Showing 9001 words to 12000 words out of 46304 words

Chapter 4 - MARYAM YAR KUNAMA COMPLETE- BY MRS BASAKKWACE .txt

Advertisement

23 Jun 2024

7098

abokan taka,kaso mutum ya nuna ma so a fili,amma a zuciyar shi kamar ya kashe ka,i hate fake love,fake friends,fake relationship,kita haƙuri da addu'a, nima zan taya ki inshaAllahu haƙurin ki alkhairi ne".




"Ke Zainab kidena gayamin zaman haƙuri anan gidan,tunda ita *ƳARKUNAMA* ce bata san na gida na,zan nuna mata nima cinnaka ce bansan na gida ba wallahi".




"Khadija kenan,nide banyi aure ba,bazan so kema auran ki ya mutu ba".




"Ai wallah Zainab badon zunubi da gudun fushin ubangiji ba danaci kwalar Kamal sai ya sakeni,kuma banso inyi abin da zai taɓa zuciyar iyayena,kalman rashin mutunci waccece ban jita daga bakin Kamal ba akan ƙarin aure,zagi cin mutuncin iyaye,ke da badin wallahi Kamal ya ganni a tsaye ba da har dukana sai yayi".






"Tou Allah ya sawaƙa".




Ci gaba sukayi da hira ,tare sukai aikin kitchen,sai gafda magariba Zainab ta tafi tana mai ƙara ba Khadija haƙuri.






*********
Ɓan garan amarya harda kinɗan kalangu,bikinan gabaki ɗaya baa kira mallam ba,sai sheɗanu,anyi ɓarin kuɗi kamar ba'a so,sai bayan ishaai aka tashi,lokacin ƴan ɗaukan amarya sunzo iyayen bogi daya haya.




Bayan iyayenta sun gama mata faɗa da nasiha aka fito da ita aka sata a motor sai gidan miji,babu ko ɗigon hawaye a fuskan wannan amaryan.




Khadija na daga ɗaki tajiyo shigowan motoci haraban gidan sai guɗa akeyi,ɗaukan remote tayi ta ƙure volume ɗin tv da take kallo,ta dena jin hayaniyar su.




Ko da aka shigo da ita aka rasa wacce zata sauketa ba,ba'aga idon uwar gida ba ko ƴan uwanta,hakanan aka kaita ɗaki,ƴan uwanta suna ta mashaAllah musamman yanda aka tsara falon ya haɗu,ahankali suka watse sai daga ita sai ƙawar ta Fari'atu da Naja, suna ganin mutane sun watse suka fara shafe-shafen juna,Maryam kallon su kawai take,basu kunyar suci juna agabanta.




Jin motsin shigowa ne yasa ta ɗaka musu bugu suka bar abin suke,suka gyara,abokan Kamal da Kamal sai ƙamshi sukeyi,bayan anyi wasa anyi barkwanci aka saya baki suma suka wuce sai amarya da ango.




Matsowa tayi tafara shafa shi don tashi wani magani a wiya take buƙatar ta kawai acita.




Gaban kamal yankewa yayi ya faɗi da yatina bai iya sex.






😍😍😍😍😍😍😍😍
_typing🖌️_



*🔘MARYAM🔘*
_(Ƴar kunama_)






NA MARUBUCIYAR:-👇
SAMHA
ƳAR MACE
KISHIYACE
SURUKAR ZAMANI
GIDAN SADIƘ
MATAR BAHAUSHE
TAHEER
LAILAH
A GIDAN MU SUKE
NOOR JAHAN
JAHAN KHATOON
AWANI GARI
JIDDATOU
ND NOW
MARYAM ~ƳARKUNAMA~


MALLAKIN:- *Khadeejour Muhammadou(THE CAT LOVER😸😹)*






*(🌲S•°W•°A Is a for eNliGhtEniNg pEoPle tO lEaRn tHiNgS tHaT rElAtE mArRiAgE🌲)*
https://www.facebook.com/107753568169994/posts/107758194836198/?sfnsn=mo




WHATSAPP NUMBER:- *08167151176*
WHATPADD:- *MRS BASAKKWACE*
GMAIL:- *MUHAMMADKHADIJA748@GMAIL.COM*
IG ACCOUNT:- *KHADDEJATOU BASAKKWACE*
TWITTER:- *@MRSBASAKKWACE*
SNAPCHART:- *KHADEEJATOU BASAKKWACE*








*PAGE 11*


*BISSIMILLAHI RAHMANI RAHEEM*




Gaban kamal yankewa yayi ya faɗi da yatina bai iya sex yanzun, sai ya gama shan magani.




Kalan shi tayi da rinan-nun idanuwanta tace,"Baby bakai missing ɗina bane,kake kallona ni kaɗai ke mararin ka".






Murmushin yaƙe ya ƙaƙalo yace,"Baby ba haka bane na gajine kawai,kinsan hidiman biki ,jinake bazan iya komi ba yanzun bacci kawai nake buƙata".




Ya ƙarashe maganan yana hamman ƙarya tare da rufe baki.


"Babu wani kace dai kafin inzo kaci matar ka ,baka buƙatata shiyasa zakace ka gaji,kowani ango yana mararin first night ɗinshi da zumuɗi,Allah-Allah yake akawo mai amarya amma banda kai".




Cikin muryan kuka ta fara maganan ta ƙarashe shi da fashewa da kuka.


Hankalin Kamal ya ɗaga ya tashi ,jikin sa har rawa yake ya rungumo ta yana shafa bayanta alaman lallashi,haƙuri yake bata,itako tana ƙara sautin kuka da ƙyar ta tsagaita kukan,sai ajiyar zuciya takeyi.




Ahankali ya fara magana yace,Maryam tun randa kika bani kanki har yau da kika zama mata-ta ban ƙara kusanci Khadija ba,sabi,saboda girman alƙawarin dana ɗauka miki,joystick ɗina nakine ke kaɗai bada wata ba,don haka ki kwantar da hankalinki bazata shiga kowa ba sai ke,abinda kike zargi bashi bane,kiyarda dani".




Jan majina tayi kafin tace,"tou in bashi bane miye zakace min ka gaji bacci ba haka kake min ba muna waje".




Murmushi yayi ya lakuce hancinta ,kafin yace,"Baby ba komi zaki samu 100% ba agidan auran ki,shiyasa ake cewa Allah yabadab zaman haƙuri,ba wannan ba ma,yanzun mai kikeso".




Turo baki tayi gaba kamar shantu tace," kai kawai nake buƙata".




Kin samu ya faɗa ataƙaice kafin yakai hannun shi gareta yafara aika mata saƙƙwanni tana maida masa martani,naja musu ƙofa natafi ɗakin Khadija inga wani hali take ciki a lokacin.






***********
Kwance take ,ƙafa ɗaya acan ɗaya acan hankalinta kwance take bacci kamar babu abinda ke damunta,sanye take cikin wata rantsa-ts-tsiyar rigan baccin da bata wuce guywa ba,santala-santalan cinyoyinta suna waje,gashin kanta a barbaje.




Ɗayan hannun ta ko wayarta ne aciki ta damƙeta,har yanzun Tv da ta kunna yananan yanayi volume ɗin bata rage ba,da alama kallo take da chart baccin ya ɗauke ta bata shirya ba.






Bari in koma ɓangaran amarya da ango inga wainar da ake toyawa,ƴar bauchi ta,ko ƴar kanon dabo.




Romance suke duk ya rikitata ba'abin da take buƙata kamar ya shigeta,shiko sai tura mata yatsa yake yana fingering ɗinta,yana tsotsan breast ɗinta ,lokacin bakomi jikinsu .




Nishi takeyi da ihu tana faɗin kacini daɗi,shiko sai ƙara tura mata yatsa yakeyi,buɗe ƙafarta yayibya shigeta,shigar shi ba wiya ko two munites baiyi mai kyauba yayi relizing ,ya ƙanƙameta yana wani irin numfashi,itako alokacin taji sabon sha'awa.




Fashe masa tayi da kuka,duk da buƙatarta ya biya ya shigeta,wani ƙullin boka yabata yace ta matsa,inde ya shigeta tou ba wata macen da zai ƙara kusanta in ba ita ba,sannan jin maganan ta ko kamar uwa da ɗanta ,komai tace bazai tsallake ba,balle yai mata musu.




Shafa bayanta ya rinƙa yi yana sauke nauyay-yan ajiyar zuciya.




Ahankali tace,"baby wai har kayi relizing?.




Murmushi ya mata kafin yace ,"eh",a taƙaice.


"Baby kana 40munites da kafin ka kawo,mi ya faru ne,kode an mana asiri ne baza muji daɗin ranan nan ba?.




Da mamaki take maganan,ta ƙareshi da sigar tambaya.




*DAMA DUK MAI ZUWA GIDAN MALLAMAI GANI YAKE KOYA ZUWA YAKE KOYA SANA'AN SHI KENAN*




Murmushi yayi yace,"wa zaisa mana hannu Honey?.




Shima ya maida mata da tamaya.




"Matar ka mana",tafaɗa da gatsali.




Murmushi yayi bai kuma cemata komi ba.




**********
Kiran sallah farko ta tashi da addu'an tashi daga bacci,ahankali ta sauke santala-santalan ƙafarta a ƙasa ta saka silifas ɗin ɗaki tana murza ido.




Miƙewa tayi ta ɗau hula tatat-tara himilin gashin ta waje guda ta ɗaure kafin tasa hulan,ta nufi toilet ,tashiga da addu'a,bata jima ba tafito ta sauya kaya tasa dogon riga da hijjab,ta nufi inda ta ware don yin sallah ta tada sallah,bayan ta idar tajima zaune tana azkhar daga bisani ta ɗaga hannun ta sama tana ta kwararo addu'an,Allah yabata haƙuri da juriyan zama gidan mijinta da kishiyarta,tajima tana addu'a kafin ta miƙe,don ji take cikinta kamar an mata yasa,yanzun in tana jin yunwa jikinta har rawa yakeyi miƙewa tayi ta zare hijjab ɗin tacire rigan tasa riga da wondo iya guywa tafito ta nufi kutchen.


Fanke taji tana sha'awa(puff-puff)kwaɓa shi tayi kamar haka, bayan ta tanaji kayan haɗin ta.


Fulawa,Sugar,Yeast,Mai
Yanda ta haɗaw
Da farko ta tankaɗe fulawarta a roba mai kyau mai murfi.Sai ta zuba yeast da sugar da ruwa ta kwaɓa ya kwaɓu sosai(ya yi ruwa-ruwa in da zai rika kamun hanu) sai ta rufe a wuri mai ɗumi.
ta kunna room hitter don yai saurin tashi bayan ya yi sai sai taɗora kaskonta wuta tasa mai ya yi zafi.
Anan sai ta rinƙa ɗeban ƙullin da ludayi tana sawa a cikin mai tana soyawa ya yi jan suya tana kwashewa tana sawa a kula


tana gamawa ta haɗa lemon abarba


Kankana,Abarba,Sugar,Flavour
Yadda ta haɗa


Farko ta cire ƴaƴan kankana sai tasa a blender ta gyara abarba itama tasa sai ta sa ruwa tayyi blending na sa baki ɗaya. bayan ya yi sai ta tace ta sa sugar da flavour da ƙanƙara. Banbancin tsakanin juice da smoothie da kuma milkshake Idan ta yi blending wannan kayan marmari (fruits) kawai har sai ya niku lumus tasa ƙanƙara, to wannan SMOOTHIE ne. Idan kuma tayi, bayan niƙan, ta tace shi, to wannan JUICE ne. Idan taniƙa ta saka ruwa da madara wanann MILKSHAKE ne ke nan. Ina fata gane wannan lemu da dija tayi muku. nace Khadi a sha lafiya




Koda ta gama tafito to 09:00am ,jera abinta tayi a dining ɗin ta koma ɗaki ta watsa ruwa a gurguje,dogon riga kawai tasa ta feshe jikinta da turare ta fito,ta nufi dining jan kujera tayi ta zauna ta buɗe puff-puff ɗinta tasa a plate,ta ɗebi juice ɗinta a kofi tafara ci a hankali tana lumshe ido saboda daɗi.






Ta kusa cinyewa taji alaman anfito,ɗaga kai tayi taga ashe amarya da angone,sunci ado kamar bazasu mutu ba,kayan kala ɗaya suka sha shadda blue,Kamal de ya haɗu ba ƙarya yayinda Maryam kamar birin wasan yara,saura kaɗan dariya ya kuɓuce mata ta danne ta wani ya mutsa fuska kamar taga kafi taci gaba da cij abinta batare data ƙara kallon suba.






Kallon dining ɗin Maryam yayi yaga wayam ba kula ko guda ya dubi ɓangaran Khadija da take cin fanketa tana kora da juice tana tawani lumshe ido.






Maryam sai wani shigewa jikinsa take tana shagwaɓa wai yunwa takeji.




Ɗaga murya yayi yace," ke Khadija ina abincin break ɗinmu?.




Wani ɗagowa tayi ta zuba musu ido tsawan daƙiƙa tana kallonsu,tana taɓa baki da yamutsa fuska,ba tare da tayi magana ba taci gana dacinye fanken ta dayai saura.




"Bakijina ne ina magana,mai yasa baki da kunya baki da tarbiya Khadija nayi takaicin auranki"mtsewww.




Cikin kakkausan murya yake maganan.




Maganan shi tayi matuƙar dukan zuciyar Khadija,lallaima ya raina mata wayo,dama da arziki ne,amma tunda ba arziki zasu sa ƙafan wando ɗaya dasu,ƙara ɗago rikitattun idanuwanta tayi ta zuba musu tsawan two munites kafin ta buɗw baki tace............!.










COMMENTS
_typing🖌️_



*🔘MARYAM🔘*
_(Ƴar kunama_)






NA MARUBUCIYAR:-👇
SAMHA
ƳAR MACE
KISHIYACE
SURUKAR ZAMANI
GIDAN SADIƘ
MATAR BAHAUSHE
TAHEER
LAILAH
A GIDAN MU SUKE
NOOR JAHAN
JAHAN KHATOON
AWANI GARI
JIDDATOU
ND NOW
MARYAM ~ƳARKUNAMA~


MALLAKIN:- *Khadeejour Muhammadou(THE CAT LOVER😸😹)*






*(🌲S•°W•°A Is a for eNliGhtEniNg pEoPle tO lEaRn tHiNgS tHaT rElAtE mArRiAgE🌲)*
https://www.facebook.com/107753568169994/posts/107758194836198/?sfnsn=mo




WHATSAPP NUMBER:- *08167151176*
WHATPADD:- *MRS BASAKKWACE*
GMAIL:- *MUHAMMADKHADIJA748@GMAIL.COM*
IG ACCOUNT:- *KHADDEJATOU BASAKKWACE*
TWITTER:- *@MRSBASAKKWACE*
SNAPCHART:- *KHADEEJATOU BASAKKWACE*








*PAGE 12*


*BISSIMILLAHI RAHMANI RAHEEM*


Maganan shi tayi matuƙar dukan zuciyar Khadija,lallaima ya raina mata wayo,dama da arziki ne,amma tunda ba arziki zasu sa ƙafan wando ɗaya dasu,ƙara ɗago rikitattun idanuwanta tayi ta zuba musu tsawan two munites kafin ta buɗe baki tace,"ƴar aikin ku ceni ko jakanku ceni,ohhh ta iya kwana da miji,amma sam batasan yanda zata fito kitchen ta sarrafa abinci ba,abinci don ciki na kaɗai nayi banyi da wata gardiya ba,kuna ɗaki kuna auran tambaɗa,auran da ba istibura'i zubar da ciki a satin aure zan muku girki?,kufito kuna shauƙin ƙauna ga baiwa tayi muk......!






Saukan lafiyayyan marin da sai da takai ƙasa yasa ta tahaɗiye sauran maganan ta,sam batasan sanda ya ƙaraso ba,yana tsaye jikin shi har tsuma yakeyi.




Maryam ko a razane take kallon Khadija tunda ta fara magana,da mamaki fal a zuciyarta ya akayi tasan ta zudda ciki,kukan ƙissa ta fara wai Maryam ta mata ƙazafi.




Khadija ko dafe kumatun ta tayi ta runtsa ido,tana jira yaci gaba da dukan ta,shirun da tajine yasata buɗe idon ta sauke akan sa yana ta wani huci kamar namijin damusa.




Binta yayi ya take mata ƙafa,sai data saki ƴar wani ƙara,ta koma ta lumshe manyan idanuwanta.




Murza yatsun sa yafara yi suna ƙara cikin kakkausan murya yace,"wallahi Khadija kika ƙara alanƙanta matata da zina sai na maidaki abin kwatance sai na shafe labarinki a doron ƙasa,don wallahi Maryam tafi min kowa a duniyar nan aciki harda uwata,don Maryam tana son farin cikina,uwata ko son farin cikin bare take".




Khadija ware ido tayi tana kallon Kamal da ya fifita matan shi akan uwar shi,anya Kamal ƙwaƙwalwan shi ɗaya,yana cikin hankalin sa,lallai kam akwai big problem,uwa uba itace bare,Kamal in har ɗan halak ne zai dubeta yace mata bare,wani hallaci ne batayi mai ba,(ga riban hallaci nan kina girba) wani ɓangare na zuciyar ta ya faɗa mata.




Yana gama maganan ya koma yaja matan shi ɗaki ya fara aiki lallashi,da ƙyar ya lallasheta tayi shiru,kafin ya ɗau key yafita cikin gari yi musu takeaway.






Khadija ko ta jima kwance sai saƙa da warwara take a zuciyarta,sai da taji ƙafarta ta dena mata zugi kafin ta miƙe ta shiga ɗakin ta,har yanzun zuciyarta tufka take mata da war-wara.




Daga bisani ta miƙe ta canja kaya,doguwar rigan atamfa tasa yellow mai ratsin dark blue,yayi mata matuƙar kyau,ɗaurin Aisha Babangida tayi ,batayi wani kwalliya ba,illa hoda da ɗan kwalli da ta murza a idonta ta fito,bayan ta yafa mayafi yellow,yellow takalmi da yellow jaka,sai ƙamshi takeyi.






Zaune suke a dining ya ɗaurata kan cinya yana ta bata abincin da ya sayo,kallo ɗaya tayi musu ta kauda kai tai hanyar waje takalmin ta sai ƙwas-ƙwas yakeyi,dukkan su sai da natsuwan su yakoma gareta.




Maryam cike da tsan-tsan baƙin ciki da takaici da haushi take kallon kyawon Khadija,ji take dama itace ke da kyawunan da tafi haka bala'i.




Shiko kallonta yakeyi bai san mai yasa ba zuciyar shi na wajanta,amma ruhin shi na wajan Maryam,sam baiso yaganta cikin damuwa,Maryam kula da kallon da Kamal kema Khadija yasa tawani ja dogon tsaki tana ƙoƙarin sauka akan cinyarshi cike da tsan-tsan kishi falll a idanunta.




Matseta yayi cikin tattausan murya yace,"ina zakije?.


"Ban san kana kallonta ba sai kabita tashi kabita nace".




Cikin ɗaga murya take masa maganan.




Ƙara kwantar da murya yayi yace,"kiyi haƙuri mai zan kalla awajan ta wanda baki dashi,kawai dai ina kallonta ina mamakin sharrin da ɗazun tayi miki ne".




Sauke ajiyar zuciyatayi jin abinda Kamal yafaɗa,ta ɗan saki rai.




Murmushi yai mata yaci gaba da bata abincin tanaci tana masa shagwaɓa.




***********
Khadija ko motor ta ta faɗa,maigadi ya buɗe mata get ta fita,kai tsaye gwani mukhtar road ta nufa,abakin wani tangamemen get tayi hon mai gadi ya leƙo yaga itace kafin ya buɗe mata yana washe haƙora yasan yau aljihun sa zaiyi kauri,har inda tayi parking yaje suka gaisa a mutunce kafin ta shiga cikin gidan.




Da sallama ta shiga falon gidan.


Amsawa ƴardattijuwan tayi da fara'an ta.




"Hajiya yau da tinanin ki na tashi tace sai nazo ganin ki".


Tai maganan tana mai zama.


Murmushi tayi tace,"na ɗauka kema kin manta danine,kamar yanda mijinki ya manta dani don na hanashi ƙarin aure".




Waro ido Khadija tayi a zuciyarta tace cabɗi ashe Hajiya batasan yayi aure ba,tou suwaye suka mai iyayen biki,ta tambaye kanta,tambayan da ba mai bata amsa sai shi Kamal ɗin yasa ta ƙaƙalo murmushin ƙarfin hali tace,"Kai Hajiya in yana buƙatan ƙarin aure ai da kin barshi kin sa masa albarka ya ƙaro,niko banda damuwa".




Taɓa baki tayi tace," ai uwar goyona tasamin majanyi Hadiza,nasan hallaci,ni ƴar halak ce,bazan so inyi abinda girmana zai faɗi ba".




"Hajiya tamu,Allah yaja da ranki,ya ƙara tsawan rai".




"Kude zami ma fatan haka muko shekaru Hadiza sun ja".




"Ai Hajiya in zaki shekara dubu muna sonki".




"Balle ma bazanyiba".




Murmushi Khadija ta ƙarayi tace,"gidan ke kaɗai,ina Najma?.




"Taje bokoko a wuta,nayi-nayi ta fito da miji wai ita sai ta gaba boko a wuta,ta rainani,ko don bani na haifeta ba oho".




Khadija rausayar dakai tayi gefe,ta riƙe haɓɓa tace,"Hajiyar mu,bokon yana da amfani,kibarta ta ƙarasa,wani lokacin ma auran gaggawa baida amfani,kita mata addua Allah zai kawo mata miji na gari inshaAllahu".






"Allah yasa",nan suka fara hira,Khadija ta kwance mata kitso tayi mata sabo,ta hana mai aiki girki ita tayi mata tuwan shinkafa miyan kuɓewa,har Najma ta dawo suka ci gaba da hira,gwanin ban sha'awa,bata bar gidan ba sai bayan magariba.






**********
"Haba Dr hadi ya zaayi jiya akaini ɗakin miji yau kace in fito in sameka,kabari nan da sati ɗaya".




Acan ɓangaran sa murmushi yayi yana juyi akan kujeran shi na office yace," wallahi shaawa nake kuma ba,shaawar kowa ba sai naki,dole kifito ki biya min buƙataya,koko in tura ma mijinki vedio da naciki ta dugura,sannan da cikin da na zubat miki".






Yana gama magana ya katse kiran,bin wayar ta soma yi da kallo,zuciyarta ta tsinke ya zatayi da Kamal tafita,gashi Hadi ya kasa amsan uzirinta,kai da komowa ta farayi a tsakiyan kitchen ɗin tsawan lokaci




Lokaci ɗaya tai murmushi ta gyara natsuwar ta jin ta samu mafita da sauri ta fito daga kitchen ɗin tana juya wayarta a hannun ta........!






Commment nd shared
_typing🖌️_



*🔘MARYAM🔘*
_(Ƴar kunama_)






NA MARUBUCIYAR:-👇
SAMHA
ƳAR MACE
KISHIYACE
SURUKAR ZAMANI
GIDAN SADIƘ
MATAR BAHAUSHE
TAHEER
LAILAH
A GIDAN MU SUKE
NOOR JAHAN
JAHAN KHATOON
AWANI GARI
JIDDATOU
ND NOW
MARYAM ~ƳARKUNAMA~


MALLAKIN:- *Khadeejour Muhammadou(THE CAT LOVER😸😹)*






*(🌲S•°W•°A Is a for eNliGhtEniNg pEoPle tO lEaRn tHiNgS tHaT rElAtE mArRiAgE🌲)*
https://www.facebook.com/107753568169994/posts/107758194836198/?sfnsn=mo




WHATSAPP NUMBER:- *08167151176*
WHATPADD:- *MRS BASAKKWACE*
GMAIL:- *MUHAMMADKHADIJA748@GMAIL.COM*
IG ACCOUNT:- *KHADDEJATOU BASAKKWACE*
TWITTER:- *@MRSBASAKKWACE*
SNAPCHART:- *KHADEEJATOU BASAKKWACE*








*PAGE 13*


*BISSIMILLAHI RAHMANI RAHEEM*


Lokaci ɗaya tai murmushi ta gyara natsuwar ta jin ta samu mafita da sauri ta fito daga kitchen ɗin tana juya wayarta a hannun ta,tafito ta nufi bedroom ɗin Kamal,yana kwance rigingine kan makeken gadon shi yana danna laptop ɗinshi,ta zauna ta gefen shi.


Ɗan ɗagowa yayi ya kalleta ya sakar mata murmushi kafin ya maida kanshi yaci gaba da abinda yake.


Kwantar da kanta tayi kan bayan shi,gaban shi ya faɗi,karde tace buƙatar sa takeyi,tun jiya da yai sex da ita yakejin abin na masa zafi yana so ma ya fita yaje yaga Dr.




"Yadai?,ya tambayeta ataƙaice batare daya ɗago ba.




Kashe murya tayi tace," heartbeat bacci zan shiga bedroom ɗina inyi karka tasheni har sai ni natashi dakaina saboda gajiyan biki har yanzun bai bar jikina ba".




Sauke sassanyar ajiyar zuciya yayi ,ba tare da ya ɗago ba yace,"ok ba damuwa,nima fita zanyi cikin gari".




Ajiyar zuciya na matuƙar jin daɗi ta sauke kafin ta manna masa kiss a kune ta miƙe ta fice,ba tare da ta masa addu'an adawo lafiya ba.


Murmushi yayi tare da lumshe ido kafin yaci gaba da aikin sa.




Agurguje ta shirya tafita,gabanta na faɗi karta haɗu da wanda tasani,tana ko fita get ɗin gidan tai sa'an samun napep.




Mai gadi ko sai mamaki yakeyi yaushe ƙawar Hajiya tazo ta shiga bai sani ba,kuma yaga fitan Hajiyan.




Facemarks ta saka bayan ta shiga napep,tare da sauke nauyayyan ajiyan zuciya,kamar wacce tai gudun fanfalaƙi,gudun ceton rai.




Daga halliru ɗantoro zuwa sultan road ba nisa sosai,biyan ɗan napep tayi ba tare da ta amsa canji ba,tana tafiya tana waige-waige haka ta tsallaka titi tashiga asbitin,kai tsaye office ɗin Dr Hadi ta nufa,batare da neman izini ba ta cusa kai,yana zaune yana rubuce-rubuce a kan planeshit.




Sai da ta tabbatar ba wanda ya ganta har ta shiga office ɗin ta jingina da ƙofar tana sauke ajiyar zuciya.




Ɗagowa yayi yaga wannan wani maitsaurin idone zai shigo mai office batare da neman izini ba,ganin Maryam ne yaji mamaki matuƙa,bai tinanin zata iya fitowa ba,lallai duk wanda ya aure Maryam ya aure bala'i .




Haɗe rai tayi bayan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login