Showing 6001 words to 9000 words out of 43151 words

Chapter 3 - KARUWAR GIDA END BOOK COMPLETE Hausa Novels Complete By Mrs Sadauki .pdf

01 Jul 2025

4495

ni da sauri ya nufi ɗakin da ya ke duba maras lafiya ya shimfiɗar da ni
a kan gado.

Bugun zuciyata ya fara aunawa,yadda ya ke jin kamar zai fasa mashi kunnuwa yasa shi zaro
ido ya na mai ƙara ɗaga rigata sama.
Hankalin Dr Ibrah ne ya tashi kasantuwarta ba ma'abociyar saka bra ba ce,ta wutsiyar idona ni
ke kallon yadda ya ke haɗiye yawu kafin ya aza na'urar sauraren sauti a saitin zuciyata.
Da gayya Dr Ibrah ya ke gogar ƙirjina wacce ni kuma tashin hankalin da ni ke ciki yasa sam ban
ɗago shi ba har sai da naji ya na ƙoƙarin shafata,hannuna na kai dan janye nashi amman tuni
ya kaiwa ƙirjina damƙa wanda hakan ya yi daidai da shigowar Daddy wanda ke nemana.


Kasancewar wanda hankalin shi ya gushe bai jin kira yasa Dr Ibrah bai ma san Daddy ya shigo

ba, ƙoƙarin hana shi nike amman ya ƙi hanuwa saboda tsayuwar numfashina cak.

Kujerar ƙarfe wacce ke ajiye a ɗakin Daddy ya ɗauka ya bugawa Dr Ibrah a kai,tuni kan ya
fashe jini ya fara zuba.Ƴar ƙara ya saki tare da dafe gun,idanun dadi tuni sun yi ja rigarta ya ja
min ta rufe duka jikina sannan ya ciciɓe ni ya fito da ni a guje ya nufi mota Twins na take mashi
baya.

Wata Clinic ya kai ni tuni aka bani taimakon gaggawa,Dr kuma ya yiwa Daddy bayanin furgicin
da na shiga ne ya fi ƙarfin ƙwaƙwalwa ta shiyasa na some.


Daddy bai kawo komi a kan shi ba kawai tunanin shi ya bashi ƙila dan Dr Ibrah ya nemi ya keta
min haddi ne,ɗakin da aka kai ni ya shiga ya jawo kujera dab da ni addu'o'i ya ke tofa min
wanda shi kan shi bai san adadin su ba.

Dr ya shigo ya baiwa Daddy wata farar takarda mai ɗauke da sunayen maganin da ake
buƙata,ya karɓa ya fita zuwa pharmacie daga nan ya wuce gida ya yi wanka sannan ya nufo
asibitin direct office ɗin Dr ɗin ya wuce nan ya ke shafi mashi har yanzu ina barci ƙila sai nan da
kamar 30mn na farka saboda allurar barcin da aka mani.

Jeans blue ne da riga fara a jikin shi,ya ɗaura baƙar agogo a tsintsiyar hannun shi yayinda ya
riƙo tsinken flower ja a hannu ya ɗora min a gefen fuska.Idona na buɗe ina ƙare mashi kallo tun
daga fararen akaifun shi na ƙafa har izuwa ɗan madaidaicin gemun shi, murmurshi yayi mai
sauti yace "ki ɗago ki kalli fuska domin lokaci yayi da za ki ga muradin ran ki"kamar mai jin tsoro
haka na ɗaga kaina na sauke fararen idona kan beauty face ɗin shi.
A matuƙar birkice na ƙwalo ido tare da fasa ihu ina cewa "Daddyna Innalillahi wa'inna iley
raji'un"firgigit na farka daga mumunan mafarkin da ni ke,ashe a fili nayi ihun wanda hakan ya
jawo hankalin su Dr suka shigo a kiɗime.


Da sauri na dire daga gadon na cire ƙarin ruwan da aka yi mani ina mai kallon Daddy wanda ya
ke sanye sak da irin kayan da na gan shi a mafarki,kai na shiga girgizawa yayinda hawaye ke
zubo min kamar ba gobe ga jini kuma sai ɗiga ya ke a hannuna.

Daddy ya ƙaraso ya na cewa "lafiyar ki kuwa Mimi?"yayi maganar ya na kamo hannuna,luuu
nayi kamar zan faɗi saboda wani irin shock da naji kamar lantarki.
Tare ni yayi na faɗa bisa fafaɗen ƙirjin shi,da sauri na rumtse ido duk da ba wannan ba ne karon
farko da jikina ya raɓu da nashi amman na yanzu sai naji banbanci tare da jin wani abu wanda
ban taɓa jin a rayuwata ba désir.

Luf na lafe jikin Daddy ina shaƙar ƙamshin turaren shi wanda kuma nayi imani da Allah yau ne

ya fara saka shi kuma ƙamshin sak irin na cikin mafarkina,yanayin da na tsinci kaina sai ya
gushe min duk wata damuwa ta .

A hankali Daddy ya kwantar da ni a gado,tare da yi ma likita murmurshi ganin ya na kallon su
cike da burgewa yasa Daddy cewa "Ƴa ta ce Mimi na fi sonta duk cikin ƴaƴana ƙila kuma dan ta
na da sunan mahaifiyata"Dr ya waro ido yace "kai haba ni na zata ai amarya ce kayi,
musamman yanzu da kayi wannan shigar sai ka dawo ɗan saurayi abun ka"Dr ya ƙare maganar
cikin yin raha hakan yasa Daddy ɗan murmusawa ya shafi gemun shi yace "ai ko yanzu ban
wani tsufa ba ina iya ɗaukar budurwa Dr,ka ga dai dan Allah ka kula min da ita akwai gun da
zan tafi yanzu"da "ok in shaa Allah"Dr ya amsa.


Sai bayan sallah magrib na farka,abinda ya bani mamaki ganin Dr ya saka ni a gaba ya na
kallo.
"La beauté kin tashi ya jikin naki mi ke maki ciwo yanzu?"ya jero min tambayoyin a jere, "Daddy
fah...?"shine abinda kawai nace mashi "ya tafi unguwa tun ɗazu amman na san yanzu ya dawo
tunda an yi sallah"shiru nayi ina tunanin ina kuma ya je,babu jimawa ya shigo ya na tambayata
jikina na amasa da "alhamdullah ina ka tafi Daddy?"bai bani amsa ba ya taimaka min na sauko
mu ka fito waje dan likita ya sallame mu.

A hanya ya tsaya ya saya mani fruits sannan mu ka wuce gida,har bedroom ya kai ni ya haɗa
min wanka masu ɗumi kamar yadda Dr yace.
Shiga nayi zan fara wanka sai na period ɗina ya zo min,a haka dai na gasa jikina na fito na
shirya cikin kayan barci tun da dai ba sallah zan yi ba.
Daddy ya shigo hannun shi ɗauke da tray,tea ya haɗa min na sha tare da bani magani sannan
ya fita.Kwantawa nayi na rufe jikina da bargo na lumshe ido ina tunanin yadda aka yi naji
ƙamshin turaren mata a jikin Daddy kuma kamar na taɓa jin shi a wani waje amman na manta.


Har zai wuce part ɗin shi sai kuma ya ga haske ɗakina hakan yasa ya shigo,bakin bed ya zauna
ya na tofa min addu'a ina jin shi sai dai barci ne fal idona kiss ya min a goshi ya na shirin tashi
na riƙo hannun shi.....


Comment and share Please


Jikar Rabo ce �
[19/11 à 11:56] Cham~rose: *KARUWAR GIDA...*‍♀️
```LOVE and
ROMANTIC STORY```

```MRS SADAUKI```

☀️ *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS ☀️*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
10GB@===2,600
15GB@===3850
20GB@===5000
40GB@===9900
Dial *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*

*Whatsapp OR
Call 08066268951*

*PAGE 9-10*

Fuskata Daddy ya shiga shafawa tare da hura min iskan bakin shi,ban san lokacin da na sake
shi ba dan tuni barci ya fi ƙarfina.
Murmushi yayi a zuci yace "Mimi rigima ga tsoro ƙila duk tunanin ta ke in na barta ita ɗaya Dr
Ibrah zai shigo nan ɗin ne"yayi maganar tare da ficewa zuwa nashi ɓangaren bayan rufo min
ƙofa.
Wanka yayi ya shirya cikin spleeping dress na maza ya feshe jikin shi da turare ya kashe
hasken ɗaki ya kwanta ya na mai rungumo pilow haɗi da lumshe ido,haɗuwar jikin su yanayin
tsoronta,manya breast ɗin ta da suka manne a ƙirjin shi yadda ta ririƙe shi da yanayin fitar
numfashinta duk a take suka faɗo mashi a rai. Ƙara rungume pilown yayi ya na jin wani yanayi na daban wanda tun da ya ke bai taɓa jin shi a
kan mace ba ko dan ita ta na yarinya ne ko kuwa soyayyarta ce da yaji ta ginu har tayi gini a
zuciyar shi?


Yanayin da yaji na buƙatuwa ne yasa shi dirowa daga kan bed har zai kama handle ɗin ƙofa ya
tuna Mami na asibiti,tsuki yayi ya dawo ya kwanta ya mai dafe mara sam wannan abun ba zai
barshi yayi barcin kirki ba.
A haka dai ya zauna ya na ta saƙe-saƙe ya ɗaura wannan ya kwance wancan har barci yayi

nasara ɗauke shi mai cike da mafarkai érotique.

Washegari tun da asuba naji Daddy kaina ya bubuga min kumatu da hannuwan shi masu
damshin ruwan alwala,ɗan ware idon nayi na zuba su gare shi a take kuma mafarkin da nayi
nashi ya faɗo min a rai.Wata irin kunyar shi ta kama ni sai naji kamar dagaske ɗin ne,"tashi kiyi
Sallah Mimi zan wuce masjid"da kai na amsa mashi na wuce toilet na haɗa ruwan zafi nayi
wanka sannan nayi sallah.



A can asibiti kuwa sosai ran Dr Ibrah ya ɓace,wata nurs ya kira ta naɗe mashi ciwon da bandeji.
Dare na yi ya nufi ɗakin da aka kwantar da Mami,ganin abokin mijin nata sai tayi saurin rufe
idonta ba tare da ta san tuni ya gane ba barci ta ke ba.
Allura ya barci ya yiwa Ameera wacce ke bisa gado ta na barci ita kuwa Mami sai ya yi mata ta
mutuwar jiki,ya na gamawa ya rufe ƙofa da key sannan ya tako zuwa gadon da Mami ke
kwance.


"Ɗazu banzar mijin ki ya fasa min kai ni kuma yanzu zan fasa gonar shi ta yadda sai yayi
doguwar jinya kafin ya sake shigarta"ya na maganar ne ya na mai fidda kayan jikin shi,waro ido
Mami tayi jin batun shi ga kuma zir da yayi har da ɗaukar allura ƙarin ƙarfi ta maza ya yiwa kan
shi.

Cike da jin haushinta ya shiga rabata da kayan jikinta,girgiza mashi kai ta ke alamun kar ya keta
mata haddi wata uwar harara ya watsa mata haɗe da ɗauketa da marin da yasa ganinta
ɗaukewa.
Wata irin damƙa ya yiwa ƙirjinta wanda a kullum ta ke shan kunnun alƙama wanda aka yi haɗi
da farar shinkafa da hulba da madara duk dan kar su zube(ƴar uwa ki gwada yin wannan in
shaa Allah za'a dace ya na gyara breast sosai).


A yadda ya ke yi mata komi a mugunce bai hana sha'awar Mami motsawa ba,dan kuwa mace
ce da ta san ciwon kanta kullum cikin gyaran jiki ta ke ta hanyar shan kayan marmari,maltina da
lait peak.

Kusan 30mns yayi ya na yamutsata kafin ya abka mata,maimakon Mami ta ji haushi sai ta
lumshe ido ta na jin yadda ya ke sarrafata tsawon dogon lokaci ba kamar Daddy ba.Tun ta na
tunanin Dr Ibrah ya ƙyaleta har ta fara kukan wahala saboda awanin da ya ɗauka kanta,ga shi
ba ta iya yin wani kuka mai sauti balle magana duk jikinta a mace ya ke.

Ya na gama abinda ya ke so ya tsallake ta ya barta nan kwance,cike da jarumta ta miƙe tayi

wanka dan tuni an fara kiraye-kirayen sallah a masallatai.


Ta na idar da Sallah ta shiga tafin Ameera "ke dan uban ki tashi mu tai gida kafin wannan
mugun ya zo ya kashe ni"cikin gigin kwana Ameera ta tashi da fuskarta wacce tayi suntum dan
idonta ɗaya ma ya rufe saboda kumburi.

Haka suka kamo hanya suka samu adaidaita ya kawo su gida,daidai nan Daddy ya dawo daga
masallaci cike da mamaki ya ke kallon su amman sai ya shiga gida ya ɗauko kuɗi ya sallami
mai adaidaita.


Mami na zuwa ta shige toilet ta fara gasa kanta da ruwan ɗumi, Allah ya isa wacce ta jawa Dr
Ibrah ta fi buhu.Ta na fitowa ta tarar da Daddy zaune bakin gado ya na jiran fitowar ta,fuska ta
ɗaɗaure saboda yanayin shi kaɗai ya fahimtar da ita abinda ya kawo shi.


Kai ta ɗauke ta na mai jin wani irin haushin shi a zuci tace "sai shegiyar jaraba tsiya amman
minti ɗaya zuwa uku har ya gama mtsw"ta ja tsukin a fili.Tsayawa Daddy ya yi ya na kallonta ba
tare da yace komi ba,mai da turare ta shiga shafawa kamar wata sabuwar amarya.
Ta buɗe drower ta na fiddo wata atamfa Daddy ya yi huging nata ta baya,tsayawa tayi tace "ka
ga Daddyn Mimi banda lafiya dan Allah ka yi haƙuri zuwa wani lokaci"bai kulata ba sai ma yawo
da ya shiga yi da hannun shi a duk sassan jikinta.


Ta juyo da niyyar yi mashi masifa ya jawota zuwa jikin shi tare da manne bakin shi da nata,a
haka ya samu nasara kanta har ya kawota kan bed.
Mami ba ta farga ba sai da taji hannun shi kan....ai a wahalce ta buga wani ihu saboda wani irin
raɗaɗi da zugi da wajen ke yi mata.Direwa tayi daga kan bed ta shiga rawar sigile dan kuwa
Daddy ya fama ma ta ciwon da ta ke ji ƙila sai ta fi sati guda ba ta warke ba,dan kuwa tamkar
budurwar da aka raba da budurcinta ta ke ji,kallonta Daddy ya tsaya yi tare da nazarinta,wani
zargi ne ya ɗarsu a ran shi sai kuma yayi saurin Uziya saboda babu kyawu musamman ga
matar shi ta sunnah sam sai ya ke ganin hakan ba zai taɓa faruwa ba.


Yunƙurin jawota yayi ta ruga a guje ta shige toilet tare da saka key,dafe kai yayi ya koma part
ɗin shi a daidai lokacin ni kuma na fito neman tea na ga sadda ya fito daga ɗakin Mami.
Wani malolon baƙin ciki mai cike da kishi ne ya turniƙe min maƙogwaro,dan tuni na san
dawowar ta su tunda na baro Ameera a ɗakina ta na barci.

Sam sai naji tea ɗin ya fita raina haka na koma ɗaki na jawo Teddyna na rungume na shiga
kuka a zuci kuma faɗi ni ke "miyasa za ka min haka Daddy?yanzu minene na wani zuwa
ɗakinta daga dawowarta yau?"

Daddy kuwa saffa da marwa ya shiga yi,dawowar su Mami tun da asubah farin shine na farkon
dasa Ayar shi gareta,sannan ta na guje mashi duk da ya ga wurin kamar alamun yayi ja,da
zuwanta kuma toilet ta shiga sannan gashin kanta a jiƙe "tabbas akwai matsala doli na sa ido
kan ki na gano duk abinda ya jawo hakan"cewar Daddy ya na mai shiga toilet ya sakarwa kan
shi shower ko ya ji sassauci.


***

Fadila ce kwance a kan ƙirjin Nasir,daga ita har shi babu wani mai suturar kirki.Jajayen laɓan
shi ta matse da yatsunta tace "Nas ya kamata mu tashi mu wuce school ka san yau akwai
lecture wannan masifafen"dakatawa yayi da shafar bayanta yace "babyna Allah har yanzu ban
gamsu ba yadda ni ke so, please ki sake min salo ta yadda zan jina zam-zam"murmurshi Fadila
tayi tace "to Nas in ba abun ka ba ta yaya za ka ji daidai a iya romance?kawai haƙuri za ka yi
mu yi ta tafiya a haka har Allah ya kawo ranar auren mu"birkitata yayi sai ya zamana ta dawo
ƙasan shi sannan yace "baby amman za mu iya yin goge ko?ba zan shige ki ba kawai a
baki-baki ne zan rinƙa yi"shiru Fadila tayi ta na tunani can tace "Nasir ina jin tsoro kar kaje ka
zarce"cikin kwantar da hankali yace "haba baby ke ma ta yaya zan bari hakan ta faru?na rantse
maki da Allah ban son duk wani abu da zai cutar da ke domin soyayyar ki gare ni ta fi ƙarfin ta
ɗa da uwa"ba ta ce komi ba hakan yasa yace "ki yarda da ni kin ji?"kai ta ɗaga mashi shi kuma
ya zare pant ɗin ta.....


*To a nan zan tsaya da free page uwanda suka yi payement please ku min magana, KARUWAR
GIDA 200₦/300f ne kacal da masu son cigaba zai ku aiko kuɗin ku ta wannan account ɗin*

3184721842
Bala Maryam Mikailu
First bank

Sai ki turo da shaidar biya ta wannan number +22795045822

*Ga masu son a basu ta pc kuma 500₦ ne*
[20/11 à 08:37] Cham~rose: *KARUWAR GIDA...*‍♀️
```LOVE and
ROMANTIC STORY```

```MRS SADAUKI```

☀️ *FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS ☀️*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
10GB@===2,600
15GB@===3850
20GB@===5000
40GB@===9900
Dial *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*

*Whatsapp OR
Call 08066268951*

*PAGE 11-12*

Lumshe ido Fadila tayi ta na sauraren shi,yadda ya ke yin komi a nitse ba tare da yayi
gangancin shigarta ba shi ya fi komi tsaya mata a rai.
Ta na jin shi duk abinda ya ke amman ita har ga Allah kunya ta ke ji,jin liquide ɗin shi a gabanta
yasa tayi saurin ƙoƙarin tashi amman ya mayar da ita babu yadda ta iya doli ta koma ta kwanta
har sai da yayi niyya dan kan shi.
Wanka ta shiga ta fito sannan shi ma ya shiga,su na gama shirya suka fice tare da kulle gidan
da key suka wuce school.



***

Ganin kukan bai yi min yasa na tashi na shige toilet na yi wanka tare da shiryawa cikin riga da
wando na sous-vêtement farare,kiran Nabee ne ya shigo wayata da sauri na koma falo inda na
barta,na ɗaga kafin in ce wani abu ta riga ni "my lovely dauther kiyi haƙuri jiya ina can wani gun
ne shiyasa ban ɗauki kiran ki ba kuma sai na shigo a gajiye washhh Allah"ta ƙare zance ta na
mai yin miƙa.
Rumtse ido nayi ina jin takaici wato ita da Daddyna suka sheƙe ayarsu shine ta ke
gayamin?tabbas kuma ƙamshin da naji Daddy na yi irin na turaren Nabee ne kenan zargina ya
zama gaskiya?
Jin ban ce komi ba ne yasa Nabee cewa "ina my sugar Daddy ya ke?"a tsawace nace "Nabee
ki

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login