Showing 45001 words to 48000 words out of 54969 words

Chapter 16 - ZAMAN TASHA COMPLETE BY UMMY AYSHA.pdf

10 Jul 2025

3402

fara k'ok'arin sulalowa daga saman
kujera,kan Ammar yayi wani yunk'uri Irfan ya isa kanta jikinshi na rawa yafara tab'a kumatun ta,
Amma ina cikin rawar murya ya'ce Ammar minai mata ?

Ammar yace yo mimukamata dai.irfan ya'ce Wallahi bakomi ko dai maganar dakamata ne,ta
b'atamata rai ne?

Ammar ya'ce" mahafiyarta fa aka kirawo, sai abun yab'atamata rai,bayan shekara nawa tana
neman ta ...

Dukkansu kansu ya kulle" Irfan ya sungumeta yayi d'akin dake nan palon ya a'jeta akan katifa,
ya fara kwararo karatun Al'kur'ani cikin surutul Bak'ara, yi yake ba kakkautawa zuwacen ya
farajin kururuwa cikin d'akin, karcet ya tashi yayi falo jikinshi na rawa, ya'ce" Ammar zo kaji suka
dawo d'akin,jikinsu na rawa! kamar wasa daga bayan su sukaji murya tsohon! kasa juyawa
sukai sai Ammar da yakusa yin fitsari ya'ce Baba ina kwana ina wuni...

Tsohon ya'ce wato harkun samu kusanci da ita da zaku rabani da yarinyar kirki ko.?

To ni nan ta taba d'aukar mutane ciki harda kaka ku, a'hanyar jibiya ta tsaya ta taimakaman ta
tsallakar dani titi,tindaga ranar yarinyar tashiga raina dan na fahimci rayuwarta cike take da
damuwa, mahaifiyar ta Azzalumar macace, ayhiyasa na shafe mata tinaninta a'kwalwa ta manta
da ita baki daya, kai kanka da kazo da suffa zalinci Abubukar shiyasanya na horaka iya horo,

Ammar ya zaro ido jin ya am'baci sunan irfan na gaskiya.
Tsohon yaci gaba da cewa bakason a'lakarka da itaba shiyasa ada tazamema abar
wulakantawa, amma ba laifin kowa bane sai na ubanka da baida ilimin sauke hakkin dan adam,
sama da shekaru biyu yabar matar Aure tana yawo a'gantale da igiyar Aure akanta, ku kallo nan
ya dakamasu tsawa da sauri suka juya sosai jikinsu yakama rawa da sukaga Tsohon mutum
tuguf cikin suffar mutane lafiya lau harda sanda da kwano.
Yace ku kalli cikin kwano nan kugani.

Idon su kamar ya fad'o suka zubama kwanan ido! Irfan ya zaro ido yace wanna ai Daddy nane
a kwance.

Tsohon yace na fika sani, kuma zakaga hukuncin da zanmai,saboda wasa da amana da yayi
da kuma raya sunna, ya buga yatsun shi biyu a kwanab saiga Daddy an nuno ya wartsake
yana zunduma salati, tsohon yasake zabgama kwanan yatsu, Daddy ya mike yan kururuwa .

CIKIN karaji tsohon nan ya fara fad'in ya amanar da aka baka ?ka gaggauta zuwa ka had'a
abunda Allah ya halasta kaji na fad'ama, inba hakaba zancimaka mutunci..

A idon su sukaga Daddy ya tashi da gashi sai singlet yayo waje, ya hau mota ko driver bai tsaya
jira ba ,a'gaggauce ya d'auki wayarshi saiga kiran shi ya shigo a wayar Irfan.

Tsohin ya'ce" maza ka d'auka.

Irfan ya d'auka!Daddy yace maza kaje nan opposite da gidanka gidan wata budurwa ina zuwa.

Irfan ya'ce ok.

Daddy ya sake cewa ka cema Ammar nace yayi sauri ya d'akko Tsohuwa mu had'u a'gidan
yanzu! ya kashe wayar."

Tsohon nan ya kwashe da dariya tare da Ce'wa d'an nema taya zaka fifita neman kud'i akan
Sunna .

Ammar yace ya Allah munbaro yaran nan waje fa.

Tsohon ya'ce" karka damu suna zaune a palo, naji dadin taimakon da kukai masu matuk'a. ku
tsaya kugani kamin kaje ka dakko tsohuwar....��
25/03/2022, 22:29 - Khadeejaht Salisu Fari: 💘💘💘💘💘💘💘💘
ZAMAN TASHA
5�⃣6�⃣&5�⃣7�⃣

Alhamdulillah Irfan ya'ce" tare da cewa ba komi Daddy na yafemaka, ba komi Allah ya tsare
gaba, itama na yafemata duk abinda tayi da igiyar aurena dake kanta, tinda cikin rashin sani

tayi.

Daddy yace Masha Allah nagode my Son, ya juya ga Moopy yaga kuka take ba k'ak'k'autawa
fuskarta tayi jawur, Daddy ya'ce" subhanallahi Mufeeda bakison d'an uwan nakine?.

Moopy tai shuru taya zata iya kallon tsabagin idon mutumin da ya tallafi rayuwar ta, ya in ganta
ta, tace batason D'an shi.

Idon Irfan kamar ya fad'o dan a'tsorace yake da tace wani abu, bai son sadda yace Daddy
dama soyayya ce tsakanin mu, yanzu ma fira mukazo nida Ammar ko Ammar?

Ammar yayi Murmushi Tsohuwa ta'ce"kai Irfanu mikace.?

Irfan ya kyafta mata ido alamar roko, Tsohuwa ta kauda kai dan itama tana maseefar son
AURAN nan na yar cakwal.

Daddy yace Moopy kin amince? Dan bazan maki dole ba yanzun nan sai ya sakeki?

Moopy ta fashe da kuka tare da tashi ta shige d'aki ta rufe.

Dariya tsohuwa ta saki tace yar kwal ub, ashe akwai masu irin al:kunyar mu tada, ai'mu
alokacinmu da mace tayi haka to ta amince ne.

Dariya Daddy yayi yace masha Allah, Allah yabada ZAMAN lafiya.

Irfan yace Ameen Daddy mungode Allah ya k'ara maku girma, bari muje musiyo Kaji mudawo
sai kutafi dan kar a'barta ita kad'ai ko?

Baki daddy yasaki tsohuwa kam salati ta saki tace shege sai ya nunama duniya ya fara tsayuwa
ba asheme yake ba,daga magana kamar jira kake sai murna zaka an'gwance? Shiyasa nike
cema ubanku ya aurar daku tin kamin kujawo mana magana,amma sunk'iya to kaji da kunnan
ka , sai ka d'auki mataki.
Irfan ya sakarmata harara dan baiso hakaba yaso,yau yakwana da matarshi,.

Daddy yace irfan banyanzu zata tare ba sa nan da wata daya zuwa lokacin yakamata ku
fahimci juna sosai, Tsohuwa tashi mutafi in ajeki in wuce gida.

Tsohuwa tace Wallahi bazan tai ko inaba sai tare da yarin yar ,haka kawai ya hak'e mata cikin
dare murasa yazamuyi.


IRFAN bai ko kallesu ba yafaÉ—a É—akin da Moopy tashiga ya maida y rufe harda sanya key.

25/03/2022, 22:29 - Khadeejaht Salisu Fari: ZAMAN TASHA
💘��💘��💘��💘��💘��
🅿�5�⃣8�⃣&5�⃣9�⃣
💘💘💘💘💘💘💘

"""Salati Tsohuwa ta sanya tare da rike hab'a.
"Tace yanzu wannan yaron da yashige ciki mi yak'e nufine yaro?" ta'ce da Daddy daya sunkuyar
da kanshi yana jaddada tsaurin ido na Irfan, ashe dama haka yake"
Daddy ya mike tsaye yace am Inna ai nason zai fito dan kawai yaja kita fad'ane shiyasa! ni bari
in wuce.

"Ba gidan uban da zani har sai sunbude sunfito, kai tafi kabamu wuri da wata rigar banzarka iya
gwiwa kamar brazia! cewar Tsohuwa"

Saurin sunkuyar da kai Daddy yayi ya fita yabar gidan, Ammar ma yabi bayanshi suka fita .

Daga Tsohuwa sai su Amina aka bari.

"Tsohuwa tace kai kumatso nan inji suwaye ku! kunwani makale akan kujera kamar.mata da
miji, ai yanzu kun isa a'rabamaku muhalli amma saboda kidahumar uwa kuka samu ta ko
yamaku zama wuri d'aya, naga wannan namijin har lumshe ido yake kai zonan mikake nufi da
haka?
"Su Amina sukayi murmushi suka dawo wajanta"tace suwaye ku?

"Mu k'annan Adda Moopy ne".

"Wai kuna nufin yar cakwal"?

"Eh ita" cewar Amina.

"Tsohuwa tace amma yanaga sunfi kama da namijin ! Ke macen daga kasan hancinki ya bud'e
kamar tattasai."

Sosai auyke dariya suka zauna sukabata labarinsu, sai ta fara kuka tare da tashi tace wallahi
bazan kwana da kuba,ashe da fatalwa nike magana,ubanwa yace su Irfanu su dawo dake
duniya bayan kin sheka, shege makilbaci waishi lukuta?..

Sosai Amina ke dariya harda rike ciki Aminu na ta yata"tace kai Inna wai lukuta".

*************************

IRFAN na shiga cikin d'akin ya danna key! A'samana katifa ya hangota kwance tana ta kuka .

Ko kadan baiji da�i ba, ya k'arasa wajenta cikin k'asaita ya zauna gefen katifar tare da d'aure
fuska..

""Cikin sassanyar muryarshi ma'aboci sanyi da narkar da zuciya mai sauraro "yqce kiyi Hakuri
kibi umarnin Mahaifinki abun soyuwa a'gareki! kamar yanda zanyi Hakuri inbi umarnin iyayena,
nida ke ba mai son kowa, hasalima fad'ane a'tsakanin mu, kuma nazo nabaki hakuri dan sauke
hakkin ki dake a'kaina,daga baya nafita harkarki ba abunda yashafeni da lamarinki, sai dai in
rako d'an uwa gidanki ba abinda yashafeni dake.

Dalilin da yasa kikaji nacema mahaifina soyayya ke tsakanin mu ba komi bane dan in sashi farin
ciki,amma gaskiya yanda bakyasona nima bawai sonki nikeba, dan haka Hakuri zakiyi kawai
muyima iyayenmu biyayya, ya fada yana kara tsuke fuska. Azuciyarshi kam kamar ya d'auketa
ya goya dan dai bayason ta rainashi ne.
Ido Moopy ta dago tare da tashi tsaye ta dawo saitin da yake ta zauna.
Jajayen idanuwanta ta zubamai .
"Tace taya za ai inyi zaman auran da mutumin da yafi kowa tsanata aduniya?nima na tsaneshi.
Taya zan iya yimaka biyayya bayan banasonka.?

Taya zan iya zama inuwa d'aya da azzalumin mutum irin ka.
Awajema ka karyani ka mareni, inaga a'gidan ka! danmi Baba zaiman haka" tafashe da kuka
sosai ".

Cikin kukan ta sake d'ago kai ta kalleshi tace na rokeke da Allah ka sakeni batare da sanin
kowa ba, kuma namaka alkawarin babu wanda zai gane. "Wallahi na tsaneka bana sonka."

"Ido IRFAN ya rintse da k'arfi! take duk wata jijiyar dake kan goshinshi ta mike sanbal." cikin
karaji yace sai mi! ko baki fad'aba nasan kin tsaneni, nason kinjuma bakyasona kamar yanda
ban sonki bana k'aunar ki.

" Moopy ta'ce To in har dagaske kake ka sakeni ."

"Irfan yace Bazan sakeki ba,saboda ni ba jahili bane, da zan sab'a umarnin iyayena."

"Cikin kuka Moopy tace in kai ba jahili bane kenan Maye ne dahar zaka iya nacewa akan
abunda baya kaunarka, baya muradin kasancewa dakai.

" Afusace Irfan yayi kanta yana Wallahi tallahi sai na nunamaki ni Maye ne yanzu!! da karfin
tsiya ya kamota ya sanya k'arfi ya keta rigarta daga sama har k'asa, ko-kowa suka fara amma
ina k'arfi namiji dana mace ba d'aya ba.

Da karfi yasa hannu ya b'alle karfen bra din dake jikinta.

Ihu Moopy ta kurma ganin yanda yayi ido hudu da cikakkun breast d'inta yatsaya yq zuramasu
ido, da karfin bala'i tayo kanshi ta rukunkumeshi shikuma ya kauce tare da sanya hannu ya
kashe hasken �akin take dakin yayi duhu da karfi ya sunkuceta yayi kan katifa da ita,
hannunshi Dad'e da bakin ta.....�� 25/03/2022, 22:29 - Khadeejaht Salisu Fari: 💘💘💘💘💘💘💘
ZAMAN TASHA
6�⃣1�⃣

*Natsuwa ta mussaman ta saukar man har banson sadda wakar ta kareba, saida naga innya na
share hawayen fuskarta tana fadin.
* Wallahi wakar yarin yar nan saita tinoman soyayya damukai da kakanka Abdul Maleek
Darma..

Na kalleta nace" Hmm tashi ki dakkoman in wuce."

Tana tashi akafara fad'in number wayar da za a'iya samun wakokin ki dakuma shagon da suke
siyarwa .

Banson sadda na fiddo wayataba na kofesu da sauri,samun zuciyata nai fess dakuma farinciki
marar musultuwa, da bansan na miye ba.

Ko tsayawa karb'ar sakon Inna banba nayi gaba abina,
Waya na dayuka nakira number wayar cikin ikon Allah aka fad'aman inda zansamu! haka na
karasa Daddy nata kirana ban D'aukaba naje nasiyo guda goma nadawo na wuce gida.

Atakaice dai bayan komawata da wata biyu nakasa abun arziki kullum cikin sauraran muryarki
nike mai sani nishadi.

Halin dana fada wanda ni kaina bansan na miye ba yasani b'ata shekara d'aya data rageman
abanza,abunda bantabayi ba Arayuwata, ace na fadi a'jarabawa, ko a'jikina bandamuba saima
samun kaina danai da son raira wakar dakikeyi nima ina canzata ina yinta dai-dai da taki,
dakyal Allah yataimakan na haye wata shekara Daddy yabudemun Asibitin bana zuwa sai
Ammar shikad'aine yake zuwa, in anyi sa'a a' wata d'aya naje so d'aya ko biyu to a'mun murna,
dan studio na bude na kece raini,zansai wakar ki nikuma in juyata,kana in hauta .
Haka nakoma mawakin k'arfi da yaji, har yaro nayi mai suna Basho shike kawoman duk wani
sabon Album dinki dazai fito,daga baya nafahimci nafada tsantsar soyayyarki mai girma, bazan
iya bacciba har sai na saurari muryarki, gashi duk wanda zanma maganarki zaiceman baison
wacece keba kuma bai son garin da kike ba, Aranar da Allah ya had'ani dake moyooy sosai nashiga tashin hankalin daya hanani bacci som,
ba abunda ki kaiman ya dameni ba, a'a duk sadda zan auna sautin muryar moyopy da irin
yanda zata kasance duk sadda zanganta kece ke fad'oman arai, kuma a'matsayin dana ganki
nason bazaki tab'a kasancewa Moopy ba, shiyasa naimaki abinda naimaki dan yakiceki daga
wannan ma auni danike aunaki na masoyiyata, bantab'a sanin reshe zai juya da mujiyaba

Wallahi, ina asonki Mufeeda tin ban'sonki ba,ki daure kisoni koda kwatan kwacin son da nike
mikine, Allah shedane, Ammar ma shedane akan son da nike miki, na rokeki da Allah kibari
komi ya wuce, kibi umarnin mahaifinki Mufeeda, duk wata rigima ayanzu ba tamuvace tinda
kinga yanda Allah yatsaramana lamarin mu kisoni kamar yanda nike sonki mugina sabuwar
Rayuwa data dace.....
25/03/2022, 22:29 - Khadeejaht Salisu Fari: 6�⃣0�⃣
💘💘💘💘💘💘
ZAMAN TASHA
💘💘💘💘💘💘
NA UMMY AYSHA
💘💘💘💘💘💘
*************************
�""Sosai take k'ok'arin kwace kanta amma hakan ya gagareta,ga hannunshi yasa ya
matsemata baki, ba damar yin ihu.

IRFAN tin yana d'aukar aui kamar wasa har yafara fita hayyacinshi, jikinshi ya saki sosai
fatanshi yakai inda yakeso, agarin ko koyin nasu hannunshi ya tab'o danshi ta k'asan mararta,
ko ba a'fad'amai ba yasan period take, sakinta yayi hade da zamewa k'asa ya kwanta yayi ruf
da ciki, dan sosai mararshi ta rikemai.
Ganin ya saketa dan kanshi yasa Moopy yimishi tsaki cikin kuka tace ban yafemakaba Wallahi,
ka ketaman mutunci, da so kayi ka zalinceni ko?to Allah ya fika, miyasa kake amfani da
k'arfinka na d'a Namiji kana cutaman? taya zanyi in soka koda mazan duniya sun k'are! ka
kasance Azzalumin samarin duk duniya a idona, ya zama wajibi in tunkari mahaifinka da
maganar ya janye aurena dakai,yasa ka sakeni ko kaso ko kak'i, saboda ni zan cutu ba kaiba,
baka Aureni ba ka takurani inaga ka Aureni, kaganni a'kason mulkinka ai sai dai a kwashi
gawata?

Sosai kalamanta ke shawagi a'kwalwar Irfan, ya tsaya ya auna shin miyene yamata data kemai
wanna zazzafar kiyayya, dama ita haka take kenan!ta iya zurfafa kiyayya koda ka k'askantar da
kanka kabata Hakuri, in hakane miye ribar hakurin da yabata acikin mutane, rai ab'ace ya mike
tsaye had'i da k'arasawa wajenta! kamo hannuwanta yayi ya zaunar da ita akan katifa, shikuma
ya zauna a'kasa, yana fuskan tar ta.
"Duka hannayenshi yahad'a wuri guda ya fara rokonta cikin karayar zuciya, idonshi jawur.
"Yace bansan soba ban son mi ake nufi da so ba, ta kalamai nafahimci soyayya .

Mufeeda a'yau d'aya inaso ki dago kanki ki kalleni muyi magana ta fahimta,yakamata duk wata
gaba mukawo karshe ta a'yau din nan , mufuskanci Rayuwa da zamufara! Zan miki magana
wata Allah ki yarda wala Allah kuma ki karyata.

*Mu biyu iyayenmu suka haifa nida d'an uwana, nayi ilimi mai zurfi na karanci likitanci ta fanni
gyaran kashi da matsalar kashi,a'shemarata ta karshe da zangama karatuna nazo gidan kakata
data zameman uwa kuma uba, dan acen muke rayuwa nida a'mmata D'an uwana A'bokina.

*Tsohuwa tana da maseefar son jin ta saurari Radio.!

Wata rana nashigo gidan dan yimata Sallamah dan inaso in koma school! dan gidanmu zan
wuce in yi bankwana karfe shabiyu jirginmu zai tashi.

Na iske ta tana saurara Radio ta shagala har kad'a kafarta take alamun shauki.

Naje gabanta ta furgita tasaki ihu wai tasanya mawakiyar dake raira wakarce ta fito daga cikin
Radio.

Bancemata komiba!" nace zan wuce gida yau, cikin dare jirginmu zaitashi.

"Tace to in tsaya tagama jin wakar saita dakkoman dambun naman dataman ,da kilishi data
siyomun,in tafi dashi.

Nayi zaune bance mata komi ba nayi shuru.

A'hankali wakar nan ta fara Ratsamun zuciya, tana zagaye kowata gaba da jijiya ta jikina.
25/03/2022, 22:29 - Khadeejaht Salisu Fari: Zaman TASHA
💘💘💘💘💘
🅿�6�⃣2�⃣

"""Sosai Moopy ke kuka kamar ta shid'e, jin maganar shi .
Kyawawan idanuwanta ta d'ago ta zubamai, sosai take kallon shi abunda bata tab'ayiba
k'urama abu ido.

Irfan ma ido ya zubamata tare da ai'kamata da wasu sakwanni masu wuyar fassarawa..
Moopy tace a'wannan karan ta haka ka biyo mun?

Bafa ni kake soba! Moopy mawakiya ka keso.
Nikuma gani a'gabanka amatsayin yar ZAMAN TASHA,
Som baka dace da niba, a'matsayina na Yar ZAMAN TASHA Irfan, ka tashi ka ficceman daga
d'aki kuma na yafema Wallahi, na yafemaka, ta fada da karfi cikin kuka.

Irfan ma kukan ya samata had'e da rungumeta.
" ya'ce shikenan-shikenan shuru a'binki kinji .insha Allah bazan matsamikiba a'wannan
karan,kana bazan kasance mai son kai naba Moopy, kodan ki daina kallona a'matsayin
Azzalumin da kika saba kallona zan barki kamar yanda kika zab'a, amma yazakiyi da
mahaifina? Dan baitaɓa ceman inyi banba Moopy, a'wan'nan karan ma bazan faraba Insha
Allah,amma nabaki dama kisameshi da maganar in sakeki nikuma zan sakeki Insha Allah kinji
,ya fada yana shafa kumatunta hade dayimata murmushin da yafi kuka ciwo,yatashi yana layi
kamar mashayi yafita..

25/03/2022, 22:29 - Khadeejaht Salisu Fari: 🅿�6�⃣3�⃣
💘💘💘💘💘💘
ZAMAN TASHA
💘💘💘💘💘💘

BAYAN SATI BIYU::

"Irfan na kwance gidan Tsohuwa yana kallon photon da yakema Moopy duk sadda zaije gidanta
batare data saniba,

Cikin kuka yana dafe da kirjinshi
*yace nayi Alkawarin ko mutuwa zanyi bazan sake zuwa gidan kiba da yardar Allah, tinda kika
daukeni Azzalumi maketaci, bayan son da nikemaki yasani kishin kasancewa da kowace mace
saike, a'rashin sani namiki abunda bantaba tinanin ke ceba, banga abun zurfafa k'iyayya ba
anan,tinda na durkusa na baki hakuri, tari yafara ba kakkautawa dakyal ya tsaya mai .
Wayarshi tayi ring ya zarota hade da d'auka ya kanga a'kunne.

"Tsohuwa tace Halo."

Cikin shak'k'k'ar muryarshi
" yace ina jinki."

Tsohuwa tace Irfanu ina kashigene kamar ba Ango ba?

Tari yake sosai ba k'ak'k'autawa cikin fitar hayyaci yace bana gari ne.

Kuka tsohuwa tasa tace miyasamekane?baka da lafiya Irfanu? Dan allah karka mutu ga matar
kanan itama kullum haka take bata um bata um um,ga k'annanta suma duk basujin Dad'i, dan
Allah Irfanu miyasameka?

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login