Showing 1 words to 3000 words out of 56306 words

Chapter 1 - ZAMANI (1 to end) Book Complete by Fiddausi Sodangi .pdf

03 Oct 2025

1680

[6:12PM, 1/28/2018] Maman twins💞: *NAGARTA WRITERS ASSOCIATION (NWA)*


*ZAMANI* 1⃣


*A TRUE LIFE STORY*


*WRITTEN BY*

*FIDDAUSI SODANGI*


*DEDICATED TO*
*MY MENTOR*
*KHADIJA SIDI*



*DASUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN 'KAI*



A hankali take tafiya bisa titin tana waigen bayan ta alamar rashin gaskiya su baiyyana a
gare ta, kallo d'aya zakai mata ka fuskanci cewa a tsorace take,
Sanye take cikin doguwar rigar jallabiya bak'a kanta sanye da d'an guntun hijabi fari.

Garin yayi baki sosai alamar hadari ke akwai sai cida ake da alamar ruwan sama na iya
saukowa akowani lokaci,
Titi ta tsallaka tare da nufar wata kwana ta mike sambal tana tafiya tana cigaba da waige-
waige,

Adai-dai lokacin da ruwan saman ya sauko da karfi akoma dai-dai lokacin ne wani mota mai
shegen kyau da daukar ido yayi mata oda a bayanta, kobata juya ba tasan wanene dan haka
taja ta tsaya cak ruwan saman na sauka a jikin ta, a hankali yataho gaban ta da motar batare da
bata lokaci ba ta bud'e gabar motar ta zauna tare da rufo matar.
Murya a sanyaye ta dubesa tace "ina yini?"
Murmushi yayi yace "lahiya kalau A'isha ya gidan?"
"Lahiya kalau"
Daga haka babu wanda yakuma magana a cikin su, gaba d'aya ya maida hankalinsa a tukin
dayakeyi ita kuma sai kallon hanya takeyi tana kallon yanda ruwan saman ke saukowa.

A gaban wani katafaran gida yayi _parking_ da sauri ya fita ya bud'e _gate_ d'in yadawo
yashiga da motar sannan yaje ya rufe _gate_ d'in yadawo ya bud'e mata yace "bisimillah."

A hankali tafito suka nufi cikin gidan ya sa mukulli ya bud'e suka shiga kai tsaye d'akin baccin
sa yayi mata iso, cikin sanyin muryar ta tayi sallama tashiga, d'akin a gyara yake tsaf gadon nan
an lailaye shi tamkar d'akin wata macan auran, a k'asa ta zauna ta jingina da gadon tana
k'arewa d'akin kallo, ko ina fes sai k'amshi ke tashi mai dad'in gaske.
Tura k'ofar yayi ya rufe tare da kunna fanka d'in d'akin hade da kashe wuta, dasauri ta dube
shi "nifa sanyi nake ji sosai bakaga jikina har rawa yake ba?"

Kashewa yayi yace "nikuwa kinga zafi mafa nakeji yayyafin nan da akai kamar an tono zafin
ne, a zuciyanta tace kajishi wai yaiyafi, wannan ne yaiyafin.

" To A'isha kinzo gidan gouro me zan baki kici ne?"

Ajiyar zuciya tayi tace "aini a k'oshe ma nake bandade da cin abinci ba".

" kin tabbata?"
Kai kurum ta gwad'a masa alamar eh.

Daf da ita ya zauna yasoma kallonta k'asa k'asa yana murmushi irin na namijin duniya a
hankali cikin dabara da yaudara ya shiga bata labari sama-sama yana d'an kai hannu jikin ta a
cikin jin dad'in labarin har yake kwantowa jikin ta yana dariya alamar hira tayi dad'i
d'innan............... [6:12PM, 1/28/2018] Maman twins💞: *NAGARTA WRITERS ASSOCIATION (NWA)*


*ZAMANI* 2⃣



*A TRUE LIFE STORY*


*WRITTEN BY*

*FIDDAUSI SODANGI*


*DEDICATED TO*

*MY MENTOR*
*KHADIJA SIDI*




*WANNAN SHAFIN NAWA SADAUKARWA CE GA MASOYIYAR SODANGI WATAU
AMEENATU ABDULLAHI DEGAULLE MARAD'I NIGER*
*SAKONKI YA ISO GARE NI NIMA INA KAUNAR KI D'ARI BISA D'ARI ALLAH YABAR
KAUNA*



"Aisha wallahi bacci nakeji kinsan kwanan mu biyu a daji sai yau da safe nadawo nadan
kwanta banyi wani baccin kirki ba kuma naga kiran ki....".

"Hmmm! Gaskiya kuna matuk'ar k'ok'ari kuma wai harda mata ma suna aikin ku?"
Tayi tambayar tana kallon fuskar sa,
"Eh mana akwai mata amman su basu kwana daji _office_ suke zama".
" wai wani daji ne kuke kwana?"
"Mu ai babu inda ba a tura mu yanzu dai boda muke......"
Da sauri ta katseshi da fad'in "kasan Allah wallahi inaso inje Niger, inaso inje inga yanda garin
yake wallahi musamman ma marad'i".
" karki damu wata rana ki shirya sai muje muyi yawa mu dawo babu nisa fa daga nan".
"Hmm! Yaushe za a barni nafa gaya maka komi."
"Saikice zaki makaranta kamar yanda kikai yau basai mutafi ba kawai?"
Ya na magana ne yana d'an shasshafata, ido take lumshewa a hankali tana jin dad'in abinda
yake mata, lura da hakan dayayi ne yasashi kai hannunsa cikin dabara bisa k'irjinta, a take taji
wani yarrrr......
Ajiyar zuciya ta sauke a hankali tawani saki jiki tana lumshe ido.
"Natabayin wata budurwa y'ar Niger ingaya maki A'isha wallahi yarinyar ta had'u ga k'yau ga
dad'i wallahi ingaya maki A'isha yarinyar nan ta taba sakani kuka a cikin d'akin nan naringa ihu
sabida tsananin dad'in ta ta iya tafiyar da namiji kamar..........."

Ture shi tayi da k'arfi a jikin ta tana harararsa, "karka sake min maganar wata mace idan
muna tare ni ina ruwana da wani dad'in ta dazaka dameni."
Da sauri ya duk'a a gabanta ya rik'e kunnuwan sa yana fad'in "natuba _my_sholy ki gafarceni
bazan k'ara ba".
Ya k'are maganar tasa yana karyar da wuya tamkar zai fashe mata da kuka.
Kauda kai tayi tana duban wani waje daban, ganin hakan ne yasashi rungumo ta a jikin sa
gaba d'aya yashiga shafata ta ko ina yana sinsinar ta kamar mage, sannu -sannu ya yashiga
laluban bakinta tun tana kauda kai hardai ta bud'e bakin ya zira mata harshan sa ciki nan da
nan ta cafke tashiga tsotsa tamkar dama jiransa take, sunfi minti biyar suna musayar miyau

sannan ya gangara a hankali yashiga kai mata _kiss_ a sassan jikin ta kowani lungu da sak'o
daga k'arshe yayi masauki a k'irjinta inda yasanya hannayansa yaciro su gaba d'aya ai tuni ya
gigice ya rasa natsuwar sa nan yashiga aikin shansu da wasa dasu tamkar .....

Cak ya d'aga ta yanufi gadon sa da ita gaba d'aya idonta a lumshe yake jikinta sai rawa yake.
Mugun wasanni yashiga yi da ita sosai abin keyi mata dad'i can tayi wani irin k'arar dad'i tare
da k'ank'amesa da iya k'arfinta tasawon minti uku sannan ta ture shi da k'arfi daga jikinta jin
yana k'ok'arin niman hanyar shiga abinda bata taba yiba kenan koda a mafarki.
A gigice yayi kanta ya matse ta da k'arfi yashiga niman hanya amman ina babu shi babu
alamar sa, wani irin kuka tasaki hade da ihu tana fad'in "ni ka kyaleni ni nidai bantabayi ba
wallahi ka rabu dani".

Cike da bacin rai da bak'inciki ya zauna ya dafe kai da duka hannuwansa guda biyu cikin
bacin rai yashiga sambatu _" why why why?_"
"Meyasa koda yaushe nake cin karo da virgin ne meyasa?".
Ita dai da sauri ta maida kayanta daya rabata dasu daga jikinta k'afafuwan ta sai rawa
yakeyi..............
[6:12PM, 1/28/2018] Maman twins💞: *NAGARTA WRITERS ASSOCIATION (NWA)*


*ZAMANI* 3⃣



*A TRUE LIFE STORY*


*WRITTEN BY*

*FIDDAUSI SODANGI*


*DEDICATED TO*
*MY MENTOR*
*KHADIJA SIDI*



*WANNAN SHAFIN NAWA SADAUKARWA CE GAREKI ANTY SIS HAKIKA KE DIN ABIN
ALFAHARICE GA SODANGI, ALLAH DAI YAKARA GIRMA,YA RAYA ZURI'A YAKARA
DANKON SOYAYYA KEDA ABBAN SULTAN (DADDY) SODANGI TANA KAUNAR KI MATUKA*

Jiki a sanyaye ta zauna tare da jingina bayanta da gadon tana maida numfashi a hankali.
Cikin sassarfa ya jawo jiki ya zube a gabanta idonnan nasa yakad'a jawur dama gasu
tubarkalla sai suka k'ara bulu- bulu
Muryarsa a raunane yake fad'in "haba A'isha yazaki min haka?"
"Haka mukai dake A'isha uhm?"

Cikin rawar murya tace "ni fa bantaba yin _sex_ ba bantaba ba wallahi iyakata wasanni kawai
amman naga kai bahaka bane a wajan ka......"
"Amman mekika cemin iye?"
"Inace cemin kikai zaki iya min komi dan inji dad'i kikace indai har natsaya a kanki ke d'aya
zakiyi min komi zansame ki kamar yanda nakeso kinmin alk'awarin tsare min kanki zanyi yanda
nakeso to kuma mezaisa kimin haka haba mana".

" ni ai ba haka nake maka nufi ba wasanni nake nufi zan iya yin kowani irin wasanni amman
banda wannan gaskiya".
"To yanzu yakike so ayi kenan?"
"Ai na gaya maka?"
Bai jira taci gaba da zancan taba ya matseta a jikinsa yashiga yimata wasu irin salo masu
wuyar fassarawa tun tana mayar masa harta gaji tayi lak'was gaba d'aya tayi laushi haka
yacigaba da murzar ta da luguiguitata ta ko ina, a haka bacci ya d'auke ta ita dashi bayan yaja
masu bargo ya lullubesu.
Misalin k'arfe biyu da rabi ya bud'e ido a hankali ya zameta daga jikinsa yanufi kewaye yayi
wanka ya d'auro alwala yazo ya shimfid'a darduma yayi sallah, yana sallamewa tana bud'e ido
nan ta tashi itama tayi wankan tazo tayi sallah bayan ta sallame ta dube shi cike da shagwaba
"nifa yunwa nakeji sosai", " To mezakici inje in siyo maki nimafa inajin yunwar nan".
"Inaga kasiyo min _chips_ kawai".
Mukullin mota ya d'auka ya fice daga gidan tare da rufe ta a ciki.

Tsawon minti talatin sannan yadawo hannunsa rike da ledoji, nan fa kowanne yashiga cin
nasa cikin k'ank'anin lokaci suka k'are sukai hamdala, shi sakwara yaci da miyar ganye inda ita
taci _Chips and egg with plantain_
" Baby muje ka kaini gida haka nan",
"baby tun yanzu kibari mana muyi sallar la'asar sai in sauke ki", kafad'a ta d'aga masa alamar
hakan ma yayi.

Bayan sunyi sallar la'asar ya maida ta gida.

Mai gadin gidan ne ya gaidata ta amsa fuska cike da murmushi ta wuce shi tashiga cikin
gidan, palon nata zabga k'amshi kamar koda yaushe, nan ta d'an tsaya ta zubawa tayal d'in da

ke malale a palon ido tana ganin yanda yake d'aukar ido saboda masifar goguwa dayayi ko ba a
fad'a ba tasan wannan aikin talatu ne mai aikin su, kai tsaye _kitchen_ tanufa shima tsaf yake
kamar palon gawani k'amshi dake fita daga ciki tamkar d'aki juyawa tayi ta nufi d'akin ta komi
tsaf-tsaf gado ta fad'a tare da lumshe ido a haka wani bacci mai dad'i yayi awon gaba da ita.
Talatu ce tashigo taga tana bacci a hankali taja mata k'ofar ta rufe, ba ita ta tashi ba sai wajan
k'arfe biyar da rabi shima alam d'in wayar tace ta tasar da ita daga baccin da takejin dad'in sa
badan taso ba.
Haka ta mik'e tai salati ta fito zuwa palon d'akin talatu ta nufa ta sameta a kishingid'e tana
hutawa,

"Hajiya Talatu hutawa akeyi haka?"
Da sauri Talatu ta mik'e zaune tana sosa kai fuskar ta d'auke da murmushi tace
" A'a uwar d'akina har kin tashi baccin, ai nashiga naga kina bacci sai kawai nakama aikina
dan hatta kayan miyar dazakiyi amfani dashi na markad'a maki na tafasa nace dakin tashi kawai
sai ki soya ki ci gaba da sanwar,

"Amman wallahi kin kyauta min Talatu dan wallahi bacci ne ya sace ni gashi saura minti talatin
su Anty su dawo".

A d'akin ta baro Talatu tana kokaron d'aura d'an kwali ta fito ta nufi _kitchen_ domin d'aura
abincin dare kafin masu gidan su dawo.........
[6:12PM, 1/28/2018] Maman twins💞: *NAGARTA WRITERS ASSOCIATION (NWA)*


*ZAMANI* 4⃣


*A TRUE LIFE STORY*


*WRITTEN BY*

*FIDDAUSI SODANGI*


*DEDICATED TO*
*MY MENTOR*
*KHADIJA SIDI*



*WANNAN SHAFIN NAWA SADAUKARWA CE GAREKI K'AWATA, AMINIYATA, HASKEN

IDANIYATA, KEDIN TA DABANCE TABBAS, ALLAH UBANGIJI YA JIKAN GOGGO YAYI MATA
GAFARA ALLAH YAKAI HASKE A KABARIN TA AMEEN SUMMA AMEEN, SADY KAWAR RAI
DA RAI, INAYIN KI SADIYA LAWAL BALA*



Cikin k'ankanin lokaci gaba daya gidan ya bad'e da k'amshin girkin da takeyi, dafadukar taliya
ta dafa wacce taji bushasshan kifi da nama,
Bata wani d'auki lokaci ba tagama had'a komi gaba d'aya taje ta aje bisa dining.
Misalin k'arfe shida da k'wata masu gidan suka dawo nan ta gaidasu suka amsa cike da fara'a
"d'iyata mekika dafa mana ne haka naji gidan nata tashin k'amshi haka?"
_"Uncle_ mutuniyar kace aka dafa".
" wow kice yau zan k'washi girki masha Allah Allah yayi maki albarkakomi "Ameen _uncle_".

Sai bayan sallar magrib sannan suka natsu a dining din domin bawa ciki hakkin sa, kowanne
ka dubesa fuskar nan tasa wasai take da alamar suna jin dad'in sanwar, tsit kowa yayi babu
maicewa komi a cikin su inbanda k'arar cokula baka jin komi.

Duk sanda A'isha zata d'ago ido saiya fad'a cikin na _uncle_ d'inta sai yawani sakar mata
murmushi k'asa-k'asa itama maida masa martani take, duk abinda ke faruwa Anty Abida batada
masaniya ita dai kwasar girkinta kawai take babu baka sai kunne.
A haka suka k'are cin abincin inda Anty Abida tai masu saida safe ta wuce d'akin ta dan dama
ita k'aidar ta kenan dasun dawo aiki zatai wanka tayi sallah suci abinci dasun gama zatai masu
sallama ta wuce d'aki acan zatai sallar isha ta kwanta bacci sai kuma gobe da safe k'arfe
bakwai su fice wajan aiki ita da mai gidan nata aikin kenan kullum kasancewar aikin banki
sukeyi ita da mai gidan gaba d'aya, suna aiki ne a _Central Bank of Nigeria_ dake nan katsina
watau _CBN_ wannan kenan.

Sallar Isha'i aka kira wannan dalili yasa _uncle_ tashi ya nufi masallacin dake nan k'ofar gidan
sa domin yin ibada ita kuma A'isha dama tuni tana d'akin ta nan tayi wanka tayi salla tashirya
cikin kayan baccin ta masu bala'in k'yau riga da wando nan ta saka d'an k'aramin mayafi ta nufi
_kitchen_ domin had'o shayin ta na gado.....
A palo ta wuce _uncle_ zaune yana kallon _news_ a hankali ta furta "sannu _uncle_"
"Yauwa sannu sholyn _uncle_ dan Allah ki had'o mani shayi idan kin Shiva".
" to _uncle_".
A ckin _kitchen_ d'in ta tadda Talatu tana wanke kayan dasukai amfani dasu,
"A'a Talatu haryanzu bakije kin kwantaba sannu da aiki",
" Yauwa sannu uwar d'aki na nama gama yanzu zani in kwanta dan idanuwana har lumshewa
suke".
_Lipton_ ta had'a masu ita da _uncle_ ta matsa lemon tsami a ciki ta aza bisa tire ta nufi palon
a dai dai lokacin da Talatu ta fito daga _kitchen_ d'in tayi masu saida safe ta nufi d'akin ta.
Agaban _uncle_ ta d'ire tire d'in ta d'auko nashi ta d'an duk'a tabashi, tsare ta yayi da

idanuwansa kafin ya had'a k'ofin da hannuwanta gaba d'aya ya matse,wani irin yarrr!!!! Taji
tundaga d'an yatsarta har tsakiyar kanta, da sauri ta kalleshi idanuwansu suka had'e cikin na
juna wani irin abu takeji wanda bata tabajin irin sa ba a hankali ta zame hannunta yayinda k'ofin
ya subuce ya dad'i k'asa nan take shayin ya zube a jikinsa cikin wani irin zabura yace
"washhh!!" Danjin shigar ruwanzafin har cikin cikin jikinsa.

_"Sorry_"
Abinda ta iya furtawa kenan da sauri ya jawota jikinsa cikin gigita tasa hannuwanta masu
matuk'ar laushi tashiga turesa, bakinsa yakai daidai kunnanta a hankali yashiga fad'in ki natsu
sholy kiji abinda zangaya maki...........
[6:13PM, 1/28/2018] Maman twins💞: *NAGARTA WRITERS ASSOCIATION (NWA)*


*ZAMANI* 5⃣


*A TRUE LIFE STORY*

*WRITTEN BY*

*FIDDAUSI SODANGI*


*DEDICATED TO*
*MY MENTOR*
*KHADIJA SIDI*




*INA YINKU KAWAYE NA KUNZAMAR MANI JININ JIKINA INA ALFAHARI DAKU A KODA
YAUSHE*

*KHALISAT HAYDAR*
*MAMAN SHAKUR*
*UMMI AISHA*
*KAUSAR LUV*
*SADIYA LAWAL BALA*
*PHARTYMA ZAHRA*



Yana maganar ne tare da danganata da jikin sa, akan cinyar sa yaimata masauki gaba d'aya

hankalinta a tashe yake gudun kar wani yafito yagan su inma Antyn tata ko Talatu,
"Humaira kinsan ke yarinya ce mai k'yau kinada k'yau sosai tamkar ke kika zana kanki, ga kida
_shape_ mai k'yau da d'aukar hankali."
"Sholy kinada k'yau na ban mamaki duk namijin dayayi dace ya mallakeki hak'ika yadace yayi
gamo da katar, A'isha wallahi na dad'e ina kaunar ki a zuciyata, amman Allah bai bani ikon gaya
maki ba sai yau d'innan danake tare dake a halin yanzu, sholy ki taimaki zuciya ta ki agajeta ki
amshi soyayyata dan Allah, wallahi sholy kaunar ki tayi zurfi a cikin zuciyata......"
Gaba d'aya jikinta ya saki jin irin shafar dayake mata dama gata ga yanda take ai tuni ta
sakar masa jiki tana wani numfarfushi sama sama, jikinta saiwani rawa-rawa yake yi.

Kofin shayin ya d'auko ya nufi bakinta dashi yana fad'in xuhum kisha sholy ta tunda ni na
zubda nawa zadai ki sammin ko?"
A hankali yashiga bata a baki shima yana surba har suka shanye gaba d'aya.
"Muje in rakaki ki kwanta sholy zaki makaranta da safe ko?"
Kai ta d'aga masa alamar eh.

Cak ya d'aga ta ya nufi d'akin ta da ita a hunnu kamar wata matar sa ko kuma y'ar k'aramar
d'iyarsa da bazata wuce shekara uku

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login