Showing 48001 words to 51000 words out of 56306 words
Chapter 17 - ZAMANI (1 to end) Book Complete by Fiddausi Sodangi .pdf
su karya danshi yunwa yakeji, gaba d'aya
yabita da ido duk yawani susuce ya gigice ashe dai haka yarinyar nan take ta had'u ba karya
Kuttt!!!
Dasaurinsa ya jawo ta jikin sa aikuwa ta wani narke tana nukurkusar sa bancin tayi matashin
kai da cinyar sa.
shi kuma yanata wani shashafata kamar mage, idonta a lumshe itakuwa.
kamshin turaran Aysha ne ya shaida masu fitowar ta dasauri Aliyu ya juya yana duban ta, daga
ita sai d'an pant da bra irin na turawan nan masu d'aukar hankali kuttt!!!
Sadiya ma k'amshin ne yasaka ta saurin bude idonta tana ma Aysha wani mugun kallo, shi
kuwa Aliyu kokarin sakin Sadiya yake dan gigicewa...........
[7:40PM, 3/9/2018] Maman twins: *NAGARTA WRITERS ASSOCIATION*
*ZAMANI*4⃣5⃣
*A TRUE LIFE STORY*
*WRITTEN BY*
*FIDDAUSI SODANGI*
*DEDICATED TO*
*MY MENTOR*
*DAN ALLAH KUYI HAKURI WANI D'AN UZIRI NE YA RIKE NI AYI HAKURI DA WANNAN,
ANA TARE*
Wani shu'umin murmushi Aysha tayi ganin duk sun bita da ido, "bisimillan ku kuzo muci abinci
karya huce, k'anwata kina iya takawa kuwa?"
"Aliyu ka d'auko ta nasan tafiyar zaimata wuya".
Tafad'i hakan tajuya zuwa _dining_ tana kad'a jiki kamar wata tarwad'a, wani irin miyau Aliyu ya
had'e tare da lasar bakinsa kamar wani maye, hannunsa Sadiya ta kamo tana wani d'ingisawa
ahaka suka isa _dinning_ d'in Aliyu ya ja mata kujera ta zaune, Aysha ce ta zuzzuba masu
abinci ta ajewa kowa nasa, cikin yatsine Sadiya tace _"sweetheart_ nifa kasan saidai muci tare
dan bazan iya raba kwano da miji na ba, kuma ma wallahi duk jikina ya mutu bazan iya ci da
kaina ba gaskiya".
" murmushi Aysha tayi tace gaskiya ne k'anwata Aliyu aikin kane ka cidata ta kashe masa ido
d'aya, gaba d'aya Aliyu ya susuce sai satan kallo Aysha yakeyi yana bawa Sadiya abinci a baki
dan kawai ya cusawa Aysha haushi.
Aysha taci tayi kat abinta ta mik'e tana fad'in "Alhamdulillah".
Tsakiyar palon ta koma tana mik'a " wash Allah cikina yacika dayawa rediyo ta kunna ta
kureshi nan wakar rariya yasoma tashi tashiga yin sawar tana tsalle tsalle ga dai shigar dake a
jikin ta, gaba d'aya jikin ta sai sabniya yake.
Aliyu ya d'ibo abinci a maimakon yasakawa Sadiya a baki sai zungura mata cokali a hanci yake
yi idanuwan sa da hankalin sa gaba d'aya suntafi ga Aysha.
Wani mugun tsaki Sadiya tayi tace "Aliyu kashe ni zakayi ne kaketa shak'a min abinci a hanci,"
ta mik'e tana jan tsaki tare da fad'in "haba Aysha saikace gidan shaid'anu ko wasu arna, irin
wannan k'ure sauti haka!?"
Cikin rawar Aysha ta isa gunta tajawo hannuwan ta tana fad'in "k'anwata banaso gidana
yazama kamar kurkuku, taba kid'i taba karatu komi da lokacin sa koba haka ba Aliyu na?"
Ta tambayi Aliyu tana mai tsare shi da ido, wani miyau ya had'e yayi wani murmushin yak'e
yace "haka ne Aysha".
Sadiya tawani fisge hannun ta tashige d'aki abinta, ta rufo k'ofar bam tamkar zata balla.
Dariya Aysha ta fashe dashi ta kashe rediyon ta zube bisa kujerar palon tana maida numfashi
tana sakin wani murmushi na mugunta.
Aliyu ne ya taso ya iso gaban ta yana fuskantar ta cikin sanyin murya yace Aysha........
[10:06PM, 3/11/2018] Maman twins: *NAGARTA WRITERS ASSOCIATION*
*ZAMANI* 4⃣6⃣
*A TRUE LIFE STORY*
*WRITTEN BY*
*FIDDAUSI SODANGI*
*DEDICATED TO*
*MY MENTOR*
*HAPPY BIRTHDAY PARTY BB, ALLAH YAKARO SHEKARU MASU ALBARKA YAKAWO MIJI
NAGARI MUSHA BIKI, AMEEN SUMMA AMEEN*
Kallon uku saura kwata Aysha tayiwa Aliyu ta banka masa harara daga k'arshe tabar palon
tana kad'a mazaunai, Aliyu ya dafe kansa da duka hannuwan sa yana takaicin wannan abu.
**************************
Ramlat ce kwance hawaye nata gudu bisa fuskar ta sai sake sake takeyi zuciyar ta nayi mata
zafi ba k'adan ba, babu yanda Umman ta batai da ita ba akan tagaya mata abinda ya had'asu
da Aliyu haryayi matan hakan sai dai kawai tace babu komi dole ta rabu da ita.
Ajiyar zuciya mai k'arfi ta sauke tasoma tunanin waima meya kawo _international passport_ d'in
Abban Aliyu d'akin ta, nan komi yashiga dawo mata wani wawan zabura tayi ta mik'e zaune
tabbas ko shakka babu Abban Aliyu ne yayi mata fayde kuka takeyi tamkar ranta zai fita duk da
bata da wani tabbas akan hakan tarasa wanda zata gaya wa taji sanyi a zuciyar ta.
********************
Aliyu kwata kwata yakasa runtsawa daya rufe ido sai ya bude da sauri magan ganun da Aysha
tayi masa yake tunawa, a sanyaye yakai duban sa ga Sadiya wacce ta rungume shi tsam tsam
tana baccin ta hankalinta kwance a jikin sa.
A hankali ya zameta a jikin sa ya nufi d'akin Aysha wacce ke bacci hankalinta kwance.
Dama da kyar tasamu baccin dan tanata tunanin Aliyu da gangan take wanashi dan ya gasu
yasancewa bai kyata mata ba.
kamar acikin mafarki taji ana kokarin bude mata kofa,
Ahankali ta bude ido tana zaresu, motsi taci gaba daji da alamar dai kofar dakin nata akeso a
bude, dasauri ta mike jikinta na kyarma cikin karfin hali tace waye?”
Shiru, kawai kokarin budewa akeyi, wutan dakin ta kunna hannunta na rawa a tsorace take
kallon kofar dakin daidai lokacin da kofar ta bude,
tsaye yake yana mata wani shu’umin kallo, numfashin tane yakusa daukewa tasa hannunta
daya ta dafe kirjinta dashi dayan kuma ta toshe bakinta dashi dan wani irin kukane mai karfi
yazo mata.
Karasowa yayi cikin dakin hade da maida kofar ya kulle
yace "Aysha".
Kuka tasakar masa tana fadin "meya kawoka d'aki na yanzu cikin darannan!?"
"Mekazo yi!?"
"Ina kasami key din daki na!?" (Kajita saikace bashi keda gidan ba.)
" Meyasa bazaka barni In huta ba!” "Meyasa kai baka tausayin Aysha ne!?"
" Meyasa!?"
"Meyasa!?"
Cikin tsawa take maganar,
tsaye yayi yana kallon cikin idonta, tare dawani shegen murmushi wanda yakara fito da kyawun
fuskar sa,
yace "Aysha nakasa bacci, wlh da ace banga fuskar kiba ayau nasa cewa wlh ina iya rasa raina
kafin gobe, dan kuwa zuciya ta tana iya bugawa,awayi gari aga na mutu!”
" Ki tausaya min kibani dama innuna maki irin kaunar danake maki, tunda Allah yasa munyi
aure wallahi wallahi Aysha wannan auran nawa da Sadiya kaddara ce Allah yasa ni inason ki da
gaske ina kaunar ki, wallahi tsakani na da Allah nake son ki, banida niyyar cutar dake, amman
ke akullum burinki shine ki kuntata min saboda auran Sadiya danai _why!?"_ _Why!?"_ Aysha
_“Why!?"_
Zuciyar tane ke bugawa jikinta ya tsananta kyarma,cikin rawar baki tace "to naji yanzu dai
kafitar min a daki tunda kasan ba kwana na bane kuma na hada ka da girman Allah kada
kasake zuwa inda nake!".
"Bana bukatar ka acikin rayuwa ta tunda kayi auran cin amana kaci mani fuska ka wulakanta ni
abinda bantaba tsammani ba Aliyu".
" _pls_ ni Aysha nace bana sonka! Bana sonka! _I hate u!”_
nan danan kamanninsa suka canza yakoma kamar wani horo, wani irin matsiyacin kallo yake
mata yana kissima abubuwa masu dama a ransa,
a tsorace tashiga ja da baya tana fadin "kafita!”
"Kafita!”
"Kafitar min a daki nace!”
Fisgota yayi ta fado jikinsa yayi mata wani wawan runguma yana sauke numfashi,
Lokaci daya tasaki wani wawan ihu hannunsa yasa ya toshe bakinta yadago kanta da dayan
hannunsa yana kallon cikin idonta, cikin tsawa ya soma fadin
"baki sona kikace!?"
Komi kikace banjiba kara maimaitawa inji!?"
kuka takeyi sosai tana niman kwace jikinta, kara riketa yayi da karfi tare da jijjigata tamkar zai
ballata yana fadin maimaita nace!”
"Kara fadin kalmar baki sona nace!”
Da karfi cikin kuka da tsananin karfin hali take fadin "nace bana sonka, ban sonka bana kaunar
ka, _I hate u!"_
Wani wawan mari ya sakar mata tare da turata kan kujera ta fada tana kuka mai tsuma zuciya
cikin daga murya da hargowa yake fadin, "wlh wlh *DOLE KI SONI,* domin kuwa ke, *TAWA
CE!*” karki manta a karkashin ikona kike a yanzu, kuma yazamar maki dole ki saurare ni,
domin kuwa, *KECE ZABINA!”*
"Ai wlh, *A ZATONA* ,koda ace babu sanaiyya a tsakanin mu bazaki iya bude baki ki gaya min
wannan kalmar ba, nabaki nanda kwana uku zuwa ranan da Sadiya zata girki kiyi tunani ki
nimarma kanki mafita idan bahaka ba wlh zakiyi mamakin abinda zai biyo baya, kindai san zan
iya yin komi akanka, danhaka shawara yarage ga mai shiga rijiya!
Daga haka ya bude kofar ya fice abinsa.
Kwana Aysha tayi tana kuka mai cin rai, babu abinda yafi bakanta mata rai irin rungumar dayayi
mata, idanuwanta sun kumbura sunyi sutu sutu, fuskar ta tayi kunburi gab da asuba wani
wahalallan bacci yayi awon gaba da ita, bisa kujerar, karar da wayar ta keyine ya farkar da ita,
agogo ta kallah karfe 9am daidai, nan danan ta mike,fuskar ta tahango a madubi, nan danan
abinda ya faru jiya ya fado mata,aikuwa takuma fashewa dasabon kuka,
ga idanuwanta namata azabar zafi, sai zugi sukeyi tamkar an watsa mata barkwonu, wayar tane
yaci gaba da kara ahankali ta isa kusa da gadon ko gani batayi sosai dan masifar kishi tashiga
lalubawa tana niman inda wayar yake, ahaka har kiran ya katse, idonta takara budewa sosai
sannan tafara gani......... [10:06PM, 3/11/2018] Maman twins: *NAGARTA WRITERS ASSOCIATION*
*ZAMANI* 4⃣7⃣

sannan tafara gani......... [9:41PM, 3/13/2018] Maman twins: *NAGARTA WRITERS ASSOCIATION*
*ZAMANI* 4⃣8⃣
*A TRUE LIFE STORY*
*WRITTEN BY*
*FIDDAUSI SODANGI*
*DEDICATED TO*
*MY MENTOR*
***************
"Hello, wake magana," acewar Aysha wacce tayi magana tamkar dole, shuru akai ba a ce komi
ba tayi tsaki ta kashe abinta.
*************************
Yauma Ramlat ta fara sake sake abubuwan da suka faro a wannan rana suka fara dawo mata,
toh idan ba Aliyu bane waye, kuma meya kawo _international passport_ din baban Aliyu dakin
ta tunda dai a tunanin ta ba Iyaye maza bane masu gere kuma dai ba yara gare su ba nan dai
ta fara tunani.
Ta runste ido kanta ya fara juyawa ga azabar ciwon kai nan dai har bacci yayi awun gaba da ita.
Aliyu dai tsawon wannan kwanakin haka yake sukuku, maganganun Aysha ne kawai ke masa
yawo nan ya fara tunani har hankalin shi ya kai ga maganan _International Passport_ din
baban sa a dakin Ramlat.
Yayi saurin daukan wayan shi ya kira Ramlat kira sau 3 bata dauka ba, yayi tsaki yai cilli da
wayar sai ya fara wani tunani yadda yazo ya tarar da Switch din Wutan gidan kashe toh idan
har Ramlat ne ta kawo Kwarto ya suka san waje switch kuma ma dai ai duk iskancin mace ai
bazata kawo kwarto ran daren auren taba, yana cikin tunani ne sai ga kira da sabuwar lamba har bazai dauka ba sai dai ya dauka nan aka
fara mishi magana cikin kakkausar murya.
"Idan kana so kasan ainiyin meye halin mahaifin ka waye shi meye halinsa na fili dana boye ka
zo,"
(aka bashi _location_ din da zasu hadu) daga haka aka kashe wayan,
Aliyu nata "hello hello".. Ina waya ya yanke ya zabura kamar wani tabbabe ya nufi waje, Aysha
tana zaune