Showing 9001 words to 12000 words out of 44631 words

Chapter 4 - KUNDIN QADDARA BOOK COMPLETE By MJay.pdf

girkin taybah da ummu.

Taybah ta riga kowa tashi daga table din ta koma falo ta zauna, ba abunda yake damunta
kaman son taji muryar mammy, gashi kuma batada airtime.

Tayi zurfi cikin tunani har batasan lokacin daya qaraso kusa da ita ba sai jin kawai tayi
yace......"kije ki dauko wayar taki ki kawo mun".

Ta sauri ta dago jin muryar faysal, caraf suka hada idanu, ta mike da sauri taje ta dauko wayan.

Tana nan tsaye ya loda mata airtime din, tareda sa numbern shi a wayanta a kira tashi
wayan.....(a raina nace, kome ya kaishi yin haka oho).

Karban wayan taybah tayi cikin farin ciki sannan ta nufi daki cikin dokin jin muryan mammy.





*Sunday 2:43pm*


"Toh bro, Allah ya kiyaye hanya, ka gaida su ammi da kyau". Cewar rufaida tana dafe da murfin

motan faysal.

Ummu kuma nacan cikin jikin taybah ta lafe, daga gani bata muradin tafiya tabar taybah.
Cikin lallashi taybah ta lallabata ta sata cikin mota suka tafi.

Bin mota tayi da kallo tana hawaye, there is no doubt, dukda basa shiri she's gonna miss her
silver spoon bro.









*©MSS MJAY*
[12/15/2016, 10:48 PM] Mss Mjay: WWW.HAUSAEBOOKS.COM.NG
*KUNDIN KADDARA*
WWW.HAUSAEBOOKS.COM.NG


Written by
*MSS MJAY*

In dedication to
*SEMBYY LUFF*



*This chapter is for my three most sweetest fans....Aysha shehu(maman
nawal)...Sayyadah...and Ummu. I love you guys to the moon and back. Thanks for the support
and encouragement. It means alot❤*




*17*

A hankali ya bude idanun nashi, tas ya sake sauke su akan taybah da har yanxu murmushin ne
a kwance akan fuskan ta. Dammit! He's gonna deal with this girl today.

Cikin tsananin bacin rai ya fito daga motar tashi ya doshi su taybah..wayanda sukayi nisa a

birnin love ko dirin motar yaa faysal ba'aji ba balle asan nayi

Motsin da taybah taji ne yasata dagowa, fea ta sauke idanunta akan faysal. Cikin tsananin
tsoro ta miqe kafin tayi yunkurin yin wani abu faysal ya kwasheta da mari, cikin fushi yace...."will
you get out of my sight".

A firgice taybah ta nufi cikin gida da gudu tana kuka dafe da kuncin ta, rufaida dake kwance
kan three sitter tana kallo ganin taybah kawai tayi wuf ta wuce bayanta. Tambayar duniya tayi
taybah ta qasa cewa komai sai kuka kawai take.


Faysal ya juyo, fuskarshi na nuna tsantsan bacin rain dayake ciki. Cikin zafin rai ya fara
cewa...."Malam,find your way out of this house kafin ranka ya baci...get the hell out!. Ya fada a
tsawace.

Sakr baki kawai usman yayi yana kallon faysal, ajiyar zuciya ya sauke sannan yace....."Bansan
waye kai ba, ban kuma san matsayinka a gidan nan ba, amma at least daya kamata ka tsaya
kaji me nake tafe dashi, da aure nake sonta ba komai ba. Kuma ni ko gobe kuka ce in fito am
ready.....you exceeded your limits by slapping her, dan kawai bansan matsayinka ba, dasai na
rama mata. And believe me, i really mean it.
". Bello ya fada yana kallon cikin idanun faysal da suka chanja launi zuwa jajawur saboda bacin
rai.

Kasa cemai komai faysal yayi, dan yasan zata iya kaisu ga dambe......kut! Lallai taybah tayi
matsayi.


A fusace ya juya ya nufi cikin gida, ya bar bello nan tsaye.

Tun daga nesa taybah takejin muryar shi yana kiranta...."Taybah! Taybah!!...Taybah!!!...where
the hell are you?...yau saikin gwammaci kidi da karatu". A haka ya qaraso falon yana sababi.

Rufaida ta miqe tsaye, yayin da taybah ta qara rakubewa bayanta tana fadin....."na shiga uku
aunty rufy, dan Allah ki cece ni". Ta fada tana qara rushewa sa kuka mai tsanani.

Rufaida ta dubi faysal dayake tunkaro su cike da bacin rai, da sauri ta qarasa gabanshi ta riqo
hannunshi sannan tace....."cool down bro, kayi hakuri dan Allah, kai babba ne kamata yayi ka
bita a hankali....we ladies are fragile, hardai ita she's still young". Ta fada tana riqe da
hannunshi.

Kwace hannun nashi yayi sannan yace...."thatz great sister, kema da kanki kin fada kince she's
still young, she's just 17, har tayi guts din tsayawa da saurayi? Who gave her that right? Tun

bata je jami'a ba kenan, toh inta shiga jami'a sai yaya kenan? Tell me sai yaya?".


Rufaida da mamaki ya gama kasheta tayi tsaye kawai tana kallon faysal, kafin tace komai
saiga kamal da babanshi sun qarasa falin, dama tare suka fita.

Kamal ya nufi tayah da sauri yana goge mata hawaye tareda tambayar ta..."meya sameki
aunty? Dukan ki uncle faysal yayi koh?".

Girgiza mai kai kawai taybah tayi ba tare data ce komai ba.

"Meya faru ne?". Saleem ya tambaya.

"Mara kunyan yarinyar can mana na kama da wani kati wai ita tana hira...as smalk as she is
tasan tayi hira da saurayi.....yau dukan tsiya zan mata a gidan nan. Gobe koda kudi akace ki
kawo wani gidan nan bazaki gwada ba". Faysal ya fada cikin bacin rai tareda nufo taybah data
rakube bayan kujera rungume da kamal tana kuka. Saleem ne yayi saurin tare shi yana cewa...."Noo....ba haka za'ayi ba, tunda an mata fada
shyknn abar maganan hakannan plzzz". Ya fada tareda jan hannun faysal suka bar falon.


Da gudu taybah ta fada dakinta tare da kulle kanta a cuki taci gaba da riskar kukan ta kaman
bagobe.

Shi yaa faysal din an cemai tana son bello ne? Ita bataso kawai ta dinga wulakanta mutane.
Ai wallahi tunda ya daketa yau ta fara kula samari inyaso ya kasheta. Tunanin nashi ma daga
yau an dena!




*8:25pm*

Daidai lokacin ta gama serving din kowa abinci shi. Dambun dankali(irish) tayi, sai farfesun cat
fish with strawberry juice.

Tana gama zubama kowa abincin shi ta nufi hanyar dakin ta. Faysal yayi saurin juyowa tareda
kallon ta, sannan a hankali ya kira ta....."Taybah, bazaki abincin bane ke?.

Juyuwa tayi a hankali ba tare data bari sun hada ido ba tace...."na koshi ne".

Kallonta yayi a tsanake yaga kamn fushi takeyi saboda marin daya mata. Sai yaji zuciyarshi ko
kadan bata mai dadi ba. His priceless jewel is angry, kuma the worst part of it dashi take

fushin.........can he handle something like this?







*©MSS MJAY*
[12/15/2016, 10:48 PM] Mss Mjay: WWW.HAUSAEBOOKS.COM.NG
*KUNDIN KADDARA*
WWW.HAUSAEBOOKS.COM.NG

Written by
*MSS MJAY*

In dedication to
*SEMBYY LUFF*




*16*


*3 months later*

Zaman taybah a abuja gwanin dadi, tana jin dadin zama da aunty rufaida, ga baby kamal mai
sunan dad dinta.

Matsalan ta daya, yaa saleem, he's always finding fault in her, komai tayi sai yace bata iya ba,
ko yace ta cika sanyi....blah...blah...blah....unreasonable stuffs dai.


A kuma zaman 3 months din da tayi, not a day goes by batayi tunanin faysal ba, even though
be taba kira suyi mgna ba, itama bata taba kira ba.
But time to time tana waya da ummu thru his phone.

Shima faysal din bata chanja zani ba, haka yake wuni tunanin taybah, hardai sexy eyes dinta
masu kashe shi inta kalleta.

Abokan shi duk sun lura faysal na cikin damuwa, sunyi tambaya harsun gaji yace ba komai.

Lokuta da dama during weekends taybah na fita da kamal....sometimes su duka har rufaida da
saleem.

Amma kamar yau saturday, taybah da kamal ne kawai zasu fita.

Tana sanye cikin lace peach colour me touches na deep purple, tayi applying simple make-up
dinta ta fito fes fes da ita.


Ta fito daga daki ta hango kamal da rufaida a zaune a falo, ita rufaida tana shan fruits yayin da
kamal ya zaune yana jiran taybah ta fito su wuce.


"Gaskiya da alama babies dinmu zasu fito healthy, irin wannan cin fruits haka?". Taybah ta fada
tana nufosu.


"Kiga twins a cikin ki madam, kajimun ya kullum kicr twins. Abeg ki bari dan Allah karya zama
gaskiya". Cewar rufaida tana zare idanu.


Zama taybah tayi tareda da kwashewa da dariya sannan tace....
"Haba hajiya, ciki wata hudu amma ji yanda yayi qato, waya sani ko yan ukune ko hudu ma". Ta
fada tana mata gwalo.

Mikewa taybah tayi cikin sauri ta kama hannun kamal suka nufi kofa tana dariya, dan tasan ba
karamin aikin rufaida bane ta daketa.


Saida suka qarasa kofan sannan taybah ta juyo tace....."yauma ice-cream kawai kike so?".

"Ban sani ba, gaba daya oasis din zaki kwaso, zaki dawo ki sameni aii.

Gwalo taybah tama rufaida sannan suka tafi.


Saida sukaje wonderland suka bata almost 2hrs sannan suka nufi oasis.



Sun fito da ledodin su a hannu suna batun shiga mota taji wata sanyayyar murya ta mata

sallama.

A hankali ta juya ta sauke idanunta akan wani kyakyawan matashi wanda bazai wuce 26-27
years ba, dogo ne sosai amma be kai ya faysal ba,kuma dukda fari ne, yaa faysal y fishi kyau
sosai(to her eyes❤)


"Wa alaikas salaam". Taybah ta amsa a hankalin sannan ta juya da nufi tafiya.

Da sauri saurayin ya tareta yana fadin......"dan Allah ki saurareni koda na minti biyar ne,
please". Ya fada pleadingly.


Harde hanuwanta taybah tayi a kirji sannan tace ma kamal ya shiga mota tana zuwa.

"Ina jinka malam" ta fada ba alamun annuru a fuskarta.


"Kiyi hakuri dan Allah, na dade ina ganin ki kina zuwa nan, but i couldn't gather the courage na
in tunkareki sai yau Allah ya bani iko, inbazaki damu ba dan Allah ki bani numbern wayarki, zan
kiraki anjima. Bai dace mu tsaya anan muna surutu ba".


"Kayi hakuri banda waya". Taybah ta fada tana sunkuyar da kai, ita da kanta kunyar karyar data
sharara take

Saurayin bai samu damar cewa komai ba kamal ya fito daga motan cikin sauri tareda miqama
taybah wayarta dake ringing.

Tsurewa taybah tayi a wurin (wa yaga uwar nawal taga kura)


"Qarya bata kamace kiba yanmata, ki tausayama bawan Allahn nan ki bashi
numbern....please". Ya fada yana marairaicewa.


Kunya dukta ishi taybah ta karantomai numbern. Harta juya ta fara tafiyabya tsayar da ita
tareda fadin......."baki fadamun sunan ba"............. Ba tareda ta juyo ba tace "TAYBAH" ta shige
mota abunta.


Suna komawa gida kamal ya ba rufaida labari yau taybah ta hadu da wani hadadden saurayi.

Koda taybah ta bata labarin qaryan da tayi suka sha dariya harda riqe ciki..




Wuraren 10:13pm wayan taybah ya fara ringing, ita harta fara bacci taji qaran wayan ta miqe a
hankali tareda daukan waya.

"As salamu alaiki". Taybah taji an fada. Nan da nan ta watsake jin muryar namiji. Haka dai ta
daure ta amsa


"Sunana bello ahmad amin, nine wanda muka hadu a oasis dazu, ina fatan kin ganeni?".


Sai yanxu taybah ta gane waye, a hankali ta gaida shi ya amsa sannan ya bata tarihin shi. Shi
haifaffen dan garin bauchi ne, da na biyar a wurin iyayyen shi. Dan kasuwa ne shi, mussamman
cosmetics na mata. Yadi zama a nan abj sbda nan kasuwan tashi tafi qarfi.
Itama taybah tayi briefing dinshi lbrinta sannan sukayi sallama.





Kimanin sati biyu kenan da haduwar taybah da bello, kullum maganar dayace dai, taybah ta
bari yazo gida su gaisa.

Yauma tana zauneba falo itada rufaida suna hira sia gashi ya kira. Rufaida tayi dariya tana
cewa "nasan glue dinki ne ya kira ko".

Murmushi kawai taybah tayi tareda amsan wayan. Tana dauka ya fara cewa........"SM, am
missing you badly, ki bari inzo in ganki yau dan Allah. Karkice a'a please SM". Ya fada
pleadingly.


Ajiyan zuciya taybah ta sauke sannan tace "Bari in tambaya big bro tukunna, i'll feed you back".
Ta katse wayan batare data jira me zai ce ba.


Rufaida ta kalleta tace, "kici gaba kin ji, dankin samu yana son ganin ki ne kike mai wulakanci.
Ki cigaba amma".

"Haba aunty rufy, nifa tsoro nake kar mijinki yamun fada". Cewar taybah.

"Ya miki fada akan me?kinga ni nayi nan in tayashi bacci, in kinga dama ki bari yazo, in kinga
dama kin hanashi" ta fada tareda nufan dakin su tabar taybah a zaune a wurin.

Shiru taybah tayi a zaune, ita gayen ne ko kadan bai mata ba. Duk ya wani bi ya takura mata.
Tayi tsaki a bayyane sannan tayi dailing numbern shi.
Aii kaman jira yake ringing daya ya dauka yana cewa...."Allah yasa good news zaki bani SM".

"Zaka iya zuwa bayan asr". shikenan abunda ta fada ta kashe wayarta. Daki ta wuce itama
tnda dan hiran nata na islamiyyah sai anjima zai dawo.





*4:32pm*

Wayan taybah tayi qara, tana dubawa taga glue din nata ne me kira, tasan kuma cemata zaiyi
ya qaraso. Sai kawai ta daga wayan tareda cewa "gani nan zuwa".

Mikeqa tayi tana gyara zaman hijab dinra wanda ya saje da baby pink atamfar jikinta. Ko
arzikin kwalliya bello be samu ba tsabar ba'ayi dashi.

Seda ta leqa dakin rufaida tunda saleem ya fita ta fada mata zata fita wurin bello sannan ta
wuce.

Akan wasu kujeru farere ta hangoshi zaune. Qarasawa tayi ta gaida shi, ya amsa yana qare
mata kallo.

Dukda ba makeup a fuskan ta, she's still as cute and sweet asbhe can remember.

Motar faysal na hango ta cusu kai gidan. Tun be gama parking din motar ba ya hango taybah
zaune da who knows who tana murmushin nan nata dayake bala'in so.

Nan da nan yaji zuciyar shi na zafi. How dare she? Shi yana can ya qasa zaunevya qasa tsaye
thinking about her, amma ita tana nan tana hira da saurayinta. Does this mean she's not feeling
what he is feeling?.

Damn!, runtse idanunshi yayi wani zafi na ziyartar zuciyar shi.

*©MSS MJAY*
[12/15/2016, 10:48 PM] Mss Mjay: WWW.HAUSAEBOOKS.COM.NG
*KUNDIN KADDARA*
WWW.HAUSAEBOOKS.COM.NG



Written by
*MSS MJAY*

In dedication to
*SEMBYY LUFF*


*This chapter is for you my xoxo...thank you fpr everything, the encouragement, the support, the
slaps, the winks....everytyn. I love you alot, from the beginning to the end of seven seas❣*




*18*


Runtse idanun shi yayi a hankali, yayin da wani zafi ya ziyarci zuciyarshi. Taybah fushi take
dashi.....Noo!, that can't be, dole ya nemo mafita.

Juyawa yayi ya dubi su rufaida, wadda itama ta tsaya kallon taybah ne, yayin dashi kuma
saleem yake cin abincin shi ba tare daya damu taci ko kar taci.

"Sis, taci wani abune da yamman nan?". Cewar kamal yana duban rufaida.

"Ban ganiba nikam, yarinyar da tunda ta shiga daki bata fito ba saida ta tashi daura abinci".
Rufaida ta amsa.

Tsaki saleem yaja ganin yanda duk suka damu danta cr ta koshi...."ku kyaleta mana, inda tana
jin yunwa da zata ci aii. Ita yarinya ce da saikun sata a gaba zata ci abinci?.....mtswwww so
irritating!". Yaci gaba da cin abincin shi kaman bashi yayi magana ba.

Taybah ma da tsayuwar da isheta, wucewa daki tayi abinta.


Shiru faysal yayi ya kasa cewa komai, kallon abincin gabanshi kawai yake amma ya kasa ci.

Miqewa yayu daga table din tareda fara tafiya.
Rufaida ce tayi saurin tsayar dashi tana fadin..."baka ci abincin ba bro, ko spoon daya banga
kayi ba".

Ba tare daya juyo ba yace...."I've lost my apatite sis, mayb anjima".



Taybah na kwance akan gado tana karanta sabon littafin sheldon data siyo titled "if tomorrow
comes" taji wayarta na ruri,a hankali ta jawo wayar ta duba mai kiran.

"Yaa rabb!!, kaman nasan kaine me kira dama". Ta fada a bayyane sannan ta amsa wayar.
"Salamu alaika". Taybah ta fada a hankali
"Wa alaikis salaam, SM bakiyi bacci ba?. I couldn't sleep over here, been thinking about you,
kinsan yanda kikayi kyau kuwa yau".

Blushing taybah ta fara, sannan ta share maganar tana cewa....."Am sorry about dazu, kayi
hakuri dan Allah. I have no idea yau zezo, and i never thought he'll act that way...kayi hakuri".

Ajiyar zuciya bello ya sauke sannam yace.."in tambayeki wani abu dan Allah?".
"Sure, why not". Taybah ta amsa.

"Waye shi a wurinki?"
"Yaya na ne".

"Same mum and dad?".

"Naaah, cousin dina ne".

"Taybah, wait, lemme get this straight.... he's your cousin, and he acted that way danya ganmu
tare? Bakya tunanin ko he likes you ne?".

"Lmoa
Am sorry zauj, dariya ka bani ne sosai. Future impossible tense kenan aii, haka nan yaa faysal
yake, kullum cikin mun fada, so don't worry....am all yours❤

Ba karamin dadin maganar ta bello yaji ba, yanxu yasan ya riga ya siye zuciyar taybah.

Ita kuma a ranta cewa take.."its better na kama wanda nakeda da kyau, babu wata alama datq
nuna yaa faysal zai taba sona.

Haka dai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login