Showing 36001 words to 39000 words out of 44631 words

Chapter 13 - KUNDIN QADDARA BOOK COMPLETE By MJay.pdf

nan su duka
suka sauke ajiyar zuciya mai sanyi saboda jin dumin jikin junansu. "Good morning baby, kin tashi lfya?". Ya fada yana placing mata a light kiss a wuyanta. Shiru
taybah tayi kamar bazata amsa ba saboda ta tsaya feeling kiss din.
"Morning, lfya qlw". Ta fada tana qoqarin janye jikinta daga riqon daya mata, sake kankameta
yayi..."where do you think you are going?, kinga taybah ki tsaya muyi maganah plzz, ba'ason
raina nima zanyi tafiyar nan in barki ba, kona tafi dake ba zaki ji dadin tafiyan ba. Look at me".
Ya fada tare da juyo da ita tana kallonshi. Ganin idanunta yayi sun cika da hawaye, kiris kawai
take jira ta fara kuka.
Hannunshi yasa yana share mata hawayen da suka fara zubowa......"Baby, plzz kibar kukan
nan, trust me ba yanda zanyi ne nima. Kiyi haquri".
"Yaushe zaka dawo?"
"Just five days kawai zanyi kamn yanda na fada miki In Shaa Allah".
"Y...yan...yanzu sai nayi five days ban ganka ba?". Taybah ta fada yayin data barke da kukan da
take qoqarin riqewa sannan ta fada jikinshi tareda rungumeshi.
Rungumeta shima yayi kam kam yana lallashinta da kalamai masu dadi da kwantar da hankali.


*11:27pm*

Tsaye suka bakin kofan falo, saleem na riqe da trolley dinshi a hannu daya, yayin da dayan
hannun ke riqe dana taybah yana murzawa a hankali.
"Promise me baza kiyi kuka ba?"
"I promise". Ta fada muryarta na rawa
Aje trolleyn nashi yayi a gefe sannan ya matso da taybah kusa dashi sosai wanda har sunajin
numfashin juna. Cubbing fuskarta yayi cikin hannayenshi sannan yace......"Look into my years
zaujatiyy, na fiki jin zafin tafiyar nan, ki taimakeni kibar kukan nan dan Allah".
Aii kamn yace ta kara kukan ne, nan da nan ta fashe da kuka mai tsuma rai. Tsayawa saleek
yayi kawai yana kallonta, don shi he's running out of options ma na yanda zai lallabata. Dago
idanunta tayi tana kallonshi, idanun da suka sha kuka. Sai saleem yaga sun qara burgeshi ma
fiye da da. Light kiss ya mata placing a idanun nata...."Am gonna miss them". Ya fada yana
share hawayen idanun nata. Sannan a hankali ya gangaro da hannun nashi kan lips dinta yana

zagayewa......"And am gonna miss this cute lips more". Ya fada sannan ya fara kissing dinta.
Abunda aka fara da light kiss, sai ya chanja dimension domin kuwa komawa sukayi suna
kissing juna kaman mayunwata. Sun dauki kusan 20mins suna abu daya, kafin taybah ta
breaking dan taga kamn numfashin saleem din ya fara chanzawa. "Take care of yourself please, Allah ya tsare ya kiyaye hanya ya kuma bada nasaran aiki.....am
gonna miss you squirrel". Ta qarasa maganar tana adjusting mai tie dinshi.
"Thank you for the duas baby, Allah miki albarka. I love you alot and am gonna miss you like
hell, take care kinji".
Da kyar suka gama sallama saleem ya dauki hanya. Aii kuwa tana jin tashin motarshi wani kuka
yazo mata. Saida tayi kukanta mai isarta sannan tayi shiru.


*3 days later*
"Yea zaujatiyy, yanzu na fito daga tiyatan, so ya kike?
"Not fine". Ta bashi amsa tana tura baki kamn yana kallonta.
"Subhannallah, what's wrong?". Ya tambaya adan rikice.
"I'm missing you, alot squirrel".
"More and more here baby, me kika tanadar mun inna dawo?".
"Whatever you want pumpkin, just name it and ka samu". Ta bashi amsa sweetly.
"I want the whole you baby.... The whole you".
Shiru taybah tayi ta kasa cewa komai dan ba abunda tayi zaton zai fada ba kenan
"Baby, you there?". Saleem ya tambaya jin shirun yayi yawa.
"Yea...i am". Ta bashi amsa a hankali
"Baki amsa mun tambayata ba amma....i said i want the whole you, zan samu inna dawo?".
"Uhmn, nidai babu ruwana". Ta bashi amsa tana rufe fuska.
"Come on baby, answer me mana, ko sai na miki kuka?".
"Zaka samu squirrel, saika dawo". Ta fada sannan cikin sauri ta kashe wayar tana murmushi.

Randa saleem zai dawo kuwa, taybah murna kamar ta zuba ruwa a kasa tasha saboda jin dadi.
Taje aka yarfa mata kitso ga kunshi tasha kamar sabuwar amarya(lol, harna tuno da mommah
AZLAND ranar bikinta)
Abinci kuwa har kala uku ta dafa mai banda drinks, ga friut-salad kuma.

Sanye take cikin wata atampa deep pusher pink, wanda akama dinki doguwar riga, wadda ta
kamata da kyau ta kuma fito mata da surar ta. Wanka da turaruka tayi dan duk inda ta gimla
kamshi ne mai matuqar dadi ke tashi. Ga kwalliyan nan tasha wadda ta mata kyau. Yau dai
taybah tubarkallah Ma Shaa Allah, kyau kam ansha shi.
Tana jin diran motarshi ta nufi bakin kofa da sauri tana jiran isowarshi. Aii.kuwa bai dauki wani
dogon lokaci ba ya shigo falon yayin da yayi tozali da yar kyakyawar matarshi wadda ba
karamin tafiya da imaninshi ba tayi yau.
"Come here baby, come here lemme feel that soft skin buried into mine". Ya fada yana bude
hannunwanshi yayin da taybah ta nufeshi da sauri ta bashi kyakyawar runguma.

"Dammit! Baby...i missed you soo much". Ya fada yana qara rungume ta kam kam a jikinshi.









*©MSS MJAY*
[12/31/2016, 12:20 PM] Mss Mjay: WWW.HAUSAEBOOKS.COM.NG
*KUNDIN KADDARA*
WWW.HAUSAEBOOKS.COM.NG


Written by
*MSS MJAY*


In dedication to
*SEMBYY LUFF*


*45*


"I miss you more squirrel". Itama ta fada cikin shauqin so.
"Muje kayi wanka kaci abinci ka huta....ka gaji koh?". Ta fada tana shafa fuskarshi.
"Yes baby, amma ina ganinki duk gajiyar da nakeji ta tafi. I need to taste those lips before
anything else". Ya fada yana cubbing fuskarta sannan a hankali ya fara kissing din lips dinta.
Taybah was lost, ashe ba karamin missing din squirrel dinta tayi ba, she missed him beyond
wonds shi yasa yana fara kissing dinta tayi loosing control. Samething with saleem, abun bai
chanja zani ba, dan shi kaman yama fita getting out of control, it happened so fast, and it was
beautiful. They both enjoyed it.

A hankali suka breaking lips din nasu, suka zubama juna ido cikin shaukin soyayyah.
"You are amazing baby. Ina sonki morethan anything zaujatiyy. Allah miki albarka".
"Awwwn baby. I love you more, muje kayi wanka". Ta fada tana jan hannunshi. Koda suka shiga
daki saleem tuburewa yayi wai saidai taybah ta mai wanka()
Yayin da ita kuma ta dage akan bazatayi ba.
"Ka rufamun asiri dan Allah, how do you expect me in maka wanka". Ta fada tana kokarin
kwacewa daga rikon daya mata".

"Aii kaman kinyi wankan nan kin gama yanmata, wuce mu tafi". Ya fada yana jan hannunta
hanyar toilet din
"Yaa saleem dan Allah kayi haquri, zan maka wata rana amma ba yau ba dan Allah". Ta fada
har idanunta sun ciko saboda tsoro. Dariya ya kwashe da ita sannan yace...."matsoraciya
kawai, I love you". Ya fada yana pecking dinta a kumatu sannan ya fada toilet.
"Kajimun yaa saleem dinnan , wai in mai wanka, shi ko kunya bai jiba".



*9:43pm*

Kaiwa da kawowa taybah take tana qoqarin gyara wurin da suka ci abincin yayin da saleem
yake ta binta da kallo yana kitsima abubuwa da dama a ranshi.
Tazo giftawa ta gabanshi kenan bayan ta goge center table din saleem ya kasa daurewa ya
jawota......"Come here baby, ni banga alamar kinmayi missing dina ba. Ji yanda kika kara
kyau...... I love henna". Ya fada yana wasa da hannunta da tasha zanen lalle wanda ba qaramin
kyau ya mata ba. "I hope baki manta da promise din da kika mun ba?
"Wane promise kuma?". Taybah ta tambaya tana neman hanyar da zata bi ta chanja salon hirar
tasu.
"You promised me yourself today, don't tell me you gonna break it?".
"Uhmn, nidai sakeni iin gama aikina". Cewar taybah tana kwacewa daga riqon daya mata.
"Ki sameni a daki inkin gama".

Da sauri ta qarasa aikin da takeyi sannan ta gudu daki ta.kulle kofar. Tanajin lokacin da yazo
yana knocking amma ko motsi batayi ba. Wayar tata ma kasheta tayi dif! Itakam ina zata iya
abunda yaa saleem yakeso, aii da kunya ma.

Washegari harta tashi ta hada breakfast tayi wanka bataji alamar saleem a gidan ba. Wannaan
yasa ta leqa dakin nashi saidai abun mamaki ba kowa a ciki. Da alama ma da wuri ya fita daga
gidan.
Nan da nan taji zuciyarta ba dadi, ba dai abunda tamai jiya bane yasa yake fushi da ita. Kiran
wayarshi ta shiga yo, gata dai tana ringing amma yaqi dauka, karshe ma kashe wayar yayi.
Hankalin taybah ba qaramin tashi yayi ba. Haka taybah ta wuni suku suku babu walwala a tare
da ita. Har akayi maghariba babu shi babu alamar shi. Tana kwance a dakinta taci kuka harta gaji. Wayarta dake gefe ta fara ringing
Tana dubawa taga yasmeen ce take kira.
"Sis, ya kike?".
"Aunty taybah, lfya qlw nake, ya gida? Ina yaa saleem?".
"Baya nan". Taybah ta bata amsa muryarta a sanyayye.
"Kima yaa Saleem godiya aunty taybah, jiya Abba ya dawo daga kaduna inda yaa saleem ya
kaishi a duba, zuwa wani sati zasu tafi india a qara dubawa ko Allah zaisa a dace. Allah dai ya
sakamai da mafificin Alkhairi. Ki qara mai godiya inya dawo dan Allah".

Sandarewa taybah tayi a zaune a wurin ta kasa cewa komai, yanzu dama tafiyar nan da yayi
saboda yakai mahaifinta asibiti ne? To itakam dame zata biyashi a rayuwa?. Nan da nan kwalla
ta fara zuba daga idanunta.
"Aunty taybah...are you there?". Yasmeen ta tambaya jin shirun yayi yawa.
"Yea sis, zanyi In Shaa Allah".


Sai wuraren 9:36pm taji motar saleem ta shigo gidan. Wata ajiyar zuciya ta sake cikin farin ciki
tare da tunanin ta inda zara fara bashi haquri. Saida ta bari ya shiga dakin da kamar 20mins
sannan ta nufi dakin, gabanta na faduwa.
Murda kofan tayi, cikin sa'a kuma dakin ya bude. A zaune ta sameshi ya dafe kanshi da alama
tunani yake mai zurfi.
Motsin dayaji nne yasa shi dago kanshi a hankali ya saukesu a kanta. Sanye take cikin wata
sky blue night gown wadda ta tsaya mata daidai gwiwarta. Sai kamshi kawai take zubawa mai
dadi. Ga gashin kanta a kwance abun sha'awa a gadon bayanta. Kasa dauke idanunshi yayi a
kanta harta qaraso kusa dashi ta zauna gefen gadon sannan ta dora kanta akan cinyarshi tana
fuskantar shi.

"Squirrel.... Are you mad at me?". Taybah tayi maganar cikin wata murya mai dadin saurare.
Shiru yayi yaqi bata amsa tareda juyar da kanshi zuwa dayan bangaren. Ajiyar zuciya taybah ta
sauke sannan ta sakala hannuwanta a wuyanshi, tareda jawo fuskar saleem kusa da tata.
Sannan a hankali ya fara kissing dinshi passionately. Nan da nan saleem ya manta da fushin da
yake ya fara mayar mata da martani shima cikin kwarewa.
Sun dauki mintuna suna abu daya. Sannan a hankali sukayi breaking suna kallon juna. Wani
lallausan murmushi taybah ta saki sannan tace...."Still angry?".
"Not anymore, how can i be when i've tasted this sweet lips.....i love you soo very much
zaujatiyy".
"Thank you squirrel.... Thank you for everything, na rasa ma da bakin dazan maka godiya dashi.
Nagode da qoqarinka akan baba. Jazakhallah bil jannah. Allah ya saka da alkhairi an..........".
"Shhhhhh.....ya isa hakanan, baban namu ne mu duka aii".
"Squirrel, tell me abunda kakeso in maka yanxu, i can do anything you want".
"Ni saboda Allah nayi baby, i only want abu daya a wurinki, zaki bani??".
"Name it squirrel, just name it"
"I want you, i want you this night baby.....pleaseeeee".

Shiru taybah tayi, itakam kunyan abun nan takeji, taya zata iya mai abunda yakeso? All
thesame dai yau batada excuse dole ta bashi haqqinshi.

"Am all yours squirrel". Ta fada a hankali tana rufe idanunta
Wani dadi ne ya lullube saleem. Nan da nan ya dago ta daga kwancen da take ya bata wata
kyakyawar runguma.
"Thank you baby, nagode sosai. I love you". Ya fada tareda bata light Peck a goshinta.
"Muje kaci abinci". Ta fada bayan tayi breaking hug dinsu.

"Am only hungry for you, manta da batun abinci kinji.....come her". Ya fada tareda janta zuwa
kan gado akayi light off. Ewoooo saleem yayi light off ba halin a dauko muku
rahoto



*10:13am*

Har a lokacin taybah bacci take, ko motsi batayi saboda wallaha. Yayin da saleem yake zaune
ba abunda yake banda kallonta. Yana qara Godema Allah daya mallaka mai taybah. He's lucky,
take kuma yaji ya qara sonta.
So kuma badan kadan ba.








*©MSS MJAY*
[12/31/2016, 12:23 PM] Mss Mjay: WWW.HAUSAEBOOKS.COM.NG
*KUNDIN KADDARA*
WWW.HAUSAEBOOKS.COM.NG




Written by
*MSS MJAY*


In dedication to
*SEMBYY LUFF*


*Here is a page for you sweetest heart FATY AXLAND. You are amazing and i love you more
with every breath i take. Thank you for being that special someone. I lack the perfect words for
you. Allah barmun keh❤*

*46*

A hankali taybah ta fara bude idanunta da suka mata nauyi ba kadan ba. Da sauri saleem ya
taso daga kujerar da yake zaune a gefen gadon......"Good morning beautiful". Ai nan da nan
taybah ta mayar da idanun nata ta rufe ruf saboda wata matsananciyar kunyar data kamata.
"Hey! Don't you wanna look at me?. Saleem ya tambaya yana shafa gashin kanta. Ita dai
taybah shiru tamai bata ce komai ba, itakam ta gama yawo. Taya za'ayi yanxu ya bude idanunta
ta kalli saleem, koda asuba daya tada ita qin yadda tayi su hada ido har ya mata wanka tayi
sallah. Saleem kam gajiya yayi da shirun nata, hannuwanshi yasa ya dagota daga kwancen da
take. Direct toilet ya nufa da ita, duk qoqarin da taybah tayi ta kwace ta kasa......"Easy mna
yanmatana, kinsan dai bazaki iya kwatan kanki ba ko, ki tsaya kawai in sake gasaki".

Haka saleem ya sillo ma yar matarshi wanka ya shiryata sannan ya sake daukarta ya nufi dining
da ita. Ita dai taybah koda wasa bata yarda sun hada ido ba. Shi yayi feeding dinta da kanshi
cikin kulawa da soyayyah. Parlor suka kuma, ya zauna sannan ya dora kan taybah a laps dinshi
yana bin gabobinta yana mata tausa.
"Zaujatiyy, am proud of you, thank you for being mine. Allah ya miki albarka taybah. Da ana iya
bude zuciya, dana bude miki tawa kinga yanda sonki yamun yawa, with every breath i inhale, i
inhale it with your love. Jazakhillah bil jannah, nikam a kullum qara alfahari da aurenki nake.
Allah ya barmu tare ya bamu zuri'a ta gari. Yara nakeso taybah, yara nakeso da yawa......zaki
haifo mana su ko?".
Da sauri taybah ta rufe fuskarta cikin shauqin qara son mijin nata wanda a da bata ko kaunar
gani, amma yanzu ba abunda takeso kamn shi.
"Uhmn, nayi qarama. Kai ka haifosu mna". Ta bashi amsa cikin wasa
"Lol baby, saidai in bakisu ke ki haifo. You've got it so sweet baby, yamafi zuma zaki".

Idanun taybah a rufe suke, tana jin abunda yake fada......
"Squirrel.... I love you, i love you alot". Ta fada cubbing his face in her hands bayan ta tashi
zaune suna kallon juna. Kallon idanun juna suke, kowa kuma da abunda yake tunani akan
danuwanshi. Shidai saleem on his part abu daban ne, yasan yaso rufaida, kuma har yanzu tana
ranshi saidai kullum yana mata addu'a. Allah ya haskaka kabarinta domin sunyi zaman amana
da qaunar juna. Amma son da yakema taybah is different, shi kanshi baisan adadin son da yake
mata ba. All he know is that she has become part of him.

A bangaren taybah ma kusan tunani iri daya sukayi. Kamar hadin baki su duka suka fada a
tare...."Allah ya miki rahmah rufaida ya raya abunda kika bari". Sai suka saki murmushi a tare
sanan saleem ya placing mata light peck a idanunta.


Toh Alhamdulillah yanxu dai komai ya daidaita a tsakaninsu, zaman lfya cikin soyayyah da
dokin juna. Cikin haka taybah tayi resuming school, wani abun dadi kuma a sati so uku kawai
takeda lectures. A bangaren jikin Abbah dai, dukda sight din bai dawo ba, amma yana ganin

shadow din mutum. Su Abbah yanxu a shiryu tunda yaga babu sarky sai Allah.

Yau Thursday, taybah batada lectures, baccinta ta sha sai kusan 8:17am ta tashi, dan saleem
ma sai wuraren 11 zai fita yau. A hankalu ta zare jikinta daga na saleem wanda yake bacci cikin
kwanciyar hankali. Saidai taybah na qoqarin mikewa ya janyota ta fada jikinshi.......
"Where do you think you are going ki barni ni kadai". Ya tambaya idanunshi a rufe.

"Awwwwnnn....come on squirrel, breakfast zanje in hada ba, takwas ta wuce".
"Muje in tayaki, kema kinsan in ina gida tare mukeyi aii, lets go". Ya fada yana miqewa.

Tare suka shirya abincin su, suka ci sannan saleem ya shirya. Har bakin motarshi taybah ta
raka shi. Saida ya shiga motar amma har lokacin taybah na tsaye ta kasa miqa mai jakar tashi,
a kullum suka zo sallama haka sukeyi kamar karsu rabu rabo.

Shiga motar taybah tayi ta zauna akan cinyanshi tareda kwantar da kanta akan kirjinshi.
"Squirrel, yau bazaka kai 5 ba koh, say yes please".
Kissing dinta yayi a forehead dinta sannan yace
"Kinsan dai i can't promise you that, am a doctor, akwai emergency situations kinsani".
"Nikam gaskiya ka dawo da wuri". Taybah ta fada tana pouting lips dinta bayan ta dago da
kanta.
"Wannan bakin ya cika rigima". Saleem ya fada yana cubbing face dinta
"Come here baby, lemme feel your warmth". Ya fada sannan a hankali ya fara kissing dinta
yayin da itama ta fara mayar mai da martani. Aii tuni suit din saleem ta yamutse saboda yanda
suke caressing juna. Jin salon numfashin saleem na chanjawa yasa taybah breaking kiss din.

"Dammit baby! I need you". Ya fada grabbing her waist.
"Easy squirrel, am all yours, kaje ka dawo ina nan yanda

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login