's sweet lil son, kalla idanunta. I love them. Aunty taybah me sunanta?".
"Rufaida". Ta basu amsa a taikace
"Laaaaa, sunan mum dina. Me za'a dinga cemata toh". kamal ya tambaya
" ku zabi sunan da kukeso a kirata my darlings".
"Ni zan zaba". Ummu tayi saurin cewa
"Nooo, nina". Kamal ya karbi zancen.
"Toh fine, duk ku bari bbanaso tunda fada zakuyi". Taybah ta amshe zancen.
"We are sorry please". Suka hada baki wurin fada
"Let's call her hanyfah!". Suka fada in unison
"Lol, you guys are amazing". Taybah ta fada tana rungumesu.

Yasmeen ce ta shigo dakin dauke da da kula wadda ammi ta dafo kaza wada shuwaka a ciki.
"Sis, gashi nan ammi tace ki shanye tas ki kuma cinye naman kafin tazo". Ta fada tana bude
warmer din.

"_na shiga uku, yauma wannan kazar zanci". Taybah ta fada idanunta na cikowa da hawaye.

Yasmeen bata kai ga bata amsa ba sukaji sallamar saleem yana shigowa dakin. Da gudu kamal
da ummu suka nufeshi suka rungume cikin farin ciki.
"The most amazing beings on earth, ya kuke? Hope kuna kula da lil sis dinku". Ya fada hugging
them back.
"Yes dad, she's beautiful. I love her alot". Kamal ya bashi amsa.

"Yaa saleem sannu da zuwa". Yasmeen ta fada tana miqewa daga kan gadon tare da nufan
hanyar barin dakin
"Lil sis, ya kike?". Ya bata amsa
"Lafiya qlw, oya let's go. Aunty taybah zata ci abinci". Yasmeen ta fada tana jan hannun kamal
da yasmeen suka bar dakin.


"How is my baby doing?". Saleem ya fada yana zama kusa da taybah tareda daukan babyn
dake kan gado a kwance.
Sai a lokacin ya lura da hawayen da suka cika ma taybah ido, wanda sai a lokacin ta samu suka
zubo mata. Aii nan da nan saleem ya ajiye rufaida ya rungume taybah yana fadin
"What's wrong baby? Talk to me please". Ya fada yana shafa bayanta a hankalo cikin sigar
lallashi.

"Ba ammi bace, kullum tace sau naci kazarnan kuma da shuwaka ake dafa kuma ba"a wanke
dacin ya fita. Daci ne da shi sosai". Ta qarasa bayanin tana kuka.
Qara rungumeta yayi tsamtsam a jikinsa yana tunanin yanda zai lallabata taci kazar tunda ammi
da hajiya duk sunmai bayanin amfanin cin kazan a wurinta.
"I missed this soft skin alot baby, and i miss those lips more" ya fada cubbing her face a
hannunshi. Sannan slowly ya sauke fuskarshi akan tata sannan ya fara kissing dinta a hankali.
Abunda aka fara a hankali sai gashi sun koma suna kissing juna widely. Yea, they missed
eachother so damn much. Kwana hudu bai jita cikin hannunwanshi ba, beyi feeling warmth
dinta ba, be kuma tasting those lips he love so damn much. Samething a wurin taybah. She
missed his Giant hands rungume da ita, buried deep in his chest. Breaking lips dinsu sukayi
hankali sannan saleem yasa hannu yana zagaye lips dinta.
"I miss you baby, i miss everything about you zaujatiyy. Ana uhibbuki. Kinsan me nakeso dake
yanxu, daure kici kazar nan for me please. Kinji baby. Please".





*RANAR SUNA*

Ba karamin buduri saleem ya shirya ba. Suna ya kayyatar dan harda yan gayyar sodi suka
hallarta bikin
Su zubylolo, my princess, my xoxo, Meenert my yar rigima�, meenerh dear, my likit likit,

lymerh swthrt, my bily, aunty rano, mom faty axland, mommahna, ayusha
illiasu.....whew na gaji da ambato su. Duk kwadayin rengem ne ya kaisu kuma sunci
harda masu kunsowa a leda irinsu zuby da meenert Allah shiryamun ku!.


Bayan suna da kwana uku suna su hajiya suka koma. Itadai ammi tace bazata koma ba sai
taybah tayi arba'in. Saleem beso wannan zaman na ammi ba saboda ta hanashi sakewa da
matarshi ita a dole sai taybah tayi jego mai kyau. Haka dai ba yanda suka iya saida ammi tayi
kwana arba'in cif sannan ta fara shirin tafiya jos. Tare suka je jos, suka kai ammi.
Kwanan su biyu da zuwa suka shirya suka nufi gidansu mammy dan kai musu baby haneeyfah
su gani. Suna sallama su yasmeen suka fito da gudu suka rungume taybah tare da karban
haneeyfah daga hannunta.
"Whoa, Aunty taybah, kinga yanda my cute baby ta qara kyau?. Awwwn i so much love her".
Ta fada tana kissing din cheeks din babyn.

Qarasawa ciki sukayi yayin da yasmeen ta nufi dakin da mammy da Abbah suke straight cikin
doki takai musu babyn.
Mammy farin ciki ya cikata ganin yar jikallenta a hannunta, sai godema Allah take cikin ranta ta
qara daukaka darajar shi.

Sallamar su taybah ne yasata dagowa daga kallon da takema yar jikallen ta.
"Abbah, ya karfin jiki?". Saleem ya fada bayan sun gama gaisawa.
"Alhamdulillah dai zamu ce, mungode da qoqarinka. Allah muku albarka ya albarkaci
rayuwarku. Wannan KADDARAR da Allah ya doramun kenan kuma na rungumeta hannu bibiyu.
Nayi kuskure ada dana dinga musguna muku ni a dole banason yaya mata, wanda gashi ta
sanadin yayan matan kuwa har kasa me tsarki naje. Na butulcema ubangijina ban godemai
kyautar daya mun ba. Allah ya bamu ikon cinye kowacce KADDARA ya dora mana". Abbah ya
qarasa maganar hawaye na zubowa daga idanunshi. Nan da nan su taybah suka fara sharar
kwalla suma daga idanunshi.

"Miqomun jikata inji duminta, tunda Allah bai hukunta zanga fuskarta ba". Ya fada yana faman
miqa hannunshi.


Qasa jurewa nayi naja kananan kafafuna na nufi waje. Satin su biyu garin jos suka koma abuja.

*5 years later*


*Swthrt, kina ina ne wai? Karki bari in sameki a dakin nan. Am telling you inna kamaki kina mun
kwalliya da kaya saina zane ki. Trust me". Taybah tayi calling out daga kitchen. Shiru har lokacin
ba haneeyfah ba alamunta.
Aje wuqar hannunta tayi ta nufi dakinta dan ta dubo me haneeyfah takeyi a ciki.
Aii kuwa a gaban madubi ta sameta putuputu da powder, su eye shadow, su foundation, su
mascara, eye liner, lipstick, duk ta kwaba a fuskar.

"Na shiga uku ni taybah, yanxu saida kikayi kwalliyan nan ko? Meyasa bakya jine wai". Ta fada
tana nufota yayin da haneeyfah take tayin baya baya. Aii tana samun sarari wuf ta fice daga
dakin. Aii kuwa nan da nan taybah ta bita tana fadin
"Ina zaki? Come back here haneeyfah. Yau saina zaneki tas a gidan nan!".
Karo haneeyfah tayi da saleem wanda yake qoqarin shigowa folon riqe da lab coat dishi a
hannu.
"Dad, save me please, kaga mom koh". Ta fada tana hugging dinshi kam kam.
"Me kikayi kuma this time around?". Ya tambaya yana breaking hug din. Aii nan da nan ya
saketa yana fadin
"Swthrt, mene haka a fuskanki? Ki ganki kuwa?". Ya fada yana qare mata kallo.

"Squirrel, don't talk me out of beating the hell out of this girl please, ji wani wulakanci datamun
da kaya dan Allah. Jita yanda ta koma kaman wata aljana".

"Ni kam banyi kamada aljana ba, daddy dan Allah banyi kyau ba, kalla fa harda eye brow naja
na kuma shafa eye liner har foundation nasa wai amma kaji mom banyi kyau ba". Ta fada tana
turo bakinta tare da buga kafafunta a kasa.

"O come on swthrt, kinyi kyau kyale mom dinki, she's jealous bata kaiki kyau bane. But next
time kice ta miki kwalliyan da kanta kinji swthrt?".
"Sure dad, i will"
"Now gimme five". Tas kakeji sun kashe hannu cikin annushuwa. Itadai taybah tsaye kawai tayi
a wurin tana kallonsu ko A ta kasa cewa.
"Yanxu muje in wanke miki fuskarki kinji". Saleem ya fada tare da jan hannun yarshi sukayi daki.

*3 days later*

Rufaida ta dawo school a gajiye likis kamar ta fadi, dan yau kyauta da abincinta tayi a
makarantar ga yunwa tanaji kamn taci babu. Straight kitchen ta nufa wurin taybah
"Good afternoon mom, am starving". Ta fada tareda zama ragwaf a kasan kitchen din
"Baki ci abincin ki bane?" Taybah ta tambaya.
"Na ba saleemah, yau bata zo da abinci ba, ta manta lunch box dinta a gida".
"Meyasa bakuci tare ba toh?".

"Kazama ce, ni bazan iya cin abinci da ita ba".
"Ke kika sani, kiyi ki gama anjima zamuje gidansu sufy".
"Yippy, can't wait to see mummy hafsah and my lil bro sufy. Barin je in shirya kawai". Ta fada
tareda barin kitchen din.

Da daddare saleem da taybah na kwance rungume da juna suna hira cikin farin ciki, sai taybah
tace
"Kasan mena tuno?
"Nah, tell me baby".
"Randa ka zubamun kunun aya a jiki, gashi ya dau sanyi".
"Lol, toh ni da kika ba dayen abinci fa nida friends dina?"
"Yoo aii ramawa nayi".
"Ji bakinki a wurin kamn ramawa kikayi. I love you baby".
"I love you More squirrel". Ta fada hugging him tight.





*TAMMAT BI HAMDILLAHI KASEERAN
ALHAMDULILLAH

Nagodema Allah daya bani ikon kamala littafin nan mai suna KUNDIN KADDARA. Allah ya
yafemun kurakuren dana rubuta yasa kuma a amfana da dukkan wani abun koyi a ciki.


GODIYA TA MUSSAMMAN A GAREKU

SEMBYY LUFF, MY TWEA
MY XOXO
HAFSAT RANO
AYUSHA ILIASU
LITTLE PRINCESS
MEENERH HAMEDAN
FATY AXLAND
MIEMIE BEE....LILYTO
CUTE ZARAH
ANEELUV
XOUBHIE
MSS CLASSIC
WALISCO
DA DUK SAURAN DABAN KIRA BA, ku sanu ina kaunarku ina kuma qara godiya a gareku.

Taki gaisuwar ta daban ce
AUNTY BARAKAH
Thank you for everything, na gode sosai.

To my dearest fans, wallahi banda bakin gode muku, amma ku sani a ko ina kuke ina sonku ina
qaunarku. Allah ya barmu tare ya qara danqon qauna. ANA UHIBBUKUM KASEERAN.

Allah ya hada fuskokinmu da alkhairi.

Wassalamu Alaikoom.








*©MSS MJAY*

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login