Showing 15001 words to 18000 words out of 43151 words
Chapter 6 - KARUWAR GIDA END BOOK COMPLETE Hausa Novels Complete By Mrs Sadauki .pdf
shi suka yi ja suka rine yace "ba zan bayar ba ki faɗa min code ɗin da kika
sake"dariya ta sheƙe da ita tace "ba zan faɗa ba"Daddy yace"wlh zan yi mugun saɓa maki
Rahama" Mami tace "to sannu baba tsoho wanda ya kawo ni duniya nace ba zan faɗa ba in
kuma kashi za ka bani sai kayi niyy..."ba ta gama rufe baki ba ya ɗauke ta da mari gau kafin ta
yunƙurin ɗagowa ya ƙara mata wani ihu Mami ta saka ta na zagin Daddy hakan yasa su Twins
fashewa da kuka .
Cikin barci na fara jin koke-koke da sauri na fita zuciyata na bugawa "Innalillahi wa'inna iley
raji'un Daddyyy"na faɗa da ɗan ƙarfi kafin na ƙaraso na cire hannun shi da ya maƙure Mami
idonta duk sun fito waje.
Da gudu ta nufi ɗakinta ta na kuka Twins suka mara mata baya,kallon Daddy nayi sai huci ya ke
saukewa kamar kumurcin zaki hannu na sa zan taɓa shi ya ture ni tare da zirar makulin moto
bai zarce ko ina ba sai wajen masu cire code.
****
"Faf-faf!"haka zuciyar Fauziya ke bugawa ta na sauraren yadda wayar Goyu ke ta ringing
amman ya ƙi ɗagawa,har za ta yanke ya ɗaga cikin rawar murya tace "hello"jin muryar mace
yasa Goyu gyara kwanciya a ɗakin da ya ke "oui wacece"rasa abinda za tace tayi kawai sai
tace "ina za mu haɗu?"ba tare da wani dogon tunani ba ya gaya mata hotel ɗin da ya ke dan
dama business ɗin shi kenan lalata da ƴaƴan mutane a tunanin shi ma ko wata da suka san
juna ce.
"Waiii Allah"cewar Fauziya tare da tunanin ta ina za ta fara,da farko dai ba ta da ko kuɗin
adaidaita.Murmushi tayi ta nufi gida dama fitowa tayi ta laɓe ƙarƙashin wata innuwa,a tsakar
gida ta tarar da Iyani na ƙulla gyaɗa ba tare da sallama ba ta shige ɗaki.
Cikin kayan Nabeela ta shiga bincike nan ta samu kuɗi,wanka ta fito tayi ta shafa mai da turare
ta ɗauki waya doguwar riga ta Nabee ta saka.
Farin bokiti ta ɗauka sannan ta fito "Iyani ki zuban gyaɗar ina son fita da wuri kar dare yayi kice
sai na tafi gidan kallo"cike da murna Iyani ta amshi bokitin ta zuba mata gyaɗar.
Fauziya ba ta zame ko ina ba sai hotel,kiran Goyu tayi ta shaida mashi da ya fito waige-waige
ya fara yi dan ganin ta ina za ta ɓullo."Kai ne wanda na kira?"ya tsinkayo muryarta a bayan
shi,juyowa yayi ya na ƙare mata kallo wata ƴar ficit da ita gemun shi ya shafa a zuci yace
"abokin gaba bai da kaɗan,kai Goyu kai da ba ka ma san mi ya kawota ba"
Sune kai Fauziya tayi ganin irin kallon da ya ke bin ta da shi "Angel mi kike so ne?"taji ya watso
mata tambaya ɗago kai tayi babu wani tsoro ko shakka saboda idonta sun rufe kuɗi kawai ta ke
tace "million biyu ɗin da kace za ka baiwa Nabeela in ta yi maka abinda kake so to shine nazo
ni ka ban zan yi ma"shiru yayi ya na tunani haɗi da ƙureta da ido shi sai yanzu ma ya ga
kamaninsu da Nabee.
Kafaɗa ya ɗaga yace "ok biyo ni"babu muso ta bi bayan shi har suka isa ɗakin da ya kama,suka
shiga ya rufe ƙofar da key.Bokitin gyaɗar da ta ke ƙuminiya da shi ta aje shi kuwa Goyu bai wani
ɓata lokaci ba ya cire mata hijab,kallon ta ya ke kamar wani mayunwacin zaki.Wuyanta ya
sunsuna ƙamshi ya bugi hancin shi wanda ya ke sak irin na Nabee "Angel dagaske kin
yarda?"ya sake tambayarta dan tabbatarwa saboda ya ganta yarinya,kai ta ɗaga mashi alamar
eh.
Brush da maclean ya bata ya nuna mata douche ,karɓa tayi ta shiga ta wanke bakinta da kyau
ko da ta fito tuni Goyu ya tuɓe.
Ba ta wani damu ba balle tsoro dan a jiya ta yiwa Salim massage ta ga irin girman mazantakar
manyan maza,tashi yayi ya jawota zuwa bed ya na mai haɗe bakin su bisanin ya cire doguwar
rigarta ya na mai fara wasa da dukiyar Fulaninta.
Sosai Goyu ya shayar da ita zumar romance dan kuwa shi gwani ne ta wannan fannin,gel
lubrifiant ya ɗauko ya shafa ya shafa mata tare da .....rumtse ido tayi jin zafi-zafi bisanin azaba
ta biyo baya.
Ruf ya rufe mata baki ya shiga yin having sex da ita,babu tausayi balle tsoron Allah Goyu ya
raba Fauziya da budurcinta.Da ya gamsu da kan shi yayi mata wanka ya gasata da kyau tare
da buɗe bag ya fiddo maganin rage raɗaɗi da ya ke saya ya bata ta sha,kuɗinta million biyu ya
fiddo cur ya bata ai kuwa Fauziya ta ruɗe.
Murmushi yayi yace "na san ba ki saba riƙe manyan kuɗi ba mu je na buɗe maki account sai ki
saka su ciki "cike da murna ta amince ta ɗauki bokitin gyaɗar ta suka fito.
Cikin farar motar shi suka shiga ba su zame ko ina ba sai bank,da aka tambayi carte d'identité
ɗin Fauziya Goyu yace ya masu alƙawali gobe za su kawo nan ya basu cin hanci suka buɗe
mata account.
Gyaɗar ta juye mashi a mota ya bata kuɗin har da wasu sama,a haka ta na ware ƙafa har ta isa
gida."Assalamu alaikum Iyaniii?"ta faɗa da murnarta yanayin kiran yasa Iyani ta buɗe ido dama
barcin ba wani sosai ya ɗauke ta ba,ganin Fauziya tsaye hannunta riƙe da son gyaɗa babu
komi yasa ta saurin tashi mushi kan fuskarta.Kuɗin ta zube a bisa tabarma ta na mai zaunawa
ta fara ƙirgawa,ba tare da wani damuwa ba Iyani ta fara tattara ƴan caras ɗin kuɗin da Fauziya
ta tsaya tayi canji tun a hanya. "Allah maki albarka an Fauza na gobe in Allah ki tuna min zan baki kuɗi ki sawo indomie ki
ci"cewar Iyani ta na mai ƙulle kuɗin da haɓar zane Fauziya ba ta ce komi ba ta tashi ta shige
ɗaki ta na mai dannawa Goyu kira.....
[24/11 à 20:29] Cham~rose: *LITTAFIN KUƊI NE KI BIYA KI KARANTA HANKALI
KWANCE,DUK WACCE TA KARANTA MIN BOOK KYAUTA DA WACCE TA TURO DA WADDA
TA GAN SHI A WANI GROUP ITA MA TAYI SHARING IN KUN YI DAIDAI KUN SANI♀️ mai
son biyan kuɗin karatu sai ta tuntuɓe ni ta WhatsApp* +22795045822
*Page 19-20*
Abun mamaki sai da Daddy ya bincike kaf wayar Mami bai samu wani abu na zargi ba,hanyar
gida ya kama ya dawo direct ɗakinta ya wuce a kwance ya tarar da ita daga ita sai towel alamu
da ta gama shan kuka wani wankan ta kuma yi.
Abun ka da namiji mai lafiya tuni yaji sha'awar shi ta motsa ganin cinyar ta kawai da yayi a
waje,bai san lokacin da ya haura gadon ba ya fara shafarta a hankali tuni kuma damuwar da ke
zuciyar shi ya nemeta ya rasa.
Kamar a mafarki ta fara ji a na taɓa ta da mugun furgice ta farka,ture Daddy tayi ta na harar shi.
Kamo hannunta yayi ta fuzge tace "miye kuma?"cikin muryar shi da ta fara dishashewa yace
"please..."sai kuma ya kasa ƙarasawa saboda abubuwan da ya ke ji suna faso duk illahirin jikin
shi musamman tsarar bayan shi marar shi.Cikin nuna tsantsar fushinta tace "wlh Mu'azam ko za
ka mutu ba zan baka kaina ba kuma ka rubuta daga yau Rahma ta fi ƙarfin wulaƙanci balle
duka, Allah na tuba ka yafe ni in banda ƙaddara mi zai sa ni zama da kai?namijin da bai amsa
sunan shi namiji a gado minene ranar shi?dama can haƙuri ne ni ke da kai ina zama ƴaƴana
amman tunda ba ka san mutumci ba sai mu yi ta zama a haka"ta na gama maganar ta faɗa
toilet yayinda Daddy yayi sororo ya na juya kalmar namijin da bai nuna shi namiji ne a
gado"kenan ta na nufin ban gamsar da ita?yanzu kenan duk laifinta da ni ke gani na buɗewar
gaba ashe matsalar daga gare ni ta ke?to miyasa ba ta faɗa min ba tun can?"Daddy ke
maganar zuci a take yaji wani irin takaici ya rufe shi.
Wayarta ya aje mata bisa gado ya fita zuwa part ɗin shi dan tuni an fara kiraye-kirayen sallah
magrib,wanka yayi haɗi da alwala ya wuce masjid bai dawo ba har sai da aka yi isha'i.
Kayan tea na ɗora akan tray haɗi acake ɗin da nayi wanda ya sha hasashen kifi,part ɗin shi na
nufa da sallama amman shiru ba'a amsa ba kawai sai na tura ƙofa.
A zaune ya ke bakin bed daga shi sai gajeren wando babu riga a jikin shi hakan ya baiwa
gargasar ƙirjin shi damar shan iska,tun ɗazu ya rabka uban tagumi ya na tunani bai ma san
Mimi ta shigo ba.
Kai na sunne saboda wannan ne karon farko da na taɓa ganin shi babu sutura kirki a jikin
shi,sallama na kuma yi amman ko gezau.
Zuciya na ɗan bugawa na ƙarasa gun shi tare da ɗan janye hannunsa da yayi tagumi,da sauri
ya juyo ya kalle ni cikin damuwa nace "Daddy..."sai kuma nayi shiru haɗi da sunne kai
ƙasa,jallabiyar shi ya jawo ya saka sannan ya amsa min da "Mimi ya jikin naki?"ɗan kwaɓe baki
nayi ina mai nuna mashi hannun nace "har yanzu da ɗan saura ya na min ciwo"murmurshi yayi
a zuci yace "Mimi uwar sakuwa"a fili kuma yace "Mimi wannan ɗan ciwon ne kike ma kuka?ni
da ni ke son nan da baɗi warhaka kin haifa min ƴan jikokina?"wata irin kunya ce ta rufe ni sai
nayi saurin kife kaina a bed ina dariya a zuci kuma faɗi ni ke "har abada hakan ba za ta faru ba
dan kuwa Mimi ba za ta taɓa yin aure ba balle har ta haifu,ni kai ni ke so da kai ni ke burin in yi
rayuwa".
"Bani tea na sha in kin gama ɓoye fuskar "na miƙe ina cewa "to Daddy ni ya za'a yi na raine su
nima ɗin ban wuce raino ba"sai da na haɗa masjid tea haɗi da miƙa mashi yace "amman kin iya
jingilar Teddy ko?"dariya nayi ina mai ɗaukar wayar shi Mimi na saka code ɗin wayar ya
buɗe,can bisa kujera na zauna ina mai shiga gallerie.
***Bayan sati biyu
Cikin kuka ta ke cewa "Washhh !Nasir da zafi fah,kar ka shige ni dan Allah ka bari in...."ba ta kai
ga ida maganar ba ya shigeta da ƙarfin tsiya ba ta sa lokacin da ta ƙwala ihu ba haɗi da
mitsirniya sai dai ina Nasir haƙarta kawai ya ke.
Sai da ya gamsu sosai sannan ya mirgina gefe ya na fitar da numfashi,sai da ya ɗan huta
sannan ya kai hannu zai jawo Fadila buge mashi hannu tayi ta na zagin shi.
Haƙuri ya shiga bata dan Allah na gani bai yi niyyar yin sex da ita ba kawai kaidin sheɗan
ne,"please babyna kiyi haƙuri dan Allah wlh ba niyyata kenan ba amman nayi maki alƙawali
hakan ba za ta ƙara faruwa ba"
Shiru tayi ba ta amsa ba sai kukanta da ta ke,fitowa yayi ya ɗauki gaz/gas ɗin abokin shi ya
tafasa mata ruwan zafi.Da cije baki ta miƙe ta yi wanka haɗi da gasa kanta, Allah ya isa kuwa
wacce ta jerawa Nasir ta fi buhu.
A bisa hanya Nasir sai murmurshi ya ke yau dai ya wanke dattin da ke marar shi ,da sallama ya
shiga gida tsayawa yayi cak ya na kallon Iyani wacce ke tsaye kan Fauziya wacce ke ta
kwarara uban amai.
"Zo ka rakata asibiti dan ban yarda da wannan aman ba nayi-nayi ta faɗa min abinda ke
damunta ta ƙiya"cewar Iyani kafin Nasir yayi magana Nabee ta shigo hannunta da abun awon
ciki.
"Iyani ga G-test ɗin tayi fitsarin sai na saka na gani"cewar Nabee ta na mai miƙawa Fauziya
gwangwanin tumatur,babu muso ta karɓa ta shiga tayi fitsarin dan ita ba ta san minene za'a yi
da fitsarin ba.Ɗan abun gwajin Nabee ta tsoma jim kaɗan ta fiddo,saurin kallon Iyani tayi ta
kasa cewa komi, Nasir wanda ya ke tsaye tun ɗazu ya ƙaraso ya amshi G-test ɗin. Layi biyu ya gani a jikin shi wanda ke da tabbacin Fauziya na ɗauke da ciki,"Innalillahi wa'inna
iley raji'un cikiii?"ya furta da ƙarfi saurin ɗagowa Fauziya tayi wacce ta duƙa dan yin wani aman.
Buta Iyani ta saka ta shiga jibgarta da shi,tun daga Nabee har Nasir babu wanda yayi ƙoƙarin
hanata shi a ƙarshe ma ɗakin shi ya wuce ya na mai jin wasu hawaye na zuba mashi na takaici
"tabbas abinda ka shuka shi za ka girba,yau na ketawa ƴar mutane haddi a yau kuma na samu
sakamako a gun ƙanwata ya Allah♂️"
Dakyar Nabee ta ƙwaci Fauziya ganin Iyani na shirin kisan kai,da jan ƙugu ta ƙarasa ɗakin su ta
na mai fashewa da kuka.Text ta yiwa Goyu na ta na ɗauke da juna biyu amman bai yi mata
reply ba,a ƙarshe da ta kira shi ma taji wayar a kashe.
Banda kuka babu abinda Iyani ke yi ta na zagin Fauziya haɗi da yi mata addu'a Allah gamata da
wani bala'i wanda zai kasheta daren yau.
A ɓangaren Fadila kuwa dakyar ta ke daidaita tafiyarta ta yadda Ayya ba za ta gane ba,ai kuwa
kam ba ta gane ba ɗin dan ba ta wani damu da tarbiyyar ta ba.
Sai da ci kuka ta ƙoshi sannan ta rumtse ido ta na tunanin zuci "oh Allah!yau na rasa abu mafi
muhimmanci a rayuwata,wai yau ni Fadila ni ce na aikata zina?aikin mi ni ke yi ma har na
biyewa Nasir mu ka fara masha'a?tabbas nayi sakaci sosai tunda har na yarda da shawarar
shi,miyasa ban yi haƙuri ba har lokacin da aka ɗibar min?"haka ta rinƙa tunani har barci ya
ɗauke ta
[25/11 à 15:49] Cham~rose: *LITTAFIN KUƊI NE KI BIYA KI KARANTA HANKALI
KWANCE,DUK WACCE TA KARANTA MIN BOOK KYAUTA DA WACCE TA TURO DA WADDA
TA GAN SHI A WANI GROUP ITA MA TAYI SHARING IN KUN YI DAIDAI KUN SANI♀️ mai
son biyan kuɗin karatu sai ta tuntuɓe ni ta WhatsApp* +22795045822
*Page 21-22*
Shirye-shiryen tafiyata kawai ake yayinda tuni Hajiya Babba ta dawo gidan mu saboda 4h du
matin bus ɗin mu za ta tashi,ni dai gani nan sukuku duk ban son tafiyar Allah na gani buƙatar
Daddyna ni ke kusa da ni.
Ɗakin Daddy na shiga na gyara tunda ita Mami ta fita harakar shi,parfum ɗin shi wanda ya ke
shafawa na ɗauka haɗi da key ɗin ɗakin shi guda wanda ya ɓoye cikin drower.
A falo na koma duk jikina ciwo ya ke min,kwanciya nayi Twins suka fara yi min tausa Hajiya
Babba da Ameera suna hira sama-sama haɗi da kallon tv yayinda Mami ke kitchen ta na girkin
marice.
Har barci ya fara ɗaukata naji motsin shigowar shi,tashi nayi zaune na zuba mashi shanyayun
idona masu ɗauke da barci shi kuwa Daddy Hajiya Babba ya ke gaidawa haɗi da tambayarta
abubuwan da suka rage na buƙata.
"Mimina kwanta ki huta in an jima sai mu yi magana"cewar Daddy ya na kallona baki na ɗan
turo sai ni ke jin kamar na tashi na shige jikinsa kawai buƙatar hakan ni ke.
Ganin bai da niyyar zama yasa na koma na kwanta ina jin wani fitananen feeling a tattare da
shi,sam ban taɓa jin wannan abun ba sai a zuci na tambaya "dama haka mata kan ji ga ababan
ƙaunar su koko ni dai ce ke jin haka?amman miyasa ban taɓa jin wannan feeling ba ga duk
Mazan da suke bibiyata sai Daddy?"wani gefen na zuciyata ne yace "saboda ki na son shi"kai
na girgiza a zuci nace "no sha'awa dai,ta yaya ƴa za ta so mahaifinta?ni kawai sha'awar shi ni
ke ji"da wannan tunanin barci ya ɗauke ni.
Da dadare bayan an gama cin abincin dare kowa ya tafi ya kwanta amman ni na kasa tashi
daga falo saboda Daddy bai shigo ba,can kamar mintin ashirin ya shigo ko kallona bai yi ba ya
wuce part ɗin shi.
Jiki ba ƙwari na nufi kitchen na haɗa mashi haɗi da jefa ƙwayar sa barci,da sallama na shiga
ɗakin sai dai ba ya nan da alamu ya na toilet dan naji motsin ruwa.
Fitowa nayi ina addu'a Allah sa in ya fito ya sha tean dan so ni ke yayi barci ta yadda zan yi
komi ba tare da sanin shi ba.
Daddy na gama wanka ya fito ya tsane jikin shi,rigar barci ya saka ya shafa mai turaren shi ya
nema sama da ƙasa bai gan shi ba doli ya haƙura.
Mug ɗin ya ɗauka yayi Bismillah ya fara shan tea,sai da ya shanye shi tass sannan ya kashe
hasken ɗakun shi.
Ƙofa ya rufe da key sannan ya dawo ya kwanta ya na mai aje makulin kusan kan shi,tunanin ta
yadda zai ɓullowa lamarin Mami ya ke neman shiri ya ke yi ita kuma sai kaucewa ta ke.
Idon shi ne suka fara lumshewa,duk yadda ya so yin tunani ya kasa saboda yadda barci ya fi
ƙarfin shi.
A wahalce ya fara sauke numfashi dama a matuƙar gajiye ya ke,ni kuwa ina can ɗaki sai juyi ni
ke na kasa barci sam tunani kawai ni ke ta yadda zan kasance da Daddyna sai ni ke ganin ba
zan iya yin haka ba,in kuma nayi minene banbacina da *KARUWAR GIDA* ?ai gwara ma ita.
Tunanin yadda Nabee har ta samu courage ɗin kasancewa da Daddyn nayi,a hankali na sauke
ƙafafuna ƙasa na sauka daga kan bed ɗin.
A hankali na buɗe ƙofa ta yadda babu wanda zai ji,sanɗa na fara har na isa ƙofar Daddy key ɗin
da na sato na saka a jikin makulin tuni ya buɗe,shiga