Showing 39001 words to 42000 words out of 54969 words
ko wakar kake rubutawa a'nan. ta fad'a tana d'akko takaddar gabanshi.... . Irfan ya kad'a kanshi yace aa nabar wakar ma har a'bada Mamy, saina nemi yafiyarta in'ta
yafeman rayuwata zata dawo kamar kullum, banson mi yakainiba har na k'ara karyata na
zageta, na zagi Mahaifinta,har yar TASHA nace mata......
Mamy ta saki halittu tana kallon ikon Allah! ta'ce" Irfan wai kana nufin so ne yasaka kuka haka?
Irfan ya'ce" aa Mamy banason ta ko kad'an, kawai yafiyart a nike nema, na cuceta na mata ba
dai-dai ba daga tazo yimana Taimako..
Mamy ta'ce" wacece ita? waye Mahaifinta da take baka wahala haka? tace bazata yafemaka
bane!?
Irfan ya d'aga ka fada ya'ce i don't know Mamy, banson komi na taba, naje gidan ta bila a'dadin
amma bata nan, nason kuma ni naja har tai fushi ta gudu.sai dai matsala ta ban'son wacece ita
ba, banson gidan iyayenta ba. in da take ZAMAN TASHA kawai nasani sai gidanta..
Mamy ta zaro ido ta'ce" wai kana nufin ZAMAN TASHA take? kuma gida gare ta ita kad'ai.
inaaaa Impossible Wallahi kama canza tinani tin wuri kamin ka b'allo ma kanka ruwa, bazan
taba Amincewa ba dan ko mahaukaci ya ganka ya son kafad'a a'tarkon So.
Irfan ya'ce" Noo Mamy kidaina ceman haka, taya zan so Yar ZAMAN TASHA, har a'bada
Wallahi ina ne mantane kawai dan sauke hakkinta daya rataya a'wuyana
Rai a'ɓace mamy tace to naji, kuma ni Mahaifiyarka ban lamincema zarcewa daga nan ba kaji
na fadama, kagama abinda zakai kazo kayi aski kazama kamar sabon kamu. zan baka sako ka
kaiwa k'awata Hajiya Amina yar'tama Yusra ta dawo zaku gaisa da ita .
Irfan ya kalleta ya'ce to Mamy kiyi Hakuri mana kina ta fushi.
Tace ba komi tare da tashi ta fita fuska a'daure.dan ba taso yasamu damar son wata yarinya
bayan tana da zab'in da tamai tin kamin yadawo kasar da zama.
Yau takama Alhamis dai-dai da ranar da Moopy tai Al'kawarin bayyana ma mutane kanta .
Karfe Hudu na yamma filin Kara-Kanda Stadium din shake yake da mutane bila a'dadin,manya
da yara maza da mata kai harma da ma gidanta, bakaji sautin komi saina zazzakar wakar
moopy da a'keta kunnawa. IRFAN na sahun gaba shida Ammar dan duk yanda yaso ganin
Moopy halin dayake ciki yasanya yace da yafasa,da kyal Ammar ya matsamai suka fito badan
ya soba, tinda yazo wajen gabanshi ke faduwa gashi taki zuwa har 5 takusa saura kwata," ya'ce
Ammar barin wurin nan zanyi, kason banajin dad'i ko?
Ammar ya'ce" kayi Hakuri mana in Biyar tayi ba tazoba sai mu wuce.
Badon Irfan ya soba ya koma ya zauna yaci gaba da latse latsenshi a'waya. yana rubutu na
neman moopy duk wata kafar sadarwarshi fatanshi Allah ya gwadamai ita ya sauke nawin dake
kanshi....
Kimanin 20mnt yakama 5:05 DJ yasaki wani Mahaukacin ihu ganin wasu daka-dakan motoci
masu numfashi na shigowa wurin, ta speaker yace Alhamdulillah wadda ake zaman jira tazo
wato hajiya MOOPYYYYYYYYYY.
Jikake Raf!!! Raf!!! RAF!! Wuri ya ka came da hayaniya, mutane suka tashi suna ta ihu. sai da
aka d'auki dogon lokaci idon kowa a'kan motocin guda biyar rass masu mugun kyau, da daukar
ido, aka fara bude ta farko rafel yafito yana gyara Babbar rigarshi, ta biyu kuma Fahad ne shima
ya dauki danyen wanka, ata ukkun Hajiya Moopy ta ziro farar kafarta datasha maroon Din
takalmin daya dace da farar fatar''ta taziro jikinta baki daya ya Allah masha Allah mutanan suka
fara ihu suna fadin masha Allah lallai Allah mai halitta" yanayin zakin muryar ta yanayin
kyauwun da rabbi yamata, lallai dole ta b'oye kanta wannan. wasu na kusa da Irfan suka fad'a.
Irfan ya juyo yama Ammar magana amma wayam bashi ba a'lamunshi, mamaki yakamashi
a'hankali ya'ce ko ina yaje? yafara kai kallonshi saitin da yakejin a'na fadin ka ganta cen tsaye
wallahi itace .
Irfan ya d'ago idonshi dan kallon Masoyiyar shi da yakejin bugun zuciyarshi na linkuwa ta dalilin
tsayuwar'ta a'filin. idonshi karaf yafada ana Ammar dake tsaye kusa da Moopy shima yasha
shadda fara kal kamar Ango.Ammar yad'aga mai gira tare da kashemai ido d'aya ya nunamai
Moopy dake tsaye ta kasa motsawa dan hakanan taji babtajin dad'in tsayuwar wurin. amma
tana a'lakanta hakan da yawon mutane.
Hankali tashe IRFAN ya zubama Ammar idonshi da ya rikid'e cikin lokaci yakoma jajur, yausbe
Ammar yazama haka da har zai fifita mace a'kanshi? kenan yason inda Moopy take amma
ya;barshi yanata wahala gashi dan baida kunya da mutunci harda zuwa da ita kallo, lallai kam
yau sai yama Ammar rashin mutunci na karshe... .lDj ya fara fad'in Alhamdulillah hausa wa na fad'in mai wuri yazo mai tabarma ya nad'e
Batare da Bata lokaci ba zamu fara a'bunda ya kawomu muna maki murna da zuwa hajiya
Mufeeda Abubukar Tela, inba damuwa ki daure ki karaso dan muyi a'bunda yataramu
kasancewar tin dazu masoyanki ke son ganin wannan kyakyawar fuskar taki dake kama dawata
daran goma sha biyu.. .
Ammar ya'ce" k'anwata kiyi Bissimillah tare da Addu'a ki karasa wajen kinji...
Moopy ta rintse idonta ta fara Addu'a, take zuciyarta ta samu natsuwa atare suka d'aga
k'afafuwansu su Hudu curr ,sun sata a'tsakiya suka doshi saman dandamali da aka k'awatashi
da manyan-manyan sifiku .
Wawa sakarai mahaukaci Irfan yazama dan da ido kawai yake binta yaga ina zata wai, harda
kutsawa cikin maza mamaki bai kasheshiba saida yaga ta karbi speaker ta fara kwararo Addu'oi
cikin zazzakar muryar ta, idonta a'lumshe hawaye duk ya jike lashes dinta,saida ta kwashi minti
goma kana ta da kata. ta danyi shuru sukai magana da Fahad kana ta fara magana muryarta na
rawa alamar rashin sabo....
ASSALAMU ALAIKUM YA YAN UWANA MUSULMI, DA FARKO DAI INA MAI MATUKAR
GODIYA DA FATAN ALKHAIRI A'GAREKU, TA YANDA KUKA AMSA GAYYATA TA KUKA AJE
AI'KINKU DAN SON GANIN MASOYIYARKU. AZAHIRIN GASKIYA BANSON TA YANDA ZAN
BAYYANA FARIN CIKIN DANIKE CIKI BA, SAI DAI INA MAKU FATAN ALKHAIRI NAGODE
ALLAH YA MAYAR DAKU LAFIYA....
Fahad ya karbi speaker ya k'ara godiya wa mutanan wurin kana ya bude wata doguwar takadda
ya'ce Alhamdulillah ga sakwan nin mutane munsamu dan yiwa Hajiya Moopy tambayoyi, dan
haka zamu fara jerantosu a'gurguje duba da lokacin da bamu dashi,duk da tambayoyin
sunkuson zuwa d'aya dan haka zamu hadasu a jimlace mu bada am'sarsu.
Tambayar farko a'kace MIYAJA RA'AYINKI KIKA FARA WAKA?
Moopy tai murmushi ta'ce malamina shiya fara umarata ta dayin Waka, bayan Amincewar
Babana daga baya Yayana Rafel gashi gabana shida yah fahad suka k'ara k'arfafaman gwiwa,
har na taka nasarar da nike ciki.
Aka sake tafa mata dan sosai ta burge mutane..
Tambaya ta biyu MIYE KIKA FI SO A ABINCI?
Moopy ta saki Dariya da taja hankalin mutane da yawa ciki harda IRFAN da mamaki ya ke
neman sanya numfashinshi d'aukewa ta ware idonta tare da juyasa tace umm D'an wake ko
Tuwo.
Nan ma akasake tafawa
Tambaya ta ukku MIKIKAFI SO DA TSANA A RAYUWARKI ?
Take fuskar Ta ta canza cikin siririyar muryarta ta'ce azagarman MAHAIFI ko a"wulakantani
akan abunda bansani ba shinafi tsana.
Abunda nakuma fi so shime tai makon wanda bashi da shi. da Son mai sona ko ya kau mutum
yake
Tambaya ta ukku waye MASOYINKI NA FARKO?
Ahankaki tace BABANA, Inna ta, kaka ,yah Rafel yah Fahad, Baba Alhaji, yah Ammar, sune
masoyan daban da kamarsu duk duniya.
Fahad yace Masha Allahi ko zan iya sanin abunda ya faru dake da bazaki tab'a mantawa ba?
Moopy tace Karyani da wani yayi, da kuma Marukan da ya dinga saukeman akan abunda bani
da hakki, shiya fara man na rama..
Take wajen ya kaule da hayaniya wani mai kama da D'an daba yafito yana wallahi ba dan
kaniyar da ya isa ya maki haka ya zauna lafiya, fadamana inda yake d'an kwal ubar gobe sai dai
uwarshi ta haifi wani, dan yau inba sai nai mai sabuwar shayi ba dan kundun uba nike, dan
bazamu bari ba.
Take cikin Irfan ya d'uri ruwa dan gani yake kamar mutane zasu fahimci ko waye...
Moooy ta karb'i Speaker tace ayi hakuri a'zauna mukarasa lokacin Sallah ya kusa ba, kubarshi
dan kanshi....
Nan suka natsu wajen yayi tsit.
Ammar ya karbi speaker hannun Fahad yace k'anwata idan wanda ya kasance mak'iyin ki yafito
maki asigar masoyi shin zaki iya yafemai?
Moopy tace tabbas kuwa, amma fa banda mutum d'aya koda mutuwa zayyi bazan taba ya
femai ba, dan ya zalinceni matuka daga taimako tafada idonta na zubar da kwallah, afusace
tace zan yafema kowa banda wannan azzalimin bazan kara tankamaiba amma zan dinga kai
kararshi wurin mahaliccina yasakaman ...
IRFAN da kuka yake muraran kamar karamin yaro, jin yanda take ai'bantashi acikin baina nas,i
ahankali ya taso kirjinshi na bugawa yayi Al'kawarin koda mutane zasu kasheshi awajen nan sai
ya bayyana ma duniya shine Moopy ke nufi. haka yafara tafiya yana layi harya iso gab da ita.
Moopy ta jiyo zatai magana kenan idonta ya fada a'nashi,nan suka shiga yiwa juna kallon-kallon
kamar wasu Zakuna, afusace dan tama manta Speaker ce hannunta tace kazo nan diynma
cikin taron masoyana ka mareni ka sake karyani ne? minaimaka da duk sadda zan kasance
cikin farin ciki saika do so inda nike, waye kai mika keso in'maka?
Kamar daga sama sukaga mutane bila adadin suna yo kan irfan da gudu bala'i suna fad'in shine
shine Wallahi..
Cikin tashin hankali Ammar yafara sakkowa wajen aguje yayo kan Irfan yana fadin mubar wajan
na. Dan Allah.
Irfan da zuciyarshi ta riga ta dake "y'ace ba zanje ko inaba indai ganin gawata gabanta zaisanya
ta yafeman to bandamu da rayuwata ba a'dai-dai wannan lokacin, da rayuwar take juyaman
baya, ashe duk azabar danike mata itace masoyiyata, kaicona-kaicona dana kasance mai zafin
rai da zuciya.Ammar inaso ka nemaman gafarar iyayena ko bayan Raina.
Ammar yavdakamai tsawa ganin mutanan sunkusa cinmasu yace mu gudu Irfan." Amma Irfan
ya dage kan kace mii mutanan nan sun'masu zobe suna fad'in sai sunkwatarma masoyiyarsu
yancinta, daga cen gefe wanda yatashi d'azu ya ruga cen kusa da wata bishiya sai gashi da
iccen faskare babba yace Wallahi saina kar'yaka in'yaso akaini kotu, aguje yayi kan Irfan yana
zuwa ya ture Ammar damugun karfi har saida Ammar yakai kasa ya daga iccen nan tare
da.....��
25/03/2022, 22:29 - Khadeejaht Salisu Fari: 💘��💘��💘💘💘��
ZAMAN TASHA
💘��💘��💘��💘��
NA UMMY AYSHA
💘��💘��💘��💘��
🅿� 4�⃣7�⃣&4�⃣8�⃣
""""Ya D'aga iccen nan tare da yin kan Irfan zai saukemai kenan yaji ya bugi iska, cike da
mamaki k'auran nan ya juyo yaga mike faruwa idonshi yafada akan Moopy dake tsaye tana
huce. a'fusace ta'ce" ni nasaka? dan mi bazaku bari in'barshi da wanda ya halicceshi ya
haliccemu ba ,sai kuce sai kun d'aukar man fansa? ban son da Yan Sanda da yan jagaliya
irinka ba amma som ban neni ko d'aya ba nace Allah shi zai isar man, karka k'ara kwatan ta
yiman wannan shishigin ta fad'a a'fusace, tare da komawa inda take d'azu ta dauki speaker ta
fara magana kuyi Hakuri Masoyana, banaso ya zamana ranar farin ciki ta zama ranar damuwa
ta ,a'yau duk wanda ya raunata d'an uwanshi musulmi ta dalilina nason dole a'samu masu tir da
bayyanata akaro na farko a'wajenku, dan haka kuyi Hakuri ku barshi da halinshi nagode da
kulawa Allah yabamu ALKHAIRI. ta aje tare da sakkowa daga kan step din sosai wurin ya
kacame da hayaniya ta mutane daban-daban, anan kowane ke fadi albarkacin bakinshi wani
yace tana da mutunci wani yace ta wulaknta masoyanta dasuka so daukar mata fansa, kowa da
kalar abunda zai fada .
Manyan Alhazawa suka dunga bama Fahad kyaututuka na ban girma a'bama Moopy, kud'ad'e
kam ta samesu kamar ta fasa ihu, ko motocin hawa saida ta samu guda shidda manya masu
numfashi uwa uba Waseeku na so da k'aunarta da suka shigi zuciyar Al'hazawan birni,tin fahad
na tar ba hannu yana sawa Aljuhu har ya cire babbar rigarshi ya bazata k'asa duk wanda yaba
Moopy kyauta zaice sashi a'nan, ahaka har akayi Magriba, d'ayar motar da a'bokin Rafel ya
tukota suka bud'e anan itama ta fara raba sabon kaset dinta na wakokin datayi masu maseefar
dad'i, kowa yayi murna yayi godiya taro ya watse cikin farin ciki har myoopy zata shiga mota ta
tino da Ammar, da sauri ta fito zata k'arasa wajen da yake ta dingajin sheshshekar kuka natashi,
ta D'an saurara kad'an har'zata wuce Sai kuma ta dawo baya, anan ta leka bayan Bishiyar dan
daga nan takejin kukan, ganin mutum ya bada baya bazata iya kallon fuskarshiba ga duhun
mangariba yasa a'hankali cikin siririyar muryarta ta'ce" duk wani tsanani yana tare da sauki, ya
waita LA HAULA WALA KUWATI ILLAH BILLAH, SHINE ZAI MAGANIN DAMUWARKA CIKIN
SAUKI,KA LUZAMCI HASBUNALLAHI WANI IMAL WAKIM ADUK SADDA KASAMU
TUNKUSHEWAR ZUCIYA, ALLAH YA WAR'WAREMAKA MATSALARKA AMEEN.
Ta juya zata tafi Irfan da duk a'bunda ta fada ya'jita sarai amma yana tsoron ya juyo baison
wace matsala zai fuskan ta da ita ba, tinanima yake yamata maganar a'nan ko-ko ya isketa
gida? To kuma ko yaje bata'nan, karfa yabari damar data sameshi ta kauce. cikin sassarfa ya
cimmata tare da Shan gabanta idonshi fall hawaye kamar yaro ya dukar da kanshi k'asa tare da
fad'in dan girman Allah dan zatin Allah kiyiwa Allah Moopy ki yafeman ko nasamu sawaba, ni
d'an adam ne zuciyata da ruhina na cike da Ajizanci, ki tausaya man gani a'gabanki bada fad'a
ko ihu ko hargowaba, AA na zone da niyyar kiyafe'man duk wani a'bunda na miki Dan Allah
Mufeeda badan ni'ba, Na rok'eki da Allah kiyi Hakuri.
Moopy da tinda ya fara magana jikinta yake tsuma kota ina ga wata zufa na kar yo mata!
Azahirin gaskiya ta tsani Irfan tsana ba kad'an ba, baida mutunci baida Imani a idon ta ko
kad'an, ta yama zata fara gan-gan cin yafe mai, bayan irin a'bunda yamata, inaa bazan iyaba ta
fada cikin har gagi .
Ammar dake nesa dasu kad'an ya tsaya yana kallon ikon Allah, tin sadda k'auran nan ya tu
rashi ya Fad'i, yazo ta sowa kenan yaji an'bangajeshi da karfi ya juyo dan ganin waye .Moopy
ce ya gani karcet harda gudunta ta k'araso ta janye Irfan mafarin dukan da k'aura yaso yiwa
Irfan ya sauka akan iska wannan kenan. Ammar ya'ce" wai yau Irfan ne Dur'kushe a'gaban mace yana bata Hakuri, lallai ka afka D'an
uwa, dan yau ka dai ya son bakomi ke d'awainiya da Irfan ba sai So, ya dai barshi ya gama
haukan ya fahimta da kanshi.
A'tsawace Moopy ta'ce" ban hanya in wuce kana b'ata man lokaci, gashi a'nata kiran sallah
kaji?
Irfan ya sake rarrafawa ya'ce" to Dan Allah kice kin yafeman sai in'bar rayuwarki baki daya.
Moooy tai tsaki zata canza hanyan taji ance "KIZAMA MAI YAWAN YAFIYA UWATA KODA KIN
KASANCE KECE MAI GASKIYA.
Ad'imauce ta juya suka hada ido da Ammar ya d'agamata kai tabbacin hakanne! Ammar ya
k'araso wajen yace Moopy keda kanki kika fad'aman wasiyyar Babanki ta karshe dake ko ba
hakaba? dan haka kibi umarnin shi kawai zai ji dadi sosai a makwancinshi,kinji ko?
Idon ta ya kawo kwallah a'hankali ta'ce" shikenan na yafemai Allah ya yafemana..
Dadi sosai Ammar yaji tare da cewa mungode kwarai Hajjaju Allah ya'kara daukaka yajikan
Baba.
Tace Ameen nagode zan wuce.
Ammar yace to shikenan sai nazo yau ai gida zaki kwana ko?
Moopy ta D'agamai kai ta'ce" eh Insha Allah.
Ammar yace to ba matsala an'jima ko gobe zaki iya ganina, amma ina neman Alfarma wajen ki
dan Allah in'ba takura.?
Moopy ta'ce" ka fad'a kai tsaye Yayana.
Amnar ya limshe idonshi ya'ce" mud'an karasa inda yake saiki fadamai hankalinshi zaifi
kwanciya Dan A'llah.
Moopy ta d'an jinkirta ta'ce" to muje."
Haka suka isa wajen Irfan da kanshi ke kasa! moooy6 ta kalleshi sosai da taimakon hasken
fitilar wayar ta .
Ammar ya'ce" bloody ana magana.
Irfan ya d'ago jajayen idanuwanshi ya saukesu akan moopy da itama ta tsuramai nata. cikin
kasa da murya yace kiyi hakuri dan Allah mufeeda dan girman Allah.
Moopy ta lumshe idonta tare da fad'in bakomi Allah ya yafemana na yafema, tana fadin haka
tai gaba a'bunta .
Wata irin ajiyar zuciya Irfan ya sauke fuskarshi take ta �auki Annuri, ya d'ago da sassarfa ya
rungume Ammar ya'ce" sakhallahu khairan D'an uwa Nagode matuka, yaushe rabon da in'samu
sawaba zuciyata inba yanzu ba, lallai ka kuntata ma zuciyar bawa babban had'arine, wallahi
bakaji natsuwar data saukar man yan'zuba "inda na gano itace Moopy insha Allah na rabu da ita
kenan har abada, dan nason bazan iya Auranta ba, itama bazata soni ba.
Ammar yayi dariya ya'ce" ka hakura ko?"
To ai'shikenan dama ina ciki ganin itace Moopy d'inka na barma, amma yanzu zan koma Insha
Allah.
Take fara'ar fuskar Irfan ta d'auke ya'ce" ba komi Allah ya barku, ya juya da sauri ya fara tafiya.
Da gudu Ammar ya bishi ya'ce" haba mana kai kuwa kyauta kaman fa, kace bakayi nikuma
inayi.
Irfan yace Dan Allah kadaina minacema ni kuwa.
Suna shiga mota kiran Mamy na shigowa wayar Irfan ya d'aga tace kai maza ka k'araso ga
Yusra ta iso......��
25/03/2022, 22:29 - Khadeejaht Salisu Fari: 💘��💘💘����💘��
ZAMAN TASHA
💘💘💘💘💘💘💘💘
NA UMMY AYSHA
🅿�4�⃣9�⃣
""" Cikin Kasa da murya Irfan ya'ce" to".
Haka suka tada motar ba mai cewa