Showing 33001 words to 36000 words out of 44631 words

Chapter 12 - KUNDIN QADDARA BOOK COMPLETE By MJay.pdf

ni kamun uziri in nisanceka".......yaa
salaam! Wai ina yarinyar nan takeso ya sa ransa yaji dadi...."taybah, na tabbata zaki rasani idan
kika nisanceni. Wani irin laifi na miki da zuciyarki bazata iya min aikin gafara ba? Aii duk laifina
ya kamata kisan rikicin kaunarki dana fada?" Kara jawota jikinsa yayi yayin da wani irin al'amari yaci gaba da wakana a taredashi. Ita kanta

tunaninta gaba daya ya gama kwancewa ba tada dorarre ko guda, dan this time around he
made sure ba yanda za'ayi ta kwace kanta, meaning be daddara da cizon daya sha jiya ba.
Wanda ita a tunaninta bata qara tuno komai ba banda going deep into the world daya kai ta,
wanda bata taba imagining ba. Cikin lokacin da basu san adadinsa ba duka suka fara fita hayyacinsu, ita kanta batasan
meyasa ta kasa hanashi ba. A bangaren saleem kuwa, idan har abunda yakeji a halin yanzu shi
takeji toh yasan menene a ranta. Hannayensa na tallafe da fuskarta ne yaji ruwa sharkaf a
fuskar, da sauri ya tsaya cak! Yayi qoqarin daidaita tunaninsa yana duban fuskarta. "Taybah lafiya? Me yasa kikw kuka?".
Girgiza kai takeyi tana qara sautin kukanta sannan tace...."Kayi haquri yaa saleem...."
Kafin yace komai tayi kofa da gudu ta bar dakin.


A kwanakin daya gabata saiya zama gaba dayansu basa cikin walwala, kowannensu tunanin
danuwanshi ya hanashi sukuni bama kamar taybah da take ganin ta wulaqantashi dan tun
bayan abunda ya faru ranar ya qauracema ganin ta, ko tayi abinci ta aje a dining din yanda ta
barshi haka take dawowa ta same abunta. Wannan sabuwar dabiar daya dauko ba qaramin
damun taybah yake ba. Dan yanzu ko ba'a fada ba, tasan tana son mijinta, so kuma ba dan
kadan ba. Bama kamar daya lasa mata zumar kaunah ba☺

Yaudai taci alwashin koma mene a kanshi saita saukemai shi. Da wuri da gama duk abunda
take sannan ta fada wanka ta tsala kwalliyarta cikin wasu english wears masu daukar hankali.
Black mini skirt ne and a baby sleeveless red top, wadda ba karamin fiddo da ainihin surar
jikinta tayi ba. Zama tayi a falo tana taunar chewing gum tana kuma jiran isowar her *SQUIREEL*

Bata ko dade da zama ba saleem yayi sallama ya shigo falon, wai kuma sai taji kunyar miqewa
da kayan jikinta, haka dai ba yanda ta iya ta nufeshi cikin rangwada tana murmushinta mai
bala'in killing dinshi. Sakato saleem yayi yana kallon halittar da Allah ya zuba mata, she has an
amazing body, wanda ko a kallonshi kawai ya tsaya yasan ya gama gamsuwa. Baisan lokacin
data qaraso wurin ba sai ganin ta karbi jakarshi tana mai sannu da zuwa. Yayin da kamshin pefs
dinta suka qara rikitashi to an extend daya kasa controlling kanshi har saida ya jawota jikinsa ya
rungume kam kam kamar yana tsoron wani ya kwace mai ita.
Ba shi ba har taybah saida ta sauke wata ajiyar zuciya, yeah! She missed him, she missed him
warm hug and those sweet lips wayanda sukesa tayi lossing total control in yanayi. Kamar
hadin baki, a tare suka daga idanunsu suna kallon juna. Guess what kowannensu ba abunda
yake kallo banda lips din dan uwanshi. This time around taybah bata jira ya fara ba, ita tayi
lifting legs nata tareda placing mai a very very hot and passionate kiss!

*©MSS MJAY*
[12/27/2016, 4:32 PM] Mss Mjay: WWW.HAUSAEBOOKS.COM.NG
*KUNDIN KADDARA*
WWW.HAUSAEBOOKS.COM.NG



Written by
*MSS MJAY*


In dedication to
*SEMBYY LUFF*


*I dedicate this chapter wholeheartedly with love to every single member of...*MJAY NOVELS,
SEMBYY LUFF NOVELS AND HOME OF NOVELS* You guys are amazing, thanks alot for the
encouragement❤*




*42*

Kissing din juna suke without second thougt, with an immense feeling da dukansu sukeda
shi..*LOVE*. This time around taybah duk ta cire wani abu wai kunya ko wani hate, this is
lover's domain. A bangaren saleem kuea dadi yakeji kamn yayi ihu, yau taybah is kissing him
with her own will bawai shi kadai yakeyi ba, a yau din ma kmn ta fishi zaqewa. A hankali ta zare lips dinta from his, both of them looking deep into each others eyes kamn
masu karantar wani abu.
"You've got the sweetest and most kissable lips ever baby,how i wish mu shekara haka, ba
abunda muke banda me kissing the hell out of you". Saleem ya fada romantically yana cubbing
din fuskar taybah.
"Zaujatiyy, i want you to Kampalanto my eyes today, me kika gani? They are filled with your
love. I love you taybah, i love you morethan anything i've ever loved, nasan nayi laifi a baya,
amma dan Allah ki yafemun. Wannan KADDARAR data hadamu tafi komai alkhairi a gareni,
taybah ki soni dan Allah koda...,...". "Shhhhh" taybah ta fada tana dora yatsanta a bakinshi
"Dukkanmu masu laifi neh, nagode Allah da muka gane kurakurenmu, yaa saleem ka riga ka
tafi da ruhina, i mean gaba daya batare daka bar komai ba, you are amazing and such a great
lover. Ina sonka *SQUIRREL* ina sonka sosai, ka yafemun bacin ran dana saka a kwanakin

nan. Thank you for loving a Soul like me. I love you". Taybah ta fada admist tears.
Saleem stood there stunned, bai taba sanin taybah is as sweet as this ba, ta furta da kanta
cewar tana sonshi itama.
Sake rungumeta yayi yayin dasu duka hawaye na kwaranya a idanunsu, bama kamr saleem ba
daya tuno da rufaida. Sun dauki a kalla 10mins a tsaya a wurin rungume da juna, feeling the
warmth of eachother sannan taybah ta breaking hug din..."muje ciki ka watsa ruwa, ga abinci
nan na jiranka". Ta fada tareda han hannunshi suka nufi dakinshi. Shidai saleem binta da kallo
kawai yake cikin wani irin farin ciki da shaukin sonta wanda ya qara tsundumawa yau.
"Hey! Where do you think you are going?" Saleem ya fada yana jawota jikinsa.
"Come in, sakeni mana kaje kayi wankan ka, i'll wait for you a parlor inka gama". Ta fada tareda
fisge jikinta ta bar dakin.

A yau masoyan tare sukaci abinci, feeding each other cikin farin ciki da kaunar juna, a yau
kuma sai sukaji cin abincin ya fita daban dana kullum, kodan yau tare sukaci neh cikin
annushuwa da farin ciki oho, nidai babu ruwana.
Tare suka shiga kitchen sukayi dinner sannan Saleem yayi alwala ya tafi massallaci yayin da
taybah tayi tata niyar a gida..
Koda saleem ya dawo ya samu taybah sanye cikin wani swiss lace baby pink me touches na
silver a jiki. Ta zuba make-up ga kuma kamshi mai tsuma rai. Kasa dauke idanunshi saleem
yayi a kanta harta qaraso gabanshi sannan ta juya in circle tana tambayan..."how do i look
squirrel?" "Super beautiful zaujatiyy, gaskiya ya kamata nima in miki kwalliya, give me some seconds
baby". Ya fada cikin sauri bayan ya placing mata peck a cheeks dinta. Ko mintin shabiyar masu
kyau beyi ba ya fito sanye cikin wata dakkakiyar shaddah fara tas wadda tasha aiki da zare ash,
ga kuma kamshi turarenshi na tashi kamn yayi wanka dashi. Taybah da tunda ya fito ta kasa
dauke idanunta a kanshi sai kallonshi take a ranta tana godiya ga Allah daya bata miji wanda
take so yake kuma sonta. Mai cikkar halitta da kamala.
"Squirrel, i love you"
Ta fada brushing very light kiss on his lips wanda shikuma ya kasa daurewa da yanda yaji suna
kamshi ya kamata da a very deep one. A yanxun ma cikin farin ciki sukaci abincin su. Taybah ta
debo loma zata kaimai baki kenan kawai taji is better ta samai shi a kumatu, hakan kuwa tayi
wanda ba karamin dariya saleem ya bata ba ganin yanda ya koma. Miya shi kuma ya diba ya
samata a nata kumatun, nan da nan wasa ta barke tsakaninsu.

Soyayyah wata jiqo ce a rayuwar dan Adam, domin kowa na buqatar ta, babu inda akace dole
shi a matsayinshi na namiji shi zai fara romancing dinki, kamar yadda kikeso ayi romancing
dinki haka shima yakeso a mishi. Da zaije waje wata ta mai abunda ke kika kasa sai kice ya
cuceki. Wallahi wani lokaci mu mata da kanmu muke maida mazajenmu MAZINATA. Allah ya
bamu ikon kyautata ma mazajenmu.


*WASHEGARI*

Da wuri taybah ta tashi ta shiryama saleem breakfast, wanda ta samu ta zame jikinta a hankali
daga nashi, dukda ba abunda ya shiga tsakaninsu amma tare suka kwana buried in each others
hands. Tana gama hadawa ta fada wanka ta shirya cikin wata half gown green color me hannun
vest. Komawa dakin tayi tana kallon Saleem wanda yayi nisa cikin bacci bai kosan inda kanshi
yake ba.
A hankali ta nufeshi sannan ta kwanta a bayanshi tareda zura hannunta cikin pyjamas dinshi
tana shafa gashin dake kwance a kirjinshi in a romantic way
Saleem da cikin bacci yaji lallausan hannun taybah na tawo a kirjinshi yayi saurin cafke hannun
nata sannan ya juyo yana fuskantarta. Zuba mata idanu kawai yayi yana kallonta, ganin yanda
rigar ta mata kyau. Bama daya hango nipples dinta ba.






*©MSS MJAY*
[12/31/2016, 12:19 PM] Mss Mjay: WWW.HAUSAEBOOKS.COM.NG
*KUNDIN KADDARA*
WWW.HAUSAEBOOKS.COM.NG



Written by
*MSS MJAY*

In dedication to
*SEMBYY LUFF*




*43*

"Hey! What are you looking at?". Taybah ta fada tana qoqarin kwacewa daga riqon daya mata
ganin kallon na yawa. Murmushi saleem kawai yayi yaci gaba da kallonta, admiring her beauty
da kuma yanda kayan suka mata kyau sosai.
"Kasan ko karfe nawa kuwa?" Taybah ra sake fada ganin kallon yaqi qarewa, dan ji take kamn
yana ganin komai na cikin jikinta......"uhuh, what says the time?"
Saleem ya tambaya yana wasa da gashin kanta wanda sai kamshi yake fitarwa mai
dadi......"7:04am". Taybah ta bashi amsa. Ai da sauri ya miqe bayan ya saketa yana cewa..."O
Allah, ina appointment da wasu ooo". Ya fada yana rushing cikin toilet.

*35mins later*

Tsaye suke a bakin motar saleem, riqe da hannun juna kamar basa son su rabu
"Squirrel, take Care of yourself for me please, and please banda kallon mata". Ta fada cikin
shagwaba. Ba kuma karamin burgeshi shagwabar da tayi yama Saleem ba, yaji ya qara
mutuwa a kogin sonta......."Lol zaujatiyy, kema kinsan fada kike, kallon mata is compulsory aii
kila harda tabasu zanyi". Ya fada teasingly yana kashe ido "Mmmmmmn, karka ma fara, the very moment ka kalli wata mace i'll feel it, do you want to
break my heart?"......"Oh come on baby, was just kidding, ke kadai ce a filin zuciyatah...."NA
SAKI A KUNDIN ZUCIYATAH NA KULLE". ya fada cubbing her face a hannunshi, sannan
slowly ya placing mata a very warm and passionate kiss, wanda yayi for just few minutes amma
ba qaramin tafiya da ruhin taybah yayi ba, wani lallausan murmushi taybah tayi sannan
tace..."squirrel, you are amazing, and you've got the sweetest lips ever. Ina sonka a lot".
"And i love you more baby, am never tired of kissing this kissable lips. Allah miki albarka".
"Amiin yaa rabb, sai ka dawo take care please".
Haka masoyan suka rabu sunaji kmn karsu rabu da juna. Koda taybah ta koma cikin gida ba
abunda take banda tunanin saleem, he's perfect to her, so sweet and loving.

Da misalin karfe 1:18pm saleem ya kira taybah. Cikin hanzari ta dauka kamar wadda sukayi
kwanaki basuyi magana da juna ba wanda a kalla bayan fitarshi zuwa yanzu sunyi waya yakai
sau biyar. Dan daga ya samu dan sarari zai kirata su kashe juna da love words.
"Omg, squirrel ka dawo mna, am missing you alot fa". Taybah ta fada a shagwabe, wanda
nikam sake baki kawai nayi ina kallonta da tunanin inda duk ta koyo shi.
"Baby boo, am missing you more here, me kika ci?".
"Am not hungry, but nasha fruit salad".
"Hmmmn, da alama kinaso kimun rinto knn anjima koh?"
"Lol, ba ruwana, kanka akeji. Tell me bazaka kai 5 ba yau plzzz". Ta fada cikin wata murya data
bala'in kashema saleem jiki ba kadan ba
"That's the reason i called, mukhtar da shuriem sunyi insisting yau a gidanmu zasuyi lunch,
barin ma mukhtar daya gano kamn mun shirya. So nake ki dafa mana abinci plzz, zamu xo
around 4:39 to 5:00. Baby banda danyen abinci a warmers please". Saleem ya fada teasingly
Dariya taybah tayi cikin farin ciki lokacin data tuno tsiyar data tapka mai a lokacin.
"Come on squirrel, sai hannayenku sun tsinke sabida dadi..arrm wait, shureim dinnan bashi
kacema ni house maid dinku bace?". Ita ma ta fada cikin raha tana murmushi qasa qasa.
"Lol, yes baby, i can't Wait to see his reaction inya gano gaskiya".
Haka dai suka cigaba da magana basu dade ba kuwa sukayi sallama.
Taybah na kashe wayar taci karo da missed calls din hafsah har uku, nan da nan tabi sahun ta
ta kira ta
"Keda wa kike waya inata kira ana cemun call waiting"
"Da mijinah mna yanmata, yarinya je kiyi aure ki kwashi lada ki kwashi romo". Taybah ta fada
cikin shauqin so.
"Eyee bestiee, kece kuwa? Lallai kin girma. Habibi ya kusa dawo wa aii, tana dawowa zaki ji
maganar biki ta kankama"

"Allah ya nuna mna, so hwfar?
"Fine oo, just wanted to say hii kwana biyu bamu gaisa ba".
"Thanks babe, kin kyauta aii nagode sosai".
"Worry not Mrs saleem, arrm ya jikin baba, na kwana biyu ban leqa ba, any improvement?".
Hafsah ta tambaya. Aii nan da nan muryar taybah ta fara rawa
"Bestiee, sai addu'a kawai, amma lamarin daban tsoro".
"Chill swthrt, zaiji sauqi in shaa Allah, muna nan muna mishi addu'a.



*5:07pm*

Daidai lokacin taybah ta gama kashe daurin data zuba, tana sanye da atampa pink me touches
din ash wanda aka dinkin riga da skirt wanda sukabi surar jikinta suka lafe, tayi applying simple
make up dinta, wanda hakan ba karamin fiddo da kyaunta yayi bah.
Qarar shigowar saqo taji wayarta...."Zaujatiyy, karki fito yanzu zamu shigo, ki jirani inzo in fara
ganin kwalliyar ki". Murmushi kawai taybah tayi, itama she's eager ta ganshi. Aii kuwa tana cikin
zancen zuciya sai gashi ya shigo dakin. Su dukkansu tsaye sukayi suna kallon juna, kowa kuma
da abunda yake kitsimawa game da danuwanshi. Takowa taybah tayi cikin nitsuwa ta nufoshi, sannan ta saqale hannuwanta a bayanshi and
resting her head a kirjin shi. Giving him a very warm hug, wanda har cikin ruhinshi yayi feeling
warmness dinta.
"Welcome home squirrel, ka gaji koh, muje kaci abinci kar suyita jiranka insun tafi i have a
special threat for you". Ta fada tana kashe ido.
"Not until i kiss those lips, i missed them badly". Ya fada yana placing mata kiss a baki. Sanin da
tayi inta biye mai toh zasu manta baqinsu yasa ta barshi shi kadai yayi kidanshi da kuma
rawarshi.
"How sweet, they taste soo sweet kaman zuma". Ya fada yana yawo da yatsanshi da manuni a
lips dinta.
"Squirrel, let's go, baki na falo fa".

Riqe da hannunta suka nufi falon bayan ta sanya ash hijab ta rufe jikinta.
"Sannunku da zuwa". Taybah ta fada tana zame hannunta daga riqon da saleem ya mata
"Amarya a gidan DR SALEEM, ya kike ya gida ya kwana biyu? Ya kuma jikin baba?". Mukhtar
ya jero tambayar.
"Lfya qlw doctor, ya iyali? Ina zubaida da yara?". Itama ta tamabaya.
"Suna nan lfya, duk suna gaisheki"

Shuraim daya daskare a zaune a wurin tun lokacin daya tabbatar da cewa matar Saleem ce.
Kasa haquri yayi saida yace....."Aboki, kana nufin wannan ce amaryar?". Ya fada yana duban
Saleem.
"Kwarai kuwa bro, ita ce the one and only aii". Mukhtar ya bada amsa cikin raha
"Amma kai ba karamin dan rainin wayo bane, the first day dana zzo gidan nan na ganta cemun

yayi yar aiki ce". Yanda shureim yayi emphasizing maganar ta ba kowa dariya, barin ma saleem
dayake tuna lokacin daya aikata haka.



*10:17pm*


Kwance taybah take a laps din Saleem suna kallo, yayin dashi kuma yke wasa da gashinta....
"Arrrm...zaujatiyy, gobe In Shaa Allah zanje kaduna akan wani aiki, kuma a kalla zanyi 5days
kafun in dawo".
Ai nan da nan taybah ta miqe daga kwanciyar da tayi
"5days fa kace? Kana nufin bazaka tafi dani ba?". Ta tambaya idanunta harsun ciko da hawaye.
"Calm down baby, aiki zanyi acan ba wani abu ba, i promise you ina kwana biyar zan dawo" .
"Fine, cemun kawai bazaka dani bah!." Taybah ta fada cikin fushi sannan ta nufi dakinta ta kulle.






*©MSS MJAY*
[12/31/2016, 12:20 PM] Mss Mjay: WWW.HAUSAEBOOKS.COM.NG
*KUNDIN KADDARA*
WWW.HAUSAEBOOKS.COM.NG



Written by
*MSS MJAY*


In dedication to
*SEMBYY LUFF*



*44*

"Zaujatiyy...wait up please". Saleem ya fada yana bin bayanta da gudu. Saidai ya makara, dan
kafin yaje harta kulle dakinta......"Baby, ki bude kofan nan dan Allah, listen to me dan Allah". Ya
fada knocking kofan dakinta.
"Ni ka kyaleni". Taybah ta fada cikin kuka.

"Baby, dan Allah kiyi haquri ki bude kofan nan, pleaseeee".
Haka yata knocking yana kiranta amma taqi bude kofan. Gajiya yayi ya koma kiran waya shima
duk daya dan taqi amsawa, data gaji ma kashe wayar tayi ta tura qarqashin pillow.
Taybah kwana tayi tana juye juye a gado danta kasa bacci. Ba abunda take banda tunanin her
Squirrel, she's missing his presence wanda shima a bangarenshi haka abun yake.

Washegari taybah ta tashi jikinta a sanyaye, duk lokacin data tuna yau saleem zaiyi tafiya ta
kwana biyar kuma bada ita ba sai ta share kwallah. Allah sarkyy soyayyah☺

Tana tsaye a kitchen tana wanke-wanke, aikin kawai take amma hankalinta baya kan aikin da
takeyi, tayi zurfi ne cikin tunanin saleem. Bata ankara ba, bata kuma san da zuwanshi ba sai jin
tayi a rungumeta ta baya, yayin da qamshin turarenshi ya cika mata hanci. Nan da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login