Showing 1 words to 3000 words out of 53627 words

Chapter 1 - Tsuntsu Mai Wayo Complete Book by Fadila Lamido.txt

Advertisement

09 Aug 2025

2006

ο»Ώο»Ώ[10:00PM, 3/29/2017] Fadila Lamido: _Β©Exquisite Online Writers_

πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•Š
πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•Š
πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•Š
πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•Š
*_Tsuntsu Me Wayo_*
( ta wuya ake kamashi)
πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•Š


_Storry & written_
By
*_Fadeela Lamido_*


Biamillahir Rahamanir Rahim



1-3

✏Wata kyakyawar bafulatana ce tafe sai faman sauri take, sakamako wani gaggarimin hadari daya hadu yayi bakin kirin lallai idan ruwannan ya sameta ahanyar nan zata yabawa aya zaki ,gashi ba gida gaba ba gida baya waigawa tayi sosai ta kalli bayanta wani laffiyayyan iska ta hango ya nufuta dan haka ta kwasa da gudu ,amman ina tuni kasa ya cika mata ido dole ta tsaya tana share idon tana kuka wani kara ta faraji abayanta wanda bata tabaji ba, dan haka ta fara tunanin ko iska takaita wani duniyar daban ne, kara dunkulewa tayi waje daya tana kuka meban tausayi

muryan wasu maza ta faraji akanta daya daga ciki yana fadi ke baki da hankali kinajin mota bazaki kwauce ba.

" shiru tayi batace komai ba "

ya cigaba da magana ke bazaki tashi ba saina sa mota na latse ki dayan ko ban da yan wake waken shi babu abin da yake. jitayi ya sake cewa big boy yariyar nan fah inajin kurma ce.

da katawa yayi daga wakar da yake rairawa yace

" Ok yayi kyau d'aga mun ita mugani ko tana da kayan marmari "

dariya dayan yayi sannan yace

" kai fah matsalar ka kenan ba dama kaga mace sai ranka ya biya"

kama ta yayi ya d'aga ta, tanajin an d'aga ta tafara kokarin guduwa amman rokon da yayi mata bana wasa bane dan haka ta kasa gudu gashi idon ta har yanzon ta kasa budewa bare tasan wacce duniyar iska ta kawo ta, ji tayi yana fadin big boy zo ka duba ta yamma nayi.

wanda aka kira da suna big boy ne ya fara takowa yana zuwa gaban yariyar yayi birki yana kare mata kallo yana wani ya mutsa baki zuwa cen yace

" babu laifi sai dai tayi kankanta da yawa amman babu komai samun ita amota na d'an matsa ta "

fashewa tayi da kuka tana tunanin wannan wani gari ne iska ta kawota wanda ake matsa mutane

tanaji suka sakata acikin abun da suka kira da suna mota dan haka kukanta ya karu ,

hannun taji yana yawo asaman kirjinta bige hannun ta fara amman ina karfin namiji da mace ba daya bane tuni ya yaga rigar dake jikinta ya rage daga ita sai zani uhu take iya karfinta amman kaman dad'a ziga shi take zuwacen ta farajin abu na yawo atsakanin cin yoyinta tun daganan bata kara sanin inda take ba, zuwacen ta farajin hayaniyar mutane akanta wasu daga ciki suna fadin daniju ce yar gidan malam habu.

itako tana kwance tanajjin su ,wasu suna fadi adauketa akaita gida wasu kuwa cewa sukayi kar ataba ta.

daker aka samu wata tsuhowa da tace ita zata kaita gida domin kuwa dana kowa ne hijjabin ta ta cire tasawa daniju domin kayan dake jikin ta sun yage ahankali ta riketa sukka nufi cikin gari.

abunka da karamin gari tuni lbr ya isa kauya kafin su isa yara da manya suncika kofar gidan malam habu.

hayaniyar mutane ne ya fito da malam habu dan dawowar shi daga kasuwa kenan.

sallaman da tsuhuwar tayi shi ya da katar da malam habu cikin mamaki ya kalli daniju dake rike hannun tsuhowa tana dingishi cikin tashin hankali yace

" ke kuma daga ina Allah yasa ba wani bala,in kika kwaso ba"

daga bayanshi aka bashi amsa ahaiye nanaye yau dai ga abinda muke fada ana karyata mu ai tuni na fada yariyar nan bin maza take amman uwarta ta karyata ni toh yau dai ga zahiri.

cikin fada malam habu ya daka mata tsawa tare da fadin badake nake magana ba.

bayan tsohuwar ta zaunar da daniju sannan ta kalli matar dake kusa da malam tace

ina mahaifiyar yariyar nan take?

malam ne ya fara kiran salamatu.

cikin sauri ta fito idonta cike da hawaye.

tana daga tsaye ta kasa cewa komai .

tsohuwa ta shiga yi musu bayanin ayanayin da ta same ta.

cikin kuka salamatu tayiwa tsohuwar godiya har kofar gida ta rakota .

bayan ta koma cikin gidan ne ta isa gaban daniju ta kama ta tanufi bandaki da ita basukai ga shiga ban dakin ba malam habu yace

" dakata salamatu "

cikin sauri ta tsaya tajuyo takalleshi.

cikin tashin hakali yace salamatu lokaci yayi da zaki tura yariyar nan wajjen ubanta indai tana dashi, inkuwa ba haka ba zata barmin gida yau dinnan dan bazan yadda ta lalata min tar biyan yara ba.

cikin kuka salamatu ta tsuguna tana ba malam hakuri amman yace ina sam bazai amince ba mikewa yayi ya fara hankad'a daniju kofar gida .

biyosu salamatu tayi tana kuka tana rokan sa yayi hakuri tuni yaran dakke kofar gida suka zagayeta suna mata wakka.

cikin matsanan cin tashin hankali salamatu ta koma cikin gida cikin sauri ta fara hada kayanta dana danijju domin kuwa bazata taba bari daniju ta bar garinnan ita kadaiba gara ta kaita gidan uban ta inyaso saita dawo.

fitowa tayi cikin sauri ta nufi kofar gida malam ya bita da kallo yace

me kk shirin yi ne?

cikin kuka tace zan kaita katsina ne gurin babanta.

atakaice malam yace ban yadda ba babu inda zaki idan ko kika sa kafa kk bar gidannan abakin auren ki.

murmushin takaici tayi sannan tace babu komai malam na amince domin kuwa fatima itace 'yata kwaya 1 wanda na haifa aduniya dan haka bazan bari ta salwanta ba dan idan na barta batasan inda zata nufaba Allah yasa haka shine mafi alheri.

bece komai ba har tabar gidan ila tashin dariyar baraka da takeji.


πŸ•ŠπŸ•Š
_Ummu Yazeed_
πŸ•ŠπŸ•Š
[10:00PM, 3/29/2017] Fadila Lamido: _Β©Exquisite Online Writers_

πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•Š
πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•Š
πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•Š
πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•Š
*_Tsuntsu Me Wayo_*
( ta wuya ake kamashi)
πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•Š


_Storry & written_
By
*_Fadeela Lamido_*


Biamillahir Rahamanir Rahim



4-5

✏Karfe 4:00pm suka isa gidan su salamatu dake cikin garin katsina, tana, rike da hannunn yarta Fatima,

salama tayi acikin rauna nanniyar murya.
wata dattijuwar mata ce ta amsa tare da fadin muryar wa nakeji kamar ta salame.

cikin sauri salamatu ta saki daniju ta rungume matar tana fadi nice dada.

itama matan kara matseta tayi cikin kuka tace

" yau Allah ya karbi addu,ar da na dade inayi shekara da shekaru, ta sake cewa me yasa kika tafi kika barmu haba salamatu baki kyauta min ba kin azaftar dani kinsamu cikin ma muyuyacin hali nida mahaifin Fatima, yasha wahala wajen neman ku.

kukan salamatu karuwa yayi, zamewa tayi ta duka kasa tace

" dada dan Allah ki yafemin ba ason
raina na aikata haka ba nayi ne dan na gujewa furucin yusuf dan idan na bashi fatima alokacin zan shiga wani hali kuma bansan ya rayuwar ta zata kasan ce a wajen dangin yusuf ba da suka dauki tsana suka daura min, sai kuma gashi wuyar da na gudar mata beyi tasiri ba dan ayanzu anlalata mata rayuwa cikin kuka ta zaiyanewa dada abinda ya faru.

lallashin ta dada ta shiga yi sannan ta mike ta dafa daniju dake zaune sai tsiyayar da hawaye take tace

" karki damu fatima insha Allahu Allah saiya saka miki kuma yabi miki hakkin ki da izinin allah"

itadai fatima batace komai ba illah share hawaye da take.

mikewa dada tayi ta hada ruwan zafi ta kai ban daki sannan ta dawo ta daga fatima da kanta tayiwa fatima wanka .

bayan sun fito dada ta kwance daurin kayan da suka taho dashi ta zabi me dan dama dama ta mikawa Fatima

sannan ta nemi guri ta zauna ta shiga tunanin lallai idan yusuf ya samu lbrn dawowar salame ba karamin farin ciki zaiyi ba domin kuwa ya dauki son duniya ya daura akan fatima.


*Tushen Labarin*

Alhj salisu asalin dan jahar katsina ne kuma shahararren dan kasuwa, zaiyi wuya alissafa yan kasuwa 5 ba asa sunan shi ba.

yana da mata 1 da yaranshi maza 2, kasancewan Allah be bashi haihuwa da yawa ba ya taso yana matukar kyaunan yaranshi 2 da Allah ya bashi kasim shine babba wanda ayanzon haka yana da aure yaranshi 3, sai yusuf wanda ya kasance mahaifin fatima.

itako salamatu mahaifiyar fatima, mahaifin ta ya kasance me gadi agidan alhj salisu dan haka lokacin da yasuf ya furta wa mahaifin shi yana son auren salame yaki amincewa.

acewarshi bazai taba bari dan shi ya auri yar me gadin gidan shi ba.

mahaiyar salamatu ta kasance bafulatana ce dan haka salamatu ta kwaso kamannin mahaifiyar ta.

shikuwa yusuf wani irin soyayya yake wa salame Wanda har takaiga kinjin maganar mahaifin shi

" lokacin da alhj salisu ya lura dan nashi yana da niyar nijire mishi sai ya yanke hukuncin koran baba megadi.

haka ko akayi malam bello ya shiga tashin hankali lokacin da me gidan nashi ya gayamai ya sallame shi.

kudi ya bashi masu yawa dan haka ya nemi wani dankaramin gida ya saya .

duk da haka yusuf be hakura ba saida ya bisu har gidan da suka koma

wasu mutane ya samu ya kaisu amatsayin yan uwan mahaifin shi suka nemar mai auren salamatu.

bayan an daura musu aure ta tare batare da sanin dagin shi ba.

bayan shekara daya ta haifiyar ta mace wadda yasa mata sunan mahaifiyar shi wato fatima fatima nada wata uku alhj salisu ya samu lbr dan haka ya dira gidan , yusuf yaji mamakin yadda akayi ya gano gidan

yayi mishi umarni da ya saki salame ko kuma ya sallama shi, cikin rawan baki yusuf ya saki salamatu yana kuka tana kuka suka rabu da goyon fatima abayan ta, gidan iyayenta ta nufa bayan wasu kwanaki alhj salisu da kansa yaje har gidan su ya jaddada musu dazaran Fatima ta isa yaye zasu karbeta dan haka salame ta daukki yar ta ta bar garin.

guduwa salamatu da ya tada hankalin family alhj salisu domin kuwa suna matukkar bukatan yara , shikowa yusuf yafi kowa gargiza dan haka har yanzo be kara maganar aure ba iyayen nashi ko sunyi mgn sungaji.

bayan salamatu ta isa kano acinkin wani akauye ana kiran sa mai giginya bata kara marmari komawa gida ba agidan me unguwa aka sauketa bayan wani lokaci ta samu mijin aure wato malam habu.

lokacin da ta aure malam habu tasame shi yana da uwar gidan shi me suna baraka tasha matukar wahala awajen baraka ita da yarta fatima zagi iri iri babu wanda ba,ayi musu ba ita ta Fara kira fatima da suna daniju saboda tsabar bakin cikin cikin da takeyi da ita kuma sai sunnan ya beta acikin kyauyen.

kazafi kuwa kullum cikinyin sa take

*Cigaban Labarin*

bayan fatima ta gama shiryawa direct gadon dada ta nufa ta kwanta tana mai bakin cikin abun da ya faru da ita.

sai dare malam ya shigo gida ya tararda abinda ya cire tsanmani woto salamatu da jikar shi fatima .

bayan kwana 2 dada ta kira salamatu bayan ta zauna tace

" nakiraki ne domin na fada miki shawaran da muka yanke da baban ki kuma dole ne ki daure ko ya miki dadi ko be miki ba"
baffan ki yace yau dinnan akai fatima gidan kakan ta, saboda idan suka samu lbrn dawowar ki batare da munfada musu ba zasu zargemu kuma dama kyawun da gidan uban sa.

ahankali ta bude baki tace shi kenan Allah yasa haka shine maffi alheri.

fitowa tayi ta leka dakin da fatima take taga sai hada kaya take, ahankali ta kira sunan ta ta dago ta kalleta tace

" karki dauke komai daya danganci kayan sakawa naga sai wani rawar jiki kikeyi"

turo baki fatima tayi sannan tace toh mama ba dole nayi rawar jiki ba, ban fah taba ganin babana ba kuma idan na tafi babu kaya wani kayan zan rinka sakawa.

murmushi mama tayi sannan tace fatima kenan ai wannan kayan naki ko goge kitchen din su bazasuyi dashi ba dan gida ne namasu hali, babanki kuwa harsai kingaji da ganin sa , dan nasan idan ya ganki bazai kuma bari kizo gurina ba, dan haka zanci gaba da miki andu,a Allah tsareki aduk inda kk


maganar dada sukaji dana fadin toh fatima fito mu tafi.

cikin sauri ta fito domin kuwa bakaramin kosawa tayi ba tana tafiya tana fadin mama na tafi

toh kawai salamatu ta iya furtawa zuwacen ta kira sunan fatima ta dawo ta tsaya tace gani

ahankali tace kicewa babanki inagaida shi

toh kwai tace tabi bayan dada aguje,

suna fita ta saki kuka me ban tausayi.



πŸ•ŠπŸ•Š
Ummu Yazeed
πŸ•ŠπŸ•Š
[10:00PM, 3/29/2017] Fadila Lamido: _Β©Exquisite Online Writers_

πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•Š
πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•Š
πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•Š
πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•Š
*_Tsuntsu Me Wayo_*
( ta wuya ake kamashi)
πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•Š


_Storry & written_
By
: *_Fadeela Lamido_*



9-11
Tafe suke kowa yayi shiru babu mema wani magana salis ne ke jan motar yayin da taslim take gefenshi daddy da ummi ko suna baya sunyi shiru kowa da kalan tunanin shi duk da dai baya wuce tunanin dansu suke wato haydar dan uwan haihuwan salis, da haka suka isa gidan, salis nayin pakin taslim ta fita da gudu tayi cikin gidan.

bin bayan ta sukayi suna shiga suka sameta ta kwakume fatima tana kelketa dariya yayin da fatima kebinta da kallo tana murmushi.

yadidko ce ta fito daga daki tana fadin muryar wa nakeji, daidai lokacin iyayen suka shigo ummi ce ta kalli fatima tace

taho nan yata bayan ta zauna tazo gabanta ta zauna Hannun ta tasa ta kwatar da ita jikinta tana shafa kanta yadidko nakallon su tana murmushi.

taslim tace ummi muwuce da ita gida.

kafin ummi tayi magana yadidko tace ina aibaku isaba nan zata zauna.

" sai alokacin salis yayi magana danshi baifaye surutuba ahankali yace

" kunjita saikace ke kika haifet.....

bekai ga karasawaba daddy ya dakatar dashi da fadin kafara ko ?

yadidko tace barshi yayi ai bashi da kunya waima ina daya fitsararren ne?

shiru daddy yayi yasa kan sa akasa sai ummi ce tace yana cen wajen gantalin sa.

fada yadidko ta farawa ummi tace

" karna sake jin kince masa gantalalle kefa uwace addu,a ne ya dace dake ba mugayen kalamai ba Haba aiko dan sunan mahaifinki da yake dashi kyaraga masa.

kan ummi akasa tace toh nabari hjy.

suna cikin haka alhj yusuf ya shigo da kaya riki riki acikin manyan ledoji.

salis ne ya mike ya karfi kayan

alhj yasuf yace
kasa kayan amotar ku kayan kanwar ka ne gobe sai kakai mata dinki.

cikin sauri taslim tace baba yaufa da sister fatima zamu tafi.

murmushi yayi sannan yace Allah ya bada sa,a taslim.

mikewa tayi ta daka tsalle sannan tayiwa yadidko l gwalo .

murmushi dada tayi sannan tace ja,ira zanyi maganinki ne.

mikewa daddy yayi yayiwa mahaifiyar shi sallama sannan ya kalli ummi yace idan kungama ku fito
yana fadin haka ya juya ya fita. alhj yusuf ne ya mike yabi bayanshi.

bayan kamar 11 minutes suma suka fito harda fatima.

bayan sun isa gida taslim da fatima daki daya suka kwana.

the next day
9:5am
daddy ne ya tura kofar dakin su salis ahankali ya shiga ganin shi yayi zaune yana karatun alkur,ani zuwa yayi dafdashi ya zauna.

salis ya juyo yakalleshi ya rufe kur,anin sannan yace inkwana daddy?

cikin fara,a daddy yace lfy lau babana, saidai abu daya dake damu danyau nakwana banyi bacciba idai kunne na yajimin gaskiya toh lallai haydar bekwana gida ba dan banji shigowar shi ba .

shiru salis yayi yasa kansa akasa.

daddy yasake cewa babana gayamin komai karka boyemin dama haydar ya saba kwana awajje ne?

kai ya daga alamar eh.

shiru daddy yayi nadan wani lokaci zuwacen ya dago yace mamanku ta sani ?

nanma daga kkai yayi

daddy yace toh yayi kyau, kunyi waya dashi ne.

kasan akasa yace a,a

toh kanemeshi awaya idan kasame shi kacemai nace idan ya wuce 2 hours be dawo gida ba ya neme wani uban.

cikin sauri ya juya ya fita adakin.

mikewa salis yayi ya dauki wayar shi ya fara neman layin haydar zuwace aka dauki wayar saidai abinda ya bashi mamaki muryar mace yaji cikin lankwasa harshe tace waye


shiru yayi nadan wani lokaci sannan yace iname wayar yake.

itama kamar bazatai mgn ba tace yana bacci,

cikin takaice ya kashi wayar yamike ya fara shiri zuwa Office.

yana kokarin fita agidan yaci

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login