Showing 30001 words to 33000 words out of 56306 words
Chapter 11 - ZAMANI (1 to end) Book Complete by Fiddausi Sodangi .pdf
"Garin yaya yaje can d'in?" Yayi tambayar da kakkausar murya, "Abba nima bansani ba
yanzu muka ganshi shiyasa nakawo maka dan mahimmancin sa a gare ka".
Hannu ya sa ya k'arba ya aje bisa d'an k'aramin teburin dake gaban su batare dayace uffan
ba, Aliyu yayi musu sallama ya fice abinsa .
Zuciyar Ammi yashiga kai da kawowa, ya akai katin Alhaji yaje d'akin surukar su?
To sudai ba yara k'anana gare suba, bare ace yaro ne ya dauka ya kai, to ma ko yara gare su
ai wannan abu mai mahimman ci ne wanda ba a sake dashi.
Yakamata insaka ido ingano meke faruwa ne a cikin gidan nan dakuma miji na! Saboda ni
bangane masa ba k'wanan nan akwai alamar tambaya atare dashi, wani lokaci sai yazama
kamar mara lafiyar kwakwalwa sai ya kasa bacci cikin dare yayi ta zabura ga sambatu, gashi
yan zunnan bada dadewa ba yayi abinda yasata a cikin kokonta da zargin sa.
********************
*WASHEGARI*
Aliyu da Amarya Ramlat sun d'auki hanyar Katsina dunda suka soma tafiya yake mata masifa
da tijara sai kunduma mata ashar yakeyi, ita dai kallon sa kawai takeyi batare datace masa k'ala
ba.
Sanda suka isa Kaduna ya tsaya a wani waje da matafiya ke tsayuwa domin yin sallah dakuma
cin abinci, batare daya kalle taba ya fice abinsa, bayan yayi sallah ya tsaya yasaya masu abinci
da kayan ciye ciye ya dawo ya isketa a zaune, wani harara ya sakar mata yace "hala ke kafura
ce da baki sallah?"
D'auke kanta tayi daga kallon sa, "badake nake ba dan ubanki kike kallo na haka!?"
"Malam kada ka matsa min dallah hutu nakeyi kokuwa ya son ranka ne!?
" haba mutum sai shishigin tsiya nifa bansan sa ido da takura ina fata kana fahimta!?"
Murmushin mugunta yayi "yace a sannu zan saita ki dannaga bakida tarbiyya ko kad'an, sakara
kawai, da alama dai haka kikaga uwarki nama ubanki shiyasa kema kikai koyi dasu munafuka
kawai!".
" Eh haka ne kamar yanda taka uwar keyiwa naka uban ba, aidama k'yan d'a yagaji ubansa
kaga laifina?".
Mari yakai mata dasauri ta goce tace "meyayi zafi Malan?"
"Ai naga uba baifi uba ba, haka kuma uwa batafi uwa ba!?"
Tafad'i tana yatsine fuska.
"Na rantse da Allah zanyi maganin ki wallahi saikin gane bakida wayau zan koya maki hankali
badai ke y'ar iska bace zaki sani!".
" Ai iska baida y'a d'aya harda d'a gare sa dan haka karinga jam'i".
Girgiza kai yayi kawai suka d'au hanya.
************************
*ALHAJI ABUBAKAR KASEEM SHATTIMA* Tun dasu Aliyu suka tafi shima yayiwa Ammi
sallama acewar sa zashi Kaduna sai gobe zai dawo insha Allahu, nan Ammi ta k'ara tsinkewa
da lamarin sa, haka nan dai sukai sallama ya tafi badan ranta yasoba.
Kaitsaye suka d'auki hanyar Katsina shida direban sa, yana k'wance a baya yana duba jarida
direba najan sa.
********************
Misalin k'arfe uku su Aliyu suka iso cikin garin Katsina, kai tsaye gidan sa ya nufa mai gadi ya
bud'e masa inda yayi _parking_ a gareji.
A'isha ce tafito daga cikin gidan inda ta taho cikin wani irin salo mai d’aukar hankali, tana
tafiya gaba daya jikinta rawa yakeyi, har ta k’araso gaf da motar kafin ta sanya hannu ta bude
murfin motar inda take da tabbacin cewa nan Aliyu ke a zaune watau mazaunin direba, gaba
d'aya ta zube a jikinsa, cikin sigar shagwaba take fadin
“Aliyu meya tsaida ka harzuwa wannan lokacin??".
"Nariga na auna k'arfe biyu yakamata ace ka iso fa".
Duk wannan maganar tanayin shine da harshan turanci yau turawan ne bisa kanta dan shigar
jikin ta kawai ya nuna hakan.
dago kanta yayi yana kallon cikin idonta ahankali ya manna mata sumba a goshinta yana
fadin
“kinyi k’yau sosai sweetheart” fari tayi da manyan idanuwanta, tace
“Harma na kaika? sweet Ali”
murmushi yayi wanda yasa kumatunsa lotsawa alamar _dimple,_ dan yatsanta ta tura acikin
ramin tana wasa a gurin.
“Sweet Ali ina k’aunar wannan _dimple_ d’in naka,” murmushin yakuma yi yace
” Yanzu dai tsaya kiga yanda za ai a gajiye nake muje kimani tausa tunma kafin inyi wanka".
Ya sunkuce ta ya rufe motar da k'afan sa yazagaya ta d'aya bangaren suka had'a ido da Ramlat
wacce tayi mutuwar zaune ko motsin kirki batayi dan tsabagen al'ajabi tamkar zata mutu da
mamaki, yace " idan kinga dama kifito".
Yawuce d'auke da A'isha a hannunsa ya bud'e k'ofar suka shiga a palo sukai masauki nan suka
zube bisa Capet tashiga tumurmusa sa tana yamutsa sa da salon ta na y'an bariki.
Nan da nan ya birkice yasoma fita haiyyacin sa sai nishi yake yana k'ara rungumota.
A haka Ramlat tayi sallama tashigo jikinta sai rawa yake saboda yanda takara arba dasu a
wannan halin, sallamar ta A'isha ta amsa tare da fad'in "sannu Amaryar mu, barka dazuwa garin
Katsina d'akin kara".
Waje Ramlat tanima ta zauna takuwa saka masu ido tana kallon ikon Allah, a kaikaice A'isha ke
dubanta taci gaba da abinda takeyi na wasanni da Aliyu harma da wasu sabbin salo ta tsiro
dasu wanda yasanya Aliyu soma ihu yana sambatu, da sauri Ramlat ta kauda idon ta dan abin
nasu a girmi tunaninda da kwakwalwarta.
Cike da tashin hankali tasaki wani kuka mai cin rai.
A'isha ce ta d'ago tana fad'in "ohhhhh no Amaryar mu kuka kuma daga zuwa?"
"Aliyu inaga yunwa takeji bari inkawo mata abinci".
_kitchen_ tanufa tafito da tire mai d'auke da kuloli akai da faranti da cokali harda Kofi ta d'ire a
gaban Ramlat, ta koma _kitchen_ d'in ta d'auko sobo mai sanyi acikin jug ta kawo mata.
A haukace Ramlat ta bud'e sobon ta d'auka ta kwarawa A'isha a fuska tana fad'in "sobon ubanki
nace maki zansha!?".
"'Y'ar iska karuwa kawai mai bibiyar mazan mutane!".
" wallahi kinyi asarar rayuwar ki yarinya k'arama dake amman kinmaida kanki karya!".
Murmushi A'isha tayi ta kalle ta sama da k'asa tace "nagode Amaryar mu".
Tajuyo da kallonta wajan Aliyu tace " Sweet Ali muje kayi min wanka Amaryar mu ta batan jiki
duk dama dai dama dole inyi wankan kobatayi hakan ba dan wankan yakamani............
[7:07AM, 2/21/2018] Maman twins: *NAGARTA WRITERS ASSOCIATION (NWA)*
*ZAMANI* 3⃣3⃣
*A TRUE LIFE STORY*
*WRITTEN BY*
*FIDDAUSI SODANGI*
*DEDICATED TO*
*MY MENTOR*
*ANTY SIS*
*WANNAN SHAFIN SADAUKAR WACE GAREKI ANTY SIS, HAKIKA KIN CANCANCI FIYE DA
HAKA A WAJENA KARAMCIN KI A GARENI ABINDA BAKI BAZAI IYA BAIYYANAWA BANE,
SAIDAI INCIGABA DAYI MAKI ADDU'A ALLAH YA SAKA MAKI DA ALJANNA FIRDAUSI
UBANGIJI ALLAH YA RAYA ZURI'A YAKARA MAKU DANKON SOYAYYA KEDA ABBAN
SULTAN, INA YI MAKI FATAN ALKAIRI A RAYUWARKI*
Kamata yayi suka shige d'aki, basuyi wankan ba har saida suka gama shek'e ayar su suka
tabbatar da sun fanshe k'ewar juna dasukai na k'wana biyu da basu had'u ba sannan suka
sararawa juna suka fad'a kewaye, nanma saida suka gama watsewar su sannan sukai wankar
suka fito.
Riga da siket na atamfa A'isha tasaka batare datayi wata k'walliyar fuska ba suka fito palon inda
shima yasaka k'ananan kaya na shan iska.
Bisa _dinning table_ sukai masauki inda A'isha ta jera kayan abincin, nan ta zuba masu suka
shiga ciyar da juna, tana bashi shima yana bata a baki har suka koshi sannan suka dawo cikin
palon sosai inda sukai masauki bisa dankara dankaran kujerun dake kawace a palon.
Kwanciya tayi a kafad'ar sa tana fad'in "Aliyu bari inje gida yamma tayi".
" muje inkaiki".
Yafad'i yana kokarin mik'ewa tsaye.
"A'a Aliyu na hutar dakai baka lura bane ai da mota nazo kuma ma ina zaka tafi kabar Amaryar
mu".
Tayi maganar tana kallon cikin idon Ramlat wacce tayi tamkar bata san dasu ba a palon.
" Amaryar mu ni na tafi gida sai kuma gobe idan Allah yakaimu kenan".
"Ki kular min da _sweetheart_ d'in dan Allah kibashi kulawar data dace kinsan Aliyu mai tsada
ne ba kowani jagwalgwalo yake ciba amman nasan dai zaiyi maneji tunda arashin uwa akanyi
uwar d'aki, ina fata kin fahimce ni?"
Ta sakarwa Aliyu sunba a labban sa ta fice tanai masa _bye_ _bye_.
****************************
*Karfe biyar da minti biyar*
*Alhaji Abubakar Kaseem Shattima*
Lokaci – lokaci yakan kai kallo ga agogon sa dake d’aure bisa tsintsiyar hannunsa, fuskar
nan tasa sam babu walwala saboda ya tsani abinda bature ke kira da _(African time)._
Yanzu kam ransa ya gama baci, idan kayi la’akari da yawan tsakin da yake Ja,
Sunyi da ita k’arfe hud'u zasu had'u a nan *ALI COOK* amman gashi yanzu ana neman
k’arfe biyar harda minti biyar, gashi abokansa sun isheshi da kira bama kamar Usman, tunda
yaji yace gashi a Katsina yake ta matsa masa da kira, kusan ko wane minti daya sai ya kirasa.
Izuwa wannan lokacin ransa yakai matuka wajan baci kiris kawai yake jira yai bindiga ya
fashe.!
Wayarsa yazaro daga cikin aljihunsa yasake gwada lambar Aljanar tasa sai dai har yanzu ba
a daina ce masa _(is not available)_ ba, bacin ransa yafi na d’azu, a fusace ya mike tsaye da
niyyar yayi tafiyar sa.
Jin karar mota a bayansa yasa shi saurin juyawa, kicibis idonsa cikin nata, koba a gaya masa
ba tabbas ita wannan, dan wannan kyawu nata ya tona asirin ko wacece ita duk kuwa da batai
kwalliya ba.
idonsa a hankali suka kankance ba tare da saninsa ba, cikin tsananin bacin rai yake kallon, sam
baiyi murna da ganintaba, illa ma wani mugun haushinta daya kamasa.
Dogon tsaki yaja tare da saurin kauda kansa tamkar ma ba ita ya kalla ba.
Da sauri A'isha ta fito daga cikin motar tasha gabansa tare da riko hannunsa gaba daya tana
fadin
“Dan Allah Alhaji kayi hakuri, wallahi matsala aka samu, tun k'arfe hud'un na shirya to
kasancewar yau _sweetheart_ d'ina yadawo daga tafiya to dole na tsaya na tarbeshi nabashi
kulawar daya dace kasan ni na kasance bana wasa da hakkin _sweetheart_ d'ina akai na!".
"Kwana biyu bamu had'u ba yaje gida watau Abuja tsohuwar sa ta kirasa wai, to abinka ga
masoya dole muka tsaya muka gurji juna son rai kafin na taho amman afuwan Alhaji!".
“Sannan nayi ta k’ok’arin naga na sameka a waya amman inaaa sam hakan ya faskara, kayi
hakuri Alhaji nasan ban kyauta ba amman na sauke hakkin masoyi nane kokaga laihina?".
" Abinne saida kula saboda shidin yakasance mai kyau sosai kamar ka dai to kaga dole ayi
rububinsa ba matan ba, ba mazan ba .........".
Takare maganar tana murmushi had'e da kallon cikin idonsa.
"Alhaji muje ka zauna inaga zai fi dan karka fad'i dajin abinda zan shaida maka".
Ta fada tana kokarin tallabo habarsa, tana mai murmushi.
A kujerar daya tashi tasashi ya zauna tasa aka kawo masa lemu, gaba d'aya jikinsa yagama
sanyi, izuwa yanzu kam ya tabbatar dacewa ba aljana bace mutum ce saidai yana jinjina irin
k'arfin halin ta da tsaurin idon ta.
Cikin wani irin rikitacciyar murya tasoma magana saikace wata boss bayan ta bashi baya,
ma'ana ta juya, shikuwa bayan nata kawai yake kallon ko kiftawa ba yayi.
*"ALHAJI ABUBAKAR KASEEM SHATTIMA* kana magana ne da *AYSHA YUSUF GIDADO*
wacce ka hana d'anka Aliyu ya aureta, ka aibantata ka muzantata a idonsa kake kiranta da
karuwa y'ar iska lalatacciya! Bancin d'an iskan d'anka Aliyu shiya soma lalata rayuwar A'isha ya
maida ta tamkar matarsa ta sunna, yayiwa A'isha ciki yayi mata dukan mutuwa hartayi b'ari
wanda a sanadiyyar haka likita yace A'isha bazata iya haihuwa ba har ta mutu! Sannan har
zaka bud'i baki kace bazai auri A'isha ba dan mugunta da son zuciya irin taka wacce kasaba
!?".
Bari ingaya maka abinda baka saniba wallahi Aliyu bazai iya rayuwa babu A'isha ba tazame
masa k'arfen k'afa idan kuma Kanada ja kaje ka tambayi bokanka yagaya maka gaskiya daga
abinda yasan ya boye maka!".
"Wallahi ka kasance azzalumi mai son zuciya shiyasa ka aura masa natsatsiyar yarinya acewar
ka".
" To bari kaji nasaka kayi mata fyade da kanka ne saboda kaji irin bakincikin danaji a lokacin
dana samu labarin auran da kaiwa Aliyu dukda cewar kai abin kunya baya ka bashi!".
"Nasa kayi mata fyade ne saboda tafita a ran Aliyu idan ma har ta shiga kenan, inaso Aliyu ya
tsaneta tsana mafi muni saboda nasan kishi irin nasa!".
" ina so auran daka d'aura masu ya haramta ta sanadiyyar ka kaida ka d'aura shi da kanka!".
"Alhamdulillah buri na ya cika saura burina na k'arshe a duniya shine kasa Aliyu ya aure ni
sannan kuma inaso kayi duk yanda zakayi kasa Aliyu yasaketa tunda babu aure a tsakanin su
kuma batare da ya fahimci akwai saka hannu na a ciki ba".
"Idan kayi hakan to tabbas Aysha Yusuf zata rabu da kai tashafa maka lahiya, wallahi nayi
maka alkawarin cewa zan rike sirrinka babu maijin sa har abada indai daga bakinane"........
[7:26PM, 2/21/2018] Maman twins: *NAGARTA WRITERS ASSOCIATION (NWA)*

"Kwana