Showing 15001 words to 18000 words out of 56306 words
Chapter 6 - ZAMANI (1 to end) Book Complete by Fiddausi Sodangi .pdf
na niman wuce gona da iri,
magana daya biyu Aliyu komi Aliyu komi Aliyu ta dauki son duniya ta daura masa ji take idan
bata sameshi ba tana iya rasa ranta tana bashi wani irin mahimmanci naban mamaki, Anty
Abeeda dai na k'wasar takaici kala kala duk ranan _weekend_ shikuwa _uncle_ sam bai kula
da halin da take ciki ba.
Yauma kamar kullum ya kasance asabar misalin karfe takwas da rabi na dare tayi wanka tayi
shigar bacci cikin wata doguwar riga tana manne dawayar a kunninta,
_“Hello Baby_ kina jina?"
"Inajinka Baby,"
“mekikeyi yanzu?”
" k’wance nake nayi wanka muryar ka kawai nake saurare,"
"ok to wani irin shiga kikayi yanzu?"
Cikin sanyin murya tace "ina sanye da doguwar riga ta bacci," _"Wow!!"_
"Kinsan menake so kimin yanzu?" Girgiza kai tayi kamar yana ganinta.
yace "uhhm?"
Tace "saika fad’i?"
Ahankali kamar mai rad’a yace "sonake ki d’aukar min hotonki ahaka ki turo min ta
_whatsapp_ ingani please?"
Dasauri ta zaro ido kamar yana ganinta tace "A’a _baby_ bazan iya ba rigar karamace kuma
tayi Shara shara kasan ni ina tsoron yin irin wannan hoton saboda gudun tsautsayi kar wani
yagani sunan mutum ya baci koba haka ba uhm"
bata fuska yayi yace "kenan ni ban isa kimin alfarma ba kenan ban isa in rokeki abu kimin ba
ko?" "to nagode tunda banda mutuncin dazan nimi abu awajan ki kimin!"
"Sai anjima!"
ya kashe wayar abinsa
dasauri ta ringa _hello_ _hello_ dan Allah _baby_ tsaya kaji wallahi turo ma zanyi ai ban isa
ince A’a ba wasa nake wallahi,
ina tuni shikam ya dade da kashewa abinsa,
Dasauri ta dauki hoton ta tura masa yakuwa yi kyau kamar bada dare akayi saba, duk wata
sura ta jikinta a baiyane take, batafi minti biyar da turawaba saigashi yakira ta
"
_"Wow baby_ kinada kyau sosai wallahi, kin hadu, amman gaskiya nalura sam ba kaunata
kikeba Wallahi!"
Dasauri tace _"baby_ nidin?"
Yace "kwarai kuwa, ai idan har kina sona kina kaunata yakamata ace basai lallai _week days_
muke haduwa ba ko _weekend_ yakamata ace koda yaushe muna tare tunda kinsan ni naki ne
ke tawace yakamata ace zuwa yanzu zuciyar ki ta kekeshe akai na amnan ke saikiyita abu
tamkar baki waye ba komi _uncle_ komi _uncle_ shi _uncle_ d'in ubanki ne shi dazaki ringa
damuwa dashi haka haba mana gaskiya kina shiga hakki na dayawa A'isha!".
"Duk _weekend_ saidai waya waya ni wallahi har fargabar _weekend_ d'inma nakeyi haka!".
"Sam ni bantaba ganin irin wannan soyayyar ba kuma wai ahakan ne anason ka!".
Cikin muryar tausayi tamkar zatayi kuka muryarta har rawa takeyi tace "to _baby_ ai kasan dai
gidan nan _uncle_ baya barina yin zance, kuma bawani fita nakeyi ba inba ranan makaranta
ba…….."
Dasauri ya katseta, "to mezaisa bazaki bani dama in ringa zuwa gidan ba iye?"
mezai hana yanzu kice inzo indai har kaunata kike da gaske?"
"To _Baby_ idan _uncle_ tsautsayi yafito da shi yaganmu fa yazanyi Kazan fa………"
"Ya isa ai nasani dama sam bakidamu daniba shiyasa komi natambaye ki saikin min musu sai
kace wata yar yarinya karama nikam nagaji da irin wannan soyayyar!".
Kuka tasaka masa tana fadin "to ya kakeso inyi ne?"
"Kibani dama inzo kawai shine magana A'isha, kice inzo yanzu indai kina son kwanciyar hankali
na idan kuma kinaso inyi fushi dake indaina kulaki shikenan Allah yahada kowa da rabonsa na
alkairi Ameen!".
Yayi shuru yana sauraran amsar dazata bashi.
Cikin sanyin murya irinta mai kuka tace " to shikenan Aliyu kazo d'in yanzu babu damuwa
amman ka tsaya a wajan _gate_ basai kashigo cikin gidan ba kar _uncle_ yaji karar mota ya
fito ya kamamu,"
"Ni dallah malama bari kiramani wannan _uncle_ d'in hakanan wallahi kishin shima nakeyi
sabida yanda kike yawan ambaton sunan sa mtsewww!"...............
[7:11AM, 2/9/2018] Maman twins: *NAGARTA WRITERS ASSOCIATION (NWA)*
*ZAMANI* 2⃣0⃣
*A TRUE LIFE STORY*
*WRITTEN BY*
*FIDDAUSI SODANGI*
*DEDICATED TO*
*MY MENTOR*
*KHADIJA SIDI*
*WANNAN SHAFIN NAWA SADAUKARWACE GAREKU MIEMIEBEE NOVELS GROUP INA
GANIN COMMENT DINKU A KOWANI SHAFI NA ZAMANI INAJIN DADIN YANDA KUKE
BIBIYAR LABARAI NA NAGODE ALLAH YABAR KAUNA SODANGI TANA ALFAHARI DAKU
SOSAI*
Baifi minti sha biyar ba ya iso yakira ta ya shaida mata isowar sa, cikin sand'o ta sanya
abayar ta tafito tana waigen bayan ta, cikin mutunci suka gaisa da mai gadi tace dan Allah zata
karbi sak'o a waje yanzu zata shigo yace babu damuwa adawo lahiya.
"Aliyu meyasa kazo da wannan motar kaga fa batada tint wannan baka tsoron wani yazo
wucewa yagan mune?"
Nifa Aliyu ina tsoron _uncle_ yaji labari ko ya ganmu saboda _uncle_ zai iya kai 'karata wajan
baba na kuma baban mu yanada zafin zuciya sosai na tabbatar zai iya cire ni a makarantar ya
maidani gida kilama ya aurar dani, shiyasa nake taka tsan tsan da _uncle_......."
Wani irin tsawa Aliyu yayi mata "Na rantse da Allah kika sake kira min sunan _uncle_ d'innan
zanyi mummunar sab'a maki ranki zai baci wallahi!".
"Mezaisa ki tasani a gaba kina kira mani _uncle_ _uncle_ akan wani dalili ne?".
" Kinsan yanda zuciya ta ke k'una kuwa so nawa zangaya maki inada kishi mai tsanani?"
"Sonawa zangaya maki iyee!?".
Kafin ya k'arasa masifar sa ta rungumeshi ta toshe masa baki danata tsawon lokaci tana
tausar sa ta hanyar sarrafashi, sannan daga k'arshe ta zaro bakinta bayan ta tabbatar ya huce,
" Haba _baby_ meyasa kake fushi akan abinda baikai yakawo bane?"
"Kasan yanda fushin ka yake tasiri akaina kuwa?"
"Kasan yanda zuciyata take tafasa idan naga kana bata ranka akaina?"
"Kadaina saurin fushi akan abinda baikai ya kawo ba _please_ Aliyu saurin fushi banaka bane
kaji nawa, Allah ya huci zuciyar ka Aliyu Haydar nawa ni kad'ai".
Jawota yayi jikin sa yashiga bata wasu sunba masu zafi.
" A'isha mu koma baya injiki sosai na takura sosai anan".
Bata iya cewa komi ba illah motar data bud'e takoma bayan, tsawon minti biyu sannan shima
yabita.
Kwance take rigin gine harta cire kaya tana jiran sa, baiyi wata wata ba yasoma sarrafata son
ransa daga k'arshe yashige ta yayi budurinsa son ransa sunfi awa d'aya cikin motar nan suna
tanbadewar su, k'arar wayar tane ya katse masu jin dadin su da sauri ta zame jikin ta ta d'auko
wayar sunan data gani yana yawa bisa _screen_ d'in wayar ne ya gigitata tasoma fad'in "Aliyu
Yaya na Yaya nane ke kira na Yaya Abba ne!".
" To meye ki d'auka mana".
Bata d'aukan ba sai da ta mayar da kayan jikin ta tukun ta d'auka bayan ya sake kira.
_"Hello_ Ya Abba".
Tafad'i cikin muryar bacci k'asa k'asa, a d'aya bangaran ya amsa shima tamkar bayason
maganar,
_"Sorry_ natashe ki kina bacci kin fad'o mani a raina nace bari inji ko kina lahiya?"
"Uhmm Ya Abba nifa tsoro ma kabani nasa wani abune".
" To k'wanta kiyi baccin ki saida safe mayi magana".
"To Yaya na saida safe"
Ta kashe wayar tana sauke ajiyar zuciya,
"Aisha gobe fa zani gida Abba na yana nima na amman ba dad'ewa zanyi ba inaga baifi inyi
kwana uku ba indawo".
Marairaice fuska tayi cikin shagwaba tace " Eyya Aliyu kasanfa zanyi _missing_ d'inka kariga
kasaba min da jin d'umin jikinka koda yaushe yakakeso inyi kenan?".
Rarrashinta yashiga yi hardai ta hakura a haka suka rabu suna begen juna takoma cikin gida
mai gadi ya rufe.
***********************
Ranar _Monday_ itace ranar da Aliyu yayi ma Abuja tsinke, ya rasa me yake ji, dad’i ko rashin
dadi, bangare d'aya yana jimamin barin A'isha,
ban gare daya kuwa zuciyar shake take da farin ciki zaiga iyayan sa, da haka har ya isa Abuja
kamin ya isa ya tsaya wani babban _Mall_ yayi masu siyayyar duk abin da yake ganin zasu
bukata, daga nan aka saka mashi a mota kamar ance ya d'ago kansa suka had'a ido.
Tsaye take tana waya tana ta murmushi.
Da ganinta kasan tana cikin hutu, shigar jikinta ta bayyana tarbiyanta.
Bugun zuciyar sane take tsanan ta lokacinda dad'an matso kusa da shi.
Tsayawa chak yayi lokacin da ta dago idonta ta kalleshi hadi da wani lalataccen murmushi,
mai nuna natsuwa, wanda shi kansa yasan wannan murmushin ba nasa bane saura kiris ya kife
a gurin lokacinda yaji tace
“Luv U 2 ma bobo”
Numfashin sane yaji yana neman d’aukewa jin ta kira wani da bobo, dak’yar yasamu ya daidai
ta natsuwar sa, gaba daya yarinyar ta tafi da imaninsa, wani irin abu yake ji a zuciyar sa game
da ita.
Ita kuwa cikin natsuwa da taku na hadaddun mata ta wuce kamar batasan Allah yayi ruwansu a
gun ba, duk da cewa bata kalli gefen sa ba kawai wucewa tayi saboda tasan zai biyo ta ganin
irin kallon dayake mata.
Aliyu ya k’ara kallonta daga sama zuwa kasa wata irin tafiya ce takeyi cikin yanga.
bazai iya tantance meye aransa ba game da ita, ya fara taku zai nufi kanta wata zuciyar tace
kai Aliyu meye kakeyi haka ne akan kankanuwar yarinya inazaka hakan.
Wata zuciyar tasa ce tace dallah Aliyu kaje ai sai an gwada akan san na kwarai.
yana gama wannan tunanin ya gyara rigarsa shi dole babban yaro sannan ya nufi inda take
tafiya.??
Sallama yayi ahankali ta dago idanuwanta don ganin mai wannan
sanyayyar muryar, da sauri ta kauda idonta ta mayar kasa da suka hada ido, Yarrrr taji tsigan
jikinta ya tashi don shima kallonta yakeyi ko kiftawa bayayi, aranta kuwa cewa take ‘ko don
kaga kana da ido masu kashe jijiyan mutum yasa kake kallona haka, toh karyanka ni sai Bobo
na’ a fili kuwa amsa sallamar tayi sannan taci gaba da tafiya, binta yaci gaba dayi yayinda take
sauri saboda kar ya tsaidata sabida batada lokacinsa take gani, shikuwa bintayake tayi taga
k'arshe yasha gaban ta tare da ruk'o mayafin jikin ta, wani irin mari ta sakar masa wanda yazo
masa a bazata a take ya dafe kuncinsa yana kallon ta cikin ido, miyau ta watsa masa a fuska
tare da fad'in d'an iska d'an tasha mara kamun kai!".
Tayi tafiyar ta tabar shi nan tsaye tamkar an dasa shi..........
[5:34PM, 2/9/2018] Maman twins: *NAGARTA WRITERS ASSOCIATION (NWA)*
*ZAMANI* 2⃣1⃣
*A TRUE LIFE STORY*
*WRITTEN BY*
*FIDDAUSI SODANGI*
*DEDICATED TO*
*MY MENTOR*
*KHADIJA SIDI*
*ALLAHU AKBAR*
*ALLAHU AKBAR*
*ALLAHU AKBAR*
*A YAU 9/2/2018 MAHAIFIYAR MU MARYAMA TACIKA SHEKARA BAKWAI DA RASUWA, INA
ROKON ALLAH YA JIKINTA YASA TA HUTA ALLAH YASA MUTUWA YAZAMO HUTU
AGARETA, UBANGIJI ALLAH YAKAI HASKE KABARINTA YASA TA HUTA HAKIKA RASHIN KI
WANI BABBAN GIBI NE A WAJAN MU SAIDAI ALLAH DAYA BAMU KE SHINE YA KARBEKI A
LOKACIN DAYA DACE SABODA YAFIMU BUKATARKI, ALLAH BAYA BARIN WANI DAN WANI
YAJI DADI HAKA NAN MUTUM BAYA KARA KODA SAKAN D'AYA ACIKIN LOKACIN SA IDAN
YAYI, ALLAH YAYI MAKI RAHAMA TARE DA MAHAIFIN MU GABA D'AYA UBANGIJI YASA
MUTUWA YAZAMO HUTU NE AGARE KU DA DAUKACIN MUSULMI BAKI DAYA ALLAH KA
KYAUTATA NAMU BAYAN NASU KASA MUCIKA DA KYAU DA IMANI AMEEN SUMMA
AMEEN*
*INA BARAR ADDU'A GA MAHAIFANA GA DUK WANDA YA KARANTA WANNAN SHAFI
NAWA NAGODE*
Yafi minti biyar a wajan batare da ya motsaba yama rasa irin tunanin dazaiyi, daga k'arshe
dai yakoma gun motar sa ya fige ta da k'arfi yabar wajan zuciyar sa kuwa tamkar zata fasa k'irjin
sa ta fito waje.
Tundaga bakin _gate_ ma'aikatan gidan keyi masa barka da zuwa tare da nuna tsantsan
farincikin su, domin kuwa bakaramin alheri Aliyu keyi masu ba shiyasa kowa yakeji tamkar ya
lashesa Aliyu mutum ne mai yawan kyauta koda yaushe yanada kyawawan d'abi'u wanda kesa
dole mutun yasosa.
Sam yakasa boye bacin ransa danhaka a dake yake amsa masu yana wani basar wa tare da
bata fuska yana yatsine tamkar wata mace.
A Palo ya iske Ammin sa tana kallon tashar larabawa, cikin fara'a ta taresa ya tsugunna har
k'asa ya gaida ta cike da fara'a dajin dadi ta amsa tare da tambayar sa wajan aikin sa, a hankali
yake amsawa tamkar baya so, ta fuskanci bayason magana ne dan haka ta rabu dashi ta bar
hakan a gajiyar hanya ne kawai, wani zuciyar kuwa nagaya mata yau miskilancinsane ya
motsa, "kaje kayi wanka kayi sallah sai kazo kaci abinci ka huta gaba d'aya ko?"
"Ammi na a k'oshe nake na tsaya a hanya naci abinci".
Daga haka yafice abinsa tabishi da ido.
Ranan dai haka Aliyu ya k'arasa wunin sa sakwakwa dashi, kallo d'aya zakai masa ka tabbatar
akwai abinda ke damunsa amman dai iyayan nasa sunsaka masa ido zuwa gobe da safe su
sanar dashi dalilin kiran nasa dasukai.
**************************
K'arfe sha daya saura na dare A'isha ta farka daga baccin datakeyi dalilin mugun ciwon da
mararta ke yi, juye juye ta shiga yi kan gado tana kiran "wayyo Allah Abba na wayyo Umma ta
wayyo Yaya Abba,"
jin _vibratn_ d'in wayarta yasa ta mik'e da sauri jikinta na rawa ta dauki wayar don a tunaninta
Aliyu ne ya kira, ganin nmbr Bello duk da ba save dinsa tayi ba yasa ta koma ta k'wanta tana ci
gaba da kukanta,
sau uku yana kira taki d'auka yagaji ya kyaleta.
Misalin sha d'aya dai dai Aliyu ya kirata ta mik'e da k'yar ta dauki wayar ta hadiye kukanta ta
daga, a sanyaye ta gaishesa bayan ta amsa sallamarsa, yace
“Meya same ki A'isha naji muryar ki kamar kina kuka lahiya?”
girgiza masa kai tayi hawaye na bin k'uncinta tace “bakomi”
da damuwa yace
“No karki ce min bakomi, _i can feel it_ a jikina cewar A'isha ta bata da lahiya hakane?”
kuka ta saka masa, duk ya rud'e yana rok'onta tayi shiru don Allah, da k'yar ta fad'a masa
cikinta ke ciwo, yace
“cikin ki kuma me kika ci”
ganin taki cewa komai yasa yace _“re yhu on ur period”_
kai take girgiza masa alamar A'a kamar yana ganinta,
jin bata ce komai ba yasa yace _“tok 2 me_ mana A'isha”
da k'yar tace masa “A'a Aliyu nifa banma ga _period_ d'ina ba wancan watan kuma wannan
watan ma tun shekaran jiya yakamata ace yazo amman bai zo ba amman dai ina ganin shine
yakeso yazo yanzu shiyasa nakejin wannan ciwon sosai”.
Cikin sanyin murya yace "To kin sha magani ne”
cikin kuka tace “A’a”
yace “to sbda me”
tace “ya kare”
yace “to babu kowa a gidan ne” tace "sunyi bacci ai"
ya sauke ajiyar zuciya yace “Akwai ruwan zafi a kusa”
ta juya tana kallon bayi, sai da ya maimaita tambayar sannan tace “Ehh”
yace “to ki sirka a dan baho, sai ki sa 'kafafuwanki a ciki, kar fa ki sirka da sanyi, _but b4 den_ ki
fara hada ruwan _lipton_ kar ki sa sugar ki dinga sha a hankali,
"zaki iya?"
mik'ewa tayi tace “Toh”
yace “To je ki hado _lipton_ din ki dawo”
da k'yar tana durkushe durkushe ta isa _kitchen_ ta hada _lipton_ ta koma d'aki, ta ajiye gaban
madubi sannan ta shiga bayi ta debo ruwan zafi ta sirka ta fito, dai dai lokacin da wayar ke
_vibrate_, sai da ta fara dauko ruwan _lipton_ dinta sannan ta zauna kan gado, ruwan zafin
bahon na k'asa kusa da ita, ta d'aga wayar.
Yace “kin hado _lipton_ d'in”
tace “umm,” yace “ruwan zafin fa?" a hankali tace “gashi nan”
yace “To ki sa 'kafarki ciki, sai ki dinga shan _lipton_ d'in hannunki” tace “To” sannan ta saka
kafarta a hankali cikin ruwan zafin a d'an tsorace,
wani k'ara ta saki, a rud'e yace “Me ya faru”
kamar zata yi kuka tace
“da kwai zafi ruwan”
ya sauke ajiyar zuciya yace, "to daure ki karo ruwan sanyi,
ta mike da k'yar ta shiga bayi ta debo ruwan sanyi ta fito wayar na kare a kunnenta tace “na
debo” yace “to dan zuba kad'an, don nasan bai da wani zafi” yanda yace haka tayi, sannan ta
kuma sa kafar cikin ruwan,
yace “kinsa” kamar zata yi kuka tace “umm” yace “to mene kuma” cikin murya me kama da ta
shagwaba tace “ni dai zafi yake min”
Ya dan yi murmushi yace
“to kina shan _lipton_ d'in”
tace “to shima akwai zafi fa Aliyu” yace _“common_ ki dinga sip dinsa a hakan, ai shi zai sa
cikin ya daina” a hankali kamar zata yi kuka ta dinga yin yanda yace mata, yana yi yana
tambayarta ko ta kusa shanyewa har tayi rabi sannan tace masa ta gaji,
yace “to cikin da sauki yanzu?”
ta ce “uhm bacci nake ji” yace “ok, ruwan kafarki ya huce?” tace “A’a ya kusa” yace “to je ki
zubar ki zo ki kwanta” ba musu ta mike ta je ta zubar sannan ta dawo ta k'wanta, yace
“to idan kin tashi zamu yi waya kinji A'isha” tace “umm nagode Aliyu".
katse wayar yayi kawai.
Nan da nan bacci ya d'auketa, cikin baccin wani irin amai ya turnuke ta da gudu tayi bandaki
tayi ta kwarara shi tamkar yan hanjinta zasuyo waje, haka ta watsa ruwa