Showing 12001 words to 15000 words out of 44631 words
Chapter 5 - KUNDIN QADDARA BOOK COMPLETE By MJay.pdf
suka sha hiran su ta love, sannan aka kuma WhatsApp aka cigaba.
*2:15am*
Faysal ne keta faman juye juye ya kasa bacci, he's in love kuma baya so ya admitting yana son
taybah, She's just a girl, inta raina shi fa?. Amma kuma bazai iya jurar ganinta da wani
ba...meya kamata yayi? He's really lost.
Haka ya kwana yanata saqe saqe a ranshi. Da safe koda ya tashi he was restless.
Wuraren karfe 19 na safe taybah ta fito daga dakinta cikin shigar wani pakistan riga da wando
deep red, tayi rolling kanta da baqin gyale tareda applying simple make-up. Ma shaa Allah, tayi
kyau sosai.
A zaune a falo ta samu su rufaida, amma faysal baya cikinsu.
Rufaida ce tace...."yauwa, dama ina batun kiranki ne....tun dazu ina kiran wayan faysal yana
ringing amma bai dauka ba, kamal yaje yace dakin a kulle ne. Dan Allah kije ki duba shi yazo
muyi breakfast".
Badan taybah taso ba ta nufi BQ din gidan. Tun daga nesa take jiyo kamshin turaren da faysal
yake using (Geo Amani) wanda take matukar so take kuma jin dadin shi.
A falo ta ganshi kwance kan three sitter, yana sanye da wando three quarter light brown da
black din shirt, ya dafe kanshi kaman wanda kan nashi ke mai ciwo. Gashin kanshi a kwance
yayi kyau.
Qarasowa gabanshi tayi ta tsugunna, nan da nan faysal ya bude idanunshi jin qamshin turaren
taybah.
Nan kuwa yayi tozali da ita a gabanshi, looking soo cute.
Kamar daga sama ya jiyo muryarta tana cewa...."Aunty rufy tace ka fito ayi breakfast kai ake
jira".
Tana gama fada mai haka tayi gaba abunta ba tare data jira mezai ce ba kuma.
*©MSS MJAY*
[12/15/2016, 10:48 PM] Mss Mjay: WWW.HAUSAEBOOKS.COM.NG
*KUNDIN KADDARA*
WWW.HAUSAEBOOKS.COM.NG
Written by
*MSS MJAY*
In dedication to
*SEMBYY LUFF*
*I dunno, and i don't have the exact words to use for someone as sweet as you
MIEMIEBEE....but all thesame, i want to show my sincere appreciation and gratitude for all you
did. Thank you swthrt, your motivation means alot*
*19*
Suna zaune a dinning kowa na breakfast banda faysal daya kasa cin abincin da yawa, dukda
kuwa he is hungry, amma damuwan dake ranshi ta hanashi jin taste din abincin a bakin nashi.
Rufaida tana lura da yanda ya zama cool ta kuma rasa dalilin chanjawar tashi lokaci daya. Bata
san cewa faysal na fama da love sickness bane
Miqewa yayi daga table din yana cewa...."sis, yau zan koma inada project din daban gama
ba.....lemme go get ready".
Ba tare daya jira me zata ce ba yayi gaba abunshi. Taybah da kamal ma suka miqe suka wuce
daki.
"Hubby, is something wrong with faysal ko idona ne? Dan naga kaman something is troubling
him". Rufaida ta fada in a serioys tone looking concerned.
"Nima dai haka na lura, amma who knows, maybe stress ne kawai and nothing more....".
Wuraren biyu da rabi na rana faysal ya bar garin abuja da tarin damuwa a ranshi. Koda ya isa
gida Ammi ma ta lura da sauyawar shi sai yace mata gajiya ce kawai tamai yawa.
*2 weeks later*
Taybah na kwance a falo ita da rufaida suna hira, ranar ta kasance ranar Thursday ce saboda
haka su kadai ne a gidan.
Misalin 11 na safe wayarta ta fara ruri. Koda ta duba wayar sai taga faysal ne ke kira. A
tunaninta ummu ce tunda ita take kiran ta da wayan shi sometimes. Sai kuma ta tuna yau
school day ne aii, amma dai mayb wani abu ne ya hanata zuwa.
"Ma little princess, kin tashi lafiya?". Har cikin brain dinshi faysal yaji sautin muryarta, yayi shiru
kamar bazai yi magana ba saboda yadda dadin muryan ya ratsa zuciyar shi.
A hankali kaman mai ciwo baki yace..."Admission dinki ya fito, an baki sociology, ki shirya
anjima zan shigo in daukeki, dad nason ganinki".
Da sauri y kashe wayar dan baya son ya qara jin muryar tata balle hankalin shi ya qara tashi.
Wani ihu taybah tasa har taba rufaida tsoro, da gudu taje ta rungumeta tana cewa na zama yar
jami'a sister, admission dina ya fito".
"Maa shaa Allah! Congrats swthrt, wani course?". Rufaida ta tambaya happily.
"Sociology, zanje in shirya kayana, jos tayiiii kiraaaaa". Ta fada haka cikin murna tarefa nufar
dakin nata da gudu.
Da sauri tayi dialing din numbern bello, ringing biyu ya dauka yana fadin....."kaman kinsan am
missing you deadly down here".......... Taybah cikin murna tace...."SM admission dina ya
fito....zan zama sociologist!".
"Alhamdulillah, this calls for a celebration durl, congrats. Allah ya nunamun ranar dazan raka ki
alter ki karba degree dinki".
"Awwnnn! see you, tunban faraba har ka fara maganan karban cert, abeg je kayi aiki, zan tafi
jos gobe".
"Then i have to come see you kafin ki tafi".
Da sauri taybah tace...."A'a ka bari inna dawo ran sunday kaxo.....pleaseeeee" ta fada in a
manner data san yana so.
"Fine, naji. Allah ya kaimu.
Haka dai suka cigaba da hirar su cikin nishadi.
Da yamma kuwa saiga faysal ya iso, taybah yau farin ciki kawai take, ga admission, gashi
zataje taga mammy dasu yasmin.
Faysal ya lura da farin cikin da take ciki, he couldn't help but be happy shima, she's happy,
shima dole yaji dadi aii.
Washegari kuwa around 10am suka dauki hanyar jos. Basuyi wani nisa da fara tafiya ba wayar
taybah ta fara ruri, gashi ita ta fara bacci, cuz saboda murna jiya ko baccin kirki batayi ba.
Wayar na ajiye akan laps dinta ne, kawai sai faysal yasa hannu ya dauki wayar yana duba mai
kira.
"My Sm" shine abunda ya gani a rubuce a wayar tata.
Badai gayen ranar bane soulmate din nata
Aii baisan lokacin daya taka wani wawan birki ba, nan da nan taybah ta tashi daga baccin da
takeyi.
Gangarawa yayi gefen titin sannan yayi parking din motar tareda daura kanshi akan motar
zuciyarshi na boiling.
*©MSS MJAY*
[12/15/2016, 10:48 PM] Mss Mjay: WWW.HAUSAEBOOKS.COM.NG
*KUNDIN KADDARA*
WWW.HAUSAEBOOKS.COM.NG
Written by
*MSS MJAY*
In dedication to
*SEMBYY LUFF*
*20*
A rufe idanun nashi suke har yanxu, yayin da taybah ta takure a tata kujerar cikin tsoro,
batasan meya faru har haka ta kasance ba.
Kamar daga sama wayar tata ya qara yin ruri, amma saita tsinkayo rurin wayar a wurin
faysal....toh ya akayi wayata taje wurin shi?.
Haka aka ta kiran wayar nata, faysal bai dago ba balle ya bata wayar taga mai kira, shi kuma
bai dauki kiran ba.
Sun kai kimanin 30mins a zaune a wurin kafin daga bisani ya dago kanshi da yayi jawur
saboda bacin rai ya kalli taybah. Bece komai ba ya tada motar suka cigaba da tafiyar su.
Around 1:23 suka isa jos. Kwanakin da taybah tayi jos, tayi sune cikin farin ciki, taga mammyn
ta dasu yasmin kuma yanxu Alhamdulillah akwai improvement a halayyar baba ta rashin kula da
al'amuran su.
Taje wurin hafsah suka sha hira......gashi kullum tana tare da princess dinta suna hira, girki ko
karatu. Kwanakin biyu dai ba shakka tayi su cikin annushuwa.
Yayinda a bangaren faysal everything seems to have turned upside down, gashi dai ga taybah
kullum a gida daya, amma instead of ya samu sauqin tunaninta....a'a, sai ma qaruwa da tunanin
nata yayi a ranshi....seeing her talk, smile, eat, walk...everything about her drives him crazy!...
Ran monday kuwa da sassafe faysal ya tafi mayar da taybah abj, ya tayata registration before
ya kuma.
Sun isa da wuri, sai kawai suka wuce school direct dan su fara tunda shi yanada aiki dayawa
daya baro a office.
*3 weeks later*
Su taybah an zama university student....ta hadu da new friends who are fun to be with...
Asma'u and saratu
Yau sunday, tana kwance falo tana karatu, yayin da suke hira da rufaida jefi-jefi.,...wayarta
dake kan center table ya fara ringing.
Tun kafin ta duba rufaida ta fara dariya tana cewa....."Ni nasan bawanda ke kiranki banda your
glue, kuma yanxu dan bakida kunya a gabana kike waya dashi".
Dariya taybah tayi tareda dauko wayar, tana dubawa kuwa taga shidin ne yake kira..... Ta dauki
wayar tareda sallama....ya amsa sannan yace...."kin wuni lfya?.
"Lfya qlw"
"Taybah....tell me dan Allah, dan Allah ki gayamun if i mean nothing to you in sani, tun yaushe
nake binki ki bari inxo in ganki kinki...why? Nace in biyoki school kin ce noo...inzo gida ma
nooo.....haba taybah ya kike so inyi ne? You think video call solves everything ne? Ki gayamun
what yoy have in mind a kaina lemme know my stands!"
Shiru taybah tayi, tasan yau kam ta riga ta qure hakurin shi, gashi yaa faysal yana gari tun jiya,
amma yau kam, she'll have to let him come over, yana hakuri da ita aii.
A hankali tace mai...."if you are not busy, zaka iya zuwa".
"SM, dagaske kikeyi dan Allah, you mean i should come over yau, thank you swthrt, a shirye
nake yanxu zaki ganni a gidanku". Ya katse wayar.
Taybah ta dago ta kalli rufaida a sanyaye....rufaida tayi murmushi sannan tace....."ki tashi kije ki
shirya, worry less about faysal, zan mishi magana".
"A'a ki barshi kawai, inna shirya zan sameshi a garden din da kaina in fada mishi". Cewar
taybah tana dosan dakin ta.
*30 minutes later*
Around 4:34pm kenan lokacin, faysal na zaune a garden yana aikin daya zame mai farilla yanxu
kullum wato tunanin taybah.
Kaman daga sama yajiyo kamshin turarenta na oud na tashi, yana juyowa kuwa ya hango ta
sanye da wata bahrain gown peach colour, tayi rolling black veil, ga fuskan ta dauki make-up
daidai gwargwado.
Sake baki kawai yayi yana kallonta, ko kifta idanun shi ya kasa harta karaso gabanshi ta
tsugunnan.
Tsoro ta kama taybah dan bata manta marin data sha ba months back, kar azo a maimaita irin
na ranar.
Daurewa tayo with confidence batare data dago kanata ba ta fara magana....."yaa faysal, dan
Allah kayi hakuri, bello ne yakeson zuwa kullum saiya dameni shine nace dan Allah kayi hakuri
ka bari yaxo yau".
Dammit!!!....wato duk wannan kwalliyan shi tama kenan?. Taybah naso ta kashe shi knn.
Idanun shi suka kada sukayi jawur dasu saboda bacin rai....kamar daga sama taybah tajishi
yana cewa........."Taybah, ko kike ki kasheni koh? Taybah look into my eyes and tell me you
don't know the hell am going thru saboda ke....i showed you signs, nayi iya qoqarina in nuna
miki you just don't seem to care the hell am going thru!. Ya fada a tsawace kamar zai daketa.
*©MSS MJAY*
[12/15/2016, 10:48 PM] Mss Mjay: WWW.HAUSAEBOOKS.COM.NG
*KUNDIN KADDARA*
WWW.HAUSAEBOOKS.COM.NG
Written by
*MSS MJAY*
In dedication to
*SEMBYY LUFF*
*21*
"Taybah!, look into my eyes, kalli cikin idanuna kiga the pain am going through for you, can't you
see that!?. Ya fada a tsawace yana girgiza ta.
Taybah sandarewa kawai tayi a wurin, ta kasa cewa komai, karfin jijigawar daya mata ne
yasata fashe mai da kuka....."What's wrong with you yaa faysal? Me kake nufi da furucinka?......
Ka sakeni!!!, don't you dare, dont you dare lay your filthy hands on me again!. Ta fada tana yin
baya baya.
Nana da nan jikin faysal yayi sanyi, badai taybah ta tsaneshi haka ba, if that is the case, then
yana cikin matsala.
Sulalewa yayi ya durqusa a gabanta
"Taybah, kalleni please, bakiga yanda na koma bane? Bana jos bana abj.....bana concentrating
akan aikin gabana. Kullum cikin tunaninki nake. Look into my eyes and tell me bakida koda
slightest feeling ne for me". Ya fada muryarshi na rawa.
Juyawa taybah yayi da gudu tabarshi a gurin a tsugunne.....ko ganin gabanta dakyau batayi
saboda kukan data keyi.
Daidai lokacin shikuma bello ya gama parking din motarshi a cikin gidan. Hango taybah da yayi
tana kuka hade da gudu yasa shi ya fito daga motar, ko kulleta beyi ba ya nufeta cikin sauri.
Ganin mutum kawai tayi a gabanta a tsaye, tana dago idanunta ta saukesu akan bello. Nan da
nan taji wani haushi ya turniqe ta, rana ta farko data fara jin ta tsane shi kenan. Dukda dama
can ba sonshi take ba.
"SM, lfya dai koh?". Bello ya fada cikin damuwa.
"Malam, find your way out of this house tun kafin ranka ya baci, kai wane irin nataccen mutum
ne?".
Cikin mamaki taybah ta juya tana kallon faysal dake faman huci kaman zaki
Murmushi kawai bello yayi, if he's not mistaken.... Wannan cousin din na taybah is inlove with
her without doubt.
Inko haka ne, akwai matsala dan shikam baijin zai iya kyale mishi taybah. Taybah shi take so,
not her so called cousin.
"Haba yayanmu, na riga na zama sirikin ka fa....let bygones be bygones". Cewar bello cikin
raha.
Faysal yaji kaman ya zuba mishi ruwan zafi a zuciyarshi.....bai yi wata wata ba ya kwashe bello
da mari har biyu.
Ba karamin firgita taybah tayi ba with his action....mari? Yau kuma marin kan bello ya kuma.
"Waya baka ita? Nace waya baka ita?? Kai har kanada guts din gayamun wai kai siriki na
ne...yaushe hakan ya faru?......my friend will you get out of my sight before i loose my patience".
Faysal ya fada a harzuqe.
Bello dahar yanxu hannunshi ke dafe da kuncin shi yayi shiru kawai yana kallon ikon Allah,
mari?? Yau shi wani ya mara akan mace??. For a moment he was thinking ko shima ya rama
marin, Amma kuma yaci darajar son dayakema taybah, if not yau daba abunda zai hanasu
dakuwa da juna.
"SM, i love you alot, nasan kinsan haka....kinji yanda zuciyata ke zafi kuwa saboda kukan nan
da kikeyi? Please ki share hawayen nan.....ki barsu sai randa za'a kaiki gidana......then you can
shed the tears of happiness. I love you and take care of yourself for me".
Yana gama fadin haka ya juya ya nufi motar shi tareda tafiya.
Taybah ta juyo cikin haushi ta kalli faysal da idanunta, kallon tuhuma da rashin jin dadin abunda
ya aikata.
"Don't look at me that way dan Allah, ba laifina bane". Faysal ya fada pleadingly.
"Kwarai kuwa yaa faysal, ba laifinka bane, laifina ne dana kasa nuna maka matsayin bello a
wurina ba, wannan marin daka mishi bashi zai hanashi kulani ba, ba ka shi zai hana ni in
kulashi ba. Kuma ka sani ni kayi disgracing a idanun shi ba kowa ba".
Tana gama fadin haka ta juyada gudu ta nufi cikin gida.
"T...tay...taybah, tsaya kiji, please ki tsaya. Don't do this, i love you". Ya fada yana dafe kanshi
dake barazanar ciwo kaman ya cire.
"Yaa rabb!!, what have i done?.
*monday morning*
Taybah ta fito cikin shirinta na zuwa makaranta, sanye cikin material lemon green wanda
akama dinki riga da skirt da suka matukar mata kyau.
Dining ta nufa dan kowa ya hallara ita kawai ake jira.
Faysal da tun fitowarta yake kallonta saboda kyan data mishi.
"Whoa!, Aunty taybah, kinga yanda kikayi kyau kuwa?. I have the most beautiful aunty in the
world". Kamal yayi exclaiming giving her a very big hug.
Rufaida ta musu dariya tana cewa......"kajimun yaro, waishi har yasan abu mai kyau".
Saleem ya tabe baki sannan yace..."ina yasn kyau kuwa yana kiran wannan mai kamada laujen
beautiful, ni am starving, ko kiyi serving dina ko in tashi inyi kinga na kusa inyi latti". Ya fada in a
serious tone.
Faysal dai bai ce komai ba har aka gama breakfast din. Taybah da kamal sukayi gaba abunsu.
*11:40am*
Rufaida ta samu faysal a dakin shi dake BQ kwance, yayi zurfi cikin tunani har baisan lokacin
data shigo ba. Saida ta taba kafarshi sannan ta dago yana kallonta........"sis maman biyu, kece
da kanki".
Ya fada teasingly ganin yanda take kallonshi ba wasa a fuskan ta.
""Faysal, who am i to you?". Rufaida ta tambayeshi seriously
"A sistet i adore and love alot".
"Good, now tell me, mene damuwarka ne? This dayz you are soo cool, kullum cikin tunani ko
abincin kirki na lura baka son ci sosai......me yake damunka ne?. Rufaida ta tambayeshi.
Sunkuyar da kai faysal yayi, ya fada mata damuwarshi ko yayi shiru, Amma it will be better inya
bari sun daidaita da taybah before he can vouce it out to anyone.
*©MSS MJAY*
[12/15/2016, 10:48 PM] Mss Mjay: WWW.HAUSAEBOOKS.COM.NG
*KUNDIN KADDARA*
WWW.HAUSAEBOOKS.COM.NG
Written by
*MSS MJAY*
In dedication to
*SEMBYY LUFF*
*22*
"Sister, please koma mene yake damuna you'll know when the right time comes...for now ki
manta kawai".
Rufaida tayi shiru tana kallonshi, koma mene ke damun faysal, its serious.
"Shyknn bro, zanci gaba da tayaka addu'a....Allah tabbatar da mafi alkhairi".
Yammacin ranar taybah na