Showing 51001 words to 54000 words out of 54969 words

Chapter 18 - ZAMAN TASHA COMPLETE BY UMMY AYSHA.pdf

10 Jul 2025

3403

Yana tsaye saijin k'arar motoci yayi...
25/03/2022, 22:32 - Khadeejaht Salisu Fari:
����������������
ZAMAN TASHA
����������������
NA UMMY AYSHA
🅿�7�⃣3�⃣&7�⃣4�⃣

""" Tsohuwa ta'ce fad'aman gaskiya nadamar gaskiya kikayi ko ta karya?

Ammi zatai magana sai ga Modibbo yashigo da gudu yana nishi..

Azabure Tsohuwa" tace kai wane irin mahaukaci ne, uban mi nene kuma?

Modibbo ya saki kuka ya'ce" Bala keson kawo maku masifa, Dan naki bude gidan shine yazagi
Macid'o.

Tsohuwa" tace garken shanu yaci ubanshi batakaran Macid'o ba, kaje kabud'emishi mahaukaci
banza, Ashe kai ka hana sushigo tin d'azu muna zaman jira.

Modibbo ya saci kallon Irfan yaga bashi yake kallo ba, Afusace yasamu kunnan Tsohuwa" ya'ce
kwartuwar Irtam ce keson tashigo nan suyi Bad'ala, Ma'ana iskanci, Kwanaki taje gidan shi har
yafito ba wando gabana."

Azabure ts6ohuwa ta turo idanuwanta duka tana toshe hanci .

"Ta'ce kai matsa shege zai kasheni da wari, Irfanu ne ya fito ba wanda gaban ka? Kana nufin
dan iskane?

Irfan ya �ago kanshi yazubama Modibbo idanuwa yana jiran jin ba asi.

Ido Modibbo ya kyafta sai kuma.

"Yace kika zagi Macid'o bako kunya ko? CIKIN ihu yace jama'a natab'a ganin Irftam ya fito da
gudu ba wando, Yarin yar da Bala yakawo tabiyoshi, Amiru shedane gabanshi akayi Wallahi.

Itfan ya tashi ranshi a'bace yayi kan Modibbo.

Dadi da dariya takamashi yayi sauri ya cafko Irfan.

"Yace zonan my Son! kabar Modibbo bashi da cikakiyar lafiya fa."

Daddy yace Ammar jeka bud'e gidan.

Ammar ya fita shikanshi ranshi a'bace yake taya za ayi Modibbo ya watsa Irfan gaban Sirikar
shi.

Bud'e gidan yayi Bala yashigo da motar yayi parking.

Su Moopy suka fito su ukku ita da Amina sanye da jar abaya tasha duwatsu sunyi masifar kyau
kamar larabawa.

Shikuma Aminu sanye da jar riga da bakin wando .

Ammar ya musu iso ciki suka shiga Moopy na fa�in Inna! Inna!! .... I miss y....

Bata kai ga k'arasawa ba idonta ya sauka akan Irfan dake tsaye shida Daddy .

Ido ya zubamata ko kyaftawa bayayi, Yayin da Ammi taji numfashinta kamar zai d'auke ganin
yaranta baki �aya.

Tsohuwa ta tashi cike da farin ciki da fara'a "tace I MICIYU kema Yar firit,Wato tin Asibiti da kuka
watsar dani kika barni ko? Aminene Zo gareni nayi kewar ku keda Aminu nah.

Amina ta fa�a jikin Tsohuwa suka rungume juna tare da sakin kuka .

Amina tace Inna wallahi nayi kewar Abincinki fa sosai.

Tsohuwa tace nima nayi kewar surutunku.

Dady ya'ce" yakamata muyi abunda yakawomu Inna dan allah kubar kukan nan.

Tsohuwa ta'ce" kuzo ku zauna Kazallaha najin zafin in'gaisa daku baya iya jurewa dan hassada,
dan yaga shi bukumishi oyoyo ba kamar yanda kuka mun ,Ai dan kunson ban cucekuba ko? Ta
fa�a idonta nakan Ammi da babu abunda take kallo sai Moopy da itama tinda suka had'a ido
ta koma bayan Irfan ta lafe.
Ammi tace Mufeeda zogareni, Ni Ammin kice zogareni yarin yata yar Al'barka.

Kuka Moopy tasa ta'ce" Dan Allah yah irf6an karku bari ta sake karyani, Wallahi nima banson
mene yasa na manta da itaba nadaina zuwa TASHA, bansaniba Wallahi ku fa�amata.

Kuka Sosai Ammi keyi ta tashi tayo wurin su.

Ido rufe Moopy ta rike Irfan gam tana kuka kamar ta shid'e .

Illahirin jikinshi shikanshi rawa yake, Saboda bayason abunda katab'amai matar shi."

Cikin k'asa da murya "yace Ammi Dan Allah kija baya ka�an.

yafada yana watsamata idanuwanshi da sukayi jawur.

Cak Ammi ta tsaya bata k'arasa ba.

Daddy ya'ce" kowa yakamata ya zauna ."

Ammi ta dawo wurinta ta zauna Irfan yaja Moopy kusa dashi suka zauna tana ta sauke ajiyar
zuciya....

Yanajin kamar yashige da ita D'aki ya bata kulawa ta mussamman, Ya lallasheta ya fahimtar da
ita komi daya wakana.

Bayan sun zauna Daddy ya fad'amusu komi, SHIMA Irfan ya fad'amusu yanda sukayi da Amina
bayan sun dauketa a'matsayin matatta.

Moopy ta gangaro wurin Ammi ta rungumeta Ta'ce" Ammi nah yanzu kin yarda dani a'matsayin
Y'ar ki?

Ammi ta rungumeta Ta'ce" kwarai ko �iyata ina sonki dama cen rud'in zuciyane kiyi hakuri."

Moopy na murmushin jin wani sanyi na ratsamata zuciya! Wai itace yau jikin Mahaifiyar ta
kwance ba kwatsa ba kyara balle Hantara, Su Amina ma matsowa sukai suka rungumeta suna

share Hawaye.

Tsohuwa sai washe baki take ta kalli Mamy Irfan da batace komi ba.

Rai a'ɓace Tsohuwa" tace ke kuma kinsaki halittu kamar an zanaki kina kallon mutane dai-dai
kinkasa cewa komi."

Mamy tai k'asa da murya Tace" Inna nikuwa mizance
Baya ga fatan zaman lafiya da zura'a d'ayyi ba.

Baki Tsohuwa ta washe ta''ce to na yanke tarewar'su nan da wata biyu insha Allah, ke kuma ta
nuna Ammi tace kije da diyarki gidanta kuzauna ki kula da ita, Tinda batadawa wanda ya
fiki,kimata gyara na mussam man ciki da waje, Waima kinmason kayan gyaran jikin kuwa?.

K'asa Ammi tai da kai allamun halin fulanin ya motsa.

Irfan ya zagayo ta wurin Tsohuwa" ya'ce Dan Allah karkimun haka, Kar kirabani da ita har
tsawon wata biyu zan iya rasa raina, Ni ko ba agyarataba inaso Wallahi.

Ido tsohuywa ta gwalo taxes to to D'an Iskan Ango na magana, yace za a'wayi gari aga yayi
bindiga muddum ba abashi matarshi ba koda ba a'gyaramai ita ba.

Dariya su kayi Daddy ya'ce" Inna ni da abinda nagani dama abar tarewar ta nan da sati biyu,
lokacin yayi dai-dai da samun hutun su Imran, kinga sai suzo ayi hidima dasu...

Tsohuwa ta'ce" bakomi Allah ya kaimu.

Mamy ta'ce" inaga zansanya wata k'awata ta turoman Falmata yar maiduguri ce ,insha Allah
zata mata komi da akema Amare, kamin lokacin zakuga yanda zata murje.

Ammi tayi kasa da murya Tace" to Hajiya Allah yak'ara girma.

Murmushin kawai Mamy tayi dan itadai badason ranta za'ace d'anta ya auri yarinyar da tayi
ZAMAN TASHA , Amma kuma bazata ja da hukuncin Allah ba .

Daddy ya mike ya'ce" Imran zaizo da kayan lefe sati mai zuwa insha Allah, kai kuma Irfan saika
tambayeta abunda take buk'ata nagame da abunda zasuyi.

Mamy ta mike tana tafiyar k'asaita ta musu sallama tsuka tafi.

Tsohuwa tayi tsaki ta'ce" mace yar dukus kamar curin fura sai isar banza, Daga gani bataso

kuma sai anyi Tinda ni uwar ubanshi ina so..

Ammi da fuskarta ke cike da fara'a na ganin iyalin ta lokaci guda ta tashi ta'ce" Inna muna
godiya bari muwuce".

Tsohuwa ta'ce" kai babu inda zaku sai da daddare yanzu ku zauna muyi fira kana.

Ammi tanajin nawin ta haka suka zauna suna fira.

Har lokacin Sallah yayi suka tashi dan yo Alwallah.

Irfan yaji masifar Dad'i ganin Ammi ta tashi, yayi- wuf yaja hannun Moopy dake tsaye suka fita
waje,Mota ya sata ya jata da karfi yabar gidan.....

UMMY AYSHA

7�⃣5�⃣&7�⃣6�⃣

"""Gudu yake da mota sosai batare da ya juyo ba.

Moopy ta juyo cikin sassanyar muryarta ta'ce" Honey nah ina zamujene haka ka keta gudu
kamar zakasaceni,? takarasa cikin sigar shagwab'a.

Sauran kad'an motar ta kwacema Irfan jin sunan da ta kirashi.

Wuri ya samu yayi parking ya kalleta sosai idonshi cike da zallar soyayyar ta ya'ce" Matata
zakikasheni da salon'ki fa,bari muje zakigani.

Murmushi kawai Moopy tai ta jingina da kujera tana tino rayuwar ta tabaya gashi yau komi ya
shud'e.

Jin mota ta tsaya yasata d'ago kai ta kallo inda suka tsaya.

Ido ta zaro ganin su bakin get din wani rafkeken gida da za'a iya sanya nasu ciki.

Ta kalli Irfan" tace Honey Nan mizamuyi?"

Ido yakashemata yace" Sunna zamu raya."

Sosai jikinta ya d'auki rawa idonta ya cika da kwallah" ta'ce Dan Allah karkamun haka mana,
Kabarni in samu damar zama da mahaifiyata mufahimci juna.

Irfan yayi dariya tre da danna wani remote take get din yayi sama suka kutsa kai.

Gidane nagani na fad'a yaci uban nasu kyau so Goma , Bud'ewa yayi yafito yazagayo inda take
ya bud'emata tare dasa hannu yajawota ta'fito illahirin jikinta rawa yake.

Dariya taso kamashi ya danne tare da russunawa a'kunnanta yace kinga yanzu wannan
farantamun din da kikayi kadai kinsamu lada, kinsanya hannunki cikin namijin ki ko?

Moopy ta dago kai ta kalleshi batare da tace komi ba.

Palon gidan ya bu�e suka shiga.

Masha Allah ta furta lokacin da taji sassanya kamshin d'akin da yasha kayan alatu . lallai ko
Baba da baban shi, Duk yanda take kallon kyan gidanta ashe akwai wanda ya fishi...

Irgan ya budemata ko ina tare da haurawa da ita sama komi yaji ga kujeru na alfarma da
gadaje.

Irfan yace Baby nah gidan nan yayi kyau kuwa?

Moopy da tamanta da abunda yace zai mata" tace sosai ma kuwa,dan yafi namu kyau.

Alhamdulillah Irfan ya'ce' Tare da cewa da bayyi ba da tabbas sai an'canza miki tsarin da
kikeso, insha Allah agidan nan zamu tare .

Moopy ta rife ido tare da fita da sauri daga falon dan taji kunya matuk'a.

Irfan ya biyo ta cikin sassarfa tare da kamo hannunta yasata mota suka fita suka dauki hanya
ba wanda yacema kowa komi.

Gidan Tsohuwa ya maidata ko shiga bai ba ya tafi yana shaukin kasancewar shi da iyalinshi na
rana d'aya ka�ai.

Bayan myufee tashiga babu wanda yacemata komi sukad'anyi fira sama -sama sukama
Tsohuwa sallam suka tafi.

Rayuwa suke mai cike dajin Dadi.

Ammi ta kama yaran ta tarike sosai tana kula dasu kamar babu abunda yafaru a'baya,tanajin
inama tin farko haka sukayi rayuwar su,.

Shakuwa ta mussam tashiga tsakanin Moopy da maman ta cikin sati biyu, Gefe guda kuma mai
gyaran jikin da Mamy tayi Al'kawari kawowa ta kawo ta taciga ba da gyara Moopy gyara na
mutun ci .

Saura kwana biyu tarewar su sukayi gagarumin shagali, Inda su Rafel suka nuna bajintar suka
hada dan xasu.

Washe gari akayi walima aka kai Amarya d'akinta bayan kukan da tasha kamar zata shid'e.

Da daddare Ammar da Imran sukayoma Ango rakiya yazo wurin Amaryar shi, Bayan yan
barkwanci suka musu Addu'a da fatan ALKHAIRI suka tafi.

Irfan ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login