Showing 24001 words to 27000 words out of 46304 words

Chapter 9 - MARYAM YAR KUNAMA COMPLETE- BY MRS BASAKKWACE .txt

Advertisement

23 Jun 2024

7113

sa.




Maryam ko tana ganin Khalil yafita ta fito daga bayan labule,tana tafi tana dariya tana faɗin kwantar da hankalin ka mijina,so suke su gan mu a wulaƙance,kuma Allah bazai wulaƙanta kaba".




Da ido yake kallon ta kamar wata tv.


Zama tayi a gefen shi ta dafa kafaɗar shi,tana aika masa da yaudararran murmushi tace,"zan sa kawu na yabaka aiki mai tsoka ,sannan inaso ka nuna ma duniya cewa cikin dake jikin Khadija shegene,da auranka take kawo ma maza gida,dalilin haka yasa ka saketa,shine ƴan uwanta suka wulaƙanta ka suka koreka a kamfanin su".




Kallonta yakeyi kamar bai neman wani abu a fuskanta,nazarin maganan ta yakeyi,can kuma ya dubeta yace,"mahaifiyata fa?.




Yaudarar murmushi ta aika masa,kafin tace,"karka damu zan sauyata ta wani hanya".






"Yanzun ka tashi kaje ka nemo mana gida kona million nawa ne,kawuna zai saya mana mu koma".




A saluɓe ya miƙe ya nufi ɗakin shi,batare da tunanin komi ba,tabbas yasan Maryam mai ƙaunar sa ne,sanda aka nemi a wulaƙanta shi,lokacin ita kuma ta ɗauki mayafi ta yafa masa,dole ma ya amince da duk wani abin da zatazo masa dashi,ɗakinta ta shige itama,ta ɗau waya ta kira mallamin ta ta faɗa masa so take ya ƙare kashe mata zuciyar Kamal taga kamar yadawo hayyacin sa da yaji matar sa tana da ciki,kuma a kashe zuciyar uwar shi,amantar da ita Khadija,gaya mata kuɗin aiki yayi ta tura masa,kafin takira sabon Alhajin da ƙawarta shema'u ta haɗa su,bugu biyu ya ɗauka,bayan sun gaisa take ce masa Sweety gobe zamuzo da saunan nan wajanka a matsayin kawuna,kabashi aiki,hakan zai bamu daman cin karen mu babu babbaka".




Murmushi yayi daga ɗayan bangaran ya shafa ƙaton tumbin sa,yace,"Mairamu gidan daɗi,gidan ruwa,baki da matsala,kamfanina na dubai zai turashi in mai director".






Murmushi tayi tace,"wallahi ko daka kyauta min,tunda shi bai iya aiki gwamma kai kayi masa".




Dariya ya sheƙe dashi kafin yace mata sai kinzo ya kashe wayar.




Murmushi tayi tare sumbatar wayar.




Kamal ko lokaci ɗay yaji damuwar shi ta yaya,ya manta da wata Khadija,shiryawa yayi ya fito ya leƙa ɗakin ta yace mata bari yaje tace masa tou ya fice.




****************
Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un.








MORE COMMENT
MORE TYPING
_typing🖌️_



*🔘MARYAM🔘*
_(Ƴar kunama_)






NA MARUBUCIYAR:-👇
SAMHA
ƳAR MACE
KISHIYACE
SURUKAR ZAMANI
GIDAN SADIƘ
MATAR BAHAUSHE
TAHEER
LAILAH
A GIDAN MU SUKE
NOOR JAHAN
JAHAN KHATOON
AWANI GARI
JIDDATOU
ND NOW
MARYAM ~ƳARKUNAMA~


MALLAKIN:- *Khadeejour Muhammadou(THE CAT LOVER😸😹)*






*(🌲S•°W•°A Is a for eNliGhtEniNg pEoPle tO lEaRn tHiNgS tHaT rElAtE mArRiAgE🌲)*
https://www.facebook.com/107753568169994/posts/107758194836198/?sfnsn=mo




WHATSAPP NUMBER:- *08167151176*
WHATPADD:- *MRS BASAKKWACE*
GMAIL:- *MUHAMMADKHADIJA748@GMAIL.COM*
IG ACCOUNT:- *KHADDEJATOU BASAKKWACE*
TWITTER:- *@MRSBASAKKWACE*
SNAPCHART:- *KHADEEJATOU BASAKKWACE*




~WANNAN PAGE ƊIN SADAUKAR WA NE GAREKI *MAMAN JIDDO*,NAGA SAƘON KI NAGODE SOSAI ALLAH YASAKA DA ALKHAIRI YABAR ZUMUNCI,NAJI DAƊIN RASHIN MANTA DA BAKIYI BA DUK TSAWAN LOKACIN DA MUKA ƊAUKA BAMU TARE,INA ƘAUNAR KI HAR CIKIN RAINA😊~








*PAGE 25*


*BISSIMILLAHI RAHMANI RAHEEM*




Tafiya sukeyi a motor ba wanda yake cema kowa komi,kowa da abinda yake saƙawa cikin ransa har suka isa gida,a fakin siface yayi fakin suka fito,tunda suka shigo gidan gabann Khadija ya ƙara yankewa ya faɗi,
Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un kawai take nanatawa acikin zuciyarta ahaka suka ɗugun zuma zuwa cikin gidan.




Da sallama Khalil ya shiga babban falon gidan,Fatima na binshi a baya,Khadija na bayan ta kanta a ƙasa.




Ba kowa a falon face Abban su da falon ya zamto mai wajan zama tunda laluran rashin lafiya ya same shi,da ido yake binsu ɗaya bayan ɗaya, da sam bai iya magana,yanzun abin da sauƙi yana iya motsa jikin sa kaɗan,yana magana amma ba'a fahimta.




Yana hango Khadija,yawani washe baki yana fara'a yana ƙoƙarin tashi.




Murmushi ta aikamai jikin ta na rawa ta nufi inda yake zaune akan wata kujera ta rungume shi cike da farin ciki da murna,shima murnan yake,haka yake faruwa tun bayan auran ta in har zata zo da ƙyar suke rabuwa da mahaifin ta,sai yai ta kuka,shiyasa bata son zuwa gida sam bata ƙaunar ganin hawayen mahaifinta,so dayawa tana jin-jina girman so da ƙaunar dake tsakanin haka,tabbas mahaifinta ba ƙaramin sonta yake ba a cikin ƴaƴan sa,wasu hawaye ne masu matuƙar zafi suka zubo mata a kumatu,da sauri tasa hannu ta goge su don kar Abban ta ya gani ya shiga wani damuwar ga ciwo yana fama dashi.




"Abba na ya jikin?.


Ta tambaye shi tana mai ƙara sakar masa murmushi,har yanzun dariya yake mata yakasa koda rufe baki.




"A'a baƙine yau a gidan namu,ke daga zuwa kai mata ziyara zaki kinkimo ta".




Faɗan Ummah su da fitowar ta kenan daga bedroom ɗinta tana ɗaura kallabi.




Dai-dai lokacin mai wanki ya shigo da akwatinan Khadija guda uku da aka ciko su da kaya.


Kallon su na mamaki Ummah takeyi kamar zatai magana kuma tai shiru.


"Ummah ta barka da gida?,ta faɗa tana murmushi kamar babu abinda ke damunta.




Taɓa baki Ummah tayi kafin tace," ashe kin ganni,kinzo kenan zaki rikita masa lissafi kitafi ki barmu da jinya wai mai ya kawo ki,wa ƴannan akwatin fa?.




Sakin Abban ta tayi ta koma kan kujera ta zauna sai yanzun Ummah ta lura da cikin dake jikinta ta saki baki soro-ro.




"Fatima kwashe akwatinan nan kikai su bedroom ɗinki kafin a gyara mata nata".


Faɗan Khalil da tun ɗazun sauraran su yake kan sa na ƙasa,zuciyar sa na masa zafi ta ina zai fara gayama iyayen sa wannan mummunan labarin.




"Kai badai haihuwa ta dawo ba,dole ta koma gidan ta,kunsan lalurar mahaifinku,kar yazo ya saba da ita tazo komawa ya birkice mana".




Shiru duk sukayi kowa da abinda yake saƙawa a zuciya,saɓanin Abban ta dayake ta fara'a bakin shi yaƙi rufuwa.




Bata da mu da shiru da sukai ba taci gaba da faɗin" ta koma ɗakin ta in yaso Gwaggo Asma'u in ta haihu taje ta zauna da ita har tayi arba'in,wai ina Kamal ɗin ne,nifa shashanci ne kalan naku na yaran yanzun bana so ai andena zuwa gida wanka kiyi a ɗakin ki yafi".




Sauke nannauyan ajiyar zuciya Khalil yayi tare da miƙewa ya riƙe hannun Ummah su,yace,"Ummah zo mu shiga ciki miyi magana".




Ba tare da musu ba tabishi,ta zauna bakin gado shi kuma ya zauna daga ƙasa,yana ta furzar da hayaƙi daga bakin sa,sai huci yake kamar maciji,gaban Umma ya faɗi don in taga Khalil nawannan hucin tou tabbas akwai matsala,ƙarfin hali tayi tace,"Khalil lafiya kuwa?.




Rungume ƙafarta yayi ya fashe da kuka kamar ƙaramin yaro hankalin Umma ya tashi,tafara bubbuga bayan shi ahankali tana shafa sumar kansa.




Sai da yayi kuka mai isar sa kuma bata hana shiba,don tasan halin zuciyar Khalil inyayi fushi in har zaiyi kuka tou zaiji sassauci akan duk wani abu dake damun sa.




Ɗago kai yayi bayan ya share hawayen da hankicif ya buɗe baki kenan zaiyi magana aka turo ƙofar gabaki ɗayan su kallon mai shigowa sukeyi.






*************
Kamal yayi yawo sosai da dillalai kafin ua samu gidan da yayi masa,ya ɗau hoto ya tura ma Maryan ta whatsApp tagani tace yayi kafin sukayi ciniki ,ya gaya mata tace a turo account number,aiko aka tura.




Saida suka ga alert kafin suka bashi takaddun gida.


Yana hanyar komawa gida ya sai ga kiran Khalid da kamar bazai ɗauka ba ko mai ya tina sai ya ɗauka suka gaisa a mutunci Khalid ke tambayan sa ina Khadija yaga miss call ɗinta yakira wayar ta bai shiga.




Murmushi Kamal yayi yana shafa sajen daya ƙawata masa fuska kafin yace," tana gidan ku nasake ta saki uku dalilin kuwa da aure na tabi maza taje ta kwaso ciki,sam ba zan iya zama da mazinaciya ba balle ashafa min ƙamaya-maya,dama can ta watsar a titi kafin kuka sakayata kuka liƙa min,shine har wannan ɗan iskan ƙanin naka yake cimin mutunci takan na rabu da rigar da bata wiya,tou gida nabar muku tsiyarku haka office wa ƴanda basu gaje arziki ba,don haka kuje ku nema ma ɗan cikin ta uba don wallahi bani bane uban shi kar wanda ya liƙa min ɗan shege mtsewwww".




Cikin halin ko in kula yake danƙara ma Khalid maganan,yana kai ƙarshe ya katse wayar ya kasheta gaba ɗaya yana cigaba da jan tsaki..




Khalid da mamaki yacika shi ciro wayar yakeyi daga kunan sa yana duba sunan yana mamaki cewa Kamal ne ke gaya masa maganan nan ko ko mafarki yake,koko kunan sa ne ke gaya masa wannan mummunan maganan.




Juya akalan motor shi yayi zuwa gida, a waje yai fakin ya shiga da ƙafa.




Afalo ya iske Khadija cike da farinciki tana ba Abban su abinci,shima yana farin ciki,koda ta gaishe shi lafiya kawai ya amasa dashi a taƙaice ya nufi bedroom ɗin Ummah su, Khadija ko ta kan sa bata bi ba sabida tasan halin shi,ƙila miskilancin nashi ya motsane.






Kallon shi suke shima su yake kallo duk yabi ya yamutse kamanin shi ya canja ,ƙarasa shigowa yayi yace," Khalil wai mai ke faruwa ne tsakanin Kamal da Khadija?.




Yai tambayan yana mai zama kan kujeran ɗakin.




Sauke ajiyar zuciya Khalil yayi yace," Kamal yayi abinda bamiyi zato ba tabbas mun kawo shi inuwa ya maida mu rana".




Ummah da mamaki take kallon su tace,"wai mai ke faruwa ne ku faɗa min kunsa zuciyata cikin ruɗani".






"Ummah yazama dole ki sani abokin kuka shi ake gaya ma mutuwa,bamu da mafi kusancin dangantaka kamar ki,amma duk mai zakiji dan Allah ki danne zuciyarki Ummah kita nanata innalillahi wa inna ilaihi raji'un,kowani bawa da ƙaddaran sa yake tafiya,Allah yana jarabtan mu ko tawani hanya don ya gwada imanin mu,wannan jarabawa ne Ummah".




Cikim sanyayyar murya Khalil ke magana,zuciyar Umma tawani tsinke,haka Khalid tsoronsa ɗaya kar ace da gaske cikin jikin Khadija shegene bana Kamal bane.




Murmushi Khalil yayi tare da sa hannu ya shafo fuskan Ummah su da itama shi take kallo, yace,"wallahi Ummah Kamal ba ɗan halak bane,nan ya kwashe duk abinda ke faruwa ya faɗa ma Ummah da Khalid,Ummah babu abinda takeyi face matsan hawaye Khalid ko gaba ɗaya zuciyar shi bugawa take jijiyoyin kansa duk sun fito ruɗu-ruɗu,nan shima ya kwashe yanda sukai da Kamal ya faɗa musu.




Ummah fyace majina tayi tace........!








MORE COMMENT
MORE TYPING
_typing🖌️_



*🔘MARYAM🔘*
_(Ƴar kunama_)






NA MARUBUCIYAR:-👇
SAMHA
ƳAR MACE
KISHIYACE
SURUKAR ZAMANI
GIDAN SADIƘ
MATAR BAHAUSHE
TAHEER
LAILAH
A GIDAN MU SUKE
NOOR JAHAN
JAHAN KHATOON
AWANI GARI
JIDDATOU
ND NOW
MARYAM ~ƳARKUNAMA~


MALLAKIN:- *Khadeejour Muhammadou(THE CAT LOVER😸😹)*






*(🌲S•°W•°A Is a for eNliGhtEniNg pEoPle tO lEaRn tHiNgS tHaT rElAtE mArRiAgE🌲)*
https://www.facebook.com/107753568169994/posts/107758194836198/?sfnsn=mo




WHATSAPP NUMBER:- *08167151176*
WHATPADD:- *MRS BASAKKWACE*
GMAIL:- *MUHAMMADKHADIJA748@GMAIL.COM*
IG ACCOUNT:- *KHADDEJATOU BASAKKWACE*
TWITTER:- *@MRSBASAKKWACE*
SNAPCHART:- *KHADEEJATOU BASAKKWACE*








*PAGE 26*


*BISSIMILLAHI RAHMANI RAHEEM*




Ummah fyace majina tayi tace,"bana son ƙarya Kamal bazai taɓa yin haka ba".




"Ummah dama munsan ba lallai ki yarda ba".




Faɗan Khadija da ta turo ƙofa tana shigowa,da ido duk suke binta cike da tausayawa.




Zama tayi a gefen Umma tana kallon fuskan Ummah taci gaba da faɗin Umma zan kira muku Zainab tazo kuji daga bakinta,Zainab ƙawar arzikice wanda duk wanda ya sameta yai hamdala ga ubangiji mahaliccin kowa da komi,tana yawan gaya min duk wanda ya rungume haƙuri tabbas zai rungume nasarori masu yawa a rayuwar sa,Zainab ita tarinƙa tausa na tana nuna min babu inda yakai ɗakina daɗi,duk daɗin gidan iyayena gidan Kamal yafishi,na ɗauke Maryam ƙawa mafi soyuwa a zuciyata abokiyar rufin asiri,amma da ita Allah ya jarabce ni taci amanata ta ha'ince ni,cikin nan dake jikina babba rabone daya tsaga tsakanina da Kamal,da rabon nan bai gifta ba,da haka zan baro gidan shi bani da ko tsun-tsu,mahaifiyar shi itace shaida na ta uku bayan Allah Zainab sai Hajiyar sa ne kaɗai suka san zaman ƙutatuwar danayi a gidan Kamal,amma da yake komi yai farko akwai ƙarshen sa yau ne ƙarshen zamana yazo dashi,duk da ina jin ciwo a can ƙasan zuciyata ya zama dole in rungume haƙuri kuma".




Cikin sanyi murya,mai karyar da zuciyar duk wanda yake sauraron maganganun ta tayi maganan.




Ummah girgiza kai takeyi tana taɓa baki yayinda hawaye ke bin saman kumatun ta.




Ajiyan zuciya mai ƙarfi Ummah tayi kafin tace,"tou Allah yasa haka shine mafi alkhairi,amma yaron nan yamana abinda bamuyi zato ba".




"Ai wallahi yau sai yabar gidan nan na faɗa masa tunda bana uban shi bane".




Faɗan Khalil.




A'a baza'ayi haka ba ,ka ƙyaleshi da halin shi kowa yayi na gari don kansa".




Faɗan Khalid.




"Ni duk ba wannan ba Allah ya raba ƴata da cikin jikinta lafiya tana haihuwa ko nono bazan bari taba ƴarsa ba zan ɗauke ƴar inje in aje musu da hannuna tunda basusan mutunci ba,uwar sa tana sane akecin mutuncin ƴata ta kasa ɗaukan mataki".




Faɗan Ummah cikin ɓacin rai.




"Mai jaririyar da batasan komi ba tayi Ummah kuyi haƙuri abinda haƙuri bai bada ba rashin sa bazai kawo ba Ummah".




Faɗan Khalid.




Shiru kowa yayi acikin su kowa da abinda yake saƙawa a zuciyar shi.




**********
"Ina wuni kawu?.


Faɗan Kamal da ya duƙa gaban Alhaji Labaran yayinda Maryam take daga ɗayan kujeran mai kallon Alhaji Labaran,a cikin gest house ɗin shi.




"Lafiya ƙalau alhamdulillah Kamalu ko?.




"Eh kawu",ataƙaice ya amsa cike da ladabi kamar yana magana da uban sa.




"Allah sarki sanda akai bikin ku da Maryam bana ƙasannan ina taso inzo inga gida kuma Allah baiyi ba,sai gashi ta kirani wai ankoreka inda kake aiki,nace tou kazo abaka manager a company mu na haɗa jakukkuna na dubai".






Cike da dattako yake maganan kamar mutum mai mutunci kuma kamar da gaske uncle ɗinta ne.




Murmushi Kamal yayi yace,"Allah sarki Allah ya ƙara arziki Kawu,Allah yasaka da alkhairi yasa kafi haka,kuma munga gida mun gode Allah ya kareka da sharrin masheranta".




Murmushi Alhaji yayi ya fake idon Kamal ya kashe ma Maryam ido itama ta maida masa harda kiss kafin ya dube Kamal da kanshi ke ƙasa yace,"Ameen kun taho da takaddun karatun kane koko".




"A'a ban mu taho dashi ba kawu sai dai inje in ɗauko".




"Aikam da ka kyauta don ina so katafi a satinan".




Miƙewa yayi ya dube Maryam dake danna waya yace,"Honey muje ko na barki na dawo?.




Murmushi tayi tare da kashe masa ido guda tawani kashe murya tace,"jeka dawo zamu zanta da Kawu kafin ka dawo".




"Ok"ya faɗa tare da musu sallama yafita da niyar zaije ya dawo.




Kamar jira suke ya fita ta miƙe tana bin bayan shi da harara tasa key a ƙofar ta ta juyo tana tsaki.






Buɗe hannuwa Alhaji Labaran yayi da gudu taje ta faɗa jikin sa suna dariya tana goga masa breast ɗinta a ƙirji,atare suka sauke ajiyar zuciya,kai hannuwan shi yayi ya kamo breast ɗinta yafara matsa su yana lumshe ido yana sauke ajiyar zuciya haɗe bakin su tayi suka fara aika ma juna zazzafan kiss,cikin mintina ƙalilan suka cire ma junan su kaya suna romancing nishin su kawai ke tashi a falon ,har yakai ga ya afka mata,abin takai ci ta dugura ya fara amfani da ita kafin ya dawo pussy,sai da suka gaji don kansu suka rabu da juna ,atare sukai wanka suka shirya sun gama sa kaya kenan sukaji ana buga ƙofar.




Ɗan gajeran tsaki taja kafin tazo ta buɗe tana ɗaura ɗankwali,murmushi suka sakar ma juna,kafin ta bashi hanya yazo ya shige cike da ladabi yaba Alhaji Labaran takaddun shi.




Sai wani mazurai yake kamar mutumin arziki ya duba kafin yace musu su tafi yana nan zai kira Maryam komai ke tafiya zai ji.




Cike da farin ciki suka tafi bayan ya bashi bandir ɗin 1k guda biyar,sai murna yake yana cema Maryam kawu nada kirki,saidai tayi tace masa Uhm,hmmmm,sai surutu yake zuba mata kamar sakin wawa tana dariya.




Zuwa sukai suka zaɓi sababbin funiture aka kai musu sabon gidan company su suka shirya musu komi,tsofaffin kayanta kuma tasa aka kwashe aka kai gidan su tace musu tashi zasuyi kuma ya canja mata kaya,murna Mom ɗinta take tayi dashi ma Kamal albarak.




Haka rayuwa taci gaba da tafiya kafin tafiyan Kamal kullum Maryam tana tafiya wajan Alhaji Labaran yai amfani da ita da sunan taje maganar tafiyar shi,shiko sakaran yana gida ana can ana cin matar shi ana bata kuɗi sosai tana kawo masa,sam bai damu da fitan da takeyi ba ,gani yake bashi da masoyiya kamar Maryam,tafi masa uwar sa,don Uwar sa goyan bayan wa ƴanda basa ƙaunar shi take yi a faɗar sa.




Maryam ko Allah-Allah take Kamal ya wuce dubai su tafi yawon zagaye duniya ita da Alhaji Labaran yamata alƙawarin ba ƙasar da bazai kai taba in har tana bashi haɗin kai yana amfani da ita ta takashi.




Itako.










MORE COMMENT
MORE TYPING




_typing🖌️_



*🔘MARYAM🔘*
_(Ƴar kunama_)






NA MARUBUCIYAR:-👇
SAMHA
ƳAR MACE
KISHIYACE
SURUKAR ZAMANI
GIDAN SADIƘ
MATAR BAHAUSHE
TAHEER
LAILAH
A GIDAN MU SUKE
NOOR JAHAN
JAHAN KHATOON
AWANI GARI
JIDDATOU
ND NOW
MARYAM ~ƳARKUNAMA~


MALLAKIN:- *Khadeejour Muhammadou(THE CAT LOVER😸😹)*






*(🌲S•°W•°A Is a for eNliGhtEniNg pEoPle tO lEaRn tHiNgS tHaT rElAtE mArRiAgE🌲)*
https://www.facebook.com/107753568169994/posts/107758194836198/?sfnsn=mo




WHATSAPP NUMBER:- *08167151176*
WHATPADD:- *MRS BASAKKWACE*
GMAIL:- *MUHAMMADKHADIJA748@GMAIL.COM*
IG ACCOUNT:- *KHADDEJATOU BASAKKWACE*
TWITTER:- *@MRSBASAKKWACE*
SNAPCHART:- *KHADEEJATOU BASAKKWACE*








*PAGE 27*


*BISSIMILLAHI RAHMANI RAHEEM*




Ita dama burin ta bai wuce ace tana cikin matan masu kuɗi wanda ake faɗan su ake nuna su a ƙasar naijeriya,burinta kam yana gafda cika,da tayi tinanin Kamal ɗan wani ne a ƙasan nan shiyasa tayi shige da fice ta aure shi,sai da ta aure shi ta gane ashe da dukiyar gidan su Khadija yake taka rawa,sam bata so ya saketa in ya saketa bazata samu freedom sosai a gida ba kamar yanda take samu a gidan shi ta fita sanda takeso ta dawo sanda take so.




Bayan sati ɗaya Kamal ya tattara inashi-inashi ya ɗaga sai ƙasar dubai,Maryam harda kukan kissa,sam baiyi tinanin zuwa ya gaya ma mahaifiyar shi abinda ke faruwa ba,sam ya manta da ita yashafeta a ƙwa-ƙwalwar sa.




Yana barin ƙasan da kwana ɗaya Maryam ita suka ɗaga zuwa ƙasar china ita da Alhaji Labaran,bayan taje ta ma iyayenta sallama zasu tafi dubai da Kamal,sai addu'a suke mata,da ta tashi tafiya tabasu kuɗi masu yawa tace inji Kamal abasu sai murna suke da masa addu'a.






*********
Khadija ko hankalinta kwance yanzun tana gida kullum tana liƙe da mahaifinta da tun dawowar ta yanzun sauƙi alhamdulillah, yayyunta komi suka gani na haihuwa kwaso mata sukeyi kamar zasu buɗe kanti,don tana gafda haihuwa,riritata sukeyi kamar ƙwai cikin cokali.




Ranan da Zainab tazo tunda Khalid ya ƙyalla ido yaganta yarinƙa shige mata yana janta da hira,Khalid yana da faram-faram da son mutane saɓanin Khalil dayake da gigiwa da ɗaga kai ,shi gani yake har yanzun bai samu mace da tamai ba a nijeriya,gaisuwar da tamai daƙyar ya amsa yana wani ciccin magani.




Koda Zainab zata koma shi yakai ta gida yashiga ya gaida Mamanta kafin ya nema izinin fara neman auran fa awajan Yayanta Zayyan ,Mama taji daɗi ta musu fatan alkhairi,sai bayan tafiyar Khalid Zainab take ba Mama labarin mutuwar auran Khadija ,Mama harda ƙwalla sabida tausayi tana ta ma Maryam tofin Allah tsine.




Soyayyan Khalid

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login