Showing 33001 words to 36000 words out of 43151 words

Chapter 12 - KARUWAR GIDA END BOOK COMPLETE Hausa Novels Complete By Mrs Sadauki .pdf

01 Jul 2025

4501

na kallonta sai da kan ɗa ya sawo kai sannan Anna ta matso ta fara
taimaka mata. "Inyaaa"jariri ya canyara kuka yayin shaƙar iskan duniya,reza ta sa ta yanke cibi kafin ta aje
babyn gefe ta kimtsa Fadila wacce ke fitar da gumin wahala.


Duk muƙu-muƙun Anna na kar ƴan unguwa su san da Fadila na da ciki ya tashi a banza,domin
kuwa Lami ta fita ta gayyato matan unguwa suka kusa cika gidan a kunnen su kukan farko na
yaro ya sauka ai suka shiga taɓa hannuwa kowa na faɗin albarkacin bakin sa.


A harzuƙe Anna ta fito ta na masifa ta na cewa "to ƴan gulma miye sabo a duniya?ina ce dai ba
gare ta farau ba balle ya ƙare kanta kuma mutum bai san mi zai faru gobe ba sannan mai baya
dayawa(zuri'a)bai faɗin aibun Ɗan wani"ai fah kuwa da sannu suka fara sulalewa.



A ɓangaren Nabee kuwa duniyar ta bisa tsinke ta ke ci musamman da ta samu wani Alhaji

Waleed,duk da dai ya na da halin banza na bin mata amman shi tsakani da Allah ya ke son
Nabee.
Cikin sigar roƙo yace "my Nabee kiyi haƙuri na turo manya su sa baki ayi auren nan da wuri wlh
a matuƙar matse na ke na gan ki a gidana"kallon ƙaton tumbinsa Nabee tayi sannan ta ƙirƙiro
murmushin ƙarya tace "haba dai duka-duka nawa na ke da zan yi aure yanzu?a'a ka bari duk
ranar da na shirya ni zan faɗa ma lokacin da za ka turo kayan auren "ta ida maganar ta na
sunne kai wai ita ala doli kunya.


Wani daɗi ya luluɓe zuciyar Alhaji Waleed ya samu mace ta gari mai kunya,cikin nuna ƴar
damuwa ya kuma cewa "to bbna Allah matso lokacin da wuri ungo ga wannan kin sayi hoda"ya
miƙa mata kuɗi amman Nabee ƙememe taƙi karɓa kamar kullum.
Hannunta ya jawo ya saka mata kuɗin, tsabar jaraba sai da yaji wani abu daga haɗuwar
hannunsu.


A kunyace ta jimƙe kuɗin ta na godiya "Allah saka da alkhairi ya biya ka da gidan aljanna mafi
ƙololuwa"Alhaji yayi murmurshi haɗi da jin daɗin addu'arta yace "haba ai babu godiya a
tsakanin mu"ta ƴar dariya gami da fari da ido kafin ta gyara dogon hijab ɗinta ta fita daga mota.


Turus tayi tsakar gida ganin Iyani ta saka Nasir a gaba ta na zagi shi kuwa ya sunne kai "ai
yanzu sai ka tashi ka sawo rago dan ni kuwa ko ƙwandala ta a to� a bar ni da baƙin cikin
wacan asararar kawai ina dalili kai kaje ka ɗirkawa ƴar mutane ciki ni ma an zo an yiwa tawa
Ƴar masifar ka ce ka zoza mata"shi dai Nasir bai ce komi ba har sai da ta gama sannan ya miƙe
ya bar gun.


Can tsakar dare ciwon mara da azaba iri-iri suka ishi Fauziya ta miƙe zaune ta na sharar
hawaye.
Kallon Nabeela ta tsaya yi wacce ke sharar barcinta hankali kwance,wani irin da na sani ne ya
wanzu a zuxiyarta kawai sai ta fashe da kuka.


Cike da masifa Nabee ta tashi daga barcin da ke,ba tayi wata-wata ta ɗauke Fauziya da mari ta
na cewa "minene?uwar miye ki kewa kuka yanzu tsakar dare?"cikinta Fauziya ta nuna wanda
sai ƙara yin ƙasa ya ke.


Tsuki Nabee tayi tace "uban wa ya aike ki mtws wawuya kawai"tayi kwanci babu jimawa kuma
wani barcin ya ƙara ɗauke ta.

Wata irin azaba ce Fauziya ke ji ta ko ina sai dai ba ta da iko ko halin yin wani abu,ko kafin gari
ya waye ta jigata tuni ruwan waya sun fashe su na ta zuba amman babu mai kula da ita.
Nabee na sauke ƙafarta da asubah taji danshi waro ido tayi da sauri ta cire sakata ta nufi ɗakin
Iyani ta na kiranta.


Nasir ya nemo mai taxi suka wuce asibiti,ba su jima ba kuma aka tura su babban gida wato
likita babba.
Da isar su Mère et enfant aka wuce da ita Bloc saboda matsalar da suka hango,tayi doguwar
naƙuda ga kuma ƙarancin shekarunta.
Ko da aka ciro yaron bai zo da rai ba,ɗakin hutu aka kai Fauziya.
Hamdallah Iyani tayi da aka ce jaririn ya mutu sai dai kuma result ta biyu ta tayar mata da
hankali na kamuwar yoyon fitsari da Fauziya ta samu.




***

Sharkaf na haɗa zufa saboda turaren hayaƙin da Momy ta sa ni ala doli sai nayi,ina buɗe
bargon wani ƙamshi ya game ɗakin yayinda fatar jikina ta ƙara yin wani haske gami da
kwantawa da taushi.
Toilet na wuce,ruwan da aka haɗa min cikin bawon wanka na shiga ina mai lumshe ido jin
ɗuminsu ya ratsa ni ga wani ƙamshi da suke fitarwa.


Humra na shafa a duk wani lungu na jikina kafin na saka kaya,Momy ta shigo hannunta ɗauke
da tray yayinda Yayunta mata biyu ke take mata baya uwanda sun zo ne saboda bikina da
kuma taya murnar dawowata.


Baki na kwaɓe dan har ga Allah na fara gajiya da shaye-shayen nan, murmushi Momy tayi ta
fara miƙo min ina shanyewa ina bata kofin Allah ya so ni wannan karon duk maganin zaƙi ne da
su.


Wayata ta ɗauki ringing ƙin zuwa nayi kusa da wayar balle na ɗauka domin ringing ɗin Daddy
ne kuma yanzu da na ɗauka zai fara shagwaɓe min ya na min zantukan da sun girmi lissafina.


"Ba ki jin ana kiran ki ne?"cewar Momy turo baki nayi nace "Daddy ne" "to ki ɗauka mana ki
koma can falo"ta faɗa ta na mai nunawa Yayun nata wasu kaya su kuma suna dubawa.

Wayar na cire daga caji na fita sannan na ɗaga ina mai karawa a kunne wani irin numfashi ya
sauke wanda yasa zuciyata yin wani yarrr kamar an tsagata "jj-2 jours dai na matsu"shine
abinda Daddy ya faɗa "wai yanzu banda gobe ne auren?"na tambaya ina waro ido "ƙwaran
gaske nan da jibi kin zama tawa yauwa faɗa min abinda kika tanadar min".... [12/12 à 10:37] Cham~rose: *LITTAFIN KUƊI NE KI BIYA KI KARANTA HANKALI
KWANCE,DUK WACCE TA KARANTA MIN BOOK KYAUTA DA WACCE TA TURO DA WADDA
TA GAN SHI A WANI GROUP ITA MA TAYI SHARING IN KUN YI DAIDAI KUN SANI‍♀️ mai
son biyan kuɗin karatu sai ta tuntuɓe ni ta WhatsApp* +22795045822

*Page 43-44*


"Ni ban san mi na tanada ba"na faɗa cike da ƙurciya murmushi yayi mai sauti yace "to naji wane
Gift kike na baki a matsayin tukuici?"ba tare da wani tunani ba nace"mota ni ke so fara sol mai
kyau irin ta mata sai kuma Teddy da kuma farar mage"dariya Daddy ya kece da ita ni kuwa na
turo baki nace "Allah su ni ke so Daddy ko ba za ka saya min ba?" "Haba Mimi mi za kiyi da mage?sannan ni ina zan ga farar mage?"Daddy ya tambaya.
"Nemowa za ka yi mana,kuma fah na ga hoton wata mage cikin wayar mai kyau"Daddy yace "to
ko ciro hoton ake sai a maki cadre ɗin sa?"na waro ido waje tamkar ina gabansa nace
"hoto?hoto kuma Daddy?to miye banbancin da na cikin wayar tunda shi ma ba motsi zai yi ba
?ni dai ta ƙwarai ni ke so"na fara bubuga ƙafafu ina kukan shagwaɓa. "Ya Salam!"Daddy ya furta jin wata kasala na zubo masa tamkar yayi ihu saboda abinda ya ke ji
duk jikinsa.


"Shuuut!"ya faɗa a kasalance kafaɗa na maƙe kamar wacce ya ke gani nace "ni dai a'a sai kayi
alƙawalin za ka samo min" "naji shikenan ko?"Daddy ya faɗa ya na furzar da huci.


Murmushi nayi mai sauti nace "yauwa Daddyna na gode,ina Hajiyar mu?"
Ya bani amsa da "ta na can falo" "kai kuma fah ka na ina?"na tambaye sa ina lumshe ido
saboda a yadda ya ke sauke numfashi ya jefa ni cikin wani yanayi "ɗakina"ya bani amsa na
kuma tambayar shi "ka na mi?"
"Kwance mana"shiru nayi jin yadda numshinsa ke sarƙewa "to kaima Hajiya Babba wayar ina
son mu gaisa"na faɗa a Shagwaɓe dan naji kamar barci ya ke son yi.
"Ban iya fita a wannan halin"ya bani amsa,na turo baki nace "wane hali kuma?"kai ya girgiza a
zuci kuma yace "oh Mimi yanzu ba ki gane halin da na ke ciki ba sai kace yarinyar goye?"kukan
shagwaɓa na saka mashi jin ya ƙyale bai ce komi ba.

"Babynaaa"Daddy ya furta cikin wata irin murya wacce ta sa doli na nutsu "uhum"
"Minene ?"na kwaɓe fuska kamar zan yi kuka nace "komi ni cikina mai ke ciwo"Daddy ya gyara
kwanciya yace "daidai ina?"na bashi amsa "ga ciki mana"
"Na sani ga ciki,amman saman ciki ko ƙasan shi?"wata kunya ce naji ta kama ni wlh kawai sai
nayi ƙasa da murya nace "a'a ba daga sama ba"



Ya sauke ajiyar zuciya yace "to naji Allah baki lafiya"nace "amen!ina Hajiya Babba ɗin?"Daddy
ya dafe kai yace "Mimi sai yaushe za ki barin rigima ?a wannan halin zan fita kaiwa Hajiya
waya?"cikin rashin sanin manufa nace "to mi ya ke yi?"
"Bai komi bari ranar da kika zo za ki gane" "naji to sai an jima zan ci abinci" "ok ki ci dayawa"
"Toh"na bashi amsa shi kuma ya kashe wayar.




***


Cikin kuka Mami tace "Dr Ibrah sam wannan ba halin ƴaƴan musulmi ne ba,ta yaya babu igiyar
auren ka ko ɗaya a kaina amman kullum sai ka zo min?haba ka bar ni na sarara mana da wane
zan ji da wannan ƙaddararren cikin koko da jarabar ka?"kwasheta yayi da mari ya nunata da
yatsa yace "ki iya bakin ki in ba haka ba zan yi maki shegen dukan da duk wanda ya gan ki sai
ya tausaya maki"shiru Mami tayi ta kasa cewa komi yayinda shi kuma Dr Ibrah ya fara
yamutsata.
Kafin wani lokaci kukan da Mami ke yi ya sauya zuwa ihu
Ameera wacce ke falo zaune ta tashi ta leƙa su ta ƴar hudar ƙofa ( *KE DUNIYA* next book ɗina
in shaa Allah wanda zai magana akan sakacin iyaye masu sex ƴaƴan su na ji)



Da sauri ta ja da baya ta na waro ido tabbas irin abinda ta ke kallo a waya ne su Mami ke
yi,tunani ta fara inda za ta samu mafitar abinda ta ke ji.
Hijab ta saka ta fita waje mai adaidaita ta tara ta kwatanta mashi inda zai kaita,suna tafe mai
adaidaita na sauraren wa'azin Malam Bashir Ghana inda ya ke cewa ```«Yarinya budurwa ki
tsare kan ki saboda a ranar lahira gangar jikin ki zai bada shaida da irin abubuwan da kika
yi,farjin ki zai bada shaida iya adadin mazajen da suka yi zina da ke,ƙirjin ki zai yi magana iya
adadin samarukan da suka taɓa shi,laɓan ki za su bada shaida akan duk namijin da ba mijin ki
ba da ya taɓa kissing naki,ƙafa za ta bada shaida ce a ranar ni na taka ta je wajen,Saurayi ma
haka a gaban ka za kaji azakarin ka na baiwa Allah report iya adadin matan da kayi zina da
su,bakin ka zai ce ni nayi kissing nata hannu yace Ni na taɓa.Dan haka samari da ƴan mata

kuyi hattara kuyi taka tsantsan da zangon ƙurciyar ku zango ne da babu sauƙi saboda a lokacin
ne kuke da ƙarfi kuke ganiyar samartaka ku saboda rayuwa ta kasu zango uku
ne,YARINTA,SAMARTA,TSUFA babu zangon da ake tsananta bincike kamar na tsakiya saboda
wannan lokacin Allah ya baka ƙarfi fiye da zangon biyu wanda suke tattare da rauni»``` a daidai
nan Ameera wacce jikin ta duk yayi sanyi ta sauka tare da biyan mai adaidaita.



Kallon gidan saurayin nata tayi wanda shine ke tura mata blue Film,kawai kuma sai ta fashe da
kuka ta na girgiza kai a fili tace "ai babu babban tonon asiri kamar Allah ya tsare ka gaban
bainar nas ana bincikar ka tare da bankaɗo mugan halayen ka, Allah na tuba ka yafe min nayi
alƙawarin ba zan taɓa barin idona ya kalli haram ba sannan zan zama mutumniyar kirki ta
yadda Manzon Allah SAW zai yi alfahari da ni a ranar alƙiyama"ta na tafe ta na jaddada tuban ta
gun shugaban talikai babu zato kawai sai ji tayi an kwasheta ta faɗi ƙasa daga nan kuma ba ta
sake sanin abinda ya faru ba.



A ruɗe ABU MALEEK(Nimcyluv)ya fito daga mota ya na mai furta "Innalillahi wa'inna iley
raji'un"sungumarta yayi ya saka bayan mota ya na mai tambaya inda zai samu asibiti nan
kusa,nan wani ya kwatanta mashi.

Da isar sa Clinic Khasum Moctar aka shiga dubata,ashe suma ne tayi saboda furgici sai kuma
kanta da ya bugu an wanke gun a naɗe sa da bandeji.
Shiga yayi ɗakin da aka shimfiɗe ta,tsayawa yayi ya na kallon ƙyaƙyawar fuskarta da hawaye
ke shatata daga cikin manyan idonta masu dogayen gashi.
Ƙarasawa yayi ya saka hannunsa mai dogayen yatsu ya fara goge mata hawayen sai dai wasu
kuma ke sake zubowa,"ya Allah!"ya furta a hankali cikin muryar shi mai sanyi buɗe idonta tayi
suka sauka kan chocolat face ɗin shi mai ɗauke da jan leɓo.


Maida idon tayi ta rufe ta na tunanin abinda ya faru da ita,"buɗe idon ki petite beauté"ya faɗa ya
na mai ɗaga fatar idonta wanda yasa doli ta buɗe su "ya jikin ki?"ya tambaye ta,samun kanta
tayi da murmusawa kawai shi ma sai yayi murmushin yace "mi sunan ki?"
"Ameera"ta bashi amsa "Meera,ni sunana Abu Maleek yau ɗin nan na shigo garin Maradi cike
da zumuɗin zan je na ga ƴar little sis ɗina da aka gani ga shi kuma gobe za'a ɗaura aurenta sai
kuma Allah ya katse min hanzarin na banke petite beauté"ya na maganar ne ya na murmurshi
mai nuni ya na cikin farin ciki sai kuma da ya zo ƙarshe ya kwaɓe fuska.

Murmushi Ameera tayi ta yunƙura za ta tashi da sauri ya taimaka mata "yi a hankali,bani
number wani ɗan gidan ku sai na shaida masa ki na asibiti kar aje ayi ta neman ki"ai tamkar ya
caka mata wuƙa haka Ameera ta shiga rera masa kuka.

"Oh my god!"ya faɗa ya na mai dafe goshi, Dr ya shigo ya na tambayar lafiya ko jikin Abu
Maleek yace a'a nan ya basu takarda sallama gami da ordonnance ta maganin da zai saya.
Hijab ɗinta da fille de salle ta wanke aka ɗauko mata ta saka,hannunta Abu Maleek ya kama da
sauri ta fuzge saboda wa'azin Malam Bashir Ghana ya ratsata kuma ya na zaune cikin zuciyarta
daram.


"Yi haƙuri petite beauté"ya faɗa ya na murmurshi yayi gaba ta na bin sa a baya har mota,ko da
suka shiga ya yiwa mota key bai zarce ko ina ba sai gidan su saboda kiran Alhaji da ke ta
shigowa wayarsa ita kuwa Ameera kamar wacce aka rufewa baki ta kasa tambayar sa.




Cike da zumuɗin zuwan Yayana wanda duka-duka jiya ne kawai mu ka yi waya da shi amman
yanayin barkwancin shi da yadda ya nuna ya na sona ya sa ni jin ƙagu.
Sai shagwaɓa ni ke zubawa Abba na har yanzu bai shigo ba alhalin yace ya na cikin garin
Maradi wannan dalili yasa Alhaji ke ta kiran Abu Maleek.


Motar na tsayawa na rugo da gudu waje daidai nan Ameera ta fito daga mota goshinta naɗe da
bandeji cak na tsaya ina ƙare masu kallo yadda suka yi wani masifar dacewa shi ya buɗe mata
ƙofa....
[14/12 à 15:50] Cham~rose: *LITTAFIN KUƊI NE KI BIYA KI KARANTA HANKALI
KWANCE,DUK WACCE TA KARANTA MIN BOOK KYAUTA DA WACCE TA TURO DA WADDA
TA GAN SHI A WANI GROUP ITA MA TAYI SHARING IN KUN YI DAIDAI KUN SANI‍♀️ mai
son biyan kuɗin karatu sai ta tuntuɓe ni ta WhatsApp* +22795045822

*Page 45-46*


Da gudu mu ka ƙaraso muna masu rungume juna,wani marayan kuka Ameera ta saki ta na mai
ƙanƙame ni kamar za ta huda jikina ta shiga.
"Ya isa haka mu je ciki"na faɗa ina mai cireta daga jikina,Abu Maleek ya ƙaraso murmurshi kan
fuskarsa ya kama kumatuna duka biyun ya lotsa ƴan yatsunsa ya na jujuya su kamar wata baby
haka ya ke min wasa "my rigimamar sis"nayi dariya ina mai ɗora tafukan hannuna kan
hannuwansa nace "Ni dai ba rigimama ba, welcome my Bros" "Merci bcp ma belle"ya faɗa ya na mai sakina ya kalli Ameera ya ɗan ɗaga gira "kin san ta
ne?"ta gyaɗa kai alamun eh ni kuwa nace "she is my little sis fah"da mamaki yace "au ita ma
nan gidan ta ke?" "A'a can gidan da aka raine ni dai"Na faɗi haka a daidai lokacin da mu ka

ƙaraso ciki inda ahalin gidan ke zaman jiran mu.


Rungume Abba yayi yace "nayi kewar ka sosai Abbana"shafa kan shi Abba yayi yace "nima
haka ya Mamar ka ya hanya kuma?" "Lafiyarta lau tace na gaishe ka ha..."tsukin da Hajiya uwar
gidan Abba ta ja ne yasa shi juyowa da sauri ya sauke idonsa kan fuskar da har gaban abada
ba zai taɓa manta ba domin ita tayi sanadiyar korar mahaifiyarsa daga gidan ubansa.

"Ina kwana Hajiya ?"ya faɗa murmurshi kan fuskarsa mai cike da ma'anoni,kawar da kai gefe
tayi ta ƙi amsa gaisuwar shi kuwa ya gaishe da sauran matan Alhaji da Yanunsa.
Momy tace "Al Maleek mi ya tsayar da kai tun ɗazu mu ke jiran ka"ya sosa ƙeya dan shi sam ya
manta da Ameera "wlh accident nayi ga yarinyar da na banke nan amman alhamdullah da
sauƙi"
"Innalillahi to Allah ƙara kiyayewa"cewar Momy ni kuwa nace "amen,Momy ƴar Daddy ce fah
"da sauri Abba ya ɗago kai yace "Mu'azam?"murmurshi kan fuskata nace "eh Abba"fuskokin
Abba da na Momy ne suka canza yayinda Ameera ta sunne kai ta fara hawaye ganin haka na
ruɗe na shiga tambayarta amman ta kasa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login