Showing 45001 words to 46304 words out of 46304 words
Chapter 16 - MARYAM YAR KUNAMA COMPLETE- BY MRS BASAKKWACE .txt
taga dare haka taga rana kuka kawai take baci ba sha,Khalil kawai ke lallashinta.
Da zazzaɓi mai zafi ta kwana,Khalil yakai ta asbiti,tunanin masoyinta Khalil yadawo mata da bai mutu ba da yanzun ba wanda ya isa ya maida ta gidan Kamal.
Maryam jiki yayi ƙamari ta rame ta jeme kamar tsunma,ɓangare guda tsutsotsi sun fara fita ta duguran ta,Alhaji Bala zuwa wajan wani mai magani yayi dakan shi yakaita,nan mutumin yayi duba ya faɗa masa abinda ke faruwa,tundaga wajan yace da ita da uwarta karsu koma masa gida ya dan ƙara mata saki uku,kuka kawai Mom keyi,da ƴan canjin jakan ta ta tattara suka hau napep zuwa gidan su Hajiya Talatu,anan ma Matar yayanta tace wallahi ba a gidan ba,da ƙyar aka roƙeta tabar su a zaure.
Koda Alhaji yakoma gida Hajiya Rabi ta tambaye shi ina suke ya kwashe ya faɗa mata,tace sam baza ayi haka ba,yace wallahi itama ta ƙara magana ta tafi gidan su dole taja baki tayi shiru.
Su Hajiya Talatu haka akai kwanann wahala kan buhu ga sauro da ƙwari,ko kofi Naja ta hana su taɓa nata,washagari ta kira Fatima ta faɗa mata halin fa suke ciki.
Zuwa tayi ta rinƙa faɗa,kafin tace ma kawunta yasamo musu gida ta saya musu,haka ko akayi a maƙwaftan su yasamo gida mai ɗaki biyu da bayi ginin ƙasa Fatima ta saya musu,tasayo musu kayan amfani,dakanta taje gidan su ta roƙe Dady su ta kwaso musu kayan sawan su.
Rayuwa kenan Momy mai gudun talauci gashi ya dawo mata da tsufarta,tayi laushi tayi nadama lokaci guda,rayuwa tayi mata ƙunci sosai kowa gudun su yake ga kuɗin su duk sun ƙare abin bokaye.
Bayan sati ɗaya da Kamal ya ɗaukawa Abba,yaturo motoci aka ɗau Khadija da har yau zazzaɓi takeyi duk ta rame sai kuka takeyi,amma Abba baisa yaji tausayinta ba,har ta fara tunani ko Abba yadena sonta ne kamar da.
Tunda aka kawo Khadija Kamal bai isheta kallo ba,inuwa ɗaya basa zama kamar annabi da kafuri.
Shiko Kamal ko inuwanta yagani farin ciki yakeyi,bai damu da rashin girkinta ko mai magana ba,tunda yanaganin ta kuma ga ɗan shi alhamdulillah.
Da matsanan cin ciwon ciki ya tashi da ƙyar ya rarrafo ya fito falo yana ta kwara amai,kallo ɗaya tayi masa ta kauda kai,yanayin yanda numfashin shi ke fita kamar ransa zai fice ne yabata tsoro,aje Abul tayi ta zo ta ɗago shi hankalin ta lokaci guda ya tashi ,ruwan zafi ta je kitchen ta ɗauko ta ɗagashi ta bashi a baki,yana sha yana sauke ajiyar zuciya sai da taga yasha mai yawa kafin ta kwantar dashi ta miƙe ta shiga ɗaki ta kira Khalid aiko bai jima ba sai gashi da kayan aiki,bincike yamai yagano maike damun sa ya mai allura da magun guna,ya rinƙa mata faɗa bata bashi abinci inya mutu a sanadin ta alhaki nakanta,jikinta duk yai sanyi,ya bata wani magani yace tasha da dare in zata kwanta na ciwon jikine in aiki na bata wiya ne tace tou.
Da dare ko tasha magani taje duba Kamal dake kwance ɗakin sata zauna tana ba Abul nono tana jiran 11 tayi ta kwanta,bayan awa ɗaya taji namiji kawai take buƙata,ƙoƙarin tashi take taji mararta ta ƙulle,kwantawa tayi tana shafa maran ta tana ya mutsa fuska,Kamal na kallonta bai ce da ita komi ba don zaman kurame sukeyi.
Fara tura hannu tayi cikin pant,Kamal ya kalleta yace subhanallah maike damunki,kasa magana tayi saide nuna masa maranta da takeyi.
Sa hannu yayi ya shafa mata tawani lumshe ido da sauke ajiyat zuciya da ganin yanda tayi ya tabbatar mai da abinda takeso,dama shima a buƙace yake take suka kashe bossssss a wannan daran.
Tundaga ranan Khadija da tasha maganin Khalid saita nemi mijinta,ta kuma kasa gane abinda ke jawo mata haka,shiko a daɗin Kamal,tunda ganan suka gyara zaman su suka nemi yafiyan juna zaman lafiya sukeyi kamar zasu lashe juna ɓangare guda kuma Abul sai girma yake yana ƙara wayo.
Zainab ananan da tulelen ciki haihuwa ko yau ko gobe,Saudat ce dai har yanzun shiru.
Maryam jiki yayi tsanani kashi nan fitsari nan,tun Momynta na haƙurin gyarata harta gaji itama inta fita tun safe sai dare take dawowa,ta kamata da bugu tana zagi kafin ta gyarata,tabata abinci.
Haka rayuwa taci gaba da tafiya zomu zauna zomu saɓa,ko tsakanin halshe da haƙori ana saɓawa balle mata da miji.
"Yanzun na shigo kenan zan fara gyaran kashin ƴar iskan nan".
Faɗan Mom da yanzun shigowar ta,shiga ɗakin tayi taji ko numfashin Maryam bata ji taɓa ta tayi tajita a sandare ta kurma ihu da ya jawo hankalin maƙwafta,suka shigo sukaga Maryam ta jima da mutuwa dan harta sanƙare.
Mom sai kuka take tana fisge fisge,wasu na bata haƙuri wasu na mata jimami a zuciyar su ko suna faɗin ƙarshen kwaɗayi kenan mutuwar wulaƙanci.
Rasa wanda zai gyarata har safe akayi sabida wari da ƙyar wata dattijuwa tai mata wanka mutane ƙalilan suka sallace ta suka kaita maƙabarta,duk yawancin su mashaya ne,a wulaƙance aka kaita kabari.
Momy ko taci kuka ta kira Alhaji bala cewa kawai yayi Allah ya ƙara nauyin ƙasa ya kashe waya,Mama Rabi tazo da ita da ƴaƴanta sun tausaya ma Mom yanda ta koma,sun mafa alhairi sosai sai basu haƙuri take daneman gafarar su.
Bayan shekara shiddab,Khadija ta ƙara haihuwan ƴan biyu mata,Zainab da Zabba'u yayinda Zainab ta haife Hauwa'u ,Saudat yanzun take da ciki Fatima ma tayi aure a kano,arzikin Kamal sai ƙara haɓɓaka yake Abul an fara zuwa school boko da islamiya,Khadija ta ƙara girma ta zama babban mace.
Tafe suke a cikin motor zasuje gidan Hajiya ,dai-dai gidan mai suka ga dandazon almajirai ,suka tsaya don basu sadaka,acikin almajiran ne Khadija ta ƙura ma ɗaya ido can tace,"Momy kamar Momyn Maryam".
A razane matar da take kamar mahaukaciya take kallon Khadija.
Honey ta ya wannan zata zama Maman Maryam?.
Faɗan Kamal.
"Wallahi Aynulhayat itace kalleta dakyau".
Shima ita yake kallo.
Ɗan tsaki yaja yace,"Allah ya ƙara alhakin mutane yafara bibiyarku haka kika dawo bara kamar almajira".
"Kai Aynulhayat wannan wani irin cin fuska ne?,ta faɗa a shagwaɓe.
Momy ko ƙoƙarin juyawa take ,Khadija tace," Momy ina Maryam?,miyayi zafi kika dawo wannan rayuwar?.
Ina ruwan ki Kamal ya faɗa rai ɓace,jan motor shi yayi da gudu yabar wajan.
Ganin yanda ya haɗe rai yasa ta fasa masa magiya akan su tsaya.
Momy ko kukan dana sani ta fashe dashi mai cike da tarin na daman rayuwa.
Har suka je gida Hajiya suka dawo yana kumbura,saida ta buɗe mai ƙafa da dare akan gado kafin ya sakko,kafin da safe tamai maganan Mom,da ƙyar ta shawo kansa ya amince sukaje suka neme ta suka temake ta,bayan sunji labarin bayan rabuwa sun tausaya mata,canja mata gida sukayi mai shago suka zuba mata kaya ta dena fita bara,sai albarka take shi masu.
Dr Hadi ko ya kamu da cutar ƙanjamau akan biye biyen mata da yakeyi kamar bunsuru,daga ƙarshe ankore shi a aiki.
Alhaji Labaran ya haɗu da ajalinsa ta hanyar ɗaukan mai aljanu yabama dodon tsafi ,aljanunta suka fi ƙarfinshi suka kashe shi ta hanyar hatsarin motor da naman shi ta daddage.
Bayan wasu kwanki
"Kije kiyi musu addu'a kizo mu kwanta a buƙace ne".
Faɗan Kamal da yake danna waya ok kawai tace ta ɗauke ƴanbiyu ta kaisu ɗakin su ta kwantar dasu tai musu addu'a ta fito ya wai sureta ya nufi bedroom ɗinshi da ita akan gadon shi yamata masauki.
Sha-sh-shafa jikin shi tafara musam-man breast d'in shi.
Shiko wani dad'i yake ji, ahankali hannunta suka dawo kan wandon shi ciro abin shi tayi ta fara sha-sh-shafa ta da hannunta musam-man kaciyar sa,wata nauyay-yan ajiyar zuciya ya sauke, kai bakin ta tayi kan kaciyar ta fara tso-tsa.,adaranan su raya shi cikin so a ƙaunar juna.
ƘARSHE.
*SUBUHANAKALLAHUMMA WA BI HAMDIK ASH HADU ALLAH ILAH HA ILLALLAH W ASHAHADU ANNA MUHAMMADAN ABDUHU WA RASULUHU,ALLAH KA YAFE MIN KUSKUREN DA NAYI ACIKI,ALLAH YASA MASOYANA SU AMFANA DA ABIDA NA RUBUTA NA DAI DAI WANDA BA DAI DAI BA ALLAH YASA SU ZUBA SHI A BOLA*
_INA ƘAUNAR KU MASOYANA DA KUKA BANI ƘWARIN GUYWA TUNDAGA FARKON RUBUTNAN HAR ƘARSHEN SHI,ALLAH YABAR ZUMUNCI_