Showing 6001 words to 9000 words out of 44631 words

Chapter 3 - KUNDIN QADDARA BOOK COMPLETE By MJay.pdf

dadewa ba ya faysal ya daeo, tama su mammy sallama sannan suka wuce.



Sai magariba likis suka isa gida an jibgo shopping..... Aljihun ya faysal yaji pepper😂.






*©MSS MJAY*
[12/15/2016, 10:48 PM] Mss Mjay💅🏽: WWW.HAUSAEBOOKS.COM.NG
*KUNDIN KADDARA*
WWW.HAUSAEBOOKS.COM.NG


Written by
*MSS MAJY*
In dedication to
*SEMBYY LUFF*




*11*

*Saturday....8:17am*


Taybah ta karasa jere breakfast din cikin sauri domin tasan any moment from now ya faysal zai
fito ya fara cewa suxo su tafi.

Sausage rolls ta musu +scotch egg, sai samosa. Ta dama musu custard sannan tayi kunun
gyada danta lura ya faysal na bala'in son shi.

Tana fara hawa steps taci karo da ammi tana saukowa.

"Daughter, badai har kin gama hada breakfast ba??". Ammi ta tambaya cikeda mamaki, gashi
aroma ma din abincin sai tashi yake a gidan.

"Sauri nake in shirya ammi kafin ya faysal ya fito, kinsan yace da wuri zamu tafi so gwara in
shirya before ya fito". Cewar taybah.

Ammi ta dubeta cikin kulawa tana yaba nutsuwarta, a ranta tana godema Allah da kuma mijinta
daya kawota gidan.

"Toh shyknn daughter, jeki shirya kizo zan baki sako ki kaima yarinyar can(kunya rufaida take ji
wai first born😂😂😂😂😂😂).



*40mins later*

Takun takalmi naji, daga ido nayi na hango taybah da ummu sun shaa wanka. Dukan su suna
sanye da wata dakkakiyar shadda peach colour, an mata design da brown din zare.
Gashi taybah ta kashe musu dauri sun sha make-up.

Dad, Ammi and faysal duk suna zaune a falo, suka zuba musu idanu dan sunyi kyau ma shaa
Allah.

Ummu ce ta qarasa gaban faysal tareda juyawa a hankali sannan tace......
"How do i look ya faysal???". Tanayi tana rangwada tana kashe eyes😂.

"Wow princess, kinga yanda kikayi kyau kuwa, i've got the most beautiful girl as a sister".
Faysal ya fada yana kallonta da murmushi.

Ummu tasa tsalle jin ance tafi kowa kyau.

Dad ne ya miqe yana cewa "kuzo muyi breakfast nidai, cuz tun dazu am salivating. Daughter
we gonna miss you and your cooking".

Kowa ya zauna yana cin abinci, taybah nayi tana satan kallon yayan nata sbda irin kyan data
ga yayi.

Faysal ya dago kanshi da niyan qara kunun karaf idanunsu suka hadu, he couldn't take his
eyes off her neither could she. They sat there staring at each other.

Taybah ce ta fara tari, i dunno ko kallon ne ta kasa jurewa harta sarqe.

Nan da nan naga faysal ya miqe tare da bata ruwa yana fadin......"take it easy sister, sannu
koh".

Sandarewa taybah tayi a zaune tana mamakin wannan al'amari, ya faysal ya kulata in a loving
and Caring way yau.
She just can't help but blush.....Awwn! How sweet!!!.


A tare suka gama breakfast itada faysal. Ta miqe a nutse ta nufi sama dan ta sauko da akwatin
ta da mayafi kafin faysal yace su fito.

Sun qaraso parlor, faysal ya zauna ita kuma ta nufi sama.

Kamar daga sama taji faysal yace.......

"Lil sis, kinyi kyau yau". Taybah ta tsaya cak tareda juyowa ta gani koda ummu yake, amma sai
taga ba kowa, daga ita sai shi a parlorn, kuma ita yake kallo.

Meaning da ita yake kenan. Yaa Rabb, ya faysal is surprising her today.

"Nagode ya faysal, ka fini kyau aii". Ta fada tana sunkuyar da kai.

"Nasani aii, basai kin tuna mun ba. Kije ki dauko duk abunda zaki tafi dashi kafin princess ta
gama"......faysal ya fada yana danna wayarshi.


Taybah kasa cewa komai tayi, faysal surprise her sometimes. Wani lokaci he'll act cool and
loving, the next moment he is as cold as ice. Ya faysal sucks sometimes.


Ta juya angrily ta nufi stairs. Bada jimawa ba ta sauko tana jan akwai sai uban nishi take.

"Ya faysal, kazo ka daukan mun akwatin dan please....... Tayi nauyi da yawa". Cewar taybah a
marairaice.

Faysal ya daqo ya kalleta sannan yace......"nayi kamada mai daukan akwati ne, ki zaki dauko
abunki ni ba abunda ya dameni".

Yana fada yayi waje abunshi a barta a tsaye a wurin.

*©MSS MJAY*
[12/15/2016, 10:48 PM] Mss Mjay💅🏽: WWW.HAUSAEBOOKS.COM.NG
*KUNDIN KADDARA*
WWW.HAUSAEBOOKS.COM.NG


Written by
*MSS MJAY*

In dedication to
*SEMBYY LUFF*





*12*

Haushi ya kama taybah, hakanan dai taita jan akwatin har ta kai waje.
Ta hango shi a mota a zaune yana waya but din motan a bude sai kawai ta qarasa tasa akwatin
a ciki ta koma cikin gida.

A tare suka fito dasu dad, ummu na jan trolley qarami dan kwana biyu kawai zatayi ta dawo
saboda school.

"Kayi driving a hankali plzz son, nasan halinka da son gudu". Dad ya fada yana shafa kanshi
cikin kulawa.

"Zan kiyaye in shaa Allah, ku shigo mu tafi". Ya fada yana duban su ummu.

Ummu tayi sauri ta shiga baya tayi tsaye a tsakiya wai zata fi ganin titi.

Ba yanda taybah ta iya banda shiga gaban. Ammi ta leko inda take ta mika mata leda tana
fadin....."in kinje ki bata, kice ta kira in mata bayani. Ku kula da kanku, sai munyi waya".


Faysal yaja motar suka bar harabar gidan. Basu riga sun fita gari ba wayan taybah ya fara ruri,
ta zaro wayan daga handbag dinta.

Tana dubawa taga hafsah ce mai kira, cikin sauri ta dauka tareda fadin....."kaman kinsan kina

raina swthrt, yanxu muka dau hanya".

Hafsah tayi murmushi sannan tace "ai naji alama, keda silver-spoon yayan naki ne???".

Taybah tayi sauri ta juya ta kalli faysal ko yaji me hafsah tace, sai taga shi hankalin shi nakan
tuqin dayake, ummu kuma anyi tsaye ana kallon hanya.

"Keh, sai anjima, zan kiraki inmun isa". Tayi sauri ta katse wayar tareda turawa cikin jaka.

Ta zaro littafin ta datake karantawa "are you afraid of the dark?" Na Sidney Sheldon taci gaba
da karantawa.

Hankalinta gaba daya ya tafi a karatun da take kawai taji faysal ya qara gudu, gudu kuma dan
kadan ba, ummu na kwance bacci ya kwasheta.

A tsorace ta dube shi tareda fadin...."wayyo ya faysal dan Allah kayi hakuri ka rage gudun nan".

Ai kamn tace ya qara kawai saiya kara ma motan kudi. Taybah aka aje littafi aka fara salati.

Suna shiga garin abuja ummu ta tashi......"yeey!!, i can't wait inga aunty rufy da sweet baby
kamal and uncle saleem, ya faysal dan Allah kadan kaini sahad store in siyoma baby kamal
chocolates"....ummu ta fada pleadingly.

Faysal yayi murmushi sannan yace "ki siyama kanki dai, kamal ai be damu da chocolates ba".

Ummu ta bata rai sannan tace....."inna bashi be sha bane zan sha fa". Ta fada a marairaice.

"Princess, kiyi hakuri dan Allah, na gaji amma i promise you gobe ko anjima zan kaiki.....OK?".
Cewar faysal.

Ummu tayi shiru bata qara cewa komai ba har suka qaraso anguwan su rufaida dake area 8.

Aii faysal na parking din mota ummu ta fita da gudu ta nufi cikin gida da gudu tana
fadin......"Aunty rufy, ki fito gani na qaraso, kizo kiga new sister na mai kyau".

Tana fada tana qarasawa cikin gidan.

Faysal ya girgiza kai yana fadin.."princess kenan".
Itama taybah murmushin tayi sannan ta fito.


Juyawar da zatayi idanunta suka sauka akan na wata kyakyawar mata, fara mai kamada ammi
sosai.

Matar ta qaraso cikin fara'a ta rungume taybah...."welcome sister, naji dadin zuwanki. Muje ciki
ki huta koh". Ita duk dadi ya kasheta tayi sister ta manta da faysal.

"Lallai sister, wato bakida time dina yau koh??". Faysal ya fada yana yatsina fuska.

"Yi hakuri bro, murna ta rufeni da ganin new sis dita".

Tabe baki kawai faysal yayi ya wuce cikin gida.

Suma suka bi bayanshi tana riqe da hannun taybah.





*©MSS MJAY*
[12/15/2016, 10:48 PM] Mss Mjay💅🏽: WWW.HAUSAEBOOKS.COM.NG
*KUNDIN KADDARA*
WWW.HAUSAEBOOKS.COM.NG


Written by
*MSS MJAY*

In dedication to
*SEMBYY LUFF*



*13*



Koda suka shiga cikin gidan faysal direct dinning area ya wuce yana fadin.....
"Allah yasa dai favorite dina kika dafa sister". Yana fada yana bude warmers din.

Ya dago kai daga kallon warmers din yana yamutsa fuska.
"Haba sister, mene haka pls?".

Rufaida ta kwashe da dariya harda riqe ciki. Saida tayi dariyan ta mai isan ta sannan tace

"Abunda mijina yakeson ci kenan, kuma kasan banajin dadi balle ince in maka naka daban,

kayi hakuri kawai kaci da daddare zan maka kaji lil bro".

Tsaki kawai faysal yaja sannan ya fita ya nufi boys quarters inda yake sauka in yazo.

Rufaida ta dubi taybah dake tsaye tana kallon su kawai itada ummu.

"Kinga sister, muje in nuna miki dakinki kiyi refreshing kizo kici abinci koh". Rufaida ta fada tana
jan hannun taybah muka nufi wani daki.

Ummu ta biyosu a baya tana cewa....."Aunty rufy, ina son kamal ne?, baze zo ya gaida second
mum dinshi ba koh".

Ai su taybah basu san lokacin da suka kwashe da dariya ba, ummu bata da dama ko kadan.


Rufaida ce ta samu ta tsayar da dariyan nata sannan tace.....
"Sun fita shida dad dinshi. Amma nasan sun kusa dawowa miss second mum".

A haka suka qarasa dakin taybah, a gyara yake tsaf.

"Toh ku kintsa ku fito kuci abinci koh". Cewar rufaida.

"Toh aunty, mun gode".


Rufaida ta fita tareda kulle musu kofa, taybah tama ummu wanka sannan tasa ta tayi alwala
kafin ta shiga nata wankan.

Tana fitowa ta shafa mai tareda zura wata milk colour gown tayi sallah, ummu ma ta shirya cikin
wasu riga da wando masu kyau.

Kajol kawai taybah tayi alluring idanunta dashi ta yafa dan karamin gyalen gown din bayan tayi
parking din gashinta.

Tana cikin gyara rolling din gyalen ummu tace mata.....
"Kinga uncle saleem koh, wata rana tsoro yake bani. Shi baya son wai in dinga surutu. Ni kuma
inada baki haka kawai ace kar inyi surutu......Amma yanada kirki sosai fa aunty taybah".

"Toh naji princess, yanxu dai muje aunty rufy na jiran mu.



A tare suka fito riqe da Hannun juna, suna qarasowa parlor yayi daidai da qarasowar faysal,

uncle saleem and son kamal na ummu😂😂😂😂😂😂😂


Da gudu kamal ya nufo ummu yana mata oyoyo.
"Aunty ummuna ta zo, yau zamuyi wasa,......kuma zaki koya mun assignment dina koh?. Ya
fada yana kara maqalqaleta. Sai a lokacin hankalin shi yakai kan taybah dake tsaye gefen
ummu tana murmushi.


"Laaaaaa, mum waye wannan?". Ya fada yana nuna taybah.


"Nima mum dinka ce". Cewar taybah.

"Ea amma itave third mum dinka dan nice second koh son". Cewar ummu.



"Toh ya isa hakanan, in kun fara surutu ko kadan baku san ku bari ba". Uncle saleem kenan
mijin aunty rufaida yake fada.

Taybah ta qarasa gaban shi ta gaida shi sannan suka nufi dinning domin aba ciki haqqin shi.







*©MSS MJAY*
[12/15/2016, 10:48 PM] Mss Mjay💅🏽: WWW.HAUSAEBOOKS.COM.NG
*KUNDIN KADDARA*
WWW.HAUSAEBOOKS.COM.NG


Written by
*MSS MJAY*

In dedication to
*SEMBYY LUFF*

*14*


Faysal sai faman yatsina fuska yake yana kuma kai luma, shi a dole anyi abincin da baya so
dan kawao yanajin yunwa ne yake ci......fi sabilillahi fans mene laifin tuwon shinkaafa miyan
kuka harda man shanu!😂😂😂😂😂😂😂

A haka aka gama cin abinci mr.faysal na faman bata fuska.

Ya riga kowa barin dining din, yana tafe yana cewa....."gaskiya sis karki sake mun irin haka,
karki sake fa...tohmn".

Taybah da rufaida suka kwashe da dariya. A fusace ya juyo yana kallon su.

Ma shaa Allah, he couldn't resist taybah's sweetness with that laughter, yeah she's cute ya
sani, matsalan kawai baqa ce kuma ta cika sha mai kamshi.

"Sister kingani koh, zakisa yarinyar nan ta raina ni. jifa harda dariya take mun.

Taybah ta gumste dariyar dake cinta tana toshe baki.

"Cool down mana big bro". Saleem ya fada cikin murmushi dan shima faysal ya mugun bashi
dariya.

Kasa cewa komai faysal yayi kawai saiya nema kujera yayi zaman shi yana faman huci.

Kamal ne ya taso ya biyo bayanshi yana cewa ........"small daddy, zaki kaimu sahad store wao
nida small mum?".

"Na fasa kai ku, tunda aka bani tuwo miyan kuka". Faysal ya fada yana murmushi.


Ummu ta nufo su ta bata rai sosai, tana zuwa ta zauna kusa dashi sannan tace..."ka kyale
aunty rufy yaa, anjima aunty taybah zata mana girki mai dadi koh sis?.

Ta fada tana kallon taybah da take nufo falon.

"Kwarai kuwa princess, sai abunda kikeso zan dafa miki yau, ki kyale aunty rufy kinji. Wait i
have a better idea, muyi girki tare anjima, what do you say?. Ta fada bayan ta duqa gaban
ummu dake tsaye.

"Yeeeeeeyy!!, aunty taybah is the best, yaa nafasa zuwa sahad din, yau zan maka special dish

saika cije hannunka". Cewar ummu tana wani kashe eyes😂😂😂😂

Faysal kallon taybah kawai yake yana admiring dinta......why is he always happy when looking
at her????? He can't say for sure, cuz he don't really know abunda ke faruwa.

Abeg fans.....ku bashi amsa inkun sani









*©MSS MJAY*
[12/15/2016, 10:48 PM] Mss Mjay💅🏽: WWW.HAUSAEBOOKS.COM.NG
*KUNDIN KADDARA*
WWW.HAUSAEBOOKS.COM.NG



Written by
*MSS MJAY*

In dedication to
*SEMBYY LUFF*


*This chapter is for you mummynah, and my crazy chuhu bae, love you guys from the moon to
the back, from the beginning to the end of seven seasâ¤(mum phaty and Mrs Anas)*





*15*


Still dai kallon nata yake ba tare daya ce komai ba, admiring her, and having some strange
feelings erupting for her deep insideâ¤.

Saleem nr yayi murmushi, ganin yanda su hajiya ummu aka dage yau za'ayi girki...yayi gyaran
murya a hankali sannan yace...." Yau kuce girkin princess zamuci a gidan nan, na harna hango
kaina ina cije fingers dina saboda dadi". Ya fada teasingly.

Ummu tayi dariya cikin farin ciki sannan tace...." Bari kawai uncle, saima kaci tukunna, aunty
taybah, muje mu fara yanxu mana". Ta fada tana jan hannun taybah da har yanxu take
tsugunne a gabanta.


Murmushi taybah tayi sannan tace...."not yanxu princess, let's go take a nap, anjima sai muyi
koh".

"Toh shyknn, yaa faysal, buy me ice-cream please inka fita. See you guys anjima".


Suka nufi daki suka barsu zaune anan.
Rufaida ce tace....." Yau na fara haduwa da ita, amma i feel like i've known her for years, she's
just soo sweet and innocent, what do you think hubby?". Ta fada tana kallon saleem dayake
shan pepper soup din kayan ciki.

"Ke aii kowa is innocent to you, its too early to predict, ni haka kawai naji bata mun ba. I dunno
why". Saleem ya fada in an irritating way.

Caraf faysal ya karba....." Bari kawai bro, ta cika rainin sense ne, nima haka kawai bana sonta".

Kallonsi kawai rufaida take cike da mamaki, ita bataga aibun taybah ba, tanafa hankali da
nutsuwa, anyway matsalar su ce wannan. Itadai ta samu mai tayata zaman gida.

Saleem ya gama cin abincin tareda miqewa, sannan ya riqo hannun rufaida cikin kulawa yana
fadin....."muje daki kiga wani abu". Suka nufi daki suka bar faysal da kamal a zaune suna kallo.


Suna cikin kallon ne taybah ta fito daga dakinsu ta nufo faysal a tsorace.

Tsugunnawa tayi dan nesa dashi sannan ta fara magana a hankali......"yaa faysal, dan Allah
inka fita ka siyomun airtime, inaso in kira su ammi ne kuma phone din tawa ba airtime a ciki". Ta
qarasa fada tana sunkuyar da kai kaman munafuka.

Da sauri ya kalleta a ranshi yana cewa "yarinyar nan ta gama raina shi, yau kuma shi zata
aika?....tabbbb!!!."

Jin shirun yayi yawa yasa taybah dagowa ta kalleshi, sai kawai taga ba abunda yake sai
kallonta, aii ba shiri ta miqe da sauri da nufin barin falon.


Tsawar daya daka mata me tayi dalilin tsayawar ta.

"Ke amma kin gama raina ni ko, inba raini ba ki dubi tsabar idona kice wai in siyo miki
airtime.....ni faysal, ni zan siyo miki airtime?". Ya fada yana nuna kanshi.

Kuka kawai taybah ta fashe dashi tareda nufan dakinta da gudu, it ta rasa meyasa yaa faysal
ya tsaneta haka, ita dai tasan ba abunda ta taba mai.... Amma shi kullum yafison ya ganta ranta
a baci.



*8:26pm*


Hango su faysal nayi a zaune a dinning kowa diban loma kawai yake barin mr faysal😂

Babunda kakeji sai karan spoons da forks ana kwasan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login