Showing 39001 words to 42000 words out of 56306 words
Chapter 14 - ZAMANI (1 to end) Book Complete by Fiddausi Sodangi .pdf
a gidan ka maida ni gun iyayena, mazinaci kawai macucu azzalimi!".
Hannu ya d'aga zai kifa mata mari
dasauri Aysha ta taho tana fad'in
"A'a oyoyo Amaryar mu".
da sauri ta rungumota jikin ta
"Waidama _sweetheart_ Amaryar mu na nan shine baka gaya minba, wallahi sam ni banganta
ba, eyya Amaryar mu meya sameki kike kuka haka ji yanda hadaddun idanuwanki suka dawo,
_common_ bana son kukan nan naki tashi kije kiyi wanka kici abinci naji jikin ki na tashin zufa
babu kyau mace nazama da kazanta gaskiya".
Tayi maganar tana duban cikin idonta.
Hankad'eta Ramlat tayi da sauri Aliyu ya taro ta yana fad'in "zakiyi mata illa ne meye hakan
bakida hankali ne dan ta gaya maki gaskiya".
Haka yagama masifeta suka nufi _dinning table_ rungume da juna haka suka ciyar da juna
abinci a baki tamkar wasu ma'aurata.........
[7:18PM, 2/28/2018] Maman twinsí ½í²: *NAGARTA WRITERS ASSOCIATION*
*ZAMANI* 3⃣9⃣
*A TRUE LIFE STORY*
*WRITTEN BY*
*FIDDAUSI SODANGI*
*DEDICATED TO*
*MY MENTOR*
*WANNAN SHAFIN NAWA NAKI NE AYSHA BICHI TAKWARAR AYSHA YUSUF GIDADO, NA
LURA KINA TSANANIN SON TAKWARAR TAKI HARMA BAKI GANIN LAIHINTA KOYA ABIN
YAKE NE KAUNA CE SILA DA ALAMA*
K'wanan Aysha biyu a gidan Aliyu sai ranan Monday sannan ya maidata makaranta.
Karatu sosai takeyi babu kama hannun yaro wannan dalilin yasa Aliyu yasaka mata ido sosai
yasaka mata matakan tsaro masu kawo masa rahoto akanta duk inda tashiga sai angaya masa
shi a tunanin sa kowani tasamu shiyasa ta likewa makarantar haka a yan kwanakin nan, baisan
cewa ita jarabawar dake gabanta takewa karatu haka ba babu dare babu rana.
************
Aliyu wai meyasa kake min haka ne saboda Allah saikace irin baka yarda daniba d'innan ka
takura ni sosai nifa kwata-kwata bana sakewa kamar sauran yara a makarantar nan kasaka min
ido sosai gaskiya Aliyu kafita hanyata inkanaso mu shirya inbakuma so kake ajimu ba, ni
banason abinda kakemin....
ta kare maganar cike da shagwaba kamar zata fashe da kuka, dan abin ba karamin haushi take
bata ba.
A d'aya bangaren kuwa Aliyu ya k'ara daidaita wayar a kunnan sa yashiga rarrashin ta tamkar
tana gaban sa,
sai k'ara narkewa takeyi.
*****************
Aysha ce cikin zumbuleliyar hijabi sai ja da k'asa yake, kai tsaye _office_ d'in Malan Ahmad
tayiwa tsinke, tana zuwa ta kwabe hijjabin tana fad'in "wash Allah zafi, wallahi zafin Katsina yayi
yawa mutum kamar ya tafi zindir Allah!".
Wata y'ar cukular doguwar riga ce mara hannu a jikin ta da k'adan ta wuce cinyar ta.
Zama tayi tana fuskantar sa tare da cire band d'in dake kanta tana fad'in " ina yini Malan ya
d'alibai?".
"Lahiya kalau Aysha ya karatu?".
" lahiya Malan zuwa nayi muyi ciniki nawa zanbiya a yafe mani jarabawar nan danni kam nafasa
rubuta ta gaskiya dan karatun nan na hanani rawar gaban hantsi na".
Murmushi yayi yace *"AYSHA YUSUF GIDADO".*
"kina sha'aninki abinki, gaskiya bana bukatar kudi wannan karan ke nake bukata, wannan
lallausar jikin nakeso in d'ana Nima konasami natsuwa!".
Tsaye ta mik'e tana jijjiga jikin nata tare da fad'in "bakada matsala Malan Indai zanci ai babu
damuwa amman fa dole kayi amfani da roba dan gaskiya Aliyu ne kawai keda ikon shiga wajan
nan a yanda yakeso".
Murmushi yayi yana kallon cikin idon ta yace " ai bakida matsala Indai wannan ne".
***********************
Kwana uku kenan Malan Ahmad da Aysha suna cin karan su babu babbaka yace sati d'aya
zaiyi yana kusantar ta kullum sau biyu a rana shine hakkinsa na jarabawar sa dazai bata, tasaki
jiki sosai dashi harma fad'i take haba ai canji yanada dadi amman kullum ita kenan Aliyu Aliyu ai
gara ana sabuntawa a lokaci d'aya takamu da kaunar Malan Ahmad yayi mata d'ari bisa d'ari.
Yauma zaune take saman kujera a d'akin data kama cikin Katsina motel na tsawon sati d'aya
yau kwanan ta biyar kenan wanda saura kwana biyu sugama dil d'insu ita da malamin nata.
wani littafi nasu wanda yashafi karatun nasu take karantawa.
Karar mota taji tariga tasan Malan Ahmad ne domin lokacin zuwansa kenan yanzu d'in.
Ci gaba da aikin karatunta tayi har ya shigo bata ma san ya shigo ba, tsaye yayi yana kallon ta
yana murmushi.
  A halin yanzu ba abinda ke sanya shi farin ciki irin ya gansa da Aysha dinsa, Kuma har yau ya
kasa tantance sonta ne yafi yawa ko sha'awarta,
 Kamar ance d'aga kanki kawai taga mutum tsaye yana kallon ta, wani ihu ta saka tayi tsalle
taje ta rungume sa, cikin shagwaba
  “Shine zaka shigo bazaka min magana ba ka bani tsoro"
Tallabo fuskarta yayi ya tsura mata ido, ya kasa cewa komai, ya shafa fuskarta ya mata
murmushi,
 “I luv u Sholyâ€
Abinda ya iya furtawa kenan, a hankali ta kara shiga jikinsaÂ
 “Luv u tooâ€Â
Matseta yayi gam jikinsa a hankali yake rada mata a kunne…
 “ina sonki! Ina sonki! Ina sonki Aysha Allah yabarmu tare".
Lumshe ido tayi ta rasa abinda zata fada masa, bugun zuciyar sa ne ya karu lokacin da ta fara
kokarin nuna masa nata salon.
 Sun faranta ran juna  tsaye a gurin, ya kasa sakinta Sai kace za’a masa kwacenta, kokarin
kwace kanta tayi, ta nema masa koda ruwa ne, kara matseta yayi sosai Â
_ “This is ur permanent resident, so stay here till people take me in their shoulder.â€Â _
Toshe bakinsa tayi ta dan daki kirjinsa,Â
 _“God forbid,_ kada ka kara fadan haka _please.â€_
Bisa cinyar sa ta zauna a hankali tashiga fadin "Ahmad ina sonka ina kaunar ka kawai tsoron
Aliyu ne yake hanani yimaka wasu abin fa wallahi zai iya illata ni idan akai kuskuran daya
kamamu a hakan.........
Maganar tata ce ta mak'ale a bakinta jikin ta ya hau k'yarma gaba d'aya tagama gigicewa da
ganinsa tsaye yanai masu wani mugun kallo,sam batai tsammanin ganin saba.
Tsaye ta mik'e tana rawar jiki bakinta sai rawa yake numfashinta sai sama-sama yake tamkar
zai bar jikin ta, sama da k'asa yake k'are mata kallo idanunnan nasa sunkad'a jajir.
Sanye take cikin wasu k'ananan kaya sun matse ta tam-tam saikace wata d'iyar bebin roba.
A hankali yashiga k'arasowa garesu, Malan Ahmad na ganin hakan da sauri ya zagaye shi ya
fice abinsa tamkar zai kifa koba a gaya masa ba yasan wannan ne Aliyu nata dan ganinsa
sanye da uniform a jikinsa.
_"Aliyu_..........."
"uhmm karatu fa yake taimaka min dashi yana gaya min abinda ban ganeba......."
Wani mugun dank'a yayi mata ya had'e ta da bango
"Amanata kikeci Aysha!?"
"Wannnan shine alkawarin dakika d'aukar min, wannann shine irin sakayyar dazaki min Aysha?"
"Mena rageki dashi Aysha?"
"Menene bana yi maki, mekike nima wajan wannan mutumin mezai iya maki wanda ni banai
maki uhmm!?"
Yak'ara matseta sosai kuka sosai takeyi tashiga fad'in Aliyu ba abinda kake tunani bane wallahi
kawai........."
Da k'arfi yakatse ta da fad'in _"you are very stupid_ ni zaki rainawa wayau,abinda kika
zabarwa kanki kenan Aysha".
watau kinzama y'ar iska ko kinsan dadin maza kala kala yanzu harni zaki gayawa ba haka
bane abinda nagani da ido na gaki bisa cinyarsa kuna iskanci yana rungume dake shine........."
Maganar shi ba k'aramin zafi yayiwa Aysha ba wannan dalili ne yasata jan wani guntun tsaki
ta kauda kanta.
Kuttt!!! Ai Aliyu baisan sanda yakaimata wani gigitaccan mari ba wanda yasata kurmancewa
na wucen gadi sai wasu taurarine take gani suna zagayeta.
Wani irin ihu tasaka tun kan tagama dawowa haiyyacinta ya rufeta da duka tamkar zai kasheta
Bugunta yake yana jifa da ita sai kace Allah ya aikosa kamar yasamu kato ihu take amman
tamkar kara zugashi takeyi.
Saida yayi mata dukan fitar hankali sannan ya sarara mata haka ya tsaya bisa kanta yana huci
kamar wani zaki.
Cikin wani irin bacin rai da fushi take dubansa tana harararsa.
A fusace tasoma magana cike da tsiwa da fitsara had'e da rashin kunya sai kace ba ita aka
gama jibga ba kamar jaka yanzu.
"Nice y'ar iska?"
"Aikuwa indai har ni y'ar iskace to kaima shine!".
" kainefa ka koya min koma menene kaine a d'orani bisa hanya !".
"Wallahi kana bani mamaki Aliyu ka huta dani kuma ka jibgeni".
" Inajin dadi inasawa zuciyata cewa ni d'in *Y'AR GATA CE,* Ashe Sam bahaka abin yake ba
a wajan ka!".
Na d'auka cewa munzama d'aya nida kai har ina tutiya ina fad'in *A ZUMUNTAR MU* bazaka
taba iya cimin fuska ba Ashe ba haka abin yake ba, a kullum ina fadin cewa *KAINE GATANA*
Ashe nayi kuskure ba haka abin yake ba, inajinka *HAR A ZUCIYA TA* Ashe kai ba haka bane
a gareka, wannan wani irin *RUGUNTSUMI* ne haka dazaka dinga cin fuskar abinda kake
ikirarin kana kauna.
Ba dan banaso inkasance *MAKIRA* ba mai hada husuma ba dasai na kai karar ka wajan
iyayan ka na, dan nasancewa sam baka kyautata masu a matsayinka na d'an su ba.
Tun zuwa na katsina dana hadu da k'awar arziki watau *REAL AMANI* nasan fari da baki,
nake iya tantancesu, ta wayar dani harma ka ganni kace kanasona amman karabamu kace
kaine kadai ya cancanta inyi abota dashi na hakura dan dai banida burin dayawuce in kyautata
maka.
Tabbas Aliyu *KAINE SANADI* Kaine sanadin jefani kowani irin hali nashiga yanzu dawanda
zanshiga nan gaba.
Jikinsane yayi bala'in sanyi da sauri ya jawota jikinsa yana rarrashi,dukkuwa da zuciyar sa
bakikkirin take da maganganun nata.
Daga rarrashin nan yasoma shafata yana _kissing_ kowani bangare na jikinta.
Dasauri tashiga maida masa martani saboda ba karamin kyewansa tayi ba.
 Haka dai ya rika sarrafata har Saida ya biya bukatar sa yasamu natsuwa.
 Yana son Aysha komai nata burgeshi yakeyi,Â
Zaune yake ita Kuma ta dora kanta saman chinyarsa suna hira, wayarsa ce tayi kara, lokaci
daya suka kalli wayar dake gefe, bakuwar lamba ce ta Kira, ya kasa dagawa har ta tsinke karo
na biyu ta sake _ringing_ nan ma bai daga ba,Â
 “Bakaji ana waya bane Aliyu?"
 “Sheeeeeee!!†Ya Dora hannun sa a kan labban sa, murmushi kawai ta masa taci gaba da
abinda takeyi, karshe _silent_ ya saka wayar.
Saida suka share kwana biyar a cikin katsina motel inda yasake biyan wani kudin daga karshe
suka koma makarantar ta tattaro duka kayanta takoma gidan Aliyu da zama kwata kwata.
Wannan kenan........
Aliyu yagaji da jiran Aysha tuntuni ya kwalla mata kira ta amsa amman zuwan ya gagara,
ya mik’e ya shigo d'akin, tsaye take tana waya bayanta kawai yake iya gani, sai dariya takeyi
harda kyakyatawa.
kallonta yakeyi a fusace zuciyar sa tamkar ta fito waje dan k’ulewa, kamar ya shak’ota yakeji,
yadai taushi zuciyar sa yasaka mata ido sunyi jawur dan bacin rai!
Yarinyar nan tanaso ta zautashi bata sancewa zai iya kisa akanta bane?â€
Kokuwa rainin wayau ne zaisa tazo har gidan sa cikin d'akinsa tanai masa hira dawani k’ato?â€
“Saida ta gama yin wayarta tas sannan takashe ta juyo dan shiga palon ido hudu sukayi yanayi
mata wani irin rikitaccan kallo, a rikice akuma tsorace taja baya tana fadin "Aliyu Yaya Abba
nefa".
Wani irin kallo yak’ara watsa mata saida hantar cikin ta takad’a dan tsoron daya bata.
A tsorace take kallon sa, "wannan wani irin kallo ne haka Aliyu keyi min menayi masa kuma?"
"Nace Yaya Abba ne".
Kafin ta ankare kawai ji tayi ya fisgota zuwa cikin palon yana fad’in ke nine d’an iskanki ko?â€
" Nizaki rainama wayau?â€
" Kokina nufin bakisan cewa acikin gidana kike bane".
"Ok watau ga sakarai yanata sakarci ko?!"
Yafad'i da k’arfi kamar zaifasa mata dodon k’unni,
A tsorace take kallon sa bakinta na rawa addu’a take a zuciyar ta Allah yasa karyace yaga
wayar tata.
Zuciyar ta tamkar ta tarwatse dan fargaba, kai ta shiga girgizawa da karfi.......
[3:07PM, 3/1/2018] Maman twinsí ½í²: *NAGARTA WRITERS ASSOCIATION*
*ZAMANI*4⃣0⃣
*A TRUE LIFE STORY*
*WRITTEN BY*
*FIDDAUSI SODANGI*
*DEDICATED TO*
*MY MENTOR*
*SAKON GAISUWA GAREKU MUTANAN FIDO KUDIN NA MUSAMMAN NE A WAJAN
SODANGI, KUNFI KOWA SON LITTAFIN NAN NA ZAMANI A CIKIN MARUBUTA*
*MRS UMAR*
*JIDDA ALIYU*
*QUEEN MEEMI*
*HAUWA DAMARY*
*KHADIJA CANDY*
Aliyu ne yafito daga Jiffatu hannunsa rik'e da wata k'atuwar leda bak'a, yana kok'arin bud'e
motarsa yaga wucewarta…
tafiya take cikin nutsuwa,hankalinta a k'wance batada wata damuwa a tare da ita, k'aton hijabi
ne sanye da ita har k'asa bazama ka hango k'afafuntaba sai dai tsinin takalmanta, fuskarta
kadaice a waje kyakkyawa ce sosai, dayawa gurin ta burgesu yanda har lokacin bata dago kai
ta kalli kowa ba ballantana ta san wadanda ke kallonta… Aliyu shine ya fara nufarta, yanayin shigarta ya birgeshi kuma hakan yasanyashi yi mata
sallama
ta amsa a tak'aice tana kallonsa….
gabansa sai fad'uwa yake tunda suka hada ido yaji tasowar wani abu a zuciyarsa…
da sauri ya ciro _complimentary card_ d'insa ya mik'a mata yana fad'in
ki nemeni _pls_ akwai _phone number_ na akai, naga kinada mutuncinki bazan iya tsayawa a
hanya magana dake ba idan kin bani dama zanzo har gidanku, ya juya ya fice batare da ya
saurari mezata ceba.
Wani d’an guntun murmushi tasaki tare dabinsa da kallo, baki ta tabi tare da zuge zif d’in
Jakarta ta jefa card d’in a jaka, kai tsaye titi ta nufa ta tsaida mai adai daita, batare data gaya
masa inda zata ba ta fad’a, sai da suka fara tafiya sannan mai adai daita yace "hajiya ina muka
nufa ne?â€
Saidatayi wani fari da ido sannan tace, "k’ofar marusa zaka kaini,"
“Tafiyar minti goma ce takaisu unguwar data ambata, adai dai wani d’an k’aramin gida ta tsaida
shi, "nawane kud’in ka?â€
Tafad’a cikin sanyin muryar ta.
" kibada d’ari biyu".
Jakarta ta bud'e ta ciro ta bashi,
Cikin sanyayyar muryar ta tadoka sallama, sai kuma tayi tsaye a k'ofa tana jira ai mata izinin
shiga,
kamar daga sama mahaifiyar tata taji sallamar ta dama tunanin ta take a zuciyar ta yanda akai
ta dade haka har an fara kiran sallar magrib,
sallamar tata ta amsa sannan matashiyar budurwar tashigo ciki muryar ta na rawa ta gaida
uwar tata
"umma ina yini ya maraican"
"Lahiya kalau Sadiya!"
"Amman saboda Allah 'yar nan kinma kanki adalci kenan, dazaki tafi menace maki ne?"
"Ina aza na shaida maki karki kuskura ki kai magariba a waje ko ban gaya maki bane?"
"Haba Sadiya wai sai yaushe zaki san ciwon kanki ne kisan kin girma?"
"kiyi hakuri Umma zan kiyaye insha Allahu"
Daga haka tashige d'aki uwar ta bita da ido tana mamakin halin d'iyar tata.
Tana shiga d'aki tacire kayan jikin ta tashiga wanka, tsawon minti talatin ta d'auka tana wanke
jikin ta Kafin tafito bayan ta d'auro alwala, a gurguje ta shirya jin anata kiraye kirayen sallar
magrib, wata doguwar riga tasaka ta barci ta zumbula abayar ta tahau kan darduma ta tada
sallah.
****************************
*Alhaji Abubakar Kaseem Shattima* kwance a bayan mota direban sa na jansa, wani mai saidai
jarida ne keta sunno masa dai dai inda danja ta tsaida su, idanuwan sane suka sauka jikin
jaridar da matashin saurayin keta nuno masa, da sauri ya zuge gilashin motar k'asa cikin
bugawar zuciya yaciro kudi mai yawa a aljihun sa ya mik'a masa "Alhaji har guda nawa kakeso
ne", "bani d'aya kawai banson surutu"
Dasauri ya mik'a masa yabar wajan, abinda ya d'au hankalin sa shine rubutun dake saman
jaridar.
*SHAHARARRAN DAN SIYASAN NAN WANDA DUNIYA TASAN SHI DA TAIMAKON
TALAKAWA DA JIN KANSU YAYIWA MATAR DAN SA FYADE A DARAN DA A KA KAITA,
SANNAN ABIN MAMAKI YAKASANCE DAN LUWADI KUMA DAN MAFIYA, WATA
MATASHIYAR BUDURWA WACCE TA BOYE SUNAN TA TACE IDAN ALLAH YA KAIMU SATI
NASAMU ZATA BAIYYA KOMI TARE DA HUJJOJIN TA..........*
Abinda ke rubuce kenan a gabar jaridar.
Zuface tashiga karyo masa tuni yajike dan bala'in.
A take yakira aminin sa tsawon lokaci suka d'auka suna tattaunawa daga k'arshe ya kashe
wayar tasa.
***************************
*Alhaji Abubakar Kaseem Shattima* da Aminan sa guda biyu sun shirya sunje har garin yola
dan nimawa Aliyu auran Aysha batare da sanin shi Aliyun ba, anyi masu tarbar mutunci sosai
batare da wani ja ba mahaifin Aysha ya amince a take suka saka rana nan da wata uku mai
zuwa haka suka juya suka tafi cikin girmama juna.
**************************
A gigice Aliyu ya d'ago yana duban uban nasa, "Abba gaskiya bazan iya auran taba tun tuni na
canza ra'ayina, haba Abba yaza ai abu haka ba ai shawara dani ba, saboda Allah yarinyar nan
fa karuwa ce da bakinka ka fad'i Abba kuma ni yanzu nariga na tattara ta na aje gefe saboda
Allah Abba yaza ai in auri yarinyar da tariga tagama barbadewar ta a waje haba Abba saboda
Allah yaza ai mani haka, gaskiya ni bazan iya auran taba........".
Wani bahagon mari Abba ya d'auke sa dashi wanda yayi