Showing 36001 words to 39000 words out of 46304 words
Chapter 13 - MARYAM YAR KUNAMA COMPLETE- BY MRS BASAKKWACE .txt
HADIZA MUHAMMAD BASAKKWACE🥰😍*
*KAR KU YI SANYA WAJEN TSUMAYIN ZUWAN WANNAN GAWURTACCEN LITTAFIN WANDA ZAI ZO GAREKU TARE DA ZALLAR SOYAYYA😘 UWA UBA GA FAƊAKARWA DA NOSHADAÑTAR GA MAI KARATU, YANA NAN TAFE SOON INSHA ALLAH👌🏻MASOYANA A DUK IN DA KUKE KU GARZAYO GANI ZAN DAWO GARE KU DA SABON LITTAFINA MAI SUNA 🌺DACE DA JUNA🌺 FREE BOOK NE KUƊINKU SU ZAUNA LAFIYA TAKU HAR KULLUM*
*HADIZA D AUTA (Princess Dija)✍🏻*
*GIDAN ƘWARATA!*
_Ina kuke masoyan littafin Mmn teddy,na kusa da nesa, a wannn lokacin ne ta fiddo maku da zazzafa na daban,wanda tasan zai nishaɗantar da masoyan ta.....me kk jira tawa maza hanzar ta don samun taki lbrn,domin ko nima na shirya tsaf domun bin wannan labrn,don ko ba'a faɗi ba daji kasan zai yi😋😋. Kar ku manta da sunan...💃🏻_
*GIDAN ƘWARATA!*
_COMING SOON INSHAALLH_
MALLAKIN:- *Khadeejour Muhammadou(THE CAT LOVER😸😹)*
*(🌲S•°W•°A Is a for eNliGhtEniNg pEoPle tO lEaRn tHiNgS tHaT rElAtE mArRiAgE🌲)*
https://www.facebook.com/107753568169994/posts/107758194836198/?sfnsn=mo
WHATSAPP NUMBER:- *08167151176*
WHATPADD:- *MRS BASAKKWACE*
GMAIL:- *MUHAMMADKHADIJA748@GMAIL.COM*
IG ACCOUNT:- *KHADDEJATOU BASAKKWACE*
TWITTER:- *@MRSBASAKKWACE*
SNAPCHART:- *KHADEEJATOU BASAKKWACE*
*PAGE 36*
*BISSIMILLAHI RAHMANI RAHEEM*
"Tsafff kuwa".
Murmushi tayi da yafi kuka ciwo tace," Allah ya baku zaman lafiya,Allah yasa haka shine mafi alkhairi".
Ameen yace a taƙaice tare da bajewa kan kujera.
Hajiya Rabi ta shiga tashin hankali na ban mamaki,ta fuskanci ƙalubale akan auran Talatu,tun kafin a auro ta tazama kamar bora,sati biyu aka sa auran su aka ɗaura ,suka tare a sabon gidan su inda kowa part ɗin ta daban,a lokacin Alhaji Bala yazama mijin aro awajan Hajiya Rabi,sai Hajiya Talatu ta gadama ta ganshi,tabi ta kanainaye shi,komi yasamo ita,har dangin shi yanzun bai damu da suba saɓanin da akwai shi temako,watanta uku tasamu ciki mai laulayi,Rabi da yaranta sun azabtu,ko cikin dare tace tana son abu,hakanan sai yazo ya tada Rabi yace tayi shi,hatta pant bata iya ɗagawa in ta cire,daga baya kuma tace bata son aiki Rabi gudun karta sa mata magani cikin ya zube,sa Nawal tayi ta samo mata ƴar aiki,ahaka har ta ta sauka lafiya ta haifo Nusaiba,shekara biyu baya ta haifo Maryam da kamar su ɗaya ba abinda ta baro nata,ashe har halin su ɗaya.
Komi ya fifita ƴaƴan Talatu akan na Rabi'a ko abu zai saya nasu mai tsada ne na musamman,har girman su,Nusaiba sam bata biyo halin uwarta ba,tana da sauƙin kai da tausayi,shiyasa basa shiga inuwa ɗaya da uwar ta,hartai aure sam bata son zuwa wajan uwar ko tazo ɓangaran Maman su Rabi take tarewa,tai ta shan zagi wajan Talatu da Maryam.
_WANNAN KENAN_
**********
Tana fitowa wanka ta sa kaya masu sauƙi,ta fito falo a inda tabar uwarta anan ta iske ta kamar an dasa tsamiya,dianing ta nufa ta zuba abinci taci kafin ta dawo ta zauna kusa da uwar ta,ta riƙo hannun ta tace," Momy kinsan barewa bazatai gudu ɗanta yayi rarrafe ba,sannan inda shanuwar gaba tasha ruwa nan na baya take sha".
"Ƙwarai kuwa ƴata",Momy tai magana tana jin-jina kai tana duban ɗiyarta.
***********
Khalil a saluɓe ya miƙe yana ganin juwa ya koma part ɗin shi ya kwanta akan kujera,mai yasa Momy shi take haka,duk Aunty Aisha ce ta ɓata abinan da ta wani kawo maganan wata ballagazan yarinya Amira,yasan Momy shi nason Khadija,zigan Aisha ne ya rufe mata ido bata jin maganan kowa.
**********
Ganin ya fita yasa ta taɓa baki,duk da tana jin tausayin ɗanta,amma bataji zata iya ba ta barshi ya aure wata bazawara wallahi,acuci na ƙauye ma kenan.
*********
"Mahaifin Khalil ya kirani ya nema alfarman a ɗaura auranan nan da sati ɗaya in yaso daga baya ta tare".
Faɗan Khalil da ke zaune gefen Ummah yana koro juice a cikin glass cup.
"Ku tuntuɓe Khadijan in tana da buƙatar hakan".
Faɗan Umma da take gyara ma Abul-bait riga.
"Ai Khadija bata da matsala,nace masa Allah ya kaimu,anjima zanyi magana da su kawu".
"Tou baida matsala,Allah dai ya tabbatar da alkhairi".
Ameen tace ataƙaice ta ɗaga Abul tana mai rawa.
************
"Momy wani alhaji na samu,mai mugun kuɗi momy ba abinda bai minba,babu ƙasar da bai kaini ba Momy,koda dangin Khadija suka wulaƙanta mu ,shiya sai mana gida ya kuma ba ma Kamal aiki a company shi na dubai".
Tunda tafara magana Momy ta saƙale baki tana kallon ta,tabbas ƴarta tafita tsiya ita bata nema maza da auran taba.
Tas ta kwashe harkan da tayi tun kafin auranta har auranta ta faɗa ma Momy.
Momy jin jina kai kawai take,kafin tace," ina duk kuɗin da kika nema baki gaya min ba?.
"Suna account,akwatin kuɗin kuma da yabani ƴan fashi sun sace,Momy ban fa yin harkan ƙasa da dubu ɗari,wallahi babban harka nakeyi".
Murmushi Momynta tayi tace," dakyau ta wajena,nasan na haihu yanzun,ba abinda kika baro ni,Allah yai miki albarka,mai ake da rayuwar talauci
*SHORT TYPING BANJIN DAƊI NE*
_typing🖌️_
*🔘MARYAM🔘*
_(Ƴar kunama_)
Talla!Talla!!Talla!!!
*🌺🌺DACE DA JUNA🌺🌺*
*MALLAKIN HADIZA D AUTA*
*SADAUKARWA GA HADIZA MUHAMMAD BASAKKWACE🥰😍*
*KAR KU YI SANYA WAJEN TSUMAYIN ZUWAN WANNAN GAWURTACCEN LITTAFIN WANDA ZAI ZO GAREKU TARE DA ZALLAR SOYAYYA😘 UWA UBA GA FAƊAKARWA DA NOSHADAÑTAR GA MAI KARATU, YANA NAN TAFE SOON INSHA ALLAH👌🏻MASOYANA A DUK IN DA KUKE KU GARZAYO GANI ZAN DAWO GARE KU DA SABON LITTAFINA MAI SUNA 🌺DACE DA JUNA🌺 FREE BOOK NE KUƊINKU SU ZAUNA LAFIYA TAKU HAR KULLUM*
*HADIZA D AUTA (Princess Dija)✍🏻*
*GIDAN ƘWARATA!*
_Ina kuke masoyan littafin Mmn teddy,na kusa da nesa, a wannn lokacin ne ta fiddo maku da zazzafa na daban,wanda tasan zai nishaɗantar da masoyan ta.....me kk jira tawa maza hanzar ta don samun taki lbrn,domin ko nima na shirya tsaf domun bin wannan labrn,don ko ba'a faɗi ba daji kasan zai yi😋😋. Kar ku manta da sunan...💃🏻_
*GIDAN ƘWARATA!*
_COMING SOON INSHAALLH_
MALLAKIN:- *Khadeejour Muhammadou(THE CAT LOVER😸😹)*
*(🌲S•°W•°A Is a for eNliGhtEniNg pEoPle tO lEaRn tHiNgS tHaT rElAtE mArRiAgE🌲)*
https://www.facebook.com/107753568169994/posts/107758194836198/?sfnsn=mo
WHATSAPP NUMBER:- *08167151176*
WHATPADD:- *MRS BASAKKWACE*
GMAIL:- *MUHAMMADKHADIJA748@GMAIL.COM*
IG ACCOUNT:- *KHADDEJATOU BASAKKWACE*
TWITTER:- *@MRSBASAKKWACE*
SNAPCHART:- *KHADEEJATOU BASAKKWACE*
*PAGE 37*
*BISSIMILLAHI RAHMANI RAHEEM*
Ƙarfe ɗaya da ƴan mintina jerun gwanon motoci na alfarma suka fara tsayuwa ƙofar gidan su Khadija da cike yake da ƴan uwa da abokanan arziki.
Ƙarasowar dangin ango batare da ɓata lokaci ba aka fara ɗaurin aure.
Dai-dai lokacin Kamal ya shigo cikin layin,ya cika da mutane maƙil,gaban shi ne ya yanke ya faɗi,ganin dandazon mutane,daga gani ba taron mutuwa bane na ɗaurin aure ne a ƙofar gidan su Khadija,gaban shi ƙara yankewa yayi ya faɗi rassss,sai ya tina ai yaushe Khadija ta haihu da har zatai aure saide in Fatima ce ake ɗaura ma aure.
Sa ɗan texi yayi ya samu waje yayi parking,bayan sunyi parking zai buɗe ƙofa kenan yaji wani maroƙi yana faɗin mashaAllahu,ƴan baƙin ciki saide suji kunya,aure ya ɗauru da ɗan babban gida da ƴar dattijai Khalil Safwan mai goro,da Nanah Khadija Muhammad Basheer,a zabure ya fito daga motor yana rarraba ido yana kasa kunne ko kunan shi ko ansa kuwa kawai take mai na maganan wanan maroƙi saya gitta su.
Can daga nesa ko ango ne da tawagar shi,sai gaisawa sukeyi cike da murna da farinciki,Kamal ya shaƙa ganin tsohon saurayinta ta aura,lallai ko akwai sake sai ya sakar masa mata sa.
Tafiya yake baya gani idanuwan sa sun kulle akan shegen baƙin kishin sa,gadan gadan ya nufi kan Khalil ya cakumo babbar rigan sa yana huci,abokanan Khalil sukayo kansa suna faɗin lafiya miya faru?.
"Wallahi don ubanka sai ka sakar min matata,dama kana binta kuna munafintana da auren mu ko,tou wallahi ban saketa ba".
Cikin ficewar hankali yake maganan murya a ɗage dayawo hankalin mutane aciki harda su Khalid da Khalil da su Alhaji Safwan da abokanan su.
Khalil ko ya sha matsa idanuwa sun fito ƙulu-ƙulu,da ƙyar aka anshe shi hannun Kamal,jan Khalil akai zuwa motor yana fidda numfashin wahala,duk da bai taɓa ganin tsohon mijin Khadija ba,tabbas daga kalaman sa ya gane shine wannan.
Khalil dama da yake da haushin sa,kashe shi da mari yayi ya hankaɗa shi ya faɗi mutane na ƙoƙarin hanashi yana ture kowa a zuciye tabi Kamal yatake ma ƙafa,ran shi a haɗe kamar hadari yace," Kamal ɓata mata sunan da kaso yi a baya Allah bai baka nasara ba,shine kazo ka ƙara ɓata mata suna ranan ɗaurin auranta sabida baƙin ciki na cin zuciyar ka,tou wallahi kafita ido na in ba haka ba sai na yaga maka rigar mutunci banza butulu,kaci sa'a yau ranan farinciki ne a wajan ƙanwata mafi soyuwa a zuciyar mahaifinmu damu kanmu,yau tana auran masoyinta,ka manta cutabka shafa mata a zuciya,tou in ka manta na tina maka,sannan ai da tsohuwar zuma ake magani bada sabuwa ba,Khalil Maigoro shi ya dace da ya zama maganin ta,wallahi ka ƙara danganta ƙanwata da bin maza da auranta sai na sa an ɗaure ka har igiyar gara yacinye,ko waye uban ka a nijeriya,ohhhh ɗan dafa kansa Khalil yayi kafin yaci gaba da faɗin na tina uban naka ma ba kowa bane face wanda ya mutu ya barku bako bulo,wasu bayin Allah sukai maka sutira suka baka ƴa daga ƙarshe ka butulce musu ka sakar musu ƴarsu da sharri kala kala ,ɗan numfasawa yayi yaci gaba da faɗin kaga gidanan ba uwar ka ba ubanka ba ɗanka balle ƴarka aciki wallahi na ƙara ganin ka ako kan layin nan sai nasa an kama ka,don sata kazo mana".
Yana gama maganan ya juya ya bashi waje ya barshi kwance mutane sai kallon ikon Allah sukeyi,da yawan abokan Khalil dana Kamal da abokanan Abba sun san Kamal agidan su Khalil sun ɗauka ma ɗan uwan sune yanda yake ɗan gida a gidan da ga Kalaman Khalil ya tabbatar da kunu yayi tsami a tsakanin su.
Kamal yana samu Khalil ya ɗaga shi daga takawan da yayi masa yamiƙe a zuciye ya kamo rigan Khalil ta baya,Khalid dake bayan shi da sam baya faɗa yace,"Kamal sake shi,sake mai riga",ya ƙarashe maganan a tsawace,don shima ranshi ya soma ɓaci da lamarin Kamal,Khalil wani ƙwafa yayi yace Brother barshi inga abinda zai iya aikata min",cikin kakkausar murya Khalil yai maganan,ba ɓacin rai ko kaɗan a fuskan shi.
"Bazan sake shi ba,sai kun shiga kun ɗauko min ɗana,don bazaije a golanci gidan kowa ba wallahi".
Khalil sa hannun shi yayi ya cire hannun Kamal a wiyan rigan sa,ya juyo yana wani murmushin ka raina ma kanka wayo ma,"Kamal kenan waya baka ɗan Khadija bayan kace anemi uban shi kai baka kusan tanta ya akai ta samu ciki tana matar ka,ka ga ko maza tabi da auran ka yanda ka faɗa ko,tou ai a inda babu ƙasa ake gardaman kokuwa,ko ka mantane in tina maka,basai anyi DNA ba mun gano uban ɗan mu kagane".
Zube guywowin sa yayi a ƙasa ya fashe da kuka,ya haɗa hannuwa yace," don girman Allah kuyi haƙuri ba yin kaina bane,wallahi ina son matata Khadija na maidata ɗakin ta mu rayu da ɗan mu mu kula dashi mubashi tarbiya mai kyau nasan fin ƙarfi kukai ma Khadija itama tana sona wallahi ku tambaye ta kuka yake riris,mutanan dasuke wajan kowa al-ajabin Kamal yakeyi,kusan wasu dariya yabasu suka kwashe dashi.
"Alhaki kuykuyo ne kuma maishi yake bi,gashinan yana bibiyar ka davyake Khadija bata zalince kaba tayi rayuwa cikin jin daɗi da salama,kai ko gashinan sai bibiyanta kake".
Faɗan baba Bello da tun ɗazun yana jin su baice komi ba.
"Baba bel....!
"Yimin shiru ban haife kaba",Baba Bello ya katse shi.
Ƙasa yayi da kansa,bai tunanin haka zaizo ya tarar ba da bai fara zuwa nan ba.
"Kuwuce ku sallame baƙin ku kuna ɓata lokacin ku anan",faɗan Baba Bello.
Aiko duk suka bar wajan da tawagar su lokaci ɗaya.
Ya jima duƙe a wajan,har motocin dake cike awajan sun watse sai ƴan kaɗan na ƴan uwan su Khadija miƙewa yayi a saɓule ya nufi texi ya faɗa masa inda zai kai shi,kai tsaye unguwan su Maryam ya nufa.
_typing🖌️_
*🔘MARYAM🔘*
_(Ƴar kunama_)
_typing🖌️_
*🔘MARYAM🔘*
_(Ƴar kunama_)
Talla!Talla!!Talla!!!
*🌺🌺DACE DA JUNA🌺🌺*
*MALLAKIN HADIZA D AUTA*
*SADAUKARWA GA HADIZA MUHAMMAD BASAKKWACE🥰😍*
*KAR KU YI SANYA WAJEN TSUMAYIN ZUWAN WANNAN GAWURTACCEN LITTAFIN WANDA ZAI ZO GAREKU TARE DA ZALLAR SOYAYYA😘 UWA UBA GA FAƊAKARWA DA NOSHADAÑTAR GA MAI KARATU, YANA NAN TAFE SOON INSHA ALLAH👌🏻MASOYANA A DUK IN DA KUKE KU GARZAYO GANI ZAN DAWO GARE KU DA SABON LITTAFINA MAI SUNA 🌺DACE DA JUNA🌺 FREE BOOK NE KUƊINKU SU ZAUNA LAFIYA TAKU HAR KULLUM*
*HADIZA D AUTA (Princess Dija)✍🏻*
MALLAKIN:- *Khadeejour Muhammadou(THE CAT LOVER😸😹)*
*(🌲S•°W•°A Is a for eNliGhtEniNg pEoPle tO lEaRn tHiNgS tHaT rElAtE mArRiAgE🌲)*
https://www.facebook.com/107753568169994/posts/107758194836198/?sfnsn=mo
WHATSAPP NUMBER:- *08167151176*
WHATPADD:- *MRS BASAKKWACE*
GMAIL:- *MUHAMMADKHADIJA748@GMAIL.COM*
IG ACCOUNT:- *KHADDEJATOU BASAKKWACE*
TWITTER:- *@MRSBASAKKWACE*
SNAPCHART:- *KHADEEJATOU BASAKKWACE*
*PAGE 38*
*BISSIMILLAHI RAHMANI RAHEEM*
Miƙewa yayi a saɓule ya nufi texi ya faɗa masa inda zai kai shi,kai tsaye unguwan su Maryam ya nufa,duk ita taja masa wannan alamarin yanda ya rabu da Khadija itama dole ya rabu da ita,a bakin get ya tsaya yasa mai gadi ya kirata,mai gadi na shiga ya sanar da ita Kamal yazo nemanta,sai da gabanta ya faɗi yaushe ya dawo,sa mayafi tayi ta fito ba ta ganshi a haraban gidan ba,yasa ta nufo bakin get ta tambayi Maigadi ina yake yace mata yana waje,sa kai tayi ta fita,yana tsaye ya jingina da motor ya harɗe hannuwan shi a kan ƙirjin sa ya ƙara girma da kyau,kwarjinin shi ya ƙara bayyana sosai,ji tayi a ranta zata iya rabuwa da Kamal kuwa,komin banza yana mata katanga a iskancin ta,murmushi ta sake masa,mai makon ya maida mata martani,illa ƙara haɗe rai da yayi yace,"waye Alhaji Labaran awajan ki?.
Da sauri ta ƙara ɗaga kanta akan shi gaban ta na tsanan ta faɗi karde Kamal ya gano shirinta ne.
"Tambayan ki nake?.
Waskewa tayi cikin sallo da ƙwarewa na barikanci tace,"kawuna mana",a taƙaice tai maganan tana murguɗa baki.
"Good ba wannan ba,ansa wannan",yai maganan yana miƙa mata wata farar takarda.
Sa hannu tayi ta karɓa hannunta na rawa cikin rashin fahimta tace," na mainene Kamal?.
"Na sakin ki ne",ya faɗa kanshi tsaye.
Cike da mamaki ta buɗe baki da hanci tana kallon sa,bai damu da yanayin kallon da take masa ba yaci gaba da faɗin,"tunda na aure ki komi na ya dawo koma baya,kodan fushin mahaifiyata dole in rinƙa fuskantan ƙalubale daban-daban a rayuwata,iyayen gidana sun koreni,akan butulcin danayi musu,kin ɗauke ni kin daƙa mawani maƙaryaci ni ba akai ko ina ba na an sallameni ance company ma bana shi bane na wucin gadi suka ɗauke ni manager,na sheganta ɗana duk ta dalilinki ma rasa komi Allah ya isa tsakanina dake Maryam kim wargaza rayuwata".
Hmmm sai mai Kamal don ka sakeni kuma kamin Allah ya isa da Allah ya isan ka da bakin kare duk ɗaya ne,don ba tasirin da zaiyi,Alhaji Labaran ko ba maƙaryaci bane sai de in suma kaci amanar sune,do mai hali bai fasa halin sa,saki ko tafi nono fari,ai bakai kaɗai bane autan maza,kuma yanda kazo ka kawo takaddan saki haka zaka dawo guywowin ka a ƙasa kazo kana roƙo in koma a lokacin zaka gane shayi ruwa ne Kamal",tana maganan tana hararan shi up nd down tana murguɗa baki,tana wani zabure-zabure kamar ƴar daba.
Murmushin ban ta kaici kawai yayi ya buɗe murfin motor ya shige yace ma mai texi suje gwani mukhtar.
********
"Yaushe ya dawo?.
Faɗan Momy da tariƙe ƙirji tana kallon ƴarta riƙe da takadan saki ta kasa buɗewa.
"Momy ina zan sani ko yaushe ya dawo Momy ai in yasan wata bai san wata ba,ina fa da gunkin da wani boka ya bani a india da ita nake control ɗin rayuwar sa yanzun,da kan shi zai dawo ya bani haƙuri bazan haƙura ba sai uwar sa tazo ta duƙa tabani haƙuri".
"Maza jekiyi control ɗin tsinan nan yaron,in ya sake ki yanzun ai ya tona mana asiri".
Momy ta faɗa tana gyara ɗaurin ɗankwali.
************
Harcikin haraban gidan su ɗan texi ya shigar da shi,ya biya sa kuɗin sa yace mai gadi ya temaka masa su sauke kayan.
Zaune suke Rashdah na matsa ma Hajiya ƙafafuwan da yanzun kusan kullum ciwo suke mata,ya shigo kan shi a ƙasa sallama a ƙasan maƙoshi.
Gaba ɗayan su a razane suke kallon mai sallaman,da kamar a mafarki,Hajiya sa hannu tayi ta share idonta in mafarki take ta farka,da taga ba mafarki bane tadube Rashdah tace,"ke aljani ne ba mutum ba,ɗauko min hayaƙinan ki hayaƙa,karde gane-ganen ƴaƴan aljanu kuma zamu fara a gidanan".
Maganan Hajiya yaso yaba Kamal dariya,amma da yatina shi mai laifine ya danne dariya.
Rashda na ƙoƙarin miƙewa yace,"ke ina zaki ba aljani bane Hajiya nine Kamal,don girman Allah kiyi haƙuri ki yafe min".
Ya ƙarashe maganan yana mai fashewa da kuka yana zube guywowin sa a gaban ta,yana rushewa da matsanan cin kuka.
Hajiya a zuciyarta tayi hamdala da Allahvya amshe addu'an su yau ya dawo mata da ɗanta cikin gidanta cikin ƙoshin lafiya, a zahiri ko haɗe rai Hajiya tayi tace," Kamal tashi kabar min gidana na sallama mata kai har abada bani ba ka,Kamal nono na ma da kasga Allah ya is......!.
Da sauri yasa hannu ya toshe bakin Hajiya yana girgiza kai yana kuka wiwi kamar ƙaramin yaro,ya kasa magana kuka kawai yake yana girgiza kai yaƙi sakin bakinta da yatoshe,take taji tausayin sa yana dira a cikin zuciyar ta,tsakanin ɗan da mahaifi sai Allah,Allah kaɗai yasan girman soyayyan dake tsakanin ɗan da mahaifi,mahaifa ne kaɗai zakai musu laifi duk girman laifin ka su yafe maka,sa hannuwa tayi ta rungumo shi ya faɗa jikinta ya ƙara fashewa da kukan farin ciki, itama tana kuka farin ciki da ɗan murmushi kan fuskan ta yana kuka tana bubbuga bayan shi alaman lallashi.
************
"Kai yanzun Khalil kamin adalci a matsayina na uwarka a ɗaura ma aure da bazawara,bazawara cefa,Khalil kana so kaga dakyau kuwa".
Cikin ɓacin rai Hajiya Karima ke maganan tana tsaye yayin da Khalil ke duƙe a gaban ta kanshi a ƙasa.
Ahankali ya ɗago ya zuba ma fuskan ta ido da tayi kici kici kamar zata kai mai duka,don shi duka kawai yake jira yaji ta rufe shi da shi,don baya son faɗa kuma baya son ɓacin ran mahaifiyar shi.
Cikin murya ƙasa ƙasa yace,"Mom yanzun mai kikeso ayi wallahi ko sakinta kikace inyi yanzun zan saketa".
Jikinta ne yayi sanyi yanda taga Khalil yana mata magana cike da ladabi,a yanayin yanda yake komai tace mai tasan tabbas zaiyi shi,zama tayi a bakin gado tai ƙasa da kanta tana kallon ƙasa.
*************
Gabaki