Showing 18001 words to 21000 words out of 54969 words
Chapter 7 - ZAMAN TASHA COMPLETE BY UMMY AYSHA.pdf
wlh tallahi baccin inada wadda nikeso takesona da kana nan zaune zanje in auro
Moopy dan nason tadace dani 💯amma ko yanzu ba ason abunda Allah yayiba..
Afusace Irfan yatashi tare dashako wuyan Ammar da mahaukacin karfi yace wacece ka keso
wannan Yar ZAMAN TASHA......
25/03/2022, 22:27 - Khadeejaht Salisu Fari:
��💘��💘����💘��
ZAMAN TASHA
��💘��💘💘��💘��
NA UMMY AYSHA
��💘��💘��💘��💘
🔔📚
*JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚*
_{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da
fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa}_
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=
mo
*⚜�©J.A.W📚🖌�*
2�⃣7�⃣&2�⃣8�⃣
"Ammar ya fisge rigarshi da k'arfi daga shakar da Irfan yamasa yace lallai Irfan baka da hankali
akan nafa�ama gaskiya bayan kaikake gani wazai iya auranta to ni ammar dan uwanka
abokinka nizan aureta dan nahango abubuwa masu mahim manci dan gane da ita wan da kai
ba zaka tab'a hango hakanba tin da kad'auki dokin zuciya kasama ranka yakarasa" yana
hankad'a Irfan yafice yana sakin murmushin da shi kad'ai yasan manufarshi.
Irfan" yafasa wani mahaukacin ihu tare da watsi da kwalaben turarukan da ke saman mirro
yafara fad'in "Ina baka isaba Wallahi bazaka aureta ba in dai ina numfashi karasa abar so sai
yar ZAMAN TASHA ubanmi zaka tsinta akanta bayan bata da ce da kaiba".
Tsohuwa dataji ihu tayanko aguje ita da Modibbo, da yazo kawoma tsohuwa s'ako, shima
yasaɓo ledarshi yabiyo tsohuwa suka shigo dakin IRFAN tsohuwa tayi kan shi tana salati tace
wai kai IRFANU lafiya kake kuwa wannan wane irin iskancine zaka cika nan gida da ihu
miyasameka?
IRFAN "yace ina ruwa ko da Ni hadda kwasoman wancen mahaukacin kika shigo da shi.?
Modibbo ran shi yaɓaci yace kai Irtam daga abun arzik'i kwana na nawa ban lfy ko gani
bakaiba É—azu ina zau ne naji yan jari bola na tallah Wallahi da yake inasonka Kai kafadoman
arai harma nasaima wannan abun" yafara ki aniyar fiddo abun cikin leda"
Tsohuwa da IRFAN suka zubamai ido suna jiran suga mi zai fiddo
Modibbo yace shegen abun da yake babba ne ya yi bukin cikin ledar yafara ledar da karfi sai
ga zabgegen po duk ya ƙoɗe ya lalace hadda marfinshi....
Tsohuwa tasaki salati tace Modibbo mizakayi da poo?
Modibbo yayi dariya yace banawaba ne inba'cin abunki tsohe wannan ɗan ƙugun nawa
mai kama da na jariri yaza ai inzauna ai Yaman yawa Wallahi yallab'ai Irtam nasai wa saboda
kinga intace kullum kashi sauyi cikin wando duk kayanshi zai ta ziddawa tinda ba iya wanke zau
na shiyasa bakowa wannan inyayi ke kakarshi sai ki d'auki nawin jigilar poo É—in" ya k'arasa
yana murmushin daya ƙara fiddo yar kanka uwar fuskarshi irinta mage ..
Bakin ciki"yasa tsohuwa buÉ—e É—an bakinta tare da matsawa kusa da modibbo yak'in data
cika bakinta da shi tazubamai afuska ta ce "Allah ya isa tsaka ina da kai lodoji kake ko dabba
dan ubanka ni zaka Bama sarautar wankin kashin gardi to Wallahi bari kaji Modibbo duk ranar
dakasakeman wanna É—anyen hauka Sai na haÉ—aka da wata k'atukar mota tabi tasaman ka
shege da haƙora kamar masara" bakarufeman baki yakaima bakin modibbo bugu ɗaya
saki yana kallonta" modibbo yasa wata tsuwwa yace "haba tsohuwa mai hannun karfe
minaimaki za ki sanya bisashen hannunki ki daki bakina dankinga bala'inki kamar rijiyar kasuwa
awawake shine kikeso nima nawa ya wa wake" tsohuwa zatai magana sai jin tas!! tas!! tassss
tayi IRFAN na wan ke Modibbo da mari "Modibbo ya yi maseefar gigicewa bai san sadda ya yi
kan IRFAN ba takaimai wani mahaukacin naushi ga kirjinshi tare da sake dawowa baya baya
yak'arsa da gudu ya É—ane IRFAN ya yaye cen saman wardrobe É—in É—akin yana hawa
yana sumewa......
Ammar mafita daga gidan ya wuce gidan Moopy anan ya isketa ita da Fahad da mai aikinta
suna fira dan duk duniya batada wa'yanda sukafi su acewarta suna sonta suna kulawa da ita ta
d'auki inma matsayin uwa ta d'auki Fahad matsayin uba ta dauki Ammar matsayin Æ´aÆ´anta
bayan ya yi sallama suka amsa suka gaisa Ammar ya yi shiru ya baza tagumi sosai Moopy ta
damu dan tasan shi da barkwanci yau kuma babu abin da yacemata cikin natsuwarta tace Yaya
na miyafaru naganka cikin damuwa dan Allah, yau ina cikin matsanancin farin ciki ƙagare
nike kazo in nemi shawaraka sai kuma kashigo haka?
Ammar yasauke ajiyar zuciya yace bakomai Moopy kawai banjin daÉ—i ne wace magana
kikeso kifaÉ—amin haka ne?
Moopy bad an ta yar da ba ta dai shareshi ne kawai tana ganin cewa kila sirri shine bai shareta
a...
Tayi murmushi tace "an dama Ya'Ammar inaso infaÉ—ama cewa zan bayyana ma al'umma
kaina yake gani kuma wace shawara zaka bani..?
"Ammar ya zuba mata ido zuwa cen ya nisa ya ce ban fahimci za ki bayyana Al'umma kanki ba
mikike nufi ne?
Moopy tafaÉ—a kanta tare da faÉ—in afuwan Yaya na namanta ban,faÉ—amaka kanwar taka
mawakiya ba ce amma kayi hak'uri magana ke bata kawo haka ba ina fatan ka fahimceni.?
Ammar ya zaro ido yana Mik'ewa tsaye ya ce ke kina nufin mawakiya ce ko kece MOOPY da
gari ya d'auka za ki bayyana dama kece mawaki yar nan to ya haka?
Moopy tai dariya tace "kai Yayana duk ka riki ce nice dai wannan mawakiyar da ake maganar
taki bayyana kanta awannan karon ina da buk'atar masoyansa su ganni ido da ido shiyasa nayi
alkawarin bayyana masu kai na insha Allah.
Ammar yace Allahu akbar kabiran Bari inzo kanwata tasiri key sunayi a'guje yake tafiya har
tashiga mota Yahaya da gudu sai gidan tsohuwa yana shiga ya zar ce dakin IRFAN inda yagan
shi zau ne bakin gado idon shi har lokacin jajir "Ammar ya duka tare da kamo hannun IRFAN
ya rike yace IRFAN kayi hak'uri Sanni abinda kakeso yan zu mikakeso inyima yarin yar amma
alfarma É—aya nike nema awajenka inaso inma wata tambaya duk amsar dakabani naka
alkawarin nikuma zan bi abin di kakeso da farko dai inaso intambayeki miyasa kakeson
mawakiyar nan Moopy?
IRFAN yace hakanan nikeson ta nima ban san da liliba tin da naji muryarta makami da sonta ba
don nadama raina wata rana zamu iya haduwaba amma ina mai tabbatar ma Moopy ta ko
kuturwace zan sota zan kuma iya zama da ita..
Ammar yace to ina Moopy ka ƙaddara rayuwa yasanya tazama kamar wannan yarin yar
daka ƙaryata hannu itama yazamana tana ZAMAN TASHA ya zakayi kenan?
IRFAN yamakamai Harara yace wannanma ba zai taɓa kasancewa da Moopy ta ba dan ban
sonta ba amma zuciyata ta aminta da son da nikemata kuma zan cigaba da sonta har karshen
numfashina muddun kana so ina amsama tambayoyi ka kadainaman zan cen ƙaruwar yarin
yar nan""
Ammar yace karka mayar da abun fitina har yan zu tambaya nikemaki kuma bakaban amsava
shin ina MOOPY takasance yar ZAMAN TASHA ya zakayi.?..
Afusa ce IRFAN yace zan daure in lallaɓa ta ta dai na ina nagani ga dalilin dayasanya take
ZAMAN TASHA zan maye mata gurbin abun ta hanyar bata dukiya mai É—unbin yawa innaga
tayi kasuwanci amma Moopy da take ma mawakiya yau she zataji halin wannan yar iska mai
junnu cike da kai kai Wallahi kidahumin namiji kawa zai sota mtssss."..
Ammar yayi murmushi yace ɗan uwa inzakak'i abu kakishi ƙaɗan watarana zai iya
zama abin da zakaima maseefar kyau harya kai kwanakin dazaka iya rasa ranka akan abun ni
dai haka in zaka iya taimakawa Moopy ka wannan baiwar Allah ma kataimakamata tin da
bakason dalilinta na kasancewarta yar ZAMAN TASHA ba".
IRFAN ya ce ba zan ba Moopy ta da ban take wannan ma da ban kai wakilai miyasa za kazo ka
isheni da wasu magana ganun ban zaba haka kawai kasani gaba kamar yar.......kan yakarasa
sukaji dam gabansu bakaramin razana sukayi ba musamman IRFAN daya tuno zagin
dayakema yar caras ga aljannunta kila sukaj Modibbo yasakko yana zare ido yanufo wajen IRFAN yana yamutsa hannunsa yana wani
ɗan Iskan yare ga haƙora shi sai gaba yake yiwa da shi yafara cakuma IRFAN yana
yare...
Afusace IRFAN ya hau kai mai duka dan yawon iskanci ne Dan ya tsoratashi da kyae Ammar ya
amshi modibbo daya daÉ—e da komawa sabuwar suma aka kwantar da shi Palo IRFAN ya
dakko key din motarshi yafad'a ciki tare da mata key bai zame ko inaba sai gidan Moopy yana
zuwa ya isketa zau ne harabar gidan tana rubutu a littafi atsiyace yayi kanta har Sai da ta furgita
ta daka tsalle ta koma gefe tare da dafa kirjinta tace ko lfy yaya Ammar dan taga motar Ammar
nazuwa da ita.
Afusace IRFAN yafito yakarasa wajenta bai tsaya komiba ya fizge ta tare da shararamata mari
kamin taÉ—ago yasake kasheta da wani marin idonshi fal hawayen daya kasa sanin kona miye
yace matsa yar ZAMAN TASHA natsaneki Wallahi tallahi ban iya zama dake na awa daya
bansan dalilin da yasa kikeman tsaye cikin raiba akoda yau she zan iya rantsuwa dacewa ke
mayyace yin haduwaba dake bankara farin cikiba shine kike kokarin kishigo rayuwar É—an
uwan to Wallahi Wallahi babban kuskuran da zakiyi kenan rayuwarmu ki yar da Ammar
yafurtamaki so har ki amince Wallahi da hannun a zan kasheki......
Tind a ya wanka mata maruka tayi suman wuci gadi musamman kunna ta É—aya da ya yi wani
dumm...
25/03/2022, 22:29 - Khadeejaht Salisu Fari: ��💘��💘��💘��💘
ZAMAN TASHA
��💘��💘��💘��💘
NA UMMY AYSHA
��💘��💘��💘��💘
🔔📚
*JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚*
_{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da
fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa}_
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=
mo
*⚜�©J.A.W📚🖌�*
2�⃣9�⃣&3�⃣0�⃣
,,,,,Agalabai ce ta �ago jaja yen idanuwan ta tazubamai su" ta ce bawan Allah minai maka
kaman wannan maru kan minai maka?
Afusa ce Irfan yace "Ubanki ki kai min, natsaneki Wallahi kawai sai kice kina son É—an uwa'na
yakasan ce da ke, karuwa da ke ƙazama mai yawon TASHA kina jigilar garada saboda gaki
kidahumar mahaukaciya" ya yi tsaki tare da barinta tsaye idonta kamar ya yi a'man wuta. Irfan
yafaÉ—a motarshi yakoma gidan tsohuwa yana shiga É—akinshi yaga Moopy zau ne akan
gadonshi ya furgita ba kaÉ—an ba amma bai nuna ba' saima cewa ya yi "Wallahi yau koni ko ke
dan ubanki na zageki ubanki nace,babban kus'kuran dazakiyi kiman irin na ran nan wallahi
saina jimaki ciwo"...
Wata mahaukaciyar kara IRFAN yasanya jin an É—auke shi da gigita tacen mari, tare dayin
majajjawa da shi aka fesa'shi da kasa, baisan sadda yace wayyo baya na, amma dan ƙarfin
hali fatanshi yamike tsaye yara ma' daya zo tashi zaiji juwa ta kwasheshi sanna yaji an wanke
shi da mari, haka akaitaima Irfan akaimai kaca_kaca fuskarshi tai sunfum daga karshe yaji wata
murya irinta tsoho ana fad'in ka kiyaye halshenka, in kaƙiya nikuma zanbaka wahala
kaÉ—an kenan a'bunda namaka,tass a'ka tsillamai mari dole yakware baki yana zunduma ihu
dan abun yafi ƙarfin tina nin'shi" aguje Tsohuwa da Ammar suka shigo ɗakin Tsohuwa na
faÉ—in "Wallahi yau IRFANU sai ka koma gidan khabir ba zaka zau na man gida ba, haka
kawai lokacin da zan huta amma kazo kana isata da ihun banza"..
Bakinta yarufe ganin yar caras tsaye da ƙafafuwan ta tazubamasu ido, ga IRFAN zau ne
kasa yana rike da fuska mamaki yakama Ammar duka yau she yabarota gida to ya akai tason
gidan kaka su? mikuma ya hadata da IRFAN? cikin sauri yakarasa zai taba IRFAN "MOOPY ta
dakamasu tsawa cikin muryar tsaffi tace "kuyi maza ku fita daga É—akin nan wallahi yan da ya
wulakanta yarin'yar da bataji bata gani ba yau sai yaban bace tsakanin Aya da tsakuwa". tass
aka sake kwashe Irfan da mari...
Tsohuwa tace kam bura uba yau ga bala'i, "Yar ZAMAN TASHA yau ni zakiyima É—an yen kai?
jikan nawa kika mai dama fuska haka kamar ta mataccen rago ?haka kika wulakantamai fuska,
aiko inke iskace ni guguwa ce wallahi, Tsohuwa ta cire zanan'ta daga ita sai É—an siket dinsu
na a'tamfa da suke sawa, ta cire rigarta tare da jan É—an kanfan ta saman kwanta cen kirjinta,
ga �an kwali ta dan ƙara ga kai" Ammar ya yi saurin juya'wa yace haba dan Allah
Tsohuwa miye hakane?dan Allah kisanya kayanki mana....
Tsohuwa tace in banyi dan beba kenan kallan risilin É—in da nike yata shi a'banza, ta bude
kafafuwanta tare da miko hannunta tafara faÉ—in shigoni,Aljani dan ubanka shege tsohon
kwarto, jikin yarin ya zaka shiga kayi kwance tanayi tana matsawa .....
Moopy tasaki wata mahaukaciyar dariya da tasa zannuwan gadon dake saman wadrobe
É—aya yayi tsalle yafado saman kan Tsohuwa, take dankwalinta yacire saiga kanta daba gashi
ya bayyana kamar touch light, batason sadda ta sume saman gadon IRFAN ba, Ammar ya yi
kanta yana salati" IRFAN kam yatashi aka mayar da shi tare da sake sakarmai marin da
ƙarashi yasanya Tsohuwa falfaɗowa tana faɗin ɗan Allah ina mai motar daya bugeni,
Allah yatsine maka Driver,wayyo kaina Wallahi mai motar kwakwa ya bugeni tare da jefo man
buhun kwakwa busa kai, Ammar yace kiyi hkr taso muje kihuta tsohuwa tace to likita ina
kayana suke..
Ammar yabata zanan'ta harsun kai bakin kofa Tsohuwa tace "likita kaini É—akin hutu saika kira
yan uwana suzo suyi jinyata" wayyo kaina!!.
Suna fita IRFAN ma yawatso da gudun bala'i Moopy ma tabiyoshi tana kawo tsakiyar palon tai
wata irin faduwa tare da fashewa da wani mahaukacin kuka..
Da sauri Ammar ya kwantar da Tsohuwa tare da yo waje da gudu, yaga moooy nata burgima
kasa tana rike kanta, da sauri yafita waje yafaÉ—a Masallacin kofar gidan Tsohuwa, anan yaga
malam Hamza yace Malam dan Allah muje ka taimakan kanwata bata lafiya"..
Malam Hamza yace "ashsha to muje. haka suka sanya kansu har palon Tsohuwa malam
Hamza nashiga Moopy ta kwala kara anan yafara mata karatu dan da'nan tafara wata a'tishawa
ba haka malam uhamza yaso ba yaso su bayyana amma sai sukayi saurin ficce wa...
A'zabure Moopy ta tashi tana kallon kanta tare da kayklon wajen da take tarike kanta tana fad'in
ya Allah.
Ammar yakaraso wajenta yace "sannu k'anwata Allah ya baki lfy, zau na ki huta"..
Ganin Ammar yasanya hankalinta kwantawa" tace "yaya Ammar mineke anan? kana nan gidan
waye? waye wannan mutumin? tanuna malam Hamza.
"Ammar yace karki damu gidan kakar mu kike, itama batajin daÉ—i Amma yanzu zata taso, zau
na kihu ta anjima sai in mayar dake gida kin jiko?
" Moopy ta É—aga mai kanta tare da fad'in "Shikenan yaya. inda take ta zame ta kwanta kasa
tare da cure kanta take kam bacci ya yi gaba da ita gwanin tausayi .. "Malam Hamza ya gilgiza
kan shi tare da faɗin Wallahi Al'janine kanta da alama ɓatamai rai akai, Amma ku barta ta
huta dan dole jiki ya yi ciwo". ya yi ma Ammar sallama yafita.
IRFAN yataho zaishiga É—aki yatsaya yana kallonta, bata taba bashi tausayi ba sai yau, ashe
ita kanta ba tason tana wani a'bunba duk É—aukarshi da gangan take yi da kuma iskanci, haka
yashafata ya wuce yana hada hanya yana shiga d'akinshi yatsaya yana kallon kunburarra
fuskarshi, kamar wan da ya yi haÉ—arin jirgin kasa" yana tsaye Ammar yashigo ya kalleshi tare
da fad'in "IRFAN bazaka daina shiga shirgin yarin'yar nan ba ko? kana wahala kana wahalar da
ita, koka son cewa ita kanta tana shan bakar wahala duk sadda iskan jikinta suka tashi, IRFAN
kaji tsoron Allah" Ammar yajuya yafita...
IRFAN yabishi da kallo bai ce komi ba yafita.
Tsohuwa da Moopy lokaci guda suka tashi bayan la'asar, tsohuwa ta ganta ba kaya sai dan
kanfai, tasaki salati tare da faÉ—in ko uban wa zaiman fyade daya cireman kaya hadda ba
rinsu gefe, ta tashi taji kanta yamata nauyi kamar an'mata ran'kwashi tace "wash Allah
a'daddafe ta zira kayanta ko kallabi batasaba dan kanta mugun nawii yakemata" tafito falo anan
taga MOOPY na murzar ido sai mika take,, da sauri Tsohuwa takarasa wajenta dan sai yan zu
ma ta tino a'bunda yafaru tace yar cakwal kece yau a'gidana, yal banza a'she a
Al'jannu gareki har suka bugaman bushiyar kwakwa A'kaina, kota ina kaina yayi malolo,kingani
ta duka tana "gwadama MOOPY kanta..
Moooy tace *inna ina wuni ashe gidan kine nan waya kawoni nan.?.
Tsohuwa tace yo wani gundumemen Al'janine kika kama irfanuu kika lallasashi wai miyamaki?
Cikin mamaki Moopy tace "nikuma tsohuwa waye haka ..?
Tsohuwa tace kinci gidanku" É—an kyakyawan jikana mana, ai ina faÉ—amaki kowa kasawa ya
yi da Al,jannun naki saini, yo dana kai mai mahaukacin naushi saigashi take yakoma kamar
halawa yabaje kasa, shine nima yahaÉ—a sidda baru yajefoman buhun kwakwa busa kai"
takarasa tana murmushi..
Ammar yashigo yana fad'in "sister sannu ya jikin?.
Moopy tace "miyasameni ne wai saiceman kake ya jiki, nifa dan Allah kafadaman ya akai nazo
nan gidan?....
Ammar yace "To gama cin abinci kana kiyi sallah sai kiji"..
Moopy tace bari inyi sallah to"bayan tayi sallah taci abinci suka zau na suna fira sama_sama
anan Ammar kecewa "kanwata yakamata kibani tarihin rayuwarki ki?
Moopy tagyara zamanta tace "ka,wuce neman wannan alfarmar duk da banyi niyya fad'ama yan
zu ba.".
Mal.shehu tela shine sunan mahaifinmu, yan nan Farin yaro ne, dake nan jahar katsina,
sana'ar mahaifina dinki