Showing 9001 words to 12000 words out of 54969 words
dazu kenike jira wlh ga mutane sai shigowa
suke nason sarai bakyaso aganki nadakatar dasu ke kuma kinki zuwa.
Cikin kasa da murya dake nuni da azabar datakesha tace kataimakaman fahad, kazo kadaukeni
ka kaini asibiti banajin daÉ—in jikina dan Allah.
Dasauri yamike tsaye tare da fadin MOOPY baki lfy innalillahi kina ina? Tace ganin nan wajen
general hospital.
Dasauri yace jirani bari inzo sai inbarma abas wurin.dukda tana cikin ciwo saida taji farin cikin
a'mbatar Abbas dayayi "tace yazone? Yace eh bari dai inƙaraso.tace to amma karka
fadamai zakaxo wajena kason zai tashi hankalinshi saika karaso "yace ok
Cikin lokaci saiga Fahad yakaraso akan a'caba dasauri yakaraso cikin motarta tare da budey
gaban motar yace fito muje inkaiki asibiti ko wannan zamushiga yanunamata ganeral hospital?
takadamai kanta tare dazubamai jajayen idanuwanta tace inmunshiga banson sadda zanga
likitaba. Yace fito to muje wata sadda tazo fitowa ya lura da sungumemen hannunta data tallabe.
Cikin zaro ido yace ke mufeedah accident kikayine?
Taƙaɗamai kai tare dafaɗin aa, dan som bata iya karyaba.
Yace miyasamu hannuki faduwa kikayi?
Nanma tacemai aa.
Yace nace miyasameki ne?batacemai komiba tasamu tafito ta isa wajen mai zaman banza anan
tacemai dan Allah budeman inshiga inajin jirine.
Dasauri fahad yazagayo yabudemata cike da tausayawa yace sannu MOOPY Allah yabaki
lfy.tace ameen ngd.
Fahad yace "Zango Othopedic" yakamata muje dan wannan hannun naki karayane.
Tace to tana cije baki.
Cikin yan mintina suka karasa wajen dan danan aka kawo whell chair a'kacema yar Cara's
tahau ashige da ita dakin theater takadamasu kai dan zuciyarta fal tsoro. "Fahad yace haba
Moopy kihau mana kuje aduba hannun nasakeyin tsami kinjiko?
Tace to fahad amma banson mizasumanba ne .
Yace karki damu Allah zaifito daku lfy.
Tanaji tana gani a'kashiga da ita nan akafara ciremata kayan jikinta wata sst tadauki rigarsu
tasamata tare kwantar da ita akan gado tace tsayani inzo yanzu wanda zaidiba hannun naki
zaishigo insha Allah.
Yar cayras tace bkm ngd da kulawa. tana kwance shuru shuru har zuwa wani lokaci ga
hannunta sai zafi yake tana wannan tinanin taji anbude kofar anshigo wannan sst ce tashigo
tare da fadin kiyi hkr wlh Dr IRFAN din baya nan yanada uzuri amma ga doctor Ammar nan
zuwa insha Allah.
Yar Cara's tace kai jama'a yanxu bazai iya aje nashi uzirinba yaduba
Majinyaci, lallai wannan bawan Allah yadauki duniya dazafi ceton rai baifiyemai komiba tafada
cikin muryar galabaita.
Sst tace ke yishuru da bakinki wlh wannan dan iskan mutum ne,, kawae yabude clinic dinnan
amma ashekara inyayi xuwa goma ashekara to tabbas a'jinjinamai yanzu haka rabonshi da
wurinnan wata hudu kenan, tinda yazo yaÉ—ora wata mata data karye cinya danshi gaskiya
inyayi aiki wlh zakiga shape shape yayi yagama kuma babu zafi baitaba É—ora mutum ba ace
baiba, amma dr Ammar akwae mutunci da wasa da marar lfy kuma yan uwan junane amma
wancen girman kai wannan kuma saukin kai.
Suna magana saiga Dr Ammar yashigo da saurinshi tare dafaÉ—in afuwan sst kinjini shiru
inacen ina fama da abokina yaxo yadubata yace akwae shirin dayake yau bazai fitaba, sorry
madam yafada yana kallon "yar caras data kauda kanta ko kallonshi bataiba.
.cikin sauri yasa hand gloves yafara daukar allura tare da isa tawajen datake yakama hannunta
yana kallo tare dafaÉ—in sannu yam mata faÉ—uwa kikayine?
Takadamai kanta har lokacin bata bude idontaba.
Yasake cewa bakya maganane?
Ahankali tafara bude jajayen idonta dasukayi luhu luhu saboda azaba tasaukesu akan
kyakyawar fuskarshi.
Shima murmushi yasakarmata tare dafaÉ—in wow yau nayi gamo da matan hurul ini masha
allyah bi ahsanil khalik.
Tayi murmushi tare dajuyawa gudan gefen,"Ammar yace yam mata kijuyo muyi magana mana
dan isan abunda ke damunki dan bansaniba fahimtata ko zaizama gaskiya inkuma kinaso muje
a'yimiki photo to saimuje basai natsaya tambayarkiba.
Takadamai kai tare da bude zazzakar muryarta tacemai duka na akai, aka bugaman icce
ahannun, yanaman zafi, yanaman nawie, kana ya kumbura banajin daÉ—in shi baki É—aya.
Sosai Ammar yashagala da kallonta dan tabala'in burgeshi gata da ganinta kaga yarinya mai
natsuwa marar hayaniya uwa uba zallar kyau da Allah yayota dashi, yazubamata ido tare
dafaÉ—in waya dakeki kina budurwa gaki baki da hayaniya ko rashin ji gareki?
Ta lumshe idonta tare dafadin aa Ammi nace.
Ya waro ido tare da faÉ—in mamanki kenan ? Kai bazai yiyuba mahaifiyarki zataimaki wannan
dukan yafada yana nuna shatin damtsen hannuwanta da wurin duk yayi shatin icce.
Cikin bacin ran tambayoyin dayakemata tafara kokarin mikewa zaune da sauri yasanya
hannunshi yamaidata tare dafaÉ—in kiyi hkr in nadameki duk cikin aikinane, yadauki kayan
aikinshi yafara taɓa hannun tare da lura da inda kashin yakarye yadauki allura kashe zafi
yayimata cikin lokaci yafaramata aikin cyiie da kwarewa yanayi yanamata firar dazata
daukemata hankali, kimanin awa É—aya yagama mata tare da nade hannun yacemata zaku
dawo nan da sati biyu muduba mugani ,tace ok "ya sarkafomata dazaran bandejin ta wuyanta
tare dafaÉ—in Allah yabaki lfy kanwata.
Tace ameen ngd da kulawa nawa zamu biya kudin aikin?
Yace karki damu kuje kawae aini yanzu yayankine ko bakiyin yayan dani?
Tai murmushi tare dafaÉ—in ni na isa, amma aikaga hakkinkane kafadaman dan Allah.
Yazubamata ido tare dafaÉ—in humm lallai kinbugu, tashi kutafi Allah yasawaka yasakai yafara
fita. itama tasakko saiga sst nan tashigo tamayarmata da kayanta suka fito.
Da sauri fahad yataso yace Moopy yajiki?
Tace Alhamdulillah muje ka kaini gidana.
Fahad yace haba Moopy bakida hankaline dazaki tafi gidanki? kekadai inwani laluri yakamaki
yazakiyi kenan? "tace karka damu Allah dayatsaraman haka shizaiban mafita.
Badan yasoba suka nufi hanyar gidanta harsunkusa tatuno alkawarin dataima wannan mai cikin
"cikin sauri tacemai yakaita wajen unguwarsu dan Allah zata bada sako.
Baice komiba yajuya da ita har unguwar su Ammi tana nunamai inda zasubi har suka iso gidan
humaira "tacemai akwae kudi wurinka kam?
Yace mata eh dan yau ansha kasuwa kimanin dubu dari biyu dawani abu akayi.
Tace Alhamdulillah bani dubu dari please.
Yazaro yabata yana mamakin abunda zatayi dasu. "cikin cije baki tafita daga motar hannunta da
allura tafara saki sai mugun zafi yakemata tashiga gidan Humaira ta iskesu zaune sai dariya
suke Humaira nayagar tsokar nama tana bama mijinta.
Yar Cara's tasake sallama a'karo na biyu dan talura soyayya kawae suke" anan suka lura da ita
Humaira ta taso dasauri tare dakokarin rungume yar caras.
Mijin humaira daya lura da hannunta mai ciwon yayi saurin cewa Humaira karki rungumeta bata
lfy.
Cike da mamaki ta tsaya kallon hannun yar Cara's da aka nan naÉ—eshi da bandeji cikin tashin
hankali tace miyasameki kawata?
Yar caras tai murmushi tare dafadin tsautsayi zuwanai inji yajikinki yana mai gidan.
Humaira tace jikinmu Alhamdulillah gamu munatajin daÉ—in mu na abunda kikabamu Allah
yabiyamaki bukatinki na alkhairi. "yar caras tace Ameen zuwa nai inbaki wanna tabata dubu dari
tace ga wannan kisamu ragon dazakuyi suna dashi saikuma yan abunda baza arasaba sainaji
dama dama zanbiyo insha Allah, Allah yabamu lfy baki daya.
Humaira tace Ameen, amma kibar kudinki na jiyama suna nan ajiye wlh.
Yar caras tace karkidamu duk taimakon kaine Allah yasaukeki lfy" tacema mijin humaira sai
anjima.
Yace to ngd Allah yabaki lfy kema.tace Ameen ngd, "Humaira taÉ—ebo mata naman mai yawa
dakyal takarba tayi gdy tafita suka zauna suna mamakin yarinyar nan mai hankali da natsuwa
tana fita "fahad yaja motar sukayi gaba.
**********
IRFAN"zaune bakin titi saman motarshi bayan sallah isha'i da- dai kofar gidanshi na goruba
road yanata kallon buzun dakema yar CARA'S gadi har zuwa tara na dare yaga buzun yatashi
yamatsa gefe yana rura garwashin wuta, cikin jin daÉ—i yasaka maks dinshi da bakin glass
dinshi kayan jikinshi har sharar kasa suke saboda yawon dasukaimai, a'hankali ya tsallaka titin
tare dabin tabayan buzun yasaÉ—aÉ—a ta cikin get din yashige gidan, baiwani sha wahalar
gane hanyar palon ba dan duk girman gidan part dayane, da sauri yatura kofar palon yashige
tare damaidawa yasanya key yalafe bayan labule, ganin shuru babu wanda yafito yasashi
haurawa saman benen É—akin wow yafurta tare dafaÉ—in "Gantalallah" ko ina É—akinta
yake? kamar wasa yafarajin ana waya kasa kasa dasauri ya lafe bakin kofar nan yafarajin yar
Cara's na waya da larabci sosai take magana da larabci ko kalma daya baijiba daga abunda
take fadi, yana nan tsaye yaji an aje wayar tare da bude kyaure anshiga anrufe, da sauri
yafaɗa ɗakin tare da laɓewa ga labulen ɗakin yana tsaye yaga tafito sai nishi take .
Yazaro ido ganinta daga ita sai wata yar ficikar riga ga hannunta daure kamar tasamu matsala
yasaki hamdala tare da fitowa daga bakin labulan yayi tsaye kyam akanta.
Cikin furgici ganin katon gardi yasha bakaken kaya daga sama har kasa tace innalillahi wa inna
ilaihi raji un malam lfy?Yace sunan IRFAN KHABIR HAIFAN tare dafaÉ—in nazone kawae dan
inketamaki mutuncinki, na ya mace inrabaki da izzar dakike takama da ita innunamaki waye ni
duk da banda tabbacin kamulallace ke sabida ZAMAN TASHA dakikeyi, a'yau zanrama kalar
wulakancin dakikaman kana in'ketaki intafiyat bayan natabbatar namaki filla fillah yakarashe
yana dauketa da wani mahaukacin mari .
" Sosai marin yashigeta amma Taki kuka tacije, tare dafaÉ—in miyasa zaka shigiman cikin daki
ina rokonka da Allah kafita kamin kajazaman bala'i wani yaganka.
Yace ok saboda kinsaba kenan ko?
Tace eh ai'koda nasaba bana harka da irinku kazamin baza kazamin wofi mahaukaci dabba,
in'bakai dabba bane taya za ai kayi wannan shigar kazo wurina danmi kaki shigowa da rana sai
yanzu wannan ke tabbatar man dakai wawane matsoraci.
Cikin bakin ciki yasake fisgota da mahaukacin karfi yashakemata wuya sosai tare dayin
majjajawa da ita yawani bugata kasa ji kake bass hannunta yasake karyewa. wani mahaukacin
ihu tasaki tare dafaÉ—in IRFAN kasake karyani shikenan IRFAN abunda take ta nanatawa
kenan zuwa cen kuma tayi tsit taja wata ajiyar zuciya da mahaukacin karfi jikinta yasaki baki
daya.
IRFAN" yace banza yar ZAMAN TASHA nizaki fadama magana kingama iskancin ki tashi wato
duk cikin shirin TASHANCINE zaki zube hadda É—aure maki hannu ko? koki tashi ko in dakko
barkono wlh inhuramaki cikin hanci...jinshiru bata motsaba yabude fridge dinta yaga ba ruwa sai
lemo shima rabi yayi kankara baijira komi ba ya ɓalle marfin yacigaba da kwararamata, still
bata motsaba baisom sadda yajefar da kwalbar ba yakaraso wajenta tare dafaÉ—in ke tashi
kiban hakuri infita harkarki kinji? yafada yana bubbuga kumatunta yaÉ—ago hannunta kenan
daniyyar yamikar da ita tsaye yaji hannun yaraf akasa, tabbacin karyayyene kenan. wani irin
zaro ido yayi waje tare dafaÉ—in innalillahi nanhiga ukku na, ke yar TASHA dama karayar
gaske ne ajikinki? take jikinshi yadauki rawa yin duniya duk a'binda yasan anama mutum
numfashinshi yadawo yayi yayi amma abun yaci tira, sosai tsoro yacika zuciyarshi yatashi tare
da fita falon yanason ya silale amma yana zuwa wajen get yaga maigadi nata kai komo, haka
IRFAN yayta tsayuwa saida gari yakusa wayewa kana mai gadi yashiga toilet yabude kofar
yafita jikinshi nata rawa yayi saurin fadawa motarshi daya barta waje tafigeta aguje sai gidansu.
Bayan mai gadi yafito toilet yaga karamar kofarsu a wangale bayan yason yarufeta cikin sauri
yafita amma baiga kowaba, haka yadawo yana faÉ—in Allah kashiga tsakanin nagari da mugu.
har gari yawaye baisamu natsuwaba yacire wayarshi tare dakiran no fahad amma shuru bata
shiga.
IRFAN" tinda yakoma gida yakasa zaune yakasa tsaye waishine yau yayi kisan kai? tamutu ko
bata mutuba? innalillahi wa inna ilaihi raji un miyasa yake dawata irin bakar zuciya dake
hanashi control din kashi, maimakwon yayi hkr da abunda tamai gashi yaje yayi kisan kai,
yanxu wane irin hukunci za ayankemai sosai yake zirga zirga ko sallah sama sama yayita
yazauna yana nazarin taya za'ayi yason tana da rai kobata darai,wani tinani yafadomai cikin
sauri yadauki jikkarshi ta aiki, yahalhada komi dazai bukata yatada motarshi ko wanka baiba sai
gidan Yar caras yana zuwa yasaki hon "mai gadi yayanko da gudu tare dafaÉ—in shikenan ma
ga fahad din, ganin haka IRFAN yasauke glass din motarshi tare dafaÉ—in barka da aiki baba.
mai gidan takiranine zan dubamata hannunta daya karye batajin dadi taceman.
Mai gadi yace to to bamatsala a'fito lfy.
IRFAN yasa hancin motarshi cikin gidan yana godema Allah dabai fahimci ƙarya yakeba,
"bibiyu yake hawan matattakalar har ya isa É—akinta yanda yabarta haka ya isketa saima gani
dayayi kamar ta kunbura dasauri yakarasa wajenta tare da warware wancen bandejin nan yaga
hannunta na reto fata kawae tarikeshi, yayi saurin fara aikinshi cikin sauri sauri yake dubamata
hannunta kamin wani lokaci yayi mata kyakyau
wan dauri hannun yayi tsaf ko allura baimataba saboda ba a'hayyacinta takeba, babban tashin
hankalinshi dataki falfaÉ—owa, yana tashi kawae ya sabeta yajefa amotarshi yayima baba
sallama ya ficce, saida ya tabbatar baba maigadi yarufe gidan kana yadawo baya yayi hon
gidanshi "mai gadinshi na budewa yasakarmai harara tare da shiga da motar yamikomai dubu
daya yace kasamo tea bakin hanya kasha, inka fita kasama gidan key inka dawo sai ka buÉ—e.
maigadi ya washe bakinshi yace a'inason dole kaji tausaina yallabai wannan uwar shaka
dakaiman dole kaban nasayen kayan daÉ—i bari inje. yaruga yafita yarufe gidan irfan naganin
haka yayi wuff ya sabeta yashige da ita palonshi tare datura bedroom dinshi yakwantar da ita
yaxauna fara tinanin yazayayi, kodai yakira Ammar yaji yazasuyi, yaÉ—akko waya kenan
zaikirashi yaji wayarshi na ring yadaga tare dafaÉ—in ya akai matsalatu?daga cikin wayar
tsohuwa tace nikakecema haka ko? to uwarka kakecema matsala, wannan yar guntuwar mai
jan kunne itace matsala,yawwa irufanu É—an arziki dama kiranka nai kaban shawara wata
yarinyace tace zata maidoni gida yau daga gidan kawunku nace bari inkiraka inji inshiga motar
ko kar inshiga?....🖊�
25/03/2022, 22:13 - Khadeejaht Salisu Fari: 💘��💘��💘��💘��
ZAMAN TASHA
UMMY AYSHA
��💘��💘��💘��💘
🅿�1�⃣5�⃣
"Irfan yace wlh karki tsaya kiyi maza kitaso yanzu, koda taxo ta iske bakyanan kingane ko? dan
son banzarki zaisanya wata rana ayi gaba dake duk da kin tsufa namanki ba wani dadi zaiba.
Tsohuwa tasa kuka tare dafadin Allah ya isa daka tsoratani, kuma nafasa dawowa sai wani
lokacin takashe wayarta.
Irfan yasauke wayarshi, tare da sauke tagwayen ajiyar zuciya yace gaskiya kwara inbarta nan
basai kowa yajiba, inkula da ita tinda ni nasake karyata, banason inmutu da hakkin kowa, duk
da yar ZAMAN TASHA ce zandaure inkula da ita,saidai babbar matsala taya zansamu infahimci
araye take ko amace, babban tashin hankalinshi kumburin dayaga tanayi.
Dasauri yadauki yayarshi yafara kiran wani abokinshi yana dauka yace abokina please in
mutum yayi doguwar suma taya za ayi afalfado dashi?
Banji mi akefafamaiba naga yanata kada kai kamar kadangare.
Da sauri yasauke wayar tare dafadin anya kuwa zan iya? to bari dai insanya glass kana.
Dasauri yadawo wurinta tare da wage bakinta baki daya yatausa kyakyawan halshenshi cikin
bakinta, ahankali yadinga saukemata kyakyawar iska daga bakinta yanayi yana danna kirjinta,
ahankali ahankali yakusa awa harya fara kwalla dan sosai yakejin bacin rai wai shine ke
taimakama yar TASHA, ga bakinshi tsafta tacce cikin bakin yar tasha dasauri yazare halshenshi
tare dakaimata mari yace uban kowa yasanya nima nasa.
Marin dayayimata yasata sauke ajiyar zuciya tare da
Kokarin bude idonta dasukai jajir tabudesu fess akanshi.
Yadaure fuska tare da fadin inkika sake kallona sainasanya allura na tsiyayemaki ido banza
kawae.
Cikin muryar dake nuni da sosai takejin jikinta tace dan Allah katashi katafi, abundama kaman
kadai ngd nabarka da Allah.
Cikin mamaki yake kallonta yace aike daganin wani ahlinki har abada, ko wannan gidan yayi
maki kama da gidan iyayenki ko ince gidan dakike karuwanci?
Sosai tabi dakin da kallo, hankalinta yatashi ,tace miyasa kasatoni?
Yace saboda inason inkoyamaki hankali da mutunta nagaba dake, daga karshe kuma in datsi
abubuwan danike bukata daga gareki, in karyamaki kafafuwanki in yardake bakin hanya inkama
gabana.
Batason sadda tayi murmushiba dan tason karyar banzace.
Cikin bacin rai ganin ko ajikinta yace au bama zaki fara kuka kina ban hkr ba kenan, saboda ke
kan kwakwa gareki ko?
Ahankali tace ka isheni da surutu, inaso inmike zanshiga toilet ne gaya kaman daurin keta bana
iya tashi,
Afusace yace aukina nufin hannuna mai.albarka zansanya indaukeki kazamar banza, shaddar
kasuwa dake, uban duk dayajawo kazantarshi yajuye akanki to kindade bakiyi duk ubanda
zakiyi a'nanba.
Itama afusace tace wayasa kadakkoni? wayasa kasamo wanda yaman wannan daurin zalinci
kason yanda nikeji kuwa, "saikuma ta sassauto tace Irfan dan Allah kataimaka kamikar dani wlh
inaso inshigane.
Cikin bakin cikin yanda takemai magana, yace bazan kaikiba, kin dade bakiyoshi ananba.
Afusace tace haka kace ko ?
Yace eh nace, akwae ubanda zakiyine.
Jin yazagi mahaifinta afusace tasanya dogayen kafafuwanta ta sarkafoshi da karfin bala.i babu
inda tai parking dinshi sai tsakankanun cinyoyinta ta runtse idonta da karfi tasakomai fitsari mai
dan karan yawa.
Sosai yakeso yakwace kanshi amma yakasa ga tsoro yacikamai zuciya yafara tinanin ko
aljannu gareta jin abu mai maseefar �umu nashigarmai jiki yasashi yin wata mahaukaciya
gilgiza cikin zaro ido yace kutttttttttttt🖊�
25/03/2022, 22:15 - Khadeejaht Salisu Fari: 💘��💘��💘��💘��
ZAMAN TASHA
��💘��💘��💘��💘
UMMY AYSHA
💘��💘��💘��💘
🅿�1�⃣6�⃣&1�⃣7�⃣
"Taɓdijan!Aiko yau sai nasake karya ki dan ubanki, tunda baki da hankali nizakiyima fitsari
ajikina?
YAR Cara's ta lumshe idonta! tare da fa�in kaman duk abunda ka keso, zuwa yanzu
yakamata kafahimci banaso a'nazagarman mahaifi, fitsari kuma namaka, saboda nace katayar
dani kakiya, wlh yau koda kashi nikeji zanmakashi ajiki kuma babu abunda zanji.
Cikin bacin rai "Irfan yace aiko wlh tallahi damafi girman kuskuran dazakiyi arayuwarki kenan
banza kazama, inba iskanciba saiki bataman jiki, jifa a'bunda kikaman?