Showing 24001 words to 27000 words out of 56306 words

Chapter 9 - ZAMANI (1 to end) Book Complete by Fiddausi Sodangi .pdf

03 Oct 2025

3358



Kara d'imaucewa yayi tare da shiga taitayin sa dajin furuccin ta dan ya tabbatar dacewar tabbas
Aljana ce yayi gamo da ita............
[8:52PM, 2/14/2018] Maman twins💞: *NAGARTA WRITERS ASSOCIATION (NWA)*



*ZAMANI* 2⃣6⃣

*A TRUE LIFE STORY*


*WRITTEN BY*

*FIDDAUSI SODANGI*


*DEDICATED TO*
*MY MENTOR*
*KHADIJA SIDI*




*YABON GONI YAZAMA DOLE*


*WANNAN SHAFIN NAWA SADAUKAR WACE GAREKI MARYERMAH (MARYATY) HAKIKA
KE MASOYIYAR SODANGI CE TA ASALI SAKON KI YA ISO GARE NI WLH NIMA INA
KAUNAR KI HAR A ZUCIYA TA NAGODE DA ADDU'OEN KI A GARE NI UBANGIJI ALLAH
YABAKI LADA ALLAH YASANYAWA RAYUWAR KI ALBARKA SODANGI TANA KAUNAR KI
DARI BISA DARI TANA KUMA ALFAHARI DAKE ALLAH YABAR KAUNA*




Amarya na zaune taci kuka harta gode Allah idanuwan nan nata sunyi luhu luhu tamkar
autan nufawa.

A hankali tashiga jin motsi a wajan gidan a hankali ta mik'e tashiga lek'a taga, lokaci d'aya
duhu ya mamaye ko ina cikin wani irin gigita tashiga lalube da k'yar tasamu ta lalubo gadon ta
zauna jikin ta sai rawa yake yi a rayuwar ta bata son ganin duhu tsoro takeji shiyasa gaba d'aya
tarasa natsuwar ta ta d'imauce.
Sallama yayi a palon cikin siririyar murya wacce sam baka iya gane ta duk sanin dakai masa
kuwa, a tsorace Ramlat ta mik'e tashiga laluben k'ofar fita tana fad'in "Aliyu dan Allah hasko
mani wallahi tsoro nakeji ko tafin hannuna bana iya gani a cikin duhun nan dan Allah ka kunna
haske".
A rikice take maganar muryar ta na rawa kamar yadda jikin ta ma keyi.

Babu zato babu tsammani taji an yi mata wata wawar runguma tare da sakin ajiyar zuciya mai
k'arfi, a dai dai lokacin wani abu ya fad'o daga aljihun sa wanda sam baiyi tunanin ya duba ko
meye ba shidai manufar sa ya cinma burinsa.

Tsoro ne yasa numfashin ta yakusa yankewa daga k'arshe ta saki k'ara irin ta razana d'innan.

Cikin sauri sauri zuciyar sa tana bugawa tamkar zata fasa k'irjinsa ta fito jikin sa na k'yarma
yashiga k'ok'arin rabata da kayan jikin ta, a d'imauce tashiga ture sa tare da fad'in "Aliyu meye
haka meye haka saikace wasu karnuka ko dabbobi!?".

Hannun sa yasa ya had'e hannayan ta gu d'aya ya matse a bayan ta bayan yaci nasarar rabata
da duk wani tufafi na jikin ta.
yacigaba da wassanni da ita cikin rawar jiki tamkar wani mayunwacin zaki, haka yake wasanni
da ita, gaba d'aya yafi bada kaimi a nashanun ta domin kuwa sune sukafi tsone masa idanuwa
tun sanda ya d'aura hannu bisa su, da zafi - zafi yake murzasu yana sha hade tondewa saikace
wani tsohon maye, sambatu yake cikin kid'ima yana 'kara zukan su tamkar wani jariri.
Duk da Ramlat tana cikin gigita da Kid'ima ga zafi da zugi da kirjin ta keyi saboda shan
muguntar dayake masu hakan baisa tayi sanya wajan k'okarin kwatar kanta ba, dan itakam
tagama yarda ma zuciyar ta cewa da mahaukaci aka had'ata itakam, dan ko a tarihin
maguzawa bata taba jin hakan ba.
K'ara gigicewa tayi tashiga k'okarin k'watar kanta amman ina k'arfin ba d'aya ba, amfani yayi da
k'arfin da Allah yayi masa ya shige ta da k'arfi batare da tausayawa ko rangwame ba na duba
da k'arancin shekarun ta da yarintar taba, Wani irin gigitaccan 'kara tasaki saboda azaba, ta
k'ankame shi gam gam ta cusa fuskar ta a kirjin sa tana yakushin sa da farcan ta, ganin baida
alamar kyaleta yasa ta kama fatar kirjin sa ta gantsara masa cizo da duka karfin ta, zafin cizon
yasa shi sakar mata wani gigitaccan mari tare da kara sakin nauyin sa a kanta, tamkar wata
babbar mace haka yake shigar ta sai sambatu yake yana k'ara yi da karfi, da alamar abin ba
karamin dadi yake masa ba.

Tsawon lokaci yana gana mata azaba batare dawani tunani a zuciyar saba, gaba daya
idanuwan sa sun rufe shikansa yaji mamakin tsawon lokacin daya dauka akan ta batare daya
gaji ba.

Haka yacigaba da gurzar ta son ransa cike da son zuciya da rashin imani. Sai daya samu
natsuwa da gamsuwa son ransa sannan ya sarara mata ya mirgina gefe yana kallon ta, a
lokacin Ko k'wakkwaran motsin kirki batayi. Tsawon lokaci ya dauka a haka sannan yakara
matsawa gun ta yasa hannuwan sa duka biyu a kirjin ta yana matsawa yanawani lumshe ido, a
hankali ya kai bakin sa a kansu, a haka suka kasance har wani lokaci.

Cikin k'arfin hali yaje yayi wanka ya maida kayan sa ya sid'ad'a ya sulale yabar gidan,

yabar ta nan kwance cikin mawuyacin hali.

Sanyin tiles d'in da take a kwance ya farkar da ita daga gajeren suman datayi tasaki kuka cikin
mawuyacin hali tana mai bakincikin had'a ta da akai da Aliyu, kalli yanda ya illatata.

Sam babu abinda zata iya yi hakan yasa taci gaba da kuka a wajan
Wani irin azaba takeji tamkar ma jikin ta banata ba haka takeji, ta dai tabbatar dacewa tabbas
babu mai taimakon ta a yanzu gara tanimawa kan ta mafita a dai dai lokacin ne kuma Aliyu yayi
sallama shida abokin sa Bello suka shigo fuskar nan tasa a d'aure saikace ba ango ba, a
lokacin k'arfe sha biyu na dare dai dai............. [6:48PM, 2/15/2018] Maman twins💞: *NAGARTA WRITERS ASSOCIATION (NWA)*



*ZAMANI* 2⃣7⃣


*A TRUE LIFE STORY*


*WRITTEN BY*

*FIDDAUSI SODANGI*



*DEDICATED TO*
*MY MENTOR*
*KHADIJA SIDI*



*HAPPY BIRTHDAY KUBRAH USMAN BALA, INA TAYAKI FARINCIKIN ZAGAYOWAR
SHEKARAR HAIHUWAR KI, ALLAH YASANYAWA RAYUWARKI ALBARKA YA RAYAKI
MUSHA BIKI, ALLAH YAKAWO MIJI NAGARI YAKARO YAWAN SHEKARU MASU ALBARKA
AMEEN SUMMA AMEEN, KAWARKI AMINIYAR KI NA TUN YARINTA TAKEYI MAKI FATAN
ALKAIRI A RAYWAR KI, SODANGIN KICE!*




Wutan palon Aliyu ya kunna Bello yace "Amarya har an k'wanta kenan".

Tsaki Aliyu yayi yace " mekuma yasamu wutan ne, kuma cikin gida da wuta ai bari ingani danni
bason duhun nan nake ba".

"To ka kunna invata mana ai ba a bar Amarya a duhu ba ko ka tada inji".

Ficewa yayi yaduba wajan canza layin nan ya iske shi ba a nepa yake ba, mamaki ne yad'an
kama shi amman sai ya basar kawai ya canza layin ya koma ciki, nan danan haske ya gauraye
ko ina.

" Malan kayi ka kira ta mugaisa ni in k'ara gaba dare yayi sosai".
"Kai karfa ka ishe ni dama gaiyyatar ka nayi ne dazaka ishe ni da surutun banza?".
" iyeee eh lallai dole kace min haka dan ubanka watau dan na rakoka shine zakai min rashin
nutunci yamaka k'yau ni dallah kirata lokaci nata kurewa".

Aliyu baice masa komi ba yayi hanyar d'akin ta yana wani yatsine fuska.

Cak yaja ya tsaya a firgici numfashin sa na barazanar d'aukewa.
Wani yanayi yashiga wanda shi kansa bazai ce ga yanda yake ciki ba tashin hankali da
d'imauta tare da gigicewa da bazata abin yazo masa.

Yarinyar da ta dubi tsabagen idon sa ta falla masa mari ta watsa mashi miyau a fuska wanda
tundaga ranan yake fatan k'ara had'uwar su koda kuwa sau d'aya ne a rayuwar sa domin ya
d'auki fansar abinda tayi masa yanuna mata kuskuran ta yagaya mata cewa shi Aliyu Abubakar
Kaseem Shattima yafi k'arfin wulakancin duk wata d'iya mace shi d'in ba abin wulakantawa
bane domin ya cika cikakken namijin da kowace d'iya mace zata soshi tayi sha'awar sa domin
kuwa yatara abubuwa da dama wanda zai sa aso shi, yanada kudi yanada kyau yanada asali
uban sa nada mulki kuma ya tara shi d'in d'an dangi ne maiji da kansa dakuma tak'ama da
naira, sai gashi kuma yau yayi gamo da katar da ita a cikin gidan su a d'akin sa kuma yana ma
tsammanin itace matar da mahaifin sa ke ikirarin ya aura masa inkuwa haka ne lallai yarinyar
nan sai ta gwammace zaman ta kushewa da zaman gidan sa tabbas.

K'ara firgicewa yayi a lokacin da wancan alhinin ya sake shi ya fuskanci halin da take ciki kallon
sa kawai take hawaye na gudu bisa fuskar ta dan izuwa yanzu muryar ta dashi bata fita dan
tsabagen kukan data sha.

Wani irin bak'in ciki da al'ajabi tare da d'imauta suka d'irar masa lokaci d'aya jikinsa yakama
k'yarma indai kwakwalwar sa tana aiki da kyau kuma idanuwansa suna gane masa abinda yake
gani da kyau tunaninsa na aiki dai dai tabbas Ramlat Amaryar sa da aka d'aura masa aure da
ita yau itace kwance a gaban sa babu kaya ga jini a ko ina ga d'aki a hargitse ga yanayin ta
wanda tabbas hakan na nuna masa cewa kusantar ta akai!

Zuciyar sane yayi wani irin bugawa cikin tashin hankali wanda baisan sanda ya kurma wata
uwar ashar ba "kutumar uban can kaiii na rantse da Allah bazan yarda kuttttt!!!!".

" Ni zaki rainawa hankali dan kutumar ubanki ni zaki yaudara dan ubanki angaya maki ni jahili
ne zaki gaiyyato saurayinki yazo kuyi iskancin ku son rai Allah ya toni asirin ku yabarki a yashe
bayan yagama dake shine za ace wai a hakan an zabar mani d'iyar mutunci".
gaba d'aya idonsa ya gama rufewa duka yashiga kai mata ta ko ina kuka take amman muryar
ta bata fita k'ok'arin jan mayafinta take ta kare jikin ta amman ina abin yaci tura, dukan ta yakeyi
da iya k'arfin sa yana kwallo da ita, Bello ne yashigo da gudu yana fad'in
"Aliyu! Aliyu! Aliyu! Baka da hankali ne zaka kashe y'ar mutane".
Maganar sace ta katse tsoro da firgice yasa ya koma baya da saurin sa ganin halin da take ciki
babu komi a jikin ta ga ko ina ya baci da jini.

" Subuhanalillahi, innalillahi.........Aliyu kabi komi a hankali kabi komi a hankali Aliyu abinda
kawai yake maimaitawa kenan gaba d'aya ya rud'e abin ya d'imautashi kwarai da gaske.

Ji yake tamkar kansa zai tarwatse gaba d'aya ya dafe kansa da duka hannuwansa biyun.

Aliyu kuwa cigaba da bugun ta yayi kamar wani mahaukaci duk ya fita a haiyyacinsa bugun ta
kawai yake baji ba gani har sai dayaga ta daina maotsi tukun sannan ya fashe dawani irin kuka
yana fad'in an ceceni an cuce ni Abba ka cuceni daka had'ani da y'ar iskar yarinyar nan mara
tsoron Allah wani irin rashin imani ne zaisa ki sallamawa wani kanki a daran auran ki dan kawai
baki sona bakison auran da akai maki kuka yakeyi sosai yana k'arawa.

Bello ne yajawo shi suka fito Palo cikin k'arfin hali yasoma magana, "Aliyu kana ji ko?".
" wannan abu yariga ya faru haka ba abinda kowa zai iya ji bane ina ganin kawai karufa mata
asiri yanzu ka d'auke ta muje asibiti daga baya sai asan abinyi amman wannan abu yayi muni
dayawa!".

"Ni zan kaita asibiti niiiii!?".
" wallahi tallahi saidai ta mutu amman ni........"

"Aliyu karmuyi haka dakai wallahi zuciyar Abban ka zai iya bugawa idan yasamu wannan
labarin gara mukaita asibiti daga baya ka turke ta tagaya maka dalilin ta nayin hakan inaga zaifi
Aliyu ka yarda da shawara ta kaji abokina?".

Cikin zubda hawaye yakoma cikin d'akin wata jallabiyar sa kawai yayi k'okarin zura mata yana
mai jin wani irin tsanar ta yana ratsa shi zuciyar sa bakinkirin ya fito da ita yasata a mota Bello
ya rufa masa baya shi yayi tukin motar dan kuwa Aliyu sam bazai iya ba karyaje ya kashe su.

****************************

A firgice Alhaji Abubakar Kaseem Shattima ya farka daga baccin da ya sace sa a sakamakon
mummunan mafarkin dayayi, gaba daya jikinsa ya jike sharkaf da gumi duk kuwa da sanyin AC
daya gauraye d’akin,
 ido yaketa rabawa saikace an tsare mage a kotu,  gaba daya jikinsa rawa yakeyi tamkar

mazari

A rikice yakai dubansa ga 'kofar kewaye jin anturo da k'arfi, Ammin su Aliyu ce tafito da alamar
wanka tayi sai kiraye kirayen sallar asuba akeyi, had'a ido sukai yace " Hajiya har asubahin tayi
kenan bari intashi yau na makara meyasa baki tadani bane".
" Alhaji ai gani nayi baka dade da samun baccin bane jikin ka yabani tsoro jiya wallahi hankali
ma bakaramin tashi yayi ba ka dade bakai irin wannan zazzabin mai zafi ba gaskiya amman ya
sauka aiko?".
ta karasa tana taba wuyar sa.

Dasauki kamar ma banyi ba yafadi yana saukowa daga kan gadon.

******************************


"What!?".
"Meyasame ta haka Bello me yayiwa d'iyar mutane daga zuwan ta, lallai Aliyu baida mutunci".
Yakashe wayar a fusace yana huci.

" Alhaji meyasami Ramlat dinne haka uhm?".

Huci yayi a fusace yashiga fad'in "kibar mutumin banza nima bansani ba Bello dai yace min
suna Asibiti muje muji meke damun tane yaron nan yana so ya watsa min k'asa a ido na lura so
yake ya tozarta ni shiyasa daga kawo masa yarinya jiya za a cemin sun kwana asibiti haryanzu
likitoci nakanta bata farka ba!".
**********************

" Alhaji wallahi muna iyakar k'okarin mu akan yarinyar nan yanzu haka doctor Ahmad ne akanta
amman har yanzu shuru, abin ne ya had'e mata biyu ga fyade ga duka na tashin hankali da akai
mata haba rashin imanin yayi yawa ai!".

A fusace ya katse likitar da fad'in "duka!?"
"Duka fa kikace dukan ma na fitar shari'a?"

Tun kan likitar tabada amsa Ammi tace "Likita Amarya ce fa yarinyar jiya aka kawota naji kince
fyade ai babu fyade tsakanin miji da matarsa".

Hajiya to yayi mata duka na fitar hankali daga k'arshe ya sadu da ita da karfin tsiya wanda
hakan yaja saida mukai mata d'inki..........k'arar wayar dake kan teburin ya katse ta, d'auka tayi
tana sauraran abinda ake gaya mata a d'aya bangaran daga k'arshe ta aje ta mik'e tana fad'in
"inazuwa Alhaji".

D'aya bayan d'aya tabisu da kallo bayan ta dawo, k'arara tana hango d'inbin damuwa a tattare
dasu, a hankali ta soma magana cikin kaushin murya da alama mai nuna jin haushi da takaici.
"Yarinyar ku bata mutuba amman nayi mamakin yanda akai kuka d'auki yarinya k'arama kamar
wannan kuka bawa jahili gidahumi auran ta har yayi mata wannan aika aikan, haba dan Allah, ai yanzu mun wuce zamanin tursasawa, duka yarinyar nan guda nawa take!
Amman ace d'inki har biyu ciki da waje saikace wacce ta haihu! Gaskiya bakuyiwa d'iyar ku
adalci ba dakuka bata jahili wanda baisan ciwon kansa ba".
" Ga kuma duka saikace yasamu jaka haba haba.......".

A fusace Alhaji Abubakar Kaseem Shattima yafice daga _office_ d'in tsaye ya iske Alitu yanata
safa da marwa baiyi wata wata ba ya kwasheshi dawani gigitaccan mari wanda yasa Aliyu
yakusa kurmancewa da makancewa a lokaci guda yasaki wata y'ar k'aramar k'ara dan jin
saukar marin a cikin bazata.............. [5:12AM, 2/16/2018] Maman twins💞: *NAGARTA WRITERS*
*ASSOCIATION (NWA)*


*ZAMANI* 2⃣8⃣


*A TRUE LIFE STORY*


*WRITTEN BY*

*FIDDAUSI SODANGI*


*DEDICATED TO*
*MY MENTOR*
*KHADIJA SIDI*




Jajayan idanuwansa ya d'ago ya sauke bisa fuskar mahaifin sa cike da zafin zuciya da
takaicin marin dayayi masa, wannan shine ga zafin duka gana cizo a dakeka a hanaka kuka,
tuni Alhajin nashi yasoma fad'a cikin kumfar baki jikin sa har rawa yakeyi dan tsabagen masifa,
"nizaka tozarta!?",
"Nizaka watsawa k'asa a ido ka zubda mani mutunci a idon tuniya?"
"Akawo maka yarinyar lahiya kalau kaci mata mutunci sannan kayi mata dukan da zai sadata da
kushewar ta dan bakada mutunci?".

Cikin zafin zuciya Aliyu yasoma magana, "Abba kasan abinda y'ar iskar yarinyar nan mara
mutunci tayi ne kuwa?"
"Yarinyar nan k'wanaki mun had'u a hanya daga na tsaidata ta d'aga hannu ta zabga mani
mari tayi mani wulakanci kamar wani kare ta tafi, sannan jiya da daddare munshigo gida nida
Bello muka samu ta kawo k'warton ta sunyi lalata yayi mata sannan kuma ace kada inyi hukunci
akan ta, ai wallahi tallahi na rantse da Allah banriga nayi mata komi ba tukun sai ta farfad'o zata
gane shayi ruwa ne wallahi bazan yarda ba kuma bazan iya zama da fasika ba , ai idan shari'ar
musulunci za a bi kawai a jefe tsinanniya mara tsoron Allah.......".

Wani marin yakuma sakar masa yaci kwalar sa cikin sark'ewar murya yace _" You are very
stupid Aliyu!"._
_"I said you are very stupid! "._
" Ni kake gayawa wannan maganar banzar dan uwar ka!?".
"To wallahi bari kaji na rantse da Allah idan wani abu yasami y'ar mutane ka kuka da kanka dan
wallahi saina d'aure ka! Kaji na rantse maka da Allah!, mutumin banza mutumin wofi!
Shashasha sakarai wanda baisan ciwon kansa ba, kullum kana girma amman kana sake
komawa sakarai! Kuma Allah ya isa banyafe maka ba idan nasake naji ka sake furta wannan
maganar a koma ina ne! Sakarai kawai wuce kabani waje kafin inyi k'asa k'asa dakai anan
wajan shashasha!".

A fusace Aliyu yafice zuciyar sa na tafasa tamkar zai kifa yake taku da k'arfin sa fuskar nan tayi
jawur alamar bacin rai, da k'arfi ya fisgi motarsa dama Bello tun zuwan su Alhajin ya ware
abinsa dan yau zai koma Lagos wajan aikin sa.

**************************


Kai tsaye hotel d'inda ya aje A'isha yayiwa tsinke, da gudu ta iso gare sa ta rungumo sa daga ita
sai pant da bra irin na turawan nan nashan iska, hankad'e ta yayi yanimi waje ya zauna dafe da
kansa, a rikice A'isha ke duban sa jikin ta a sanyaye, mik'ewa tayi tanufi firij ta ciro ruwan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login