Showing 30001 words to 33000 words out of 53627 words

Chapter 11 - Tsuntsu Mai Wayo Complete Book by Fadila Lamido.txt

Advertisement

09 Aug 2025

2004

amman saboda tsabar mugunta yana ganin ta zauna shima ya sakko, hannu ta saka ta fara kai wainar bakin ta ahankali domin tsoron take karta bege haydar.

takai luma ta biyu bakinta taga ya aje cukalin dayake ci dashi agefe ya saka hannu.

tana saka hannun ta akan wainar ya daura nashi ya danne mata hannu 'yan yatsun yadinga bi daya bayan daya yana matsewa.

idon fatima yayi jajur sabo da azaba tun tana daurewa har ta fara mutsu mutsu duk da haka haydar be bari ba dan haka ta saki wata yar Kara.

ummi ta waigo tace yaya dai fatima?

da sauri haydar ya saki hannun sannan yace ummi mgn muke.

tun daga nan fatima bata sake saka hannuta ba har ya gama ci ya mike yayiwa ummi sallama ya fita


yana fita ummi ta dubi fatima tace

" fatima tashi ki d'ibi wainar kici naga haydar ya hana ki ci

damama ki fatima takalli ummi azuciyar ta, tace au dama matar nan tana kallon shi yana gana min azaba mikewa tayi sannan tace




πŸ•ŠπŸ•Š
Mmn Yazeed
πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•Š
[4:13PM, 4/7/2017] Fadila Lamido: _Β©Exquisite Online Writers_

πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•Š
πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•Š
πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•Š
πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•Š
*_Tsuntsu Me Wayo_*
πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•Š


_Storry & written_
By
*_Fadeela Lamido_*



61 - 63



Nina koshi ta fad'a atakaice.

kallon ta ummi tayi sosai sannan tace me kk ci dazaki ce kin koshi, tashi maza tun kafin raina ya baci

tashi tayi badan ranta yaso ba guda 2 ta d'iba ta koma kusa da taslim ta zauna.

bayan fitan ummi ne taslim ta kalli fatima tayi murmushi sannan tace

" sister wlh yau kin ban mamaki a she dama kina son yaya haydar amman kk cewa kin tsane shi.

fuskar fatima cike da bacin rai tace ni na ce miki inason shi aini tsakani na da yaya haydar babu soyayya har abada.

tsaki taslim taja sannan tace haba sister ni zaki sa akwana bayan gashi nan har wata kwaliya kk masa na mussaman kuma nagama yau kin aje hijjab a gefe.


toh yazanyi yace baya son hijjabi har fah cewa yayi idan na kara sawa saiya shake ni dashi,

dariya taslim tayi sannan tace

"Allah ya shirye ku"


fatima bata kara tunawa tana da d'aki ba har dare tana barayin su ummi, ci gaba sukayi da harkokin su kamar yadda suka saba.

kwance take tayi d'aid'ai akan gadon taslim cen ta fara juyo muryan haydar yana fad'a.

sai alokacin ta tuna da wani haidar da sauri ta karasa bakin kofar, jitayi yana cewa

" ummi ni gaskiya bazan iya ganin irin wannan kazantan ba a indafah na cire rigata agurin na same shi ba ,abin da ta gyara a d'akin.

ummi tace nace kayi hakuri, bata kyauta ba, wuce ka tafi gata nan zuwa.

juyawa yayi da sauri ya fita ummi ko Fatima ta fara kwala ma kira.

da sauri ta fito gabanta na faduwa, tana isa gaban ummi tace gani ummi.

saida ummi ta kalleta sosai sannan tace fatima me ya hanaki ki gyarawa haydar d'aki.

ummi ai bece na gyara mai ba, kuma ni mantawa ma nayi da bangaren gaba daya.

daure fuska tayi sannan tace toh ki wuce ki gyaramai yanzon kuma daga yau karki sake mantawa, dan haydar yaji haushi sosai.

fatima tana tafiya tana tunanin ummi ita wato bata son ran haydar ya baci, na wani kuma ko oho.

tana tura kofar falon warin sigari ya daki hancinta.

da sauri tasa hannunta ta tushe hancinta .

haydar dake zaune akasa ya mike kafafuwan shi yana busa hayaki ya bita da kallo.

tana gafda zata shiga d'akin ta yace ke.

da sauri taja ta tsaya.

yana mikewa yana fadin me kk toshewa hanci.

bata ce komai ba har ya iso gaban ta, fesa mata hayakin ya fara yana fadin wannan kike toshewa hanci .

kara matse hancin tayi tace nifah banason warin ta ne

murmushi yayi me fitar da sauti sannan ya had'aata da bango ya cire hannun data toshi hancin ya matse da daya hannun shi sannan ya fara fesa mata hayakin.


nan da nan fatima ta rikice tari ta shiga yi babu kaukautawa

ganin da yayi tana neman shidewa yasa ya saketa da sauri.

tsugunawa tayi tana rige da ciki zuwa cen ta fara amai.

haydar na tsaye yana kallon ta, tun tana aman abin da taci har ya koma wani koren ruwa ne yake fita

bece mata komai ba har tayi ta gama zuwa cen taja jikinta gefen aman ta kwan ta.

binta da kallo haydar yayi sannan ya kashe gutun sigarin dake hannun shi ,yayi jifah dashi , gaban fatima yajje ya tsuguna yace ke tashi kije kije kiyi wan ka.

ko motsi fatima bata yi ba dan haka haydar yaja tsaki, azuciyar shi yace kodai na kira ummi ne, da sauri ya girgiza Kai , agogon dake daure ahannun shi ya fara kwance wa sanan yacire rigar dake jikin shi


daukan fatima yayi cek ya nufi dakin sa da ita.

fatima najinshi babu damar tayi mai musu dan aman da tayi ya galabaitar da ita, jira take taji ya ajeta akan gado domin kwanciya tafi bukata ayanzun , amman sai taga ya nufe toilet da ita.


kuka ta saka tana kokarin zamewa, kara matseta haydar yayi a jikin shi sannan ya turo kofar toilet din

zuwa cen sai gasu sun fito haydar rike da fatima ga dukkan alamu haydar ne ya mata wanka, dan na hango tsananin tashin hankali atattare da shi.

fatima ko ban da kuka babu abin da take dan haka suna fitowa haydar ya sake ta sannan yace

duba fatima kiyi hakuri ki dai na kuka bazan kara taba ki ba, yauma lalura ce, bari naje d'akin ki na dauko miki wata riga ki sanya.

haydar na fita fatima ta haye gadon haydar lokacin da ya dawo ya sameta ta rufa da bargo bece kome ba ya aje rigar ya fita ad'akin.

koda haydar ya koma falo kasa zama yayi surar fatima ke masa yayo, wata matsanan ciyar sha,awa ce ta tasarmai wadda rabon dayaji irinta tunkafin rasuwar salis ji yayi bazai iya hakuri ba , gashi bazai iya tunkaran fatima da bukatar saba dan haka ya dauke key din motar sa ya fita

sai da safe haydar ya dawo wanka kawai yayi sannan ya leka d'akin fatima kwance ya sameta akan gado saida ya daure fuska sannan yace

" yaushe kika dawo nan, nace ne ki fito?

a hankali tace mezanyi toh acen d'in, ni nafi son na zauna ad'aki na.

gashin ta ya kama ya rike sannan yace
tashi ki koma idan kuma ba haka ba wlh yazon idan kk fara amai sai kin amaye hanjin ki, kuma ni ba taikonki zanyi ba.

kafin ya gama mgnr ta sauka da sauri tana fadin zanje dan Allah karka kunna.

tana fita ya kwashe da dariya tashi yayi yabi bayanta, sai da yaga ta hau gadon shi tukuna ya juya yabar dakin.


barayin su ummi ya nufah yana shiga ya washe baki.

ummi ma murmushi tayi sannan tace ya dai haydar.

yana murmushi yace ummi yau ina cikin farin ciki.

d'aura fuska tayi? tace haydar niko yau akwai abin da ke damuna.

shima hadiye murmushin shi yayi sannan yace meye shi ummi?

sai da tayi kasa da murya sanan tace

" haydar kwana biyun nan ina yawan tuna wannan yariyar da sukazo da maman ta, ko kana da lbrn su ? nasan zuwa yanZon ta haihu KO ?

kanshi akasa yace ummi nifa tun daga ranan ban Kara ganin ta ba kuma ko lokacin da suka zo gidan nan Mufi wata 5 bamu had'u ba dan haka ummi ki kwantar da hankalin ki.

shiru ummi tayi zuwa cen tace.

" haydar bakin mgr ka nayi ba amman inason ka kaini gidan su yariyar zanyi mgn da ita.

kanshi akasa yace shike nan ummi duk ranan da kk shirya sai kiyimin mgn

shiru sukayi gaba dayan su zuwa ce ummi tace ina fatima yau ban ganta ba

da sauri ya d'ago yace tanan akwance bata jin dadi.

da mamaki aka fuskarta tace meke damunta?

sun kuyar dakai yayi sannan yace ummi itama kanta batasan kinda yake mata ciwo ba tace nan tace cen, gaba daya ta hanani bacci kuma gashi ta cika shagwaba yan zon ma fah ummi daker ta barni na fito.

farin ciki ne ya kama ummi cikin sauri ta mike tana fadin bari naje na gano ta , shima haydar bayanta yabi


πŸ•ŠπŸ•Š
Mmn Yazeed
πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•Š
[10:03PM, 4/14/2017] Fadila Lamido: πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•Š
πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•Š
πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•Š
πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•Š
*_Tsuntsu Me Wayo_*
πŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•ŠπŸ•Š


_Storry & written_
By
*_Fadeela Lamido_*



64 -66



Ummi na gaba haydar na binta abaya,

dakin fatima ta nufah, haydar ne ya fara sosa keya yana fidin ummi tana daki na fah.

da saurinta ta juyo atare suka shiga dakin , fatima ko tanajin motsi ta kara damke idonta.

muryan haydar taji yana fadin ummi kin gani ko , ni jiya kwata kwata ta hana ni bacci amman ita gashi tana yi.

fatima najin ya kira sunan ummi ta duro daga kan gadon.

da sauri ummi ta riketa tace kiyi ahankali mana ke da baki da lfy.

fatima ta bude idonta akan ummi sannan tace

ummi kin ganshi ya hanani fita wai dolle sai na zauna adakin shi ,ka rashe mgnr tayi cikin kuka

murmushin munta haydar yayi sannan yace

ummi waifah nan kunya taji dan kin ganta adakina.

itama ummi murmushi tayi sannan ta kara rugumo fatima jikin ta tace fatima menene abin kunya ke da d'akin mijin ki aini yau hankali na ya kwanta, Allah ya kara had'a kawonan ku , ko ma kiyi kwanciyar ki.

kuka fatima ta kara fashewa dashi tana buga kafarta akasa take fadin wlh ummi ni d'akina zan tafi ai ko jiyama bani nazo ba shine ya kawo ni.

da sauri ummi tace toh ya isa haka ni ban tambaye ki ba.

haydar na kallon fatima yana fadin ummi ji abin da take yi haka fah taitamin jiya.

fatima ce ta wurga mai wani kallo cikin ido tace wlh ummi ni karya yake min.

daure fuska ummi tayi sannan tace toh ya isa haka ke fatima meke damun ki?

tana share hawaye tace ni wlh karya yakemin lfy ta lau.

cikin sigar wasa ya harareta sannan yace amman dan tsabar muguta shine kika hanani bacci daga yau ko zaki kwana kina koke koken ki bazan kara kulaki ba.

ummi juyawa tayi tana fadin kudai kuka sani


ummi na fita fatima ta fashe da kuka.

haydar ko daure fuska yayi sannan yace ke fatima kk KO wa, daga yau duk ranan da nayi magana kk sake cewa karya nakeyi zaki gane shayi ruwa ne, tafiya ya farayi sannan yace kuma kafin ki fita ad'akin nan ki tabbatar kin gyara shi , dan ni bana son kazan ta.

yana fita fatima ta mike tana kuka take gyara dakin bayan ta gama d'akinta ta nufa saida ta gyara ko ina sannan tayi wanka tayi ras da ita.


shiko haydar yana fita bayan gidan ya nufah cikin dan wani lungu ya zauna sigari ya ciro aljihun shi ya kunna ya fara sha, besan meye dalili ba haka nan yaji baya son ya batawa fatima rai dan haka besha ad'akin ba ,sai da yasha ya koshi sannan ya nufa dakin ummi.


yana turo kofar fatima na sawo kai zata fita ad'akin , da saurin ta kalle shi tatoshe hancita ta kwasa da gudu tayi bayan ummi, tsugunawa tayi ta kudundune abayan ummi.


da sauri ummi ta mike ta rike ta daidai lokacin haydar ya karaso wajen.,

KO me ya tuna kuma sai ya fita da sauri.

fatima na ganin fitan shi ta mike . ummi ta kalleta sosai sannan tace anya kuwa fatima ba aljanu gareki ba, ya za,ayi daga ganin mijinki ki daka wannan uban tsalle.

wasa da yatson hannun ta take ga kuma hawaye na fitowa afuskarta ahankanli tace ummi nifah banason warin sigari, kuma yaya haydar sai ya dinga sha yana shakamin hayakin.

da sauri ummi ta dafa kirjin duk da cewa bataji mamaki ba domin kwanakin baya tasan har giya haydar na sha
saidai tana ganin kamar mutuwan salis yasa
ya bari , da sauri ta dago kai tace fatima haydar d'in ne yake shaka miki hayaki kina nufin har acikin gidan nan yana shan taba?

da saurinta ta daga mata kai.

tace toh shenan zanyi manin abin.


haka kwanaki sukaita tafiya har aka kwashe wata uku babu wani jituwa tsakanin haydar da fatima , saidai wani abu da fatima bata saniba tun ranan da ya labe yasha sigari yadawo gida yaga fatima na toshe hanci be sake sha ba
dan haka yayi kyau ya Kara haske.


kaman kullum yau haydar na zaune a office d'inshi anas ya shigo tare da sallama.

mikawa juna hannu sukayi cikin Fara,a , anas na zama yasa hannu a aljihu ya
dauko sigari yana kokarin kunnawa ,cikin sauri haydar yace

" dan Allah akarka kunna min ita anan kaje waje

kasha abinka kasan fatima bata son warinta karkajamin na koma gida tana toshe min hanci


dariya sosai anas yayi sannan yace


" a lallai Fatima ta samu shiga yanzun kana nufin kabar sha kenan tunda bata so, ko shiyasa naga kwana 2 kabar daukan yariyar ka?

Murmushi haydar yayi sannan yace

" bawai na daina sha bane, inason sha hakura kawai nakeyi ban san me yasa ba konayi niyar sha dana tuna fatima saina maida kasan wani abu dayake bani mamaki kofah awaje nasha sigari ina shiga gidan take ganewa har fah wani toshe hanci zakaga tanayi kamar taga kashi.

dariya anas ya sakeyi yace nikuwa wlh yadda na saba da sigari babu wata soyayya dazata sa na bari.

mikewa haydar yayi tare da fadin dallah gabara waya fad'a maka sonta nake inma tunanin ka kenan toh gara ka cenza nime zanyi da fatima yariyar da ko kwalliya bata iya ba tsaki yaja yabar wajen.

yana shiga gida barayin su ya nufah fatima ya gani zaune tayi tagumi hawaye nabin kuncin ta, har ya wuce ta ya dawo ya tsaya agaban ta , hannuwan shi ya zuba cikin aljihu wandon shi sannan yace ke menene?


cikin muryan kuka tace toh ba ummi bace ta hanina zuwa gidan baba, kuma tabar taslim ta tafi.

murmushi yayi harda sauti sannan yace

" shine kika zauna kina kuka zaman kanki kikeyi kin tambaye ni ne ko ummi ce take auren ki , tamin daidai dan wlh da ace nadawo na samu baki nan harcen zan biki naci miki mutunci.

mikewa tayi cikin kuka ta nufi d'aki.

shima bayanta yabi tana shiga dakin ta fad'a kan gado tsaye yayi ya bita da kallo wani yanayi yaji ajikin sa wanda ya kasa fassara shi da sauri yasa hannun shi ya d'ago ta yana fadin tashi ki zauna zan kaiki amman da sharadi .

tona kuka tace eh naji kafada ni koma menene zanyi indai zaka kaini.

yana d'an dariya yace ai bawani abu me wahala bane kawai inason ne nizan baki kayan da zaki saka.

da sauri ta fara share hawaye tana fadin wlh zan saka.

yana murmushi ya fita adakin zuwacen ya dawo da wasu kaya rike ahannun shi mike mata yayi ta bude riga da siket musu d'an karan kyau aciki sai wani d'an karamin gyale.

daga kayan take tana kare musu kallo zuwacen tace

" yaya wadannan kayan fah sumin kadan bazasu shigeni ba"


tafiya ya fara yana fadin babu wani kad'an da zasu miki idan kinason zuwa ki sa saiki sameni amota.


ba yadda ta iya tanason zuwa dan haka ta saka ta fito bata shiga barayin ummi ba Kai tsaye ta nufi motar haydar tundaga nesa yabita da kallo.


bayan sun dauki hanya ma satar kallon ta yake dan idan kaga yadda kayan ya amsheta sai ka rantse da Allah ta saba sakawa, sunyi nisa da tafiya mutar ta tsaya sakowa haydar yayi ya fara yan tabe tabe har ya gaji motar bata tashi ba, dan
haka yace da fatima ta sakko su karasa da kafah.

koda fatima ta sakkko sai da ta jajjawo rigara sannnan suka fara tafiya

yamma ce dan haka unguwar cike take da gungu gungu na maxa kuma abin da haydar ya lura dashi duk inda sukabi fatima akebi da kallo take yaji wani haushi ya kamashi, duk da cewa wannan bashine karon farko da ya fara yawo da mace ahakaba, toh meyasa naji haushin wannan tambayan da haydar yayiwa kansa Keenan

wani majalisar samari ya sake hangowa agaban shi gani yayi tun kafin sukai gurin samarin suna waigowa dan haka ya juya ya kalli Fatima ya daure fuska sannan yace

" ke kina nufin tacikin mazan nan zakibi kuma a haka

turo baki tayi sannan tace to bakai bane kace na fito haka.

cikin sanyin murya yace bar wannan maganan fatima kinga ga wani gida nan kishiga ciki kice dan Allah su aramiki hijjab



Mmn Yazeed
[8:52PM, 4/15/2017] Fadila Lamido: _Β©Exquisite Online Writers_

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login