Showing 12001 words to 15000 words out of 43151 words

Chapter 5 - KARUWAR GIDA END BOOK COMPLETE Hausa Novels Complete By Mrs Sadauki .pdf

01 Jul 2025

4506

yadda ko wane gaja zai iya tayawa"ban ce komi ba
na ɗauki wani lotion dan tuni mun zo jerin turaruka da man shafawa.


Ɗan basket na ɗauka ina saka abinda ni ke so haka mu ka tayi har na gama zaɓa wasu kuma
Daddy ya zaɓar min,ko da mu ka zo wajen biyan kuɗi kicin-kicin Daddy yayi da fuska hakan ya
hana buzun nan tankanwa Mimi.



***

Nabee ce kwance ɗaiɗaya akan bed a wani ɗaki na hotel,gefenta wani inyamuri ne zaune ya na
daddana waya.Can ya ɗago ya kalleta yace "wai yanzu baby duk wayewar ki dama a iya
romance kawai kika tsaya koko dai ni ɗin ne ba ki son yi sex da ni ?"murmurshi Nabee tayi tace
"Goyu mi zai kai ni yin sex in nayi aure mijina ya tambaye ni gidan ubanwa na kai budurcina mi
zance mashi?ba ma wannan ba ka ga in na fara yin sex akwai ranar nadama dan zan iya
samun ciki ni kuma ban son ayi saurin gane takon saƙata saboda akwai banbanci tsakanin
karuwar asali da *KARUWAR GIDA*"kai Goyu ya girgiza yace "ni dai da za ki yarda ka bani ko
da sau ɗaya ne tak nayi maki alƙawarin zan baki 2millions"shiru Nabee tayi ta na tunani kafin
tace "ok ka bani lokaci zan yi tunani" yace "ok"tare da ranƙwafowa yayi mata da ƙaton jikin nan
irin na gwarawa.


Ba tare da wani ƙyanƙyami na ƙabilanci ba Nabee ta fara sarrafa Goyu da salon karuwancinta
ta yadda ta ke gamsar da maza ta baki da kuma sauran sassan jikinta ba tare da sun sex ba.
Sun ɗauki tsawon lokaci kafin su ƙare sheƙe ayar su,kuɗi ya bata masu yawa sannan ta baro
hotel ɗin.Direct gida mai adaidaita sahu ya kaita,da shigarta Iyani ta tareta da masifa "daga
gidan ubanwa kike Nabeela?yau ranar hutu amman dan ƙarya shine kika ce kin tafi
makaranta"cikin makirci Nabee tace "kai Iyani ni wai sai yaushe za ki daina tuhumata ne?tom
bari na faɗa maki gaskiya dama zubin adashe na tafi kuma ina tsoron in na gaya maki ki hana
ni tafiya kuma ga shi yau ne kwasata"ta na gama maganar ta shige ɗakin su na ƴan mata.


Kasancewa Iyani mai kwaɗayi sai ta ɗaga labulen ɗakin tace "to shikenan kuma sai ki wuce ba
tare da kin ban ko sisi ba?"cike da jin daɗin ta samu nasara Nabee ta ɗauki 5000f ta baiwa Iyani
ba tare da wani dogon bincike ba ta ƙulle kuɗin da haɓar zane.

"Yanzu Fauziya da kika maido min gyaɗar nan wa zai min tallar ta?"cewar Iyani ta na duban
Fauziya wacce ta dawo daga talla ta na shan ruwa.

Sai da tayi gyatsa tare da sauke numfashi sannan tace "Iyani na gaji sosai kuma fah nayi
cikiniki sosai,na sayar da dukan yalon sai gyaɗar ce tayi saura"ta faɗa tare da miƙawa
mahaifiyata ta kuɗi cikin farar leda.

Karɓa Iyani tayi ta na mai cewa "shikenan zuwa dare sai kije gidan kallo ki sayar(irin rumfar nan
da maza suke zuwa kallon ƙwallo)"ɓata fuska Fauziya tayi tace "haba Iyani gobe fah mu ke fara
jarabawa a makaranta ina son yin karatu".
Dakatawa da lissafa kuɗin Iyani tayi tace "in ba kije ba wa kike son na aika?"cikin gunguni tace
"ga Nabeela nan ba sai taje ba"Nabee wacce ta fito da ɗaurin ƙirji ta watsa mata harara tace
"nayi maki kama da ƴar talla?" "Ita talla har kama gareta?ke ma kawai dan kin samu ɗaurin
gindi n..."kafin ta kai ƙarshe Nabee ta buga mata kwandon sabulu a baki nan dambe ta
kancame.


Shigowar Nasir kenan ya tarar da su suna faɗa,bai wani ɓata lokaci ba ya shiga jibgar su babu
shiri suka bar faɗan Nabeela ta shiga banɗaki dan tsarkaken jikinta yayinda Fauziya ta shiga
ɗakin su.

Wayar Nabee da ke kawo haske tayi saurin ɗauka da niyyar fasawa amman sai ta ɗaga kiran
ba tare da tayi magana ba "my sugar baby kin tafi kin bar ni cike da kewa ga kuma mutumniyar
ki na son ganawa da ke tun fitar ki har yanzu ba ta...... please ki amince min sau ɗaya tak na
ɗanɗana test ɗin ki da ganin ki kuma za ki yi zaƙi wlh in kin yarda million biyu zan baki"banda
zaro ido babu abinda Fauziya ke yi yayinda jikinta ya ɗauki rawa ga kuma wani abu da ta ke ji
na daban abun ka da sabuwar balaga.


Wani kiran ne ya sake shigowa da sauri Fauziya ta ɗauki takarda da biro ta rubuce lambobin ta
na mai ƙiyasta abubuwa dayawa a cikin ranta,ɗaukar kiran ta sake yi sai taji ya na cewa "na
turo maki hotuna ki duba"ya na gama faɗa ya kashe kiran.
Code ɗin wayar ta shiga sakawa amman taƙi buɗewa dan kuwa duk yadda kuke da Nabeela ba
za ta gaya maka mabuɗin wayarta ba,tunani Fauziya ta fara ta yadda za ayi ta samu waya har
ta kirawo wannan Guy ɗin ita tayi mashi abinda ya ke so ya bata million biyu ita ma tayi kuɗi.....


*Ki biya 200₦ ƴar uwa ki cigaba da shan karatu dan yanzu ma ne labarin zai soma �*

3184721842
Bala Maryam Mikailu

First bank
Sai ki turo da shaida biya ta WhatsApp ta wannan number +22795045822

Ƴan Niger kuma carte airtel ta 300f zaku turo
[22/11 à 14:20] Cham~rose: *LITTAFIN KUƊI NE KI BIYA KI KARANTA HANKALI
KWANCE,DUK WACCE TA KARANTA MIN BOOK KYAUTA DA WACCE TA TURO DA WADDA
TA GAN SHI A WANI GROUP ITA MA TAYI SHARING IN KUN YI DAIDAI KUN SANI‍♀️ mai
son biyan kuɗin karatu sai ta tuntuɓe ni ta WhatsApp* +22795045822

*Page 15-16*


Da dare Fauziya ta tafi tallar saurar gyaɗa,gungun maza matasa ne duk wajen wasu na shan
sigari wasu kuma na shaƙar hodar ibilis.
Layi ta kama kamar yadda ta ga sauran ƴan matan suka yi ko wacce da abun sayarwar ta,yau
ne karon farko da Fauziya ta zo irin wannan wajajen talla shiyasa ta zama baƙuwa.
"Amman ke kamar sabuwar zuwa ce ko?dan ban taɓa ganin ki nan ba"cewa Salim ya na hurar
sigari,kai Fauziya ta ɗaga cike da tsoron shi dan muryar shi irin rauque ɗin nan ce irin ta ƴan
tasha.

Murmushi yayi yace "ok ta so ki ɗan kewa daga ci na san kin samu ciniki"cike da murna ta miƙe
saboda yadda saure ke cizonta sai taji kamar ta koma gida,ya na gaba ta bin shi a baya,kamar
za su shiga ƴar rumfar da mazan ke kallo sai gani tayi ya tsaya tare da juyowa ya tambayeta
"nawa ne farashin ki?"murya na ƴar rawa Fauziya tace "ɗala biyar-biyar ne"ta faɗa ta na mai
sauke tray ɗin gyaɗar daga kanta, murmurshi Salim yayi yace "am ina nufin wannan"ya faɗi
haka tare da ɗora hunnun shi bisa breast ɗin ta.

Ɗan ja tayi da baya kafin ta girgiza kai tace "a'a ba na sayarwa ba ne"yadda tayi maganai kai
kace wata tsohuwar ƴar duniya ce "toh ni ina son ki sayar min nawa zan baki?"shiru tayi tace
"sai in ka yarda ka bani portable" "abu mai sauƙi" ya faɗa tare fiddo wata tsohuwar itel ɗin shi
irin mai butanin nan. Miƙa mata yayi ta karɓa tace "akwai layi ciki ne?"
"Eh amman ban daɗe da sanye shi ba dama saboda ƴan kuɗin ciki da méga da ya ke da na
saye shi,kin san ƴan sahelcom sun saki garaɓasa"ba tace komi ba ta matse wayar a ƙugunta.


Janta yayi zuwa wata ƴar kwana,babu wani tsoron Allah ya fara lalubarta,kasancewar ta nada
cikar ƙirji sai abun bai bata wata wahala ba.
Sai da yayi romance ɗin ta sosai haɗi da aza hannunta a sandar girman shi ta biya mashi
buƙata a haka sannan ya ƙyaleta tare da yi mata alƙawarin gobe zai bata kuɗi dayawa in sun
haɗu da "toh"kawai ta amsa kafin ta saɓi traynta ta yo gida.

A zuci tace "shasha gara na cuce shi ya bani waya kawai daga ya ɗan shafe ni,hhh wai har da
cewa gobe na dawo bai san daga gobe zan buɗe shafin arzikina ba na tara dukiya masu yawa".
Jibgar da Iyani tayi mata ne yasa ta saurin katse tunanin "nace uwar mi kika dawo yi ba tare da
kin sayar ba?"zumɓuro baki Fauziya tayi tace "haba Iyani wlh ba zan iya zama can ba duk ƴan
shaye-shaye ne da tsageru ga kuma shegen sauro"wani dundu ta sake kai mata tace "su kashe
ki maza koma sai kin saidota"Fauziya na kuka ta fita ta koma,ba ta jima da zama ba aka shiga
yi mata ciniki da ta ga samu kuɗi kawai sai ta tafi ta sawo carte ta 100f ta saka a wayarta.


***

Tun da mu ka fara cin abincin babu mai magana,ƙara cokali kawai kake ji.
Ɗagowa nayi a karo na biyu na kalli Daddy wanda ke zaune tun ɗazu ya na juya spon a cikin
tea,kamar ya san ina kallon shi sai gani nayi ya ɗago kai tare da sakar min murmurshi mayar
mashi da martani nayi ina mai cigaba da cin abincina.

Miƙewa Mami tayi saboda wayarta da tun ɗazu ta ke vivreux alamun kira na shigowa,miƙewa
tayi tsam ta nufi part ɗin ta ina hankalce da Daddy lokacin da ya bita da ido tare da girgiza kai.

"Daddy wai mi ke damun Mami ne?na ga tun ɗazu ta kasa zama ta kasa tsaye ko tun abun jiya
ne bai sake ta ba?"Daddy ya dube ni yace "wani abu fah?"kallon Ameera nayi wacce tayi
tsamo-tsamo.

A zuci nace "ƙila har yanzu Daddy bai sani ba"a zahiri kuma sai na wayance nace "babu komi
Daddy ina turaren da Hajiya Babba tace ka bani?"goshi ya dafe yace "kash!na manta je ki cikin
ɗakina ya na nan cikin drower"da murna na miƙe na nufi part ɗin shi.


Mami ta fito falo hannunta riƙe da bag tace "Daddyn Mimi zan tafi wlh takwara ce ta kira ni wai
ciwon ɗan ta ya tashi ba ta wani tsaya yi min bayani ba saboda kuka shine ta yi min text ka gan
shi nan address ɗin asibitin da suke ne"tayi maganar ta na mai nunawa Daddy text ɗin
hannunta sai rawa ya ke.

"Wacece takwara?"cewar Daddy ya na kafeta da ido hakan yasa Mami ta sake gigicewa tace
"Hajiya Rahamu mana ka san ɗanta ke fama da Cancer ɗin ƙwaƙwalwa"kai kawai Daddy ya
jinjina ba tare da yace komi,har ta ka baƙin ƙofa Imane uwar laƙuwa ta miƙe tace "Mami ina bin
bayan ki"da kamar tace a'a sai kuma ta yi murmushin yaƙe tace " Imane da zamannin ki kika yi
tunda ba zan jima ba amman mu je to"ai kuwa Ihsane ma tace sai ta tafi,haka Mami ta danne
zuciya ta tafi da su saboda kallon tuhumar da Daddy ke yi mata.

Sam zuciyar Daddy ta ƙi yarda da batun Mami hakan yasa ya miƙe da sauri ya nufi part ɗin shi
dan ɗauko key ɗin motar shi ya bi bayan ta,ya na buɗe ƙofa aka yi rashin sa'a suka ci karo da
Mimi ko kafin ya tarota ta faɗi ɗan yatsan hanta ya bada sautin ƙwas yayinda ledar turaren ta
faɗi ƙasa.

Wata irin ƙara na ƙwala da sauri Daddy ya jawo ni ya na duba hannun,wani ihu na runtuma jin
wata irin azaba ta ratsa ni da sauri na ƙwace hannuna tare da miƙewa zan gudu.
Riƙe ni yayi ya na cewa "Mimi tsaya na duba maki kar aje kin yi targaɗe"maƙe kafaɗa nayi ina
mai cigaba da kuka har da majina.

Victago ya ɗauko ya miƙa min "ungo ki saka da kan ki kar yatsan ya yi yami"karɓa nayi na
zauna bakin bed na laƙaci ɗan kaɗan na shafa sama-sama.
Sam ban ji zuwan shi ba sai ji nayi ya ɗaga ni sama tare da zama a kan bed ɗin ya na mai ɗora
ni kan cinyar shi,rumtse ido nayi lokacin da Daddy ya murza ɗan yatsan da ya samu raunin.Ina
son ƙwacewa sai dai babu dama dan wani riƙo ne ya yi min,a hankali na buɗe idona da suka yi
ja suke taf da hawaye na zuba su kan fuskar Daddy duk da ina halin ciwo hakan bai hana ni
ganin kyawun muradin raina ba.


Bisa wuyan shi na kai kaina yayinda na jingina da ƙirjinsa,a haka har barci ya ɗauke ni ban sani
ba.Kallonta Daddy yayi bayan ya shimfiɗar da ita,gefen fuskarta ya fara shafawa da bayan
hannu ya na jin wani irin masifafen sonta na bijiro mashi fiye da can farko ya na sonta fiye da
duk ƴaƴan shi wani sa'in har ya kan ji gwara ciwo ya same shi kan ƙurji ya fito a fatar ta

"Mimi ban san sai yaushe za kiyi hankali ba,har yanzu ƙurciya na ɗibarki sam ba ki ganin
yanayin surar jikin ki sai ki yi ta zama da ƙananan kaya Allah ma yayi sa'a ba ki da ƴan uwa
maza ai da na shiga uku"Daddy ke faɗar haka ya na ƙarewar cikar ƙirjinta kallo yadda suka fito
kamar za su fasa rigarta,ga kuma rigar da santsi ta kuma ɗan ɗameta.



Mami ba ta zarce ko ina ba sai gidan wasan yara,mai kula da wajen ta baiwa amanar su Twins
tare da bashi kuɗi masu yawa.Abun ka da yaro cike da murna suka fara haye-hayen abubuwan
wasa ita kuwa Mami ta nufi asibitin Dr Ibrah,cike da jin haushi ta shiga office ɗin shi.
Da murmushi ya tarbeta yace "calm down ma seconde wife ai na san dama za ki zo tunda ki na
tsoron silili,ashe har haka kike Mu'azam?hhh"hannu ta ɗaga mashi tace "ka ga Ibrahim ka faɗa
min abinda ya sa ka tado ni da uwar ranar nan,sannan ban son haka sam sai wani damuna
kake da kira ina cikin iyalai na ka hanani zama shaƙat"taɓi Dr Ibrah ya shiga yi yace "kai haba
ashe?to ta kaiwa iyalai ai ni kin san juya ne ban haihuwa shiyasa ni ke son na jaraba a kan ki ko
a dace ƙwaina ya samu ma'ajiya a wannan kyakkyawar mahaifar ta ki"yayi maganar ya na

shafar marar ta.

Ture mashi hannu tayi ta na mai watsa mashi harara,ta na shirin yin magana ya haɗe bakin
su.Tun Mami na kiciniyar ƙwatar kanta har tayi muɗiskan gadon maras lafiya ya shimfiɗeta
duk yadda ta so Dr Ibrah ya ƙyaleta amman sai da ya kashe ƙishin shi.Cikin cije baki ta tashi
saboda ya fama mata ciwonta tace "Allah ya isa tsakanina da kai mugu azzalumi wanda bai san
darajar abota ba har ya ke keta gonar abokin da da ya yarda da shi"taɓe baki Dr Ibrah yayi yace
"gonar da take a yage kamar buhun shinkafa,yo ke ba taimakon ki ba ne nayi wlh har mamakin
Mu'uzam nike yadda ya ke zaune da ke a haka duk gara ta rarake wajen"tsabar baƙin ciki ya sa
Mami kasa magana kawai sai ta fashe da kuka......
[23/11 à 18:38] Cham~rose: *LITTAFIN KUƊI NE KI BIYA KI KARANTA HANKALI
KWANCE,DUK WACCE TA KARANTA MIN BOOK KYAUTA DA WACCE TA TURO DA WADDA
TA GAN SHI A WANI GROUP ITA MA TAYI SHARING IN KUN YI DAIDAI KUN SANI‍♀️ mai
son biyan kuɗin karatu sai ta tuntuɓe ni ta WhatsApp* +22795045822

*Page 17-18*

Sai da ta biya ta ɗauki su Twins inda ta aje su kafin su wuce gida,babu kowa falon haka yasa
Mami sauke ajiyar zuciya kafin ta wuce ɗaki.Wanka ta shiga ta gasa kanta da kyau tare da saka
farin miski,towel ta sa ta na tsane gashin kanta turo ƙofa aka yi a firgice ta juyo Daddy ne kallon
tsaf yayi mata kafin yace "ashe kun dawo yanzu na ji hayaniyar Twins?"cikin kawar da kai Mami
tace "eh wlh mun dawo tunda ita ma Rahamun zuwa jibi za'a sallame su"Daddy ya jinjina kai
yace "to Allah ƙara lafiya" da "amen"Mami ta amsa ta na jiran Daddy ya fita amman sai ta ga
jiƙaƙen gashin kanta ya ke kallo.

Cike da bariki tace "Ni kam ina Mimi da na shigo ban ganta ba ga shi ina so ta ɗan kitse min
gashi kafin ta tafi" "ta na ɗaki ba ta ma jin daɗin jikinta ina ga sai an ɗaga tafiyar,sai dai in salon
za ki je"cikin rashin jin daɗi Mami tace "ashsha mi ya same ta bayan na barta ƙalau?"bai tanka
ba dan kuwa sam zuciyar shi ta ƙi hakice zargin da ya ke yi mata "miyasa lokacin da ta dawo
daga asibiti ba ta tambayi dalilin da yasa suka bar ta can ita da Ameera ba? tabbas Dr Ibrah
ɗan iska ne ni shaida ne tun muna ƴan samari ya ke lalata ƴan mata wasu da yawan su ya
mayar da su karuwai,amman ta yaya har zai nemi iyalina kai ba zai yiyuwa ba"Daddy ke
magana zuci kafin kuma wani ɓangaren na zuciyar shi yace "to mi zai hana ai shi ɗan iska bai
da kara a ko ina zai iya gwada sa'ar shi tunda har ya iya ƙoƙarin ketawa Mimi haddi miye a ciki
dan ya nemi matar ka"


Zuciyar shi ce yaji ta zo mashi a wuya da sauri ya ɗago kai ya kalli Mami wace ke shafa man
zaitun ga breast,"bani wayar ki "da sauri ta juyo jin wani batu wai ta bashi wayar ta.
"Ban gane ba"ta faɗa murya na ɗan rawa,cikin tsawa yace "rahama bani wayar ki nace"da sauri
Mami ta kalli bag ɗin da ta fita da ita ta na shirin ka hannu Daddy yayi saurin ɗauke bag ɗin.

Kokowa suka shiga yi daga bisani Daddy ya cillata can bisa gado ya zuge zip ɗin jakkar ya
ɗauki wayar tare da ficewa waje,da sauri ta mara mashi baya ta na ɓaɓatu "wai dan Allah miye
na wani amsar min waya?ba ka yarda da ni ba koko zargina kake?ka bani wayata"ta faɗa ta na
tara mashi tafin hannu. Daddy da idon

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login