Showing 48001 words to 51000 words out of 54969 words

Chapter 17 - ZAMAN TASHA COMPLETE BY UMMY AYSHA.pdf

10 Jul 2025

4007



Kuka ya kwacema Irfan yace karki damu Tsohuwa! Damuwar mi zatayi, tace bata sona bata
k'aunata, akan abund namata cikin rashin sani, ta zabi inyi nisa da ita bata kaunar
ganina,nikuma na amincemata saboda ta daina man kallon Azzalumin da takeman, banda
tabbacin tsawan rayuwa a'halin da nike ciki yanzu Tsohuwa, amma na rokeki da Allah koda
bayan raina ki rike Moopy Amana da yan uwanta, kana akwai Mahaifiyarta ko jiya naje gidan na
gaisheta, kisamu ki dai-dai ta tsakaninsu, dan sosai Mahaifiyarta ta damu da rashin mufeeda
akusa...

Kuka ya kwacemai yakashe wayar gabaki d'aya ya fara wani d'an karan tari, gumi yaji a'gefen
bakinshi yasa hannu ya lakuto!ido ya zaro ganin jini, da sauri ya fara k'ok'arin d'akko wayarshi
daya aje ya kunnata, numfashin shi na sama na k'asa yasamu ya lalubo number Ammar.
Bugu BIYU ya d'auka "yace Irfan wai ina ka tafine?

Yanzu Tsohuwa ta kirani tana kuka wai baka lafiya, nima yanzu nan nashigo garin daga jibiya
kana ina.?

Cikin shassheka Irfan ya'ce gidan tsohuuuu...
Bai karasaba wayar ta fad'i gefe shima yayi ruf da ciki yana wani irin nishi.

Cikin tashin hankali Ammar ya kirawo Tsohuwa ta d'auka cikin kuka .
"tace ka ganoshi"?

"Ammar yace Tsohuwa babu lafiya Wallahi, Amma naji kamar yana fadin yana gidanki,baki
koma bane? bari in wuce cen.

Moopy dake jin duk abunda sukecewa jikinta ya d'auki rawa karfa yamutu ace itace sanadi...
Da sauri ta tashi ta d'auki key din motar ta.
" tace muje Inna Dan Allah".

Tsohuwa ta fyace majina had'i da harara Moopy.
"Tace Wallahi kika kasheman jika Wallahi saikinyi jarin, maketaciya kawai, ashe baki da tausayi
yar cakwall? ta fada tana rushewa da kuka ko mayafi bata D'aukaba ta fito tana Wallahi
adaidaita zan hau, bamu bake daga yau.

Cikin kuka Moopy ta rike Tsohuwa had'e da rungumeta.
"tace kiyi hakuri Inna dan Allah in kaiki dan girman Allah Wallahi ina son shi Inna.

Tsohuwa batace komi ba sai hawaye data share,.

Da sauri taja hannun Inna suka fita ta sata a'mota itama ta shiga ta figi motar, gudu take
shararawa kamar mi! saida ta shigo kwanar gidan Inna tace inane gidan?(saboda ranar data fita
ba a'hayyacinta take ba)

"Inna ta nunamata" da sauri suka k'arasa suka fito motar .

Yayi dai-dai da fito da Irfan da akai ,gaban farar vest �inshi kaca-kaca da jini...

Ido Moopy ta zaro da gudun bala'i tayi wurinsu.

Dakata!

Ammar yace da ita a'fusace fuskarshi a'murtuke kamar bai tab'a dariya ba, idonshi jawur
kwallah kwance a'ciki .

"ya d'ago yana nuna Moopy da yatsa yace hankalinki ya kwanta ko?

Murna kike kinganshi a'halin rayuwa ko mutuwa ko..?

Bantaba sanin baki da tausai baki da Adalciba sai a'yanzu .

A'iya fahimtata duk sadda Irfan zai zalinceki kema Aljannu dake bisa kanki sai sun ramamaki,
ko kin d'auka bulus ya kesha?

Duba gefen kumatunshi kigani, duk sawun marukan da akemai ne ta dalilin ki .

Amma saboda isa da izzah da kike ganin kina da ita yasanya kike wahalar da bawan Allah,
miyasa wasu mutane a'yayin daka gurfana gabansu kana neman yafiyarsu alokacin girman
kansu ke tashi suna ganin sunkai.

Ko bakiyi dan shiba zakiyi dan mahaifinshi daya tallafeki a'rayuwa, amma kin manta da wannan.
shima in bakiyi dan shiba nasan zakiyi dan mahaifinki daya zamemaki abun al'fahari. wace irin
rayuwa kika zab'arma kanki kina ya mace? ta rikooooooi yakarasa cikin matsanancin kuka mota
su Modibbo suka sanya Irfan Ammar ya fa�a ya jata aguje yana share hawayen
Shi......��
25/03/2022, 22:29 - Khadeejaht Salisu Fari: 💘💘💘💘💘💘💘
ZAMAN TASHA
💘💘💘💘💘💘💘
NA UMMY AYSHA
🅿�6�⃣4�⃣

""Wani irin gigitaccen kuka Moopy tasanya ganin yanda sukatafi suka barta a'yashe, ga
motarsu harta kusa fita daga layin

Ganin kuka bazaimataba yasata fad'awa motar ta aguje tabi bayan su. gudu take ba
kakkautawa harta cimasu .

Sosai suke tsula gudu a'kan hanya wasu sai dai suce Allah yasa lafiya, ahaka har Allah yakaisu
wata Special Hospital, daga harabar Ammar ke kwalama ma'aikatan kira.

Ganin shi agigice yasa wata nursing yankowa aguje hannunta d'auke da wheel chair .
Ammar ya fisge kujera ya watsa da gudu wajen motar "itama tabishi".

Sadda sukaje sosai Irfan ya galabaita sai tari yake mai hade da jini, Tsohuwa na rike dashi tana
hawaye.

Mo6ooy na zaune cikin mota sai kallanshi take tana share Hawaye, ga tsanar ta da taga yan
uwanshi namata lokaci gudakiri-kiribatamason taya zata fuskancesu ba...

Ganin an Fiddoshi A'mota an'd'orashi akan kujerar yasata kara sakin kuka, ganin yanda gaban
rigarshi ya lalace matuk'a.

Da sauri ta Bu�e motar ta tafito tare dayo wajensu tarike kujera gam tare Duk'awa tasa
hannunta ta tallabo Hab'ar Irfan, daya rintse ido yanajin kukanta har kason ranshi amma baya
da damar dazai iya cewa komi!.

CIKIN kuka.

"Tace shikenan kuma daga zaulaya saika rike abu har yakaika ga mummunar jinya irin wannan,
Dan Allah kayi hakuri katashi muyi magana ta fahimta Irfaaan.

Wani irin tashi tsigar jikin Irfan tayi jin yanda ta am'baci sunan shi a'karo na farko,a'rayuwarta,
da yanda sunan yayi masifar dad'i a'bakinta.

Idon shi da kemai yaji-yaji ya lumshe tare dayin k'atsa da kanshi.

Cikin fad'a nursing din "tace Dan Allah in kunson kuna da maganin matsalar shi dan mi zqku
kawoshi Asibitin? amma kunzo ga mutum na bleeding bazaku shiga dashi a'dubashiba!.

Ta fad'a cikin fad'a! ta karasa turashi da sauri ta shiga dashi ciki.

Likitoci suka rufu a'kanshi dan sun sonshi farin sani dan A'bokin su'ne.

Cikin lokaci suka gano takan matsala sukamai Allura dan yasamu natsuwa da hutu, dan in ya
tashi asamu abunda akeso!
Suna gamawa suka fito dashi aka kaishi d'akin hutu kana sukacema Ammar akwai bukatar suyi
maganafa.

Ammar yace ok ina zuwa! Wajen Tsohuwa daketa share hawaye da Moopy
dake tsaye itama kukan take Bilhakki ko kallonta Ammar baiba.

"Yace Tsohuwa Dan Allah a'bar maganar nan dagamu saimu, karsu Daddy suji har sai ya
warke.

Karka damu d'an nan nidai fatana Irfanu yatashi Wallahi, ko mata hud'u yakeso zan saida
gidana in Aura mai su, ita kuma wannan saiya Sallameta salin Alin? ko cewar tsohuwa..

Ammar baice komiba yamike yatafi office din likitan.

Tsohuwa naganin wucewar shi tace "Ransalat yar cakwal( TANA NUFIN EXCELLENT)

kin burgeni duk da jikanane amma kwara dakika nunamai kedin mai mutuncice, kuma baki

damu dashiba, karki wani damu bazan rabakuba kinji ko ai kina sonshi ko?

Cikin kuka-kuka dariya Dariya Moopy"tace da gaske bazaki rabamu ba? wallahi ina sonshi
matuk'a Inna, bantab'a fahimtar hakanba har sai bayan yabar ni, Rungume inna tayi tana cigaba
da kuka.
25/03/2022, 22:29 - Khadeejaht Salisu Fari:
����������������
ZAMAN TASHA
NA UMMY AYSHA
����������������
🅿�6�⃣5�⃣

""Tsohuwa ta fara bubbuga bayan Moopy cikin lallashi.
Bayan shigar Ammar office din Dr Gimba yace" Abokina yanaga mutamin jininshi ya haw
sosai,ko akwai abunda yakesone?

Tsaki Ammar yayi ya fadaymai halin da ake ciki .

Likitan yace ok turomun matar tashi.

Fitowa yayi fuska a'daure "yace likita nason ganin ki'.

Cikin buguwar da zuciyarta tayi da mugun k'arfi tace ni?

Ammar yace eh ke.

Jiki a'sabule tabi bayanshi. Tsohuwa tace kai karku d'aukeni shawaraki mana, ni nan za abarni
tsaye kamar bishiya aduwa, muje tare.

Haka suka jera suka isa har bakin office din. Ammar ya rike hannun Tsohuwa itakuma Moopy ta
shiga ciki.

Tsaye ta iske raf'keken likitan nan yanata kai da kawo, cikin bacin rai yace saboda Allah
yasamishi sonki arai shiyasa kikayi amfani da damar kika kuntatamishi? Ciwon zuciya hawan
jini duk suntaru sun nakasamai rayuwa, to burinki yacika Irfan na gab dabarin doran duniya, in
yaso sai kijika ki cinye ,duk wanda bai taimaki waniba Wallahi batayanda Allah zai
taimakeshi,kinji na gayamiki.

Kuka sosai Moopy keyi" tace ka taimakaman Wallahi ina sonshi dan girman Allah ka gwadamun
d'akin da yake.

Eh aikwara kije kimai kallon bankwana ko,ya kusa bar Miki duniyar kishakata, wuce muje
yafada yana kunshe dariyar dake cinshi ganin yanda du ta gigice.

A'sab'ule tabi bayanshi suka fito ganin su Ammar bakin kofar yacemusu muna zuwa. haka
yak'arasa da ita har bakin kofar d'akin kana yajuyo.

Cikin mugun sauri ta banka k'ofar tashiga ta rufe harda sanyamata key.

Kwance ta ganshi sanbal kamar gawa, cikin sauri ta k'arasa wajenshi bata tsaya komiba ta
fa�a a'kanshi ta fashe da kuka, kirjinshi tafara kaima Duka da gyalenta tana kaci nasara
akaina kaci nasara,kasa na fad'a a'tarkon sonka da kaunarka kana zaka kwanta kafara k'ok'arin
barina,in katafi dawa kakeso in rayuwa, katashi dan girman Allah mijina,duk duniya bayan
Abbah banda kamarka da iyayenka, mahaifina na sonka dole in soka, Dan Allah katashi inma
wasa kake kadaina mana haka mana, tafada tana rushewa da kuka sosai tana jijjigashi.
25/03/2022, 22:30 - Khadeejaht Salisu Fari:
��������������
ZAMAN TASHA
NA UMMY AYSHA
��������������
🅿�6�⃣6�⃣


"""" Wash zakimin rauni fah.
Irfan ya fa�a idon shi a'rufe .

Murna takama moopy "tace to katashi mana dan Allah.

Yace um um hmm cikin shagwaba .

Kunya takama moopy da sauri ta juya baya tayi shuru jin kato na shagwaba.

Nason dama kinasona Wallahi koshi Imran bakyama son dakikemun, amma saboda kibani
wahala kikuma ba kanki kika tsaya jan aji ko? Moopy kinfiso kita fusatani muna fad'a ko?..

Aa Dan Allah kayi hakuri nidai komi yawuce, kadaina tina baya mu fuskanci abunda ke
gabanmu.

Irfan yace to juyo mana.

Juuowa tayi ta zubamai kyawawan idanuwanta

Ahankali yafara bud'e idanuwanshi da sukaui jawur ,saboda tsanani ciwo,nashi yazubamata
yana kallonta.

Kunya ta kamata" tace ya akai kason najuya kaidama idonka rufe yake.

Sonkine ya sanar dani yabata amsa yana tsareta da ido.

Murmushi tayi ta'ce" to bari intafi gida Allah yabaka lafiya.

Da sauri Irfan ya tashi ya cire k'arin ruwan dake hannunshi" yace wallahi kafata kafarki" .

Moopy ta juyo tace aa nafasa auranka,kai raggon mazane daga wasa saika kwanta jinya,
tafada tana kaima kirjinshi duka.

Dariya yayi yace ahaka kika ganni kika kyasa yam mata, harda kukan kina katashi mijina.

Dukan wasa ta fara kaimai tana ni bani bace sharri zakajamun .

Dariya sosai Irfan keyi kamar ba wanda aka kawo awa biyu data wuceba cikin jini.

Kamo hannunta yayi ya rike yace i love you my wife.

Moopy ta kashemai ido d'aya" tace me too my husband.

Rungumeta yayi cike da farin ciki "yace ina matukar sonki matata,da sonki natashi kuma dashi
nike fatan komawa ga mahaliccina, fatana gareki kiyafeni da duk kan abunda yafaru a'baya Dan
Allah, karki rikeni da koda kalma d'aya:ce Moopy,kisoni kwatankwacin son da nikemiki, na
rokeki wannan alfarmar"..
Moooy ta'ce" Insha Allah zaka sameni fiye da yanda kayi tinani,fatana Allah yabani ikon yimaka
biyayya da sauke duk wai nawinka dake kaina.
25/03/2022, 22:30 - Khadeejaht Salisu Fari:
♥�♥�♥�♥�♥�♥�♥�
ZAMAN TASHA
♥�♥�♥�♥�♥�♥�♥�
NA UMMY AYSHA
6�⃣7�⃣
""" Kallo mai cike da tsantsar farin ciki Irfaaan ya bita dashi cikin lumshe ido ya kamo
mazaunanta yarike cikin raunatata murya.

" yace nasani nason zaki iya fiye da haka danke din matar Aljanna ce Mufeeda, Allah ya
biyamiki dukkan nin bukatunki na Alkhairi,ya jaddada rahma a'kabarin mahaifinki."

Ameen Mufeeda tace tare da share guntu hawayen daya zubomata .

Kiyi hakuri matata kidaina hawaye inba so kike inyi ba nima.

Irfan ya fa�a cikin shagwaba yana turo baki had'i da diddira kafafuwanshi kamar yaro.

Dariya takama moopy tafaramai waka tana tafi tace shikenan kazama Baby.

"Baby wa"? ya tambayeta yana kashemata ido had'e da fara taka rawa.

Baby na mana "tace tana rugawa da gudu ta bud'e kofar tafita shima fita yayi da gudu yana
dariya.

Tsohuwa dake zaune ta mimmike kafafuwa tayi ta gumi tana ADDU'A Allah yatashi kafad'un.
Irfan lafiya.

Moopy ta yanko da gudu takusan bitasaman k'afarta ta wuce cikin farinci.

Mamaki yakama Tsohuwa kan ta juyo sai ganin Irfan tayi shima da gudu yana bazakije ko
inaba sai nagama ganinki.

Ihu tsohuwa ta sanya "tace wayyo Lukuta kazo kakawoman agaji, da tashiga ta kasheshi sai
k'urwarshi tabi yota, wayyo Allah nashiga ukku ni Mai Gadon Zinari .

Wata irin dariya Irfan yayi cikin jin dadin daya kasa b'oyuwa a'fuskarshi ya dora yatsanshi akan
labbanshi yacema Tsohuwa shittt my wife na biyo ba fatalwa bane.

Ido Tsohuwa ta shiga rabawa jikinta sai rawa yake,ga kwalli ta zabgama idonta kamar mai
kyanda.

Irfan bai tsaya wata wata-ba yakama hannuwan tsohuwa ya cigaba da rawa yanayin waka tare
da gilgiza tsoyjuwa sosai kamar yasamu tsaranshi,tin Tsohuwa na kallon shi cikin tashin hankali
harta suma, baima an'kareba saida Ammar yafito daga office din likitan yaga idon Tsohuwa a
kakkafe. 25/03/2022, 22:30 - Khadeejaht Salisu Fari:
♥�♥�♥�♥�♥�♥�♥�♥�
ZAMAN TASHA
♥�♥�♥�♥�♥�♥�♥�♥�
6�⃣8�⃣
NA UMMY AYSHA

"""Aguje Ammar yayo kanshi ya rike Irfan da k'arfi" yace Irfan kana lafiya kuwa ?tafa suma Dan
Allah ka saketamana.

Jin abunda yace yasa Irfan Bud'e idanuwan shi yazubama Tsohuwa ido, shikanshi juwa yake
gani na K'ok'ari kayar dashi, a'hankali ya kwantar da ita asaman kujerun dake wurin shima ya
zauna, yajawo hannu Ammar da k'arfi har saida ya tsoratashi.

IRFAN ya saki murmushi "yace Ammar ta amince wallahi, sona take ba kadan ba itama,dan
Allah Daddy ya taimaka ya barmu mu tare.

Ammar yace nidai ba wannan ba!miyasamu Tsohuwa ta sume hakane?

Irfan yace babu abunda namata,inaga murna take tayani shiyasa ta sheke.

Ammar ya tashi yashiga office din likita sai gashi sun fito tare, hannun likitan rike da ruwan roba
yana zuwa ya duk'a akan Tsohuwa ya wanke hannunshi, ya D'ibi ruwa a'tafin hannunshi kana
ya zubar, lemar da tarage yasa yashama fuskar Tsohuwa, amma ko gezau batai ba.

Hankali tashe Irfan" yace mikenan?

Likita yace karka damu tashiga furgicine.

Fuzge robar ruwan Irfan yayi da k'arfi ya kwararama Tsohuwa su duka ajiki.

Ii/hu ta sanya da mugun k'arfi ta tashi tana fa�in shikenan sunkasheni, gani kiyama su suna
Duniya suna karantamun Inna A'a D'ainakal k'ausar, Allah yashayar dani ruwan Alkausara,to
nasha har nayi wanka. wayyo yar cakwal kinji Dad'i kin rabani da duniya hankalinki ya kwanta,
Banga D'an Irfanu ba ta fashe da kuka. 25/03/2022, 22:30 - Khadeejaht Salisu Fari: ♥�♥�♥�♥�♥�♥�
ZAMAN TASHA
NA UMMY AYSHA
6�⃣9�⃣

""" Dariya sosai likitan yayi yatashi tsaye ya rike hannun Tsohuwa" yace mike damunki Inna"?

Tsohuwa ta Bu�e ido ta ganshi cikin fararan kaya, wani dogon fitsari ta saki kamar macen
Doki, Ciki kyarma"tace RABBIYALLAHU LAZI KHALAK'ANI..

Ammar ya fashe da dariya tare da "cewa to uwar tsoro Aduniya kike, mutum ya tsufa amma sai
son zaman duniya, bud'e gamu gabanki inma mutuwar kikayi gamu mun'miki Rakiya.

Ahankali Tsohuwa ta Bu�e idonta fess ta saukesu akan Irfan daya fada wata duniyar sai
murmushi yake yana lumshe ido, kai da gani kason cikin shaukin soyayya yake mai wuyar
fassarawa.

Rai ɓace Tsohuwa tayi kanshi ta sakar mai wani rankwashi mai mugun k'arfi.

Wash "yace yana dafe kanshi tare da binta da kallo.

Yadai my love ? Irfan yafad'a yana lumshe ido.

Afusace tsohuwa tace Ubankane Milo, Irfanu ni tsararkace dan ubanka dazaka furgitani?
kanamun abun yan indiyawa kai ka D'an iska harda yin majaujawa dani ka yarfani da k'asa ko?

Irfan yace aa kiyi hakuri, abunda dai nikeso kisani anan shine matata ta amince dani 💯

Tsohuwa ta k'ank'ance ido" tace dama duk murna ce tasa ni ka kusan kassarani?

Eh mana soma nai inga kin mace inji da�in kwashe matata mu gudu dan nason kece zaki
kawomuna cikas.Irfan yafad'a cike da zaulaya.

Kuka Tsohuwa ta sanya tare da lalubo wayarta "tace ungo lukuta latsoman number ubanshi
zakaga an'sanya Wannan Yaron".

Murmushi likitan yayi yace kiyi hakuri Inna kinson ciwon so ya kwantar dashi duk cikin murna
ne.

Ammar ma yace kiyi hakuri Inna murna yakamata kiyi shalelen ki yatashi ko ?.

Ahankali suka tsarata harta hakura.

Office �in likitan suka shiga shida Irfan, yamishi yan tambayoyi bayan yasamu abunda yake
bukata ya sallameshi,tinda an'samu maganin ciwon nashi cikin gaggawa.
25/03/2022, 22:32 - Khadeejaht Salisu Fari: ♥�♥�♥�♥�♥�♥�
ZAMAN TASHA
♥�♥�♥�♥�♥�♥�
NA UMMY AYSHA
7�⃣0�⃣

Sallamasu yayi suka tafi gidan Tsohuwa su duka baki �aya, suna zuwa Irfan ya fa�a toilet
yayi wanka yayi shiri cikin wasu kananun kaya masu masifar kyau, rigar light blue sai black din
wando, sumar nan tashi tayi luf-luf gwanin kyau da sha'awa, turare yabaza kana yafito yana
tako dai-dai kamar mace.
Tsohuwa tasha gabanshi tace ba gidan ubanwa zakatafi ?mizakaje kaimata kana baligi ka keb'e
da ita?

"Wajen matata zani Irfan yace yana hura hanci.

Tsohuwa tace baka isaba shiyasanya na tura Modibbo da Musa Driver A d'akkosu, sudawo nan
gidana da zama,kai kuma yau zaka tattara kabar mun gidana kaji na fad'ama, kanata huro
katon kirjinka kamar katangar tantabaru.

Irfan yace da izinin wa zaki tura katti su dakkoman matata? kin sonfa ni ina kishinta, kwara kice
ta tuko kanta ta zo da kanta da kice wani gardi ya kawota.

Tsohuwa tace oho dai banda lokacinka, in kaga dama kaje kasanya kayan mutunci, kasanya
wayan nan yan iskan kayan duk halittunka waje kai zaka wajen matarka ko? to jeka ka sanya
manya kaya na tura Ammar ya d'akko uwar matar taka, kuma ga mahaifinka da uwarka nan
tafe, kwara a'yita yau ta kare agwadamata y'ayanta takulada Abunta, kaima asanya ranar da
zaku tare tinkamin a'wayi gari aga kayi b'arna kwara abaka ita salin.alin.

Kai Irfan ya sosa ya koma É—aki badan ance harda Ammi ba da babu wanda zaisanyashi
canza kaya.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login