Showing 45001 words to 48000 words out of 53627 words
Chapter 16 - Tsuntsu Mai Wayo Complete Book by Fadila Lamido.txt
salisu, bayan ya dauka ya fara gayamai matsalar haydar da fatima komai ya gaya, cikin da fatima ke dauke dashine kawai be fad'a ba.
bayan ya gama sauraran shi yace Ku saurareni ina tafe acikin satin nan.
kashe wayar yayi sannan suka karasa gidan daddy.
duk suna zaune afalo, sukaji sallaman alhj yusuf tare da haydar suka shigo.
daddy ya kallesu yace daga ina haka?
cikin takaici alhj yace dole ku tambaya tunda kun kwanta hankalin Ku kwace kubar haydar cikin halin rashin lfy, badan Allah yasa yayi dibara ya kirani ba kila da saidai ya mutu.
murmushi daddy yayi sannan yace toh me d'a tunda Allah yasa kai yaga mahimmancin ka ya fada ma aishi kenan, ai yasan damu agidan amman be nememu ba, juyawa yayi ya kalli haydar yace meya sameka?
cike da mamaki haydar ke kallon daddy, ya kasa furta komai yayi, mamakin sakkowan daddy yake.
ummi ta sake cewa dakai fah ake mgn.
daker ya bude baki yace ciwon ciki ne.
shiru ummi tayi tana nazari, muryan daddy taji yana tambayan haydar daman yana ciwon ciki ne?
murya ciki ciki yace Eh.
shuru ne ya ziyarci falon, zuwacen alhj yusuf yamike yayiwa ummi sallama ya fita, daddy ma mikewa yayi yabi bayan shi.
suna fita ummi ta dube haydar tace toh yajikin?
"yace yayi sauki"
ummi ta sake cewa jiya inata jiranka kadawo nama albishir, har nayi bacci baka dawo ba.
da sauri ya waigo yace ummi daddy yace naje na taho da fatima ne?
itama cikin sauri tace a,a bece ba amman dai fatima nada ciki.
mikewa yayi da sauri ya dungule hannuwan shi yace yesss thank God, komawa yayi ya fada kan kujeran da karfi
ummi kallon shi kawai take tana murmushi.
ganin inda ummi ke kallon shi, sai kunya ya kama shi, yana sosakai yace ummi kiyi hakuri mantawa nayi kina gurin.
mikewa tayi tana fadin a,a kayi abinka ai zamani ne.
tana wucewa shima ya mike jiyayi yajishi garas, yanzon dole abashi matar shi , dan haka motar sa ya shiga har ya zauna yaji alhj yusuf na kwalamai kira da sauri ya sakko ya nufi gurin da daddy da alhj suke zaune.
tsugunawa yayi agaban su yace gani.
alhj yace toh kaida baka da lfy ina kuma zaka, banson yawace yawace fah
keya ya fara sosawa sannan yace gidan hajiya zani.
shiru yayi sannan yace toh saika dawo.
itako fatima tunda suka dawo daga asibiti take kuka' hajiya tayi tayi da ita tayi shiru taki ahaka suka kwana, kuka harda majina.
ganin inda hankalin ta duk yabi ya tashi yasa hajiya ta fara tunanin karfa damuwan fatima yasa cikin ya zube, idan ko haka ya kasance bazataji dadi ba, domin suna da bukatan yara, dubara ce ta fado mata, dan haka ta dafa fatima tace
haba fatima daga cewa kinada ciki saiki tada hankalin ki, idan kina tunanin za,ace saikin koma gidan haydar ne saboda kinada ciki to ki kwantar da hankalin ki, bazan taba bari ki koma gurin sa ba.
cikin kuka tace ni dai so nake kawai aciremin cikin, haka kawai ina zama na za,ace wai wani ciki gareni.
zaro ido hajiya tayi sannan tace fatima kina hauka ne, toh daga yau karna sakejin zancen zubar da ciki abakin ki idan ba hakaba kuwa kwanan nan zamu raba jaha
angaya miki nima bani da hankali ne kalanki ,kaga min yar banzan yariya, ta inda hajiya take shiga batanan take fitaba.
cikin sauri fatima ta mike cike da haushin hajiya daki ta shiga, zuwa cen saigata ta fito sanye da hijjabi hannun ta dauke da akwati.
cikin fada hajiya tace ina zaki?
turo baki tayi sannan ta share hawayen dake kan fuskarta tace toh haka kawai sai kitayimin masifa, ni gidan babana zan koma.
da sauri hajiya ta mike tace kinci bantan ubanki
🕊🕊
Mmn Yazeed
🕊🕊🕊
[6:42PM, 5/1/2017] Fadila Lamido: 🕊🕊🕊
🕊🕊🕊
🕊🕊🕊
🕊🕊🕊
*_Tsuntsu Me Wayo_*
🕊🕊🕊🕊🕊
_Storry & written_
By
*_Fadeela Lamido_*
91 - 92
Ke wacce irin yariya ce da babu damar a gaya miki gaskiya, dan uban ki Allah ya miki kyauta kice maki so, bayan kina gani ba yawa gareku ba, naso ace na haifi yara da yawa amman Allah be yarda ba, guda 2 ya bani, nayiwa Allah godiya kuma naita addu,an ta sanadin biyun nan zamuyi yawa, toh gashima yanzon suma ku uku kawai kuka rage musu, kuma idan Allah yaso ku ukun nan sai kuntara mana uguwa guda
cike da haushi fatima ta kalle ta tace caff dayake ke za,abarwa gadin duniya.
itama hajiya cikin fad'a tace to ai saikizo ki karasa ni.
dariyar haydar sukaji daga bakin kofah duk suka maida hankalin su gurin shi.
har yanzon dariya yake yi hannuwan shi cikin aljihun shi, zuwa cen ya tsagaita da dariyar ya fara takowa cikin falon ya zauna sannan yace
yau dai na ganku arana har kun gama kule kulen naku?
hajiya ta kara daure fuska kai bana so shashanci ni nake maka kule kulen?
toh hajiya idan ba kule kule ba ya za,ayi daga abu ya faru ki wani kanai naye kita zuga yariya, ya juya barayin fatima yace yi hakuri fatima zo ki zauna ni zan miki duk abin da kike so, badai cikin kike so araba ki dashi ba, toh karki damu, ta shi yayi ya isa gabanta ya rike akwatin sannan yace wannan bawata Matsala bace, yanzun kizo muje na kai ki asibiti
bige hannu shi tayi ta saki akwatin ta koma daki tana share hawaye.
cikin sauri yabi bayanta, hajiya ko ido kawai tasa musu.
yana shiga ya sameta ta kwanta tayi rufda ciki, bakin gadon ya zauna yasa hannun shi ya dago ta
duk da kokarin kwacewan da yake besa ya saketa ba saima kara matseta da yayi a jikin shi yana kai mata sunba, tun tana kwacewa har ta gaji tayi lakwass ajikin shi, dan ta gane wahala kawai zatasha bazata iya kwatan kanta ba.
zuwa can ya saurara mata ya bude baki ahankali yace
fatima dan Allah kiyi hakuri ki yafemin nasan na miki laifi, ina rokon alfarma ki yafemin ki dawo gareni, ki daina biyewa zugar hajiya rudun tsufa ne yake damunta, kara kwatar da murya yayi yace fatima idan kika amince kika dawo gareni zan nuna miki son daba kowane namiji bane zai iya nunawa matar sa, ko kuda bazan bari ya tabaki ba.
tuni hawaye ya fara zubo mata domin kaman haydar ya tuna mata da salis, shima haka yake fada.
cikin kukan take fadin wlh bazaka iya ba, dan ko yaya salis daya fadi haka gashi ya tafi ya barni, naso ace yana nan asirinka ya tonu, da kaji kunya.
cike da takaici yace fatima har akwai wata kunya da ta wuce wadda naji yanzo kowa fah acikin dangin mu yasan halin da muke ciki, hatta taslim karamar kanwata ta daina girmamani , kuma da kike mgnr salis, wlh ni nasan da salis na nan shine mutun na farko da zai fara gafarta min, nasan zaiji tausayi na kuma zaiyi kokari yaga ya fitar dani daga cikin kunci, dan haka ina rukonki albarkacin son da kikeyiwa salis kiyafe min.
kuka take sosai dan haka ya jawota kan kirjin shi yana fadi Allah yajikan salis, Allah ya gafarta masa ubangiji Allah ka haskaka kabarin sa.
cikin kuka fatima ke amsawa da ameen ameen, dan haka ya kara matseta kamar zai sakata ciki.
saida suka kwashe kusan minti talatin ahaka, sannan fatima ta daga kanta ta fara share hawayen, cikin ido ta kalli haydar tace
kace duk abinda nake so zaka min ?
da sauri yace eh
me kike so ko menene ki fadamin.
cikin sauri tace toh cikin za,a cire min.
shiru yayi zuwacan yace to shikenan gobe zan zo na dauke ki, kamar karfe na zanzo?
tace ko da yaushe ne amman dai da wuri zaka zo .
mikewa yayi tare da fadin angama ranki ya dade, sannan ya zuba hannu cikin aljihu yace to zan wuce baki ce nagaida kowa ba.
dan ya mutsa fuska tayi sannan tace nidai inajiran ka, kazo da wuri.
shima murmushi yayi sannan yace toh saikin ganni.
yana fitowa ya kalli hajiya dake saune afalo yace duk d'an bakin ciki sai dai ya mutu.
yana fita hajiya tayi murmushi tace ja iri.
cike da farin ciki ya koma gida, washegari kuwa 9 agidan hajiya tamai, lokaci fatima na bacci saida yajirata tashi, tana bude ido kuwa ta fito falo da niyar tambayan hajiya ko haydar yazo, tana fitowa kuwa ta ganshi zaune kusa da hajiya, cikin sauri ta koma ta dauko gyale ta fito tana fadin muje.
saida hajiya ta kalli fuskar haydar sannan ta kalli ta fatima tace ina kuma zaku.
haydar ne ya mike sannan yace ina ruwan ki.
itama hajiya mikewa tayi sannan tace babu fah, amman dai fatima anyi wayon banza.
basuce komai ba suka bar gidan.
koda sukaje asibitin haydar ne kadai ya shiga zuwacen yaxo ya kira fatima.
bayan ta zauna agaban likitan ya juyo gareta ya fara mata bayani madam mijiki ya riga yamin bayani , zan baki magani amman kisani komai yana bukatar sirri, ki kama bakin ki karki gayawa kowa, dan maganin dazan baki yana da kyau bakowan ni asibiti ake samun shi ba, idan kika sha maganin ta fitsarin ki cikin zai fita, saidai maganin yana da duko ki.
sosai fatima ta maida hankalin ta gare shi.
yaci gaba da cewa kadan daga cikin ka idojiji sune cin abinci akan lokaci, ba,aso meshan wannan maganin na zama cikin damuwa
sannan idan zaki kwata bacci ki kwata ta gefe dama ko hagu idan kika kiyaye wad'annan dukokin ko kwana 1 baza ayiba zaki fitsarar dashi.
mika mata manin yayi sannan yace koda cikin ya fita kuma badaina shan maganin zakiyi ba idan ya kare saiku dawo na cenza muku wani, dan idan kina shan maganin bazaki dauki ciki ba sai ranar da kika daina shan maganin.
godiya sukayi sosai sannan sukayi mai sallama suka tafi
suna cikin tafiya haydar ya kalli fatima data zauna tayi shiru, yace fatima tunanin me kikeyi, kina son cikin ya fita da wuri kuwa?
inaso mana ai insha Allahu yau zai fita, shiru sukayi zuwace fatima ta sake cewa yaya haydar daman kai baka son yara ne?
daidai lokacin dazai karya kwanan gidan hajiya yace
ina so amman ba yanzun ba.
tabude baki zata sake mai wata tambayar taji yana fadin toh fah alhaji babba yadawo.
tana daga kaikuwa taga jerin motocin dake gaban su, ta tabbatar eh lallai alhaji salisu ne ya dawo
🕊🕊
Mmn Yazeed
🕊🕊🕊
[8:59PM, 5/2/2017] Fadila Lamido: 🕊🕊🕊
🕊🕊🕊
🕊🕊🕊
🕊🕊🕊
*_Tsuntsu Me Wayo_*
🕊🕊🕊🕊🕊
_Storry & written_
By
*_Fadeela Lamido_*
93 - 94
Kusan tare suka isa gida, alhj babba na saukowa a mota suma suna fitowa, cike da fara, alhj ke kallon su, bayan sun shiga gida cike da anna shuwa alhaji salis ya zauna yaran shine guda 2 agaban shi gefe kuwa ummi ce da mama duk sunzo taryan sirikin su,
hardar da fatima ma suna zaune akasa, taslim ce kawai ta shige dakin hajiya ta boya domin yanzon basa zama inuwa daya da salis.
abinci aka baje kowa yaci ya koshi har fatima sake jiki tayi taita tura abinci, duk da cewa bason ci take ba.
bayan sun kammala ne kakan su alhj salis ya shiga tattaunawa da iyalan shi, haydar Allah Allah yakeyi yaji an sako zancen su da fatima.
zuwa can alhj yusuf yace baba bakace komai ba akan mgnr haydar da fatyma.
dasauri alhj salis ya maida kallon shi gare su yace ai na dauka kun gama komai, kuna nufin yanzon ba daga gidan su , suke ba, toh me kuke jira.
hajiya yadikko tayi caraf tace ai alhj bazata koma ba, sakin ta zaiyi idan Allah ya sauketa lfy tayi aure.
cikin sauri alhjn yace da wani dalilin, ai bazai yiwu ba wannan auren da kuke gani ko bayan raina ban yadda arabashi ba, abun da ya faru ya riga ya faru, gashi har ma naji kina cewa ansamu rabo.
duk shiru sukayi suka samusu kunne.
zuwa can hajiya tace alhj kana nufin duk rashin kunyan da haydar yayimin yace bulusss kenan, wacce kalma ce be kirani da ita ba, har fah habaici yake min, ko dazon saida ya kalli cikin idona yacemin duk dan bakin ciki saidai ya mutu.
d'an murmushi yayi sannan yace yamin daidai daya fad'a miki haka, yaga zaki kwace mai mata, ya juya ya kalli haydar daya dukar da kansa kasa yace
kai ka tashi ka dauki matar ka ku tafi gida, idan kana da hankali wannan kadai ya isheka ishara.
cike da farin ciki haydar ya fara godiya, fatima ta dago fuskarta cike da hawaye, hararar da alhj yusuf ya zafga mata yasa ta maida kanta kasa.
haydar kuwa tuni ya mike yaje gaban fatima yace tashi muje, ko saina d'aga ki?
hajiya ce tace to kuji irin rashin kunyar tashi ko.
cikin dariya alhajin ya kalli hajiya yace haba fatima me yasa kikeyin abu kamar wacce rikicin tsufah ya kama, me yakai kunnen ki gurin su.
shidai haydar tunda fatima ta mike tayi waje be tsaya jin me suke tattaunawa ba,
haka suka isa gida saikace kurame, fatima ko jifi jefi tana share hawaye.
suna shiga barayin su ta ganshi duk yayi kora duk da batajin kwarin jikin ta haka ta zage tashiga gyara gidan tana hawaye, shima haydar be zauna ba tayata ya shigayi.
zuwa can haydar yace wai fatima kukan me kikeyi inace mun riga mungama mgn, hannusa yasa ya riketa yace kibar aikin zan karasa, kije kiyi wanka sai kizo kisha maganin.
bayan fatima tayi wanka tasha magani nan bacci ya kwasheta batare da tasan lokacin ba, haydar kadai ya karasa aikin dan haka lokacin da ya fito wanka shima nan kusa da fatima ya kwanta gani yayi baccin nata yayi nisa dan haka ya dago kanta ya daura akan kirjin shi yasa hannun shi duk biyun ya zagaye ta
Sun dade ahaka gabadayan su bacci suke shararawa
su ummi kuwa sai yamma likis, suka dawo ita ma yau cikin farin ciki take dan haka suna dawo wa ta shiga kitchen domin daura abincin dare , tare da taslim sukayi komai suka gama.
sai kusan 5:59pm haydar ya farka yayi mamakin gudun lokacin, ahankali ya fara tashin fatima, ahankali ta fara bude idon, bata gama was tsakewa ba taji wani fitsari ya kulle mata mara dan haka ta tashi da sauri tayi toilet.
aguje haydar ya bita fitsari ya samu tana yi, saboda yadda fitsarin ya matseta har wani lumshe ido take.
haydar na rike da kofar yana kallon ta zuwacen yaji tace Alhamdulillah yaya haydar ka gani cikin ya fita.
dariya ce taso kwace mishi daker ya iya daurewa, yaje ya dagata yana fadin sannu fatima, har wani langabewa take wai ita adole ga me mara lfy
cikin haydar cike da dariya har suka fito falo, kan kujera ta kwanta tace toh kaje ka gayawa su ummi.
daure fuska yayi sannan yace kin manta abinda likita yace, ko bakisan komai da sirri yafi ba.
turo baki tayi sannan tace toh idan sukaga ban haihu ba fah.
yace babu ruwan ki ,kibarni ni zansan yadda zanyi nagaya musu.
********
washegari da daddare haydar ya shiga dakin fatima cikin shigar da fatima keson gani zama yayi kusa da ita sannan yace fatima ya kamata ace zuwa yanzon musan abinda muke yi , ya kamata mugyara zaman mu, mudunga sauke hakkin junan mu, muyi zama naso da kyauna, bana umarni ba.
ahankali ta daga idon tace waye zai so ka yayama za,ayi naso yaya salis sannan kuma naso ka.
fuskar shi daure yace fatima ki daina yaudaran kanki, kuma ni banason kinamin maganar salis indai ba addu,a zakiyi mai ba, matata ce ke, kuma nina san kina sona yaudaran kanki dai kawai kikeyi.
cikin rashin kunya tace aiko baka isa ka hanani zancen yaya salis ba ina ruwan ka.
azuciye ya mike har yakai bakin kofah ya tuna matsanan ciyar sha,wan daya kwana da ita, dan haka ya fara takowa ahankali ya dawo gabanta ya tsaya,
kome ya tuna kuma saiya koma.
yana fita fatima taja tsaki ta gyara kwaciyar ta.
shiko haydar cike da tunani ya koma dakin sa, tunanin fatima ya shigayi yana son su kasan ce amman ya rasa ya zaiyi shiru yayi , zuwa cen wani tunani ya fado masa dariya yayi sosai sannan yace azuciyar shi, akan me ma zan damu kaina akan fatima yariyar da ba wayo gareta ba, dariya yakarayi daya tuna fatima wai har murna take, tayi fitsari ciki, dariya yayi sosai har yana rike ciki sannan ya fesa turare ya nufi dakin fatima cike da kwarin guiwa, dan yasa yiwa fatima wayo bawani abin wahala bane
🕊🕊
Mmn Yazeed
🕊🕊🕊
[8:52PM, 5/3/2017] Fadila Lamido: 🕊🕊🕊