Showing 36001 words to 39000 words out of 43151 words

Chapter 13 - KARUWAR GIDA END BOOK COMPLETE Hausa Novels Complete By Mrs Sadauki .pdf

01 Jul 2025

4502

bani amsa. Hannunta na ja zuwa part ɗin Momy,nan fah Ameera ta faɗa min abinda yasa zuciyata daina
bugawa na wani lokaci.
Hawaye ne sharrr suka shiga zubo min a fili na furta "why Mami? miyasa kika zaɓi tozarta mu a
duniya da auren ki kin mayar da kan ki *KARUWAR GIDA* babban baƙin ciki har da haihuwar
ƴaƴa Innalillahi wa'inna iley raji..."kasa idawa nayi saboda wani abu da naji ya tokare min zuciya
idona suka kakafe yayinda ciwona na huka ya tashi zubewa nayi kan capet ina fidda numfashi
dakyar da sauri Ameera ta fita waje ta na kuka wanda yayi daidai da shigowar Dr Ma'aruf "Mimi
ciwonta ya tashi"ta faɗa cikin kuka da sauri Momy wacce ke zubawa Abba abinci ta aje ludayi
yayinda shi kuma yayi zumbur ya miƙe Abu Maleek da Dr Ma'aruf suka rufa masu baya.


Taimako Dr ya fara baiwa Mimi wacce ba ta san halin da ta ke ciki ba,"ina ga fah doli sai mun je
asibiti"cewar Dr Ma'aruf,Momy tuni ta fara hawaye nan suka ciciɓi Mimi suka fita da ita zuwa
mota.
Ameera da Abu Maleek suka bi motar su Abba a baya,yayinda Hajiya ke addu'ar Allah sa Mimi
mutuwa ce tayi.




Fitowar Daddy daga wanka kenan kiran Abba ya shigo mashi,da tsananin tashin hankali ya
shirya ko mai bai shafa ba ya fice ba tare da ya baiwa Hajiya Babba amsar tambayar da ta ke
mashi ba,mutanen da suka zo biki kuwa kallon shi suke suna addu'ar Allah sa dai lafiya.

Ikon Allah ne kawai ya kai Daddy lafiya,idon shi sun kaɗa sun yi jajur sabada tashin hankali.

Tamkar wani ƙaramin yaro haka ya bi ya ruɗe dan ma Dr Ma'aruf na kwantar mashi da
hankali,ɗaukar lokacin da aka yi ba'a fiddo Mimi ba shi ya haifarwa Daddy kwanciya kan gadon
asibiti aka sa mashi ƙarin ruwa.
Ameera ta zauna kusa da shi saboda in sérum ɗin ta ida ta je ta faɗawa Dr sai ya zo ya
cire,hawaye ta goge ta kalli Daddy wanda idon shi ke lumshe ya na sharar barci "Mami kin cuce
mu da kika ruguza rayuwar familyn mu ga shi sanadin ki Mimi da Daddy na kwance babu
lafiya,ta yaya ne ma kike tunanin Daddy zai tsaya kusa da ke bayan kin zaluncesa zalunci mafi
muni a duniya..."ta tsaya da zancen da ta ke ganin Abu Maleek ya shigo ya na kallonta,kallo
mai cike da tausayi Allah ya gani tun farko yaji son Ameera ya ɗarsu a zuciyarsa yanzu kuma
da yaji ainahin tarihin rayuwarta sai ya ƙara lunkuwa abu guda ya ke tsoro kar Abba ya hana shi
auren ta.

Gabanta ya zo ya tsugunna ya share mata hawayen fuskar ya na girgiza kan shi "ki bar kuka
ban so"tace "Daddy bai sona yanzu ya tsane ni akan laifin da ba ni na aikata ba"Abu Maleek
yace "kar ki damu zan yi mashi magana in ya farka ai laifin wani bai shafar na wani"kai Ameera
ta jinjina tace "Allah sa ya yarda" "Zai yarda mana in amarya shi ta sa baki"
"Wace amarya?"Ameera ta tambaya
"Mimi mana"ya bata amsa "shine wanda za ta aure dama?"kai ya ɗaga, murmushi ya suɓucewa
Ameera tace "Allah sarki wlh lokuta da dama in na kalli yadda Mimi ke shagwaɓewa Daddy sai
nace da uba na auren ƴa da tabbas za su dace da junansu"Abu Maleek yace "kai
haba?"Ameera tace "wlh kuwa ɗan ba ka san yadda Daddy ke sonta ba ne ko mi ya samu Mimi
dai har kishi ni ke yi da ita"dariya Abu Maleek yayi yace "yanzu dai taso mu tafi waje in an jima
kaɗan sai na zo na duba ƙarin ruwan"ba tare da ta musa ba ta miƙe suka fita.


Sai da Daddy ya kwashe awani biyu cur sannan ya farka,ɗakin da aka shimfiɗar da Mimi ya
shiga.
Kwance ta ne ta na sharar barci fuskarta tayi fyau ta na ƙyalli na amare,hannunta da ƙafafu sun
sha zanen jan lalle yayinda gashin kanta kuma ya ke ɗauke da kitson Bugaje.
Ajiyar zuciya ya sauke bayan ya ƙare mata kallo a tsanake,ɗaga ƙafarsa yayi ya taka har zuwa
gadon da ta ke kwance,leɓanta wanda ya bushe ya shafa kafin ya duƙa ya kai bakin shi ya
kamosa ya fara tsutsa a hankali.
Kamar a mafarki naji hakan kawai sai na sake turo leɓan,cire bakinsa yayi ya tsaya kallonta.
Miƙa nayi ina mai ɗauke da tasbihi a baki,tarau na ware idona kan sanyin idaniyata a shagwaɓe
na turo baki ba tare da sanin rigimar da zan ƙyarƙyaro ba.
Murmushi Daddy yayi yace"Mimina ?"na tashi zaune ina mai ƙarewa ɗakin kallo,ƙafafuna na
sauko suna shillo kafin ba kwaɓe baki nace "Daddy yunwa ni ke ji"kujera ya jawo ya kawota
gabana ya zauna ya na mai kamo yatsun hannuna yace "mi za ki ci Mimin Daddy?"
"Ayaba da exotic"na bashi amsa,wayar shi ya fiddo ya danna kira ban san da wa ya ke waya ba
kawai dai naji ya faɗi saƙona.
Tafukan hannuna ya ke matsawa a hankali ni kuwa na ƙure sa da ido ina kallo,mamaki ni ke
yadda zuciyarsa ba ta buga ba lokacin da asirin Mami ya tonu na cin amanarsa da ta ke.

Murmushi nayi nace "wai Daddy yanzu nan gobe auren za'a ɗaura?"ya ɗago ya kalle ni yace
"sosai in shaa Allah ko ko a ɗaga ne?"kai na girgiza dan wlh a matse na ke naji ni a jikin
Daddyna musamman a wani yanayi na daban ba wai dan yi barci ba ko sex a'a kawai ace ga
shi mun samu kusanci sosai kamar muna romance ko kiss.

Dr Ma'aruf ne ya shigo Abu Maleek da Ameera na take masa baya,leda Ameera ta aje gefena
ta na mai kallon Daddy wanda ya kawar da kai dan shi yanzu ya tsani duk abinda ya shafi Mami
ko Dr Ibrah.


"Daddy kayi haƙuri"Ameera ta faɗa sai kuma ta fashe da kuka rumtse ido yayi ya na jin kukanta
har cikin ransa tabbas ba zai ce bai son Ameera da twins ba saboda shi ya raine su tun
haihuwar su har izuwa yanzu ɗaukar ƴaƴan cikinsa yayi masu ba tare da sanin ba nashi ba ne.


"Ya isa haka Ameera "Daddy ya faɗa ya na mai jawota jikin sa,ya na bubuga bayanta
murmurshi duk mu kayi na jin daɗi.
Ayabata na fara ci ina jinjina kai alamun ta na min daɗi,na miƙawa Ameera wacce ta bar kuka ta
koma gefen Abu Maleek suna hira kai ta girgiza alamun ba ta ci.
Na taɓe baki nace "wa kike ji ma kunya a nan?"Abu Maleek yace "a'a fah ta ci nata tun a mota
saura ce mu ka kawo maki"waro ido nayi nace "iyeee ashe yau Ameera an samu abinda ake
so,cin ayaba kamar biri na san yau babu maganar cin abinci"dariya Abu Maleek yayi yace
"kai haba?shiyasa na ga ta ɓoye biyu bayan kujera ashe cimar ta ce"Dr Ma'aruf ya girgiza kai
ya fita,su Ameera ma fita suka yi.


Guntsurowa nayi kamar yadda yara ke bada abu in ka roƙe su na miƙawa Daddy ganin ya na
kallona,da mamaki kuwa sai na ga ya miƙo ya amsa ya saka bakinsa sai kawai na miƙa masa
guda wacce ban ɓare ba.
Kai ya girgiza yace "wannan ma dan ta taɓa yawun ki ne na ci"sunne kai nayi saboda irin kallon
da ya ke min,turo ƙofa aka yi Momy ce da Abba.
Cike da kunya Daddy ya ja kujerar sa baya ya na gaishe su yayinda su kuma su ke tambayar
jikin mu yace "alhamdullah"ya na mai miƙewa zai fita a shagwaɓe nace "Daddyyy?"ya juyo "zan
dawo mana"ya faɗa ya na mai ficewa.




***

Shaƙuwa mai ƙarfi ta shiga tsakanin Nabee da Alhaji Waleed,ya tambayeta game da aurensu
ya fi sau ɗari amman sai ta watsar da zancen dan ita a cewarta sai ta tara kuɗi sosai yadda za

tayi kayan ɗaki masu kyau na faɗa sai ta samu saurayi ta aura.
Cikin murya kamar wanda zai kuka Alhaji Waleed yace "please babyna kiyi haƙuri na kawo
kuɗin auren sai ayi bikin mu nan da ko wata ɗaya ne wlh na matsu mu kasance tare"numfashi
Nabee ta ja tace "alhajina wai ba ka na da mata ba to kawai kaje gareta ai ita ma mace ce"cikin
zaucewa Alhaji Waleed ya ƙara gyara kwanci ya na kallon Nabee ta appel video ɗin da suke
yace "baby ba za ki gane ba ne shi lamarin sha'awa ba wai yin sex ba ne kawai a'a samun
wanda kake sha'awar ne ko nayi da matata ai ba zan samu nutsuwa ba tunda ƙishin na
sarauniyata ne"ya ida maganar ya na ɗaga mata gira.
Neera wacce ke sauraren hirar ta su tace "ƙawata sam ba ki da tausayi wlh tun ɗazu ya na
roƙon ki akan abu guda to in ba ki shirya auren ba sai ki je ki rage masa zafi"Alhaji da yaji
abinda Neera tace ne yayi saurin cewa "yauwa ƙawar mu dan Allah ki taya ni neman kai"Nabee
tayi murmurshi tace "kaji wai na rage ma zafi haka tace "Alhaji yace "eh to ko hakan na samu ai
yafi babu,yanzu ki na ina?"
"Ina nan gida Neera ko zuwa za ka yi?" "Eh jira ni gani nan zuwa"ya faɗa ya kashe wayar.


Ihu Nabee tayi tace "ya shigo hannu yanzu zan fara tatsar sa ina amshe kuɗaɗen sa"Neera tace
"ai sosai za ki ci kuɗi dan ma dai kin ce ke ba ki iya yin sex"Nabee ta ɓata rai tace "haba kamar
ƴar iska naje na baiwa ƙaton banza kaina,in nayi aure mi zan baiwa mijina Gift wanda ya wuce
budurcina"Neera ta bushe da dariya tace "au wai tattalin budurci ne kike?kenan ki na son yin
aure?"ba ta kai ga bata amsa ba motar Alhaji Waleed ta shigo harabar gidan......
[16/12 à 09:22] Cham~rose: *LITTAFIN KUƊI NE KI BIYA KI KARANTA HANKALI
KWANCE,DUK WACCE TA KARANTA MIN BOOK KYAUTA DA WACCE TA TURO DA WADDA
TA GAN SHI A WANI GROUP ITA MA TAYI SHARING IN KUN YI DAIDAI KUN SANI‍♀️ mai
son biyan kuɗin karatu sai ta tuntuɓe ni ta WhatsApp* +22795045822


*Page 47-48*



Brush Nabee tayi ta shafa man leɓe gami da turare,zaman sket ɗinta ta gyara wanda ya
matseta sosai sannan ta fita ta na tafiya ɗaiɗaya.
Wani irin bugawa zuciyar Alhaji Waleed tayi da ya tsinkaye ta tunda ya ke bai taɓa ganinta babu
hijab ba sai yau,tuni mayyatar sa ta motsa ya na jin wata guguwa na taso masa dan shi irin
Mazan nan ne masu sha'awa kusa ko bra suka gani hankalin su sai ya tashi.
Seat ɗin gaba ta buɗe ta shigo a shagwaɓe sai wani kwaɓe fuska take ta na turo pink ɗin lips
ɗin ta wanda yasa lipstick,ajiyar zuciya Alhaji ya sauke ya na mai ƙura mata jajayen idon shi
masu cike da zallar haɗama.
Hannun shi ta riƙo tace "my sugar wannan kallon fah?kamar yau ka fara gani na"ɗauke huta
Alhaji yayi jin yau hatta yanayin maganarta ya canza,"baby ke ɗin ce kika zo min da wani irin
salo ji ni ke kamar zan yi fitsari marata har rawa ta ke"cewar Alhaji muryar shi a shaƙe,cike da

duniyanci Nabee ta ɗaga rigar sa sama kasancewar yau shigar ƙananun kaya yayi marar shi ta
ɗan shafa tana mai ɗan dannawa da sauri ya sauke numfashin wahala ya na mai ɗora nashi
kan nata da yaji ta na ƙoƙarin janyewa.
Danna hannun nata ya ke ɗumin tafinta na kai mashi har cikin ɓargon zuciyarsa bai sani ba ko
dan ya daɗe da hutar sha'awarta ne yasa shi jin babu wani yanayi da ya taɓa shiga mai daɗi
kamar na yanzu?



A hankali Nabee ta duƙa ta na mai kai bakinta saitin cibiyarsa ta na mai dire halshenta,wani ɗan
ihu Alhaji yayi ya jima cikin duniyar kwarata amman har yau bai ji salo irin kwatankwacin na
Nabee ba.
Zip ɗin gaban rigarta ta ja ƙasa wanda haka ya baiwa tawayenta damar bayyana,da sauri da
sauri ya fara sauke numfashi lokacin da ya kai hannun shi a kai.
Saurin haɗe bakinsu Nabee tayi tare da dubarar zuge zip ɗin wandonsa‍♀️‍♀️‍♀️‍♀️‍♀️


Cikin fitar hayyaci Alhaji ya riƙe kan Nabee gam wacce ke fafutukar biya masa buƙata da
bakinta,sai da taji liquide ɗin sa ya cika mata baki sannan ta janye ta zubda saura sauran kuma
doli ta haɗe shi.Tissu ta jawo ta goge bakinta tamkar wacce ta ci abinci kafin ta jawo wani ta
miƙawa Alhaji wanda ya zama tamkar wawa,cikin kujera ta shige ta lumshe ido ta na fitar da
numfashi.


Sai da ya dawo hayyacin sa yace "thank You bbyta amarya gun Alhaji Waleed,na san duk ranar
da kika shigo gidana sai dai Hajiya tayi haƙuri irin wannan shagali ai zai fi daɗi a gado"ya kashe
mata ido a zuci tace "shege ɗan iska dama na san ɗan hannu ne kai irin wannan jaraba da
mayyatar mata ai dama sai mazinaci"a fili kuwa murmusawa kawai tayi . Kuɗi ya ɗauko ƴan goma-goma ras ya bata 100mill babu wata kunya a wannan karon ta karɓe
tare da yi mashi sallama ta fita shi kuwa ya yiwa mota key.


"Yo ina Alhajin?"cewar Neera wacce ta fito daga kitchen ganin Nabee ta shigo ita ɗaya,ta
yamutsa fuska tace "ya tafi mana"harara ta watsa mata tace "shine dan baƙin ciki kika ƙi
shigowa da shi nima na samu kaso na?"Nabee ta sheƙe da dariya tace "ƴar iska ko ni 100mill
ne kawai ya bani"Neera ta taɓe baki tace "ai ya ma yi ƙoƙari daga romance ya bada dubu ɗari
ina ga sex?na san mota zai baki"Nabee ta ɓata fuska tace "Ni ko duniya zai bani wlh ba zan iya
bashi budurcina ba saboda mijina na yiwa tanadin sa"Neera ta murmusa tace "ina son ganin
wannan miji wanda duk magana ɗaya da biyu sai an sako shi"
Nabee tayi tsalle tace "Allah kuwa ba ƙaramin tanadi nayi masa ba na san ranar da aka kai ni
babu shi babu kwana sai kashin arna"Neera tace "tunda mahaukaci ne ba sai ya tsaya yin abu
ɗaya kamar doki"Nabee tace "sosai kuwa ai kin san abu da ƙasungurumin TUZURU(next book
ɗina na 2022 in shaa Allah) an daɗe ana kwaɗayi hummm"ta lashe baki Neera ta kai mata

dukan wasa.

Miƙewa tayi ta ɗauki bag ɗinta ta baiwa Neera dubu biyar kafin ta saka hijab ta fice zuwa gida.
Ta na shigowa ta toshe hancinta ta na kallon Fauziya wacce ke kwance ta na barci duk ta jiƙe
shimfiɗar da fitsari.
"Miye kika wani tsaya sai kace wacce ta ga wani mugun abu?"cewar Iyani,Nabee ta turo baki
tace "haba Iyani wannan zarni sai kace masu yaran goye gaskiya na fara gajiya da jin wannan
kayan tashin zuciyar"cikin lalaɓata Iyani tace "kiyi haƙuri ai nan gaba couche za ta rinƙa sawa
dan nima na fara gajiya"Nabee ta zunɓure baki tace "ko kuma kawai a laƙa mata tiyon fitsari
can ledar ta cika sai ta juye"ta ida maganar ta na hararen Fauziya sai ta miƙawa Iyani ledar
naman da ta sawo.
Cike da jin daɗi Iyani tace "Nabeela kice yau jar miya za mu sha?da shinkafa za'a yi koko da
taliyar leda?" "Duk yadda kika yi daidai ne"
"To madalla bari na tashi na yo cefane"cewar Iyani ta na mai tashi tsaye.



***


Banda kuka babu abinda na ke,wanda kuma in za'a tambaye ni na minene ba zan faɗa ba dan
ban sani ba tunda dai ba zan ce saboda sabon da nayi da ahalina ne ni ke kukan rabuwa da su
ba.
Ameera da Fatima kawai aka bari duk sauran ƴan rakiya sun tafiyar su,dirar motar shi cikin
gidan yasa su miƙewa za su fita da sauri na riƙe su ina ƙara sautin kuka.
Da sallama suka shigo,Dr Ma'aruf da Daddy duk suka gaishe su banda ni da ke kuka na ririƙe
su kamar wanda suka yi laifi.
"Fadimatu sake su za mu wuce gida gobe zan maido maki su kin ga dare yayi"cewar Dr Ma'aruf
wanda ya ke mahaifi ga Fatima ni kuwa babban Yaya.
Kamar wata yarinya haka na maƙe kafaɗa, murmurshi yayi ya tako ya ɓanɓare su daga
hannuna su kuwa suka fice "sai da safe"Dr Ma'aruf ɗin ya faɗa ya na mai fita Daddy ya aje
ledodin hannunsa ya bi bayansa dan rakasu.


Sai da ya kai su har bakin ƙofa sannan ya shigo ciki tare da umarta mai gadi ya rufe
gate,tsayawa yayi a falo ya na nazari da tunanin shin mi zai fara cewa Mimi in ya shiga?bai taɓa
sanin ya na jin nauyin ta ba sai yau da aka kawo masa ita matsayin mata.
Rufe ido yayi kamar wani ƙaramin yaro ya na mai jin kunyar ta yadda zai kasance Ƴar riƙonsa,
bedroom ɗin ya wuce kayan jikinsa ya rage ya shiga toilet sai a lokacin ma ya ƙara
décourager a zuci ya ke cewa "sam Mimi ba za ta iya ɗaukar kwaramniyata ba ina za ta kai
ni a haka?"ya faɗa ya na kallon kansa alwala yayi ya ɗauro towel. Sai da ya shirya cikin doguwar riga ta barci irin mai igiyar nan sannan ya feshe jikin sa da
turare,a hankali ya fara takawa zuwa ɗakinta ƙarar ruwa yaji a toilet wanda hakan ya tabbatar

masa ta na ciki.
Fitowa nayi ina goge ruwan da suka ɗan jiƙa min gashina,turo baki nayi ganin shi zaune bakin
bed ya na latsa waya.
Ban wani ji kunyarsa ba dan ya ganni da towel dan ba yau ne karon farko ba,valise ɗin da
Hajiya Babba ta aiko min na buɗe na jawo doguwar rigar barci na saka sannan na jawo dogon
hijab na shimfiɗa tafi na ƙabarta sallah isha wacce ban yi ba.
Sai a lokacin Daddy ya ɗaga kai ya kalleta jin ta na karatu cikin siririyar muyar ta,lumshe ido
yayi ya na mai godewa Allah da ya bashi ikon tarbiyyantar da ita

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login