Showing 1 words to 3000 words out of 46304 words
Chapter 1 - MARYAM YAR KUNAMA COMPLETE- BY MRS BASAKKWACE .txt
*MARYAM*
_(Ƴar Kunama)_
~ROMANTIC STORY~
*ƘIRƘIRARRAN LABARI,BANYI DON CIN MUTUNCIN WANI KO WATA,TRUST, FRAUD, REASON, COLLECTION AND KNOWLEDGE*
MALLAKIN:- *CAT LOVER*
*PAGE ONE*
*BISSIMILLAHI RAHMANI RAHIM*
"Wallahi tallahi billahillazi la'ilah ha'illahuwa,sai na aure mijin Khadija,babu namiji da yamin kamar Kamal".
Wata matashiyar budurwan yarinya mai kiman 25 years doguwa ce wankan tarwaɗa,black ɗinta har wani sheƙi yake da walwali.
Fuskan ta raw ce,mai ɗauke da ƙana nan idanuwa,kamar ƴar caina ,tana da gajeran hanci gashi a bubbuɗe,bakin ta ɗan ƙato kamar ba,gashin giran ta a circike yake,daga ƙaton goshin ta zaku gane kanta babu yalwan gashi,ƙirjin ta ko kallo ɗaya zakai mata ka gane ciko tayi,daga ƙasan ko babu wani shape.
Tana sanye da wata tsadaddiyar abaya milk colour da yasha ado da baƙaƙen duwatsuna,kant yane yake da milk ɗin gyale.
Tsaye take tana riƙe da ƙugu.
"Haba Maryam kina hauka ne,kina ko cikin hayyacin ki,in shaye-shaye kika fara ki gaggauta bari,bayan kin ci nasara jawo raayin Kamal gareki kuma kice sai kin aure shi,ki ma Khadija halacci kuwa?,haka amin taka tace Maryam,kiji tsoron Allah inyau Khadija taji abin da kike shirin aikatawa yaya zat........!
"Dakata Zainab,wacce ka kira da Maryam ta faɗa cikin tsawa,bin wacce takira da Zainab da wani malalacin kallo tayi kafin taci gaba da faɗin ,"Zainab,ban taɓa sai gaba a neman abu ban samu ba,tun randa naga Kamal an kawo shi ɗakin Khadija a matsayin mijinta angon ta naji na kwaɗaitu dashi,ina sha'awar sa,ina so inji shi acikin pusy na ,ina son inji ɗumin ruwan buran sa,kin san nawa na ɓannatar kafin Kamal ya fara kulani,kin san wulaƙancin dana fuskanta,duk mazan da nake bi babu wanda naji burar sa tamin tacikani fammmm tamin dai-dai da ramin gindina kamar ta Kamak,don haka in zanyi yawo tsirara wallahi sai na aure Kamal".
Taɓa baki Zainab tayi kafin ta sauke sanyayyar ajiyar zuciya,don wani lokaci lamarin Maryam har bata tsoro yake.
Mtsewwww ta ɗau jakan ta dake kan kujera tafita daga lecture hall ɗin.
Maryam da ido ta bita,tana tausayin Khadija,in Maryam ta shiga gidan ta,don Maryam ƴar kuna mace
**********
Kamal sam ban san mai maka ba,baka hira dani baka cin abinci na,baka bani kulawa,baka ban haƙƙin aure na,kamar ba auran soyayya mukayi ba?.
Cikin sanyayya murya take magana mai cike da tarin damuwa ta ƙare maganan da sigar tambaya.
Mtsewwwwww dogon tsaki yaja,lokacin da yakafa hulan sa ƙuɓe akai ,yana sanye da lallausan yadi fari mai ɗigon baƙi,fari ne dogo kakkaura,ƙirjin shi faffaɗa ,gashin kansa kwance yake luf-luf yayinda manyan idanuwan shi suka ƙara ƙawata kyawun shi,bakin shi ɗan dai-dai kiss,yayinda yake da tarin ƙasumba datayi masa matuƙar kyau,fice wa yayi daga bedroom ɗin bayan ya ɗauke key ɗin motor shi.
Da ido ta bishi batare da tayi magana ba,tasan ma kawai ɓata miyau ɗin bakin ta tayi,don batai tinanin samun wata amsa daga Kamal ba,miƙewa tayi ta zauna bakin gado.
Alokacin nasamu daman ƙare mata kallo,fara ce mai matsaikaicin tsayi,tana da dogon fuska mai ɗauke da sexy idanuwa,hancin ta dogone ,bakinta ɗan cikuli dashi,duk yanda ta motsa baki sai dimple ɗinta ya lotsa,ƙirjin ta cike yake da manyan nonuwa irin na fulani,a tsaye suke,basuyi mugun girma ba,tana da faffaɗan hip,mazaunan ta masu matuƙar tudu,kanta akwai gashi kamar india,gashin idon ta masu tsayi kamar tayi ƙari giranta amatuƙar cike suke.
Komai yaji ajikinta ko mace ta kalleta saide tace mashaAllah balle namiji,duk kyan Kamal Khadija tafishi.
Girgiza kai kawai tayi ta ciza leɓenta tare da rafka tagumi.
**********
"Baby ina holiday ina shan shisha kazo ka sameni".
Cikin yanga da kwarkwasa take maganan,tana gamawa bata jira mai zaice ba ta datse kiran wayar,taci gaba da zuƙan shisha hankalinta kwance.
Kamal ko da sauri ya juya akalan motor shi,ya canja hanya zuwa wajan Maryam,duk da kiran mahaifiyar shi da zaije,amma kiran Maryam yasa duk ya susuce yaji kiranta yafi na mahaifiyar shi mahimmanci.
Abakin get ya tsaya ya kirata,saida wayar ta kusa tsinkewa,cike da yauƙi da kauɗi ta ɗaga tace,"five munites",tana gama faɗa ta datse kafin yai magana.
Kafin ta fito sai da ta ɗauke wani turare a ƴar kwalba daga cikin jakan ta,ta dangwalo ta goga a goshi,ta shafa wata powder,kafin ta gyara kallabin ta ta ɗauke hand bag ɗinta ta fice.
Tunda ya hango ta jiki na rawa ya fito ya buɗe mata ƙofar motor ta taho tana wani yauƙi ta shige ta kame a mazaunin mai zaman banza.
Shiga yayi yai ma motor key,suka fara tafiya,a kaikaice ya dubeta yace,"Hajiya ina mukayi?.
Murmushi ta ɗanyi kafin tace,"17hotel,kasan nasha abubuwa,na tara ruwa sosai amarata".
Cikin wata irin murya take magana mai kashe jikin masoyi.
Aiko dan-danan,da yake banisa suka isa ya kama masu ɗaki suka faɗa.
************
Kai da komowa kawai Khadija takeyi a tsakiyan falo,hankalinta yaƙi kwanciya,tunda yafita bai dawo ba,lokaci-lokaci takan kai duban ta kan agogon dake manne a bangon ɗaki,biyu da rabi na dare,jitayi gabanta ya ƙara yankewa ya faɗi,ina kamal ya tafi? ta tambaye kanta a zahiri,gashi sai kiran number shi take baa ɗagawa,zama tayi daɓas a kan kushim,kanta gabaki ɗaya ya cushe ta rasa tunanin da zatayi,wa zata kira,tama kira tace mi?.
**********
Kamal ko tunda suka shiga hotel abu ɗaya suke,suna manne da juna,suna jiyar da juna daɗi,cewar su.
Wayar shi a silent Maryam tasaka,ta kifata,shiyasa duk wani kira da zai shigo,sam bazai gani ba,balle har hankalin shi ya ɗauke.
Abubuwan da take mai yasa ya manta da komi da kowa,da ya aje wata mata agida.
***********
Ɓangaran Khadija ko ana kiran sallah farko na assalatu bacci mai nauyi yai nasaran sace ta.
********
Su Kamal ko...........!
~MORE COMMENTS~
~MORE TYPING~
*MARYAM*
_(Ƴar Kunama)_
~ROMANTIC STORY~
*ƘIRƘIRARRAN LABARI,BANYI DON CIN MUTUNCIN WANI KO WATA,TRUST, FRAUD, REASON, COLLECTION AND KNOWLEDGE*
MALLAKIN:- *CAT LOVER*
*PAGE 2*
*BISSIMILLAHI RAHMANI RAHIM*
Su Kamal ko saboda tsananin gajiya,basu suka farka ba sai 12:00pm,sabida kwana sukai suna abu guda suna ƙwaƙule mata pusy,da ƙatuwar joystick ɗin shi.
Shi ya fara farkawa,ya tashe ta,a tare suka shiga wanka,sai da yafara ma kanshi tsarki,kafin yai mata,yanayi yana tura yatsar shi cikin pussy ta,nan take allurar shi ta miƙe ƙam,miƙar da ita yayi ya cafko ƴan biyun ta yana matsasu da luguy-guyta su,suma wani miƙa sukayi ,sukai wani tsini,haɗe bakin su waje ɗaya yayi yana matsa mata breast a zafafe.
Nishi take tana banƙaro su,tana sha-sh-shafa bayan sa,hakan da take mai wani iskan daɗi ke shigan shi,baiyi wata-wata ba ya ɗaga ƙafarta guda ya soka mata abin,atare suka sauke ajiyar zuciya,ya fara buga mata aiki.
***********
Ɓan garan Khadija ko,da zazzaɓi ta farka 08:00am kamar a tsunguleta ta farka,adduan tashi daga bacci tayi ta miƙe ta shiga toilet ,ga zazzaɓi da ciwon kai na damun ta,wanka tayi ta ɗauro al-wala ta fito zira doguwar riga kawai tayi ta sa hijjab ta kabbara sallah,tajima tana addua,Allah ya dawo da mijinta gareta,akan duk abinda ya ɗauke mai hankali,miƙewa tayi a hankali don wani yunwa da taji yanacin hanjinta.
Hijjab kawai ta cire tafita tana bin banko ta nufi kitchen,indomie ta ɗaura,tunda tana da ruwan zafi a flacks bayan ta juye ta fasa ƙwai ta soya,hakanan taji yana hawa mata kai.
Adaddafe ta kai indomie dining kafin tazo ta ɗau flacks da cup ta koma ta haɗa tafara cin indomie,zuciyarta matuƙar tashi yake mata ahaka take haɗawa da tea ɗin ,har taci rabi,mugun amai ya taso mata ko kafin ta yunƙura ta-tashi aman yaci ƙarfinta haka ta rinƙa kwara amai ɗin kamar hanjinta zai fita,ta galabaita iyakan galabaita,duk abinda taci yafito waje.
Ƙarfin hali tayi ta miƙe a daddafw tashiga bedroom ɗinta ta faɗa toilet ta cire kayan,ta wanke baki ta ƙara yin wani sabon wanka.
*PARACETAMOL* ta ɓalla tasha bayan ta fito wankan ta ɗan kwanta,tana sauke wahalallen numfashi,sai da takai 30munites kafin taji zazzaɓin ya ɗan kwanta mata,miƙewa tayi ta sa dogon rigan atamfa ,ta ɗau hula tasa,don yanda takejin jikinta bazata iya wani kalliya ba.
Duk sonta da ƙamshin turare,yau ta tsince kanta da bata son ƙamshin kwata-kwata.
Fita tayi ta gyara wajan da ta ɓata ta kwashe kayan takai kitchen ta wanke,kafin ta fito ta kwanta a falo,tana tainanin mai yasa Kamal bai ɗaukan wayarta gashi ko gidan bai dawo ya kwana ba,tou mai yake faruwa.
Ɗaukan waya tayi ta ƙara kiran shi,har so uku ta ƙare ringing ɗinta ba'a ɗaga ba.
Kiran number aminiyarta tayi ba'a ɗaga ba,ɗan tsaki tayi Maryam yanzun sam bata nema na saide ni inna nemeta,ko tayi wata ƙawar wacce tafini ne oho,tunani ta rinƙa yi kala-kala,har bacci ya ƙara kwashe ta.
***********
Sai da suka gama jin daɗin junan su kafin sukai wankan tsarki suka fito suka saka kaya suka fito a ɗakin hotel ɗin.
Duba wayarta tayi bayan sun shiga motor taga miss call,ɗan tsaki taja kafin ta kirata tasa a handsfree.
Ringing biyu can cikin baccinta tajiyo ƙarar wayarta da sauri ta farka ta ɗauka, tace,"Besty ina kika shige kwana biyu?.
Khadija ta-tambayi Maryam da ta kirata yanzun.
Ɗan ya mutsa fuska tayi ta shafo safen Kamal,da jin muryan Khadija a waya yasa yai saurin juyawa yana kallon Maryam.
Ɗan murmushi tayi tace,"wallahi Besty abubuwa sunyi yawa,ya miye labari ya mijinki,da fatan kina buɗe masa ƙafa sosai yana sosa miki wajan,don da ganin shi jarumi ne".
Murmushi Khadija tayi tace," kefa ƴar iskace,kiyi aure kiji yanda muke ji,keni ba wannan ba,wallahi damuwa nake ciki da nasan haka matsalan aure yake da banyi ba,ki duba tun baaje ko ina ba Kamal ya juyamin baya,alhamdulillah shi ya fara ɓareni a leda,da badin haka ba ,ƙilan harda duka zai haɗa min".
Ƙwalalo ido Maryam tayi kamar tana ganin ta,tace,"Kamal ɗin,duk soyayya da yake nuna miki,ki tuntuɓe shi kiji ko wani laifi kika mai,ƙawata gayamin mai yake miki kisamu mafita,baki da aminiya kamata".
Sauke ajiyar zuciya Khadija tayi,tace tabbas ko Maryam banda aminiya kamar ki,baccin Ummie da Abba ba wanda nakeso kamar ki,nan ta kwashe komi ke faruwa tsakanin ta da Kamal ta faɗa mata".
Yamutsa fuska Maryam tayi ta dubi Kamal dake tuƙi ya haɗe rai tace,"ƙawata zan shigo anjima",bata jira mai Khadija zatace ba ta katse wayar.
Khadija jin wani sanyi tayi a zuciyarta,tasan Maryam zata bata shawara mai kyau,bata da aminiya kamar Maryam.
Maryam ko duban Kamal tayi tace,"Honey matar ka bata da sirri,ya kamata ka aure mace mai sirri".
Tsaki yaja ba tare da yace komi ba,dai dai lokaci suka shigo unguwan su sultan road a bakin get ɗin su ya ajeta yace ta gaya ma iyayent zaizo da magabatanta gobe.
Daɗi taji ta manna masa kiss,a zuciyar ta tace lallai aiki yaci.
Da gudu ta tura ƙaramin ƙofar get ɗin su ta shige.
***********
Tana kwance falo ya shigo ,miƙewa tayi tace,"............!
~COMMENTS ND SHARED PLS~
*MARYAM*
_(Ƴar Kunama)_
~ROMANTIC STORY~
*ƘIRƘIRARRAN LABARI,BANYI DON CIN MUTUNCIN WANI KO WATA,TRUST, FRAUD, REASON, COLLECTION AND KNOWLEDGE*
MALLAKIN:- *CAT LOVER*
*PAGE 3*
*BISSIMILLAHI RAHMANI RAHIM*
Tana kwance falo ya shigo,miƙewa tayi tace,"sannu da zuwa,tana ƙoƙarin amsan ledan hannun sa da ya shigo dashi,wani dirty look da ya aika mata dashi,bata kula ba,ta kai hannu yawani han kaɗata ta koma da baya ta ƙumu da hannun kujera ,wani a zaba ya ziyarce ta har cikin ƙwaƙwalwar ta kasan cewar ta buga kai ,ta saki wani mugun ƙara.
Mtsewwww kawai yayi yasa kai ya yi wucewar sa ba tare da ya kuma kallon ta yai shigewar sa bedroom ɗin sa.
*********
"Wai ke Maryam yaushe zaki ma kanki faɗa,kifito da miji kiyi aure,duk ƙannan ki an musu aure sun hayayyafa,shin gidan ubanwa kikaje kika kwana?,ke baki gudun bakin duniya kobɗan adam ake kiwo yanzun ba mutun ba".
Wata ƴar dattijuwa,mai kimanin shekara hamsin da ɗoriya,tana sanye cikin ɗinki doguwar riga ta atamfa mai ratsin ja da brown tayi ɗaurin maryam babangida kuɗi ya ɓoye tsantsan shekarunta kallo ɗaya zakai mata ka tabbatar yayan Maryam ce ko mahaifiyarta.
Ɗan taɓa baki Maryam tayi ta zauna kan kujera tana cire mayafinta,Momy gidan su fa Zainab na kwana,da kike min kuma maganan aure ban ga wanda ya kwanta min arai ba,su Aisha da sukayi Momy sun sami miji dai-dai sune,nima dai yanzun in taƙaice miki nasamu gobe za'azo maganan aure na".
Mtsewwa tsaki wacce takira da Momy taja,kafin tace,"kefa Maryam ruwan ido gareki kamar zai kashe ki,an daɗe ana ruwa ƙasa na shanyewa,yau kika fara mana wannan ƙaryan,kinsa mutane nata zagin mu,mubarki kina ta yawo ba aure".
Murmushi tayi tace," Momy wannan karan zan baki kunya".
Girgiza kai kawai Momy tayibta maida kanta ga kallon da takeyi.
**********
Khadija ko ta jima kwance,azaba da raɗaɗi na shigan ta ,har sai da taji ya ɗan lafa mata,kafin ta miƙe ta shige ɗakinta,ta cire kaya ta shiga toilet don gasa jikin ta.
Tajima tana gasa jikinta daga bisani ta fito ta sa kaya mai sauƙi ta nufi kitchen ta ɗaura abincin rana,ko da ta gama tafito taje ta ƙara fesa wanka ,ta sako abaya yellow yayi mata matuƙar kyau tai rolling mayafin shi akai,ta fito sai ƙamshi take ta nufi ƙofar bedroom ɗin sa,bugun duk duniyar ga yaƙi ya buɗe.
Yana jinta yana waya da Maryam,amma ko ya tashi ya buɗe.
Haka ta haƙura,taje taci nata ta koma bedroom ɗinta ta kwanta ta kunna karatun al-ƙur'ani a wayarta don gudun yawan tunanin da zai jawo mata damuwa da matsala.
*******
Bayan sun gama waya ta feso wanka tasanya pink abaya tai rolling ɗin kanta da mayafin rigan tasa takalmi white hand bag white tafito gabanta na faɗi Allah yasa Momynta bata falo aiko tai sa'a bata falo tafice fiwwwww kamar walƙiya.
Tafiya kaɗan ta samu lift aiko ta shige,anan yanemi suyi ciniki,aiko sukayi ciniki ya biya sukaje ta buɗe mai ƙafa suka huta,daganan ya kawota gidan Khadija dake Marafa,abakin get ya ajeta.
Shiga ciki tayi bayan ta ƙwan-ƙwasa mai gadi ya buɗe mata sun gaisa faram-faram.
Da ta shiga falon taga ba kowa,kai tsaye bedroom ɗin Khadija ta nufa.
Khadija na kwance ta lumshe ido kamar mai bacci,jin an buɗo ƙofa yasa ta buɗe idanun ta duk tunanin ta Kamal ne,sai taga Maryam.
Kukan da take dannewa take ya kufce mata.
Maryam cilli tayi da jakanta tahau kan gadon jiki na rawa tajawo Khadija jikinta tace..........!
MORE COMMENT
MORE TYPING
COMMENT ƊINKU YAMIN JAKAƊAN.
COMMENT AND SHARED
_typing🖌️_
*🔘MARYAM🔘*
_(Ƴar kunama_)
NA MARUBUCIYAR:-👇
SAMHA
ƳAR MACE
KISHIYACE
SURUKAR ZAMANI
GIDAN SADIƘ
MATAR BAHAUSHE
TAHEER
LAILAH
A GIDAN MU SUKE
NOOR JAHAN
JAHAN KHATOON
AWANI GARI
JIDDATOU
ND NOW
MARYAM ~ƳARKUNAMA~
MALLAKIN:- *Khadeejour Muhammadou(THE CAT LOVER😸😹)*
*(🌲S•°W•°A Is a for eNliGhtEniNg pEoPle tO lEaRn tHiNgS tHaT rElAtE mArRiAgE🌲)*
https://www.facebook.com/107753568169994/posts/107758194836198/?sfnsn=mo
WHATSAPP NUMBER:- *08167151176*
WHATPADD:- *MRS BASAKKWACE*
GMAIL:- *MUHAMMADKHADIJA748@GMAIL.COM*
IG ACCOUNT:- *KHADDEJATOU BASAKKWACE*
TWITTER:- *@MRSBASAKKWACE*
SNAPCHART:- *KHADEEJATOU BASAKKWACE*
*PAGE 4*
*BISSIMILLAHI RAHMANI RAHEEM*
Maryam cilli tayi da jakanta tahau kan gadon jikin ta rawa ta jawo Khadija jikinta tace,"Besty lafiya mai ya faru,ke kamar ki zaki bari da muwar namiji yasa ki kuka ki kalleki ki kalle zubin da Allah yai miki,da har zaki zauna kina da muwa don namiji na miki wulaƙanci".
Tsagaita kukan Khadija tayi ta gyara zamanta ta jingina da jikin gado taja majina tace,"Maryam ko abincina fa bai ci balle tarayyan ma'aurata,ya zanyi ina son Kamal so mai tsanani.
Maryam murmushi ne taf a fuskanta tana ma Khadija wani malalacin kallo,a zuciyarta ko tana faɗin kaɗan kika gani,baki isa kifini jin daɗin duniya ba,komi kafin na samu sai kin samu ban san mai yasa ba,amma da sannu nake ƙwace shi.
Azahiri ko cewa tayi," lallai Khadija,sai mai in bashi tarayyan aure dake ko bayacin abincinki,kiyi dai-dai da cikin ki ki ƙyale ɗan banza,dama can daganin idon Kamal ɗinan a soye yake manemin mata ne,in ba yana neman mata ba mai yasa yana da mace kamar ki bazai yi taraya da ita ba,ya kamata ki fara bin diddigin ɗan iskan".
Tunda ta fara magana Khadija ke kallonta tana girgiza kai hawaye masu ɗumi suna bin lumtsa-lumtsan kumatun ta kamar na ~SAADATU BINTU ABDALLAHI~, dana ~ZEE YERO~ MAI alale LOL.
Sam Maryam bata damu da kukan Khadija ba,taci gaba da faɗin," wallahi Khadija kina bada mata, sa hijjabin ki muje gun mallami Momyna wallahi sha yanzun magani yanzun".
Cike da mamaki Khadija take kallon ta yayin da ta tsagaita da kuka,cikin shaƙaƙƙiyar murya tace,"Maryam mallam yamin mai,duk abinda kika ga ya sameni yana faruwa dani ƙaddaran ubangiji ne,jarabawa ne,tun ran gini tun ran zane,kowani ɗan adam da ƙaddaran sa yake tafiya,iyayen mu kan su a gidan auran su,suna fuskantan ƙalubale balle ni danayi jiya-jiya ko shekara banyi ba,samin taɓi kenan acikin ƙalubalen gidan aure,ko miye zan gaya miki sam bazaki fahimta ba,tunda baki aure ba kina gidan iyayen ki".
Ta ƙarashe maganan tana mai sauke ajiyar zuciya.
Maryam taɓa baki tayi kafin ta aika mata da wani malalacin kallo tace,"bazaki min gorin aure ba,don kina wannan tsinann aure,dashi gwamma kina gidan mahaifanki,ai don sex ake aure,keko ko arzikin shi baki samu ba,ƙila ma baki da daɗi ne yasa baici,uhm dama baa taɓa maganan arziki dake ba,kanki a duhu yake, wai ke ustaziya gidadanci kamar ya kashe ki,ki tsaya yanzun bama kifara ƙunsan baƙin ciki ba sai nan gaba".
Khadija ranta yayi matuƙar ɓaci da maganganun Maryam,amma ta danne ta ƙaƙalo murmushin dayafi kuka ciwo,tac,"Maryam kenan,nagode da cin fuska da cin mutunci,don na gaya miki damuwa ta,a kullum kuma addu'a ta Allah ya kawo min mafita,duk tsanani yana tare da sauƙi".
Mtsewww Maryam taja tsaki,tare da sauka akan gadon ta ɗau jakanta a gefen da ta cilla ta sa a kafaɗa,ta kalle Khadija da itama ita take kallo tace,"na tafi karki ƙara kira na akan wani lalurar ki don bazan ɗauka ba balle na saurare ki".
Tana gama faɗa ta buɗe ƙofar ta fice ba tare da taji mai Khadija zata faɗa ba.
Khadija sauke nauyayyan ajiyar zuciya tayi ta rafka tagumi,innalillahi wa inna ilaihi raji'un kawai take maimaitawa a zuciyar ta.
***********
Maryam ko tana fita kai tsaye unguwa rimi ta wuce,wajan gidan nusab, gidan su Zainab.
Zainab na zaune a falon su suna hira da Mamanta sai ga sallaman Maryam.
Amsawa sukai ta shigo ta duƙa har ƙasa ta gaida Maman Zainab,ta amsa cike da kulawa kafin suka shiga ɗakin Zainab.
Zainab ta dube ta bayan sun zauna bakin gado tace,"daga ina cikin ranan nan?.
Ta tambayeta tana mai ƙare mata kallo.
Taɓa baki tayi tace,"daga gidan wannan mahaukaciyar mara tunani,sai tayi da tasanin min gorin aure".
"Kedawa kuma uwar masifa,da kullum anmiki?.
"Nidawa in badani da Khadija ba".
Buɗe baki Zainab tayi tace,"lallai Maryam baki da kunya,ita Khadijan bata ce maki haka ba kece zaki ce mata haka?,ke da kike bin mijin amiyarki kuna baɗala,wallahi Maryam kunya kike bani,waike mai yasa baki ramin kanki saide wani yayi kizo ki shige?.
Ta ƙarashe maganan da sigar tambaya.
Ke nifa ban son iskanci zakizo ki tasani kina soka min magana cikin magana,kinsan mai tamin ne,nan ta kwashe tundaga kiran Khadija da tai mata har zuwa gidan ta da tayi ta faɗa ma Zainab.
Zainab dogon tsaki taja kafin