Showing 39001 words to 42000 words out of 43151 words
Chapter 14 - KARUWAR GIDA END BOOK COMPLETE Hausa Novels Complete By Mrs Sadauki .pdf
ya kuma bata ilimi na addini.
Banda turo baki babu abinda na ke bayan na gama sallah,ni a doli fushi ni ke an tafi da su
Ameera .Gyaran murya yayi na ɗan juyo sai ya sakar min murmurshi yace "tashi za mu yi sallah
ne"miƙewa nayi tsaye ina mai ɗaukar wani tapis na shimfiɗa daga baya ya ja mu Sallah.
Addu'o'i sosai Daddy yayi mana sannan ya jawo leda,zan tashi ya zaunar da ni "plate zan
ɗauko fah"na faɗa a shagwaɓe ya girgiza min kai ya na mai fara bani gasashen naman kaza
har sai da na ƙoshi na hauda madara.
Brush nayi na haye gado ina sauke ajiyar zuciya,sai a lokacin Daddy ya ci da ya gama ya
wanke hannu da baki.Hasken ɗakin ya rage ya hauro gadon zumbur na miƙe ina ƙoƙarin sauka
ya kamo ni "Teddyna zan ɗauko Momy tace suna cikin drower"jawo ni yayi na faɗa ƙirjinsa.
Wutsilniya na fara na ƙoƙarin tashi saboda matse ni da yayi "shuuut !ki nutsu ki kwanta daga
yau babu Teddyn da zaki sake runguma"Daddy ya faɗa cikin wata irin murya da ta saukar min
da kasa.
Tsit nayi na lafe sai kuma ya ɗan kwantar da ni gefe ya na mai tattaro hijab ɗina ya cire ya bar ni
da rigar barci,wani sanyi ne naji ya ɗan bugi fatar jikina da sauri nace "Daddy sanyi"drap ya
jawo ya luluɓe mana ƙafuwa sai ya ja ƙullin rigar barcinsa ya kwnce wanda hakan ya baiwa
fafaɗen ƙirjinsa damar bayyana,cikin ɗan hasken ɗakin da ya rage ni ke tsinkayen gargasar
ƙirjinsa baƙa siɗik sai ƙyalli ta ke.
Kwantawa yayi ya miƙe hannunsa na dama da sauri na matso gare shi na ɗora kaina a kai ina
mai shigewa ƙirjin sa,"Hummm"a tare mu ka sauke ajiyar zuciya tuni na fara jin wata nutsuwa
na shigata yayinda idona suka fara lumshewa sai barci.
Daddy kuwa wani abu ne ke tsirta mashi na masifa sha'awa sai dai ko kaɗan zuciyarsa ta ƙi ba
gangar jikinsa haɗin kai balle ya kusanci Mimi.....
[17/12 à 13:26] Cham~rose: *LITTAFIN KUƊI NE KI BIYA KI KARANTA HANKALI
KWANCE,DUK WACCE TA KARANTA MIN BOOK KYAUTA DA WACCE TA TURO DA WADDA
TA GAN SHI A WANI GROUP ITA MA TAYI SHARING IN KUN YI DAIDAI KUN SANI♀️ mai
son biyan kuɗin karatu sai ta tuntuɓe ni ta WhatsApp* +22795045822
*Page 49-50*,
Shiru yayi ya na sauraren bugun zuciyarta sai kuma tokare shi da breast ɗinta suke sai duk
hakan ya takura shi ya na ƙara saka shi cikin wani hali.Drap ya ja ya rufe masu kai sannan ya
tallabo gaɓar ta ya na mai kai bakinsa kan lips ɗin ta,cikin barci ta ɗan yamutsa fuska jin kamar
an hanata sheɗa da kyau sai ta fara mutsu-mutsu da sauri ya janye bakin sa ya jawota da kyau
ya ɗora hannunsa ɗaya daidai ƙugunta ita kuwa Mimi ƙafarta ɗaya ta ɗora saman jikinsa ta na
mai runƙunƙume sa.
A wahalce barci ya ɗauke Daddy cike da bege da muradin gangar jiki.
Da asubah shi ya fara farkawa,a hankali ya fara zameta daga jikinsa ya miƙe ya shiga toilet.
Doguwar riga jallabiya ya saka sannan ya wuce masjid,bai dawo ba sai da gari yayi haske
sosai.
A kwance ya tarar da Mimi bisa tapis ta na barci ƙaton Teddyn ta a hannu,sungumarta yayi ya
maida kan bed sannan ya wuce ɗakin shi.
Wanka yayi ya shirya cikin ƙananan kaya na ƴan ball,ɗakin sport ya wuce ya fara motsa
jiki.Kusan awa biyu yayi sannan ya fito,jin motsi yasa ni juyowa da sauri na miƙe na nufe shi ba
tare da wani tunani ba na faɗa jikinsa "Daddyyy"na furta a shagwaɓe kamar zan yi kuka dan tun
ɗazu ni ke neman sa. Daidai wuyana ya sumbata yace "Mimin Daddy minene?kin tashi lafiya?"kai na girgiza nace
"shine ka bar ni ina ta neman ka"hannuna ya ja zuwa ɗakinsa ya ce "ina motsa jiki ne so na ke
na ɗan rame kafin na fara cin abinci amarya na zama ɗan lukuti"dariya na sheƙe da ita har da
ƙyarƙyatawa nace "ai kuwa za ka fi kyau a haka ɗin,kam na so na ga Daddy da tumbi"fuska
ya ɓata ya na mai zama bakin bed yace "a'a ban son kyawun indai na zama ɗan lukuti ne sai
dai ke ki zama ƴar lukuta ta yadda zan rinƙa tsokanar ki in kin samu ciki"ƙugu na riƙe ina kallon
shi ya na cire takalmin ƙafar sa sosai ya yi min kyau ko dan shine karon farko da na gan shi a
haka? Santala-santala jambes ɗin shi na kalla uwanda gashi yayi buzubuzu akai,yammm haka
naji da sauri na janye idona nace "ni fah ba zan haihu ba "tasowa yayi ya tsaya gabana ya ɗaga
gira yace "dalili fah?"na turo baki nace "ni tsoron haihuwa ni ke kuma nayi ƙanƙanta da zama
uwa"murmurshi kawai Daddy yayi ya girgiza kai ya na mai nufar toilet "Daddyyy?"na furta da
ɗan ƙarfi.
Waigowa yayi ya kalle ni "yunwa ni ke ji"na faɗa ina mai ƙarasawa gun sa.Cike da tsokana yace
"ki shiga kitchen ki dafa mana"rau-rau nayi da ido kafin nayi magana mu kaji ƙarar belt da gudu
na fita daga ɗakinsa naje na buɗe tsalle nayi na rungume Fatima wacce ke gaba sannan na
basu hanya suka shigo Ameera ta aje basket ɗin hannun ta.
Gaisawa mu ka shiga yi kafin na buɗe abincin ina cewa "wa yayi wannan girkin?" "Lami ce mai
aikin Hajiya Babba"Ameera ta bani amsa Fatima kuma ta ƙarasa ta kunna tv.
"Kenan can kuka kwana?"na tambayi Ameera ɗaga min kai tayi tace "eh dama tun a jiya tace
na koma gidanta da zama"ban ce komi ba na wuce kitchen na ɗauko plate biyu da spon.
Couscous ne da miyar kaji na zubawa Daddy na rufe da ɗayan plate ɗin sannan na nufi ɗakin
sa,mai na tarar ya na shafawa saurin ɗauke idona nayi daga kallon ƙaton ƙirjinsa mai
maƙamaƙai manya.
"Ga abinci nan Daddy Hajiya Babba ta aiko su Ameera su kawo ma ni"Na faɗa ina sakin ɗan
murmushi,"a kawo maki?koko a kawo ma mu?"Daddy ya tambaya,ficewa nayi ina dariya na
koma falo.
Saurar kazar jiya na cewa Fatima ta ɗauko,da murna suka fara ci kun san kazar amarya da
farin jini ni kuwa wani plate na ɗauko na zuba abincina na fara ci sai da na ƙoshi na buɗe
frigo na ɗauko exotic sai a lokacin na tuna ban kaiwa Daddy ruwa abu ga sabon shiga
Ruwan faro da jus da kofi na ɗora a tray na nufi ɗakinsa,a zaune ya ke ya na cin abinci gyaran
murya yayi ya nuna min ruwa na tsugunna na ɓalle murfin na tsiyaya masa karɓa yayi ya
shanye ruwan ya na sauke ajiyar zuciya.
"In tafi?"Na faɗa ganin bai ce komi ba kai ya gyaɗa min alamar eh da saurina na fita na koma
cikin ƴan uwana mu na kallo mu na hira.
Daddy ya fito hannunsa riƙe da waya gaishe sa suka yi kafin ya nufi ƙofar fita,har ya kai bakin
motar shi na ɗan leƙo nace "Daddyyy?"waigowa yayi ya na kallona hannu na ɗaga masa nace
"Allah tsare a dawo lafiya"murmurshi ya yi yace "amen"ya na mai shigewa mota.
Gyaran gida su Fatima suka taya ni,da kaina na gyara ɗakina da nashi sannan mu ka shiga
kitchen Fatima na nuna min yadda ake girki dan dai ni ban iya ba dan a gida ba kullum ni ke
shiga kitchen ba.
Sai da mu ka yi abincin dare sannan suka tafiyar su duk da irin magiyar da nayi tayi masu kar
su bar ni kamar mayya ni ɗaya
Ina gama sallah isha'i na tsantsara kwalliya cikin riga da sket na atamfa ban ɗaura ɗan kwali ba
hakan ya baiwa tsoron kitsona damar bin bayana.
Da sallamar shi ya shigo gidan,da gudu naje na faɗa ƙirjin sa har sai da kaina ya daki ƙirjinsa.
Kamar zan yi kuka nayi mashi sannu da zuwa ya amsa ni kuma na fara ƙorafin ya daɗe sannan
tunda ya tafi bai kira ni ba.
"Sorry bbna na shiga busy sosai ne nan gaba zan rinƙa kiran ki har sai kin gaji"cewar Daddy ya
na ja na zuwa cikin ainahin tsakiyar falo,zama yayi ya ɗora ni a cinyarsa.
Na ce "ya aiki to?" "Alhamdullah"ya bani amsa sai na tashi na ɗauko masa ruwan sanyi,ya na
gama sha ya miƙe tsaye yace "wanka "murmurshi na sakar mashi.
Ko kafin ya fito na gama shirya dining,ya na zaunawa nayi servir ɗin sa "zo ki bani a baki"ya
faɗa ya ƙure ni da ido.Kujera na matso dab da shi na ɗauki spon sai ya girgiza kai yace "no
hannun ki za ki sa"babu yadda na iya doli na saka hannuna ina bashi duk loma ɗaya sai ya
suɗe min hannu a haka har mu ka gama mu ka koma salon mu na kallo a ƙarshe naji wayata na
ringing a ɗaki na tashi da gudu Daddy ya girgiza kai.
Momy ce nasiha tayi ta min kafin ta baiwa Yayata wayar wato Tantie Sharifa "ki nutsu ki aje
sakarci gefe yanzu kin zama babbar mace tunda igiyoyin aure suka hau kan ki,ki rinƙa yiwa
mijin ki biyaya sannan ki kula da cikin sa da shimfiɗar sa"nan dai tayi ta wasu zantukan da suka
sa ni jin kunya sai sirrin zama da miji ta ke koya min da yadda zan jawo hankalin sa.
Mu gama wayar nayi lamo kan bed ina tunanin ta yadda zan jawo ra'ayin Daddy duk da ina jin
tsoro amman ya zama doli ai na bashi haƙin sa.
Wanka na shiga na cuɗe jikina da sabulu kafin na cika bawon wanka na zuba maganin da
kullum ake sa ni tsarki da shi.
Zama nayi na wasu ƴan mintina kafin na fita na ɗaura towel.
Mai na shafa mai ƙamshi na baɗe jikina da humra,sannan na fiddo wata riga barci shara-shara
na saka mai wando string sai da nayi dariya na saka sa dan kusan da shi da babu duk ɗaya.
Wata kwalbar turare na buɗe na shafa a goshi sannan na rufe na maida,ina nan tsaye Daddy ya
turo ƙofa da sauri na juyo yau ma irin rigar jiya ce sai dai wannan ruwan madara ce.
Suman tsaye yayi ya na ƙare min kallo,da sauri ba sunne kai ina wasa da yatsun hannuna.Ban
san zuwan sa ba sai da naji hucin numfashin sa kusa na,wani irin jawo ni yayi ya gama jikina da
nashi ya na sauke huci kamar kumurcin zaki.
Ƙamshin turaren goshinta da ya bugi hancinsa shi ya sake dagula masa lissafi,tun daga wuyana
har izuwa ƙirjina ya fara lasa ya na bin sa da kiss kafin ya ɗauke ni cak ya ɗora a bed tuni dama
ya cire ƴar rigar da na saka.
Jikina ne ya fara kyarma jin yadda ya ke fitar da numfashi kamar zai mutu,hasken ɗakin ya
kashe ya na mai jan pant ɗina ya cire.
Da sauri na ƙanƙamesa jin wani sabon yanayi,skin ɗin mu sun haɗe waje ɗaya body to body
babu kaya a jikin mu.
Jiƙaƙun lips ɗina ya ƙara kaiwa cabka bayan ya gama karanta addu'a dakyal,"ya Salam!"ya
furta can ƙasan maƙoshi jin sam babu hanya♀️
Cikin azaba na sake ƙanƙamesa ina son yin kuka sai dai babu dama dan ya haɗe bakin mu
numfashi ma ta hancin kawai na ke yi,banda tsiyaya babu abinda idona ke yi am sam Daddy bai
tausaya min ba kusan ma kamar ya samu maƙiyiyarsa babu sassauci cikin lamarin.
Ya ɗauki lokaci sosai kafin ya rabu da ni,cikin jikinsa na shige ina mai fashewa da kuka bayana
ya shiga bubugawa da ban haƙuri.
Da asubah da taimakon sa nayi wanka na gasa jikina,sai dai fah sam na kasa tafiya sai yarfe
hannuwa na ke ina kuka.
Ɗauko ni yayi ya shimfiɗa min tafi tare da saka min hijab,a zaune nayi sallah shi kuma ya wuce
masjid.
Bayan ya dawo ya rasa yadda zai yi ko kuma wanda zai kira,har ya nemo lambar Dr Ma'aruf sai
kuma yayi saurin girgiza kai ya danna kiran Hajiya Babba.
Daburcewa yayi ya kasa ko gaisheta "lafiyar ka kuwa?"Hajiya Babba ta tambaya "lafiya am
Mimi ce dama.dama..."sai kuma ya ƙyale ya na saurin kashe wayar baki ɗaya.
Ko minti goma ba'a yi ba sai Hajiya Babba da ƙaton tarmus na ruwan bagaruwa,Daddy da ke
falo sunne kai yayi bayan ya buɗe mata ƙofa "ta na ina ita Mimin?"ƙofa ya nuna mata ta shiga a
zaune ta tarar da Mimi ta na rera kuka sai buɗe ƙafafu ta ke.
"Yau ni na ga sakalci mi zan gani?buɗe ƙafafu kike sanyi ac ya shige kika saka mu uku?"Hajiya
Babba ta faɗa kuka na ƙara fashewa da shi ina ƙoƙarin tashi,tarmus ɗin ta kai toilet sannan ta
zo ta ja ni.
Wani uban ihu na runtuma lokacin da Hajiya Babba ta cika ƙaramin towel da ruwan bagaruwa
masu masifar zafi ta danna min,"woyyo Daddy mutuwa zan yi "na faɗa cikin kuka amman sam
Hajiya Babba ba ta sarara min tun ina jin zafi har na fara jin daɗin gashin na sassauta kuka na.
Wannan karon kuwa tsaf na taka da ƙafafuna duk da ina jin zogi kaɗan sai na rinƙa ware ƙafafu
"haka za ki rinƙa gasa jikin ki kullum kar ki ƙara tsarki da ruwan sanyi sai na ɗumi ai ki godewa
Allah ma da bai sa kin ƙaru ba"Ni dai ban ce komi ba na bi lafiyar gado na kwanta.
Daddy ya shigo sai sunne kai ya ke,Hajiya Babba kuwa kawar da kai tayi gefe kamar ba ta san
da shigowar sa.
Miƙar da ni yayi zaune ya ban tea haɗi da magani,ina gama sha na koma na kwanta sai barci.
Daddy ya mayar da Hajiya Babba sannan ya biyo da abincin da Lami ta girka domin
breakfast,har yanzu Mimi barci ta ke.Bakin bed ya zauna ya na kallonta a zuci kuwa tausayinta
ya ke yadda tayi jarumtar ɗaukar nauyin sa.
***
Cikin ikon Allah Fauziya ta fara samu sauƙi sakamakon ɗaukar nauyin kula da ita da Alhaji
Waleed ya ɗauka,a ɓangaren soyayyar su da Nabee kuwa sai neman Allah shirya su dan kusan
kullum su na tare ta na biya mashi buƙata ta baki gefe ɗaya kuma ta na bin wasu Mazan suna
soyayyar shan minti amman banda sex dan tayi alƙawali budurcinta mijinta za ta baiwa kyautar
sa.
Nasir da Fadila kuwa tun ranar da aka zana sunan yaro aka ɗaura masu aure,yanzu haka
shirye-shiryen tarewar ta ake.
Nasir ya so kama mata haya sai dai Iyani tace a'a doli gida ɗaya za su zauna,babu yadda ya iya
doli ya gyara ɗakinsa aka saka Fadila wacce Anna ta ƙi yiwa kayan ɗaki kawai dan ta gulala
mata.
Zaman Fadila zaman takura ne sam Iyani ba ta barinta wali,duk jarabar Nasir sai da ya haƙura
da keɓewar rana saboda da zarar ya shigo gidan Iyani ta fara masifa kenan ta na cewa Fadila
ta mallake mata Ɗa.
Ƙirjinsa ta shafa wanda furfura ta gama cika sa tace "Alhajin Allah dagaske wai ka mallaka min
wannan gidan?"Alhaji Tanimu ya shafi ƙaton cikinsa yace "sosai kuwa babyna ai tunda na ga kin
sha sperm ɗina ba tare da ƙyanƙamina ba na san dagaske kike sona kuma za ki aure
ni"murmurshin yaudara Nabee tayi ta faɗa jikin Alhaji Tanimu ta na godiya a zuci kuwa dariyar
sa ta ke.
Nabee na dawowa gida ba tare da wani ɓata lokaci ba ta shaidawa Iyani wani Alhaji yayi mata
kyautar gida,cike da murna suka fara shirin komawa.
Alhaji Waleed tuni Nabee ta sallame shi ta koma da Alhaji Tanimu kawai ta na tatsar sa kuɗi,tuni
kuwa suka koma sabon gida Nasir sam hankalin sa bai kwanta ba hakan yasa ya yiwa Iyani
zancen.
Cikin masifa tace "au baƙin ciki da hassadar ƴar uwar ka kake ban sani ba?to ka na iya jan
matar ka ku bar gidan "ta na gama faɗar haka ta bar shi nan tsugunne.
***
"Da zafi"na furta a shagwaɓe ina mai ɗora hannuwana bisa gadon bayansa, murmurshi ya
sakar min yace "daure dai ba zan yi da zafi ba"na lumshe ido ina jin ya na shigata a hankali a
tare mu ka sauke numfashi lokacin da ya gama samun daidaito,har ya gama bidirin shi ban
buɗe ido ba dan har yanzu kunyar kasancewa na ke da shi gwara shi tunda dama kunyar maza
ba irin sosai ɗin nan ba ce.
Wanka mu ka shiga a kunyace yayi min mu ka fito mu ka shirya mu ka koma falo mu na kallo,
Daddy kuwa ya zaƙe sai soyayya ya ke nuna min ni ma na manne mashi.
Cikin wata biyu na murje nayi kyau haka ma Daddy sosai shaƙuwa ta da soyayya suka ƙara
shigar mu,babu ranar banza da ba za mu kasance ba tun ina raki har ya kai jikina ya saba dan
wani lokaci ni na ke fara neman sa.
***Bayan 1year
Sosai ake gudanar da bikin auren Ameera da Abu Maleek wanda Daddy ya bada aurenta,Dr
Ibrah ma ya halarta bayan ya nemi gafarar Daddy Mami ma haka sosai kuma tayi nadamar
abinda ta yi,cikin jikinta kuwa ta haifo sa amman ba da rai ba daga nan aka ɗaura masu aure Ita
da Dr Ibrah bayan tofin Allah tsine da ta samu daga danginta.
Ana shirye-shiryen kan amarya na dafe ƙaton cikina wanda ya shiga wata na goma sha
ɗaya,azaba na fara ji ta ko ina wanda ya saka ni sakin ƴar ƙara wacce ban shirya ba.
Da sauri Hajiya Babba ta matso ta na tambayata,kasa yin magana nayi saboda azaba da sauri
aka kirawo Daddy.
Hankali tashe ya shigo tuni uwaye mata uwanda ba su kai ga shiga motocin kan amarya ba
suka kewaye ni,wani irin nishi ni ke goshina na fitar da zufa kan kace wani abu naƙuda ta zo
gadan-gadan.
Dr Ma'aruf ya aka kira dan