Showing 18001 words to 21000 words out of 43151 words
Chapter 7 - KARUWAR GIDA END BOOK COMPLETE Hausa Novels Complete By Mrs Sadauki .pdf
nayi zuciyata na dukan tara-tara.
Har bedroom na wuce,a kwance na tarar da shi ya na sharar barci sai sauke numfashi ya
ke,hasken ɗakin na kunna da sauri ya jimƙe idon shi ya na motsa baki.
Tuni tsoro ya kama ni kar ace bai sha tea ɗin ba,mug ɗin na ɗauka naji sakwaf murmurshi nayi
na ƙarasa na zauna bakin bed.
Fuskar shi na ƙurawa ido bisanin na kai hannuna bisa sajen shi ina shafawa a hankali,lips ɗina
na kai bisa na shi na basu wata ƙyaƙyawar sumba kafin na miƙe na fice daga ɗakin ina mai
kashe hasken ɗakin.
Part ɗin mu na koma na kwanta,wuraren 2h na farka nayi wanka sannan na tada Hajiya Babba
ita ma tayi.
Sai da mu ka shirya tsaf sannan mu ka fito falo,Ameera na biye da mu a nan mu ka tarar da
Mami.Jikinta na faɗa ina shirin kuka nan ta shiga bubuga bayana ta na kwantar min da hankali
"Ameera je ki tashe da Abban ku ina ga kamar bai tashi ba"cewar Hajiya Babba dan kuwa ta
lura ba sa shi da Mami shiyasa ba ta tada shi ba.
Sai Ameera ta kai wajen minti goma sannan Daddy ya farka da wahalalen barcin da ya ke,fuska
kawai ya wanke da baki ya fito saboda tuni lokaci ya ƙure.
Har mota Ameera da Mami suka mana rakiya kafin mai gadi ya buɗe mana get,ba mu yi tafiya
sosai ba mu ka kawo EMA transport voyageurs tuni kuwa an fara appel.
Mu na nan tsaye har aka zo da sunan mu,har cikin mota Daddy ya shiga sai da ya ga mun
zauna sannan ya fito ya jira aka gama appel motar ta ɓaga zuwa Niamey.
"Allah sauke ku lafiya ya tsare min ke Mimi da sharrin abokai irin su Nabeela"ya faɗi haka ya na
mai nufar motar shi,har cikin zuciyar shi ya ke jin kamar ya sauke wani nauyi na nisanta Mimi
daga baƙar abokiyarta Nabee.
Ya na tuƙi idon shi na rufe,babu zato ba tsammani ya kaiwa wani tangaraho karo saboda
maganin barcin bai sake shi ba.....
*Ku yi haƙuri wlh ban cikin yanayi*
[26/11 à 19:09] Cham~rose: *LITTAFIN KUƊI NE KI BIYA KI KARANTA HANKALI
KWANCE,DUK WACCE TA KARANTA MIN BOOK KYAUTA DA WACCE TA TURO DA WADDA
TA GAN SHI A WANI GROUP ITA MA TAYI SHARING IN KUN YI DAIDAI KUN SANI♀️ mai
son biyan kuɗin karatu sai ta tuntuɓe ni ta WhatsApp* +22795045822
*Page 23-24*
Sai da gari ya waye mutane suka farga da motar Daddy wacce tuni madubin gaba ya fashe,ba'a
wani ɓata lokaci ba ƴan sanda suka zo tare da miƙa shi asibiti Hamdallah kasancewar ta fi kusa
da su.
Taimakon gaggawa aka shiga baiwa Daddy aka cire glass ɗin da ya cake shi ga wuya aka naɗe
gun da bandeji،awani huɗu cur sannan ya farka rumtse ido yayi ganin shi kwance a gadon
asibiti a take duk abinda ya faru ya dawo mashi a kai a zuci yace "kenan accident nayi?"
Ya na nan kwance likita ya shigo ya duba shi haɗi da ƙara yi mashi wasu allurai babu jimawa
barci ya ɗauke shi,yayinda a cikin barcin ya ke ta mafarkin Mimi.
Ganin Daddy bai dawo ba sam bai tadawa Mami hankali ba,hasali ma Dr Ibrah ta kira suka sha
hirar su tamkar wasu masoya.Ba wata hira ba ce sai ta batsa da nunawa junansu sun yi kewar
juna nan fah ne Mami ke sanar da shi Daddy bai dawo ba,shiru yayi can yace "kar ace dai shine
yayi accident dan ɗazu a wani group na ga an turo wata mota kalar ta shi"da sauri Mami ta dafe
ƙirji ko kafin tace wani abu Dr Ibrah ya kashe kiran haɗi da bin didigin ainahin labarin a ƙarshe
ya tabbatar da Daddy ne.
Ameera da twins suna falo su na kallo Dr Ibrah ya shigo,cike da ladabi Ameera ta gaishe shi ya
amsa tare da cewa "ina Rahman ta ke ?jikin nata da sauƙi?"
"Ta na ɗakin ta kenan ba ta lafiya?"cewar Ameera "eh wlh tun da ta samu labarin baban ku yayi
haɗari shikenan ciwonta ya motsa shine na zo na dubata".
Cike da tashin hankali Ameera tace "accident ?yanzu ya na ina?" "Ya na Clinic Hamdallah ungo
kuɗin adaidaita sai kuje ke da su Twins ku tsaya can kafin mu zo"Ameera na sharar hawaye ta
amshi kuɗin haɗi da jan ƙannanta suka fice .
Murmushi Dr Ibrah yayi ya haura ɗakin Mami ,a zaune ya tarar da ita tayi tagumi hawaye na
zuba a kumcinta,wani irin fincikota yayi ta faɗa jikin shi.Halshe ya sa ya na shanye hawayen
yace "a kan waccan banza ne kike min asarar hawayen ki?"ta buɗa baki da niyyar magana yayi
saurin saka nashi.
Sumba ya ke bata ta fita hankali tuni suka fita hayyacin su ,tamkar wasu ma'aurata haka ya
tuɓeta ya fara sex da ita sai ihu suke.
Sai da suka yi suka gaji dan kan su kafin su yi wanka,Mami ta shiga kitchen ta samo masu
abinci suka ci suka nar kafin su buge da barci.
Da isar Ameera asibiti ba ta wani sha wuya ba suka samu ganin Daddy wanda ke ta sharar
barci,har wajen awa biyu da zuwan su amman bai tashi ba.
"Ku zauna nan in tafi gida in ɗauko mana abinci kar ku fita ko da bakin ƙofa ne kun ji ko?"cewar
Ameera kai suka jinjina mata ita kuwa ta fito bakin hanya ta samu adaidaita.
Cike da mamakin ganin motar Dr Ibrah har yanzu bai bar gidan ba komi?ta shiga ciki.
Part ɗin Mami ta nufa har ta ɗora hannunta kan handle ɗin ƙofa sai taji muryar Dr Ibrah ya na
cewa "ya ya kika ji kayan aiki ba kamar na mijin ki ba ko?"dariyar duniyanci Mami tayi tace "ai
Mu'azam ya fi ka komi kan tsawon kan kauri kawai shi matsalar shi bai san yadda zai sarrafa
mace ba ne sannan sai matsalar saurin kawowa"cike da jin haushi Dr Ibrah ɗin yace "kuma kike
ihu babu ruwana da munafurci bari ki ga na tashi na tafi wancan mai gadin na ku sai baƙin sa
idon tsiya wai fah har da ce min yayi ai mai gidan bai nan,ni kuwa na ƙi kula shi"da sauri
Ameera ta bar gun ta shiga kitchen jikinta na karkarwa dan kuwa ita ba yarinya ba ce balle ta ƙi
fahimtar inda kalaman Dr Ibrah suka nufa.
Abincin ta zuba haɗi da ɗaukar exotic sannan ta fito,kiciɓus suka yi da su Mami wacce ta rako
Dr Ibrah.
A ɗan daburce Mami ta kalleta tace "yo ba ki je asibitin ba?"dan dama Dr Ibrah ya gaya mata
yadda suka yi,kai Ameera ta girgiza tace "na tafi dawowa nayi ɗaukar abinci" Mami ta ce "toh
lafiya kike kuka ko wani abun ne?"kallon mahaifiyarta ta tayi sannan tace "Daddy ne tun zuwan
mu bai tashi ba kuma an naɗe mashi wuya"ta ƙarashe maganar ta na fashewa da kuka wata
ajiyar zuciya Mami ta saki dan ita azaton ta ko tun ɗazu Ameera ta dawo ta ganta ita da Dr
Ibrah.
"Allah baku lafiya ga baki ɗaya ke ma ya kamata ki kula da kan ki sosai ni zan wuce"cewar Dr
Ibrah,godiya Mami tayi kafin tace "ni zan koma ɗaki na kwanta ki gaishe shi da jiki"bayan Mami
Ameera ta bi da kallo kafin ta fita ta na yiwa Mamin addu'ar shirya tare da alƙawarin ita ma sai
ta zama *KARUWAR GIDA* ko dan ta ramawa Daddyn ta
***Niamey
Mu na sauka babban birnin Niamey na sake kiran wayar Daddy a karo na barkatai wannan
karon kuma a kashe najita,cikin sanyin jiki na kira lambar da ya bani yace in mun sauka na
neme shi.
Ashe tuni ma ya na cikin gidan EMA,gaishe shi nayi ina mai nuna mashi Hajiya Babba wacce ke
ta masifa an ƙi fiddo mata kayan su daga cikin Bootkai ya girgiza a zuci yace "su Hajiya
Babba manya ashe har yanzu ta na nan dai yadda na santa"ƙarasawa yayi gun ta ya gaishe ta
amsawa tayi ta na mai cigaba da mita .
Har mota ya kai su sannan ya dawo ya fara ɗaukar masu kayan da suka raɓe,sai da ya gama
sannan ya zagaya ya zauna seat ɗin drever.
A hanya ya ke ɗan jan mu da hira har mu ka kawo gidan da Daddy yasa aka kama mana
haya,a gajiye duk mu ka shiga ciki Alhaji Kamal ya fita nemo mana abinci.
Ko da ya dawo har mun yi wanka mun canza kaya haɗi da yin Sallah Asar,gasasun kaji ne haɗi
da frite ya sawo mana sai lemun kwalba.
Hajiya Babba ta baje sai ci ta ke ni kuwa shiru nayi na koma gefe ina tunanin Daddyna ko lafiya
bai ɗaukar kira ita kuwa Mami fushi ni ke da ita dan a mota Hajiya Babba tayi ta faɗa min
mugayen halayenta lokacin da suka zauna gida guda haka ba ta tausayin Daddyna.
"Mimi lafiya ?ke ba za ki ci abincin ba?"cewar Alhaji Kamal,Hajiya Babba ta ja baki tace "ta ya
za ta ci ta tsaya tunanin Abbanta sai kace wani ɗan yaro duk ta wani damu dan bai kira
ba"dariya Alhaji yayi ni kuwa na turo baki gaba cike da jin haushi na nufi ɗakin da mu ka ajiye
kaya wanda ya ke ɗauke da matala 3places ta sha shimfiɗa ta alfarma.
A can Maradi kuwa sai wajen sallah magrib ya farka,sannu Ameera ta shiga yi mashi bai amsa
ba kawai dai ya sakar mata murmurshi.
Likita ta fita ta kira ya zo ya duba shi "gobe zuwa safe in shaa Allah za'a sallame ka bayan ka
biya kuɗin da aka yi ma aiki"cewar Dr ɗin ya na kallon Daddy.
"Na gode sosai da kulawa"cewar Daddy, toilet ya nufa yayi wanka haɗi da alwala.Saloli ya
shiga yi tun asubah har magrib ya na nan zaune har aka kira isha'i,bayan ya gama ya juyo ya
kalli Ameera yace "Ameera samo min exotic"da toh ta miƙe ta fita zuwa frigon asibitin lemun da
ta aje ta ɗauko mashi ya karɓa ya yi Bismillah ya sha. Bayan yayi Hamdallah da Ubangiji ya ke tambayarta ya aka yi ta sani?babu abinda da ta ɓoye
mashi tun daga zuwan Dr Ibrah maganar da taji su na yi ne da Mami kawai a ba ta gaya mashi
ba.
Shiru Daddy yayi ya na saurarenta tabbas zargin shi ya zama gaskiya,ta yaya Dr Ibrah zai zo
gidan shi bayan duk abinda ya faru tsakanin su?bai ce komi ba sai Twins da ya ƙurawa ido suna
sharar barci saboda gajiyar da suka yi.
Washegari tun da safe Dr Ibrah ya sake zowa wai ya zo dubiya ne Amman a zahiri cashe ayar
su suke shi da Mami a falo,sai masha'ar su suke.
Daddy kuwa sai da aka sa wayar shi da aka ɗauko daga mota caji yayi masu transfer kafin ya
nufo gida Ameera na addu'ar Allah ya toni asirin mahaifiyarta.
Mai gadi na buɗe gate Daddy ya cinno hancin motar shi cikin gidan....
[28/11 à 06:29] Cham~rose: *LITTAFIN KUƊI NE KI BIYA KI KARANTA HANKALI
KWANCE,DUK WACCE TA KARANTA MIN BOOK KYAUTA DA WACCE TA TURO DA WADDA
TA GAN SHI A WANI GROUP ITA MA TAYI SHARING IN KUN YI DAIDAI KUN SANI♀️ mai
son biyan kuɗin karatu sai ta tuntuɓe ni ta WhatsApp* +22795045822
*Page 25-26*
Cak Ameera ta tsaya ganin Mami kwance Dr Ibrah na ƙoƙarin saka mata ƙarin ruwa a
hannu,bungulin hijabin da ta sanya ya fi komi baiwa Ameera mamaki "yaushe Mami ta fara saka
hijab?wai ma miye ya ƙara kawo wannan mutumen..."Daddy ne ya katse mata tunani da cewa
"Ameera ja daga bakin ƙofa mana kin tare hanya"cikin ɗakin ta ida shigewa yayinda Twins suka
danno kai sannan Daddy.
Kawar da kai gefe yayi kai kace bai gan su a falon ba haka ya wuce part ɗin shi,wanka yayi ya
shafa da turare mai ƙamshi sannan ya saka kayan shan iska.
Ko da ya dawo falo Dr Ibrah ya bar gidan "ashe accident aka yi?"cewar Mami ta na ɓata fuska
ita ila doli fushi ta ke har yanzu bai tankata ba sai wayar shi da ya ke latsawa ya na karanta text
murmurshi kan fuskar shi ```nayi kewar ka ji na ke kamar nayi tsuntsuwa na dawo```
```Daddyna shine ko ka kula ni babu kira babu saƙo sai kace wacce aka yi kyauta da ita```
```dan Allah kayi min magana da zarar ka kunna waya sannan ka faɗa min dalilin ƙin kula ni har
da kashe waya```
Duk text ɗin Mimi ne wasu bai ma samu damar karanta su ba ya danna mata kira,a Shagwaɓe
ta ɗaga gami da sallama wata sanyayar ajiyar zuciya Daddy ya sauke jin muryar ta.A zahirin
gaskiya tabbas shi ma yayi kewar ta sosai bai taɓa wuni ɗaya bai ji motsinta ba wannan ne
karon farko,"Daddyna nayi kewar ka"na faɗa kamar zan yi kuka lumshe ido yayi yace "Mimi da
fatan kun sauka lafiya?"da sauri nace "a'a Daddy ni dai tun zuwan mu ban ci komi ba tea ne
kawai ni ke sha sai wata ƴar busassar kaza da na ci yanzu"murmurshi mai sauti Daddy yayi
wanda har sai da naji shi "kai Mimi kazar ce busassa?to tayi daɗi kuwa?"dariya nayi nace "to
ɗan kaɗan dai,wai miyasa ka ƙi nema na koko har ka fara mancewa da ni ?"Daddy yace "wayar
ce ta ɓata sai yanzu wanda ya tsinceta ya kawo min"ajiyar zuciya na sauke nace "alhamdullah
dama Hajiya Babba tace lafiyar ka lau in bar damuwa da ke ai ba ƙaramin yaro ba n..."dundun
da Hajiya Babba ta kai min ne yasa nace "Washhh Daddy Allah wannan tsohuwar so ta ke ta
karya maka ni,wani irin duka ta yi min kamar ta bugan guduma"
Daddy bai ce komi ba sai ji yayi Hajiya Babba na magana "ni dai ka turon kuɗin mota na koma
wannan sangartatar ƴar ta ka ta hana ni shaƙat sai shegen son jiki ba ta moruwa ga ƴar karen
sakuwa sai kace autar mata"dariya Daddy yayi yace "ina kwana Hajiya ?"
"Au !ni ke kiɗina ni ke rawata ko?yanzu ina faɗa maka laifin ƴar ka shine kake wani gaishe
ni?"ƙeya Daddy ya ɗan sosa yace "afuwan Hajiyar mu kin san halin Mimi sarai ba ta son wahala
ne,kuma please kar a cutar min da ita zan turo kuɗi sai a nema maku ƴar aiki" "da dai ya
fi"cewar Hajiya Babba ta na mai miƙo min wayar.
"Daddy ina Mami na?"shiru yayi ya kalli gefen da Mami ta ke kwance ta na barci tuni kuma
sérum ɗin ya ƙare,tashi yayi ya cire mata haɗi da gyara mata hijab ɗin ta fuskarta ya ɗan
tsurawa ido.
Allah ya sani irin son da ya ke yi mata kawai ƴar canzawarta ne bai kwanta mashi a rai ba ga
kuma zarginta da ya fara "hello"na faɗa ɗan ƙarfi,lumshe ido yayi yace "umhum!"na turo baki
cikin shagwaɓa nace "Daddy shine ka ƙyale ni ?ina Mami?" "Ta na barci"ya bank amsa a
takaice,shiru nayi ina tunani dan wannan ba ɗabi'ar Mami ce ba yawan barci a ko wane lokaci ta
na ƙoƙarin faranta ran iyalenta shiyasa ta ƙauracewa duk abinda yayi kama da raggonci.
"Mimina zan kira ki an jima"ya na gama faɗa ya kashe ya na sauke wani irin numfashi saboda
canjin yanayi da ya fara ji,Ameera wacce ta yiwa Twins wanka ta canza masu kaya ta fito tare
da cewa "Daddy mi za'a dafawa tunda Mami na kwance?""ki dafa shinkafa dafa duka sai ki
gasa kifi"da "toh"ta amsa ta nufi kitchen Daddy kuwa fita yayi izuwa farfajiyar gidan.
***Bayan 2week
Fadila ce zaune tsakiyar gado ta na danna waya da alamu shart suke ita da Nasir sai
Shagwaɓa ta ke zuba mashi,shi kuwa bawan Allah bai cikin nutsuwar shi saboda yayi nadamar
kusantar ta tunda har ya ga sakamakon yin haka gun ƙanwar sa.
A ɓangaren su Iyani kuwa doli ta ɗauki ƙaddara ba tare da tayi yunƙurin zubarwa da Fauziya
ciki ba,ita kuwa ba ta so haka ba dan a cewarta abun kunya ne ƴan unguwa su ganta da ciki.
Tsangwama kuwa ta na shanta duk in ta gifta Iyani sai ta harareta tamkar idonta za su
faɗo,Nabee kuwa ganin ƴar uwarta tayi cikin shege yasa ta ƙara ɗaukar matan tsaro har da
zuwa gun wani malami yayi mata laya ta ɗaura ga ƙugu saboda zuwan ɓacin rana kar atai ta
samu namijin da zai yi mata ta ƙarfi,amman wannan layar ba za ta taɓa barin namiji kusantar ta
ba muddin ta na ga jikinta.
A tsinake ta ke shiryawa cikin wasu fitananun riga da wando wanda suka ɗame mata jiki,wani
bungulin hijab ta saka kafin ta rataya bag.
"Iyani zan tafi school sai na dawo"ta na gama faɗa ba ta jira cewar Iyanin ba ta fice, adaidaita
sahu ta tsayar da ya ɗauke ta ba su zame ko ina ba sai ƙaton compagnie.
Cike da yauƙi ta nufi office ɗin ba tare da neman izini ba ta buɗe ƙofar tare da kutsa kai ciki,da
sauri Daddy ya miƙe tsaye ya zagayo sai da ya ƙanƙance ido sannan yace "mi ya ƙara maido ki
office ɗina ?"murmurshi tayi tare da cire hijab tace "Washhh Allah na gaji masoyi ka ban ruwan
sanyi man"ba ta kai ga ida maganar ba ya ɗauke ta da wani gigitacen mari. Ihu ta buga tare da yin cikin shi za ta rungume shi yayi wani irin taɗe ta sannan yayi ball da
ita,wayar rallonge ya ɗauka ya shiga zuba mata Nabee sai kuka ta ke haɗi da ƙoƙarin tashi
amman Daddy na mayar da ita ihunta duk ya karaɗe gun.
PA ne ya shigo ya