Showing 6001 words to 9000 words out of 54969 words

Chapter 3 - ZAMAN TASHA COMPLETE BY UMMY AYSHA.pdf

10 Jul 2025

3405

rufin asiri mijina
maginine nikuma ina sana'ar kayan miya cikin gida, watanmu shidda da aure yafado daga sama
yakarye kafa, haka yan uwanshi suka kawo manshi suka kama gabansu, basu ban ko Naira
dazan ɗawainiya dashi ba,dahaka haka Naita mai magani kudinmu duk suka ƙare, ga
yunwa ga babu wadataccen abinda zamuci, É—an cikina baya motsi sosai naje asibiti shine
suka tabbatar da babu wadata cen jini ajikina ga wannan watan Nike haihuwa takarashe tana
kuka sosai.

Yar Cara's da idonta yacika da hawaye tace amma natausayamaki, amma kiyi hkr insha Allah
komi zai warware, inkin yarda dani ki hau motata insaukeki gidanki,saboda inaso intaimakamaki
har raina.

Jin abinda tace yasa matar fadin wlh muje bakomi Nima nayarda Dake. haka tashiga gaba tana
nunama Yar Cara's hanya harsuka iso wani É—an madaidaicin gida. anan Matar tacemata ga
gidanmu kishigo.
Yar Cara's tace nagani zanzo gobe yau akwae inda zani amma inba damuwa ga wannan
tamikamata 50k tare dafaÉ—in gashi saikifara rikewa, ga kayanan a but dama rabonkine yasani
fitowa dasu tafaÉ—a tana fitowa.

Matar nan hannunta yadauki rawa dan bata taɓa tsammaniba, yau itace da wa'yannan kudin
haka hannunta, kaji rabo bata ida gigicewaba saida taga anata fiddo manyan ledojin na kaji da
kwalin kifi da kayan fruit.

Yar Cara's tace Naga kinyi nawie muje inkaimaki ciki duk da banyi niyya shugaba suka sanya
kansu matar nan natafiya tana waiwayen Yar Cara's, tsoro take ta waiwaya taga batanan. data
juyi sai tamata murmushi bayan sun shiga suka iske mijin tsaye da sanduna "katako" yana
gwada tafiya da sauri matar nan takarasa wajenshi tare da fadin kayi hkr sulaiman mazauna
karkace zaka fara tafiya yanzu.
Cikin kuka yace dole infara humaira kijifa halin dakike ciki, innazauna zanga zama wlh.

Yar Cara's da idonta yacika da kwallon tausayi shi, tamai ya jiki tare dafadin Allah yabaka lfy,
ga kayan humaira saina dawo bata jira cewar taba tai tafiyarta tai parking din motarta inda ta
saba ajewa tahaye machine yakaita TASHA...🖊�
25/03/2022, 22:12 - Khadeejaht Salisu Fari: ��💘��💘��💘��
ZAMAN TASHA
��💘��💘��💘��💘
UMMY AYSHA
��💘��💘��💘��💘
🅿�1�⃣1�⃣&1�⃣2�⃣

"Tana shiga tasamu sit din datake zama a'kodayaushe abakin TASHA, tazauna zamanta keda
wuya Big yawatso da gudu tare dafaÉ—in yar Cara's Cas haba sai yanzu ga mutanecen na

danna a'mota tin dazu inaganin sunfara tsogwamin driver shuru narife yan banza na ɓoye, ina
cen naganki,toga key nan Allah yatsaremanake yar Cara's. tace ameen tare dashiga TASHA
mutane natamata magana amma saidai taÉ—agamasu hannuwanta kawae tawuce hartashiga
cikin motar tai addu'a tahalbata kwalta, sosai take gudu mutanen cikin motar suka fara salati
ganin yar budurwa ce ke tuka motar wai zata kaisu Jibiya, nan suka fara tsogwamin su kala kala
ko kallonsu batayiba tai tafiyarta har Allah yasa tashiga TASHA HURAIRA dake Jibiya tajuyesu,
tare dafita daga motar tana mika" alamun gajiya nan tadauki karamar wayarta tafara lallatsawa
zuwa cen tace É—an barno na iso, kaimaza kaman sabon lodin katsina kasan yau lahadi anyi
kasuwar jibiya to za asamu masu zuwa katsina innakai sai indawo insha Allah, ta aje wayar
tana tsaye wannan tsohuwar data aje rannan tafaÉ—omata arai nan tasamu kanta da
murmushin tinowa da masifar da tsohuwa tadingamata, tasake É—aukar wayarta a'karo na biyu
ana É—agawa tace É—an barno bara inje indawo bazan jimaba, "dan barno da harya karaso
gabanta wayarshi kange akunne yasauke wayar tare da faÉ—in haba yar Cara's yaukuma
inazaki? baccin harna samo maki fasinjoji.tace bazanjimaba insha Allah. bata jira cewarshib
tahau motarta tare da figarta aguje batai wata tafiya mai tsawoba ta iso wanar gidan data aje
tsohuwa" daga nesa taga wata mata tarike wani babban mutum, tai parking tare dakarasawa
wajen dasauri mizata gani. tsohuwace tsaye tashaki kwalar balele sai maseefa take yar Cara's
ta isa wajen tare dakama hannu tsohuwa guda É—aya dabata rike dashiba tace inna lfy kuwa?

Dasauri tsohuwa tasaki kwalar rigar balele tare da kaimai naushi akirji tace shege ji nono shi
kamar nawa, kullum cikin É—aga karfe kake gasunan sunrikitaka narasa gane mace na haifa
ko namiji, wannan manyan nonuwa dan Allah yar cakwal kirakamanshi asibiti aduba tinda yar
ZAMAN TASHA ce ke za ayi komi gaban idonki, wannan bala'i dami yayi kama, wlh balele
saikabar aikin sojoji haka kawae yar salaf zoki dubaman fuskar balele kigani babu tsiron gashi
ko daya shegen yaronnan narasa gane yana girma ko bai girma, sai uban kirji kamar kyaure
fankacece dashi, wai abun takaici dazu nasha wanka kuluwa diyarshi tadauki kayan kwalliyata
takasheman madubi saiga balele yayo aski dan faharin kuÉ—i fuskar nan sai walkiya take
kamar bayan silba, wlh ingayamaki ina dukar da kan balele sai ga fuskarta fesss aciki nan
nakwantar da hankalina natsara wanna kwalliyar dake fuskata saida nagama bakinciki
yashaman kai, ace kan É—anane madubi nah kenan yan wajen aikinsuma haka zasuyimai
dama gashi dawani luliyayyan kai kamar kwaryar kauye.



Sosai yar caras ke dariya hadda kwalla abunda bantaba ganin tanayiba. tanayi tana nuna balele
dayayi tsaye ya xubamata narkakkun idonshi tasamu tsatsagaita dariyar tare dafadin inna
kingane ko, duk soja dama haka yake bazaki taba samunshi da sumaba ko É—an sanda
saboda duk cikin ka idar aikine amma barashin girma bane karfe kuma dole yadinga motsa jiki
saboda yanayin aikinsu inbai motsaba inna ai wani aikin bazai iyaba takarashe cikin dariya
sosai.

Tsohuwa tasaki baki tana kallon balele daya zubamata idonshi sha anin mahaifiyarsu nabashi
mamaki, ko miyasa batamasu fada cikin gida ta iskeshi yana shirinshi tace sufita waje zasuyi

sirri kar safara'u taji tinda ba ita taimata nakudarshiba balle tasaki halittu taji sirrinsu ashe
abunda xataimai kenan, nan yakada kai tare dafadin innamu kiyi hkr bari intafi aiki kar aita
jirana. tayamutsa fuska tare dafaÉ—in to bakaga nayi bakuwaba bakabani kudi insaimata nama
kuma wlh gida zani zanyi lalle saikaban kudin.yazaro dubu biyar yabata tare dafaÉ—in gashi
innamu aman addu'a. tace bakomi jeka Allah yakiyaye kaidama kake yaro ko yau kamutu
ai'baka da zinibi bakaga fuskarkaba kwal irin ta jarirai ai'girman mutum kaganshi da geme
amma kai fuska kamar ta jariri jeka nace kaiman tsaye,tace tana zare ido. yajuya yatafi tare
faÉ—awa motarshi yana jinjina rikicin tsohuwa tare da mamakin inda tason yar Cara's datamai
tsaye arai tin ranar farko daya fara ganinta.

Tsohuwa naganin yawuce ta wangale da dariya tace yar cakwal kece yau?
Yar Cara's tace nice nazo, nace bari inzo inganiki ingaidaki.
Tsohuwa tace kai amma naji daÉ—i wlh Allah yamaki albarka kice masu rabon wahala kika
dakko yau aini dashiga motarki har abada yar banza, rannan kikaman daurin goro nama fasa
baki hamsin din danayi niyya naira ashirin zanbaki wlh takwance habar zaninta tare da fiddo
naira ashirin garine sauran da akabata kuma ta sanya ahaɓar zananta, tace wannan kudin
karkisamasu ido "IRFAN zansaima man-Ƙuli inmai dan-wake aikinsanshi ko?
Hakanan yar caras taji gabanta nafaduwa kamar ta taɓajin sunan ganin zataba kanta wahala
tace aa tsohuwa bansanshiba shima nan yake?
Tsohuwa tace aa kenifa nan autana nazo gani gidana na katsina amma duk bala'inki
banfaÉ—amaki sunan wajen danike kiman salawaitin talala kisa ashiga arideni ina bacci kinsan
yanzu banyarda dakowa sai yan unguwar danike "Sabon gida.

Yar caras tayi dariya sosai tare da fađin kikace bazaki fadamanba gashikuma kinfadaman.
Tsohuwa tasanya kuka tare da fađin Allah yashiga tsakanin nagari da mugu wlh bakinane dake
kama dana aku" shegen zuba yawwa aibanfadamaki wajen danikeba, dukda gidana kanashiga
kwana yake amma bazaia taɓa ganeshiba takarashe tana dariya tare dacewa yar firit mushiga
gidan balele kiga dakin da akaban kamar dakin ƙuliyan gidana. Yar Cara's tayi dariya tace aa inna wucewa zanyi sai yaushe zakikoma?
Innatace kekika sani wlh kinganni nan ban iya rarrashiba balle in tararrayeki karkije kuma bazan
komaba sai gobe.
Yar caras tace to inzo inmaidaki?
"Tsohuwa tace amma inkin yarda babu maganar gudu kuma wlh banyarda kidauki namiji ko
É—ayaba dan maza kafurin wari garesu, gasu yan daba kinga rannan da masheki ko makashi
kika hadani ko?to gobe nikadai zantafi barima inkira mai lalle taman.

Yar caras tace bakomi inna Allah yakaimu sainazo nagode tajuya. inna tace ke ga kudinki
karkitafi kibarni da Allah tamikamata naira Ashirin Yar Cara's tace ngd ta amsa tashige mota
tare da kallon ashirin din tajuya kenan. inna tace Dan Allah yar firit inkinje katsina kigaidaman
"IRFANU" wlh banmai sallama nagudob Allah yakiyaye. daga cikin motar taÉ—agamata kai tare
dafadin shikenan.

"IRFAN sosai rayuwarshi ta kuntata cikin kwana biyunnan ko Abban shi yalura da sauyin

É—aya samu, baida aiki sai tinanin kullum da tinanin dayakeyi baida burin daya wuce yasamu
wani labari daga yarinyarnan wanda zaisan ta inda zai wulakantata yatozartata a'idon duniya
burunshi abunda tamai yamata gaban dubban al-umma dasukaci uban cikin wa'yanda
tawatsashi, yana wannan tinanin aka turo kofar dakinshi akashigo mami takaraso ciki
hamshakiyar mace mai masifar kyau fara tas gata da murzajjen jiki daka ganta kason ba
makawa daga tsatsonta
"IRFAN"yafito tazauna bakin gadon tare da burkito dashi tace my son miyafaru haka?akwae
abunda ke damunkane haka ko wani abu kakeso ko wani abu yafaru?

Baison sadda yafashe da kukaba tare dason fara magana amma muryarshi taki fita sai kuka
yake yana sauke ajiyar zuciya taita shafa kanshi har sadda ya gaji yadaina tabashi ruwa yasha
tace autana miyasameka?
Cikin shagwaba yafara yace Mami wasa zanyi a CHAMA PARK amma ina tsoron abba
yahanani shiyasa yakarashe cikin turo baki.

Tayi dariya tare da faÉ—in karka damu insha allayh zansa yabarka kaji autana "kwantar da
hankalinka. yadaka tsalle kamar yaro yace sai uwata takaina Allah yabarmake yasakarmata
kiss A'hannunta tare da rungumeta yace ngd Ammi tace karka damu auta kwantawarka kamar
kaje wasa kagama insha Allah.
Ammi tafita tajamai kofar tare dakarasawa dakin Abba tana shiga ta iskeshi yafito wanka bayan
yakimtsa yaci abinci tai zaune tare da buga tagumi, Abba yakataso wajenta tare da fadin mi
akai Ammi IRFAN"?ammi tace wlh habibi autanane yake cikin damuwa sosai hadda
kukanshi,yanaso yaje wasa yana tsoron kahanashine dan Allah habibi kataimakama yaronnan
kabarshi yadinga sakewa da abunda ranshi keso.

Abba yace hmm aidama wlh nason ba banzaba da anganki cikin damuwa nason akan
É—ankine kawae, haj amina kin lalata IRFAN kinkoyamai samun duk abunda yakeso yakamata
a'matakin ilimin IRFAN ace yana zaune office dinshi amma duk baidamu da wannanba sai wake
waken banza da raye raye inama amfani miyakesamu a wakar? Ammi tace wlh Alh. yana samu sosai inbaka yarda da maganataba katambayi Ammar kaji, ko
katabajin duk inyace zayyi abu yace inbashi kuÉ—i ko kai kabashi?dama kawae yakeso
kabashi dan haka narokeka da Allah akan kabarshi yayi abunda yakeso Alh ko wane bawa da
inda Allah ke ajemai abincinshi kasama harkarshi albarka kawae. " Abba ya jinjina kai tare dafaÉ—in shikenan Allah yabada sa'a.
Ammi taji daÉ—i sosai tare da rungume Abba tace Allah yabarmankai mijina bari infaramai
albishir indawo ko?
Abba taÉ—agamata kai yana murmushi da sauri tafita tafada dakin IRFAN daketa tinanin yar
caras sai safa da marwa yake danshi harga Allah dan Ammi takyaleshi yafadamata saboda
wasa, amma bakin cikin abunda tamai ke cinshi yace waini yar ZAMAN TASHA zata
wulakanta;AMMI taturo kofar tashigo taganshi tsaye tajawo hannunshi tare dafaÉ—in to sai
asamu natsuwa anbarka kaje kaitayi amma dan Allah kakula da kanka dan Allah karkaje
kajawoman abun fada, afara zagina ace ni nagoyi da bayanka dan haka nafadama kakula

dakanka Allah yabamu alkhairi,"yace kai first love nagode Allah yabarmake yakaramaki lfy da
tswon kwana tsayama kiga nan yafara rairamata wata waka mai maseefar dadi da akecewa.
WAYA KAMATA NASO WAZAN NUNAWA KAUNA
NAH. SAI AMMI NAH💃CIKIN MATA WAZANBA FANSAR RAINA. SAI AMMI NAH,, 💃
ATINANI KAF BA TAMMAR AMMI NAH.


Sosai yake zagaye Ammi yana tafa hannuwa yana mata waka itama bakaramin daÉ—i tajiba
tatashi tana É—an zagayeshi tana É—an rausayawa, tare suka sanya dariya tace bari intafi
dakin abbanku karyaji shuru Allah yamaka albarka yace amin ammy nagode.
Yana zama bisa kujera yaji wayarshi na ring yana dubawa yaga bala driver yadauka tare
dafaÉ—in ya akai?
Cikin rawar murya bala yafara fadin yallabai nasamo wani abu game da yarinyar nan wlh.
What........🖊�
25/03/2022, 22:12 - Khadeejaht Salisu Fari: ��💘��💘��💘��💘
ZAMAN TASHA
��💘����💘��💘��
Ummy aysha
��💘��💘��💘����
🅿�1�⃣3�⃣&1�⃣4�⃣


E.O.R

"Bala yace wlh kau yallabai ba karya nikemaba yarinyar nan ruwa biyu ce, a'bunda nakasa
fahimta anan shine duk intabar tasha sai inga taje wani lalataccen gida, data shiga zakaga
tasanyo kaya masu kyau tahaye motar tatafi goruba road yawwa yallabai wlh suna opposite da
gidanka kuma ina da tabbacin cen take kwana dan tin ranar damukayi magana dakai ko bacci
banayi inabiye da lamarin yal banzar yarinyar nan, in zatai ZAMAN TASHA ta zatace sunan ta
yar Cara's,amma mai gadinta nayi magana dashi nacemai inason ganin yar Caras yaceman
basuda yar Caras, "mai gidan Moopy akecemata kuma......

Cikin sauri "Irfan yace innafahimceka wannan babban gidan natane kai ina yar ZAMAN TASHA
zatai wannan gidan baxai yiyuba, abu nabiyu a'rayuwata bayan iyayena banda wadda nikeso
sai boyayyar mawakiyar nan Moopy, zan iya komi domin ganinta zan iya bada komi nawa domin
samun muyi magana da ita zan hakura da komi akan a'tabata amma wlh wannan yarinyar data
dauki sunan masoyiyata tasa sai naci ubanta, sai natabbatar mata dacewa ba yar "ZAMAN
TASHA data isa tayi amfani da wannan sunan mai daraja;laifinta yazama biyu a'wurina,
katabbatar nan ne inda take kwana,
? wannan yarinyar ina tinanin yar kidnapped ce baijira cewar bala ba yadatse kiran.

"Yar Caras cikin lokaci tayi sawu biyu, zuwa biyu da rabi tadawo katsina ta sauke fasinjojin data
dakko taba Big key dinshi tahaye machine, kamar kullum koda ta isa gida bakowa sai Ammi

nata faman tusama cikinta garin rogo cikin tausayawa dajin takaicin tsattsauran ra'ayin
mahaifiyarta taimata sannu da gida amma ko kallonta bataiba, saima hannu data mikama yar
caras tabata dubu biyar da dari biyu.tace kitabbatarman na halak ne cewar Ammi. "yar carays
tashare hawayenta tare da faÉ—in wlh tallahi abunda nasamo kenan sai myai danaxuba kuma
na jigilane bako sisina .
Ammi tace to tashi kifita kibar gidannan amfaninki yakare."yar caras tace Ammi kitaimakaman
yau É—aya inkwana gidannan hakanan zuciyata takasa amincewa da kwanan gidana, dan
Allah Ammi kibarni inkwana cikin Ahlina. Ammi tadaka mata tsawa tare dafaÉ—in baki isaba
wlh, inkwana dake Allah yakiyaye koki fita ko inmaki dan banzan duka wlh da muciya, gantalalla
kawai mai zubar da mutuncinta na ya mace.
Cikin kuka "yar Cara's tace Ammi koma miyafaru da rayuwata kece sila, dakin aje son duniya
munrungumi abunda Allah yabamu da abunda kike gudun yafaru da baifaruba, amma Ammi tin
ina shekara shidda kika É—auki ragama ku kika É—ora man, ina zansanya raina? yakikeso
inkasance niba mazinaciyaba ba, yar garkuwa da mutane ba, bayar mafiyaba, amma kikeman
haka anya Ammi ke kika haifeni kuwa ?
"Ammi tataso cikin fusata yar "Cara's bata ankaraba saijin saukar itatuwa tayi kota ina ammi
nata kaimata duka da icce duk yanda taso ta kauce amma ina saida ammi tariketa sosai take
kuka tana hadata da Allah akan tarabu da ita zatabar gidan yanzu ba a'njimaba, amma Ammi
tashareta tasake daga iccen nan sosai tasakarmata shi ahannu hagu wata uwar kara yar Cara's
tasanya tare da silalewa kasa sumamma. cikin bacin rai Ammi tace wlh tsaf zankasheki a'yanda
natsaneki babu abunda ban iyamaki, kuma dan ubanki babu abunda zanmaki kingaji kitashi
kitai kiban waje karuwar banza karuwar wofi, ni jamila za ace na haifi mawakiya kije kina yage
baki cikin mutane kina iskanci to nasha gayamaki babu ni babu ke wanda yadaure maki gindin
cen shima yanacen walakiri nacimai uwa tinda dasa hannunshi yar iska kawae tawuce daki
puuu.

***********

"Irfan zaune yana tinanin tayanda zai bakantama yar caras yarasa abunda zaimata dazata son
cewa ruwa ba sa'an kwandobane, wani tinanine yafadomai arai yasaki murmushi tare datashi
yabude wadrobe dinshi dake sahake da kaya yadakko wani boyel black doguwar rigace sosai
harkasa dan tsawon rigar É—aya da wandon, yawan datamaine yasashi ajeshi dan tsohuwa
tamai dinkin Sallah yason kuma badashi masifane yadakkoshi tare da p-cap da bakin maks
yasamu bakin glass dinshi yahadasu yafita dasu yasanya a'bayan mota yana jiran lokacin daya
É—iba yacika.

***********

Sosai rana tatake sosai haratakai inda "yar caras take kwance jikinta yayi rudu rudu ga mugun
zafin da bazaka fahimci na rana bane ko-ko na zazzabi bane, a'hankali tafara motsawa tare da
buÉ—e idanuwanta dasuka mata jigip, sosai take jin raÉ—aÉ—i ajikinta tabude idanta fess tai
saurin rufewa dan rana takashemata ido, cikin sauri tafara kokarin mikewa tsaye amma ina
hannunta daya yai wani uban nawie, cikin sauri takai takai kallonta agun hannu dasauri tarintse

idonta dan hannunta yayi wani mahaukacin kunburi yayi sasir sai walkiya yake kamar
yashamai,a'hankali tamike tare da tallabo hannun dake azabar zugi babban tashin hankalinta
ganin hannun na reto.tasaki kuka tare dafaÉ—in shikenan Ammi nah kinkaryaman hannu
innalillahi wa inna ilaihi raji un Ammi dami zan nemomaku a'bunda zakuci taya zanbarku kwana
da kwanaki ina jinya kukuma mizakusama cikinku.,saida tagaji dan kanta tayi kokarin mikewa
tsaye tare da tallabe hannunta da mai lfy tafara tafiya tanajin jiri jiri na daukarta ahankali tafita
daga gidan tare da tsallaka titin sosai jikinta kerawa ga irin azabar datakesha tana tsallakawa
tafaÉ—a motarta tare da fashewa da kuka, tana faÉ—in tabbas Ammi tinda kika karyani
nayarda dabatunki nacewa zaki iya kasheni Allah kaine shedata Allah kaganar da mahaifiyata
a'bunda yake dai-dai. ta lallaɓa taɗora hannun akan cinyarta tafara tuka mota a'hankali da
hannu ɗaya, sai zufa ke karyomata tama rasa ina zata ita baƙawaba ba kowaba, shin
wama yakamata takira tace yataimakamata ko Fahad zataima waya, yazo yataimakamata tana
zuwa bakin rowl din ganeral hospital takasa tukin ta'dauki wayarta takira number Fahad,bugu
biyu ya É—auka tare dacewa haba "MOOPY tin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login